Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanyi sosai, tace.
"Wai Bilkisu kina nufin yanzun na barsa ya aureta ƴar cikina?"
Mamy ta yi murmushi tace.
"Ok toh hanasa don Allah Abidah kinji? Wanda basu nuna so ba da aka nuna musu hanyar sunfi me kora shafawa, bare shi da ya bijiro da yana son ya yi dan raɗin kansa. Wlh ki rufawa kanki asiri ki kauda idanunki daga kan Commissioner, ayanzun idan ba haka ba! Kinsan Allah hawan jini na dab da kamaki, kiyi haƙuri ki taushi zuciyarki ki saka masa idanu karki kuskura ki bari ya gano kinsan komai don ALLAH na roƙeki."
Ammi tashare hawayen fuskarta tace.
"Bilkisu! Haka kikaji kema?"
Mamy ta yi murmushi tace.
"Ba mamaki fiye da hakan ma ba! Amman fa nida ke akwai banbanci me tarin yawa, Ni na haɗa abun, sannan Baby Khairy Ina sonta dayawa itama tana sona inason mijina itama tana sonsa, shima yana sonmu sanin gaibu sai Ilahi wadda yafi so, cikinmu.

Ni dai nace karki haɗa kanki da irin kishina, ki tashi ki maida masa wayansa, kiyi alwala kiyi sallar nafila ki daure ki roƙi Allah subhanahu wata'ala,da kyawawan sunayensa 99 ki roƙi idan alkhairi ne shigowar yarinyar gidanku Allah ya tabbatar muku da alkhairin faƙat shawaran da zan baki amatsayinki na Aminiyata ta ƙwarai, zan kwanta kaɗan kin sa Baby se naushina yake, kinason hana babansa ƙari masa uwa."
Ta ƙarashe maganan cikin tsokana tana murmushi hannunta akan cikinta tana shafawa.
Ammi tace.
"Allah na gode maka da kabani masoyiya aminiyar kirki, jikina ya yi sanyi, in Sha ALLAHU bazan sake kiranta ba, shima bazan masa haukan ba, amman wlh zaiga canji bye sai da safe."
Ta ƙarashe maganan tana katse wayan dan ma kar Mamy ta dakatar da ita.
Mamy ta kashe wayanta ta kwanta tana murmushi irin rikincin Aminiyar Tata.

Ammi Sadaf² ta dawo ɗakin Abba Aminu ta maida masa wayansa inda ta ɗauka ta koma ta kwanta, kusan shi.
Hannunta ta saka tana girgiza shi.
"Babyna tashi cikina ciwo."
Abba Aminu ya farka cikin bacci ya riƙota yana faɗin.
"Subahanallahi me kikaci kafin mu kwanta?"
Ihu ta fara masa tana riƙe cikin nata.
"Wayyo Babyna cikina."
Abba yace"wani irin Baby kuma? Ciwon ne yasa kika canza min suna?..."
"Eh haka nayi niyar faɗa idan kuma banida haƙƙin faɗa naji mijina ne kowane suna naso zan iya faɗa."
Cikin nata ya shafa yace.
"Allah baki haƙuri ki faɗa Ngd tashi na jiƙa miki kanwa, naji kamar kumbure yake."
Ya faɗa yana kamata ta zauna ya sauka ya fita zuwa kitchen dan nemo mata kanwa....

★★★
Acan Abuja
Ba ƙaramar fama Shattima ya yi da Khairy ba, wajan sakata ruwan zafi, ya gasata da kyau, tana kuka tana yakushin sa.
Wani irin lallaɓata yake kamar ƙwai.
Juyi duniya ya yi ta masa magana taƙi, kallonsa ma taƙi ta yi.
Haka ya gama gasata cikin kulawa yanata saka mata albarka, tare da kalaman soyayya masu tsayawa arai.
Duk yadda yaso ta kalleshi ko masa magana, abun ya gagara.
Taƙi yarda ya mata wankan tsarki, takuma ƙi ta masa maganar da yake buƙata, abun ya damesa.

