Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

raya sunna cikin wata irin fitinanniyar ƙaunar junansu, kowa ya bada haɗin kai ɗari bisa ɗari ita ta gama rikice masa da kalaman da suka ƙara masa ƙwarin guiwa,.zagewa yana aikin lada,shima ya rikice mata da sambatun ni'imar da ta ƙara.
Sun jima suna shayar da junansu madarar ƙauna kafin subar juna, koda suka nutsu an fara sallar Maghreb, bayan sunyi wanka suka fito yajasu sukayi sallar Maghreb.
Suna îdarwa ta ɓingire bacci, nan ƙasa.
Shattima ya kwanto jikinta yana ƴar dariya tare da sumbatar goshinta, yace.
"Sweetheart ni kam kodai asibiti zamuje ne daga sex sai bacci jiya da yau kin samu sabon salo?"
Ya ƙarashe maganan yana ɗaukanta ya shimfiɗe saman bed ɗinsa ya rufeta da Duvet ya fesa turare kan jallabiyarsa ya fice zuwa masallaci sallar Isha'i.

Can ƙasa kuwa tunda Laraba taga Mamy shiru ta ƙarasa girkin ta jujjuye komai ta kai kan dining table ta jera.

*Katsina*
Sun hallara baki ɗaya cikin babban tray suna cin abinci.
Khairy bata wani ci dayawaba ta zare hannunta ta miƙe ta ƙoshi.
Abbu yace.
"Ummulkhairi! Wai har kin ƙoshi ne?"
Anutse tace.
"Eh Abbu ɗazu naci dambun da aka kawo daga gidan yaya Marwan banajin yunwa."
"Ai ke kam naga kina son dambu."
Inna ADAMA tace.
"Gobe ba sai a iyiba."
Khairy tai murmushi tana zama kusan Zainabu ta kwantar da kanta kafaɗarta tana lumshe idanunta, tunanin Dadynta kawai take da Mamy.
Kamar an tsikareta ta miƙe ta nufi ɗaki.
Wayanta ta zaro a charge tana dubawa bai kirata ba haka Mamy.
Zama tayi gefen katifa ta kira Mamy akaro na biyar kenan bata samun ta.
Ƙwalla ta ciko mata idanu ta kasa jurewa ta kira lambar Shattima.
Lokacin yana zaune falonsa can sama yana tura wani sako ta system, yana sauri ya gama ya tashi Mamy suyi dinner.
Wayansa da ta ɗauki ringing ya waigo yana kallon wayan tana ajiye akan table ɗin.
Kaifafan lumsassun idanunsa ya ɗan lumshe, cikin wani irin cool voice ya furta.
"Oh! Baby I'm sorry banjiki yau ba."
Ya faɗa yana ɗaukan wayan, ya katse kiran ya kirata.
Khairy ta ɗaga kiran cikin dauriya tana haɗiye kukan da take son sakar masa na shagwaɓa, tayi sallama cikin sanyin murya, tace.
"Sweet Dadynah Ina wuni? I miss You so much, Ina Mamy nah Ina kiranta bana samunta?"
Ta ƙarasa maganar muryanta na rawa.

Shattima ya furzar da zazzafar iskar bakinsa, yana jingina bayansa da allon sofar da yake zaune ya amsa sallamar tare faɗin.
"Baby I'm sorry kinji? Duk muna lfy bana gida shiyasa ban kiraki ba, Mamynki batajin daɗi sai na kaita asibiti Anjima tana bacci.
Baby fatan kina lfy kinyi missing Dady kuwa?"
Ɗan siririn kuka ta sakar masa harda shasheƙa tace.
"Dadynah kazo ka ɗauke Ni Please ban saba da rashin ku ba? Ina Mamynah kabani naji jikin nata."
Shattima ya shafi gefen kansa sumar mai taushi ya shafo yana lumshe idanunsa.
Anutse cikin bata dukkan kulawarsa yace.
"Ummulkhairi! Khairyn Dadynta, Babyn Dady bari kukan ki nutsu muyi magana Ok?"
Kamar tana gabansa ta jinjina kanta, ta daina kukan, asanyaye tace.
"Tom Dadynah nayi shirun."

