Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

banbancin kaɗan ne, amman yau kalar abubuwan sunsha banban da na jiya, ya hanata kukan sabida tsadaddun kalaman da nashi kukan marar sauti yana ƙara gigitata, hawaye take tana riƙesa tana girgiza kanta, azaba takeji wadda wani salon nasa ya kwashe mata kaso 50% cikin 100% na azaban da takeji ajiyar zuciya kawai take saukewa...

Bayan lokacin mai ɗan tsayi, ya mirgina gefe, yana lumshe Idanunsa, tare da faɗin.
"Alhamdulillah! Ya ALLAH.
Ya faɗa yana mirginowa ya rungumeta yana sumbatar fuskarta zuwa wuyanta da ƙirjinta, ya manna bakinsa akan kunnenta can ƙasa² cikin taushin murya ya furta.
"Thank you so much, my sweet my heartbeat, my Baby Honey my Ruhi. Muahhhh Allah miki albarka i love You Babyn Ruhinta, son so Sahiba."
Kukan shagwaɓa ta sakar masa tana tureshi tace.
"Dady love ba ruwana dakai, Ni ka maidani wajan Mamynah, jikina ko ina ciwo yake min.."
Murmushi ya saki yana kallon kyakkyawar fuskarta, ta ɗan hasken fitilar gefen bed ɗin.
Bakin kukan ya kamo yana tsotsa tare shafa kanta.
Cizonsa tayi a harshensa, ya saki bakin yana dariya yace.
"Ok..Ok! kin rama rigimar ta isa My Ruh oya taho muje na gasaki zakisha chocolate?"
Kafaɗa ta maƙale tana kukanta na zallar shagwaɓa.
Riga ya saka ya cicciɓeta sai bathroom.

Gasata ya yi sosai tana masa shagwaɓa da kuka yana lallaɓata tare da zafafan kalamansa masu tsaya mata arai...
Bayan sunyi wankan tsarki sun fito da kansa ya shiryata ya rungume abarsa suka shige cikin Duvet sai da ta gama masa taɓara yana lallaɓata tare mata massaging kafin tayi bacci.
Tana bacci Shattima ya janye jikinsa daga nata ya ɗauro alwala ya sanya jallabiya ya fara sallar nafi kamar yadda ya saba cikin talatainin dare...

Washegari
Jigawa.
Abba Aminu yana dawowa daga masallaci sallar asuba, ya nufi ɗakin Ammi, cikin Sa'a yana murɗa ƙofar ta buɗe, ya shigo bakinsa ɗauke da sallama.
Tana zaune akan darduma, hannayenta sama tana addu'a, amman bakajin me take cewa.
Lallaɓowa ya yi, ya zauna bayanta ya sanya mata ƙafafunsa, ya zura hannayensa ta hannunta ya haɗe su yana faɗin.
"Ameeeeen ya Rabbil izzati, Hajiyatah ki roƙa mana alkhairi, Amin ya ALLAH."

Ammi ko motsi batayi ba, sai da ta gama addu'o'inta ta shafa.
Ta fara kiciniyar ƙwace jikinta.
Matseta ya yi yana dariya, yace.
"Don Allah ki tsaya Abidah Tawa Ni na ALLAH, magana zamuyi ta fahimta Please."
Ya faɗa yana ƙanƙameta.
Kallonsa take cike da mamaki tace.
"Ok sakeni ai ba dole sai ina jikinka baa zamuyi magana, nima ta Allah ce ba taka ba, kasan inda taka take Aminu, sakeni ka matseni, me kake yi hakane?"
Dariya ya yi yana jan hancinta yace.
"Soyayya mana, ni ba Babynki bane uhm?"
Azafafe tace.
"Na fasa, sake Ni."
Riƙeta ya yi gam yace.
"Don girman ALLAH ki tsaya Amminmu muyi magana."
Tsayawa tayi tana kauda kanta daga kallonsa.
Anutse yana murza tafin hannunta, yace.
"Wlh ina sonki ke shedace, akwai abinda yake zuwarma mutum akan ƙaddara, koda baka son abun ko baka shirya masa ba, yazo maka, akan dole kaji kana son yinsa.

