Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

girgiza mata kansa.
Janyota jikinsa yay suka sauke wata irin ajiyar zuciya, atare.
Khairy ta shige jikinsa sosai tana shaƙar ƙamshinsa mai bala'in sanyata nutsuwa, cikin sanyi murya tace.
"Sweet Dadynah har naji nutsuwa ta fara saukar min."
Ta faɗa tana cusa fuskarta tsakiyar ƙirjinsa.
Bayanta ya buga, yana rankwafo da kansa ya manna bakinsa kan kunnenta, cikin wata irin murya mai taushi anutse ya furta.
"Masha Allah Baby kin tabbatar kin nutsu ganin Dady?"
Kai ta jinjina."
Wata irin runguma ya mata wacce ta sake sakata nutsuwar, tana sanya hannunta ƙugunsa tana zagayewa tayi luf abunta tana sauke ajiyar zuciya.
Fuskata ya ɗago yana kallonta anutse, murmushi kan fuskarsa.
Baki ta turo masa gaba tana kwaɓe fuskarta, tace.
"Dadynah nayi kewanka ko zamu kwana ahaka bazan gaji da kai ba, muje Dady Mamynah na son ganinka bacci ya yaudareta. Wlh har wata ƙiba da haske kayi acan, halan Dady baka tunaninmu acan ɗin?"

Ta faɗa tana kallon kyakkyawar fuskar shi, me cike da kwarjini.
Shattima yay murmushi yana shafa fuskarta, anutse cikin sauti mai taushi ya furta.
"Aff daman nasan tayi bacci baiwar Allah, ina tunanin ku mana Baby."
Ya faɗa yana sumbatar
Goshinta, ya janyeta jikinsa yana kamo hannunta ta janye tana dariya tace.
"Dadynah kaje bari na shigoma da trolleyn ka."
Kai ya jinjina yana mata wani narkakken murmushi, ya zura hannayensa cikin aljihunsa ya shige.
Trolleyn ta janyo ta rufe ƙofar tana jin wani irin bala'in farin ciki da baida misali.

Shattima dab da Mamy ya zauna yana gyara mata kwanciyar, danunsa akan kyakkyawar fuskarta, yana murmushi, ya duƙa ya sumbaci laɓɓanta, ya kamosu yana tsotsa slowly.
Takun Khairy da ya ji ya saka shi sakin bakin Mamy yana waigowa.
Khairy ta kauda kanta kamar bata ganiba.
Shattima anutse yace.
"Baby! Zaki iya hayawa da Trolleyn nan kuwa?"
Hanyar Stairs ta nufa tana dariya tace.
"ALLAH Dady zan iya, sai da safe ALLAH ya huta gajiya Dady."
Shattima yace.
"Bye baby chocolates ɗinki sai gobe koh?"
"Eh dady insha ALLAH."
Ɗago Mamy yay yana rungumeta, yare kai bakinsa kunnenta cikin tsadaddiyar muryasa mai taushi ya kira.
"Sweetheart! Bud'e idanunki."
Ya ƙarashe maganan yana kissing ɗin kunnen nata.
Miƙa ta fara, tana sake laɓewa jikinsa, babu alamun zata farka, wani irin azababban bacci ne take, sabida ayau batayi ba, ita ko awuni sau uku take tunda ta samu cikin, ko a hospital sai ta yi take dawowa nutsuwarta.
Shattima cirata sama ya rungumeta yana faɗin.
"Dole dai sai munje asibiti da safe, ina tsoron cutar bacci ta sameki."
Ya faɗa yana nufar upstairs.

Yana buɗe ƙofar falonsa wani sansanyan ƙamshi ya daki hancinsa.
Ajiyar zuciya ya sauke ganin komai Tsaf, murmushi ya saki ya nufi bedroom.
Nan ma Tsaf agyare, sai ƙamshi, saman tafkeken Italian bed ɗinsa shimfiɗe da lafiyayyan zanin gado mai shegen kyau.
Tsakiyar bed ɗin ya direta, ya gyara mata kwanciyarta, ya kunna A/C ya shiga cire kayan jikinsa, ya ɗaura towel.
Bathroom ya shige, nan ma ta haɗa masa ruwan wanka harda turaruka aciki ta zuba flowers rea and pink cikin ruwan.
Ciki ya shige yana lumshe idanunsa da suke agajiye ga bacci.
Ya jima kafin yay wanka ya yi alwala ya ɗaura towel ya fito.