Murmushi mai ƙayatarwa ya yi anutse yace.
"Good Baby yanzu faɗa min kina lafiya? Bakiyi kuka ba da muka tafi kina bacci?"
Kwanciya tayi idanunta a lumshe tana sauke numfashi, wani bala'in shaukin Dadyn nata takeji, yadda yake mata magana, cikin tattausan harshe anutse kamar yana mata raɗa cikin kunnenta.
"Hello Baby kina jina?"
Firgigit ta dawo hayyacinta, daga duniyar tunanin da ta tafi.
Ajiyar zuciya ta sauke tana narkewa akan katifa da wani irin kalar shagwaɓa ta kirasa.
"Sweet Dadynah! Inata missing ɗinka da gaske ALLAH."
Murmushi ya saki ya ja numfashi anutse yace.
"Kiyi haƙuri zanzo baby kafin nayi tafiya, Ok?"
Khairy tace.
"Tom Dadynah kazo dan ALLAH."
"Insha ALLAHU Baby, ya kowa hope duk suna lafiya?"
"Alhamdulillah kowa lafiya Dady inaso Baffa? Nadiya sun wuce ne?"
"Baffa na lafiya Yeah sun wuce idan kin dawo kema zakije wajansu Ok?"
Cikin murna tace.
"Thank you Dadyna."
Murmushi yay yace.
"Kinci abinci?"
"Eh kaɗan tunaninka ya hanani cin dayawa Sweet Dady."
"Oh! Baby toh gani kinji ina lafiya oya je ki ƙara cin abincin bana son na ganki da rama Ok?"

Baki ta zumɓuro gaba tace.
"ALLAH NI Dady kasan bana son Jiki hakan ma sonake na rage."
Kansan ya shafa yana murmushi ƙasa-ƙasa yace.
"Ni inaso karki rame Babyn Dadynta tafi kyau idan batada rama, yanzu dai tashi kije ki ƙara abinci."
"Allah Dady banajin yunwa."
"Toh shi kenan Baby zan kiraki gobe kiyi bacci me Dady kiyi addu'a Ok?"

Asanyaye ta amsa da.
"Tom Dadynah."
Shattima yay murmushi yana katse kiran jin tana son sakar masa kuka.
System ɗin ya rufe ya ajiye wayan ya miƙe ya nufi Stairs dan taso Mamy suyi abinci, tayi sallar Isha'i...
★★★

Bayan kwana biyu Shattima ya fara shirin tafiyar da, take gabansa zuwa Moscow.
Yau ta kama Saturday Shattima yace ma Mamy su shirya suje gidan commissaire Aminu.
Mamy shegen baccin da ya addabeta wanda kwana biyu wajan aikinta ba karamin juriya take ba wajan duba marasa lafiya, haka ta shirya suka tafi.

Da yake commissaire Aminu yasan da zuwansu, an gama shirya komai nan falonsu na taraba su dan ba'a kaisu falon baƙi sunfi ƙarfin hakan.
Maryam jin zasuzo gidan tayi kwalliyarta ta kece raini wata doguwar ta saka pink mai adon stones buɗaɗɗiya ce daga ƙasa sama ta ɗan tsuke tayi kyau sosai.
Tanajin ƙaran Doorbell ta zabura ta tafi aguje.
Ammi tace.
"Kaga rawar kai da ta faɗi taji ciwo Maryam da Bilkisu sai ALLAH."
Abba Aminu yay dariya yace.
"Uwa ai ba wasaba."
Tana buɗe ƙofar idanunta akan Shattima wanda ya haɗe cikin wani lallausan boyel fari ƙal mai shegen kyau da tsaya iya tsada, ɗinkin kawai abun kallo ne, yayi wani irin fitinannan kyau.
Idanunsa ya janye daga kanta baya jin daɗin kallon da take masa.
Da sauri ta rungume Mamy tana dariya tace.
"Oyoyo Mamy ina Auntie Khairy? Dady Barka da rana sannu da zuwa."
Shattima ya amsa yana shigewa ya barsu tsaye.
Mamy ta kamo hannunta tana murmushi tace.
"Yau dai tare zamu kin kwana biyu baki leƙa muba."
Cikin murna tace.
"Zanje ranan Abba yace kunyi tafiya.
Mamy tace.
"Lah! Kwana ɗaya fa kawai mukayi acan ɗin."
Da sallama suka shigo falon.
Abba Aminu ya miƙe ya tarbi Shattima, suka rungume juna.
Yayin Ammi ma ta rungume Mamy suna murmushi.
Zama sukayi aka shiga gaishe-gaishe.
Yayin da Maryam ta samu damar ƙarema Shattima kallo tana sakin murmushi zuciyarta na wani irin sanyi, tana lumshe idanunta, shi kuma baima san me take ba.
Ita ce ta basu ruwa da lemon, na Dadyn Khairy harda durƙusa masa tana basa da gangan ta haɗe yatsun su wajan basa Cup ɗin.
Sam bai wani ankareba.
Abba Aminu yace.
"Ya wajan ɗiyata tana lafiya? Zata jima Katsina ne?"
Shattima ya murmusa yana faɗin.
"Eh toh yau kwanta shidda zatayi ko sati uku haka, farkon azumi zata dawo sai ta wuce Gumel, can ta musu suma satin uku sai tazo sallah gida."
Abba yace.
"Masha Allah Ubangiji ya ƙara tabbatar mana da alkhairi."
Shattima ya amsa da.
"Amin."
Yana kurɓar lemon inabin.