Don Allah Abidah ki fahimceni badan bana sonki ba ƙaddarata tace tazo haka, kiyi haƙuri zan ƙara aure gobe in Sha Allah zaka akai kuɗin auren, tun jiya nayi magana da Kawu Bala, ina son asaka rana ɗaya dana Maryam, dan Allah karki tashi hankalinki wlh ina sonki ba macan da zata ƙwace miki matsayinki awajena..."
Ammi wani irin bala'in jiri takeji azaunen, take taji kanta na juyawa ba arziƙi ta kwantar da kanta ƙirjinsa tana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Ok naji shi kenan Allah ya alkhairi."
Shi kaɗai ta iya faɗa tana sauke numfashi.
Abba Aminu ya rungumeta yana buga bayanta yace.
"Ameeeeen ya Allah Ngd Allah ya miki Albarka Abidahtah."
Kai ta jinjina tana ƙoƙarin zare jikinta yaƙi bata daman ta sakeshi dole ta haƙura amman ji take kamar ajikin garwashin wuta take....


Abuja
Tun bayan da sukayi sallar asubah suke bacci, bayan ya bata maganin zazzaɓi tasha, sabida jikinta akwai zazzaɓi.
Sai 11 am, suka farka, ita ce ta fara farkawa, tana farkawa ya tashi.
Da kansa ya mata wanka ya shiryata suka sauko sai fushi take da shi haka ya lallaɓata, ta yi breakfast.
Ƙarfe shabiyu su Suhailat sukayi shirin tafiya, Khairy ta aza kuka ta riƙe Suhailat da Nadiya gam, bazasu tafi ba.
Shattima ya kamota cikin lallashi yace.
"Yi Baby zan kaiki gobe, bari kukan daman bakida lafiya. Suhailat kuje wajan mota Maleek na jiranku mungode sosai Allah bar zumunci. Nadiya! Ki gaishe da su Ummaku."
Suhailat tana goge ƙwallar rabuwa da ƙawarta tace.
"Mungode Daddy Allah ƙara girma haɗuwar alkhairi, besty bye."
Ta faɗa tana ɗaukar jakarta.
Nadiya ma kukan rabuwa da yayarta take, haka suka fice, Khairy tanata famar rigima Shattima ya rungumeta yana lallashinta.
Hauwa me aikin Khairy ta kwashi kayansu Nadiya ta tafi ya kai musu.
Cikin kuka tace.
"Dady don Allah kabarni nabisu ina son ganin Mamy dasu Ummana."
Hucin ɗumin numfashinsa ya shaƙa mata, yana ɗorata akan cinyarsa, ya rungumeta yana kallon tsagwaron rikicin da take, yana sakin murmushi.
Raɗa ya mata akunnenta.
"Shiiit! My baby tsaya na kira miki Mamy da ummanki har Dad ɗinki shinkenan rigiman ta ƙare koh?"

Ya ƙarashe maganan yana laso tsakiyar kunnenta, tare da sumbatar tsakiyar kunnenta.
Ashagwaɓe ta ɗaga kanta tana kallonsa tare da ƙanƙameshi tana turo masa jajayen laɓɓanta, tana zubar da hawaye.
Tafin hannunsa ya sanya da ɗago fuskarta, tare da haɗe face ɗinsu, yana mata sahihin kallon ƙauna, can ƙasa² ya mata magana yana goga tsinin hancinsa akan tsinin hancinta.
"My sweet heartbeat ba na hanaki zubar min da wannan zazzaƙan hawayen ba, na ba dalili uhm? Zo na shanyesu yi haƙuri yanzu zan kira maki Mamynki."
Ya faɗa cikin wani irin cool voice, yana shanye mata hawayen tare sumbatar dukkan fuskarta, ya mata raɗa cikin kunnenta, ta maƙale kafaɗa tana ɓare masa baki zata saki kuka.
"Ok..! Ok! Ya isa Babyn Ruhinta, wasa nake miki."
Ya faɗa yana shafa fuskarta, ya zuba mata kaifafan lumsassun idanunsa, yana wani irin sansanyan murmushi.
Kallonsa ta yi ashagwaɓe tace.
"Dadynah jikina ciwo yake kuma yunwa nake ji."
Ta faɗa kamar zatayi kuka.
Bayanta ya shafa anutse yace.
"Sorry Babyna zai daina zan miki massage, kinga girkin gidan Auntie sai anyi azuhur, za'a kawo, nasafe ya yi sanyi, yanzu muje kitchen muga abinda zaki iya ci, mai aiki ta miki shap-shap ko mutafi restaurant ne uhm?"

