Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

sosai ta cikin rigar, kallo d'aya zaka mata kasan anutse take da wanda take taren.
Qasa² cikin kemewarsa yace.
“Baby kin koyi surutu, oya yi ki gama na maidaki gida, nazo nayi aiyukan gabana.”
Plate d'in gabanta ta ture tana b'are baki zata fashe da kuka tace.
“Dady ni dai wajanka Zan kwana wlh...”
Qaran wayansa ya hanashi magana, ya kalli gefensa idan wayar take, sunan Mamy da yayi saving da sweetheart yake yawo akan screen wayan, ya saka shi d'aukan wayan ya d'aga kiran, yana mata sallama tare da cewa.
“Sweetheart ykk? Inata missing d'inki fa!” Khairy ta kamo hannun Shattima kamar zatayi kuka qasa² tace.
“Dady! Mamynah koh?”
Gira ya d'aga mata, yana fad'in.
“Ci abinci maza.”
Kafad'a ta maqale tana qoqarin amsar wayan, ya riqe hannayenta da hanunsa d'ayan.
Daga can Mamy tayi murmushi tace.
“Mi Amor! I miss you so much, ya fama da jama'a? Rabona da Kai tin safe? Ya naji kamar muryan Babyna kusa da kai? Yawwa turomim address d'in gidan auntie Aisha sister Madina zasuje Abuja sunaso su biya suga Baby.”
Shattima ya maqale wayan da kafad'arsa, ya shafi sajansa yana fad'in.
Anya kinyi missing d'ina kuwa? Naji muryaki rad'au sweetheart, ai ba kama bane ga Baby kusana a Maitama tana zuba rigima, yanzu zan mayar da ita wai nan zata kwana tsabar rigima...”
Mamy gabanta taji ya fad'i take taji wani irin yanayi wanda yasa bakinta rufewa lokaci d'aya ta kasa d'agawa tayi magana...
Shattima jin shiru yace.
“Sweetheart! Kina jina kuwa?”
Mamy zatayi magana ta jiyo motsin Khairy ta fad'a jikin Shattima tana sakin kukan Shagwab'a cikin kukan tana fad'in.
“Mamy kice Dady yaban wayan nayi magana dake...”
Wasu zazzafan hawaye suke qoqarin zuboma Mamy akan kumcinta, tayi saurin miqewa tanajin jiri na d'ibarta ta nufi d'ayan falon gudun kar su Madina suga halin da ta shiga.

*YI WA KAI*

Free Novel

_October31/10/2022_

Please manage😫

*45&46*

Khairy tayi wani irin riqe hannun Shattima da hannu d'aya, d'ayan ta riqe hannunsa wanda yake riqe da wayar akunnensa, tana kiciniyar amsar wayar, tana shasheqar kukan zallar shagwab'a tana kiran Mamy. Shattima ya zuba mata kaifafan idanunsa, cikin kamewarsa yace. “Sakeni meye haka daughter zan mareki fa! koma gefe ki zauna My Billy rabani da 'yarki please, wai kina jinmu kinyi shiru sai ta kashe miki ni koh?”

