Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai dai in akwai kudi ne aciki beh sani bah

"Pheww" ya fidda numfashi daya bude yaga wallet din cike da currencies daban daban amma banda naira

"Will this cover everything up" ya bata 100 dollar bills guda biyar

Matar ta saki baki

"Pls do me a favor,and keep dis for you" itama ya aje mata $100 dollar guda daya

Matar ta jijiga kai dan koh cikin nata kudin ta biya ta aje dollars din

"Tnx"

Ya koma wurin driver dinshi

"Zan jira a mota" sannan ya koma ya shiga mota yana jirajira


"An taro ciwon tun kafin ya zama babba,yanxu magani kawai zata dinga sha"

Sukayi fadama kaka abinda likitan yace

"Kin gaji koh Mama" ya Mukhtar ya fada

"Kaman ka sani, ya karatun" yayi murmishi

"Alhamdulillah tunda kinji sauki" papers din abubuwan da zasu biya ya dauka

"Asma'u zo kije ki biya kudin nan,mu fara shirin tafiya koh mama" tayi murmushi sannan ta daga kai

"Ke zaki je kin san ni ban iya yin abubuwan nan bah" ta tura Ma'u gaba

"Ni mah ba iyawa nayi ba ai, tambaya akeyi muje" ta jawo mah Asma'u hijab dinta

"Ni dai daga gefe zan tsaya" gajiya da yi mata magiyan su tafi tare tayi

"Namecy zo tana tambayan abu" Asma'u ta bar inda take tsaye ta karasa wurin bada kudin

"Kun san meh ku bani duka bills din patient din, its been taken care of gashi kudin" matar ta rubata receipt tana mika masu

"Waya biya?" Asma'u ta tambaya da mamaki

"Wasu ne su biyu cikin suit,yanxu dayan mah ya bar nan" ta fada musu tunda dama bece karta fadi wanda ya biya bah


Da sauri Asma'u ta bi hanyar fita daga asibiti din,tana ta neman masu suit bata gani bah, sai mota baka meh GMC a jiki data gani

Nasan motar can ta fadama kanta, a hankali ta koma cikin asibitin in da ta samu har Ma'u ta koma ta fada musu yadda akayi

"Banga ko waye ba nima" ta fada da suka tambayeta

"Dan Arziki irin Albarka,zanso inga ko waye" kaka dai karban kudin da suka dawo dashi tayi

Matar bata basu chanji bah, saidai tasa abasu enough magani yadda bazasu dawo siya nan kusa bah


Kaman tasan ze zo,suna barin asibitin bayan sun kai mama gda tayi mata duk abinda ya kamata sai tace ma Ma'u tayi gaba ita zataje wurin kaka


Da yamma sosai rana na kasa ze sauka sai taji alamun mota a kofar gdan kaka, ba bata lokaci kuma taji ana knocking hade da sallama

Bata san kaka tasan shi ya biya kudin sai ta fito waje

"Salamu Alaikum" tayi mah driver dinshi sallama, shi kuma sai lokacin ya fito daga mota

Slacks baki da garin t-shirt ne jikin shi sai blazer daya dora sama

'Duk da raining season ne akwai dan zafi ai, ki fada ma kanki keda ke cikin hijabi kullum' tana gama zancen zuci ya iso wurin kofar

"Hw r u?"
"Fyn"
"Nd everyone at home?" Nan mah tace fyn

"U sure?coz u weren't home yesterday and dis mrng also" barin bakin kofar tayi dan hakan ba irin abinda ta saba bane bah

"Come in" maimakon su shiga ciki sai ta tsaya a zaure

"Gsky nakeson ka fadamin, meh yasa kazo nan kuma kake neman dan uwana?" Ta harde hannu a kirji

Ya danga glimpse of her face kafin ta kai kanta kasa, kuma anan kwata kwata baze samu ganin fuskarta bah

"Can we go outside, it's a little dark in here" Accent dinshi ya kara fitowa

"No,har sai ka gayamin kudirin da kake dashi akan family dina" yayi looking surprised

"I don't understand?" Ya tambaya
"Nasan akwai abinda ya kawoka game da cousin dina, kuma ka rigada kasan family member ba lafia tunda har ka biya bills din"

