Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miƙe tsaye yana faɗin.
"Don Allah Khairiya zo zo naji ɗuminki Alhamdulillah ALLAH ina maka godiya da wannan kyauta da ka bani."

Karima ta ƙyalƙyale da dariya tana tana sosa gabanta, tace.
"Ƙarya kake wallahi nice kyautar da Allah ya baka, ko kana so ko baka so nida kai mutu ka raba."
Ta fada tana sosa kanta tana dariya tana ɗagawa Liman gira hannunta agabanta ta tizgo gashin gabanta tace.
"Ya dai malam ko zakaci ne? Jiya ma boko yaci kuma wallahi ya iya bakaji daɗin ba, na masa alƙawarin idan na koma zan basa ƙari, dan buƙatata ta biya..."
Ta faɗa tana miƙewa tsaye tana ƙoƙarin cire zanin jikinta, tana rawa tana faɗin.
"YANKAN WUƘA zo ka c.... ƙaiƙayi nakeji, nakashe ƴar Zainabu Zainabu ta dawo..."
Liman da ya jima da miƙewa ya juya baya, tun da yaga tana neman kai hannunta zane yake faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Allahumma ajirni fi musibatihi wakhlifni khairn minha."

Usman cikin wani irin tashin hankali ya kamata yana faɗin.
"Mom kin cutar damu kin ɓatamana goben mu wa gari ya waya yanzu? Kalli me kike haka ne?"
Dariya tayi tace.
"Nidai ka taimakeni tun banyi haukaba ka kaini wajan YANKAN WUƘA shi kaɗai zai ciremim ƙaiƙayin wannan, jiyama can natafi fa ashe haka boka YANKAN WUƘA yake bari na gwada maka yadda yamun..."

Liman yace ma Abbu.
"Wannan fa sai an Kaita gidan mahaukata ta kwance ba musulmin ƙwarai da zai iya jure jin ƙazaman kalamanta ba."
Mustapha kuka yake kamar ƙaramin yaro yana faɗin.
"Wlh ba inda zani uwarsu ce suje su kaita asibiti kuma ba sisina acikin nema mata magani."
Usman da karfi tsiya ya kamata ya cirata sama yana kuka ya kalli Abbu yace.
"Ina ne asibitin mahaukata yake anan garin?"
Karima tace.
"Gidan Mustapha mijin Zainabu akwai tarin mahaukata agidan wannan shegiyar da bata mutu ba zaka kama akaita itace batada hankali Ni ras nake nafi sarkin garinku lafiya ma."

Abbu ya miƙe yace kaita mota muje tare Ni dan Allah zanyi da kuma kai ƴaƴanta da ALLAH ya taɓoku baku sha baƙin nono ba."
Liman yace.
"Wannan haka yake Allah biyaka."
Abbu ya zaro duka kuɗin aljihunsa dubu biyar ya beƙawa inna ADAMA yace.
"Ki fita da kanki kiyo cefane me kyau a ɗora girki ki siyo harda su lemo da ƙanƙara."
Ta saka hannu biyu ta amsa ta nufi ɗaki.

Usman da Abbu suka fita.
Lawan direba ya tuƙasu Abbu a kusan direba yana nuna masa hanya.

Liman yace.
"Allah ka rufe mana asiri duniya da lahira kasa mufi ƙarfin zukantanmu."
Mustapha ya amsa da.
"Amin.
Liman yanzu kun yarda ban saki matata ba? Dan Allah kasa baki ta koma gidana wallahi ina sonta kaga ga rabon ɗiyarmu nan Ummulkhairi."
Liman yay murmushi yace.
"Toh ni me zance ai kaida ita ne ku sasanta kanku amman sai an sake ɗaura aurenku sabida jimawan da abin yayi tsawan shekara biyar amman, idan Zainabu tana so ta amince, dan haka ka ganta ku sasanta kanku zaifi."
Mustapha ya iso gaban Zainabu ya game hannayensa biyu yana rokonta ta yafe masa harda hawayensa.
Khairy tace.
"Umma bayada laifi kinji dai abinda ya faru ki yafe masa dan ALLAH."

