Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace.
"Babyn Ruhinta, ina son ƙafafuwan ki Allah ya musu kyau da taushi, kamar na Babies."
Ya ƙarashe maganar yana ɗora harshensa tsakiyar tafin ƙafarta ya lasa ya kamo ƙaramar yatsar ƙafar ya fara tsotsa.
Wani irin zillo Khairy ta yi tana,
Ƙasa da kanta, tana riƙe hannayensa, tace.
"Dady love kaina na saramin Please Please."
Wani irin shu'umin murmushi ya yi ya zare bakinsa daga kan yatsar.
Cak cikin shammata ya ɗauketa, ya nufi bathroom, ta shiga roƙonsa.
Kuka ta sakar masa tana masa magiya.
Dariya ya yi yana faɗin.
"Matsoraciya oya kiyi sauri ki fito."
Kai ta jinjina, tana ƙanƙame jikinta.
Ƙofar ya rufo mata, ya isa wajan wayoyinsa ya kunna ɗaya.
Tana kunnuwa yayi dialing number Mamy.

Mamy lokacin suna falo suna kallo sai hira suke dasu Maryam.
Bugu biyu ta ɗaga kiran tare da sallama tana murmushi tace.
"Good morning Mi Amor."
Shattima ya amsa sallaman tare faɗin.
"Good morning my beautiful wife sweetheart, hope kin tashi lfy? Ina rabin raina Baby? Me kikaci?"
Mamy ta sauke numfashi tana kallon Maryam da Hafsah, hankalinsu wajan Tv.
Ahankali tace.
"Mi Amor I love you I miss you, Ina Baby?"
Shattima ya kai mata sumbata ta wayan yace.
"I love You too, Ina baby Zaki karamun naji motsinsa ba?"

Ƴar dariya ta yi tace.
"Uhm! Mi Amor fatan kuna lfy?"
Shattima ya sosa sajansa yace.
"Alhamdulillah! Sweetheart my wife, me kikaci?"
"Sinasir me daɗi, kai fa Mi Amor?"
Ƴar dariya ya yi yana shafa shafaffan cikinsa, kamar na mace ba wani alamun tumbi, sbd yatsani tumbi sam, kodan Allah ya yi shi ba me jiki bane, yace.
"Ni banci ba yanzu zanci Sweetheart."
Mamy tace.
"Ah bazan yardaba bani Baby na mata faɗa, karta ƙara barmin miji da yunwa har yanzun bakayi breakfast ba! Kenan Baby ma tana fama da yunwa?"

Shattima ya ƙyalƙyale da dariya yace.
"Yi hkr Sweetheart tsokanarki nake nayi breakfast hankalinki ya kwanta. Keda su waye agidan?"
Mamy tace.
"Nida Maryam da Mamana Hafsah, Mi Amor anjima zamuje can gida yau mu ƙarasa weekend da dare se mudawo."
Cikinsa yake shafawa anutse yace.
"Ok Sweetheart ki kular min da kanki, zan kiraki bayan azuhur Ok? Ki gaishe min dasu Anne, bye i love you."
Mamy taji wani kamar ta saki kuka ta daure tace.
"Tom Mi Amor bye I love you too muahhhh."
Yana murmushi ya katse kiran.

Mamy ta miƙe tace wa Maryam da Hafsah.
"Kuje ku shirya zamu tafi gidansu Anne mu yini."
Ta faɗa tana nufar hanyar upstairs.

Shattima na katse kiran ya kira liman suka gaisa ya kira Inno, yana katse kiran Khairy ta fito tana raɓe-raɓe.
Murmushi ya yi yace.
"Je ki shirya sai ki sauka kiga wane irin girki ne Auntie Aisha ta turo, kuci karku jirana, Ok?"
Wuff da gudu ta wuce tana kakkare jikinta.
Kai ya girgiza ya shige bathroom ɗin.