Zeso yaga yadda face dinta yake da tana magana dan yanxu voice dinta is still sweet but akwai force hade dashi

"Can we pls go outside" ya sake fada amma tayi shiru kaman bataji bah

"Bana da wani intention akan family dinki,kuma ni bani na biya bills dinki bah"

"Funny matar cemin tayi mutumin British accent yake dashi, kuma wana sani british"

"Hey! For the record i can speak English with or without an accent" ta jingina da bango

"Kenan dai kai ka biya" ta fada a hankali

"Ita tace maki Ehsaas ya biya"

"Aa yanxu Ehsaas ya fadamin da bakinshi"

Ji yayi komi ya tsaya mai chak, wutar shi ta dauke

Sweet husky voice dinta yakeji a kunnen shi tana fadan Ehh saas
"Zan biya ka kudin ka, we don't newd your help tunda bamu mah san koh kai waye bah". Beji abinda tace sosai bah sai yace okay

"Bari in shiga in karbo maka" saida ya nemata ya rasa sannan hankalin shi ya dawo jikinshi


"Little girl" ya fada yana sakai cikin gdan

"Kaka yanxu tunda mun san waye basai mu bashi kudinshi bah" kaka ta mike tana mata dakuwa

"Da yana so a biya shi ai baze i sanar damu cewa shi ya biya bah, ke waya gaya maki ana maida hannun kyauta baya"

"Bamu fa san daga inda yake bah, kawai sai mu karbi kudinshi"

"Ungo na baki" ta kara manna mata dakuwa a face

"Hey, Salam" ya fada yana kallon kaka

"You just left without saying anything thats why i came in"

Nuna mai hanya tayi alamun su fita

"Whts going on naji kaman maganar meh mahimmanci ne"

"Am going to pay you back your money, so we won't be indebted to you in anyway" beji dadin haka bah


"Look at me" ya bata order koda ta kalleshi akwai mamaki a fuskarta

Numfashi yaja kafin ya fitar, she's more beautiful than i ever imagined

Ze iya yayi ta kallon eyes dinta ba tareda ya gaji bah, har wani kyalli sukeyi dan haske gasu masha Allah lulu dasu

'Kaman white porcelain' ya fada a ranshi

Hanci har baka dan har lankwashewa yayi a karshe, daidai slim face dinta , lips dinta na saman ne siriri sosai yana ma na kasan marfi, da yake pouty kaman tana turo bakin shagwaba, gashi pink shima sai kyalli yake kaman ta shafa lip gloss

"What's your name" fita tayi daga gdan shi kuma ya biyota sannan ya sha gabanta

"Na gaya maki sunana Ehsaas, am from Australia my grandmother is here, dats why am here too, she's not feeling fyn so am taking over at the office, i know your cousin coz he was hired as my driver,but he took a leave of absence am looking for him because i need an assistant and he's d only one i know here"

Ya karasa yana fidda numfashi

"Kin yarda dani yanxu" kasa da kai tayi tana jira ya bata wuri ta wuce

"Kince kina son ki biyani kudina" ta dago suka kalli juna na dan second kafin ta dukar da kai

"Fyn, ina so ki zama assistant dina dat way you'll pay me at the same time earn money". A hankali ta dago

" zanyi tunani akai" ita dake ta neman hanyar taimaka ma iyayenta ai bazata bari chance din ya wuceta bah

"But bana da experience haka banada certificate babba" ya danyi kaman yana tunani

Amma a ranshi yace koh bata iya rubutu bah ze dauketa aiki kodan ya zama close to her

"No problem, saidai yau zaki bani ansa dan gobe za'a iya kawo min qualified assistant" gani yayi ta dan damu

'Ina san sai kin amince kafin in tafi'.
Kaman taji meh yace sai tace toh

Kaman anyi mai albishir da wani abu daya dade yana burin samu, haka yaji farin ciki meh karfi ya mamaye shi
[3/9, 10:57] β€ͺ+234 706 870 0853‬: πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
BOYAYYEN KUDIRI
KHALEESI,
NOBLE JUDGE.
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’



1⃣2⃣.