Inna ADAMA tana shiga ɗaki ta kira Marwan ta basa labarin abinda yake faruwa, ai kuwa ya koma gida ya kwaso iyalansa, suka nufo gidan.
Abbu ma cikin mota sai kiran ƴan uwa yake yana faɗa musu ashe Zainabu aurenta bai mutu a harda ƴarta da Mustapha da iyayan da suka raineta suna agidansa.

Su Jamila ne suka shigo da sallama itada Rayhana da Khabir, ganin abinda yake faruwa daman sunga Abbunsa lokacin da zai shiga mota, Usman na kokowa da Karima kafin ya sakata motar, har suna dariya.
Jamila ta duƙa ta gaishe da Liman da Mustapha, Rayhana ma da Khabir suka gaishesu suna kallon Khairy da ,Zainabu rungume da juna.
Zainabu ta yafitosu da hannu tana murmushi ta nuna musu Khairy wacce ta shiga rarraba idanunta tana naiman Shattima da Mamynta bataga ko wulginsu ba, gabanta ya faɗi tana tunanin ba dai sun tafi sun barta ba?

Hawaye taji ya fara mata zarya akan kumcinta.
Inna ta fito daga ɗaki tace.
"Yawwa Jamilah maza amshi ki yi mana cefane rana tayi sosai karki zauna dan ALLAH."
Jamilah ta amsa inna ADAMA ta jata gefe ta lissafo mata duk abinda zata siyo musu.
Jamilah tace.
"Inna wai me yake faruwane naga harda mahaukaciya aka saka amota kuma da Abbunmu aciki..."
Baki ta buge mata tace.
"Wuce ki tafi inda na aikeki."
Tafiya tayi Khairy ta miƙe tana kama hannun Nadiya tace.
"Jamilah zamu rakaki cefanen."
Jamilah taja ta tsaya tace.
"Toh muje mana kema ƴar uwarmuce."
Khairy dai batayi magana ba ta kalli Liman tace.
"Baffa zamuje siyan kayan miya."
Liman yace.
"Toh sai kun dawo ummulkhairi."
Kai ta jinjina suka tafi.

Suna fitowa ta duba ba motar Shattima da sukazo da Mamy.
Wani irin damuwa da muguwar kewarsu taji ta baibayeta, ta share hawaye, tana riƙe da hannun Nadiya, suna biye da Jamilah suka nufi bakin titi.

Billahi yau naso na wuce nan amman ina busy ga banda lafiya cikakka.
masu comments da sharhi kusani ina jin daɗi ina kuma godiya, hakan na sakamu yi muku typing ko bamu shirya a, Ngd ALLAHU yabar so da ƙauna, ALLAH ya bani ikon gobe ma na sambaɗo muku Amin.

Real Ladingo Omu Farisah


*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*

*MTN* . *Airtel*
1GB = N300. 1GB = N300
2GB = N600. 2GB = N600
3GB = N900. 3GB = N900
4GB = N1200. 4GB = N1200
5GB = N1500. 5GB = N1500

*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = N500.
2.9GB = N1200. 1.5GB = N1100
4.1GB = N1600. 2.9GB = N1400
5.8GB = N2100. 3GB = N1650
7.7GB = N2700. 4GB = N2100

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
For more information call or whatsapp me
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

🪀08066268951


*YI WA KAI!*


*Free Novel*

_#MatarɗanAlhaji🫣_
_December 9/12/2022_



*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*83&84*


Zainabu sanin ba laifin Mustapha bane ta yafe masa, ta amince asake maida musu auren su, Mustapha murna kamar ya zubar da ruwa a ƙasa yasha, ya shiga mata godiya.
Liman yaji daɗi sosai ya saka mata albarka.
Inna ADAMA ta musu jagora suka shiga ɗakin Abbu, ta kunna musu fanka, ta kawomusu ruwa mai sanyi.