Cikin lallaɓata yana shafa kanta, hannunsa ɗaya cikin tafin hannunta yana murzawa, bakinsa dab da hancinta, yana mata wani irin sahihin kallon ƙauna.
Kaifafan idanunsa ya zubama lips ɗinta, yana kallon yadda ya yi wani irin bala'in jajir ya ɗan tasa kaɗan.
Duƙowa yay, yana lasar lips ɗin, ya laso hawayen da suka ƙi tsayawa, ya tallabo fuskarta, anutse ya furta.
"Babyn Ruhinta kalleni kaɗan Please kinji?"
Ƙin kallonsa ta yi tama ƙi buɗe idanunta.
"Ok na barki na fita kiyi da kanki zaki iya uhm?"
Ba tare da ta kalleshi ba tana janye hannunta, daga cikin nasa, tare ƙwace fuskarta, tana kauda kanta gefe sabida yadda yake shaƙa mata hucin numfashinsa.
Kai ta ɗaga masa.
Sumbatar gefen wunyata ya yi yana murmushi yace.
"Ok I love you, kiyi anutse kinji."
Ya ƙarashe maganan yana miƙewa ya fice ya rufe mata ƙofar.
Da harara ta bisa tana gangaro da hawayen idanunta suna sauka akan kyakkyawar fuskarta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana miƙewa tsaye, tana ciza bakinta tare da yarfa hannayenta, hawaye kamar an kunna fanfo...

Yana fitowa ya cire zanin gadon ya linke cike da tausayin Babynsa, se dai yanajin wani irin bala'in farin ciki marar misaltuwa. Wato dai Babynsa kyautace daga Rabbil izzati? Ashe ranan matarsa ya tsinta bai saniba? Shiyasa yaji tsananin ƙaunarta tun tana tsunmman goye, ashe ba son ƴa yake mata ba.
Wani lafiyayyan zanin gadon ya shimfiɗa, ya gyara pillows ɗin ya jera Tsaf, ya tattare kayan baccinsu da suke yashe ƙasa, ya fice dasu zuwa ɓangaren sa, dan tsarkake kansa tare da maganin zazzaɓi da zaibawa Khairy.
Da kuzarinsa ya yi wankan tsarkin ya fito ya goge jikinsa, ya shafa lotoin me taushi da ƙamshi, ya saka wasu kayan baccin.

Cikin dauriya tana kuka ta yi wankan tsarkin, ta ɗaura towel ahankali take tafiyar cikin dauriya sabida tanajin zafi sosai a ƙasanta.
Tana fitowa ganin baya nan ta nufi ƙofar ɗan murza key, Allah ya gani bata son ganinsa.
Tana ɗora hannunta jikin key ɗin, sansanyen ƙamshinsa ya iso gareta, ta fara ƙoƙarin murza key da sauri, sai dai kafin key ɗin ya kai ga shiga ya turo ƙofar.
Idanunsu ya haɗe waje gudu, ta yi saurin sadda kanta ta ja ƙafafuwanta tana ƙoƙarin juyawa dan tafiya, sauran kaɗan ta faɗi ta saki ƙara tana runtse idanunta.
Shattima ya yi wani irin saurin zafin nama, ya kamo hannunta yana janyota cikin jikinsa ya rungumeta da wani irin kulawa, yana shafa kanta ya sumbaci kitson kanta me jiƙe da ruwa, yanajin wani irin nutsuwa na shigarsa yana murmushi, ya ɗora haɓarsa akan kafaɗarta, ya zagaye hannunsa marata yana shafawa, zuwa cikinta cikin murya me taushi ya mata magana bakinsa kan kunnenta.
"My sweet Babyn Ruhinta kinyi wankan? Ya jikin? Kinajin ciwo sosai uhm?"
Shiru bata tankasa ba, ya juyo da ita suna fuskarta juna, yana mata wani irin sahihin kallo, cike da nutsuwarsa, murya me aji ahankali yace.
"Matata gaba ake da Sweet Dady Ruhinki fa my sweet my heartbeat."
Kuka ta saka masa harda shasheƙa, tana ture hannunsa da ya gangaro kan ƙirjinta yana wani irin wasa da Twins ɗinta, yadda nipples ɗinta suke wani irin miƙe yake tsumasa, da yatsunsa biyar, yake mata wani irin wasa dasu.
Da wani irin cool voice ba tare da ya fasa wasan dasu ba, yana lumshe idanunsa ya furta.
"Ya SALAM! Ok shi kenan ya isa Babyna na bari, muje Kisha tea na baki magani mu kwanta, shi kenan ya isa my Baby."
Ya ƙarashe maganan ya janye hannunsa daga wajan, ya ɗaukanta.
Da kansa ya shiryata tana famar kukan shagwaɓa, ga zazzaɓi me zafi ajikinta.
Ɗaukanta ya yi bayan ya shiryata ya tafi ɓangarensa da ita.
Bedroom ɗin sa ya shige da ita, ya kwantar da ita saman katafareren gadonsa, ya fice.
Yana fita ta fara ƙoƙarin sauka daga bed ɗin.
Bakinta ta ciza tana sharɓar hawaye, haka ta daure ta sauko tana takawa ahankali.
Falonsa ta fito, ta ɗan zauna ta huta ta miƙe ta tafi.
Tana fitowa ya ƙarasa hayowa benen.
Kanta ta kauda kamar bata gansa ba, tana haɗe fuska, tana ƙoƙari wajan takawa duk da tanajin azaba.
Da sassarfa ya nufota anutse cikin kulawa ya furta.
"My Baby please mana, tsaya karki shiga amshi tea ɗin Kisha Ok?"