Agaggauce ya goge jikinsa da towel ya shafa lotions masu sanyi daɗi da ƙamshi, ya zura jallabiya ya shimfiɗe sallaya ya tayar da Sallah.

Khairy kuwa bayan ta ajiyema Shattima trolleyn ɗinsa nan falonsa ta fice ta nufi ɗakinta, ta yi shirin bacci, ta sanya kayan bacci farare riga da wando masu taushi wandon har ƙasa rigar har guiwarta, ta kame jelar kitson kanta, ta sanya hula, ta kashe ƙwan wutar ɗakin ta bar ta gefen gadon, ta kwanta tana karanto addu'a bacci.
Ta shiga laluban wayanta bata ganiba, ta miƙe tana dafe kanta ta tuna tana falo, batajin zatayi bacci ba wayar kusanta.
Sauka tayi daga bed ɗin, ta nufi ƙofar.
Anutse take taka steps ganin akwai haske tana hangowa a falon tasan Dady da Mamy suna kan dining area.
Ɗam ta sauko kar suji motsinta.
Wayanta ta ɗauka taji shiru ba motsi akan dining ta tafi ta duba ba kowa.
Murmushi ta yi tace.
"Allah Sarki Dady haka zai kwanta da yunwa."
Ta faɗa ta nufi wajan kashe ƙwayayen wutar falon masu bada wani launi kala-kala ta kashe duka tabar ɗaya ta hanyar upstairs, ita ba'a kasheta, ta kashe Tv ta nufi Stairs.
Tana hayowa yana fitowa sanye da kayan bacci milk colour, yana amsa cike da gajiya cikin taushin murya yake magana yana takawa anutse.
Khairy kallon shi take tana sauke ajiyar zuciya.
Ta kasa nufar ɗakinta taja ta tsaya har ya iso dab da ita, ta lumshe idanunta tana shaƙar ƙamshinsa mai kashe mata garkuwa jiki.
Dab da ita ya tsaya yana wayan agajiye.
Bata hannunsa yay yana kallonta.
Da wani irin sauri ta sanya hannunta cikin nasa, ya damƙe hannun nata, wani ƴar sukaji atare, taushi biyu ya haɗu.
Janta yay anutse suna tafiya suka fara taka steps, still yana amsa wayan yana murmushi, tsantsar gajiyar da take tattare da shi tana bayyana.
Khairy kallonsa take cike da bege tana murmushi, har batasan ƙafarta ta goce ba, sai da taji zazzaƙar muryan Shattima yana faɗin.
"Ya Hayyu Ya Qayyum, Baby ki kula mana."
Ya faɗa yana cirata sama, anutse yana saukowa, still bai fasa wayan ba.
Wani kalar narkewa tayi ƙirjinsa tana rau-rau da idanunta, ashagwaɓe, dab da fuskarsa tace.
"Dadynah me ya sameni?"
Kaɗan ya rage wayan bata faɗi ƙasa ba.
Cikin kamewarsa anutse yace.
"Zuwa goben zan kiraka insha ALLAHU."
Bai jiraba ya katse kiran, yana kallon Khairy da ta kafesa da kyawawan matsagaitan fararen idanunta.
Anutse yace.
"Da bana riƙe da hannunki kin gama faɗowa ki dinga kula Please Baby."
Murmushi tai tana wani bala'in shaukinsa ƙamshin da yake fitowa daga bakinsa ya ƙara mata shauƙin sa har batasan ta ɗora yatsarta kan laɓɓansa ba, ta narkar da murya tace.
"Dadynah ƙamshin zan sunsuna Please."
Ta faɗa tana ƙoƙarin buɗe masa bakinsa.
Idanunsa ya ɗan lumshe ya buɗe.
Anutse ya furta.
"Baby me kike hakan? Za ki cirama Dady bakinsa, zaki ban abinci Mamynki na bacci ko naje naba kaina?"
Khairy tunda Shattima ya fara magana take shaƙar ƙamshin da yake fitowa bakinsa tana murmushi.
Kai ya girgiza yana zungurin goshinta.
Yana saukowa ƙasa ya direta ya kama hannunta suka nufi kan dining area.
Wutar dining ya kunna yaja kujera ya zauna.
Wayansa ya kashe, yana kallon Khairy da ta fara haɗa masa tea mai kauri.
Kujera dab da shi ta zauna Kamar zatayi kuka tace.
"Sweet Dady zan baka abaki."
Hancinta yaja ƙasa-ƙasa ya furta.
"Toh kukan fa? Oya bani bana wani son rigama ki nutsu kiba Dady abinci."