Har sukaje siyan kayan miyar suka dawo, Khairy bata iya cewa uffan ba, duk tayi wani irin bala'in sanyi.
Tana riƙe da hannun ƙanwarta Nadiya.
Jamilah kuwa da surutu tana ta musu fira, har suka dawo gida.
Suna dawowa, Zainabu ta kama hannun ƴarta suka shiga ɗaki, ta zaunar da ita ta kunna mata fanka anci Sa'a akwai wuta.
Khairy ta miƙe ta leƙo ta kalli Nadiya da tayi tagumi kanta a ƙasa ta kirata.
"Nadiya! zo."
Jiki a sanyaye ta miƙe ta shigo ɗakin ta zauna kusan Khairy.
Khairy ta kama hannunta anutse tace.
"Kiyi haƙuri kowane bawa da irin tasa ƙaddara, kinga yadda nima nawa ƙaddara ta kasance, ba dan ALLAH yasa da sauran kwana na ba, na haɗu da iyaye nagari ba, da basan yanzu awace irin rayuwa nake ciki ba, Allah yabarnmin Mamy da Dayna."
Ta faɗa tana hawaye.
Nadiya ta rungumeta tana fashewa da kuka, tace.
"Kaiconmu nida Yaya Usman, wlh daman nice ke zanfi kowa farin ciki, bamuyi dacen uwa ta gari ba! Ta barma na abun kunya dayawa, ta barma na abun gori, Auntie Khairy wa zai soni ahaka? Ba mai sona daman can ba wani farin jini nakeda shi ba sosai, ko Ayuba da yake bin kaina ada ayanzu idan yaji abinda Mom tayi wlh kyauta aka basa Ni bazai amsa ba!"
Khairy tana buga bayanta tace.
"Insha ALLAH haka bazata faru dake ba, ALLAH zai dubi ziciyarku ya baku abokan zama nagari irinku, bari kukan Please."
Kai Nadiya ta jinjina tana sauke ajiyar zuciya.

Zainabu tun ɗazu take tsaye tana kallonsu sai da suka gama bayaninsu da kukan su,ta zauna ta rungumesu duka cike da tausayin su.
Sai da taga sun saki jikinsu ta miƙe ta tafi wajan inna ADAMA, suka haɗu aka shiga gyaran miya dan ɗaura girkin sharp-sharp, Jamilah na taimaka musu.


Karima ta zubama su Abbu zunzurutun hauka kafin su isa asibitin.
Sambatu take marasa kai bare ƙafa, zagi da yakushi Usman yasha su, ga magana wata bata jiyuwa.

_(Ya ALLAH kasa mu cika da imaninmu Ameen.)_

Suna isa asibitin, da ƙyar aka kamata aka shiga ciki da ita.
Karima babu inda bata sosawa acikin jikinta, tana kiran YANKAN WUƘA, Usman da wasu nurses suna riƙe da ita kafin Dr ya shigo tana kwarara ihu tana kiran Mustapha.

Dr Shafi'i ne ya shigo yana kallonsu.
Karima ta kalleshi tana faɗin.
"Mustapha da gaske ka sakeni saki uku ko wasane?"
Dr Shafi'i shine babban doctor na mahaukata a asibitin, bala'in tsoronsa sukeji mahaukatan.
Bai bata amsa ba, ya haɗe fuska yana gyara alluran da zai mata, guda uku.
"Ku saketa."
Shine abinda ya faɗa lokacin da yake gyara alluran.
Usman ya sake da sauran nurses suka matsa gefe.
Karima tayi kan Dr Shafi'i.
Yasa ƙafa ya taɓeta ta zube gefen gadon ya tsira mata allura a damtsen hannunta, anan take Karima ta kasa ko da ɗaga ɗan yatsa ga ƙaiƙayi tanaji bata iya sosawa.
Tana bacci ya shiga binckar ƙwaƙwalwanta.
Abbu dai yana reception a zaune, sai da aka gama komai Usman ya fito da takardu hannunsa, yana shafe hawaye sabida haukan Karima baza'a ce Ba'a warke ba, amman sai gyaran ALLAH, sai sun koma ga Allah ana yawan saukar Qur'ani da sadaka, idan ALLAH yaso yaga dama zai bata lafiya koda ba dukaba, kodan da tasan ALLAH shi ɗaya yake baida abokin tarayya.