Anutse ta shirya a ɓangaren ta, ta sanya riga da skirt na atamfa, ta yi wani shegen kyau, ta murza ɗauri tana famar baza ƙamshi.
Tana saukowa taci karo dasu zaune suna kallonsu a falo sai hirasu suke.
Nadiya tace.
"Oyoyo Auntie Khairy barka da tashi."
Suhailat tayi dariya batace komai ba.
Khairy tace.
"Ina kwananku? An kawo breakfast ne? Fatan kunci? Ke kuma dariyar lfy? Besty Ni zakiyiwa iskanci?"
Suhailat tace.
"I'm sorry mu ai mun cika tumbinmu tun 9 na safe, besty ykk?"
Khairy ta harareta tace.
"Uhmm! Bari Ni naje naci nawa toh."
Suhailat tace.
"Bari mushiga mu shirya dan zamu ware yau."
Khairy tace.
"Wlh baki isaba Allah se kunyi kwana uku."
Suhailat tace.
"Kiyi istigfari, bazan ba Ni dai."
Ta faɗa tana nufar ɗakin da suka kwana.
Khairy tace.
"Bari na turo miki Dadynah."
Ta faɗa tana komawa upstairs.
Yana cin shiri ta shigo.
Kallonsa tayi tana marerece fuska.
Ya yafitota da hannunsa, yana fesa turare yace.
"Zo Baby menene? Wannan wanka ya yi ma Ruhi kyau taho."
Ahankali ta taka wajansa tana langwaɓar da kanta, tayi rau-rau da idanunta.
Hannayensa ya ware mata.
Shigewa ta yi ƙirjinsa, tana zagaye hannayenta bayansa, ashagwaɓe tace.
"Dadynah ba Suhailat bace wai yau zata tafi dan Allah kace ta bari se jibi kaji?"

Sosai ya mannata ƙirjinsa, yana buga bayanta ya rankwafo dab da kunnenta ya raɗa mata.
"Ok ya isa karki yi kuka ki ɓatamin kwaliya, kuma ki sakani damuwa bana ƙaunar kukanki, bazata tafi ba in Sha Allah sai jibin da kike so hakan ya yi koh?"
Cikin murna tana sake lafewa jikinsa tace.
"Yes My Ruhi ya yi Ngd Dadynah muje muyi breakfast, su har sunyi nasu. Dady zan baka abaki kaji?"

Cike da tsantsar ƙaunarta ya sumbaci lips ɗin ta yana shafa bayanta yace.
"An gama Ruhin Ruhi muje."

Cikin murna ta kama hannunsa tana kallonsa ta shagwaɓe fuska tace.
"My Ruhi kayi kyau dayawa, me yasa fararen kaya suke maka kyau ne?"
Tsakiyar kanta ya sumbata yana murmushi baice mata komai ba, yana riƙe da hannunta suka fito falonsa.
Sosai take kallon falon tace.
"Dady love komi naka mai tsari ne da kyau da class."
Shattima ya ɗaga sama yana murmushi yace.
"Haka matata ma."
Dariya tayi tana kallonsa kamar zatayi magana se ta kwantar da kanta ƙirjinsa, tana murmushi.

Se da ya zo steps na ƙarshe ya sauketa daga jikinsa, ya kama hannunta.
Falon ba kowa suka nufi kan dining room ɗin.
Kusan tare suka ciyar da junansu daddaɗan girkin da Auntie Aisha ta aiko musu, suka dawo falon ya turata ta kira Suhailat da Nadiya.

Cike da girmamawa suka gaishesa ya amsa, yanabyi gyaran murya yace.
"Suhailat! Baby ta kawo ƙaranki akan zaki tafi yau, ayi haƙuri amana kwana biyu jibi in Sha ALLAHU se ku wuce idan kuje dutse Lawan se ya kai Nadiya Gumel tickets ɗinku na jibine."
Suhailat kanta ƙasa tace.
"Toh Dady ba komai Allah ya kaimu jibin mungode Allah ya ƙara girma."
Shattima ya amsa da.
"Ameen."
Ya miƙe yana faɗin.
"Baby je ki ɗauko min wayoyina ki kai min can falona na waje."
Da
"Toh."
Ta amsa ta miƙe ta tafi ɗauka shi kuma ya fice Nadiya na ƙara masa godiya.