"Wallahi ki dawo gda haka nan,in ba haka bah in gaya ma mama kince wai gyaran ne ba kya so"
Kafin tace wani abu Ma'u ta cigaba

"Kuma kinsan taka nas zata taka tazo gda ta fadama Mama"

"Toh yayata ganin nan dawowa,yaya abba nake jira ya dawo sai ya rakoni kinga yanxu dare yayi"

"Toh kirki bari in sake kiranki" yar dariya tayi da hakoranta basu fito bah

"Toh in na taho ni zanyi maki flashing"
Tana dakinta zaune tana jiran ya Abba ya dawo badan ya rakata gdansu ma'u bah sai dan akwai abinda takeson fadamai

"Asma'u bazaki zo ki tafi bah zamu kulle gda fah"
Mamanta kadai ta gani a waje data fito,tun dazu data fadamusu wanda ya biya kudin asibitin su Baba yayi shiru bece komai bah,karshe ya shiga daki

"Mama ina jiran ya Abba ne" mamanta ta girgixa kai

"Kira Mukhtar ku tafi"
Dare beh wani yi bah saidai babanta baya so tana fita da maghariba tayi

"Muje sis" suna fita waje ya rike mata hannu suna tafiya

"Ya akayi ne?" Ta daga ta kalleshi si kuma straight yake kallo

Shi ba meh san shiga harkar mutane bane bah,kuma ba kowa yake wa fara'a bah shi yasa ta ke dan fadama yaya Abba wasu abubuwan dake damunta

"Meh yasa Baba ya nuna beji dadi abinda wannan yayi bah" ya kalleta kafin yayi magana

"Badai kina nufin baki sani bah" ta dan daga kafadu

"Kin sai dai Baba yaso ace krtu zakiyo ba aure bah koh" ta daga kai

"Duk da baki samu zuwa bah wannan shekarar yaso ace kina gda tare damu, but sai wani biyo ki sukeyi shi wancan harda sawa asa maki ranar dole dashi, shi yasa beji dadi bah"


Zatace su wa ke biyota sai aka dallesu da fitila

"Ga Abbah din toh" yana nufi ga abba din sai ta fadamai abinda ke damunta

Rike hannun shi tayi gam,alamun shima zata so yaji abinda ke damunta

"Yar yarinya sai an rakoki gdan mah" zuwa sukayi suka shiga napep din

"Ba gda zaka rakata bah" yace eh kawai



"So?" Ya abba ya tambaya

"Ita nake saurare nima" ita dai Allah ya yota da kunya, sai maimaita maganar takeyi a zuci ta kasa furtawa

"Asma'u?" Ya sake tambaya

"Wani abu akayi maki ne?" Inji yaya Mukhtar, dan karta tada musu hankali sai ta fadi abinda taji zata iya

"Na samu aiki,kuma gobe zan fara zuwa" yayin da Mukhtar ya tsre ta da ido Abba kuma dariya ya fashe dashi harda tafi


"Allah da gaske" murya kaman wacce zatayi kuka

"Wa ya daukeki aiki?" Inji ya Mukhtar

"Dazu na samu aikin a office ne kuma" Abba ya kasa rufe baki saboda mamaki shi kuma Mukhtar so yake ta daina fada musu komai gutsun gutsun ta fada complete


"Meh office din ya bani aiki a matsayin assistant dinshi"
"Meh office din?"
" shi? ne kenan man ne" suka tambaya tare


Ta fara rasa confidence dinta da jin yadda suke mata tambayoyi

"Eh" ta fada a hankali
"Waye shi toh" yanxu Abbah ya zama serious

"Mutumin dazu" ta fada tana kallon ya Mukhtar wanda ya fita yana cewa

"No way"πŸ™…πŸ½β€β™‚
Itama fitowa tayi tana kokarin yi mai bayani

" i need the job ya Mukhtar " ya girgixa kai

"Dama dai wani ne ba mutumin dazu bah, da sai ince kila baba ya yadda" su mazan gdan gani suke Ehsaas yana da interest a kanta

"Tsaya karmu yanke shawara da wuri" ta juyo ga yaya Abba tana jin dadi

"Baba beh sani bah koh" tace eh tana sadda kai kasa

"Toh meh yasa baki fadamai bah" batace komai bah

"Saboda kin san baze yadda bah" ta girgixa kai

"Saboda baya son ace she's doing it to help out with the problems at home" Mukhtar ya bada ansar tambayar Abbah

