Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya janye rigarta, kai tsaye ya shiga wasa da harshensa da Twins ɗinta, yadda yake tsotsar su ya sakata sakar masa kukan shagwaɓa, tana shafa kansa, daƙyar cikin bala'in daɗin da yake kwasarta ta janyo numfashi tace.
"Sweet Dadynah! Zanje wajan Mamynah ne kaji? Please ka bari, wayyo Dady love menene haka ka bari..."
Bakinsa ya zare yana murmushi ya ɗagota yana lashe hawayen shagwaɓa, ya lashi lips ɗinta, ya mata raɗa akunnenta.
Ƙyalƙyalewa tayi da dariya tana saƙala hannayenta wuyansa, tana kallonsa.
Idanunta ya bushe mata, yace.
"Oya tashi kije Maleek na jiranki."
Ya faɗa yana gayawa mata mayafinta mai faɗi da tsayi, ya wadata yadda yake so.
A kumatunsa ta sumbace shi tana goge masa lipstick ɗin da ta goge masa tana dariya tace.
"I love You My sweet Dadynah Ruhina."
Gira ya ɗaga mata yace.
"I love You too my baby Ruhin Ruhinta."
Ya kamato zuwa jikinsa yana shafa fuskarta, anutse yace.
"My Babyn Ruhinta kin manta danine kikayi irin wannan kyau haka da haske harda ƙiba uhm Baby Khairyn Dady?"

Dariya ta yi tana tafa hannayenta, taja dogon hancinsa, ta sauka daga jikinsa tana gyara mayafinta ta nufi hanyar falon, tana faɗin.
Bye sweetie Dadynah."

Da kaifafan lumsassun fararen idanunsa, da suka canza launi ya bita da kallo har ta ɓacewa ganinsa, yana sauke numfashi murmushi akan fuskarshi, shi bai ma san kalar son da yake wa Khairynsa ba, haka Bilkisun sa, kowace akwai irin tata zazzafar ƙaunar da yake mata.

Mamy zaune tana danna laptop farin glass sanye akan fuskarta.
Knocking ƙofar ta ji ta bada umarnin a shigo.
Khairy ta buɗe ƙofar ta shigo.
Da wani irin ihu ta nufi Mamy aguje, tana faɗin.
"I miss You sweet Mamynah."
Mamy ta saki baki da hanci tana kallon Khairy cike da mamaki, yaushe tazo, dan bata ɗauki maganan Shattima da gaske ba, zai tura a kawota yau ɗin.

Ruƙunƙumeta ta yi tana saumbatarta cike da farin cikin ganin Mamyn tata.
Mamy tace.
"Baby! Yaushe kika zo ne?"
Ta tambayeta tana shafa fuskarta cike da mamakin ganin irin yadda Babyn ta koma masha Allah cikakkiyar mace, mai daraja.
Khairy ta yi dariya tana shafa cikin Mamy da fara girma sosai sabida ya shiga wata na shidda.
"Mamy yanzu fa ba jimawa nazo, bakya gida shine nayi wanka da sallah na taho wajanki."
Mamy tana murmushi ta lakaci hancinta tace.
"Wow! Baby Mi Amor ya iya kiwo masha ALLAH kodai an sakomin jika kuma ɗa?"
Mamy ta ƙarashe maganan tana murmushi tare da rungumeta sosai.
Khairy ta ɓoye fuskarta kafaɗar Mamy ashagwaɓe tace.
"Ni dai Mamynah bana so ki daina ALLAH kunya inaji."
Mamy ta ƙyalƙyale da dariya tana ɗago kan Khairy tace.
"Ina Dadynki? Yana gida koh?"
Khairy ta ɗaga kanta bata iya magana ba, sai yanzu take kunyar Mamyn dole dai tasan wani abun yana shiga tsakaninsu da Dadynta, sai taji wani iirn ta kuma ɓoye fuskarta jikin Mamy.
Mamy tace.
"Oh! Bilkisu Bilal Baby Wai kunyar me haka? Yanzu shine Dadyn naki yana gida bazaki tsaya ki mana girki ba, kika tarkato kika zo nan wajena kuma yau sai 6 zan koma gida fa!"
Khairy tace.
"Ni dai Mamy zan zauna dake har ki tashi tafiya ina kewarki dayawa, ba akwai su Laraba ba, ai zasuma Dady girki."
Mamy tace.
"Toh Ni dai ba ruwana idan yace na riƙe masa mata..."
Khairy ta rufe ma Mamy baki tana sakar mata kukan shagwaɓa tace.
"Don Allah Mamy ki daina faɗa ALLAH mugun nauyinki nakeji Please."
Mamy tana dariya ta ɗan bugeta abayanta tace.
"Na bari shagwaɓaɓɓiya, zo zauna muyi fira."
Khairy ta zauna kujeran da take facing Mamy tace.
"Mamy idan kika haifi ƴan biyu zaki ban ɗaya koh? Mamy nifa shi Kenan na dawo bazan koma Abuja ba."

