Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

AK dashi abinda nike son kaji ,km Kayi aiki dashi bai wuce kuje ku mata aure ba. sannan
idan kunyi mata aure shima ku Bar garin nan gabadaya daita ku kaita irin Far place din nan kMr irin su sambisa ko maduguri can ta zauna to idan kayi hk may be zaka samu nasarar iya rabani daita but as far as tana wannan gari Danike ciki na Lagos rabani daita zai Yi matukar w...AI akil bai Kai ga karasa mgnrsa ba on expecting yaji hannu AK ya damki makogwaronsa da karfi yana huci musty da Malik Sukayo kanshi suna kokarin janyeshi daga irin rikon dayayi masa tare da bashi hakuri ...kabar shi zamu dauki matakin hadashi da hukuma right now tunda har ya amsa da bakinsa bazai iya rabuwa daita ba ..Amman ina ko sauraronsu AK baiyi ba ran maxa ya rigada ya hautsine sai ma sake damkar makoshinsa da yayi yana cizan lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa how dare you to talk to me like this yau zan kawo karshen tantirancinka zan kasheka so that nakare rayuwata a prison ......
akil iya wuya yaci ahannu AK gabadaya yasoma fita hankalinsa idanuwansa Sun soma yowa waje har yasoma shure shure da kafafunsa.............

Mmn sudais ce
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*almu'hminul qawiyyu khairun' WA'ahabbu ilallahi minal mu'hminithaiyf*

*Allah's messenger (s. a. w) said a strong believer is better And deaer to Allah than a weak one*

Page 10


Da wani irin karfi yayi watsi da musty da malik gefe sai gasu sun zube kasa sharaf suna zare idanu, afirgice suke kallon AK da matukar tsoro, dan basu taba ganinsa cikin yanayi na firgici da tashin hankali irin hk ba .
Murya a kausashe AK yasoma mgn still hannushi na damke da makogaron akil wanda ke ma'alifa sbd tsabar wuya.

ta ya zan barshi.?

Ta yaya zanbar wannan kafirin azalimin katon mugun maci amana ...?

ko bakuji abinda yake cewa akan Zainab bane....?

.zeey Zeey tawa zai cewa hk sbd shi... Sai km yayi shr yana me danne lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa. babu inda baya rawa ajikinsa.. Gabadaya jikinsa kirma yake... Malik da musty suka sake yowa kanshi suna kokarin karbar akil da makoshinsa ke rike da hannunsa Wanda ke kokarin kai shi barzahu...

pls AK kayi hakuri ka Sake shi hk ko yanzu yaji ajikinsa, yasan kafi karfinshi ba km zai taba hada kanshi da kai ba injicewar musty ..
Shi kuwa Malik jikinsa ne ya dauki rawa tsabar firgici da tsoro, ganin bilhakki AK kokarin kashe akil yake.. Bakinsa na rawa yace A.....AK kayiwa girman Allah da darajar Muhammad rasulillahi ka sake shi hk.ka sake shi kar kasheshi Kasa dukkanmu mushiga uku.

ai nafi son hk.. nafison na kashe shege kowa ya huta dan barin irin su akil a doron kasa maseefa ce.. Kubarni na ganar dashi ba irinsu abdulkabir akewa wannan cin amanar ba akwana lfy....

sai da AK ya tabbatar da akil ya jigatu, sosai ahannushi wanda ko gaba bazai sake maimaita
irin abinda yayi masa ba sannan ya wujijjigashi yayi jifa dashi gefe yana fidda numfashin .
A harxuke ya bi gAngar jikin akil din da kallon tsana yana furzar da numfashi me dumi daga bakinsa .
AI yadda suka ga akil ya zube kasa warwas tmkr wani matacce babu wata alamun numfashi atattare dashi , yasa gabadaya suka sake shiga rudani da tashin hankali fiyye da farko. kowanensu yaja da baya atsorace kirjinsu na bugawa pat.. Pat.. .