Abbu ya kalleshi yace.
"Ya ake ciki?"
Usman yace.
"Abbu mutafi gida an mata allurai ciwon nata sai an haɗa da karatun Alkur'ani mai girma da sadaka da yawan istigfari."
Abbu ya jinjina kansa yace.
"Kayi haƙuri Usman Karima tayi abubuwan da sai gyaran Allah ta warke gashi matsalan har hauka ya risketa bata san Allah ɗaya bane.
Allah yasa mu cika da imani, muje idan an gama girki sai ka taho da shi."
Usman baki ɗaya duniya ta ishesa ta masa zafi sosai uwa irin tasu dai da ita gwara Babu, gwara ace abola aka tsinceka.
Sai dai me suna fita Boka YANKAN WUƘA ya tura aljani ya sato Karima daga Asibitin aka kawo masa ita cikin daƙiƙu ƙalilan.
Ana kawota ya haye samanta yana yadda yakeso da ita ta biye masa tunda haukanta dai tuɓuran ne.


Shattima kai tsaye ya nufi ALBUSTAN HOTEL, daman tun kafin yaje ya gama magana dasu an zaɓa musu rantsantsan ɗaki mai shegen kyau da tsari da kayan hutawa aciki, ya zaɓi kalar abinci da za'a kawo musu ya biya komai ta account ɗinsu.
Mamy har gyangyaɗi ta fara kafin su isa tsabar gajiya da yunwa, ga damuwa.
Yana shiga ciki yay parking a parking spaces, ya kalleta ta fara bacci ya sunkuyo ya sumbaci laɓɓanta, yana hura mata iskar bakinsa, ya manna bakinsa akan kunnenta, ya kirata cikin tsadaddiyar muryasa.
"Sweetheart! Amaryata oya buɗe idanunki mu shige na miki tausa."
Ya ƙarashe maganan yana sumbatar kunnen nata.
Anutse ta buɗe manyan kyawawan idanunta, tana ɗan miƙa ta janye kansa tana kallonsa, tai rau-rau da idanunta.
Idanun ya sumbata cikin raɗa yace.
"Oya madam mu wuce."
Fuskar shi ta shafa tana murmushi can kasa² tace.
"I love You Mi Amor."
Motar ya buɗe yana faɗin.
"I love U too my sweetheart."

Yana fitowa ya kamo hannunta ta fito, ya rufe motar, hannunsu sarƙe da juna suka nufi ciki.
Suna shiga reception, aka tarbesa da key cike da girmamawa.

Mamy suna shiga ɗakin ta baje saman sofa tana faɗin.
"Washhh! Mi Amor."
Murmushi Shattima yay yana buɗe sabon towel a ledarsa ya tako anutse ya ya kamo hannunta ta miƙe ya shiga cire mata kayan jikinta, yana wurgasu saman sofan.
"Mi Amor! Bacci zamuyi ne?"
"Yeah Sweetheart."
Ya fad'a yana karasa cire mata komai na jikinta, yana kallon halalinsa, yana sakin murmushi ya duƙo ya sumbaci ƙirjinta yana shafowa ya ɗaura mata towel.
Anutse itama ta cire masa kayansa, ta masa duk yanda ya mata suka nufi bathroom.
Jikin bango Ya matseta, ya kunna masu shower ruwa mai ɗumi yana sauka akansu.
Mamy ta wani irin ƙanƙame Shattima tana sauke ajiyar zuciya, cikin wani irin shagwaɓar da bata taɓa masa ba, tace.
"Mi Amor wlh mutuwa zanyi idan ba kai, ina maka son so kai daban ne acikin maza."
Anutse yake juyasu cikin ruwan yana wankesu tass, ƙasa² yace.
"Na rantse ina mugun sonki My Billy idan bake ba duniyar Shattima TABBAS."
Wani irin farin ciki taji yana ratsata, tana sake mannewa ajikinsa mai yawan gargasa.
Ba karamin rikitota yayi cikin bathroom ɗin ba, kafin su ɗaura towel su fito.
Suna fitowa ana knocking ɗin ƙofar.
Ya fito falon ya buɗe abincinsu ne aka kawo, ya basa hanya ya shige ciki ya ɗora akan table ya fice.
Shiga yay ya kamo hannunta suka fito.
Sosai suka cika cikinsu nat suka sha lafiyayyar madaran shanu suka koma cikin bedroom.