Mamy ta yi dariya tana ɗaukan wayarta, da kira ya shigo sunan Shattima na yawo akan screen ɗin wayarta.


Acan gidan Abba Aminu, yau nan da can bai fita ba, yana famar jinyar Kausar da take masa rigima iri-iri, Ammi tana falo da yaranta da suka dawo daga makaranta, kallon arziƙi Abba Aminu bai isheta, da rana akayi girki anan kan dining area ta bar musu nasu taci nata ida da Habib lokacin Nafisa da Sabir basu dawo daga school ba.
Mamy da Khairy sai yamma liƙis suka dawo gida, Khairy tace Mamy ta zauna ita zatayi girki.

Ai kuwa masha ALLAH ta zage tayi musu girki mai shegen dad'i.
Misalin 8:30 pm, suna zazzaune akan dining, suna dinner, Mamy na santi.
"Gaskiya Baby girki ya yi daɗi sosai iyeee."
Khairy ta ƙyalƙyale da dariya tana faɗin.
"Kai Mamy wanga santi naki."
Ta faɗa tana kallon Shattima wanda ya kame anutse yana cin abincinsa, yana latsa wayansa ba wacce ya kalla acikinsu.
Mamy takai spoon bakinta, tace.
"Allah Baby kin iya girki dayawa, koh Mi Amor?"
Shattima yana yagar tisseu anutse yace.
"Renonki ce fa Sweetheart ai dole zata iya girki."
Ya faɗa yana goge bakinsa.
Khairy ta kalli Mamy ta yi dariya har tana ƙwarewa.
Shattima da wani irin sauri ya ɗauki cup zai kamota ya bata ruwa sai ya yi saurin ajiyewa yana sauke numfashi yabar wajan anutse yana faɗin.
"Sweetheart zanje Baffa na kirana bazan jima ba, bye baby sai na dawo."
Ya faɗa yana tafiya.
Mamy ta ɗauki ruwan tana bawa Khairy abaki tare da buga bayanta, tace.
"Baby bakya ji sai da na hanaki dariya idan kinacin abunci, magana batada kyau idan anacin abinci Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya hanemu da cin abincin ana magana, amma ke sai kina dariya."
Ruwan tasha tana sauke numfashi, tana rau-rau da idanunta, tace.
"Bazan ƙara ba kinji Mamy?"
Mamy tace.
"Baby inda ma kinbi Dadynki kin gaishe dasu Baffa."
Khairy tace.
"A'a Mamy gobe zanje sai na wuce can gidansu Anne, daga can natafi na leƙo gidansu Suhailat."

Mamy ta shafi fuskarta tace.
"Ok Allah ya kaimu maza ci abincin."
"Allah Mamy n'a ƙoshi..."

Falo suka dawo abinsu suna hira cikin nishaɗi da ƙaunar junansu...

Acan gidan Abba Aminu tare suka haɗu akan dining area sukayi dinner, Kausar dai a tsorace take da Ammi ganin yadda ta tsare gida...

