Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muje na gaisa da shi, asibitin Dr Sambo zanje muna meeting tun 3 cif aka fara, akwai wacce na ɓata lokaci a dubata shiyasa sai yanzu na samu zan tafi. Sannu Baby baki iya muraba, kodai muje nayi miki allura? "

Khairy ta shagwaɓe fuska tace.
"Ni dai Mamy zan biki dan Allah, anjima fa zan tafi bamuyi sallama ba, A'a bana son allura."
Mamy tana ƴar dariya tace.
"Kiyi haƙuri Baby bansan iya daɗewar da zamuyi ba can, kar lokacin tafiyanki ya yi muna can."
Khairy taja bakinta ta tsuke irin ta yi fushin nan.
Duk inda suka gulma gaishe da Mamy ake tana amsawa fuska asake.
Tun kafin su ƙara so ya buɗe motar yana kallonsu, zuciyarsa na wani irin sanyi, ji yake duk duniya yafi maza samun matan da suka haɗa komai ga ilimi nutsuwa, tarbiyya sanin darajar ɗan adam, tausayin na ƙasa dasu.

Mamy murmushi akan fuskarta tace.
"Hello Mi Amor ykk?"
Ta ƙarashe maganan tana tsayawa jikin motar tare da ɗora hannunta akan nasa.
Kissing ɗin hannun ya yi yana shafa jan ƙunshin da baya rabo da hannunta, atausashe cikin muryasa mai daɗin sauraro, yace.
"Sweetheart ya gajiya? Toh ku shigo mu wuce, ya dai naga Baby tana gama fuska? Kunyi rigima ne? Me akayi kuma?"

Mamy tayi dariya tana murza tafin hannunsa ƙasa-ƙasa tace.
"Kawai fa sai munje wajan meeting da ita, bayan tasan tafiya gabanta, duk da ba wani abu zataje ta ɗauka ba gida, amman zamuja lokaci sosai Mi Amor. Baby yi haƙuri shigo ku tafi, zan iskoki Abujan na miki kwana biyu ina ce rigiman ya ƙare uhm?"

Khairy tana maƙale da Mamy ta ɗaga kanta, tare da cewa.
"Don Allah Mamynah kizo kinji?"
Mamy tace.
"In sha Allah Baby, oya shiga ku wuce gida kici abinci, mi Amor sai nazo ka kularmin da kanka i love You."

Fuskarta ya shafo yana jan dogon hancinta yace.
"I love You too ki kulamnin da kanki da Babyna, kiyi driving da nutsuwa, ko ki shigo na saukeki Please sai Lawan yazo ya tafi da motar, idan kun gama zamuzo da Maleek mu ɗaukeki."
Mamy ta matsa tana kama hannun Khairy ta shiga ta zauna tana ƴar dariya tace.
"Zanyi komai yadda kace Mi Amor kuje kar aɓata lokacin Please bye baby sai nazo Ok?"
Khairy tana matsar ƙwalla tace.
"Mamynah zanyi kewarki keda babynmu."
Mamy tace.
"Mutum dai sai ya yi halin meye na kukan, Allah sauke min ke lafiya kiyi shiru bye."
Ta faɗa tana rufe musu motan ta nufi motar ta nurse na biye da ita.
Shattima yama motar key yaja anutse yana kallon Khairy yace.
"Yi shiru Babyn Ruhi."
Ƙara sautin kukan tayi tana hada kai da guiwa.
Hannunsa ɗaya ya sanya ya kamota yana kwantar da ita ƙirjinsa, yana shafa bayanta, anutse yace.
"Toh ya isa, bakida lafiya kina son ɗagamin hankali ne Baby right."

Fuskarta ta cusa ƙirjinsa tana yin shiru, ta sanyan hannayenta ta zagaye bayansa, tana sauke ajiyar zuciya.
Shattima ya murmusa yana driving ɗinsa anutse yana jin tana sauke ajiyar zuciya ajere-ajere.
Da hannunsa ɗaya yake driving ɗaya yana shafa bayanta.