Da rana ma Auntie Aisha ta aiko musu daddaɗan girki, Khairy ta kaima Shattima can falonsa, ita ce ta basa abaki yana ci suna hira mai daɗin gaske, yana idarwa ta dawo wajansu Suhailat, suka buɗe babin fira, Auntie Aisha sunyi waya da Shattima akan ta samo ma Khairy me aiki me hankali.
Ai kuwa zuwa dare se ga Auntie Aisha da wata mata zata kai shekaru 32 mai hankali da nutsuwa tanada ilimi sosai ga tsafta, Khairy tace ta mata Auntie Aisha ta bar Hauwa me aiki ta tafi.
Khairy ta nuna mata inda zata zauna can ɗakin da yake hanyar kitchen.

Mamy yau haka ta kasance bayan tayi acan gidansu bayan ta yi Maghrib bata ta shi ba seda tayi sallar Isha'i, tayi karatun Alkur'ani mai girma, ta yi addu'a sosai kafin ta miƙe se da sukaci abincin dare kafin su bar can gidan nasu.
Yau bacci yake cinta koda sukazo bata zauna ba, ta haye sama ta yi wanka ta kwanta, kwanciyarta kenan Shattima ya kirata wanda yau wannan shine kira na 3 da ya mata ayau.
Hira soyayya suka sha matuƙa har seda Mamy ta yi mamakin irin so da kulawar Shattima akanta na musamman ne, yana cin amarci amman ya ware mata lokacinta na musamman, suna hira soyayya, hakan ya sanyaya mata ranta ta yi bacci wasai hankalinta kwance, ta aminta mijinta na ƙaunarta yana kuma bata girmanta toh me zai dameta ta ɗorawa kanta abinda zai cutar da ita ya taɓa darajarta wajan mijinta.

Kwance Abba Aminu yake saman lafiyayyan bed ɗinsa, yana ta aikin message se murmushi yake, har yana daga kafat idan hira ta yi daɗi.

Kausar daga can ta danna kiransa.
Ganin kiran ya saka shi ɗauka kai tsaye, yana kai wayan kunnensa, yana sakin murmushin farin ciki.
Kausar cike da shauƙin ƙaunarsa da bata san lokacin da tamata mugun kamu ba, tace.

"Haba! Baby nace maka ka bayyana wlh ko ya kake zan so ka, ka rigada ka kama zuciyata, Ni baƙuwar soyayya ce, baya banida nutsuwa ko kwanciyar hankalin da zan iya wata soyayya, ayanzu kuma Allah ya kawomin haske da kwanciyar hankali, bana fita yawon tallah mahaifina ya samu lfy, ƙannena sunada abinda zasuci munada makwanci me kyau, yanzu banda bautar Allah aure me ya ragemin?"
Abba Aminu yace.
"Baby da gaske kin shirya aurena? Za ki soni duk tsufana? Bana jin kaina ta kyau daidai misali ina jin tsoron kice na miki tsufa?"
Wani irin shegen kukan shagwaɓa ta sakar masa tana faɗin.
"I love You My shuga Dady ai wlh nafi son babban mutum nasan zan samu dukkan soyayyar da ban samu baya ba, tunda ban taɓa soyayya ba."

Abba Aminu ya yi wani irin tsalle yana juyi saman bed, yace.
"Alhamdulillah! Yi shiru Baby bana son wannan rikicin naki naji zanzo gobe ki shirya in Sha Allah misalin..."
Bakinsa ya sakawa linzami yana saurin katse kiran tare da ɓoye wayan ƙasan matashi, jin muryan Ammi na waya ta buɗe ƙofar Bedroom ɗinsa, tana ƙoƙarin shigowa.

Kiskirin ya yi yana lumshe idanunsa hannunsa saman goshinsa.
"A'a gobe zan shigo agaishe da yaran ayima me jego Barka se na shigo."