"And its not fair,in ku zaku dinga over working kanku, dan kawai wannan shirmen ya tafi smoothly ni meh ze hana inyi contributing"

"Duk da bana son wannan auren dole in taimaki iyayena bazan barsu da wahala ba su kaidai" napep din ta shiga tana kuka

Wannan ne karo na farko data furta bata son auren,kullum saidai ta share taki nuna kaman tasan auren akanta ne, amma yanxu dole tayi facing beating drum

"Okay Sis yayi hakanan" Mukhtar ya fara magana, shi kuma Abba ya dan jata jikinshi ya bubbuga mata baya

"I wish zam iya hana auren nan" inji Abbah

"Karki damu in na ganshi sai na karya mai kafafu a matsayin warning, kar ya kuskura ya saki kuka"

Tayi dariya
"In ya sata kuka kuma fah" in ji Mukhtar

"Wada zan mai dashi" ta sake wani dariyan

"Sunan dai kakanka ne wada din" nan mah harda dan kara dariyar tata

"Karki damu Allah na tare dake Asma'u, baze bari ki cutu bah" ya jin jina kai alamun ta yarda da abinda suka ce

"Zaki iya fara aiki in kinaso"
"Oh No!" In ji Mukhtar
"Karka nemi fitar da kanka in asirin mu ya tonu harda kai akayi" in ji ya Abba

"I still think ya kamata mu fadama Baba, he won't object in shaa Allah, dan in yaji daga wani wuri he'll be really upset"
Ya kalli Asma'u dan yasan zata iya fasawa in dai taji abin ze batama baban su


"In yace Aa bazanyi bah"
"Okay toh,gone da asubah sai mu fadamai koh" mazan suka kalli juna

Wayarta ce ta fata ringing, tana dubawa taga Ma'u

Zata katse call din ya Abba ya karbi wayan

"Bari in kaiki" inji Mukhtar yana girgixa kai, zuwa yayi ya kunna napep din ya fara tu kasu


"Anaci sai san like ma mutane kaman chewing gum" bataji abinda Ma'u tace bah saidai taga yana dariya

"Sleek guy kaman ni,in irin ku suke bibiyata ai naci baya dayawa" ta girgixa kai dan ta kasa gane meh ke wakana tsakanin su biyun nana


Ma'u da saurin jin haushi shi kuma da san tsokanota



"Sai da safen ku, zan kira ku inji yadda kukayi da Baba" ya Mukhtar dai yace toh, ya Abba kuma hankalin shi baya kanta


"Gobe zamuje siyayya kasuwa" Ma'u ta fada bayan ta kawo musu abinci su ci

"Akwai inda nakeso in je gobe, amma dana dawo sai muje" Ma'u dai bataji dadin haka bah sai dai tayi shiru



Beh koma bacci bah washegari yana jira a kawota, gari na yin haske yace mah driver dinshi yaje daukota, ya tabbata 8:am suna nan


"Itace ke kira?" Ya nuna mah Abba

"Duk laifin ka ne daka ce sai mun fada, ni ban san yadda ma zamu fara fadamai bah"

"Ni nasan baze hanata zuwa bah" Ya Abba ya sake fada

"Mu bari anjima sai mu fadamai" in ji Mukhtar

"Kila ma in taje taji bata san tayi aiki" kiranta sukayi bayan sun yanke shawara

"In na dawo zan fada maku inda office din yake sai kuzo ku gani koh" sukace toh, ta kashe wayarta sannan ta shiga motar da zata kaita office din


"Meh mukeyi anan" ta tambaya dataga yayi parking a wani hotel

"Zamu dauki oga ne kafin mu tafi" ya fito daga cikin motar taga ya zagayo ya bude mata kofa


Ba fargaba ta fita ta bishi cikin hijab dinta dogo har kasa milk color, a kofar wani daki suka tsaya dake hawa na sama sannan yayi knocking


"Sir" taji ance come in

Hotel room ne amma meh dan area kaman parlor sai daki daga gefe

"Good morning" ta dago da sauri ta kalleshi

"Sorry, good morning" ta fada tana kallon kasa


"Bari in yi wanka sai mu tafi, pick out a suit for me" ya fada yana daukan towel


"Excuse me?" Ita kuma ta fada

Wardrobe ya nuna mata,

"Pick a suit for me" kafin ya shiga bandaki

Ta dan jima tsaye tana mamaki kafin ta ciro bag dinta daga cikin hijab ta aje samn table kafin ta nufi, wardrobe dinshi ta bude,