Kuka ta sakar masa tana tafiya ta taƙi tsayawa taƙi kallonsa.
Cikin sauri ya cinmata tana ƙoƙarin buɗe ƙofar ya kamo hannunta, tana kokowar amshe hannunta cikin kuka tace.
"Ni bana shan tea bana shan maganin, ka rabu dani zazzaɓin ya kasheni."
Ta faɗa cikin kuka tana kiciniyar ƙwace hannunta.
Cikin wata irin kulawa ya kamota suka zauna a ƙofar ɗakin nata, ƙasa saman tayis, ya ɗorata akan cinyarsa yana rungumeta.
Cikin tausasa harshe ya kwantar da murya yana lallaɓata, ya fara bata tea abaki yana shafa kanta tare da tsadaddun kalaman soyayya.
Rikicin ta fasa tana shan tea ɗin me kauri da yaji madara.
Tas ta shayen sa sabida yadda cikinta ya kwakware se yunwa.
Tana gama sha nan yabar cup ɗin ya ɗauki abarsa ya nufi ɗakinsa da Ita, tana rigima ita ba zata ba.
Tun a falonsa ya bata maganin zazzaɓin da ciwon jiki tasha, daƙyar tana masa koke-koke taƙi yin shiru.

Kwantar da ita ya yi, ya ɗauko lollipop guda ya ɓare, ya kashe fitilar ɗakin ya hauro saman katafareren gadonsa, ya ɗorata saman ƙirjinsa, yaja tattausan ƙaton bargon mai fitar da wani irin ƙamshi ya lullluɓesu, yana gyara mata kwanci cikin jikinsa, yana buga bayanta, ahankali yake mata magana, yana shafa lallausan bayanta zuwa kanta.
Idanunsa ya lumshe, yana furzar da iskar bakinsa, kukan nata har cikin zuciyarsa yake jinsa.
Atausashe, bakinsa akan kunnenta yana mata massaging, ya furta.
"My Baby Khairyn Dady love menene uhm? Don Allah kiyi shiru jikinki akwai zazzaɓi sosai, kiyi haƙuri kinsha magani ga tausa ina miki zakiji daɗin jikinki yi shiru my heartbeat, nine nayi laifi koh?"
Kai ta ɗaga tana shasheƙar kuka, tace.
"Dady Ni ka maidani wajan Mamynah, bazan zauna ba."
Ɓoyayyan murmushi ya yi yana shafa lallausan bayanta, zuwa wuyanta ya ɗago kanta ya sumbaci lips ɗinta, tare bin hawayen fuskarta cikin duhun ɗakin yana
lashewa.
Bakinsa ya ɗora akan nata tana famar kukan, anutse cikin taushin murya yace.
"I love You My heartbeat my Baby my sweet Ruhin Ruhinta, zakisha lollipop uhm?"
Kai ta ɗaga.
Murmushi ya yi lalubo fitilar gefen bed ɗin ya kunna ya saka lollipop ɗin bakinsa yana kallonta cikin wata irin fitinanniyar soyayyarta, ya ɗaga mata gira ya mata nuni da idanunsa ta ɗauka abakinsa.
Idanunta ta runtse ta kifa fuskarta ƙirjinsa ta saki kuka.
Zaro lollipop ɗin ya yi, ya ɗago kanta yana faɗin.
"Shi kenan Ruhin Ruhinta, amshi Kisha rowa koh?"
Kai ta ɗaga tana buɗe bakinta ya saka mata, ta riƙe tsinken tana tsotsa tayi luf jikinsa yana mammatsa mata jikinta dan kar yamata tsami sosai.
Kallonta yake yadda ta lefe jikinsa tana shan lollipop ɗin, idanunta lumshe.
Can yaji saukar numfashinta, lollipop ɗin a bakinta.
Zare mata ya yi ya jefa bakinsa yana gyara mata kwanci jikinsa, yamusu addu'a, yajima sosai kafin bacci ya ɗauke sa, tana cikin jikinsa gumin jikinta na sauwa jikinsa.