Suna zuwa gida ana kiran sallar la'asar, alwala ya yi nan ƙasa, ya fito yana kallon Khairy ta naɗe akujera tana rawan sanyi.
"Ya Rabbi! Babyn Ruhi meye kuma?"
Kallonsa tayi hancinta na tararo majina, tana hawaye tace.
"Dady Ruhina zazzaɓi."
Zama ya yi gefen kujeran ya kamota zuwa jikinsa, ya zura hannunsa ƙasan wuyanta, zafi rau, ta ƙanƙameshi tana rawan sanyi.
"Astagfirullah."
Ya furta ahankali yana zura hannunsa cikin rigarta yana shafo cikinta zafi rau.
Ɗaukan ta ya yi kamar ƴar tsana ya nufi upstairs da ita.
Ɗakinta ya kaita ya kwantar ya lulluɓeta da Duvet yana shafa kanta, yace.
"Bari nayi sallar nazo sai na miki wanka da ruwan zafi kici abinci Kisha magani mugani idan bai sauka ba gaskiya yau ba zakiyi tafiyar nan ba Baby."
Ya fad'a yana juyawa zai fita ta kamo hannunsa tana shasheƙar kuka.
"My Baby ba inda zan tafi na barki sallah kawai zanyi na dawo yanzu Ok? Kiyi hkr nafiki jin zafin ciwon da yake jikinki."
Idanunta ta lumshe tana sauke numfashi.
Duƙawa ya yi ya sumbaci goshinta da lips ɗin ta yana goge mata majinar da take zubowa irin me ruwan nan ya juya ya fita.

Anutse yayo sallarsa a masallaci dan baya haɗa ibadarsa da komi a duniya.
Ana kammalawa bayan ya yi addu'o'in sa kamar yadda ya saba ya fito ya dawo gidan.
Ruwa mai gumi sosai ya haɗa yazo ya ɗauke ta kamar Baby ya shige bathroom da ita.
Anutse ya fara cire mata kayan jikinta.
Riƙesa ta yi cikin masifaffiyar kunya take faɗin..
"Dady ka barni zan iya da kaina Please."
"Shiiit! Bana bari ba, bakiga halin da kike ciki ba, zan ƙyaleki da kanki wani taimakon zaki ba kanki ayanzun Baby?"

Ya faɗa lokacin da yake ƙarasa ciremata komai na jikinta, yana sanyawa kansa jarumta da haƙuri, ya sakata cikin run ɗumin, yana zuba mata ruwan.
Idanunta ta runtse sabida azabar kunyar da ta takeji.
Anutse ya wanketa tass ya naɗota cikin towel ya fito da ita.
Mai ya shafa mata ya shiyarta cikin kaya masu kauri na sanyi ya ɗora mata after dress, ya yane mata kanta da mayafi mai kauri, rufaffan tsadaddan takalmi na mata yabata ta saka.
Tunda ya fara shiryata take hawaye tana kallonsa kamar zata haɗiyeshi dan sonsa da ƙaunarsa.
Yana idarwa ta afka jikinsa tana fashewa da kuka tace.
"I love You My Ruhi ina sonka ba adadi sweet Dadynah."
Murmushi ya yi yana ɗago kanta ya sumbaci hancinta yana lashe hawayen yace.
"Idan kina son farin cikina karki kuma kukan, bana so kin sani Babyn Ruhinta Ok?"
Kai ta jinjina tana kallonsa tare da wasa da lips ɗinsa da yatsunta biyu.
Kansa ya matso yana rankwafo daidai saitin fuskarta.
Bata tsaya wasaba ta haɗe bakinsu tana kamo harshensa tana tsotsa sosai kamar ta samu lollipop.
Barinta ya yi tayi kissing ɗin sa son ranta duk ta zuƙe masa yawunsa, kamar yadda ya koyar da ita,idanunta rufe bata jin zata kalleshi ayanzun .