Kai tsaye inda fridge din musty yake AK ya nufa ya dauko ruwan swan water me shegen tsanyi ....still Malik da musty suna tsaye cirko cirko a matukar tsorace babu wanda yayi kokarin karasawa gareshi. AK yazo ya wuce ta gefensu gumi na tsiyaya a ilahiri jikinsa ya dawo Inda akil ke kwance asume.. Ya balle murfin robar ruwan ya zame wandon jeans din dake sanye da kungunsa, yayi filinging dashi ya saura daga shi sai rigar jikinsa da boxes Sannan yashiga tsiyaya masa ruwan nan me Dan karan tsanye sai da ruwan ya kare tas akil bai farfado ba .
sosai Malik ya sake gigicewa ya yo kan akil yana daura hannusa gurin hancinsa domin son jin ko numfashinsa na nan Amman shr bai ji komai ba .hkn yasa ya kalli AK cike da wani yanayi May firgitarwa sannan murya a raunace yace ka kasheshi fa... Ko kallonsa AK bai yi ba ya sake dauko wani ruwan ya bullula masa sannan akil ya farka a mutukar frigice yana sakin dagon ajiyar zuciya tare da cewa wayyohhly .....dan Allah ku Yi hakuri karku kasheni wallahi wallahi wallahi ba laifina bane, Zeey ce tasoma min tallar kanta da kanta tare Da kwadaita min kanta da surar jikinta, itace ta nemeni Dana dinga biya mata bukatarta aboye batare da sanin kowa ba itace ..... Wlh itace...

Wata uwar razananniyar tsawa AK ya buga masa yana me take masa kan joystic dinsa da kafarsa daya.
kara akil ya saki me tsanani da firgitarwa yana rokonsa dayayi hakuri bazai sake ba ......

Kama sake karamin tantiri.. ai kai acikin gahurtattun yan iska Ma dan karami kwaro ne kai, zance Zeey itace tasoma maka tallar kanta kome kome what even sha ..nasan wannan, ma zance karya ne zance banza domin nasan Zeey tawa kamilalliyar mace ce ba yar iska bace irin ka..me Zeey zatayi da kai ....wani dadi zaka jiyar daita da wannan joystic din Naka?
Ya fada Hk yana kallon fuskarsa ranshi a dagule dan takaici ..
Hkn yasa akil kai dubansa ga joystic dinsa ke kwance ....
..idanu AK ya lumshe yana sake jin takaicin abinda akil yayi masa.
Am sorry... Akil ya fada muryarsa na rawa. Murmushin takaici AK yayi tare da cewa sorry for what? ya tmbyeshi yana bude mayatattun idanunshi kmr bai San abinda yake nufi ba.. Ya janye jikinsa daga kusa akil ya nisanta kanshi daga gareshi yana girgiza..

tunani akil yayi matsawar yasaka taurin kai fa AK bazai Bari yafita dakin da ishashiyar lfyr jikinsa bazai iya yi masa lahani a yadda yake kallonsa.
Dan hk Da sauri ya Rarrafa zuwa gabansa yayi kneeldwon tare da cewa am sorry for what I did to you,i realize my mistake.. but I have tel you the truth what's between me and z....... Bai kai karshen mgnrsa ba AK ya katseshi Ta hanyar daga masa hannu da lailayo uwar ashar ya maka masa.. its too early to say this stupid sorry... Nace da wannan banzar joystic din naka Kake kokarin shiga cikin rayuwar sister dina..? Wlh AK ka yarda iyakacin gskiyata na fada maka Idan baka yarda ba GA Wayata ka duba zakaga komai acikinsa yakarasa mgnr yana janyo wandansa dake yashe gefe ya ciro wayarsa ya mikawa AK.
Ka amsa kaduba video's ne da pics din komai dake tsakaninmu da Zeey , wata irin fizgar wayar yayi da karfi ya bugata da tais yasa kafa ya taka yana kallon tsakiyar Idanunshi karya ne babu abinda zaka gaya min na yarda ko na amince sbd nasan Halin makircinka akil ...