Ammi taja Mamy ɗaki suka kaɓe.
"A gaskiya na jinjina miki Hajiyata kinyi abinda ba zan iyaba ko za'a saka wuƙa ayankani, kyautar miji, miji ma iirn naki Tabb.
Amman kun cika mutanan ƙwarai wai duk alaƙar mu daku bamu san wannan sirrin ba."
Mamy tayi murmushi tana faɗin.
"Kai Hajiyata ai Yi Wa Kai ne, wlh ban taɓa jin baƙin cikin haɗa Baby da Mi Amor ba! Fatana Allah bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali, Allah basa ikon kamanta adalci atsakaninmu. Sam banajin Baby bazata taɓa cutar daniba nasani inajin haka ajikina, kishi doke zanji kishi ko na wata daban bare na shagwaɓaɓbiyar mu, amman haƙuri da juriya da kauda kai, shine zai bamu zaman lafiya, bare naji Auntie Aisha tace Abuja zata zauna, zan basu lokaci ne su mori amarcinsu sai na roƙeshi ya maidomin ita kusana, wlh bana son abinda zai nisanta Ni Baby ƙaunarta ajinina take. "
Ammi tace.
"Ameen ya ALLAH, sannu da ƙoƙari ina tunanin azamanin nan ke ɗaya ce ALLAH ya bari, banajin za'a samu mai irin halinki duk sun rasu basa duniya sai iirnmu aka bari gaskiya bazan iyaba maganar gaskiya."
Mamy tayi dariya tana faɗin.
"ALLAH baza rasaba, da kinsawa zuciyarki zaki iya, zaki iya fa! Hajiyata..."
Ammi tace.
"Bana saka ba, kedai da Allah ya ba iko mun gode."
Dariya sukayi suna tafa hannayensu...

Sai bayan la'asar suka tafi wanda Mamy taja Maryam suka tafi da ita, ranta fari ƙal yau gata ga Shattima.

Can Gumel Karima abu yaci tura wasu irin ƙuraje suka fito mata addukan jikinta, masu wani irin ruwa maroon, gabanta ya caɓe sabida ƙaiƙayin da yake mata, idan ta sosa sai jini, da baƙin ruwa yake fitowa.

Dole aka maida asibiti normal dan dubata duk iya bincike su basu gano ciwon ba su sunce Bama su taɓa cin karo da mai irin ciwon ba.
YANKAN WUƘA, ya sauya kama kamar na kwarai yayi kamar wani yazo nema ɗakin da take yake cewa Usman yanada irin maganin amman akwai tsada shirine aka mata mamansa na bada maganin zai warkar da ita.
Usman ya amince ayi maganin zai biya ko nawane.
Shi kenan yace zai dinga kawowa amman sharaɗin kuɗin biyan maganin sai ta warke zai faɗa idan ba'a biyaba ciwon zai dawo.
Haka Usman da Nadiya suka yarda su dai burunsu mahaifiyarsu ta warke.
Maganin ya fara kawowa yace idan ta cika kwana arba'in ba ɗaya zata warke ras.
Murna suka dinga yi sosai suka fara mata maganin.