Suna saukowa downstairs, ya matsa mata taci abinci sosai ya bata magani ta sha, tana lafe cikin jikinsa yana shafa bayanta cikin kulawa, tare da soyayyarta me yawa.
Tsaddadan Agogon da yake ɗaure atsintsiyar hannunsa ya kalla 4:35 pm, ya ɗagota anutse cikin kulawa yace.
"Muje Baby lokacin tashinku ya yi kinga tun ɗazu Auntie Aisha na kirana."
Khairy ta yi kalar tausayi tana kallonsa kamar zatayi kuka tace.

"Tom Dadynah."

Anutse ya lallaɓata ya kamo hannunta suka fito.
Da kansa ya kaita airport bai dawoba sai da Jirginsu ya tashi, daƙyar ya samu ya lallaɓata ta tafi ba tare da tayi kukan rabuwa da shi ba.

Umma Sa'idah tana zaune tana tunanin yadda Mamy ta nuna sam ba zatayi aminci da ita ba, su jone kamar wani abun bai faru tsakaninsu ba, taƙi.
Aliyah da take gefe zaune tace.
"Umma! Lfy?"
Zatayi magana Salim ya shigo tare da sallama.
Aliyah ƙasa² ta amsa yadda ba sai ya jiba.
Kallon cikin da ya yi girma yake na gabanta wanda zai kai wata bakwai ko fima.
Kansa ya kauda yana zama yace.
"Umma Father bai dawoba?"
Ko kallon arziƙi bai isheta ba, ta kalli Aliyah tace.
"Aliyah wlh abubuwan da mukayi abaya ne suke damuna, gasu sunyi sanadin rabamu da mutanan arziƙi."
Aliyah zatayi magana Salim.
"Ke dan ubanki bazaki shiryu ki san Allah ɗaya ba? Ina matsayin mijinki nayi sallama na shigo waje baki amsa sallamar ba, sannan bazaki gaisheni ba? Ko kina nufin abinda umma take min zaki min? Ita uwata..."
Umma ta daka masa tsawa tace.
"Wlh zan ɓata maka rai awajan nan idan baka tashi nabar ganinka ba, taƙi ta gaishenka, kai uban wa ka girmama bare kayi tunanin za'a girmamaka?"
Salim ya sauko ƙasa yana kallon Aliyah yace.
"Tashi anan inason sirri da uwata."
Umma bata ce komai ba, Aliyah ta miƙe salin alin ta wuce.
Ya kama ƙafafuwan Sa'idah yace.
"Umma! Dan ALLAH ku yafemin wlh na shiryu ko taba nabar sha, tunda haka ta faru ban taɓa sanin gata da kuɗi ba akwai lokacin da basuda anfani sai da na shiga hannun Abba Aminu. Wlh nayi alƙawarin zan daina duk abinda nakeyi na dawo hayyacina na daina shaye² da komai ku yafemin ku bani matata."
Sa'idah tace.
"Allah yasa da gaske kake ba yaudara bane, mata kuma bazan baka ba sai ta haihu naga yanayin ka, kaje na yafe maka sai ka fara ƙoƙarin yin azumi sittin da ɗaya, na bawan Allah nan da ka kashe lokacin duniya na faɗa maka ƙarya aka manna maka hauka dan asamu case ɗin ya mutu."
Salim yace.
"Wlh zanyi Umma in Sha ALLAHU..."