kana son ne kawai kayi blackmail dinta agurina amman abinda bakasani ba Duk abinda zaka shekara kana fada akan Zeey baxantaba yarda dashi ba har duniya ta nade.. ..
The next thing abinda zan fada maka gereway from her or else i kill you with my hands ..........
akil stop attracting my sister or else I will kill you for nothing yakarasa mgnr yana hargagi tare da nuna masa yadda zai kasheshi..
akil yashiga girgiza masa kanshi alamun yaji .
Amman a zuciyarsa kuwa sabanin hk ne Dan ,kwata kwata bai ji abinda AK ya fada din yayi touching dinsa ba, wanda har zai sa ya iya rabuwa daita sai ma sake tunzira zuciyarsa dayayi.barin ma yadda ya rufe idanunshi yaki yardadashi .
sai hauka yake akan yarinyar da ya dade dayin disviging dinta since.
" ranshi yayi mugu mugun baci akan abinda AK yayi masa yanzu ...dan hk ya rantse yaci alwashin sai idanunshi sun tabbatar masa da hk..
Sai idanunshi Sun gane mishi Zeey akwance ajikinsa suna having sex yaga yadda zaiyi..

musty Malik ku Zama witness akan wannan zance wlh idan na sake ji kona gani da Idanuna akil na bibiyar Zeey I will...i will kill this stupid goat .

Kayi hkr Inshaallahu bazai sake ba wannan ma tsautsayi ne.....

Ko tsausayi ne ko ganganci ne.
am not care what I know you guy's should tell him ya fita cikin rayuwar Zeey ya fadi hk yana Tureshi daga gabansa .
Ya juya da niyyar fita ko me ya tuna ya juyo.
ya jawo wuyan rigarsa kiiiiiiii yana janshi akasa
ya fice dashi daga dakin a fusace ..

musty da Malik suka biyoshi aguje suna kiransa Amman ko tsayawa bai Yi ba .balle yasan dashi suke .
"malik ne yayi saurin shan gabansa yana ware duka hannuwansa pls AK Dan girman Allah kabarshi hk... Ina zaka tafi dashi hk .?
Kaduba kagani yayi nadama har yabaka hakuri sannan yabaka wayarsa ka duba effedance din dake ciki Amman kayi waste da komai yakamata ace ka tsaya kayi tunani akai .
Ka sauraeshi shima .

Wata uwar razananniyar tsawa yabuga masa yana cewa babu wani sauraransa da zanyi.. Nafiku sanin waye akil... nasanshi fiyye da yadda kuka san kanku... ..
Babu wata sheidarsa Ta karya da zangani ......

sannan Duk wannan rokon da yake min ni nasan bai yi ladama ba har acikin zuciyarsa. Amman zan kaishi inda zai Yi nadama, zanje dashi gurin mahaifiyarsa tai sheida sbd randa sakon mutuwar danta zai zo mata she hav oready know the reason .....

AK ya kauce ya sake taku daya Malik ya sake tareshi pls karkayi hk is not on fair ka kaishi gurin mahaifiyarsa hk .
kalli fa yadda yake.. I don't care Malik but if I work you stop me I will deal with you ko km na hada daku ya Fadi hk sounding so harsh, take Malik ya kauce yana bashi hanya. Sbd yasan zai iya aikata fiyye da hk.


Kai tsaye bayan boot din motarsa ya bude ya jefa akil ciki ya kulle da key shi km ya zagaya fuskarshi a daure yashiga mazaunin direba ya fice daga gidan ai da mugun gudu suka shiga tasu motar suka bi bynsa.