Washegari
Da asubah tana kuka tana bori haka ya gasata, sosai taji daɗi kuwa sosai tana takawa yanzu ba tare taji raɗaɗin ba.
Suna sallah ya rungumeta jikinsa tare da lulluɓesu, sai baccin gajiya.

Yauma su Suhailat ana kawo breakfast sukaci abinsu, basu tsaya jiran Khairy ba.
10 an, Shattima ya farka, jikin Khairy akwai zafi sosai, hankalinsa atashe ya zareta daga jikinsa, ya sauka ya haɗa mata ruwan gumi, yazo ya ɗauke ta tana baccin sai da tajita ruwan gumi.
Idanunta ta buɗe tana sakin kuka ta riƙe hannunsa tace.
"Dadynah zafi, Ni Please ka maidani wajan Mamynah ko gidan Mummy."
Sumbatar bakin ya yi yace.
"Ok bari na shiryeki kiyi breakfast na kaiki asibiti daga can se na kaiki Ok? Yi shiru kukan naki ƙunamin zuciya yake My heartbeat."
Shiru tayi yamata wanka ya naɗota towel ya fito.
Ɗakinta ya wuce da ita, ya shirya cikin riga da skirt, ƴan kanta masu taushi ya sanya mata hijab ya kamo hannunta suna tafiya.
Kallonsa ta yi zatayi magana yace.
"Natuba Babyn Ruhinta yi shiru."
Ya faɗa yana ɗaukan ta kamar Baby.
Falon ba kowa alamun da sukayi breakfast sun koma masaukinsu.
Da kansa ya ciyar da ita, shima yaci suna idarwa ya kama hannunta suka fice.

Da kansa ya yi driving zuwa hospital.
Cikin ikon ALLAH an duba masa ita, bataji ciwo ba, aka mata allura biyu aka rubuta musu magunguna, ya siya a pharmacy, suka wuce gida tana aikin masa rigima alluran ciwo bayanta ciwo ƙugunta, sai lallashinta yake tana cikin jikinsa, da hannunsa ɗaya yake driving.
Tun ahayan cikin mota ya gangara bakin hanya, ya yi parking, ya lallaɓata ya bata magungunan tasha da wayo wanda sai da ya saka maganin bakinsa ya samu ta kissing ya shayar da ita maganin da yawunsa tana famar zuba masa taɓara.

Suna shigowa falon hannunsa cikin nata, suka hango su Suhailat zaune ya zame hannunsa ahankali bayan ya saka mata wayarta da Auntie Aisha ta basa tun shekaran jiya, anutse furta.
"My baby ki nutsu karkiyi rigima su gane kinji Babyn Ruhinta? Ki kulamin da kanki, kiyi koda game ne wayan zakiji sauƙi."
Kanta ƙasa bata masa magana ba.
Shattima mya isowa falon suka gaishesa cikin girmamawa, ya amsa cikin kulawa yace.
"Suhailat! Nadiya! Hope kuna lafiya ba wata matsala? Kunyi breakfast?"
Atare suka amsa.
"Eh Dady tunda safe."
Anutse yana bin hanyar hawa bene yace.
"Ok masha Allah, Baby ki zauna ki huta kinji? Zuwa yamma za'a fita daku gari, sai ku zaɓi abinda kuke so."
Kai ta ɗaga tana zama kusan Suhailat.
Nadiya da Suhailat suka ce.
"Mun gode Dady Allah ya ƙara girma da buɗi."
Anutse ya amsa da.
"Aamin ya Allah"
Yana tafiya, riƙe da ledar magunguna Khairy, ya nufi hanyar bene.