Maryam suna zaune itada da Nafisa tana bata labarin Usman wanda da gaske sonsa ya mata mugun kamu bata san ya akayi hakan ta faru ba.
Ammi bata nan taje wajan biki kiran Usman ya shigo cikin wayanta.
Ganin shine ta kalli Nafisa tace.
"Kinga shi yake kirana mana."
Nafisa tace.
"Ki ɗauka Auntie Maryam, kam yau ashe zanba Auntie Azeema labari."
Maryam ta ɗauki wayan tayi picking call ɗin tare da sallama, ta gaishesa tana tambayarsa ya ƙarin haƙuri?
Usman ya amsa yana faɗin.
"Maryam! Kina lfy? Hkr an gode Allah na kiraki ne mu gaisa kwana biyu banida nutsuwa shiyasa bana kiranki, Ngd da kiran da kike min kina gaisheni."
"Lah yayanmu ba komai wlh, Allah ya jiƙan Mom ya baku hkrn rashinta."
Usman ya amsa da.
"Ameen ya Allah Ngd gimbiyar zuciyata, idan anyi sadakar sati zamuyi magana da Dad zaki iya ganinmu koda yaushe, amman idan kin shirya, dan inaso Ah haɗa bikin da na Khairy ko bayansa ba jimawa Ok?"
Maryam kunya taji sosai sai ta fasa magana murmushi kawai take, haka yajata da firi mai tsayi yana ƙara saye zuciyarta ba tare da ta saniba...

Mamy bata samu dawowa gida ba sai dab da Maghrib, tana zuwa wanka ta yi da ruwan gumi tayi sallar Maghrib ta sanya riga marar nauyi me ƙaramin hannu, ta sauko domin ɗora musu girki me sauƙi, yau ta gaji dayawa.
Kafin 8 na dare ta kammala ta jera akan dining taje ta yi wanka taci ubansu kwalliya, sai wani irin kyau take ƙarawa irin na wani cikin.
Dan wani zai saka kyau wani zai sakaka muni, wani ƙuraje su ɓata maka fuska wani kayi baƙi ba yadda ciki baya maida mace, Mamy dai fari ya ƙara mata da kyau, ita banda kasala da bacci bai wani sakata komai ba.
Sai tara Shattima ya shigo gidan.
Mamy da kanta ta taimaka masa ya yi wanka, ya shirya suka dawo ƙasa sukayi dinner cikin annushuwa.
Zaune suke a falo yana famar danna system, ta matso jikinsa tana shafa sajansa, ta sumbaci bakinsa tana kallonsa.
Gira ya ɗaga mata, yana sakar tattausan murmushi, anutse tace.
"Sweetheart bakinki akwai Magana?"
Ido ta kashe masa tace.
"Yeah Mi Amor, maganan kayan baby na saka ayo oder kolai tundaga na ɗaki da kitchen, kayan irinsu takalma dogayen rigunan kayan bacci material jakukuna akwatin zuba kayan maiyuka turare sabulu da kayan make-up, komai da ka sani na mata, sai ɓangaren lace shadda atamfofi Auntie Madina zataje kano ta siyo in Sha ALLAHU."

Ta ƙarasa mgnan tana sumbatar sa.
Shattima dai da idanu yake binta, bai iya magana ba, sai rungumeta da ya yi bashida bakin yimata godiya ko furta kalma ɗaya.
Fuskarta ya kamo ya manna bakinsa akan nata ya shiga kissing ɗinta cikin wani irin salon da ta shiga maida masa martani.

Khairy Jirginsu yana sauka suka wuce gida dan Auntie Aisha da kanta tazo tarbanta.
Ilham sai murna take Khairy ta dawo, kamar zata koma cikinta, ta hanata sakewa.
Khairy tana dariya tace.
"Wlh zaki gogi murane wajena."
Auntie Aisha ta yi dariya tace.
"Ai se ku ƙarata.
Khairy da Ilham kusan raba dare sukayi suna hira, kafin suyi bacci, dan Khairy tunda taga message ɗin Dadynta ta samu nutsuwa, sai bacci me daɗi.