Acan Katsina tun Khairy tana saka ran zuwan Shattima har ta haƙura.
Dan Shattima yama tafiyarsa Moscow batada labari, dan suna chatting sosai ta WhatsApp suna video call shiyasa ɓata damu da rashin kiransa normal ba.

Inna ADAMA ta fara shirya Zainabu sabida cikin satin nan zata tare.
Yau ya rage azumin Ramadan sauran ukku gobe Zainabu take tarewa Gumel, Dad Mustapha ya gama shirya mata komai najin daɗin rayuwa agidanta.
Yayin da Karima yau kwana 14 da fara mata magani.
Khairy murna take zata dawo wajan Khairy wadda ta cancarawa Zainabu ƙunshi da kitso ita ce ta mata.
Masha Allah kitson ya yi kyau haka ƙunshi, manyan flowers aka mata na jan lalle da baƙi, kitson ƴan ƙananu masu kyau wanda jelar sai da ta sauka kusan tsakiyar gadon bayanta, ga wani irin murjewa da ta yi, kamar tana cikin A/c a Katsina fatarta bata wani sauya ba dan ba karamin kulawa da ita Zainabu take ba,sabulan gyaran fata ta haɗa mata tana wanka da su tana bata cimma mai kyau, na kayan itatuwa hakan ya sakata ƙara zama wata ƴar mulmu sai baby take ƙara zama fatarta na sheƙi luwai.
Yau zasu taso Shattima yace su ajiye Khairy a Jigawa su wuce zuwa jibi zai tura Maleek ya kawota Gumel Mamy tayi missing ɗinta tana son ganinta.

Hakan ba karamin daɗi takeji ba, dan tasan yanzu Dadynta, baya nan amman zai shigo ƙasar cikin satin bai da faɗa mata ranan ba.

Zainabu kuka take sosai kamar ƙaramar yarinya zata rabu da gida.
Abbu yace.
"Haba! Zainabu dan ALLAH ki daina, bafa rabuwa Mukayi ba, idaba zaki kiyi, yanzu dai ki yawaita addu'a dan ALLAH karkiyi wasa da azkhar ɗin safiya da marece, kuje Allah ya baki zaman lafiya."
Inna ADAMA sabo ita kukan take ta rungume Zainabun, tana mata nasiha.
Khairy tayi dariya tace.
"Kuji sai wani kuka kuke sai kace zaku rabune har abadan."
Marwan yace.
"Kaji ƙarfin hali ɓarawo da sallama, nan ca nake wata har kuka take idan Mamy ko Dady basu kirata ba."
Abbu yace.
"Ah Toh ta manta ne. Ke kam Khairy sai murna yau zaki tafi wajan Mamynki koh?"
Ƴar dariya tayi tace.
"Abbu zan dawo bayan sallah insha ALLAHU sai mutafi da Jamilah da Rayhana da Khabir, ai zakuje ko? Kai Yaya Marwan harda sharri Ngd."
Marwan yace.
"Ba wani sharri sai gaskiya."

Rungumeta su Jamilah sukayi cikin murna sukace.
"Eh zamuje muna jiranki."
Har wajan mota Abbu inna ADAMA.suka rakashi ita ce ta sakata mota.
Abbu yace ma Mustapha.
"Ga amanar ƙanwata akaro na biyu na baka."
Dad Mustapha yace.
"Na amsa zan riƙe insha ALLAH Abbu nama alƙawalin hakan."
"Masha Allah, Allah Ya tsare hanya."
Khairy tana zaune kusan direba su suna side ɗin baya.
Yana riƙe da hannunta yana lallashinta haka Naziru direba yaja suka tafi.
Khairy sai murmushi take, yau zataga Mamynta.
Waigowa tay taga Zainabu kanta ƙirjin Dad Mustapha yana buga bayanta.
Ƴar dariya ta yi tace.
"Kai su Umma love, kai Dady bazaka ma turo ƴan uwa suzo ɗaukan amarya ba, da kanka kazo abinka, Ni kuma Sweet Dady zai kaini gidana, idan nayi aure."

Zainabu tai saurin janyewa daga jikinsa tana beƙa hannun ta kaima Khairy duka. Dad ya riƙeta yana dariya yace.
"Wannan ƴar taki fa baturiya ce rayuwar gidansu abun burgewa wannan Dadyn nata bakiga ɗan soyayya bane. Karki dokar min ƴata."