Cike yake da suits kala kala designers iri iri, da shirts color daban daban

"I like it"
ya dauki blue black pinstriped suit din data fiddo mai,sai shirt peach color da neck tie baki, sai takalmi baki


Gaban madubi ya kalli kanshi da dan murmushi ya shafa sajen shi sannan ya kwantar da gashin kanshi yana shafa mai hair gel, sai face dinshi ya fito


"How do i look? Dapper?" Ya tambayeta daya fito ya sameta jingine da mota

Kai ta dagamai kawai dan bazata iya bude baki tace mai yayi kyau koh beyi bah


"So let's talk" ya fada bayan sun fara tafiya cikin mota


"Ina da wasu appointments koh meetings ne yau" ta zaro ido rungume da yar jakarta


"Appointments kuma Sir" shima yayi mata kallon mamaki


"Ban san abubuwan da zakayi yau bah" murmushi yayi dan yanayin maganarta da yadda kunya ya hana ta kalleshi ya burgeshi

"Laifi nane, ya kamata ace na fada maki wannan tun jiya, here you go". Ya mika mata wayar shi

"Ya kamata ace kina da duka contacts dina dana granny ma dina,tunda a office dinta zanyi aiki" saura kadan wayar ta kufce mata a hannu

BlackBerry ne wayan meh color gold,

"Kiyi contacting Alfie kice mai you are my temporary PA" beh sake cewa komai bah


A hankali take latsa wayan tana neman sunan Alfie

"Hello" ta fada murya na dan kyarma

"Hello who is this" ya fada da maganar shi sauri sauri

"The new PA" taji ya ce wani hmmmm

"Temporary PA" tace Eh,

"Oh well, I'll email he's schedule ta his phone you send it to yours, and you receive every work call, why am i telling you dis, u know ur job"
Ya kashe wayan, ta cire daga kunne ido waje,jiki ba kwari

"He can be intimidating koh, wani lokaci nima haka yakeyi min kaman shine boss" tun data karbi wayan yake aikin kallonta har ta gama beh kyafta bah


"How old are you" yaga yanayi rudewarta ya tafi yanxu kuma ta dan daure face

"Nasan personal question ne but am your boss you have to tell me" ya dora daya kan daya yana jiranta


Tana bude baki ya katse ta

"Look at me, kuma ki fara da sunan ki"

"Asma'u Musa Wada, 17 years old"

Daga ganinta kasan she's young but 17, she's a minor ya fadama kanshi,

Ya za'ayi ya auri karamar yarinya haka, ya dage yana aikin kallonta


Asma'u mamakin inda ta tsinci kanta takeyi, meh kika jawo ma kanki take fada a ranta..




Sai mun hadu dan jin yadda abubuwan zasu kasance, Adieus lovelies😘😘😘😘
[3/9, 10:57] β€ͺ+234 706 870 0853‬: πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
BOYAYYEN KUDIRI.
KHALEESI,
NOBLE JUDGE.
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’


1⃣3⃣.


Sun dade babu wanda yace komai,kafin can yayi ajiyar zuciya

'She'll be eighteen nxt,then i can marry her' yayi murmushi

'Koh daga ina zancen aure ya fito' ya tambayi kanshi,but ba tun yau yakeson yayi aure bah
Yarinya ce da beh samu wacce tayi mai bah

'Sai gashi ka bige da yar 17' tunanin abinda Best friend dinshi Haider zece yayi


" Husna " da badan tasan Husna na cikin sunanta bah da baxata ansa bah

"Yes Sir" ya girgixa kai
"No ki kirani da Ehsaas" ta dan dago kaman zata kalleshi sai kuma tayi kasa da kai

"You are supposed to be going through my schedule" ya nuna mata wayar data rike gam a hannunta

"Sorry" contacts dinshi ta fara dubawa,masu work a jiki take kirgawa

Indai a wayarta zatasa sai phone book dinta ya ciki,

Email dinshi

Please Login or Register in order to submit comment