Kanta ta ɗaga masa tana kallonsa tana narkar da fuska, ahankali tace.
"Toh kiramin su mamy kaji Dadynah?"
Anutse amsa da.
"Ok Baby."
Ya shafa wuyanta ya ƙara matseta ajikinsa, yana faɗin.
"Akwai zafi jikinki dole sai Kinsha magani."
Ya faɗa yana ɗaukan wayansa da take ajiye akan Centre table, dan ayau ita kaɗai ya kunna iya families ɗinsa yake waya dasu aciki.
Lambar Mamy ya dialing.
Ashagwaɓe tana tura kanta ƙasan wuyansa tace.
"Dady Ni bana so bazan sha magani ba, yunwa nakeji.."
Tattausan tafin hannunsa ya ɗora akan bakinta yana kallonta, da idanu cikin wani irin love yake mata magana ta yi shiru.
Shirun tayi tana ƙoƙarin cizonsa a tafin hannun, ta gaza kamo fatar tafin hannun.
Murmushi ya yi ya zura mata ƙaramar yatsarshi bakinta.
Kallonsa take ta shiga shan yatsar tana janye idanunta daga kallonsa sabida yadda takejin wata irin fitinanniyar soyayyarsa na ratsa sassan jikinta.

Idanunsa ya ɗan lumshe yanajin yadda take shan yatsarsa kamar ta samu lollipop.
Kiran har ya katse Mamy bata ɗagaba, ya furzar iskar bakinsa anutse ya sake mata wani kiran.
Can kuwa Jigawan Mamy na tare da Ammi Abidah, tunda ta shigo ta gane ba lafiya ba, hakan ya saka tajata suka haye upstairs, Dan su keɓe sabida ƴarta Maryam suna falon azaune.
Suna shiga ɗakin Mamy Ammi ta rungumeta tana sakin kuka tace.
"Bilkisu abu ya tabbata Aminu aure zaiyi, ƙiri-ƙiri yau tun asubar fari ya faɗa min na rasa abinda yake min daɗi ya zanyi Bilkisu??"
Mamy ta kamota suka zauna ta rungumeta tana buga bayanta, ta rasama me zatace.
Ganin Ammi ayanzun tana buƙatar lallashi da bata shawara me kyau wadda zata sakata nutsuwa.
Zamewa anutse tace.
"Hajiyata ina zuwa bari na kawo miki ruwan sanyi Kisha sai muyi magana."
Ammi bata iya magana ba, bin Mamy take da kallo har ta fice daga ɗakin.
Toh lokacin nan ne kira Shattima ya shigo.
Ammi tana gani taja tsaki tace.
"Munafukai an samu ƙananun yara anata zubar da girma."

Lokacin da kiran Shattima na uku ya shigo lokacin Mamy ta shigo da gorar ruwan faro me sanyi har raɓa yake.
Ajiye goran ruwan tai da cup glass ɗin, tana kallon wayanta.
Kiran yana dab da katsewa ta ɗauka tare da sallama.

Shattima anutse ya amsa sallamar yana faɗin.
"Sweetheart barka da rana ykk? Ya Babyna ina missing naku."
Ya faɗa yana sauke numfashi.
Murmushi ta yi tana zama, tace.
"Lafiyar mu lau nida Baby, Ina baby Wai rowanta kake min ne dan ALLAH kwana nawa ko na kirata bana samunta, Please tana lafiya kuwa?"
Murmushi ya yi yana kallon Khairy tare da zare yatsarsa abakinta ya duƙo ya lashi lips ɗinta, ya ɗan ɗago kanta ya manna mata wayan kunnenta, yana manna bakinsa ɗayan kunnenta ya furta.
"My sweet Baby ki nutsu Mamynki ce akan waya Ok?"
Ya faɗa yana janye bakinsa akunnenta.

Cikin murna tana lafewa jikinsa tace.