Kai ta girgiza tana sake matsowa kamar zata shige cikinsa, ta kwantar da kanta kafaɗarsa haka take basa tea ɗin yana sha.
Sai da ya sha rabi ta janye ta miƙe ta zubo masa lafiyayyan girkin Mamyn kusan kala uku ta zuba da kanta take basa yana ci, zuciyarta wani irin sanyi takeji.
Kowane kalar abincin baki uku yay, ta cika masa cup da lemon inibi tana basa yana sha, yana murmushi.
Saura kaɗan ta janye ta shanye tana dariya.
Shattima anutse yace.
"Masha ALLAHU girki yayi daɗi."
Khairy ta yi dariya tace.
"Ai Mamynah ba dai girki ba, Dady bakaci fa dayawa."
Hannunta ya kama ya miƙar da ita, yace.
"Iya cin kenan Baby, ɗauko min jug din lemonnan zan sha Anjima."
Ɗauko masa ta yi yaja hannunta ta janye tana faɗin.
"Dady kaje zan kwashe kayan da kaci abincin sai na taho..."
Ƙugunta ya riƙo yana girgiza kansa.
"No! Muje da safe masu aiki zasu ɗauke."
Ashagwaɓe tace.
"Dadynah mu tuna baya ka goyeni dan ALLAH kaji? Ni dai wlh goyo nakeso"
Ta faɗa tana rau-rau da idanunta, tana sake damƙe hannunsa.
Ajiyar zuciya ya sauke yana hararenta, cikin wata irin siga.
A tausashe yace.
"Baby zaki karasa Dadynki ai agajiye yake."
Jug ɗin ta saki ƙasa tana zumɓuro baki ta zaunawa ƙasa saman tayis, tana rare masa kuka.
Gabanta ya duƙa yana kamo fuskarta, anutse ahankali ya haɗe face ɗin su ya zaro harshensa, ya fara lashe mata hawayen yana buga bayanta.
"Wayyo ALLAH Nah!"
Ta faɗa da karfi ba tare da ta saniba, ta ƙanƙameshi.
Anutse yake lasar hawayen nata, da harshensa mai ƙamshi ga ɗumi.
Muryata na rawa ta kirasa.
"Dadynah na daina kukan ka bari haka."
Harshensa ya mayar bakinsa yana murmushi ya kama hannunta ta miƙe tsaye, sai ta tafi luuuu zata faɗi.
Yay saurin tarota jikinsa.
Akunnenta ya raɗa mata.
"Na goyakin?"
Kai ta ɗaga masa tana kallonsa.
Kamar wata Baby ya goyata yana ɗaukan Jug ɗin ya bata ta riƙe.
ta yi murmushi tana laɓewa bayansa ta saƙalo hannunta wuyansa, ta rufe idanunta tanajin yadda yake taka steps anutse.
"Sweet Dadynah?"
Ta kirasa.
"Uhmm! Baby meye kuma? Idan kin karya Dadyn ai kin huta."
Ƴar dariya ta yi tana leƙen fuskarsa ta sumbaci kumcinsa.

Har tsakiyar bed ɗinta ya direta yana mata wani sahihin kallo cikin kamular muryasa mai daɗin sauraro anutse yace.
"Kiyi addu'a maza kiyi bacci."
ya faɗa yana duƙowa ya kamo hannunta ya amshe wayanta, ya sumbaci kumatunta, ya beƙa mata kumcinsa.
Hannayenta ta sanya duka ta kamo kyakkyawar fuskarsa, ta sumbaci goshinsa da kumatunsa, da idanunsa tana sakin fuskar ta wani narke fuskarta kamar zatayi kuka, tana harba ƙafafunta.
Hular kanta ya zame ya shafi kitson ahankali kasa² ya furta.
"Baby ya yi kyau sosai.
Ya faɗa yana sumbatar kan, ya maida mata hular ya kamo hannunta ya shafi ƙunshin ya kai hannun bakinsa ya sumbata, anutse ya ce.
"Duk sunyi kyau baby."
Ya fad'a yana sanya ƴar ƙaramar yatsarta bakinsa ya ɗan tsotsa idanunsa cikin nata, ta lumshe tana ƙanƙame wuyansa, tace.
"Dadynah sanyi nakeji bacci inaji Dadynah kuma bazan iya ba."