Khairy goma tanayi tama Mamy sallama ta haye bene ta yi shirin kwanciya ta kwanta.
Can cikin bacci taji Shattima cikin jikinta, ya kanainayeta yana sumbatar ta.
Idanunta ta buɗe tana kallonsa, yadda yake wasa ƙasan cinyoyinta.
Baki ta zumɓuro tana kiransa.
"Dadynah!"
Murmushi ya yi yana sumbatar lips ɗinta, anutse ya amsa.
"Na'am my Baby na tasheki koh?"
Kai ta ɗaga tanayin lamo ajikinsa tana sauke ajiyar zuciya.
Akunnenta ya raɗa mata.
"Babyn Ruhinta ɗazu kinyi tari dayawa ne uhm?"
Ya tambayeta yana shafa wuyanta, ya sumbaci idanunta waɗanda suke cike da bacci.
Kallonsa ta yi tana murmushi tace.
"I love You My Ruhi."
Murmushi ya yi yana shafa ƙasan marata yace.
"I love You too my baby, Bari naje na kwanta kiyi bacci dayawa Ok Babyn Ruhinta?"
Kai Khairy ta ɗaga tana janye rigarsa tana kissing nipples ɗinsa ta ɗago tana kallonsa tace.
"Good sweet Dadynah Ruhina bye Sweet dreams."
Murmushi ɗauke akan fuskarshi ya janye daga jikinta ya gayara mata kwanciyarta ya lulluɓeta da Duvet ya shafi fuskarta ya juya cike da ƙaunarta ya fice.
Idanunta ta zuba masa har ya fice ya rufe mata ƙofar.
Murmushi ta yi tana lumshe idanunta...

Mamy kallonsa ta yi tace.
"Mi Amor don Allah kaje wajan Baby wlh Yarinyar nan tana buƙatar ka, ai tayi haƙuri kusan wata ɗaya, bakuga junaba Ni dai na yafe aje akulamin da Baby."
Ɗaukan ta Shattima ya yi yana murmushi yana kallon girman cikinta masha Allah, da figigiyar rigar baccinta.
Ficewa ya yi da ita zuwa ɗakinsa.
Kallonsa ta yi tace.
"Wai Mi Amor meye hakan? Ina zaka kaini ne? Ina maka magana kana wani abun daban."
Gira ya ɗaga mata yana murmushi yace.
"Naje na mata sallama ai itama koroni tayi, kina tambaya ina zan kaiki ɗakin mijinki mana."
Mamy ta daki ƙirjinsa tace.
"Ba wani nan wlh mi amor bata koroka ba kawai Ni dai ka saukeni..."
Bakinsa ya manna akan nata, ahaka ya tura ƙofar ya shige falonsa ya rufo ƙofa ya wuce Bedroom....

Can wajan Abba Aminu yau kausar ƙofarta ta rufe, Abba Aminu an gama shirin bacci akaje akama Ammi sai da safe aka wuce ɓangaren amarya Kausar.
Har yagaji da dukan ƙofa taƙi buɗe wa.
Ammi tsabar dariya har kusan faɗowa ta yi daga kan bed ta miƙe ta sauko daga bed tazo ta buɗe ƙofar har yanzu yana tsaye yana kiranta.
Ammi ta sheƙe da dariya tace.
"Don Allah kabar ƴar mutane har ta warke kai yanzu saboda Allah bakajin kunya, ɗiyanka su jiyoka kana wannan abun ne zubar da girma?"

Cikin hassalar da Kausar ta saka shi ya nufo ƙofar Ammi yana faɗin.
"Abidah! Yaushe na zama ɗan iska wajanki? Ni kikewa dariya da faɗa min yara kar sujini? Kwartanci nazo ne?"

Ammi ta ƙyalƙyale da dariya tace.
"Ok cigaba da bugun ƙofar."
Ta faɗa tana masa gwalo tayi saurin shigewa ta maida ƙofar ta murza key.
Bugun ƙofar ya yi yana faɗin.
"Ki buɗe idan ba tsoro ba."
Banza ta masa ta koma ta kwanta tana share hawayen fuskarta, na tsantsar kishin da yake cin zuciyarta da gaske kishin mijinta take haƙuri kawai take kamae'e yadda Mamy ta tirsasata....

Washegari ma haka Kausar ta rufe ma Abba Aminu ƙofa sai ranan kwana uku ya ritsata, taci gidansu duk da bai kusanceta ba sabida ɗinki tasha matsa.