Washegari Shattima ya turama Mamy 30 millions ta account ɗinta, kusan dukkan ribar da ya samu na watanni shidda da suka wuce na Companynsa ne na Abuja.
Mamy tana gani lokacin tana wajan aiki ta kirasa akan sunyi yawa.
Murmushi ya yi yace.
"Har ke nakeso ki canza komai naki, idan ma basuyi ba zan ƙaro, ku fara da wanna ɗin Sweetheart."
Mamy ta fashe masa da kuka tana faɗin.
"Wlh nidai bana son wasu kuɗaɗen kana nufin Ni anawa kuɗin bakaso na siyawa Baby komai? Ni fa Baby har yanzu ɗiyata nake kallonta shiyasa ban damuba bana wani kishin komai..."
"Shiiit! Sweetheart yi hkr naji bazan ƙara ba barmin asaran hawayenki Please, yi murmushi naji."
Mamy tace.
"Naƙi bazan ba, sai nazo munyi gwada-gwada."
Shattima dariya ya yi yana katse kiran...
Ya turama Auntie Aisha 1 million na gyaran da zatayiwa babynsa, itama sun sha rigima sosai akan hakan ya bata haƙuri yana dariya...

Khairy tana kwana uku da zuwanta Abuja, Auntie Aisha ta fara gyaranta ciki da waje ita da Hajiya *Asabe duniyar gyara* wani irin fitinannan tsumi na jiki dana ciki suka fara mata da murjan lalle mai magunguna, dana dilka, cikin sati uku Khairy idan ba ka mata kyakkyawan saniba kayi kaɗan ka ganeta dan kusan farar ƙarfi suka maidata sabida kayan gyara kala daban daban daga kan sabulun gyara mai kayan murza, sai tayi bala'in haske kalarta taso tafi chocolate Haske, har wani irin cikowa ta kuma yi.
Auntie Aisha ta mata wayo ta hanata vdcll da Shattima iya waya sukayi, kusan kullun kwana biyu ne dai baida lokaci saboda baya kasar ya yi tafiya zuwa India.
Ahankali Auntie Aisha tama Khairy wayo yadda zata rage shigewa Shattima ta ɗan janye daga Shattima, sbd ganin muguwar damuwar da ta shiga kwana biyun da basa waya da Shattima, damuwarta ko tana iya ɓata musu gyaran da suke mata, shiyasa ta koya mata jan aji, da kwantar da murya idan suna magana, ta rage ɗaukan wayansa da sauran abubuwa, ai kuwa ta koya dan yanzu sai taga dama take ɗaga wayansa, bata kiransa, hakan ya yiwa Auntie Aisha daɗi sukaci gaba da aikinsu, amman fa zuciyar Khairy son daɗinta da kewarsa suna cinta, tayi ƙoƙarin yi wa Auntie Aisha biyayya ne da jin hakan zai ƙarawa Dadynta sonta.
Ai kuwa kusan susucewa ya yi ganin Babynsa bata damu da shi ba, amman idan ya tuna sun kusa zama inuwa ɗaya sai ya basar da damuwar.

Ana biki sauran sati ɗaya aka kai akwatin Khairy Gumel wanda harda Auntie Aisha taje, kayan saidai Dad Mustapha ya yi faɗansu akwatuna na kece raini ne manyan da ƙananunsu guda 15 cike da kaya wanda hannuna ba sai ya rubuta ba, masu karatu abinda kuka sani ne, ku wassafa akwatuna ƴar lelen Mamy da kanku.

Zainabu ta nemi alfarma abata Khairy ayi biki agidansu itama ta ɗan mata wani abun irin na uwa, duk tabawa Mamy gari ita ce uwar.
Mamy taji daɗin yadda kowa yake girmamata da roƙonta komai akan Khairy kafin ya aiwatar, hakan yasa tama Auntie Aisha magana ita ma bata ƙi ba daman sai ana sauran kwana uku biki zata maido wa Mamy ita.
Sauran kwana huɗu bikin aka kai Khairy Gumel, wanda Auntie Aisha ta koma ana gobe bikin zata dawo dan sun gama aikinsu akan Khairy komai sun mata na gyaran mace, kuma tabbas ta gyarun, dan Khairy yanzu bata isa ta yi awa biyu da pant ga wani bala'in ƙamshi na fitar hankali da take, fatarta ta ƙara taushi kominta ya canza har magana sun hanata cikin sauri ko yawan jan hira babu abinda basu koya mata ba,har iya kula da miji da jure shimfiɗarsa da salo-salo ba maganar kunya tsakaninka da mijinka daga lokacin da ka shigo gidansa.