😥 _A'ISHATOU NAH ALLAH ya jiƙanki ya gafarta miki.🤲🏼😥_

*YI WA KAI!*

17/1/2023

_#MatarɗanAlhaji🫣_


*Bismillahir Rahmanir Rahim*


*108*


"Assalamu alaikum sweee Mamynah i miss You so much, Ina wuni? Ya ƙannena?"
Mamy ta yi murmushi tace.
"Alhamdulillah! Baby ai nayi fushi kam kin wani shareni kwana biyu, hope kina lafiya?"
Khairy ta janye jikinta daga na Dadynta ta matsa gefe.
Ya maidota jikinsa yana matseta gam.
Khairy ta yi lamo, tana cewa.

"Allah Mamy wayana charge da ya ƙare sai ban saka ba, Mamy su Suhailat yanzu suka tafi, nima na kusa dawowa wajanki."
Ta faɗa tana kallon Shattima da hankalinsa wajan waya, yana dannawa, fuskar shi ɗauke da murmushi.
Mamy daga can tace.
"Ai daman zaki dawo Baby, Amman ba yanzu ba kam."
Khairy tace.
"Wayyo Mamy ni dai zan taho, kafin ma auren Ya Usman, da Maryam."
Mamy tace.
"Bakya rabo da shirme, bani Dadyn naki."
Khairy ta ɗago tana kallonsa ta kamo hannunsa, ta saka masa wayan, tana kwantar da kanta ƙirjinsa.
Wayan ya kai kunnensa yana shafa kan Khairy, anutse yace.
"Sweetheart baki tafi wajan aiki bane yau?"
Mamy ta numfasa tace.
"Wlh yau ina hutawa jiya fa har kusan Maghrib ina can, ai na faɗama."
Kai ya jinjina anutse yace.
"Ok huta abinki my sweetheart, ya Babyna?"
Cikin ƙosawa da hira da shi haka kawai, ta ɗan murmusa tace.
"Ƙalau yake, Mi Amor inada baƙi anjima zan taɓoka Please?"
Murmushi ya yi yace.
"Ok bye ki kular min da kanki da Babyna muahhh bye."
Mamy tace.
"In sha Allah Mi Amor bye."
Kiran ya katse yana ajiye wayan, ya ɗago Khairy ya sumbaci bakinta yana taɓa wuyanta da ɗan zafi, ƙasa-ƙasa, ya mata magana, kamar me raɗa yace.
"My Baby Khairyn Dady kinajin zazzaɓi koh?"
Bakinta gaba ta ɗaga kanta, kamar zatayi kuka tace.
"Kuma da yunwa Dadynah Allah."
Goshinta ya sumbata, ya zura hannunsa cikin rigarta yana shafa cikinta, ya miƙar da ita yace.
"Ok muje ki kwanta zamuje restaurant me kikeson ci?"
Ta faɗa tana janyota jikinsa, yana sake shafa cikinta.
Ahankali tace.
"Shawarma da tsire ina so Sweet Dadynah."
Dariya ya yi yana ɗaukanta kalar ƴar Baby yace.
"Me bakin kwaɗayi da kuma me kikeso my sweet Baby uhm?"
Raɗa ta masa akunnensa.
"Dadynah su kaɗai nake so ."
Anutse yace.
"Ok an gama my baby."

Ɗakinsa ya Kaita ya kwantar da ita, ya sumbaci kumatunta, yana ƙoƙarin zame hannunsa cikin nata, anutse yace.
"Karkiyi bacci fa! Yanzu za'a kawo miki Ok Babyn Ruhinta?
Kai ta ɗaga tana sakin hannunsa tana lumshe idanunta.
Anutse ya fito, ya kira Maleek yana faɗa masa abinda zai biya (*Vanilla Restaurant Abuja* ) ya siyo masa.
Ba'afi 30 minutes ba, Maleek ya kawo masa, da kansa ya ciyar da ita, ya bata magani ta sha, ko 20 minutes batayi ba, ta yi bacci ajikinsa...