Baki ɗaya taji yamata rumfa da wadataccan ƙirjinsa, yaja Duvet ya lulluɓesu, yana shafa bayanta bakinsa cikin kunnenta, cikin wata irin murya can ƙasan maƙoshi ya furta.
"Ok Baby yanzu zakiyi baccin, kina jin sanyin har yanzu?"
Numfashinta saura ƙiris yabar gangar jikinta, ta fizgosa da ƙarfin tsiya.
Ta wani irin riƙe shi tare da cewa.
"Bana jin sanyin Sweet Dady.
A kunnenta ya raɗa mata.
"Good My Baby yanzu sai bacci."
Ya faɗa yana janye bakinsa daga cikin kunnenta ya haɗe fuskarsu yana hura mata iskar bakinsa.
Shaƙa take cikin wani irin yanayi tana sake shigewa jikinsa, tana sauke wahaltaccan numfashi, da wata kalar shagwaɓa, mai ɗauke da yanayi daban² acan ƙasa ta fara magana bakinta na gugar nasa.
"Sweet Dadynah! Bakinka ƙamshi sosai me kake saka masa?"
Ta faɗa tana shafo laɓɓansa.
Murmushi mai karya garkuwar jiki da zuciya ya saki yana saitai bakinsa akan nata yace.
"Haaaa nayi ta shaƙa miki ƙamshin."
Sake maƙale shi tai tana buɗe bakin nata.
Ya manna bakinsa kan nata anutse ya bata wata fitinanniyar sumbata mai wani kalar ƙara sautin kamar kukan tsuntsaye.
Ajiyar zuciya ta sauke, yayinda takejin zuciyarta na wani irin mahaukacin buguwa, ta sake lafewa cikin lafiyayyan jikinsa, tana laso laɓɓansa da yake hura mata iskar.
Ahankali taji yace.
"My baby kina son kiss ɗin Dady ne?"
Kanta ta nutsa a ƙirjinsa jikinta na rawa ta girgiza kanta tace.
"A'a Dady numfashina tsayawa zaiyi Wallahi yanzu ma sumbar da ka min jikina ya mutu bazan ɗauki kissing ɗinka ba."

Murmushi yay mai ƙayatarwa, yana ƙanƙameta tare shafa bayanta yana cigaba da hura mata iskar bakinsa yana kanainayeta ajikinsa suna cikin Duvet.

Numfashinta yaji anutse yana sauka akan fuskarsa.
Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon kyakkyawar fuskarta.
Bakinsa ya manna akan nata ya sumbata, yana janyewa daga jikinta ahankali har ya raba jikinsa da nata.
Kwanciyar ya gyara mata, yana sake tofa mata addu'a.
Rufeta yay da Duvet ɗin ya sauka daga bed ɗin, ya ɗauki wayanta da Jug ɗin ya fito yana rufe mata ƙofar fuskarsa ɗauke da ƙayataccan murmushi...

Ɗakin Mamy ya shiga ya zabo mata riga bacci, ƴar ficiciya ya fesheta da turare ya fito, ya nufi ɓangaren sa.

Tana yadda ya barta tsakaninta da ALLAH bacci take.
Cire mata lace ɗin jikinta ya yi ya saka mata rigar baccin, ya kashe wutan ɗakin ya bar ta gefen bed ya, haye bed ɗin yana rungumeta tare shafo ƙirjinta yana kissing goshinta tare da kiranta cikin kunnenta.
Miƙa ta sake tana ƙanƙameshi.
Rigarta ya janye yana lasar ƙirjinta tare da shafosu, yana lumshe idanunsa.
Anutse cikin kwanciyar hankali Shattima ya fara ma Mamy wani irin fitinannan romantic, cike da so da ƙauna, ko ina lasa yake ajikinta yana shafowa, har ya yay nasara shiga babbar duniyar da yau ma yaji wani Bala'in daɗi na ratsa kwanyar kansa.
Mamy numfashi da wata kalar shasheƙa take, abun taji kamar azahiri ba mafarki ba, ta fara ƙoƙarin buɗe idanunta.
4 eyes sukayi da Shattima wanda yake cikin jikinta yana juyata tare zuba mata kalamai masu tsada yana sumbatar fuskarta.
"Cikin daɗin da yake jiyar da ita ta buɗe baki cike da mamaki zatayi magana ya hanata, tahanyar zura mata harshensa, bakin...