Rau-rau Zainabu tayi da idanunta, tana masa nuni ita kunya takeji.
"Ba wata kunya my love..."
Da sauri ta rufe masa baki, tana zaro idanu.
Khairy ta k'yalk'yalewa da dariya ta kira Shattima vdcll.
Lokacin yana tsakiya da shairi zai tafi meeting ɗin ƙarshe yau sauke gamawa gobe zai taso zuwa Nigeria.

Sanye yake da kayan sanyin riga da wando farare ƙal masu taushin gaske sunada kauri sosai, yana sanya hular rigar kiran ya shigo sabida yabar data a kunne zai kira Mamy kafin ya fita, yaga kiran Khairy.

Yana fesa turare ya ɗaga kiran yana kallonta tana dariya.
Murmushi yay yana faɗin.
"My baby wannan ƙunshin fa? Dariyar me kike haka kar cikin ki yayi ciwo fa! Kun fito kenan yau sai kwana Jigawa wajan Mamy ?"
Idanunta ta zuba masa ganin wani irin bala'in kyau da ya yi, ta kwaɓe fuska ashagwaɓe tace.
"Sweet Dadynah kayi kyau dayawa wlh."
Shattima zaiyi magana suka haɗa idanu da Mustapha yace.
"Ya SALAM Baby! Ashe tare kuke amota ɗaya da Dad inki? Ki gaishe min dasu zan kiraki Anjima iya rigima."

"Ni Please Dady ka bari muyi hira kaɗan, yaushe zaka dawo ne?"
Murmushi yay yana ajiye kwalban turaren anutse yace.
"Bazan faɗa ba canka da kanki zan kawo miki wani abu."
Fuska ta kwaɓe tace.
"Ɗaya ga azumi na canka koh?"
Dariya yay ya mata gwalo ya katse kiran.
Khairy ta waigo tana kallon iyayan nata, Dad Mustapha yana mata dariya ta fashe masa da kuka, Zainabu kallon ikon ALLAH take kallo wannan ƴa tasu akwai shagwaɓa...

Jigawa
Mamy kuwa tunda Shattima ya tafi sati biyu cif batada wata isassar lafiya.
Yau kam tayi alƙawarin yima kanta gwaji sbd zargin abinda take bai wuce tanada ciki ba, sabida kakaf nazarin ta nan ya tsaya.
Dan haka tana gama operatoins da gareta tayima kanta da kanta gwaji.

Zaune take akan kujeran office ɗinta, yana kallon abinda sakamakon ya bada, cikin Shattiman ta, ɗauke a marata tsawon kwana 22 cif.
Wani irin kuka ne ya kuɓuce mata ta kifa kanta saman table, cikin kuka tana faɗin.
"Alhamdulillah! Allah kayi dadin tsira ga Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallam, Allahumma salli ala sayyadina Muhammadin wasallim."
Ta faɗa cikin kuka mai tsanani ta miƙe tana kuka ta shiga toilet ta ɗauro alwala ta fito ta shimfiɗa darduma ta sanya hijab ta tayar da sallar nafila ta godiya ga ALLAH.
Raka'a huɗu tayi, kowace idan tayi sujada bata san iya adadin daɗewar da take ba tana addu'a dayiwa ALLAH kirari. Yau tana cikin farin cikin da baida Misali.
Bayan ta gama tayi salatin Annabi ta ɗaga hannunta tanama Allah subhanahu wata'ala kirari.
Wayanta ta ɗauki ringing.
Ta shafa addu'a ta miƙe ta ɗauke sallayan ta linke ta nufi wajan table ɗin.
Ganin Shattima ne vdcll ta ɗaga.
Suna haɗa idanu, cike da kulawa anutse yace.
"Sweetheart! Kukan me kikayi? Me ya sameki?"
Ƙasa riƙe kukan tayi ta fashe masa da kuka tana zama saman kujeran....