Can kuwa Jigawa bayan Shattima ya katse kiran, ta ajiye wayan tana sauke ajiyar zuciya, miƙe ta dawo kusan Abidah ya buɗe gorar ruwan ta ɗauki cup ta tsiyaya mata, ta beƙa mata tace.
"Daure ki shi Hajiyata."
Ammi ta amshi cup ɗin takai bakinta.
Sai da ta shanye ruwan tass, ta ajiye cup ɗin.
Mamy ta ɗauki remote ɗin A.C ta ƙara gudun A/C ta zauna dab da Ammi, ta kamo hannayenta ta riƙe tana murmushi tace.
"Hajiyata saboda Allah akan ya faɗa miki zai ƙara aure shine kika tashi hankalinki haka? Kenan hira da mukayi ranan bakiji ba, baki ɗauki shawaran da na baki ba?"
Ammi tana share hawaye tace.
"Haba! Bilkisu an faɗa miki ni dutse ce irinki? haka kawai mijina uban ƴaƴana wanda nake so nake ƙauna, tun auren ƙuruciya, yana sona ina sonsa, tunda jajayen sawu bai min kishiya ba, sai da ƴaƴanmu suka girma zai tarkato auren ƙaramar yarinya, azo arinƙa zubamin hauka acikin gida? Keda kikaga zakiyi haƙurin ai kinyi.
Ni fa bazan iya ba ina laifin idan ma jarabace abun ya nace sai yaji sabon gurin, tunda Ni ya gama rarakeni ya kwaso bazawara mai ɗan shekaru, amman sai ya kwasomin budurwa ya kwaƙwaleta gabana yana famar rawan jikin jinya inaji ina gani wlh baza'ayi haka daniba..."

Mamy sosai dariya ta kamata da kuma kunyan kalaman Ammi batasan har haka Ammi takeda kishi ba.
Gyaran murya ta yi tana sake riƙe hannunta, tace.
"Don Allah Abidah kiyi haƙuri ki nutsu, ki kama kanki, ki daure wa yace miki ni dutse ce? Humm kina ganin banajin kishinsu ne? Kawai dauriya nake da kawaici da siyawa kaina kima da daraja, kuma wlh na samu tunda ga shi ya haɗani waya da ita ma shakka yake, sabida me yake hakan? Dan na riƙe girmana na siyawa kaina daraja.

Kisan Allah tunda Aminu ya furta miki zaiyi auren nan, toh fah Koda zakibi titi tsirara akan haukan kishi wlh sai ya yi, idan kinga baiyi ba daman can ƙaddarasa ba auren.

Abinda nake so dake kiyi haƙuri ki kwantar da hankalinki dan Karkiyi abinda zaki janyowa kanki raina wajanta, ƴan shilan nan sai ana binsu asannu, duk abinda kika san kina masa abaya kici gaba karki fasa kima ƙara himma wajan kyautata masa, ki ƙara ɗaura ɗamaran sake gyara kanki ciki da waje, idan ya nemi haƙƙinsa karki guje masa basa haɗin kai, ki nuna masa aurensa bai dameki ba, wlh sai jikinsa ya yi sanyi.
Kiyi haƙuri don Allah ki zauna da mijinki lafiya, ki kauda kanki daga gare su zaki zauna lfy, ki daure abun daurewane kuma idan kayi haƙurin kaine da rabi, da ya gama ɗaukin amarcin zai dawo kamar da wlh kinji na rantse miki, yaran nan na yanzu ba kowa take tsayawa tasan me suke so me basa so ba, ba kowace bace mai cikakkiyar tsafta da iya girki da kula da miji sosai akan shimfiɗa.
Dayawansu ayi soyayya ba'a tsayawa a tantance me miji yake so me baya so, watan sai ƙazanta, watan ba iya girki ba juriya wajan kwanciya da miji, ahaka za'a iya amshe miji idan dai ba wata hanyar aka biba. daga yanzu ina son ki kwantar da hankalinki akan dole ki tsaya kai da fata akan auren nan domin siyiwa kanki kima da daraja, wlh abun kunya ne yarinyar nan ta shigo gidan kina wannan haukan kishin, rainaki zatayi ta tsiri masa duk abinda taso agabanki ta ƙarasaki, haka zatayi ta fallasarki cikin danginta idan masu ƙarancin ilimi ne su tunzurata har sai ta samu damar fitar dake, ta hanyar makirci, amman ina miki magana ne akan wacce batada cikakkiyar tarbiyya. Don Allah dan Annabi idan dai har da gaske dan na baki haƙuri na faɗa miki gaskiya kika zo wajena, toh karki tafi ko ina karki kuma canza ki daure ayi komai dake, kinga daɗin abin ranan ɗaya ne da daughter Maryam muna kewaye dake tare da ƴan uwanki komai zaizo da sauƙi, kiyi haƙuri daman duk wanda kikaji ance ya yi haƙuri an cutar da shi, idan kinyi haƙuri yanzun gaba kaɗan zakiji daɗinsa Please Hajiyata, ki daure, idan kinji abun nason fin ƙarfinki, ki ɗaura alwala kiyi sallar nafila raka'a biyu kiyi addu'o'in da duk kika iya, ko ki karanta Qur'ani mai girma,
wlh babu wani abunda zai dameki, da haka na yaƙi zuciyata tare da Sheɗan tun kafin na bijirowa Shattima da auren Khairy sai da na fara yaƙar zuciyata da sheɗan kafin na bijiro kuma Ubangiji ya amsa min da sauƙina banajin tashin hankalin da zai hallakar dani bare abun cikina, wlh ina ƙaunarta har cikin raina bana mata kallon kishiyata, sai dai kishi halak ne dole zanji kishinta ko yayane, dan haka shawarata gareki daga nan wajena karki je wani wajan dan neman shawara wlh ki kiyayi kanki, da Mama nada raine bana shakkar ki tunkareta sabida uwa tagari ce, Allah ya gafarta mata ya jadadda rahma gareta."