Kusan atare suka kai gidansu akil.. Ak ya fito daga mota yana gyara kolar rigaras sannan ya fito da akil wanda ya hada uwar gumi ,sai tsiyaya yake ranshi abace zuciyarsa a harzuke kmr zata fashe tsabar takaici .
"gabadaya ya kasa komai yasaka cewa komai yazama tmkr mutun mutumin sai Bin AK da kallo yake da mamakin kaskancin dayake son Yi masa tare da tozarci .
ko kallon inda musty da Malik ke tsaye bai Yi ba ya nufin cikin compound din gidan dashi yana ihun kiran sunan mahaifiyar akil aunty...... Aunty dayake hk kowa ke kiranTa.

kafin kace me take mutanen gidan suka shiga firfitowa sakamakon wannan sautin ,sukayi cirko cirko tsaye .
AK yayi wurgi da akil a tsakiyar compound gidan yana huci tare da sake kiran sunan aunty....

mahaifiyar akil ce ta fito daga karshe kasancewarta Mace me kiba da nauyin jiki.. Tana ganin AK ga akil yashe akasa .
duk da cikin duhun ne kasancewar hasken dake gurin bai wani wadatu sosai ba Amman hkn bai hanata gane tashin hankalin dake tattare da fuskar kowanensu ba...
Lafiya abdulkabir kake min wannan kiran mafarantar tmkr kai da wata sa'arka .....?
Idan ma wani Abu ne ya hadaku da abokin naka ai Ciki yakamata ka shigo ba WAi katsaya daga nan ba....

Kai akil meke faruwa?

meyasa naganku hk, Kai da abokinka,?


Akil ya mike tsaye yana kakkabe jikinsa ranshi a mutukar bace yace wannan ba abokina bane aunty makiyi ne.... Makiya na ne..
Makiyi km akilu aunty ta tmbyeshi ?
yes makiyi domin makiyi ne kadai zaiyi abinda yayi min makiyina ne kawai zai iya min hk.
,silet stupid goat AK ya Fadi hk atsawace yanzu kake da bakin mgn karamin tantiri.
Nima me zanyi da aBoki maci amana irinka.
" sannan ya juyo saitin da aunty take tsaye Tana kallon ikon Allah .. Gashi nan kigaya mishi ya fita gonata..
"Ki gaya mishi ya fita harkar sister dina or else I will kill him.. Idan bakyason kiyi kukan rashin tillon danki namiji tel him should live my sister, yana kaiwa nan ya juya afusace... tace Kai Kai dawo nan idan bangaya masa ya fita hanyarta ba zaka hada Dani ne kome da Kake wannnan harbin iskan ....?
AI da zuwa kayi kamin duka sai nabi umarninka ,karamin tantirin rasa kunya .
Kazoo har gabana kana wani fadi da ikiarin zaka kashe min "da"... Kmr kasamu kaza.
Kana tunanin idan ka kasheshi zan kyaleka ne? Bari kaji ko ciwon kai akilu yayi bazan barka ba wlh I will make sure I arest you with police....

cak AK ya tsaya daga tafiyar dayake yana me juyowa tare da takowa ahankali yakaraso ya tsaya gaban akil wanda yaji gabansa ya daki uku uku yabada rassss.

Murmushin takaici Yayi
sannan yace Kaji ko..?

Kaji abinda mahaifiyarka tace ko.?

Dan Allah karka fita cikin rayuwarta wallahi idan na sake jin labarin ko kusa daita kaje zan tabbatar da na maka dukan wanda nasAn daga karshe mutuwa zakayi for nothing... ya sake juyawa yana taku ahankali tmkr bai son daga kafafunsa..

kujimin sauran ciwo wai mutumin da bawata ishashiyar lfy gareshi ba yaki ikirarin dahargagin kashe wani.. Takarasa mgnr tana tafa hannuwanta cike da mamaki..
sai byn tafiyar AK sannan mutane gidan suka matso kusa da akil suna tmbyrsa abinda ya hadasu ,Dan kwata kwata su basu fahimci komai..