Mamy tana ƙirjin Shattima yana mata massaging, sai lumshe idanunta take.
Yadda yake matan ba karamin birkita mata lissafi yake ba.
Kiran sunanta yay cikin kunnenta, ta ɗago ta kalleshi tana amsawa.
Gira ya ɗaga mata haɗe da kashe mata ido yana tallabo fuskarta ya shiga ƙoƙarin haɗe bakinsu.
Sansanyan kissing ɗin da yake mata mai tsuma jiki da zuciya ya sakata fara basa gudun muwa, amman yaƙi ya zare bakinsa ya shiga bata wani irin kisses tun daga tafin ƙafafunta ya faro. Abun ba'a magana Shattima Oga ne fannin love.
Mamy duk yadda taso ta taimaka masa yaƙi yace ta barsa ya jiyar da ita daɗin ayau ɗaya ba agajinta.
Dole ta barsa ya Kaita duniyar sama, tun tana gane karunta har ya gusar mata da hankali, sai da taji shi yana addu'a kasancewa da iyali, ya shige abunsa anutse yana sarrafata cikin ƙwarewa da yanayin daɗin da yake kwasa cikin tafiyar.
Mamy duk yadda taso kar tayi kuka ta kasa ya gama kasheta da wani irin juyata da yake na soyayya mai bala'in tsaya azuciya, yana mata raɗa akunnenta, tare da sarrafata yana juyata, dole ta shiga masa abinda bazata jure ba, dan ji take zata sume masa, dan har numfashinta na wani irin kai koma, yau abinda yake mata ya shallake tunaninta.
Haka suka kasance tsawon lokaci mai tsayi suna jiyar da juna daɗi tare da sambatun su.
Wani irin ƙanƙameta Shattima yay yana juye mata Rwn da yake marasa, har zufa take keto Masa, yayin da Mamy atake taji wani irin abu da bata taɓa jiba arayuwarta, ta wani irin rungumesa tana sumbatar wuyansa tana sauke ajiyar zuciya.
Gefe ya mirgina yana sauke numfashi tare janyota jikinsa yana sumbatar kanta kafin ya saketa ya matsa kusan remote ya ɗauko ya ƙara gudun A/C sabida zufar da yake har yanzun.

Da wata irin tsadaddiyar muryasa ya mata raɗa a kunnenta.
"Zuma na kin gamsu Please faɗan gaskiya?"
Mamy ta narke jikinsa tana murmushi tace.
"Allah tun yaushe ma mi Amor, na ƙoshi, na rigaka saukewa ka sani ai."
Raɗa ya mata akunnenta yana shafa ƙrjinta.
Ta ƙyalƙyale da dariya tana dukan ƙirjinsa mai yalwar gashi.
Miƙewa yay ya sauka ya shige bathroom.
Wankan tsarki yay, ya fito ɗaure da towel yana kallonta tana miƙewa tace.
"Ni my husband kai zakamin wanka."
Ta faɗa tana kallon talaulayin jikinsa mai bala'in kyau da sheƙi, sai yawan gargaza.

Wani irin murmushi yay anutse ya furta.
"An gama zuciyata, amman kallon nan ya tsumani sai kin biya a bathroom, ah toh."

Ya faɗa yana goge sumar kansa.
Tana shiga yabi bayanta canma saida ya kuma na ƴan mintina kafin su sake wankan ya naɗota a towel su fito.
Kayansa ya saka itama ta saka yajasu sallar azuhur da akayi tun suna abinsu a bathroom.
Suna îdarwa Mamy sai bacci akan darduma jikin Shattima.
"Ya ALLAH! Oh Sweetheart duk baccin gajiyar dake ne da nayi? I'm sorry zuciyata."