Ta faɗa yana katse kiran ta nufi bakin gadon.
Kallonsa tayi tana zama gefen bed ɗin ta taɓa goshinsa tana faɗin.
"Wai ciwon kanne? Sannu, ka tashi kasha magani."
Idanunsa ya buɗe yana yamutsa fuska, ahankali yace.
"Kamani na zauna."
Kamashi ta yi ya zauna tana masa sannu ta sake taɓa goshinsa.

"Kawomin ruwa nasha maganin haka nan ma."
Zata miƙe wayansa ƙasan pillow ta fara ruri.
Kallonsa ta yi tace.
"Ana kiranka."
Tsaki ya yi yace.
"Ina ta kaina yaushe zan iya da jama'a kowa yana nemanka."

Hannu ta saka zata janye pillow ya yi saurin riƙe hannunta yace.
"Je ki kawomin ruwan jiri yake ɗaukana ciwon ya tsananta."
Ammi ta kalleshi ganin kamar ya ɗan rikice tace.
"Hummm anya Kanada gaskiya Abban Abdoul ?"
Ta faɗa tana fizge hannunta ta miƙe ta fice.
Da sauri ya kashe wayan baki ɗaya ya maidata ya ajiye gefe, yana shigewa cikin Duvet ya dafe goshinsa...


Har kusan 11 su Suhailat da Khairy suna hira, ganin batada niyar tafiya suka mata sallama suka tafi makwancisu.
Suna shigowa ta miƙe ta kashe Tv'n ta haye amsa abunta.
Wanka ta yi ta shirya cikin riga bacci doguwa mai samtsi, tana kwanciya Shattima na shigowa cikin shirin bacci, bakinsa ɗauke da sallaam, yana sakin wani tsadaddan murmushi.
Kallonsa ta yi tana turo baki gaba, ta amsa sallamar.
Wuta ya kashe anutse murya ƙasa² yace.
"Ya dai Babyn Ruhinta ake min kallon daga ina nake?"

Ashagwaɓe tace.
"Dadynah ni dai ka tafi ɗakinka ni ɗaya zan kwana abuna."
Kan bed ɗin ya haye yana murmushi cikin raɗa² ya furta.
"Nan fa my Baby ba ɗakina bane kenan?zakiji daɗin bacci me na jikin Ruhunki ba uhmm?"

Ya ƙarashe maganan yana rungumeta jikinsa, tare da lulluɓesu ruf, da Duvet, cikin wani irin fitinannan salo ya sumbaci wuyanta, tare da tsotsar fatar wuyanta, yana sake matseta jikinsa, ya raɗa mata akunnenta.
"Nace zakiji daɗin bacci ba tare dani ba Bbyna?"
Yadda ya mata magana da irin yadda ya tsotsi fatar wuyanta, hannunsa na yawo atatausan fatan cikinta ya saka ta yi wani irin miƙe tanajin pant ɗinta na ɗaukan damshi.
Lafewa ta yi jikinsa hannunta zagaye da bayansa, muryanta a raunane tace.
"Sweet Dady bazan iya ba, se dakai."

Murmushi ya yi yana sake laso wuyanta ya miƙe hannunsa yana shafa cikinta zuwa marata, ya fara gangarawa sama, yana mata tafiyar tsutsa, bakinsa ya manna akan kunnenta, cikin fitinanniyar murya yace.
"Nima Babyn Ruhinta bazan iya bacci bake ba sam, ki nutsu bari rawan jiki haka kamar kina zazzaɓi ba abinda zan miki, wasa zamuyi se muyi bacci, saki jikin duk abinda na miki ki rama Ok Babyn Ruhinta?"
Ƙanƙameshi ta yi jikinta na rawa tace.
"Dady sanyi nakeji..."