Madinah da Fauziyya suka bi bayan Mamy da kallo har ta shige, suna son su fuskanci wani yanayi gareta, Amman ina ta toshe wannan hanyar, Sam basu fahimci komai ba.
Mamy dab'as ta zube saman sofa hawayen da ta b'oye suka kwararo saman fuskarta, ta had'iye wani yawu mai d'aci kafin tattaro nutsuwarta tana lumshe idanunta ta qaqalo murmushi tana fad'in. “Mi Amor! Please Baby ta kwana mana, ni wlh bana son ana sakamin ita kuka gaskiya, bani babyn ji yadda take kuka k'ilama mintsininta kayi mi Amor.” Shattima daga can yay murmushi yana zaunar da Khairy kan kujeran yana murd'e mata kunne, yace. “Gata toh kuyi mgna yanzu Zan mayar da ita.” Wayar ya bata yana d'aukan jug mai had'add'an lemon 'ya'yan itatuwa, ya tsiyaya a cup yana kurb'a. Khairy tace“Mamy inata missing d'inki ina yini? Allah ni dai Dady zan biyo mu dawo jigawa.” Mamy ta sauke numfashi tana murmushin qarfin hali, tace. “Ai kuwa ina bala'in missing d'in babytah kawai ki biyo Dadynki kuzo, ykk fatan kina lfy ba wata matsala?” Khairy ta kalli Shattima wanda ya maida hankalinsa wajan latsa waya yana kurb'ar lemon, tace. “Toh ba dady bane wai yau d'aya nace Zan kwana agidansa ya wani qiya yanzu zai mayar dani kamar ba gidan ubana ba.” Mamy dariya sosai Khairy ta bata tasan tana darawa sai kuka tace. “Ok...OK! Bani dadynki ai kuwa dole yarinya ta kwana gidan Babanta, kwana ma kwanan alkhairi insha Allahu.” Khairy tayi dariya tace. “Yawwa Mamy wlh shiyasa nake bala'in sonki muahhh I love you sweet Mamy. ” Mamy tayi murmushi tace. “Me too baby.” Khairy ta beqawa Shattima wayan tana d'auke lemonsa ta kurb'a tayi gaba da sauran tana fad'in. “Ni dai wlh natafi na kwanta ayi gyaran d'aki tsaf, sweet Dady good night. ” Bai kulataba ta nufi falo, ta nufi hanyar stairs. Mamy tace. “Please Mi Amor kabar baby ta kwana kasanta fa inda kana waje batada sukuni sai tana kusa da kai, ba sai ka Kira Auntie Aisha ka fad'a mata ba baby zata kwana anan kar taji shiru OK? Toh ka turan address su sister Madinah na jirana.” Shattima ya sauke numfashi yana shafa sumar kansa, yace. “Ke da ita idan kunso abu bakuda sauqi OK bari a tura miki ta whatsapp, zan kirata yanzu na sanar da ita, sweetheart me kikaci kika barni?” Bilkisu tayi murmushi tace. “Banci wani abu dayawaba, yanzu dai fura Rufaida kawai nasha,kai kuma nasan sai kasha yoghurt zaka kwanta...” Sunyi hira kad'an ta masoya sai da ya gama kasheta da love sukayi sallama ya kunna data ya tura mata address d'in gidan Auntie Aisha. Khairy kuwa hadadd'an bedroom d'in da yake mallakinta agidan, lokacin tana 'yan mata idan sunzo hutawa ita da Mamynta koda Dady baya gari. Komai faiss a gyare ita ta gyara tin bayan da tayi Maghreb, taji jiki sabida yadda yayi qura,sai da ta share ko ina ta goge fais ta wanke toilet, ta fesa turaren d'aki, ta shimfid'a lafiyayan zanin gado, har akayi isha'i bata gamaba,shiyasa ta gaji sosai dak'yar Shattima ya fito da ita sukayi dinner d'in, kayanta ne duk sun mata kad'an, sabida sunfi shekara ita da mamy basu zoba Abujan. rigar jikinta ma Shattima sai da ya fita ya siyo mata Kala uku, acikine ta sanya d'aya. Tana hayowa wanka ta sake ta bud'e wardrobe d'inta hakan ta samu rigar bacci mai fad'i ta saka ta rage Ac tayi kwanciyarta, k'ofar abud'e ta barta.

Shattima Falon ya dawo ya zauna yana lalubar lambar auntie Aishan, ya danna mata kira. Su kuma can b'angaransu hankalinsu yayi bala'in tashi, na watsa taron dinner jin mutum sukutum ya b'ata,duk police station d'in da take Abuja sunje sun kai hoton Khairy, haka sanarwa gidan radio sunkai, Tv ne suka qi kawai gudun kar Shattima ya gani. Marfu'ah zaune dirshin aqasa tana kuka harda majina sabida masifar da Auntie Aishar take mata. Sauran jama'ar kuwa sunyi cirkwai², Ilham kukan take duk suna compound d'in gidan. “Ni nasan Khairy shiyasa nace miki mutafi tare kika nace sai ta kwana yanzu me kenan hakan? Da wani idanu Zan kalli iyayanta wanda dak'yar daman suka ban riqonta nace musu ta b'ata?” Ta qarasa maganar hawaye na sauka akan kuncinta dan tasan Liman ma sai yayi kamar ya daketa! Qaran wayarta yasa tai saurin kai idanunta kan wayar da take hannunta. Ganin sunan Shattima yasa taji gabanta ya tsinke ya fad'i tace. “Hasbunallahu wa Ni'imal Wakil.” D'agawa tayi hannunta na rawa takai wayan kunnenta cikin fargaba. Sallamarsa taji cike da nutauwa da kamala.