Shattima ya faɗa yana cicciɓarta ya kwantar saman bed, ya ciremata kayanta ya ɗaura mata towel.
Shima ya cire kayansa ya kwanta jikinta, ya lulluɓesu da duvet, ba jimawa shima baccin gajiyar ya kwashesa,
"
Inna ADAMA da Zainabu girki me rai da lafiya, suka girka jalef ɗin shinkafa tasha kayan lambu taji kifi, an gyara salad, an dafa ƙwai me yawa wanda za'a ɗora saman abincin.
Marwan da iyalinsa sun zo, kamar zai maida Khairy cikinsa yakeji dan ƙauna Badiyya ƴarsa ta maƙalewa Khairy, inna Zainabu yau kowa yana gane tana cikin farin ciki.
Kafin azuhur gida ya cika da ƴan uwa an kewaye Khairy.
Ita dai murmushi take tana ba kowa hannu su gaisa.
Su Abbu suna dawowa daga asibiti sallah sukayi suka shiga dan cin abinci.
Abbu ya kalli Liman yace.
"Ina Shattima ne kam?"
Liman ya murmusa yace.
"Idan nace ga inda sukaje nayi ƙarya muci abincinmu."

Abbu yay murmushi.
Usman haka ya daure yaci abincin, Abbu ya saka rakasa asibitin suka kai abincin suka dawo, Dr yace ko ta farka sai wajan dare.

Khairy kwance tun bayan da tayi sallah sukaci abinci, ta keɓe tana tunanin Mamy da Dadynta, shiru basu zoba, liman kuma yace basu tafi ba!

Ajiyar ta sauke ta zaro wayarta cikin handbag ɗinta, tayi dialing number Mamy Switch of.
Lambar Shattima ta kira shima arufe, ta kira dukkan lambobin sa guda 4 basa shiga.
Gaban Khairy ya faɗi, ta lumshe idanunta tana danne kukan da takejin yana son zuwar mata, ta ajiye wanyan gefe, ta rintse idanunta, tana son bacci ya ɗauke ta ta kasa, tanajin zafin yadda suka tafi bata saniba, tasan bacci kawai zatayi ayanzun ya rage mata damuwarta.
Da sauri zabura ta miƙe zaune tunawa akwai maganin bacci a handbag ɗinta Wanda ta buɗe ta ɓallo guda biyu ta jefa abakinta ta ɗauki kwano me ruwa ta kora ta koma ta kwanta akan katifar Zainabu.
Cikin ikon ALLAH mintina 27 bacci yayi awon gaba da ita.

Can wajansu Shattima kiran la'asar ne ya farkar da shi.
Mamy na manne jikinsa.
Laɓɓanta ya sumbata, ya zameta ajikinsa ya sauka, ya shiga bathroom, wanka ya yi ya ɗauro alwala ya zauna gefen bed ya shafi fuskarta yana jan dogon hancinta ya kirata.
"Sweetheart! Oya tashi lokacin sallah yayi, bari naje masallaci nazo."
Ya faɗa yana kamata ta zauna.
Idanunta arufe ta riƙe damtsen hannunsa tace.
"Wlh mi Amor bacci idanuna zafi bai isheni ba."
Cak ya ɗauke ta ya shige bathroom da ita.
Ya kunna mata shower ya saketa yana dariya ya fice.
Kaya ya saka ya fito falon.
Ruwa ya didikawa cikinsa ya buɗe ƙofar ya zare key ya rufeta daga waje ya tafi masallaci, da yake bayan hotel ɗin.
Mamy da ƙyar tayi wankan ido rufe, tayi alwala ta ɗaura towel ta fito.
Kayanta ta saka ta zura hijabinta ta tayar da Sallah.
Tana idarwa ta miƙe tana hamma ta koma kan bed tayi kwanciyarta.
Shattima yana dawowa yaga bacci take.
"Ya Rabbi! Zuciyata baccin ne kuma dai? Kinfa san baccin bayan la'asar bayada kyau, Manzon Allah yayi hani da shi, oya miƙe."
Ya faɗa yana zama gefen bed ɗin ya kamota yana girgiza wa.
Idanunta da sukayi jajir ta buɗe kamar zata fashe masa da kuka tace.
"Mi Amor! Don Allah ka barni kaina ciwo yake baccin inaji sosai ai larurace Allah bazai kamani da laifin saɓa maganan shugaban halitta ba!"