"Ok zo nayi maganin sanyin Ruhina."
Ya faɗa yana ɗora bakinsa akan nata, ya hanata magana ya yi ƙasa da hannunsa yana ƙoƙarin kaiwa pant ɗin ta ta matse gam tana rawar jiki.
Wani kisses ya fara mata mai tsuma jiki, har bata san lokacin da ta shiga shan bakinsa ita ma.
Hakan ya basa daman zura hannunsa pant ɗin, aransa ya furta.
"Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakil"
Yana janyewa ya maido hannun ƙirjinta yana sake kame bakinta cikin wani irin bala'in salo wanda bai taɓa kissing ɗinta da shi ba.
Ɗora hannunsa kan tsayayyun albarkatun ƙirjinta yasa ya shiga wani irin wasa da su yana murzawa ahankali, se ga Khairy tana wata irin miƙa tare da sake kame harshen Dady kamar zata suma takeji tsumin jikinta baki ɗaya ya shiga mugun aiki.

Tafiya tayi tafiya sai ga Shattima hannayensa dumu² akan ƙirjin Babyn Ruhinta, yana wani irin sarrfa nipples ɗinta jikinsa har rawa yake.
Ya zame bakinsa anata ya ɗora akan ƙirjinta.
"Wayyo Allah Nah! Dadynah ka bari."
Shine abinda Khairy ta faɗa tana riƙe kam Shattima jin kalar tsotsar da yake musu ɗaya bayan ɗaya, yana gurnani...

Idan nace dukkan irin launukan wasan da ya mata zan bayyana akwai matsala masu karatu ku wassafo da kanku, masoyan yau ba'a magana.

Khairy tun tana jure irin yadda Shattima yake mata wasa daga wannan se wancan, har ya kusa sumar da ita ta gigice tsoronsa ya shige ba kaɗan ba, ta fara kukan da batama san ne meye ba, cikin ɗaya biyu.
Kaf jikinta ba inda ba tsotsa ya lasaba, cikin wani irin love, wanda Khairy ta fara manta duniyarta.

Bayan shi kansa baya gane idan yake sabida baiyi niyar kusantarta yau ba, wasa yaso se dai sunzo matsayin da bazai iya jurewa ba.
Addu'a kasancewa da iyali ya yi bayan ya gama gigita ƴar mutane ya gigita kansa.
Kansa tsaye yaso wucewa sanin tayi aure baya, bai taɓa tunanin kulle hanyar take ba, se da yaji an tokaresa duk da kuwa irin tarin baiwar Ni'imal datake anbaliya wajan, amman ya kasa wucewa.
Cikin fitar hayyaci ya sake riƙeta jikinsa sosai ya danna iya ƙarfi sa, kafin ya fara wuceya kaɗan.
Wani gigitaccen ihu ta fasa tana rirriƙeshi tana faɗin.
"Dady me na tarema zaka kasheni? Wlh se na faɗawa Mamy...."

Jikinsa na wani irin tsuma, ya kame bakinta, yana sake ƙoƙarin shigewa, da ƙyar da tashin hankali ya wuce amman ba dukaba, se neman ƙarasawa yake, yana zufa tare da rawan jikin, ga cizon da yakushin da Khairy take masa, tana kwarara ihu tana kiran Mamy Auntie Aisha Suhailat Nadiya Umma Zainabu Dad Mustapha Usman Maryam Ammi Abba Aminu, liman Inno ba wanda bata kira cikinsu.
Sake bake bakinta ya yi yana kissing ɗin ta, hannayensa basu tsaya waje ɗaya sai more wa yake.
Sosai Shattima ya tafi wata duniya me wuyar mantawa, tun yana haƙurin shiru da bakinsa har ya kasa yana wasu irin surutai yana sake ƙanƙameta gam jikinsa tare da aiwatar da komai cikin kuzari amman cikin nutsuwa kaɗan wadda ya yi ƙoƙarin barinta yadda bazai cutar da ita ba, jin budurwa ce cikakkiya....