Nadiya tana kallon Khairy tace.
"Ina kwana Auntie Khairy, ya naga kamar bakida lafiya?"
Murmushi ta ƙaƙalo tana hararenta tace.
"Ni lafiyata lau kawai kewar Mamynah ne."
Suhailat tana dariya tace.
"Tabb aikuwa zakiji kewa, sa'arki ɗaya auren Ya Usman baifi kwana hamsin ba za'a barki kije nan ne zaku haɗe, dan.nasan dake zakaje jigawa kawo amarya."
Khairy ta jingina kanta da allon kujeran tana haɗiye yawun bakinta, wanda har yanzun ƙamshin bakin Dadynta ne yake tashi, acikin bakin nata, bata iya cewa komai ba, ta ƙura wa Tv idanu.
Suhailat tace.
"Kinci abinci kuwa?"
Kai ta ɗaga bata iya magana ba, kallon mamaki suke mata bata magana idan sun mata da kai take amsawa...

Shattima yana hawa bene ya shiga ɓangaren sa ya kunna wayoyinsa, ya haye bed ɗinsa yana wani irin murmushi Ya kunna Tv da take Bedroom ɗin, ya laluɓo lambar Mamy ya kirata.
Lokacin Mamy tana wajan aiki wayan tana office ɗinta, ita tana ɗaƙin tiyata.
WhatsApp ya shiga, saƙonta ya fara cin karo da shi.

*"Hello Mi Amor Good morning? Ya angonci? Ina Baby kace na mata fushi, bata neman Mamy, zan shiga tiyata koda ka kirani ban ɗaga ba bana kusan wayan i love You Mi Amor muahhh ka kular min da kanka bye.*

Sau uku ya karanta saƙon yana murmushi hannunsa ɗaya yana shafa gashin ƙirjinsa, ya lumshe idanunsa yana faɗin.
"Allah na godema da ka bani mace irin Bilkisu, Allah ka ninkamin son Bilkisu baninki wanda nake mata ayanzun, ya Allah ka bani ikon sauke mata dukkan haƙƙinta da ya rataya awuyana fiye da na baya, Allah ka haneni cutar da baiwar ka koda ƙwayar zarrane, Allah ka haɗa kan Matana su so junansu fiye son da sukewa juna ayanzun, Allah sauke min Bilkisuna lafiya Ameen.

Voice ya ajiye mata cikin taushin murya da lafazi me daɗi, maganganu masu ma'ana da saka mace ta ƙara dulmiya cikin kogin ƙaunarka, ta ƙara macewa cikin sonka, sosai ya nutsu ya mata voice na kiss 5 minutes kakamai masu daɗi, yace da zaran ta fito ta taɓosa yaji muryanta da lafiyarta da lafiyar babynsa...

Da yamma kuwa aka kwashi su Suhailat har Khairy dan ta warware aka tafi dasu zagayen gari, daga can aka masu siyayya niƙi-niƙi, sai dab da Maghrib suka dawo.
Khairy lokacin jikinta da sauƙi sosai ta ɗan sake dasu Suhailat, magana ce batayi sai ta zama dole, hakan ma ya saka Shattima jin farin ciki sosai, ya matsu lokacin bacci ya yi su keɓe da Babynsa ya bata kulawa, dan taƙi yarda ta sake haɗuwa da shi tunda suka dawo daga asibiti, ta tare wajansu Suhailat, sai da zasu fita yawo ne taja Nadiya suka hau benen ta shirya dan ma kar ya ritsata ita ɗaya, koda suka fita ya sake mata text lokacin ya ɗan fita shima, akan ta kula masa da kanta ta zaɓi duk abinda tagani take so...
Emojis na shagwaɓa ta tura masa kaɗai batace masa komai ba.
Ya tura mata 😘 yana murmushi.
Shi ne fa koda suka dawo nan ta yi sallar Maghrib da isha suka baje suna ciye-ciyensu...