Kai abinda suka koyamata ba kaɗan bane agaskiya.
Zainabu kallo ɗaya tama ƴarta tasan babu wani sauran abun da zata koya mata, ko mata daga ƙamshinta da taushin da fatarta ta ƙara, da yawan canza pant da take tana matse ƙafafunta tasan ba ƙaramin gyara ƴarta ta sha ba.
Hakan ya saka ta shiga mata nasiha da nuna mata Mamy uwace har abada karta kuskura ta bari sheɗan ya gifta tsakaninsu ko ta samu dama akan son da Shattima yake mata ta shiga haƙƙin Mamy Allah bazai ƙyaletaba.

Nasiha dai kala-kala take mata arubuce atakarda take mata, ta haɗa mata wasu guntayen gyara,da abubuwan da baza'a rasaba.
Ana sauran kwana huɗu biki aka shiyar gidan Khairy da yake Abuja unguwar Maitama, idan na tsaya zayyano irin uwar dukiyar da aka kashe kama daga gadaje carpets narka-narkan kujeru kayan kitchen kayan alatu toh fa zan wuni na kwana masu karatu ku wassafo gidan Khairy ƴar gata da kanku.
Sabida Dad Mustapha ma da nasa kayan kuma duka gidan ya amshe sabida kunsan dai gidan mai shi baya ƙaramin gini haka baya kome marar tsari da burgewa.

Ɓangaren Usman da Maryam soyayya suke zubawa ba kama hannun yaro, zuwansa uku wanda sosai Abba Aminu ya yaba da hankalinsa.

Sauran kwana uku biki su Dad Mustapha da ƴan uwansa suka kai, kuɗin auren Usman Jigawa gidan Commissioner Aminu, wanda su Shattima ne suka amsa, an tsayar da rana bayan sallar layya da wata ɗaya.
Karkuso kuga farin ciki wajan Usman da Maryam.

Suhailat babbar ƙawa anzo gumel wajan bikin ƙawa,.an haɗu da su Nadiya ana shirye ², duk da babu abinda za'ayi bayan walima.

Yau ya rage sauran kwana biyu biki, an cancaɗawa Khairy kitso da ƙunshi wanda kallo ɗaya zaka mata kaji ta burgeka ta kuma burgeka, sabida yadda ƙunshin jan lallen na amare ya zauna a fatarta da tayi hasken gyara, tana sheƙi.
Haka kitsonta mai masifar kyau ƴan siri-siri masu wani irin kyau anyisa kwana-kwana, masha Allah aure daban yake komai na amarya ya fita daban.

Yan Katsina su Inna ADAMA da iyalansu duka sun taho, Zainabu kamar zatayi hauka dana farin cikin ganinsu Abbu da wasu daga cikin family ɗin su.
Dad Mustapha ma ƴan uwansa da suke Niger sun zo.
Yau ya rage gobe biki, yau su Auntie Aisha dasu Mamy suke isowa Gumel, harda Fauziyya can gidan Liman Inno tana zuwa sai Balaraba ita ma.

Ɓangaren Kausar an gama gina musu gidansu har sun tare gida mai ɗaki uku da kitchen tsakar gida gefe banɗaki Tsaf an zuba tayis tsakar gidan, agefe mahaifinta yayi lafiya sosai idanunsa bazasu taɓa buɗewa sabida ciwon ya shigesa sosai amman yanzu ras yake.
Ta ɗayan ɓangaren, Kausar ta faɗa soyayya da wanda bata saniba, sbd irin message ɗin da yake tura mata na tsantsar ƙauna da kulawa, tun tana sharesa har taji tana muradin ganinsa, tace yazo ta gansa ta amince zata auresa idan da ya mata aranta.
Idan tace hakan sai ya yi dariya yace bazai Bayyana se randa ta amince masa, ita ko tace bazata amincewa aljani ba.