Mamy ta ƙarashe maganan tana ɗan buga ƙirjinta, ta sake cika mata cup da ruwa ta bata.
Amsa ta yi ta sha, tana beƙa mata cup ɗin.
Rungume Mamy ta yi tace.
"Alhamdulillah! Haƙiƙa Bilkisu ina kyautata miki kyakkyawan zato ke irin matan aljanna ne, kirkinki haƙurinki kawaicinki kyautatawarki addiniki tsoron Allah'nki tsaftarki tausayi jin ƙanki ga kowa abun koyi ne wlh, in Sha Allah Bilkisu nayi miki alƙawarin zama lafiya da ita na zubar da dukkan ƙudirina akansa, na daina haukan kiransa baby suje can su ƙarata amman abu ɗaya ne bazan iyaba janta jikina, wlh bazai yuba yarinya ta kwana da miji gari ya waye ta dawo tana naniƙata tana kirana da Ammi, dan ubanta idan Ni uwarta ce bazata kwana da mijina ba ehen, bazan ɗauki wannan ba, kowa ya zauna matsayinsa zamu gaisa ko hira sama² amman banda ninniƙewa jikina ana kwana da mijina..."
Mamy ta rufe mata baki tana murmushi tace.
"Allah na gode maka, Abidah kina sakani jin kunya Wlh, yi haƙuri naji bazaki sake da ita wannan ra'ayi'ki ne bazan matsa miki ba, Ni dai duk abinda zai zubar miki da kima ko daraja bana son kiyi."
"Wlh na miki alƙawari wannan ne dai banyi ba."
Mamy tace.
"Na gode sosai Allah ya ƙara mana juriya da haƙurin zama da mazajanmu."
Ammi ta taɓe baki tace.
"Ameen, ai dole ayi haƙuri dasu tunda shekarar zubar da girma ta kama uhmmm!"
Mamy ta ƙyalƙyale da dariya tace.
"Hajiyatah Allah barmin ke."
Ammi ta miƙe tsaye tana murmushi tace.
"Muje ƙasa ki haɗa min wani abun me daɗi naci yau dan masifa ko baƙin ruwa ban shaba sai yanzun."

Mamy ta shafa cikinta da yake motsi tace.
"Baby uwannan taka sai addu'a fa!"
Ammi ta shafa cikin tana faɗin.
"Kai dan ubanka ko dan ubanki baki tashi zuwaba sai da ƙaroma ubanka ko ubanki Aminu mata?"
Mamy ta ɓata fuska tace.
"Salon ki koya masa ko koya mata fitina zagi aciki, bakisan suna jiba kuma danme ba uwata ba sai uban?"
Ammi ta ƙara shafi cikin tana hararen Mamy tace.
"Naƙi na zagi uwarsu me uwarsu tamin baiwar ALLAH, Ni muje kiban abinda zanci."
Mamy ta girgiza kanta ta kama hannunta tana dariya suka fice....