Sai da suka nutsu sukayi wanka tana kwance ƙirjinsa tace.
"Mi Amor sannu da zuwa, muje kaci abinci."
Murmushi yay ya sumbaci bakinta, yace.
"Yawwa Sweetheart wane abincin bayan wanda kika gama bani yanzu? Kuma Babyn ki ta ban abinci naci. ALLAH miki albarka Ngd matar ƙwarai, meye sirrin kwana nan sai ƙara armashi kike Baby Billy oya muyi bacci."
Mamy har zata faɗa masa batun cikin ta tuna yana samun labarin basu ba bacci ayau, sai ta fasa ta laɓe cikin jikinsa tana murmushi, ta kamo hannunsa tana shafa marata zuwa cikinta.
Ya tayata yana murmushi yace.
"ALLAH yasa na baki ajiyar baby yau ɗin nan"
"Ameen Mi Amor"
Ta faɗa tana murmushi, ya cijeta akunnenta, tana sakin ƙara tace.
"ALLAH sai na rama zafi Mi Amor...."
★★★

*Washegari....*

Real Ladingo Omu Farisah

😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_


*YI WA KAI!*


*Free Novel*
_December 19/12/2022_

_#MatarɗanAlhaji🫣_


*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*91&92*


Washegari.
Gumel tun bayan sallar asubah, sanin Dad Mustapha baya dawowa gida tunda tazo gidan, sai gari ya yi haske yana masallaci.
Hakan ya saka Zaunab tana idar da Sallah, take gyara ɗakinta, ta saka turaren wuta, ta wanke toilet ta tafi kitchen, dan
girka musu abinda zasuyi breakfast.

Tana tsakiyar girkin Nadiya ta iskota kitchen, tazo da niyar ɗorawa ta isko Zainabu ta tayi nisa da yin girkin.
Har ƙasa ta duƙa anutse tace.
"Umma! Ina kwana? Kawo na ƙarasa girkin."
Zainabu ta amsa yadda kurame suke amsa gaisuwa, ta kamo Nadiya ta miƙe tana murmushi ta mata magana da kurmanci da hannunta.

"A'a kije ki kwanta ki huta Nadiya."
Nadiya da yake ta hardace hira da Zainabu ta maƙale kafaɗa tace.
"A'a Umma ki barni nayi na samu lada dan ALLAH."
Zainabu ta jinjina kanta, ta kama sukayi tare.
ƙarfe bakwai da ashirin sun gama komai sun jera akan dining area.
Wanka tayi taci kwalliya ta nufi ɓangaren sa.
Zainabu tana shigowa ɗakin ta gansa zaune yana waya alamar wayan mai mahimmanci ne.
Haka ya saka ta fita domin ta basa dama ta nufi ɗakinta.
Tana zama yana shigowa.
Kusanta ya zauna yana kamota jikinsa, yana sunsunata.
Gaishe shi ta yi aladabce da kurmanci.
Ya amsa yana saka mata albarka.

Hannunsa ta kama sanin zai fita Anjima, a bathroom ɗinta ta taimaka masa ya yi wanka suka tafi bedroom ɗinsa ya canza kaya, yana saka mata albarka tajasa kan dining taje ta Kira Nadiya ta sakata ta kira Usman.
Anutse Usman da Nadiya suka nufo kan dining ɗin.

Zainabu tana murmushi taja musu kujera suka zauna.
Cike da girmamawa Usman ya gaishe da Dad Mustapah da Zainabu.
Dad ya amsa yana faɗin.

"Yawwa Usman! Ka shiyar gobe ka koma wajan aikin ka, munyi waya da Shattima yanzun nan, akan aikin ka, aikin gwamnati kake ba wai aikin kasuwaba bare kace sai lokacin da kaga dama, kana nan ko ba kanan ba shi zai saka wadda kaƙi tafiya wajan aikin warkewa ba! Kana jina ka shirya gobe idan ALLAH ya kaimu ka koma ALLAH ya maka albarka. Ana san atashi da azumi gobe, jiya anyi duban farko ba'a ganiba, ka shirya kaje ka siyi duk abinda zaka nema acan Kaduna ka tafi da shi."