Commissioner Aminu zaune yana latsa waya sai wani ƙayataccan murmushi yake, yana sanye da wasu kaya na shan iska ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya.
Ammi da Maryam suka fito ashirye suka kalleshi yana famar murmushi.
Ammi tace.
"Uhmm su abokan ango me aka samu ake murmushi haka? Mu zamu fita zan kaiwa Bilkisu saƙon amarya anjima zasu tafi Ni sai zuwa goben na tafi."
Abba Aminu ya danne wayarsa yana ajiyewa, ya kalleta fuskarsa cike da annuri yace.
"Ok sai kin dawo Maryam za'ayi kwana gidan surukai koh? Toh ki nutsu dai bana don rawar kai."
Ya faɗa yana zaro bandir ɗin ƴan ɗari biyar² ya bata na dubu ɗari yace.
"Amshi ki ɗauki dubu ashirin Kisha ice cream tamanin kiba daughter Khairy Ok?"
Maryam ta risina ta amsa tana faɗin.
"Thanks Abba ALLAH ƙara arziki."
Ya amsa da.
"Ameen ya Rabbi Maryama. Abidah! Zan fita."
Kallonsa tayi tana mamakin fara'asa da taƙi ƙarewa kwana biyu, tace.
"Kana hutun ina kuma zaka?"
Makullin motar da za'a tuƙasa ya ɗauka yana faɗin.
"Zanje wajan wani meeting ne, daga can zan leƙo Shattima wajan aikinsa."
"Ok sai nadawo agaishesa."
Ta faɗa tana kama hannun Maryam suka fice dan su Nafisa suna makaranta.


Mamy zaune cikin katafareren falon da aka canza masa, wasu gigitattun kujeru manya-manyan da carpets da labulaye.
MASHA ALLAH falon ya ƙara wani irin fitinannan kyau, wani irin Centre table ne suma aka can guda biyu, haka har tafkekiyar Tv an canza, zaka rantse nan ne gidan amaryan.
Zanen baƙin ƙunshi ne ƙafa da hannunta wanda aka mata flowers masu bala'in kyau, suka fito kan farar fatarta masha ALLAH.
Sai wani irin kitso masu bala'in kyau manya-manyan ne sunyi mata shegen kyau.
Cikinta wanda ya shiga wata huɗu ya ɗan fito kaɗan wanda idan ma ba kasantaba ada shafaffan ciki gareta kaga yanzu ya danno haka bazaka ganeba.
Atamfa ce ta alfarma ajikinta haka ɗinkin alfarma ta saka.
Kankana take sha hankalinta kwance tana kallon Tv.
Wayanta ta ɗauki ringing ta kai kyawawan idanunta kan wayan.
Sunan Khairy ne yake yawo akan screen ɗin wayan da tayi saving ɗinsa da sweet daughter.
Ɗaukan wayan ta yi tana ɗaga kiran, tana murmushi tace.
"Baby amarya ykk?"
Khairy daga can tana zaune saman kujera wanda idan baka mata kyakkyawan saniba bazaka taɓa ganebata kai tsaye, anutse tace.
"Assalamu alaikum sweet Mamy ina kwana?"
Mamy ta amsa tana murmushi tace.
"Baby nasan Kiran da kike kiyi haƙuri anjima kaɗan zamu taso ina jiran Auntie Aisha ne tun ɗazu su Inno suke kirana."
Khairy tace.
"Mamy wlh ina kewanki ne kusan kwana talatin da biyar ban ganki ba, shi kenan Allah ya kawoku lafiya i love You Mamy bye."
Ta faɗa tana katse kiran.
Mamy ta ajiye wayan tana murmushi tanajin zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu, tun jiya batajin daɗin rayuwarta kishi na neman sauya mata yanayinta, tun lokacin da ta haɗawa Shattima kayan tafiya Abuja da zaiyi goben, haƙuri kawai take sake sakawa kanta.
Takunsa da ƙamshinsa lokaci ɗaya tajisu.
Ta ɗaga dara-daran idanunta ta kalli hanyar upstairs.
Kallonsa take cike da ƙauna.
Sanye yake da fararen Armani's ajikinsa, sumar kansa mai albarka sai sheƙi take ahankali sumar iska take kaɗata, da wani irin nutsuwa yake tafiya, bazaka taɓa gane yanayin da yake ciki murna ko akasin haka farin ciki ko damuwa.
Ƙamshinsa me sanyi da daɗi yake tashi kaɗan², yana riƙe da wayoyinsa guda3.