*Jigawa*
Misalin ƙarfe 8 na dare Abba Aminu ya gama shirin tafiya gidansu Kausar.
Falo ya fito yana baza ƙamshi Nafisa and Sabir suna zaune, Ammi tana dubawa Sabir home work in da yake tana gyara masa inda baiyi dai dai ba.
Ƙamshinsa ya sakata ɗago kanta ta kalleshi.
Suna haɗa idanu, ya sakar mata tattausan murmushi yace.
"Hajiya Abidah uwar gida ran gida idan bake ba gida, me ake koyawa Autan Abba ne?"
Nafisa kanta sai da Abban nasu ya bata mamaki.
Ammi ta ƙare masa kallo sama da ƙasa gabanta na lugude ta dake tace.
"Sai ina? Naga an ɗau shiri?"
Murmushi ya yi yana tafiya yace.
"Zanje wani meeting ba nisa, se na dawo."
Miƙewa ta yi tana murmushi, sabida kar ƴaƴanta su gane ta biyo bayansa kamar abun arziƙi.
Suna karya kwana inda idanun ƴaƴansu basa ganiba tai wani irin riƙo rigarsa, cikin tashin hankali tace.
"Commissioner Ina zakaje?"
😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_

*YI WA KAI!*

15/1/2023

_#MatarɗanAlhaji🫣_


*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*107*

Kallonta ya yi fuskar shi ɗauke da murmushi yace.
"Haba! Ran gida meye haka? Sakar un riga muyi magana Hajiyata."
Ammi tana kallonsa ta ƙanƙance idanunta tace.
"Commissioner don Allah dan sonka da Annabi ina zakaje?"
Abba Aminu yace.
"Sallallahu alaihi Wasallama, bazan faɗa miki gaskiya ayanzun ba, amman na miki alƙawarin idan na dawo zan faɗa miki, sakeni Please Abidahtah."
Sakinsa ta yi idanun suna tara ruwa tace.
"Tsakanina da Allah Baby idan ka fita kaci amanata ban yafe ba wlh, tun da sauran sawunka me ya hanaka yin ƴan mata ko ƙaro aure, se yanzu girmanka aka ko kunya ƴaƴanka baka ji, Azima na gidanta da ƴaƴanta, ga Maryam ga Habib na hanya, Nafisa ma tanada samari kakaf ɗiyanka waye baka suruki bayan Sabir, shine zaka ƙaro min kishiya dan cin amana?"

Ta faɗa tana share hawayen fuskarta, ta juya zata koma.
Abba Aminu ya kamota da sauri yana rungumeta ƙirjinsa, anutse cikin sigar lallashi yace.
"Haba! Abidah! Ni nace miki zanyi aure tsakani da ALLAH? Ko nace miki wajan mace zan tafi?"
Ammi ta fizge jikinta tace.
"Ka rantse da Allah ba wajan mace zaka ba."
Fuskarta ya shafa yana faɗin.
"Don Allah Mrs Aminullah ki nutsu idan na dawo zamuyi magana bye."

Ya faɗa da sassarfa yana barin wajan.
Ammi ta bisa da kallo zuciyarta na wani irin tafarfasa, ta juya ta nufi kitchen.
Tana shiga kitchen ta jingina jikin ƙofar kitchen, tana sakin kuka bata san me yasa ba, take bala'in kishin Abba Aminu, tana son kiran Mamy amman bata son tayar mata da hankali.
Idanunta ta wanke ta fito tana saitai kanta gudun kar Nafisa ta gane...

Abba Aminu yana shiga mota direba yaja yana faɗa masa idan zasuje.

Acan gidansu Kausar ko tana zaune taci ubansu kwalliya, tana jiran Baby ta ƙagu taga waye Babyn nan nata.