Yau Maryam da angonta Usman suka wuce Kaduna, itama yau ɗin bai ɗaga mata ƙafa ba ya amshi budurcinta cikin so da ƙauna tasha sanya albarka da kyauta ta musamman, cikin so da ƙauna ya yi jinyar abarsa yana binta asannu cikin kwana huɗu ya gama jinyar aka sake tishi nan ma ta zuba masa shagwaɓa.
Khairy yau satinta ɗaya Jigawa yau kuma zasu wuce da Shattima zuwa Abuja.
Zamansu zamane mai ban sha'awa, da girmama junansu, Shattima yana ƙoƙarin kauda kansa daga Khairy idan Mamy tana wajan, haka itama Khairy tana kiyayewa.
Duk tsawon kwanakin nan Shattima bai taɓa keɓewa da ita ba, sai idan yaje mata sallama, zaiyi kissing nata ya ɗan shafa ya, tana famar zuba masa shagwaɓa.
Mafi yawancin tare suke zuwa wajan aikin Mamy, ko tafi gidan Liman ko Anne, sai yamma ta dawo, taje gidan Abba Aminu ta wuni, tasha mamakin ganin Kausar ya aura bata taɓa sanin auren ba ma dan Mamy bata faɗa mata ba, haka Dadynta ma, Maryam ma bata faɗa mata ba.
Kausar dai tace mata zatayi aure ta waya amman bata faɗa mata Abba Aminu zata aura ba.
Sai yamma liƙis Khairy da Shattima Maleek ya kaisu airport, Khairy harda kukanta rabuwa da Mamy, sai da taga Mamy ta ɓata fuska ta yi shiru sukayi sallama, Mamy ta haɗa mata lafiyayyun magungun gyara jiki ta rubuta mata komai, tasan ahakan bazata tsaya ta mata bayani ba kunya, har zuciyarta yanzu kallon Khairy take ƴarta, babu abinda bazata mata ba...

Ana Maghrib suka shiga Abuja, komai fess agyara Auntie Aisha ta turo Ilham ita da Hauwa mai aiki sun gyara ko ina anyi musu girki me daɗin gaske.
Bayan sunyi wanka sunyi sallah sukaci abinci, Khairy na jikinsa suna kallon Tv, shi kuma yana amsa waya jifa-jifa...

Yau dai mutanen kamar zasucinye junansu, an jima ba'a haɗu ba ba ƙaramin haɗin kai Khairy ta basa ba, suka jiyar da junansu, fiye da tunanin mutum.
Bayan sun nutsu sunyi wanka, Khairy tana kwance saman ƙirjinsa tana shafa sumar kansa, ashagwaɓe ta kirasa.
"My Ruhi!"
Gashinta wanda yakeda damshin ruwa ya shafa, yana sumbatar gashin ya amsa da.
"Na'am Babyn Ruhinta, daɗinah ya akayi uhm?"
Sake narkewa ajikinsa tayi tana kallon ƙwayar idanunsa, ashagwaɓe tace.
"Dadynah ya maganar cigaba da karatuna Please inaso naci gaba kaji sweet Dadynah?"
Akaikaice ya kalleta yana shafa kanta yana lumshe idanunsa, ya furzar da iskar bakinsa, anutse can ƙasa ya furta.
"Ok naji Bari har Mamynki ta haihu, ina sane Ok?"
Cikin farin ciki ta sake maƙaleshi tana kissing bakinsa.
Sakin bakinsa ta yi tana maida numfashi tace.
"I love You My Ruhi Dadynah, Ngd Allah ƙara girma da ɗaukaka Allah ya kare mana kai daga dukkan sharrin abun ƙi."
Murmushi ya yi yana amsawa da.
"Ameen ya Rabbil izzati My baby..."
Suna rungume da juna suna hirasu ta soyayya hannayensu na taɓe²...

Kausar Abba Aminu bai ƙara kusantarta ba sai Ammi ta amshi girki ta fita ya dawo kafin ya ƙara samu ya kashe arna.
Wanna karon ma taci wuya, daga shi ya fara lallaɓata har ta fara sabawa tana bada kai bori yana hawa...
Maryam ba laifi an saba ana shagali.