Kanta ta da ɗauke tana jin ƙwalla na ƙoƙarin taruwa cikin idanunta.
Ta miƙe ta nufi hanyar kitchen, da wata irin shanyayya murya me aji da daɗi ya furta.

"My sweetheart! Zo nan."

Juyowa tayi tana sakin murmushi ta nufosa tana faɗin.
"Nazaci bacci kake Mi Amor?"

Falon ya iso yana ajiye wayoyinsa ya ware mata hannayensa ta nufosa.
Idanunsa akan ƙaramin cikinta da ya mata kyau, yana sakin murmushin farin ciki.
Jikinsa ta shige ya maida hannayensa ya rufeta rufe yana sauke numfashi.
Ƴar dariya ta yi tace.
"Mi Amor! Wannan ajiyar zuciyar fa?"
Bakinsa cikin kunnenta, ya ya mata raɗa.
"Najin daɗin na rungume abinda nafi sone matata da ɗana."
Ya faɗa yana shafa cikinta ya saketa yana duƙawa gabanta ya janye rigarta ya yi kissing ɗin cikinta yana miƙewa ya kama hannunta suka zauna.
Zatayi magana wayansa ta ɗauki ringing, sai kuma ƙaran doorbell da aka danna.
Janye jikinta ta yi tana murmushi ta miƙe yayi saurin kamota ya zaunar akan cinyarsa, anutse yace.
"Ina zaki Sweetheart?"
Raɗa ta Masa akunnensa.
"Bakajin ana danna Doorbell ba?"

Kiran da Abba Aminu ya masa ya ɗaga, yana kai wayan kunnensa, yace.
"Ki kira Laraba taje ta buɗe."
Ya faɗa yana masa sallama, tare da cewa.
"Amini yaya ɗan uwa abokin shawara Barka da rana, ya hutun kuma?"

Real Ladingo Omu Farisah

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = ₦500. 500Mb ₦500
2.9GB = ₦1200. 1.5GB ₦8000
4.1GB = ₦1600. 2GB ₦1600
5.8GB = ₦2100. 3GB ₦2000
7.7GB = ₦2700. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*

😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_


*YI WA KAI!*

7/1/2023

_#MatarɗanAlhaji🫣_


*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*103*


Abba Aminu yana sakin wani irin murmushi, yana sosa gemunsa wanda ya fara furfura yace.
"Hutu Alhamdulillah! Humm kai ba, bazaka shiryu ba koh?
Yanzu ba wannan ba, ango kana ina ne?"
Shattima ya yi murmushi anutse yace.
"Mu rufe irin magana nan da kai, wlh inajin nauyinka Amini ɗan uwa yaya."
Abba Aminu yace.
"Toh naji su kunya koh, kana ina nace inason zamuyi magana me mahimmanci."
Shattima ya zura hannunsa cikin rigar Mamy Yana yawo da shi, anutse ya furta.
"Ina gida amma zan ɗan fita akwai baƙin da zan gani can office."
Ya faɗa yana lasar ƙasan wuyan Mamy, still hannunsa yana yawo da shi cikin rigarta.
Sake zame jikinta ta yi ta miƙe ya sake riƙota yana zaunar da ita akan cinyarsa.

Abba Aminu ya numfasa yace.
"Yawwa hakan ya min zan

Please Login or Register in order to submit comment