After 1 hour.
Mirginawa ya yi gefe yana kwanciya, bayan ya gama cika mata marata dam da sparm ɗinsa, yana sauke wani irin bala'in fitinannan numfashi, ya furzar da iskar bakinsa mai ɗumi.
Numfashi yaja da ƙarfin gaske.
Idanunsa ya lumshe yana goge zufar goshinsa, tare motsa laɓɓansa yana sakin wani irin smile, tare da mirginowa wajan Khairy ya rungumeta gam-gam jikinsa, yana sumbatar fuskarta, ya zuba mata manyan lumsassun idanunsa, yana mata kallon matsanaiciyar ƙaunarta da babu algus acikinta, ji yake kamar ya haɗiyeta dan ƙaunatar.
Hankalinsa ya yi matuƙar tashi jin yadda jikinta ya yi mugun zafi, se rawar sanyi take.
Arikice ya furta.
"Ya Hayyu Ya Qayyum! My Baby Ummulkhairi nah!"

Wani irin marayan kuka Khairy ta saki muryanta bata fita sosai tana son ture shi jikinta babu ƙarfin yin hanka, idanunta kulle.
Cikin mugun tausayinta, ya tallabo bayanta, wanda yake da mugun zafi, a ɗan rikice murya can ƙasa² ya furta.
"My Sweet Ruhin Ruhinta, buɗe idanunki, kalli kiga Babyna Please."

Ya faɗa yana tarairayota jikinsa, yana kiranta ta masa banza taƙi amsawa taƙi buɗe idanunta, se kuka take tana son ya saketa sabida yadda ko ina na jikinta yake mata masifar zafi ƙasanta raɗaɗi kamar ana yankata da reza.
Kukan nata ba ƙaramin tashin hakali ya sakashi ba, yana tallabo kanta, ƙasa² cikin damuwa ya furta.
"My Sweet Babyn Dadyntah ki yafemin, Ngd miki Allah ya miki Albarka, yana mu.zuri'a Ɗayyiba, Allah ya dawwamar damu cikin ƙaunar junanmu, taso muje bathroom, Dadyne ya yi laifi koh? I'm double sorry My Ruhi bazan ƙara ba kinji?"
Banza ta masa taƙi yin shirun taƙi buɗe idanunta, se son ƙwace jikinta take ba ƙarfi. Duk yadda ya roƙeta idanunta ta buɗe taƙi, kuma taƙi masa magana ..
Yana ɗaukanta sama idanunsa suka sauka akan zanin shimfiɗar gadon wanda ya yi kaca-kaca da jini.
Idanunsa ya lumshe, yana furta.
"Ya ALLAH!"
Ya faɗa yana buɗe idanunsa, yana sauka daga bed ɗin ya nufi hanyar bathroom da ita.

Real Ladingo Omu Farisah

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = ₦500. 500Mb ₦500
2.9GB = ₦1200. 1.5GB ₦8000
4.1GB = ₦1600. 2GB ₦1600
5.8GB = ₦2100. 3GB ₦2000
7.7GB = ₦2700. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*

😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_

*YI WA KAI!*

13/1/2023

_#MatarɗanAlhaji🫣_

🕋JUMA'AH MUBARAK🕋

*Dedicated to* _Habibah Idris_



*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*106*


Dutse
Cikin talatainin daren,
Ammi ta ƙura ma Abba Aminu idanunta, ta gaza bacci se rarraba idanunta take.
Shi kam ogan baccinsa yake hankalinsa kwace, ya wani ɗora hannayensa jikinta.
Janye hannunsa ta yi tana matsawa can gefe tana ƙara nazarinsa, a ɗazun yadda ya rikice lokacin da ake kiransa.
Tsaki taja tana miƙewa zaune ahankali ta lallaɓa ta ɗauko wayansa ta sauka ta shige bathroom.
Kunnata ta yi tana faɗin.
"Se naga me yake ɓoyemin ne awayan."

Wayan tana kunnuwa ta cire password ɗin sunan Abdoul ne, tunda ya rasu ya maida password in wayoyinsa har na laptop's ɗinsa sunansa.

WhatsApp ta fara shiga.
Message na uku wanda yake ɗauke da sunan Baby Khauserh.