Shattima satinsa biyu Abuja sabida aikin da ya riƙe shi acan kafin ya dawo Jigawa, sun sha soyayya ba kaɗan ba wannan karon, lallai Khairy nason Dady dayawa kamar yadda shima yake sonta da ƙaunarta...
Sannu hankali kwanaki suke tafiya yayin da kwanakin rayukanmu suke ƙara ragewa.
Cikin ikon ALLAH Mamy cikinta ya shiga watan haihuwa, dole Shattima ya fasa tafiye-tafiye, har Abuja ya dakata sai matarsa ta sauka lafiya.
Babu abinda bai siyaba na haihuwa, ɗakin da yake facing ɗin na Khairy suka shaƙe da kyan Baby, da dukkan abinda za'a buƙata...

Khairy agajiye take driving tana sanye cikin wata jallabiya Green colour, taji adon stones buɗaɗɗiya ce masha Allah to kyau, wani irin irin zazzaɓi takeji ajikinta, ga kasala, tunda Shattima ya tafi yau tsawon kwana 13 batada lafiya ɓoye masa take idan suna waya, sabida kar hankalinsa ya rabu biyu, ga Mamy kullun cikin jiran haihuwarta ake idan nan batada lafiya ya sani hankiinsa zai raba biyu.
Horn take abakin katafareren gate ɗin gidanta, tana zura hannunta cikin ledar shopping ɗinta ta ciro robar ice cream ta buɗe ta ciko spoon takai bakinta.
Daidai lokacin megadin ya buɗe mata katafareren gate ɗin ta danna hancin motar cikin gidan.
Tana sauke numfashi.
Tana gama parking, ta jingina jikin kujera tana shan ice cream ɗin.
Tana shanye roba ɗayan ta buɗe motar ta fito tana ɗaukan karamar ledar ta fito da siyaya da tayi ta ajiye nan ta nufi cikin gidan.
Hauwa ta mata sannu da zuwa.
Zama tayi akan sofa tana faɗin.
"Hauwa! Don Allah ledojina waje, kwasomin zazzaɓi nakeji sosai, ledar makanin ki dafamin don Allah yajin karki saka Maggi dayawa ki saka qyar uku ya isa, ki daka, wancan ki riƙe wajanki, kina cinsa wlh na shekaran jiya amai ya sakani."
Hauwa tace.
"Sannu Hajiya Allah baki lafiya, ayyah sannu ina sha Allah bazan sake sakawa dayawaba, kinsan daman wasu masu junan biyu basason cin Maggi dayawa sabida Yana sakasu tashin zuciya, wasu albasa wasu tafarnuwa."
Khairy tace.
"Kamar ya juna biyu? Wa yakeda junan biyu?"
Ta tambaya hankalinta atashe tana rarraba idanunta.
Hauwa ganin yanayinta ta gano batama san akwai shigar ciki ajikinta ba, duba da yanayin yadda ta shiga tashin hankali lokaci ɗaya, tace.
"Idan kece bakya son cikin ne?"
Khairy ta ɗaga kanta tace.
"Wlh bana so ga Mamy Can da ciki haihuwa ko yau ko gobe, kinsan shekarun da ta yi kafin ta haihu? Shekaru sama da ashirin da biyu, Ni kawai aure wata biyar sai nayi ciki wlh A'a Dadynah sai ya tsaneni."
Ta faɗa cikin shasheƙar kuka tana shafa cikin nata.

Hauwa kallon Mamaki takewa Khairy tace.
"Yaro yarone ya tsakeki dan kin samu ciki ko dai ya ƙara sonki da kulawa dake? Ki daina kukan tunda bakya so ai yanzun ma bakida ciki kwadayin makanin zuwar mikine ya yi."
Ta faɗa tana miƙewa.