Uhm banason munafurci da gulma aunty ta katsesu ta hanyar fadar hk.
meyasa Baku tmbyi shi wanca dayazo har gida yayi mana harbin iska da kunfar baki ba sai wannan dayazama mashariyar tsuliyarku...zaku wani da gulmarku ta tsiya kuna tmbyrsa dan kun iya munafurci.
Munafukai Kunxo kunyi tsuru tsuru dan son jin gulma da tsugudidi.. Tun kafin na fita,har kun rigani. Kmr gurin akazo .
magulmatan banza magulmatan wofi makirai ina allonku.. allonku na jahannama..
dan hk kowace shegiya tabani iska karasa mgnr tana ihu sun Sun suka somazamewa daya byn daya babu wanda yace um balle um um ..Kai km AI kaji abinda yace ka km san zuciya irin tashi .
Idan kacigaba da shiga trac dinsa kai ne zaka mutu abanza a wofi dan ba Kai kadai na haifa ba, bazan zauna bakin cikinka ya kasheni ba. kayiwa sauran ya'yana mata hasara Ta juya tabarshi nan..

AK na fita yashige motarsa ya figa da wani mahaukacin gudu.. Musty suka bishi abaya Da matsanancin gudu.. Babu abinda AK keyi sai falfala gudu..
Kai tsaye gida ya nufa daidai bakin get din gidansu yaja birki yana Danna wani mahaukacin hon... Baba me gadi ya taso afirgice yana kokarin ganin kowaye Ta dan karamin hujin get. AI yana ganin motar AK,ne yashiga kokarin budewa da sauri jikinsa narawa,yanagama budewa, ya sanyo hancin motarsa ciki..farfajiyar gida koda Baba me gadi yagama Bude masa get din yaSoma gaisheshi yana daga masa hannu ..Amman AK ko kulashi bai Yi ba.
waje ajiye motocin ya nufa yayi parking ya fito yana layi ..
Musty da Malik naganin yashiga gida lfy suka juyo motarsu daman su tsoronsu kar garin maseefa yaje critical sickness dinsa ya tashin arasa yadda zaa Yi. .

part dinsa ya nufa. .yanashiga dakinsa yasoma balbale botiron gaban rigarsa yakarasa cirewa da whirt singlet dinsa, da Jeans dinsa ya cire canvas dinsa ya ajiye gurin shoerak dinsa sannan ya tattara kayanshi daya gama cirewa yashiga dakin da washin machine dinsa yake ya bude ya zubasu cikin ya nufi bathroom Ya tsaya cikin bathtub yana sakarwa kanshi ruwa byn yayi mix da ruwan zafi kusan minti goma ya dauka tsaye ruwa na sauka ajikinsa batare daya sabawa jikinsa sabulo ba .
"tunani maganganun akil suka shiga dawo masa daya byn daya suna masa kuwa cikin kunnenshi ba laifi na bane Zeey ce tasoma min tallar kanta da kanta Tare da kwadaita . kanta da surar jikinta itace Ta nemi dana dinga biya mata buka....oh shit it can be possible my Zeey can't do this can of thing. kamilalliya ce ba watsatsiya ba ..
me daraja ce ba kmr sauran matan tasha bace ,masu wulakanta kansu. Ita din kadara ce me girma abar girmamawa bazata taba yiwa maka tallar kyakyawan surar da Allah yayi mata..
bazata taba kaiwa akil kanta ba domin biya bukata Zeey din dayasani da ko saurayi batada sannan babu wani da nmj dake zuwa gurinta,tarasa ma inda zata ajiye bukatarta sai gurin akil da joystic dinsa bai wuce girman masoro ba..... Kai dasake wannan zance ma da Ji akil karya ne Sherri kawai yake son yi mata da wanan tunani yagama wanka ya dauro alwala yazo yayi sallah byn ya idar ya koma kan gado ya kwanta rigingine sai ga kiran amminsa yashiga wayarsa yana
dauka tace kana ina?ammi ina part dina. Yaushe kashigo gidan? yanzu ya bata amsa atakaice.
Yanzu wato bazaka daina yawon Daren nan bako abdulkabir sai wani ciwon ya sake kamamin Kai kasani cikin taskon rayuwa tayi mgnr kmr zatayi kuka. am sorry ammi kiyi min addua inshaallahu zan daina.. Allah yasa ka daina bazakazo kaci abinci ba ko akawo maka nan?
, ya rinse mayatatun idanunshi for 2 second sannan ya budesu yana kallon ceiling dakin da fankar dake jujjuyawa ahankali .
muryasa a kasalance yace ammi na koshi for now Amman kisa Zeey takawo min coffee hope kana lfy naji muryarka somehow ?
am cool amminah gajiya ce kawai OK ta katse kiran tana bawa Zeey umarni.