Da Emojis na kiss da heart tare da kalaman ƙauna ta fara cin karo. Idanunta ta firfito da su waje tana tsaye bata masa ko ta zauna ba, ta manta toilet take, se dikira take tana salallami.
Irin hirasu da voice ɗin na tsantsar ƙaunar juna da Ammi ta buɗe abin ya rakitata, har batasan shiga masifa tana saka amai ba sai yau, haka kawai taji amai yazo mata tana kelaya amai, kamar zata amayar da ƴaƴan cikinta.

Tana hawaye ta wanke bakinta da fuskarta, ta wanke masa toilet ɗinsa.
Ta buɗe ƙofar ahankali ta fito jikinta na rawa.
Ganin yana sharara baccinsa, tayi sadaf ta fice zuwa ɗakinta.
Tana shiga ɗakinta ta kira lambar Kausar.
Tanata ringing ba'a ɗagaba, kira uku shiru.
Cikin masifa tace.
"Yau zakici jakar ubanki shegu ƴan iskan yara masu kai kansu inda Allah bai kaisu ba, makwaɗaitan banza,se kasha wahala da mijinka rana tsaka wata shegiya ta maƙale masa."

Cikin Sa'a kira na huɗu ta ɗaga cikin yanayin bacci tace
"Baby inata kiranka lfy ka kashe wayanka? Allah bakaji yadda ka sakani a tashin hankali ba. Lafiya dai koh Baby?"
Ammi tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Ba baby ba ubanki, shegiya marar tarbiyya ke yanzu da rashin sanin darajar kai da son abin duniya dattijon, sa'an ubanki ko yafi ubanki ko suzo sa'annan juna, shine kika zubar da yarintarki dan baƙar jaraba kike bibiyarsa wai Baby, ok kece daman kika ɗaukar wa mijina hankali kwana biyu? To wlh ki shiyar tarbar aradu da ka, duk inda kike gobe se na nemoki agarin Jigawa zakici ƙaniyarki, kinga ƙarshen son mijin wata jarababbun yara da kuka cika son abin duniya aranku."
Ammi ta ƙarashe maganan tana katse kiran tare da goge kiran da ta mata,ta kashe masa wayansa, tana kuka.

Kausar daga can zaune ta miƙe jikinta na rawa ta fara kuka tana faɗin.
"Na shiga uku! Ni wlh ko kasheni matarsa zatayi ina sonsa duk da ban ganshi ba, wlh idan zai aureni se na auresa ina ruwana da tsufansa, so baruwansa da tsufa, ita take ganin tsufansa, kuma Ni bazan faɗa masa ba ta kirani bare na haɗa su rikici..."

Ammi ta ɗauki wayanta ta kira number Mamy, wadda ta yi baccin farko ta farka fitsari baccin ya garareta ta yi alwala tayi sallah raka'a biyu tana zaune kan darduma, tana addu'o'inta, kiran Ammi ya shigo wayanta.

Daman wayan na kusanta ajiye lokacin da zata fara sallah ta ajiye ta wajanta.
Ganin kiran Ammi adaren gabanta ya yi wani irin faɗuwa se da ɗan cikinta ya juya, ta dafe ƙirjinta tana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Me ya faru ƙarfe 2 na dare kira daga Abidah."
Ta ƙarashe mgnan tana ɗaukan wayan ta ɗaga kiran.
Tun kafin takai ga yin magana, kukan Ammi ya ratsa dodon kunnenta.
Mamy ta miƙe tsaye tace.
"Subahanallahi Hajiyata wa ya rasu! Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Don Allah me ya faru? Rasuwa aka miki?"
Ammi tace.
"Eh duk tafiyarsu ɗaya gwarama rasuwar duk inda akayi sati ka daina kuka se dai kabi mamaci da addu'a.
Bilkisu gobara wuta ta tashi agidana na shiga uku."
Mamy ta rikice ta rasa inda zata saka kanta jin Ammi tace gobara.
"Abidah! Kina jina? Yanzu kuna ina? Wutar ta kama wajan da kuke ne?"
Ammi cikin kuka tana faice majina, tace.
"Ni wutar ta kama, wai Ni Abban Abdoul zaici amana, ashe soyayya yake da wata shegiyar gantalalliyar ƙwaila..."