Wayan Khairy ta ɗauki ruri, ganin me kiran kai tsaye ba ɓata lokaci ta ɗaga tana saisaita nutsuwar ta narkar da murya ta masa sallama.
Anutse ya amsa yace.
"Babyn Ruhinta, ykk? Ya naji muryanki wani iri kina lafiya kuwa Babynah?"
Narkewa tayi cikin kujera tace.
"Dady ina lafiya, kawai nagaji ne daga shopping ɗin nake Ruhina ina Mamynah?"
Murmushi ya yi yace.
"Tana gida gani na fito office."
Khairy tace.
"Dady wlh akasuwa na siyo makani mai shegen dad'i ga shi nan Hauwa zata faɗamin naci da yaji?"
"Baby yaushe kika fara irin wannan ciye-ciyen? Toh kibi asannu kar ya rikitamin cikin ki Ok?"
Sumba ta aika masa ta wayan tace.
"I love You sweetie Love, Ok zan kiyaye..."
Hira sukayi sosai ta soyayya sunja lokaci kafin suyi sallama da juna.
Hauwa ta dafo mata makani taci da uban yaji tana gamawa ta jiƙa tsamiya da sugar tana sha, Hauwa kawai dariya take mata, idan ta tuna wai bata son ciki bata sanba tanada shi cikin, sai da ta gama kwaɗayin tasha paracetamol, ta haye sama ta kwanta sai bacci.
Da yamma lilis ta kira Shattima zataje gidan Auntie Aisha, ya barta taja Hauwa suka tafi....


Yau Alhamis tun asubah Mamy take famar naƙuda tana ɓoyewa Shattima, sai dai bata saniba tuntuni ya ankare.
Bata zato ya sunkuceta ya fice da ita, da kansa ya yi driving.
Khairy clinic and maternity ya nufa da ita, tanajin azaba haka ta jure tana jinjina wa iyayansu ta haka duk aka haifosu??
Tsawon awa ɗaya bayan zuwansu hospital kafin Mamy ta haihuwa wanda haihuwar da Shattima aka kusan yinta daƙyar Anne da Aunty Madinah suka fitar da shi daga ɗakin.
Wata kyakkyawar baby fara tass mai tsananin kama da Shattima ta faɗo.
Anne da kanta ta yanke cibiya tana yana girman yarinyar.
Sai me jikin Mamy sukaga yana wani irin ɓari zufa ta gama wanke mata fuska, tana wani irin Nishi sai ga kan wani kyawawan baƙin yaro shima sak Shattima, ya faɗo yana tsala kuka.
Auntie Madina da Anne sun gigice suka rasa wa zasu gyara.
Anne tace.
"Madinah gyara yaran bari na ji da Bilkisun sannu kinji?"
Mamy ta jinjina kanta tana hawaye ta kalli yaran wasu zazzafan hawaye suka zubo mata na tsantsar farin ciki...

Sai da aka gyara Mamy da yaran Tsaf an sakasu cikin kayan sanyi masu kauri ta taushi Madinah ta ɗauki ɗaya nurse ta ɗauki ɗaya suka fito.
Mamy kuwa aka sauya mata ɗaki.

Inno Shattima Auntie Balaraba Fauziyya, sunyu zuru-zuru suna jiran fitowa wanda zai basu labari sai ga Madinah riƙe da Baby nurse bayanta itama da Baby.
Shattima ya miƙe tsaye yana murza idanunsa yace.
"Madinah! Yara biyu nake gani na waye?"
Fuskarta ɗauke da murmushi tace.
"Naka Shattima gasu nan mace da namiji ja'iran yara ko su ɗan kwaso kamarmu duk kai suka biyo, macance kawai ta samu farin Bilkisu dan Baby boy farinma yaƙi mana karasa..."
Inno ta rangaɗa guɗa tana amsar Babyn ɗin, tana yaba kyan yarinyar jajir sai lasar bakinta take tana harba ƙafafunta.
Madinah ta beƙawa Shattima Baby boy ɗin, ya amsa cikin tsantsar farin cikin da bai taɓa jin irinsa ba aduniya ba.

Idanunsa ya ƙura ma yaron babu wani abun da ba nasaba ajikin yaron.
Bakinsa ya manna akan kunnen yaron ya yi masa kiran sallah tare da kalmar shahada ya yi masa addu'a ya ɗago ya sanya dabino bakinsa ya tauna ya tofa masa abakinsa
Zaune ya yi ƙasa kan tayis hawayen farin ciki yake, yana kallon yaron cike da wata irin fitinanniyar ƙaunarsa.
Inno ta amshi yaron ta basa macan.
Itama yadda yama ɗan uwanta haka ya mata, ya mannata ƙirjinsa ya nufi ɗakin da aka kwantar da Mamy burinsa yaganta yagq lafiyarta....

😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_

*YI WA KAI!*

24/1/2023

_#MatarɗanAlhaji🫣_


*_END_*

_🤣Wai Na Cika Gantali Billahi, He Yau Daƙyar Tun September 12/9/2022 se yau.😞😔😒_

Ina miƙa godiya ga dukkan masoyen wannan book na Yi Wa Kai, wanda suka tsaya, suka bi wannan labarin, tun daga farkonsa har ƙarshensa, Allah ya saka muku da alkhairinsa, Allah baku ikon ɗaukan abubuwan da suke cikin labarin na kirki ku zubar da na banza Ameen.🤲🙏

*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*110*


Kwance take idanunta lumshe Anne na zuba mata farfesun hanta da ƙoda, ya tura ƙofar ya shigo bakinsa ɗauke da sallama.
Anne ta amsa sallamar tana faɗin.
"Abdallah! Barka barka nayi kishiya da miji lokaci ɗaya, Allah ya raya mana su akan tafarkin addinin musulunci. Yawwa tunda ka shigo dan Allah ta samu taci farfesun ga kunun ankawa yaji citta da kananfari tasha, ko yaran sa samu ruwan mama."
Shattima idanunsa akan Mamy fuskarshi ɗauke da murmushi me ƙayatarwa, yace.
"Ameen Amin Anne."
Ya faɗa yana jan kujera ya zauna dab da gadon.
Anne ta zuba kunnun da farfesun, tace.
"Dan Allah a matsa taci Abdallah, muga ƴar farar kishiyar nan tawa mai kwaɗayi."
Ta ƙarashe maganan tana amsar Babyn.
Fita ta yi da Babyn a hannunta.
Shattima ya matso ya sanya dukkan hannayensa ya kamo kafaɗunta ya zaunar da ita, yana zama bakin gadon, yana rungumeta jikinsa, yana kallonta anutse, cikin tsantsar farin ciki ya furta.
"My sweetheart don Allah ki buɗe idanunki mu kalli juna cikin so da ƙauna, muyi murna tare ALLAH ya azurtamu da yara biyu alokacin da bamuyi zatoba, Alhamdulillah! Allah shine abin godiya, kema ina miƙa miki godiyata Sweetheart, sannu Barka da samu arziƙi, Ngd Ngd Ngd..."
Manyan idanunta ta buɗe tana sakar masa murmushi mai cike da so da ƙauna ta rufe masa bakinsa da tafin hannunta, tace.
"Wallahi Mi Amor murna ce kawai tamin yawa, ina cikin farin ciki marar misaltuwa, wai nice da ƴaƴanka har guda biyu mace da namiji."
Ta faɗa tana ƙanƙameshi tana sakin kukan zallar farin ciki.
Shattima ya buga bayanta yana faɗin.
"Sweetheart ya isa haka yi shiru amshi Nan kiga."
Ya faɗa yana murmushi ya tallabo fuskarta, yana haɗe face ɗinsu, ahankali ya haɗe bakinsu ya shiga bata wani irin fitinannan zazzafan kisses na zallar so da ƙauna, da tsantsar farin cikin da suke ciki...
Ƙaran taɓa ƙofar da yaji ya saka shi zare bakinta anashi, yana ɗaukan plate farfesun ya fara bata abaki, tana ci yana ta jero mata godiya.
Auntie Madinah ce ta shigo riƙe da Baby boy Yana tsala kuka.
Shattima yace."
"Baffa rikici gareka kenan?"
Ya faɗa yana amsarsa, Madinah ta fice tana murmushi tace.
"Jama'a fa sun taru awaje kowa nason ganin Dr Bilkisu, Minister ayi abamu waje."
Ta faɗa tana ficewa tare da rufo musu ƙofar.
Shattima ya runguma mata Baffa ƙarami yace.
"Kiji ɗumin ɗanki My Billy, yi kici na fita an fara korata."
Murmushi ta yi tana sake ƙanƙame ɗanta tana cin farfesun da Shattima yake bata da kansa, tana kurɓar kunnun. Ta kalleshi tace.
"Mi Amor! Please kiramin Baby taji muryan ƙannenta."
Shattima da sauri yace.
"A'a ai yanzu zata rikice min sai ta taho, zuwa gobe ko jibi zan tura Maleek ya ɗauko ta zaifi."
Ta yi murmushi tace.
"Muna zuwa gida zan kirata video call, yawwa me ka raɗa musu sunayen?"