Ta faɗa tana zubewa ƙirjinsa tana rufe idanunta.
Minti ɗaya ba'a rufeba yaji saukar numfashinta.
"Ikon Allah! Sweetheart! Lallai kin daku sannu."
Ya faɗa yana murmushi.
Kwantar da ita yay yana shafa fuskarta, ya sumbaci kumatunta yace.
"Toh bari naje na dawo kar ace mun ɓata."
Ya faɗa cikin murmushi yana lulluɓeta da Duvet, ya miƙe yana rage mata A/C.
Key ɗin motar ya ɗauka ya fito.
Sai da ya rufeta ya zare key ya fice zuwa parking spaces.
Anutse ya buɗe motar motar ya shiga.
Wayoyinsa da wayan Mamy da iPad ɗinsa ya kalla ya zauna yana kunna iPhone ɗinsa tare da Samsung ɗinsa, yama mota key ya nufi gate yana ƙaramar horn.
Lambar Khairy ya kira, tana famar ringing, ba'a ɗaga ba har ta katse.
Wayan ya ajiye ya maida hankalinsa akan driving, kamar jira ake ya kunna wayoyinsa aka fara kiransa.
Dole yake ɗauka yana amsawa anutse.

Yana gama wayoyinsa ya sake kiranta wannan karon Nadiya ta ɗaga kiran ta manna mata wayan akunnenta, tace.
"Auntie kiyi magana Dady ne."
Shattima anutse ya furta.
"Baby ykk?"
Khairy cikin magagin bacci tace.
"Sweet Dadynah I miss you ka dawo don Allah karka barni ina kewa, I luv u kaca-kaca Dadynah."
Ta faɗa tana gyara kwanciyarta har wayan ta faɗi gefe.
Shattima daga can ya saki murmushi yana murza stiyarin motar, anutse yace.
"Baby kina bacci har yanzun koh?"
Nadiya da ta dauki wayan tace.
"Dady Nadiya ce gata tanata bacci nayi ta tashinta tayi sallah taƙi tashi."
"Ya Rabbi! Toh meke damun Matana ne yau ɗin? Please je ki wanke hannunki ki zo ki shafa mata damshin ruwan a gefen fuska, karfa ki zuba mata ruwa, idan bata tashi ba ki kira Zainabu ta tashe ta Please, ganinan zuwa."
Nadiya tace.
"Tom Dady."
"Ok Thank you so much."
Shattima ya fad'a yana katse kiran, yana driving ɗinsa.

Abinda Ya faru Bayan sallar la'asar a masallacin kusan gidansu Abbu inda yake Sallah jama'a dayawa suka sake sheda ɗaura auren Zainabu da Mustapha, bayan sun sake amincewa da juna, ya biya sadakinsa naira dubi ɗari.
Liman ne waliyansa.
Idan kaga fuskar Mustapha lokacin da aka gama shaidar ɗaurin auren abun ba'a magana.

Nadiya tayi yadda Shattima yace dan Khairy ta tashi tayi sallah, taƙi tashi, sabida maganin baccin da tasha.
Dole
Nadiya ta fito dan faɗama Zainabu.
Kusan Zainabu da suke gyaran kayan miyar girkin dare, ta tsugunna tana faɗin.
"Umma! Nayita ta tashin Auntie Khairy tayi sallah taƙi tashi tayi sallar la'asar."
Zainabu ta jinjina kanta, tana mata nuni da hannunta.
"Kenan nima da na tashe ta bata tashi ba baccin take?"
Kasancewar Nadiya tayi zama da ita kusan shekaru sha ta iya firanta.
"Eh bata tashi ba Umma."