"Usman kansa ƙasa yace.
"Toh Dad shi kenan in Sha ALLAH zan tafi goben Amin zanyi duk yadda kace."

"Yawwa kema Nadiya zakici gaba da karatunki, ko aure sai ki zaɓa."

Nadiya gabanta ya faɗi ta ɗago kanta idanunta na tara ƙwalla ta kalli mahaifin nata, tanajin damuwa sosai acikin zuciyarta.
Zainabu ta girgiza mata kai tana mata murmushi.
Yawu mai ɗaci ta haɗiya a hankali ta buɗe bakinta tace.
"Dad banida wani tsayayye zan koma karatun."
Mustapha yace.
"Ok shi kenan ALLAH ya baki abokin zama nagari,. ALLAH ya albarkaceku."
Ta amsa da.
"Ameen."

Zainabu tayi serving ɗin su.
Har suka gama cin abinci ba wanda ya sake magana.
Suna kammalawa Dad Mustapha ya tafi ya shirya sabida yanada tafiya zuwa Kano sharf-sharf ya dawo.
Nadiya da Usman kuwa suka nufi asibitin wajan Karima, kamar kullun da suke zauwa kai mata breakfast.

Idanunta biyu tana zaune tana tisgar gashin kanta, tana sakawa abaki,jikinta duk ya yi wani sulɓa kamar fatar maciji.
Tana ganin Usman da Nadiya ta sheƙe da dariya tana faɗin.
"Sannunku da zuwa ƴan amana, Ni kurabani da ƙaikayin nan ku maidani gidana nayi zaman aure na fara gane kaina zan shiryu na fasa bin YANKAN WUƘA, amman sai na kashe Zainabu da ƴarta, bazan taɓa sonsu ba.
Yanzu ina kuka bar su YANKAN WUƘA, da su yarinyar nan da na kashe bata mutu ba? Ni yanzu nayi hankali na warke ina ganeku ba ku bane ɗiyana da muka haifa da Mustapah?"
Usman ya riƙe hannunta zuciyarsa na ƙuna yace.
"Mom don ALLAH kiyi shiru idan bazaki faɗi alkhairi ba."
Mari ya ji ta ɗauke shi, tana sheƙewa da dariya.
Nadiya ta fashe da kuka tana fita daga ɗakin.
Usman yace.
"ALLAH yasa kinada rabon waraka da shiriya."
Ya goge hawayen fuskarsa yana ajiye mata kayan breakfast gabanta ya fita daga ɗakin....


Jigawa
Gidan Commissaire Aminu.
Maryam ta fito cikin shirin tafiya makaranta, 10 am suke shiga aji lecture amman na ƙarya atsarinta ne, dan ta tafi gidan Mamy, dan yau basuda lecture da safe sai da yamma.
Fuskarta sai murmushi take saki zataga Dady Shattima da safen nan, tasan idan ba haka tayi ba Abba bazai barta taje ba.

Motsin da taji a dining area ne ya sakata ta nufi can.
Daga Habibi sai Abba Aminu da Ammi, su Nafisa na makaranta.
Anutse ta ƙaraso taja kujera ta zauna tana gaishe da iyayan nata.
Abba Aminu yace.
"Maryam! Amminki tace bakya zuwa makaranta ya na ganki da jakar makaranta kin goya?"
Shagwaɓe fuska tayi tana haɗawa kanta tea, tace.
"Abba! Wlh ɗazu bacci ne yaci ƙarfina, jiya nakai kusan 2 na dare banyi bacci banajin daɗin jikina, amma yanzu da sauƙi, shiyasa nace wa Ammi bamuda lecteur."
Abba yace.
"Subanallahi sannu kinji Maryamu, zamuje asibiti ne?"
Cup ɗin tea ta kai bakinta tana kurɓa tace.
"A'a Abba na warke, yawwa Abban dan ALLAH daga makaranta zan wuce gidan Dady Shattima, naga Auntie Khairy please."
Murmushi yay yace.
"Ina ga idan Khairy ta tare Abuja dole zan ba Dr Bilkisu ke, ku ƙarata. Ok amman ki dawo fa na sanki kice sai kin kwana, muma zamuje gidan da rana kafin ma ki je zamuje taya murna dole zamu shirya musu walima ta taya murna Allah ya sauke Dr Bilkisu lafiya."
Cikin murna tace.
"I love You my Abba Thank you so much, Wai Allah ya basu ƙaruwa kenan?"
Ta faɗa tana ajiye Cup ɗin tea tama Ammi da Abban kiss tace.
"Na tafi zanyi lati. Bye Yaya Habiby"
Murmushi yay yace.
"Bye Mairo."
Dariya tai tana tafiya, shima yana miƙewa.
Ammi ta girgiza kanta tace.
"Abban Abdoul akwai abinda yake damun Maryam amma iya kokarina da dubarata na binkita na kasa gano meye, baka ganin yadda take rama?"
Abba Aminu ya numfasa yace.
"Bakiyi ƙoƙari ba Abinda, ɗiyarki ta cikinki zaki kasa gano damuwarta da matsalar da take ciki?"
"Hummm bansan yadda zan faɗa maka bane."
"Ok ni in sha ALLAHU zan zauna da ƴata naji matsalar ta.
Zan fita sai na dawo, ki shirya daga nazo mu wuce gidan Minister."
Ammi tayi murmushi tana biyo bayansa tare da masa addu'ar adawo lafiya Allah ya bada Sa'a ya ɗorasa akan maƙiyansa.