Mamy zaune a falo Maryam da Hafsah suna kallon Tv tashar Bollywood, ita kuma tana waya anutse, sai murmushi take.
"Uhm-uhm Mi Amor ni dai ban yardaba faɗa min me kaci yanzun?"
Daga can Shattima da yake kishingiɗe, a falonsa, yana sakin murmushi yace.
"Kinsan dai ban wani fiye cin abinci da dare ba, yanzu ina hotunan da nace ki turamin Sweetheart?"
Mamy ta yamutsa fuska tace.
"Babynka ya hana, bari na koma bene yanzu na kiraka video call, Wai Ni ina Baby ne? Inata famar kiranta bana samunta?"
Numfashi yaja yace.
"Inaga fa ta kashe wayanta tun wajan Maghrib, ko kuma charge ne babu, bari zan haɗaku ki shirya yanzu dai naganki naji sanyi azuciyata."
Miƙewa ta yi tana murmushi ta katse kira, ta kunna data ta kira video call, ta haye bene...

Motar na parking ƙofar gidansu Kausar, ya kirata.
Tana ɗauka anutse yace.
"Baby angonki yazo oya fito ki masa iso."
Kausar cikin wani irin farin ciki tace.
"Toh Baby ganinan."
Ta faɗa tana miƙewa ta fice.
Kallon narkekiyar motar da take ƙofar gidansu ta yi, taga mutum tsaye jikin motar kamar ɗan sanda harda bindiga yana ƙoƙarin buɗe wa naciki ƙofa gabanta ya shiga lugude.

Ta gaza isowa tana tsaye taga abinda ya girmi tunaninta, wato Abba Aminu Commissioner guda?
Da sauri taja ta koma cikin gida jikinta na rawa, tace.
"Na shiga uku! Yallaɓai a ƙofar gidanmu me nayi toh?"
Murmushi ya yi anutse ya taka ya shige gidan bakinsa ɗauke da sallama.
Babanta zaune suna hira da yaransa, Nura Zahra Muntasir, ya amsa sallamar.
Kausar tana laɓe bayan Baban nata, tace.
"Wlh Babah bansan me nayi ba, Allah kuwa."
Baban yace.
"Bismillah bawan Allah, ba gani nake ba bare na miƙe na tarboka."
Abba Aminu ya iso tsakar gidan suna zazzaune akan tabarma, ya zauna nesa da shi yana faɗin.
"Babah Barka da dare ina kwana?"
Ya amsa cikin sakin fuska.
Muntasir Zahra Nura suka gaishesa ya amsa, cikin sakin fuska.
Babah yace.
Kausar! Sai nace ki kawoma baƙo ruwa? Zahra ku tashi ku shiga ciki."
Suka miƙe, yayin da Kausar ta kawo masa ruwan a sabon kwanon silver me kyau, ta ajiye ta miƙe Abba Aminu yace.
"Kausar koma ki zauna zamuyi magana gani ga ke ga Babah, sabida Ni ba yaro bane bazan ta zuwa ina zauwa ba wajan zance."
Kausar ta rakuɓe kusan Babanta tana rarraba idanu cike da al'ajabin Commissioner shine Babyn? Amman idan shine ba ƙaramin so Allah yake mata ba, tsaff zata aure abunta.
Abinda ta saka aranta kenan.

Abba Aminu yace.
"Babah! Naga Kausar ina sonta da aure shiyasa kai tsaye nace zanzo wajanka na shida maka, sbd Ni ba yaro bane bazan tsaya soyayya ba, gwara ayi wadda ake yi,idan kun shirya Ni ashirye nake idan har tana sona, akwai auren ƴata bayan sallar layya da wata ɗaya inason agama rana ɗaya ayi shi, dan haka idan Kausar ta shirya jibi zan turo magabata atsayar da magana komai da komai asaka ranan biki daidai dana Maryam."
Kausar ta ɗago ta kalleshi kamar zatayi kuka, tana langwaɓar da kanta gefe.
Ya daga mata gira yana murmushi, ƙasa tayi da kanta tana wasa yatsunta.

Babah yace.
"Alhamdulillah! Irin mijin da nake roƙawa Kausar da Zahra kenan miji nagari wanda zai soka tsakani da ALLAH. Amman dan Allah kai na ina ne?"
Abba Aminu ya yi murmushi ya masa bayani ataƙaice.
Babah yace.
"Anya baka fi ƙarfin mu ba?"
Abba Aminu ya ajiye masa ɗaurin ƴan ɗari biyar, ya miƙe yace.
"Babah zan sake magana da ita idan mun shirya jibin in Sha Allah zan turo mukwana lafiya."