Zainabu ta miƙe ta shiga.
Zaune ta miƙar da ita, tana bubbuga kumatunta.
Idanunta ta buɗe tana yamutsa fuska, kamar zatayi kuka take kallon Zainab tana hamma.
Nuni ta mata da ta tashi tayi sallah.
Nadiya tace.
"Dady ya kira yace kiyi sallah yana zuwa yanzun."
Khairy ta zubama Nadiya idanu bata iya cewa komai ba.
Zainabu ta kamata suka fito.
Anutse ta ɗauki butan ta shiga bayin.

Tana fitowa tayi alwala ta koma ɗaki.

Liman da Abbu da Mustapha and Usman da sauran ƴan uwa da suka zo taya Zainabu murna, suna ƙofar gidan zaune saman babbar tabarma, wa'azi liman yake musu.
Shattima ya iso kusan sauran motocin yay parking ya fito.
Idanu suka haɗa da Liman.
Ya waske yana sakar masa murmushi.
Liman aransa yace.
"Marar kunya wato ya ɗauke matarsa sun tafi abinsu."
Motar ya rufe anutse ya nufi wajansu, yana karkaɗa makullan hannunsa.
Anutse cikin kamular muryasa yay musu sallama.
Suka amsa ya gaishesu yana zama kusan Liman.
Liman bai yarda ya tambaye sa Bilkisu ba, yasan daman da wuya ya barta ta kwana nan.
Abbu yana washe baki yace.
"Munata nemanka ina ka shige? Bismillah muje kaci abinci, ina madam?"
Shattima yay murmushi baice komai ba ya miƙe yabi bayan Abbu.

Da sallama suka shigo.
Shattima ya gaishe da su inna ADAMA Abbu ya kaisa ɗakinsa da yasha gyara an saka turaren wuta, sai ƙamshi yake.
Zaiyi zaune gefen tabarma yace.
"A'a don Allah hau saman katifar kaji taushi haba! Shattima."
Baiyi magana ba ya zauna gefen katifar, Abbu ya kunna masa fanka ya fita.

Zainabu ya kalla yace.
"Ina Ummulkhairi? Ta fito ta kaiwa Dadynta abincin ina Bilkisun ne?"
Inna tayi dariya tace.
"Haba! Malam kaima kasan ya kaita ta huta akwai gajiya tafiyan."
Kai ya jinjina yace.
"Toh ki fito da bainci da lemon ummulkhairi ta kai masa."
Inna ta amsa da.
"Toh."
Ta miƙe.
Zainabu ta tashi ta nufi ɗakinta kiran Khairy.
Baccin ta koma harda minshari take yi.
Zainabu ta fita ta ɗauko ruwa a kofi ta ɗan zuba mata tana shafa mata a fuskarta.
Firgigit ta farka tana tashi zaune kamar zatayi kuka.
Zainabu ta miƙar da ita tana gyara mata hijab ɗinta, suka fito.
Inna ADAMA tace.
"Au baccin kika koma? Toh ɗauki tray'n abincin nan shiga ɗakin Abbunku."
Khairy buta ta ɗauka ta shiga bayi tayi fitsari tare da wanke fuskarta ta fito ta ɗauki tray'n ta shiga ɗakin da sallama.
Shattima da yake amsa waya ya ɗago yana kallonta.
Idanu suka haɗa taji wani bala'in sanyi ya ratsa zuciyarta, har wani ruwan ƙwala taji sun fara taruwa idanunta.

Billahi idan kun watso zafafan comments da sharhi, zaku jini gobe,
Insha ALLAH, idan bakuyi ba billahi sai Monday, insha ALLAHU.🫱🏼‍🫲🏽
_Rahma Ladingo Omu Farisah_


*YI WA KAI!*


*Free Novel*
_December 12/12/2022_

_#MatarɗanAlhaji🫣_



*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*85&86*

A can Jigawa kuwa A dai-dai wannan lokacin, Maryam tana tsaye tsakiyar bedroom ɗinta, tana kai komo wayanta A hannunta.
Tsaki taja tana murza goshinta, ta rasa wace irin ƙauna take masa har haka.
Ta koma ta zauna tsakiyar bed ɗinta, ta tsira wa hoton Shattima idanunta, tana murmushi.
Ji tayi kawai tana buƙatar jin muryasa ko taji sauƙin abinda

Please Login or Register in order to submit comment