*Sule Lamido University*

Maryam direba na sauketa, ya shiga ciki kamar gaske, can baya ta zagaya ta zauna cikin shuka, nesa inda ba kowa kusanta, tana sakin murmushi ta buɗe jakarta tana ciro da wayanta.
Pictures ɗin Shattima take kallo tana sumbatar hoton, ta miƙe ganin lokacin na tafiya goma saura minti 10.
Bataga ba ƴan ajinsu ko mutum ɗaya, ta gaisa da wanda ta sani, ta fito tana wayar karya tana nufi bakin titi.
Keke napep ta hau ta faɗa masa inda zai kaita.

Yalwawa
Azizah tana kwance cikin bacci wayanta ta fara ringing.
Idanunta ta buɗe tana sakin tsaki.
Lambar ba suna hakan bai hanata ɗauka ba, tana sauraron taji waye.
Kara wayan akunnenta da jin abinda aka faɗan ya gigita tunaninta.
Idanunta ta zazzaro waje tace.
"What's? Don ALLAH da gaske? Toh garin ya haka ta faru? Kan ubancan kenan shine ya yi sanadiyar mutuwar Abdoul ɗina dan ya auri ƴarsa ƴar tsuntuwa ko ya abun yake ne? Ina zuwa bari zan fito yanzun Ngd ngd zakaji tukuici me tsoka bayan naga karshen ɗiyar tasa Ni ita zan ɓatar zaifi jin zafin hakan akan shi na masa."
Ta faɗa tana katse kiran tana murmushi tace.
"Dama ta samu na ɗaukan fansa, daman can Ni na tsani yarinyar na, wlh sai naga bayanta, kai Salim da kai zan haɗu na cinma burina dan nasan bazaka taɓa yarda mu cutar da ita ba sai na ɓullo ma ta bayan gida."
Ta faɗa tana shiga ma'adanar lambobi ta dannawa Salim Kira.

Salim na wance yana busa sigari kamar ba gobe.
Ganin lambar Azizah ne ya ɗaga yana faɗin.
"Ya akayi ko ta samu ne?"
Azizah ta ce.
"Yeah ina zamu haɗu? Ko zaka zo gidanmu banida matsala?"
Salim yace.
"Abu ɗaya zai kawoni gidanku shine sanin mijin Ummulkhairi."
Azizah tace.
"Wallahi an samu labarin ka hanzarta."
"Ok an gama ganinan."
Katse kiran tai tana jifa da wayan kan bed ta nufi bathroom tana sheƙewa da dariya, har ta gama tsara yadda zata ma ummulkhairi...


*Gidan Minister Shattima*

Ɓangaren Mamy abinda ya faru da sassafe, tun bayan da sukayi sallar asuba, kafin zuwa wannan lokacin.

6 da minti 21 na safe.
Kwance Mamy take jikinsa manne da shi.
Ya yin da Shattima yake ta karanto wasu addu'o'i da Liman ya basa yana Moscow, idanunsa lumshe.
Mamy ta sumbaci bakinsa ta masa raɗa a kunnensa.