Murmushi ya yi yace.
"Ku kuka sani.
Sunan Baffa da Inno"
Mamy ta yi murmushi tace.
"Allah ya rayasu, naji daɗin sunan Inno da ka sakawa Neehal, haka zan dinga kiranta, Baffa kuma abar masa Baffan shi ya yi koh?"
Lumsassun idanunsa ya kashe mata, ya ɗaga mata gira."
Murmushi ta yi tana faɗin.
"Mi Amor Daddyn Twins."

Sosai ba laifi ta sha kunnun kanwsar duk da tanajin ciwon ciki bata son ta nuna ya shiga damuwa, taci farfesun sunata hira.
Shattima bai bar ɗakin ba sai da Mamy ta shayar da Baffa ƙarami, ya yi masa hotuna kusan kala biyar, ya fito
Yana fitowa yama Littlt Aminatu (Inno) sunayen da ya sakawa yaransa Umar da Aminatu, sabida bazai iya saka sunan Bahijja mahaifiyarsa ba, tunda Inno ya sani matsayin mahaifiyarsa, yana addu'a Allah yaba Khairy ciki ta haifi mace sai ya saka sunan Bahijja.
Yana fitowa pictures yama Baby Aminatu, ƴan uwa anata tsokanarsa, yaja tawagarsa suka bar asibitin, yana shiga mota ya fara tura saƙonnin haihuwar da aka masa ta Twins yanar gizo...
Kafin wani lokaci Shattima har ya rasa kiran wa zai ɗaga saboda yawan jama'a da suke kiransa.
Mamy ma'aikatan asibitin suna cikin farin ciki, duk wanda yaga Twins ɗin nan sai sun shiga ransu, kyawawa masha ALLAH gasu manya ba laifi.

Ammi tanajin labarin haihuwan kamar ta yi tsuntsuwa tazo, dan ba hali, ciwon kai ya addabeta, har wani jiri take gani.
Kausar duk tabi ta ruɗe, sabida sosai suke zaune lafiya, Kausar na ƙoƙarin bata girmanta, itama ta riƙe girmanta bata nuna mata ƙyama, ɓangaren Abba Aminu ma ta sauko sosai suke shiri da shi ta amshi ƙaddarata.

Ana sallamo Mamy daga hospital, ƴan uwanta da na Shattima suka ce salamu alaikum. Liman yazo yaga yaran albarka, mahaifin Mamy ma yazo.
Mamy bayan ta yi wanka ta nutsu bayan sallar Isha'i tana zaune tana shayar da Neehal, ta kira Khairy video call.
Acan Abuja dai-dai lokacin Khairy tana falo tana zafin ƙwaɗayi fara take ci ta yanka ɗanyar albasa ta dake Attahiru ta zuba ga uban yaji ta barbaɗa, sai ci take idanunta suna famar zubar da ruwa.
Ganin kiran Mamy ta washe baki tana ɗaukan wayan tare da ɗaga kiran tana shan yaji tace.
"Mamynah ina wuni? Dan Allah Mamy ki haihu nazo kinji..."
Idanunta ta zaro ganin Mamy na shayar da baby fara tass ga wani baby nan riƙe hannun Bahijja ƙasar Dadynta.
Ihu ta fasa har Hauwa da take gefe zaune tana kallon Tv ta zabura tana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Hajiya me ya faru?"
Mamy tayi dariya daga can tace.
Hauwa! Karki biya shirmenta ƙanne ta samu biyu mace da namiji, kingansu nan."
Hauwa ta washe baki tana leƙa wayan tace.
"Masha Allah dole ta yi murna nima murna takami, zan taba zuwa Jigawa, Barka Mamy Allah ya albarka ce su."
Mamy ta amsa da.
"Ameen Ngd Hauwa."
Khairy dan daɗi harda sakin kuka tace.
"Mamy da tun kafin Maghrib ne naji bazan ƙara ko kwana ɗaya ba garin nan, wayyo Allah Ummulkhairi da ƙanne biyu, sannu Mamynah bari na kira Dady naji sammako zan bugo zuwa Jigawa."
Ta faɗa tana katse kiran ta dannawa Shattima

Please Login or Register in order to submit comment