Mutan Abuja yau dai ya barta ta huta baiyi ba, sai dai an sha romantic, kafin ayi bacci maƙake da juna.
Washegari da yamma aka kai kuɗin auren Kausar, an tsayar da ranan auren rana ɗaya dana Maryam.
Yau Kausar farin ciki har ruwa ta zubar a ƙasa ta sha.

Misalin 11 na dare Abba Aminu zaune yana chatting da Kausar, sai murmushi yake.
Ammi tunda ta sallami yaranta ita ma ta shige ɗakinta, ƙishirwa ta fito da ita, ta hango yana zaune yana murmushi.
Wani abun ya tokareta kishi sosai taji, sai ta dake tace.
"Ai kuwa yanzu zan hana firan."
Ƙarasowa ta yi ta zauna, kusansa tana faɗin.
"Abban Abdoul kallo ake?"
Da wani irin sauri ya danne wayan yana jefa aljihunsa, yana kallonta cike da mamakin sauyawar tata.
Gira ta ɗaga masa tana shafo fuskarshi tace.
"Don Allah muje ka kwanta ka huta yau kayi hidimar tara jama'a ƴan kai kuɗin aure."
Tsaye ta miƙar da shi ta kama hannunsa.
Binta yake kamar raƙumi da akala, yana faɗin.
"Abidahtah! Da gaske kin fasa fushin dani?"
Bata tanka masa ba, har ɗakinsa ta rakashi, ta taimaka masa ya yi wanka ya shirya kamar da can haka yau ma suka kwanta kuma komai ya gudana tsakaninsu na ma'aurata, ta basa haɗin kai magungunan masu kyau da inganci wanda take haɗawa kanta, sun ƙara mata kima daraja, sosai ta daure ta ɓoye kishinta wanda yake cinta, ai kuwa ba karamin daraja da kimaba ta ƙara yau, sai albarka yake saka mata, yau dai ta hana jira hari da wayanma sai washegari bayan sallar asuba ya ɗauke ta kuma ba kai ga duba saƙonba ya ajiye ya koma baccinsa, Ammi taje dan yimasa girkin breakfast...
★★★

Kwanci tashi ba wuya yau Babyn Ruhinta ta kwashe kwana goma cif gidan Shattima, A Abuja.
Wata irin soyayya suke mai wuyar mantawa, acikin kwana 10 ya kusanceta sau 5 har yanzun bata saba ba, tanajin ɗan zafi shi kuma ogan Gara kawai yake kwasa kamar zai mace dan daɗi, wani irin bala'in so yake mata da riritata kamar ƙwai, ya koyamata wata irin fitinanniyar soyayyarsa ta ƙara shaƙuwa da shi sosai.
Ayanzun kullun da safe koda yamma zata kira Mamy suyi fira, kwana biyu uku zata kira liman da Inno su Anne iyayan Mamy tana kiransu.
Haka ɓangaren Zainabu kullun zata kira Dad ko Nadiya su bata Zainabu tayi ta zuba mata surutu ita kuma tana dariya ba bakin maidawa sai dai ta mata text.

Ɓangaren Shattima da Mamy kullun basuyi wayaba zasuyi sau uku, hira mai tsafta da daɗi ta soyayya, suyi video call yana ganin ɗan cikinta wanda ya tasa masha ALLAH ya ƙara mata kyau ta ɗan buɗe kaɗan kamar ya kamota ta wayan haka yake ji.

Maryam har yanzu suna gidan Mamy Usman yazo ranan Lahadi ya wuni ya koma, yasha karrama wa wajan Mamy, daga can ya wuce gidan su Maryam ya gaishe da Commissioner da Ammi ya biya gidan kawun Kariman YANKAN WUƘA ya gaishesu ya koma Kaduna wajan aikinsa.