Amsawa tayi cikin inda-inda. Shattima cikin tsokana yace. “Auntie! Zanyi magana da Baby please. ” Auntie Aisha tace. “Na shiga uku!” Shattima yay 'yar dariya yace. “Kar na rikitaki ga baby wajena nasan yanzu kunacan kuna nemanta, akan hanya na gamu da ita wai zata gida ana ruwa kuma.” Aisha tace. “Alhamdulillah! Amman wlh Khairy anyi 'yar banzar yarinya, sai da namata kashedi fa! Gamu hankali atashe duk wani police station ban Inda banka hotonta ba, ga Marfu'ah sai kuka take, tana ina bani ita.” Shattima yana dariya yace. “Wlh tayi bacci ai tace ita kam qafata qafarta amman gobe zan maido miki ita.” Auntie Aisha ta sauke ajiyar zuciya tace. “Ok tom Allah ya kaimu amman sai na zaneta bataji Ummulkhairi nan taka wlh ta sakamu rud'ani.” Hira sukayi kad'an ya katse kiran yana janyo laptop d'insa ya shiga aiyukan da suke gabanta....

Can kuwa b'angaran Mamy hira sukayi sosai da 'yan uwanta, kafin su tafi taci gaba da aikin binciken da take a laptop.

Aliyah yau sosai zazzab'i ya rufeta tin bayan sallar la'asar haka ta daure tayi girkin dare, sabida faren doya yace yanaso da niqaqqen nama, da kunun fulawa da madara, tana idarwa ta daure tayi wanka tana sallar iisha'i zazzab'in ya dawo sai rawan sanyi take, tasha paracentral a abanza, ga shi Salim bai dawoba har yanzu. Juyi tayi tana shigewa cikin blanket. Salim kuwa ayau kusan qaramin hauka yayi agarin Jigawa sabida ya samu tabbacin an d'aurawa Ummulkhairi aure,iya bin cikikensa ya kasa samo wa aka d'aura mata aure da shi, sai dai yayi alqawalin samo ko waye ta b'oyayyar hanya ya kashe sa.

Qaran tab'a qofa taji, tai saurin d'agowa tana kallon k'ofar Salim ne cikin yanayin masifa ya shigota yana zage², ya dimfaro kan gadon. Duk da hadda takejin zazzab'i ta daure kasancewa tana cikin blanket bazai va me zatayi ba,tayi saurin maida kanta ta cire rigar jikinta, tai saurin janye blanket d'in tana fad'in. “Don Allah yaya kayi hak'uri ni me namaka ne?” Can ya tsaye yana had'iye yawu idanunsa akan k'irjinta. Hucin numfashinsa kawai taji qasan wuyanta, yana kamo dukiyar fulaninta ya matsa yana sauke ajiyar zuciya tare da shafarsu yadda yakeso. Idanunta ta rufe cikin jin jiki ta sauke b'oyayyar ajiyar zuciya sabida tasan wannan hanyar kawai zai hanashi cutar da ita sabida Allah ya masa jaraba da son k'irjin mace. Tanaji ya kafa bakinsa yana Sha kamar ya samu nonon uwarsa, hannayensa qasanta yana yadda yakeso haka ta jure tana nishin zazzab'i... Can taji ya shigeta yana yadda yakeso cikin jikinta Sam batajin wani dad'i amman ta jure ta daure take taimaka masa yana yadda yakeso taji yanata yabonta tare da sanya mata albarka, har ya gamsu, ya mirgina gefe. Dak'yar ta miqe ta nufi toilet zazzab'in na qara tsanaita. Cikin sa'a ya gane batada lafiya shine ya taimaka mata tayi wanka ya saka.mata kaya yajata suka nufi asibiti sai taji abin kamar a mafarki, ta shiga toqan Allah yasa ya shiryu haka kawai ayanzun take son zaman auren,tinda idan ya saketa batasan wa zai aureta ba.

Mamy tsaye tana kai komo acikin falon, waya A hannunta sai dannawa take baya shiga. Kirane ya shigo cikin rawar jiki ta d'auka tana fad'in. “Wai matsalar network ne ko me?” Kome aka Ce mata tace. “Ok..ok! Toh hanzarta please, eh wannan dai da na tura shi za' naimo yanzu-yanzu don Allah. Ok tom Ngd zan kira anjima nayi bayani dalla-dalla.” Ta fad'a tana katse kiran ta d'auki laptop d'inta ta kashe k'wayayen wutar falon ta nufi stairs.