Babah yace.
"Allah ya tabbatar da alkhairi, an gode ashe kaine kake ta wahala damu, kaida ministar Allah ya yi albarka Kausar maza rakashi.

Bayansa take bi jikinta har rawa yake.
Dab da gate ya tsaya yana kallonta, kanta ƙasa.
"Uhmm! Wannan shine bakin naki Baby? Kodai ban miki ba?"
Fuskarta ta rufe da tafin hannunta, tana murmushi.
Murmushi ya saki yace.
"Kin amince zaki aureni jibin na turo magabatana?"
Kai ta ɗaga tana juyawa da gudu.
Kai ya girgiza yana shafa gemunsa ya fice yana jin tsananin ƙaunarta...

Ai koda yazo gida Ammi kaɗai a falon, ya zauna kusanta yana murmushi ta miƙe ta bar masa wajan...
Yau duk yadda Abba Aminu yaso samun Ammi taƙi dan tana miƙewa ɓangarenta ta wuce ta rufe ƙofa, sabida yadda take sama idan suna kusa da juna zatayi masa abinda zai ji haushinta gwara ta killace kanta, shi yafi mata.


*Abuja*
Shabiyu na dare

Kwance suke saman katafareren gadonsa, hannunsa na yawo jikinta cikin wani fitinannan salo, yana shafa albarkatun ƙirjinta, yana sauke numfashi.
Sosai ya shigar da ita cikin jikinsa ta lafe jikinsa tana baccinta batama san kalar wasan da yake da sassan jikinta ba, tare da Twins ɗinta, dan baccin bai mata ɗaukan wasaba, wanda sai da ta gama masa rigima, bazata kwana da shi ba, ita ɗakinta zata kwana, ko wajansu Suhailat, cikin dubara ya samu ta kwanta wajansa ya kalallameta da zafafan kalamansa, tare da tarin soyayyarsa mai saka dole aji shauƙin kasancewa ajikinsa.
Numfashi yaja da ƙarfi hannunsa yana sake laluban ƙrjinta, kaifafan lumsassun fararen idanunsa, wanda suka gama rikiɗewa sukayi ja, ya zubamata, sai sauke numfashi take anutse, ta cinno baki gaba.
Bakin ya kame yana kissing ahankali, hannayensa tsakanin ƙirjinta da cinyoyinta.
Anutse ya ɗan ɗago ya janye hannun ficiciya rigar baccinta, yana duƙar da kansa, ya zura harshensa yana lasar nipples ɗinta, tare da hura mata iska ya fara tsotsa kamar jariri, yana sauke numfashi, wata irin fitinanniyar soyayyarta da sha'awarta suna ƙara motsa masa.
Ahankali ta fara motsawa tana ɗan jujjuya kanta, tana sake lafewa cikin jikinsa, sabida yadda yake tsotsar bala'in daɗi takeji na fitar hankali, duk da ta ɗauka cikin mafarki ne.
Ashagwaɓe tana miƙa tace.
"Dadynah ka iya shan mama..."

Shattima yadda yaji ta fara zaucewa tana sakin zance ya ƙara yimma, tare da salo-salo, sai dai ya rikitata ya dawo HQ ɗinta idan Ni'ima take kwarara ya shiga kissing wajan ahankali wanda ya farkar da Khairy daga bacci, tsabar yadda yake bi da ita ya hana ta masa rikici sai wani numfashi take tana damƙe pillow da hannunta, tana jujjuya kanta...

Tafiya da tayi tafiya, Shattima ya koma gidan jiyan, wanda sai lokacin Khairy ta dawo hayyacinta, amman ina Shattima bazai iya barinta ba, tuntuni ya shige daƙyar.
Cikin cikakkiyar lafiyarsa yake sarrafata tare da wani murzata da cakuɗata, yana lasar fuskarta zuwa ƙasan wuyanta tare da sumbatarta yana kiranta kalamai masu tsada yana wani irin ƙanƙameta, yana haƙarta cikin fitinannan salon da yake ƙara shigewa can ƙasan zuciyarta, duk da tanajin azaba kusan kalar ta jiya

Please Login or Register in order to submit comment