Aliyah tun daren jiya take naƙuda sai yau da misalin ƙarfe 3 na yamma Allah ya sauketa lafiya, ta samu ƴarta kyakkyawa mai kama da Salim, jajir da ita, taci uwar azaba ba kaɗan ba, sai ga Salim yana kukan tausaya mata, da alƙawalin riƙeta da Amana, sai washegari da safe aka sallamesu.
Suna zuwa gida masha ALLAH ƴan uwan suka fara cika gida kowa na yabon jaririyar.
Salim ba kunya ba tsoron Allah ya ɗauki hoton Baby yana, ɗorawa a status.
Umma tankira Ammi da Mamy tana shaida musu haihuwa, suka mata barka sukace zasu zo ganin Baby, Mamy ta faɗa ne badan zata je ba, dan har zuciyarta bata fatan abinda zai sake haɗata da zuri'ar Hashim.

*Abuja*
Yau Shattima ya cika kwana 14 cif da Mamy ta basa, ayau zai koma Jigawa wajanta.
Wani irin kyau sukayi da gashi har Khairyn sunyi mulmul abinsu, sai sheƙi suke.
Tun bayan sallar asuba Khairy ta haɗa kayansu har ita anata haukan tare zasu tafi, ya ƙyaleta ne dan karta masa koke-koke, yasan yadda zai mata ya gudu.
Kwance yake saman katafareren gadonsa, daga shi sai gajeran wandon, ko riga babu a jikinsa.
Saƙonni yake dubawa a email ɗinsa, ɗakin sai wani irin fitinannan ƙamshi da sanyi yake tashi mai ratsa zuciya.
Khairy tafe take cikin wata irin nutsuwa, sanye da wani mini skirt, fari sai riga bata kai cibiya ba, mai bata hannun baƙa mai shegen kyau, kan anyi mata manya kalba sun mata kyau, hannayenta zane baƙin lalle wanda bazai wuce kwana ɗaya ba, tayi wani irin murjewa ta yi kyau abunta Tsaf.
Ta buɗe ƙofar falonsa ta shigo, tana murmushi, ganin baya nan ta ɓata fuska tana kiransa.
"Sweet Dadynah! Wai Ina ka tafi? Mun gama girkin breakfast fa! Har nayi wanka."
Ta ƙarashe magana tana nufar Bedroom ɗinsa.
Shattima yana jiyo sautin muryata ya saki murmushi yana ajiye wayan gefen pillow, Yana kallon ƙofar.
Idanu suka haɗa ta maida ƙofar ta rufe, ta nufo wajansa ashagwaɓe tana faɗin.
"Sweet Dadynah, na fa gama maka girkin muje ka karya kar yunwa ta taɓa min lafiyarka."
Idanunsa ya zuba mata yana kallon yadda mini skirt ɗin ya zauna a mazaunanta, yabi lafiyayyun cinyoyinta ya laɓe, mitsitsiyar rigar jikinta, ƙirjinta ya bayyana ta yi wani irin kyau.
Zaune ya miƙe yana sakin murmushi ya ware hannayensa.
Da sassarfa ta iso bakin bed ɗin, ta kamashi ya ɗauke ta cak ya ɗora akan cinyarsa.
Kissing wuyanta ya yi, ya lashi ƙasan wuyanta, ya ɗago kansa ya sumbaci kumatunta ya shafi kitson yana jan jelar kitson ya tsotsi haɓarta, yana ɗagota sosai anutse yace.
"Babynah kinyi kyau dayawa, me yasa bani nayi miki wankan ba?"
Nipples ɗinsa ta shafa, ta duƙa tana lasa ta sumbaci tsakiyar ƙirjinsa,hannayenta ta saƙala wuyansa tana kallonsa tana murmushi ta sumbaci hancinsa tana lasar ƙassan wuyansa ashagwaɓe tace .
"I love You My sweet Dadynah, Ruhina madubin dubawata, Allah ina sonka dayawa kaji?"
Ta faɗa tana manna bakinta akan nashi.
Special kisses ta dinga masa, wanda ya ruɗashi, ya shiga biye mata, ya janye rigarta ya fara shafa Twins ɗinta cikin wani irin salo, yake wasu dasu, suna kissing ɗin junnasu.
Ta dinga banƙarewa ta zare bakinta anashi, ashagwaɓe tace.
"My Ruhi kasha mama,

Please Login or Register in order to submit comment