"Mi Amor! Albishirinka."
Shattima Idanunsa a lumshe hannunsa ɗaya saman kanta yana shafa kitson kanta, anutse can murya ƙasa yace.
"Goro fari, yawwa Sweetheart fad'a min kukan me kike shekaran jiya, kin ce zaki faɗa min idan na dawo."
Ya faɗa yana kissing goshinta ya ƙura mata kaifafan lumsassun idanunsa.
Murmushi tai can ƙasa² tace.
"Ahhhhh! Mi Amor wannan kallon zaka saka na manta labarin ma."
Murmushi yay yana sosa mata kanta, yace.
"Faɗan mana Sweetheart sai muji daɗin ko akasin hakan."
Kyakkyawar fuskarsa ta tallabo cikin tafin hannunta, ido cikin ido tace.
"Mi Amor inada shigar ciki na sati na huɗu..."
Wata irin zabura yay yana mata wani irin riƙo sai da ta saki ƙara tana saƙala hannayenta wuyansa.
"Sweetheart Ina irin wannan wasan dake ne?"
Ya tambayata fuskarsa ba wasa, yana zare mata manyan lumsassun kaifafan idanunsa.
Mamy ta lumshe idanunta, tana goga fuskarta akan sajansa tace.
"Na rantse da Allah Mi Amor ciki gareni, shekaran jiya da kaina na gwada kaina saboda canjin da nakeji ga yawan bacci ba ƙaƙƙautawa..."
Shattima yamata wata irin fitinanniyar runguma, wanda ko motsi ta kasa, yana kissing ɗin ta ko ina.
Bakinta ya dinga kissing kamar zai cinye mata baki, Mamy tana son ta amshi kanta ta kasa ba ƙaramin riƙo ya mata, sai da yay kissing ɗinta yadda ransa yake so ya zare bakinsa anata, yana janyeta daga jikinsa ya kwantar da ita, ya sauka daga saman bed ɗin ya zube ƙasa saman carpet ya yi sujada.
Mamy tun tana sa ran Shattima zai ɗago har ta kasa haƙura ta kirasa.
"Mi Amor!"
Shiru bai amsa ba, da wani irin sauri ta miƙe ta sauko jikinta har tsuma yake, ta sanya hannunta ta ɗago kansa, tana kiransa.
Idanu suka haɗa hawaye cike da idanunsa.
Rungumesa tai tana faɗin.
"Yaune karo da duk zaman shekaru ishirin da huɗu naga kukan na uku, Mi Amor da naji shiru baka ɗagoba wlh zuciyata wani irin bugu take naji wani mugun tsoro."
Shattima yana murmushi hawaye na sauka akan kumatunsa, yana kallonta, yace.
"Bilkisu zan iya cewa Wallahi tallahi ban taɓa jin labarin da ya naji daɗi aduniya wanda yafi min daɗi irin wannan labarin ba.

Alhamdulillah! Alhamdulillah! _ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYADINA MUHAMMADIN WASALLIM._
ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYADINA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD, KAMA SALLAITA ALA IBRAHIM WA ALA ALI IBRAHIM INNAKA HAMIDUMMAJID, ALLAHUMMA BARIK ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD KAMA BARAKTA ALA IBRAHIMA, WA ALA ALI IBRAHIM INNAKA HAMIDUMMAJUD.
Ya Allah Ina roƙonka yadda kabamu wannan kyautar ka sauke matata lafiya, ka bamu zuri'a Ɗayyiba ka bamu yara masu hankali da nutsuwa nagartattu, masu jin tsoronka, masu bautarka wanda zasu taimaki addinin Musulunci, ya ALLAH yadda ka bata cikin nan ka sauketa lafiya alfarma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam."
Ya faɗa yana kamata suka miƙe.
Mamy tace.
"Ameen ya hayyu ya Qayyum Mi Amor."

Shattima yajata har bathroom ɗinsa sukayi alwala, suna fitowa ya saka mata jallabiyarsa, suka yi sallah raka'a biyu yana ƙara godewa Allah da kyautar da ya musu.
Suna îdarwa ya cire mata rigar ya saka mata ta bacci ya ɗauke ta ya kwantar saman ƙaton bed ɗin sa ya sunkuya yana sumbatar cikin yana lasar cibiya ta.
Dariya tai tana riƙe kansa.
Murmushi yay ya sauka daga bed ɗin, anutse yace.
"Maza bacci ku huta keda Baby, ina zuwa

Please Login or Register in order to submit comment