Real Ladingo Omu Farisah

*YI WA KAI!*


*Free Novel*
_December 14/12/2022_

_#MatarɗanAlhaji🫣_



*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*87&88*

Khairy koda ta farka ta samu labarin su Shattima sun tafi, bata nuna damuwa sosai ba, tasan sun hana a tasheta dan kar tayi kukan rabuwa dasu.
Amman taji babu daɗi kewarsu ta dameta, taso abar Nadiya da ta ɗebe mata kewa.
Shattima suna isa Jigawa wanka kawai ya yi suka ci abinci ya fita sabida yanada meeting.

A can Gumel suna isa Mustapha yace, Karima bazata shiga gidansa ba akaita gidansu.
Ba kalar roƙonsa da Usman da Nadiya basuyi ba, ya rufe idanunsa ya ƙi amincewa, dole gidansu aka nufa da ita sabida hauka tuburan take yau ɗin, dole aka nufi asibitin mahaukata da ita.
Irin zantukan da take abun baya faɗuwa, duk wani nata ya ji takai cin ta, da dana sanin saninta arayuwa.
YANKAN WUƘA kuwa ya koma gefe yana dariya, dan ya gama tsara komai lokaci yake jira, yadda baza'a gane nufinsa ba, yasan yanzu kam Hajiya Karima dole sai auren irinsu.

Mustapha ko hutawa bai ba ya saka aka kwashema Karima kayanta, ko tsinkenta bai bari ba.
Ya kira masu gyaran gida aka fara sabon gyara, dan komai sabo yake buƙata, kafin Zainabu ta tare dan kafin azumi zata tare.
Irin kukan da Nadiya ta Sha ɓata bakine faɗin sa, amma tasan bata isa ta sauya ƙaddara ta ba, komai Karima ta zamandainita ce mahaifiyarta.
Dole Usman ya zauna ya lallasheta, yana bata haƙuri akan addu'a kawai zasu yima mahaifiyarsu idan da rabon sauran shiriya ko hankali toh.

A Dutse sai yamma bayan La'asar Shattima ya samu kansa.
Can Galadanci ya nufa, dan yi wa Liman ban gajiyar tafiyar da suka yi.

Salim tsaye abakin gate ɗin gidansu, suna magana da Abdurrazaq abokinsa.
"Salim ka gane wlh iya ƙoƙarina nayi akan gano wanda Khairy ta aura ban gano ba, shin wai me ruwanka ma da ita ne? Kana son sanya kakan cikin matsala abanza, tunda da zaran ansan kana bincike akan mijinta, baka ganin za'a iya cewa kai ka kashe na farko?"
Salim da ƙarfi yace.
"Stupid so what's? Idan ance nine tunda nasan bani bane? Kuma ai inada niyar hakan daman Allah ya amshi abinsa. Kaje kawai Abokina yau za'a iya samun matsala tsakaninmu, tunda gaskiya kazo faɗamin."
Ya ƙarashe maganan yana shigewa cikin gidansu.
Abdurrazaq ya girgiza kansa yace.
"ALLAH ya ganar dakai Salim."
Ya faɗa yana shiga motarsa.

Aliyah tana zaune tana kallon Tv tashar Tozali Tv, hannun Apple take ci falon ba kowa sai ita ɗaya.
Bataji buɗe ƙofar sa da shigowarsa ba, sai da taji hucin numfashin mutum kusa da ita.
Da wani irin sauri ta ɗago tayi idanu 4 da shi.
Gabanta ya yanke ya faɗa tana ƙoƙarin miƙewa ya kama hannunta ya toshe bakinta yace.
"Ai daman na faɗa miki zan samu Sa'a akanki, muga ƙarya iskanci."
Ya faɗa yana cirata sama da niyar tafiya da ta.
Umma Sa'idah tace.
"Ajiye ta ɗan ubanka, marar kunya, wallahi Salim ka fita a idona, ai tunda ka nuna baka son haihuwa kaida Aliyah sai gani sai hange, sai ta haife mana abun cikinta dan iskan yaro."
Ta faɗa tana kamo hannunta Suka nufi kitchen ɗin tare suka barsa nan tsaye.
Salim ya bugi iska yace.
"Wato kuna nufin kun haramta min matata ko? Zan canza taku ai, idan na ɗauke ta munbar gari ina shi kenan."
Ya faɗa yana barin falon.
"Wlh Aliyah idan baki kiyaye ba ya miki wayo ya kaiki gidansa yasan dubara da yayi ya rabaki da cikin nan ke kika sani, dan zaki iya mutuwa kinga cikin yayi girma sosai."
Hawaye ta share tace.
"Umma kiyi haƙuri zan kiyaye insha ALLAH."