Kakaf ta zayyane wa Mamy komai da ta gani har kiran da tayiwa Kausar.

Mamy taja ƙafafuwanta ta koma kan bed ta zauna tana sauke numfashi, tace.
"Hajiyata ai da kin kasheni ko ku rasa Babyn naku wlh har yanzu cikina ciwo yakemin tunda naji kukanki kina faɗin wuta ta tashi."
Ammi tace.
"Dan Allah Hajiyata kiyi haƙuri na manta sam ba'a baku mummunan labari, yanzu ya kikeso nayi don Allah?"

Mamy ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, tace.
"Haba! Hajiyata me ya kaiki bin diddigin miji? Me ya kaiki ɗaukan wayarsa? Meyasa kikayi hakan? Ai wlh duk macan da take irin abinda kikayi ayau, toh na rantse miki da ALLAH sai tayi mummunan gani, ke koda shi bayason mata ina dai shi wani ne ya tara ƴan canji, dole akwai matan da suke bibiyar rayuwarsa, bare namiji duk yadda ya kai ga kamewarsa ba'a shedarsa.
Kinyi babban kuskure yanzu da kika gano gaskiyar me zaki iya yi? Kina zaton zaki dakatar da shi daga ƙudirinsa ne? Toh idan kinga bai aureta ba, daman can baiyi niyaba, wai meye kishiya? Abokiyar zama ce, abu ɗaya kowa yake gudu Abidah shi ne, wadda zata shigo da mugun nufi ta rabaki da mijinki ta rabaki da ƴaƴan ki, ta dasa masa tsanar ƴaƴansa, suyi ta shan wahala ita ce kowa yake gudu. Kuma koda muguwarce idan kin dage da addu'a wlh bata isa ta cutar dake ba, abinta zai koma kanta ne, idan kuma har kinga wani abun ya sameki daman can rubutacce ne, ita nata sanadi ne.
Kinyi kuskure babba na kiranta ki zageta koda batada niyar aurensa yanzun wlh zata ɗauri ɗamarar yin aurensa, wa gari ya waya? Kishiya dayawa tsoron karta cutar dakai ne mata suke.
Amman ida har bazata cutar da kai ba, tagari ce wlh babu damuwa kowace halinta ya ƙwaceta wajan mijinta, kin ganni nan Hajiyata ba wai yabon kai ba, wlh idan Mi Amor zai ƙaro mata biyu nan gaba ra'ayin kansa, babu abinda zai dameni banajin kaina, duk abinda ɗiya mace zata masa, zan iya daidai iyawa na zan maka biyayya zan sauke maka haƙƙin ka, zan mutumtaka zan kula dakai zanma girgi me daɗi zan guji duk abinda baka so zanso abinda kake so, zan kawar da kaina daga dukkan abinda nasan zai sosamin zuciya akan kishinka, zanyi kishinka matuƙa bayan idanunka sabida kar na zubar da mutuncina wajanka, ke duk abinda yarinya ɗanya take tunanin zatayiwa mijinta banga wanda bazan iyaba sai dai idan banyi niyaba, mace bata tsufa wajan mijinta sai taso ta kuma zubar da ajinta, abu ɗaya ne idan kinada ƴaƴa dole ne zaki sitirta soyayyarsa da jikinki gabansu sai kin keɓe.
Kinga duk zamana da Baby bazata ce ga inda nake saka ƙananun kaya gabanta ba, sai taga ko nayi Hung ɗinsa ko sumbatar kumatunsa idan zai fita, wannan kawai na yarda ta gani tsakanina da mijina sbd matsayinta Na ƴar cikina abayan."
Ta ƙarashe maganan tana miƙewa ta ɗauki kwalin juice ɗinta ta didikawa cikinta, ta koma ta zauna tana sauke numfashi.

"Yaro yarone babba bane ki kama mutuncinki tun bai zube ƙasa wanwar, sai kinso zata amshe miki miji."

Ammi jikinta ya yi

Please Login or Register in order to submit comment