After 2 hours. Abuja Shattima ya kashe laptop tare da wayoyinsa duka, yana d'aukan cup d'insa ya kurb'a yana lumshe kaifafan manyan idanunsa, anutse yake shan cup d'in ya gama shanewa tas ya miqe ya d'auki robar Rufaida yoghurt da wayoyinsa yabar laptop d'in ya nufi stairs. Har zai wuce yaga d'akinta abud'e ya dawo zai janyo mata qofar yaga saura kad'an ta fad'o daga bed ga wuyanta ya karkace. Murmushi yayi ya shigo ya ajiye kayansa saman table ya k'arasa dab da gadon ya sanya tattausan hannunsa ya janyota ya maidota tsakiyar gadon, ya tattara mata jelar kitsonta ya d'aore mata, tare da sanya mata hula, ya tofa mata addu'a yana lullub'e ta bud'e idanunta tarr,akan fuskarshi. Hararata yayi yace. “Oya toh miqe muje ki rufe qofa, wuyanki baya zafi...?” Cikin Abun bacci ta miqe zaune tana kamo hannunsa kamar zatayi kuka tace. “Allah zafi yakemin Dady murzamin please. ” Kanta ya zungura ya kamo hannayenta ya miqar da ita tsaye yace. “Oya muje ki rufe k'ofa har yanzu sakaran bacci kikeyi kamar zaki fado idan kim jima kanki ciwo zaki Sani marar jin magana kawai.” Saukowa tayi tana qanqame hannunsa cikin zallar shagwab'a tace. “Bazan qaraba Dady kayi haquri kaji? Lah! Dady zansha Rufaida yoghurt Allah yunwa inaji.” Tayi maganar ashagwab'e. Hannunsa ya zame yana zungurata yace. “Oya gata Sha maza ki kwanta muje ki rufo qofar. Zama tayi akan table d'in tana d'aukan robar ta bud'e ta fara Sha, tana dariya tace. “Kaje Dady Zan rufe idan na gama Sha har na wartsake daman da yunwa na kwanta, ban wani ci abinci dayawa ba, good night sweet Dady I love you. ” Kai ya girgiza yana kwasar wayoyinsa ya nufi k'ofar yana fad'n. “Baby ki rufe k'of fa kuma kiyi adsu'a ki kiyaye kwanciya gefen gadon bakyaji.” “Toh
Dady.” Ta amsa ta dage tana shan yoghurt d'in tana kallonsa har ya fice ya janyo mata qofar.

Rahmatourh Ladingo

Free Novrl

November 1/11/2022

47&48

A can b'angaran su Salim lokacin da ya d'auki Aliyah zuwa asibiti, tsabar yaji yadda yakeso atattare da Aliyan asibitin Dr Sambo ya kaita. Suna zuwa ashiga duba lafitarta, aka d'au jininta da fitsarinta. Bayan wani lokaci result ya fito Aliyah tana d'auke da shigar ciki na sati biyu. Salim da yake riqe da result kusan suman zaune yayi, tsabar takaici yaushe ma suka tare da har zai bata ta amshe? Dak'yar ya siyi magunguna da aka rubuta musu, ya dinga mata masifa akan hanya tana kuka. “Banda jaraba fisabillahi yaushe ma kika tare dan jaraba da zakiyi ciki? Dudu ko wata inajin idan za'ayi lissafi baki cika ba, Amman harda samun ciki, yaushe muka more yaushe ma garina ya waye da zan fara tara 'ya'ya? wlh sai an zubar da cikin nan, kuma wlh idan kika fad'awa su Father ubanki zanci Allah, kinji na rantse.” Aliyah kuka kawai takeyi tana kiran sunan Allah azuciyarta, da addu'ar ya kawo mata d'auki dan bazata yarda ta zubar da cikinta ba.

Mamy kwance saman makeken gadonta sai juyi take, tana saqe-saqe ayanzu kuma wani bala'in tsoro ne ya cikata, tana nadamar me yasa zata aikata hakan? Anya abun zaiyi kyau idan komai ya faru? Anya zuciyarsu bazata bugaba atare ba idan suka dawo hayyacinsu suka ga abinda ya faru dasu? Zazzafan hawaye taji suna sauka akan kuncinta, ta birkita tana rungume pillow. Cikin sanyin murya ta furta. “Ya Allah kasa ba abinda ya faru ina shakkar minister ina tsoron abinda zai biyo ba, ina jin

Please Login or Register in order to submit comment