Mamy zaune a falo bata jima da tashi daga bacci ba, sai wanka da sallar La'asar da ta yi.
Sanye take da skirt da riga na wani tattausan yadin Senegal na mata, Ash colour, ɗinkin yabi ƙaramin jikinta ya zauna ɗas abinka da farar mace.
Sai ka rantse irin ƴan matan nan ne da suka jima karatu basuyi aure ba, suma irin masu kyan jiki, bazaka taɓa yardaba idan ance Mamy ta kai shekaru arba'in ahaife har da ƴan kai.
Ta tsafe kanta A zuwansu ta wanke ta kameshi Tsaf sabida tanada gashi, jelar ta sauka har kusan tsakiyar bayanta, wata siririya sarƙa ta saka da ƴan kunnayenta.

Idanunta akan Tv anutse cikin mutuwar da jikinta yay ta kira Laraba.
Anutse ta amsa ta fito daga kitchen.
Gabanta ta zube tana faɗin.
"Ga Ni Hajiya."
Mamy tace.
"Ki ciro kaza a fridge ki sakamin aruwa ki gyaramin kayamin miya ki markaɗa, ki jiƙamin shinkafa, sai ki kwaɓamin fulawa kwanko biyu Ina zuwa, fatan Lami ta ɗora girkin ma'aikata?"
Laraba tace"Eh an ɗora acan kitchen ɗin baya ."
"Ok kije toh."
Mamy ta fad'a tana ɗaukan wani blue cup glass ta kai bakinta tana shan lemon kwakwan da takejin duk yafi mata daɗi ayanzun da komai.
Tana gamawa ta miƙe ta nufi Stairs.
Bata fi minti goma ba ta sauko ta nufi kitchen.

Dab da Maghreb motar Shattima ta shigo cikin gidan.
Ana danna Doorbell ɗin falo, Mamy ta gane shine.
Laraba zata fita tace.
"Laraba! Tsaya kina dubamin bari naje,.da kinga na ɓata lokaci ban dawo a ki ƙara sa min"
Ta faɗa tana wanke hannunta a fanfo ta fice.

Tana buɗe wa ta kalle shi tana sakar masa murmushi, ta matsa ya shigo, tana karemasa kallo.
Wasu narkakkun suit ne ajikinsa Wanda suka amsa sunan su, masha ALLAH sai ya zame mata wani matashin sauriya.
Takalmin ƙafafunsa ta kalla ta dawo kan agogon da yake ɗaure akan tsintsiyar hannunsa.
Rungumeta yay ƙirjinsa yana cusa fuskarsa ƙasan wuyanta ya shaƙo ƙamshi, ya sumbaci ƙasan wuyan nata, yana wani irin ƙanƙameta, cikin kamular muryasa mai fitar da amon sauti mai ratsa zuciya, ya raɗa mata a kunnenta.
"I miss You Sweetheart, ya baccin ya sakar min ke koh."
Ya ƙarasa magana yana sumbatar kunnen nata.
Wani irin ƙanƙameshi tayi tare da jin wani ɗan banzan feeling marar misali.
Hannayenta ta maida wuyansa ta saƙalo tana kallon kyakkyawar fuskarsa, tana murmushi haɗi da lumshe idanunta, tace.
"Mi Amor sannu da zuwa, ya gajiya?"
Murmushi yay sumbaci laɓɓanta haɗi da tsotsar su yana ɗaukanta sama kamar baby cikin raɗa yake mata magana yana tafiya.
"Sweetheart kwalliya tamin kyau zan biya idan na dawo daga masallaci."
Bakinsa ta kamo tana sumbata ta lalle shi tace.
"I love You Mi Amor ka kasance dani iya wuya Please."
Bai ce mata komai ba, ya haura stairs da ita yana murmushi.
Falonsa da bedroom ɗinsa ya tsaya kallo yadda ta gyarata sai ƙamshi ko ina yake.
Ita ta cire masa kayansa ta haɗa masa ruwan wanka.
Wajan wankan ne Mamy ta kasa jurewa ta shiga masa salon da ya fizgota cikin ruwan ya fara rikitata da salonsa, sai ga ma'auratan an shiga raya sunna cikin wata irin fitinanniyar ƙaunar junansu, kowa ya bada haɗin kai ɗari bisa ɗari ita ta gama rikice masa da kalaman da suka ƙara masa ƙwarin guiwa,.zagewa yana aikin lada,shima ya rikice mata da sambatun ni'imar da ta ƙara.
Sun jima suna shayar da junansu madarar ƙauna kafin subar juna, koda suka nutsu an fara sallar Maghreb, bayan sunyi wanka suka fito yajasu sukayi sallar Maghreb.
Suna îdarwa ta ɓingire bacci, nan ƙasa.
Shattima ya kwanto jikinta yana ƴar dariya tare da sumbatar goshinta, yace.
"Sweetheart ni kam kodai asibiti zamuje ne daga sex sai bacci jiya da yau kin samu sabon salo?"
Ya ƙarashe maganan yana ɗaukanta ya shimfiɗe saman bed ɗinsa ya rufeta da Duvet ya fesa turare kan jallabiyarsa ya fice zuwa masallaci sallar Isha'i.

Can ƙasa kuwa tunda Laraba taga Mamy shiru ta ƙarasa girkin ta jujjuye komai ta kai kan dining table ta jera.

*Katsina*
Sun hallara baki ɗaya cikin babban tray suna cin abinci.
Khairy bata wani ci dayawaba ta zare hannunta ta miƙe ta ƙoshi.
Abbu yace.
"Ummulkhairi! Wai har kin ƙoshi ne?"
Anutse tace.
"Eh Abbu ɗazu naci dambun da aka kawo daga gidan yaya Marwan banajin yunwa."
"Ai ke kam naga kina son dambu."
Inna ADAMA tace.
"Gobe ba sai a iyiba."
Khairy tai murmushi tana zama kusan Zainabu ta kwantar da kanta kafaɗarta tana lumshe idanunta, tunanin Dadynta kawai take da Mamy.
Kamar an tsikareta ta miƙe ta nufi ɗaki.
Wayanta ta zaro a charge tana dubawa bai kirata ba haka Mamy.
Zama tayi gefen katifa ta kira Mamy akaro na biyar kenan bata samun ta.
Ƙwalla ta ciko mata idanu ta kasa jurewa ta kira lambar Shattima.
Lokacin yana zaune falonsa can sama yana tura wani sako ta system, yana sauri ya gama ya tashi Mamy suyi dinner.
Wayansa da ta ɗauki ringing ya waigo yana kallon wayan tana ajiye akan table ɗin.
Kaifafan lumsassun idanunsa ya ɗan lumshe, cikin wani irin cool voice ya furta.
"Oh! Baby I'm sorry banjiki yau ba."
Ya faɗa yana ɗaukan wayan, ya katse kiran ya kirata.
Khairy ta ɗaga kiran cikin dauriya tana haɗiye kukan da take son sakar masa na shagwaɓa, tayi sallama cikin sanyin murya, tace.
"Sweet Dadynah Ina wuni? I miss You so much, Ina Mamy nah Ina kiranta bana samunta?"
Ta ƙarasa maganar muryanta na rawa.

Shattima ya furzar da zazzafar iskar bakinsa, yana jingina bayansa da allon sofar da yake zaune ya amsa sallamar tare faɗin.
"Baby I'm sorry kinji? Duk muna lfy bana gida shiyasa ban kiraki ba, Mamynki batajin daɗi sai na kaita asibiti Anjima tana bacci.
Baby fatan kina lfy kinyi missing Dady kuwa?"
Ɗan siririn kuka ta sakar masa harda shasheƙa tace.
"Dadynah kazo ka ɗauke Ni Please ban saba da rashin ku ba? Ina Mamynah kabani naji jikin nata."
Shattima ya shafi gefen kansa sumar mai taushi ya shafo yana lumshe idanunsa.
Anutse cikin bata dukkan kulawarsa yace.
"Ummulkhairi! Khairyn Dadynta, Babyn Dady bari kukan ki nutsu muyi magana Ok?"
Kamar tana gabansa ta jinjina kanta, ta daina kukan, asanyaye tace.
"Tom Dadynah

Please Login or Register in order to submit comment