Yana nan zaune jingine zuciyarsa nasaka da warwarar akan Zeey sai gata tashigo dakin bakinta dauke da sallama sanye cikin daguwar riga kasanta flay daga samanta km tayi mugun matseta har ana hango tudun nonuwanta Sun taso sosai hannuta rike da flask da cup na flastic takasara shigowa cikin dakin sosai, ACiki ya amsa mata sallamar datayi ,idanunshi na kanta yana Kare mata kallon tsab ,ya kasa dauke idanunshi akanta so yake ya gano wani Abu atare daita.
yayinda ita km zuciyarta tashiga matsanancin beating akan ganin yadda yanayinsa ya sauya.
gabadaya addua tashiga Yi Allah ..Allah kasa akil ba halinsa na dabbobi yayi masa ba. Jikinta a matukar sanyaye ta tsunguna tasoma tsiyayo.masa coffee cikin cup ta maida murfin flask din ta rufe takasaro inda yake zaune ta miko masa bai ce mata komai ba.
Baya GA nuna mata gefen beside dinsa da yayi da hannusa alamun ta ajiye anan ,.
"wannan shr da yayi mata Yayi matukar daga mata hankali . Yasa tashiga rudani da tashin hankali mara misatuwa.
"take km bugun zuciyarta Ya karu amadadin ta Yi kmr yadda ya nuna mata sai ta janyo wata karamar stood dake gefen
Can ta daura masa tana me juyawa da zumar barin dakin.
tayi tafiya daya biyu ta jiyo sautin muryarsa ke..... Dawo nan....

take jikinta ya sake daukar kirma zuciyarta tashiga bugawa da sauri da sauri ... Ta juyo A-hankali tana takowa Duk taku daya daidai yake da bugun zuciyarta ahankali har takaraso zuwa inda yake ilahiri jikinta na shaking da hannu ya nuna mata gefenshi sannan ya gyara zamansa daga jinginar da yayi zuwa zama sosai yana fuskantarta .
tsura mata mayatattun idanunshi yayi masu dauke da rudani Iri iri da tashin hankali tsawon lokaci ya dauka yana kallonta sannan ya bude bakinsa muryarsa a raunace Ya kira sunanta Zainab..... Tayi shr takasa amsawa sannan takasa dagowa ya kai hannushi zai kamo nata. Tayi saurin matsawa baya tana me
dago idanunta ahankali ta zubesu cikin nasa zuciyarta na Kuwa sbd matsanancin jin tsoron abinda zai fito daga cikin bakinsa.
ganin yadda ya tsareta da mayatattun idanunshi yasa tayi saurin maida kanta kasa ahankali ta suke still jikinta nacigaba shaking... .


zan sake tmbyrki Ki gayamin gskiyr dake tsakaninki da abokina akil?

Ta sake dago a matukar frigice tana kallonsa da idanunta da suka ciciko da ruwan hawayen, ya sauke ajiyar zuciya da numfashi atare . Tayi shr still takasa magana tasaka komai sai kokuwa take numfashinta dake neman barin jikinta..
ya lumshe mayatattun idanunshi shima kirjinsa na wani irin bugawa. Zan sake tmbyrki abinda ke tsakaninki da akil a Karo na karshe domin
"ayau akil yayi maganganu dayawa akan Lamarin dake tsakaninku ,shiyasa nike son sani wannan gskiyr dake tsakaninki dashi .
Ni dan'uwanki ne Zeey ya Bude idanunshi daya lumshe yana kallonta Kada kiyi kuskuren boye min abinda ke tsakaninki dashi .....
muryarta na rawa km cike da in.. Inna tace akwai ...akwai wata sheida da akil yabayar akan maganganunsa akaina Wanda yasa nake hango amincewar mgnrsa karara acikin kwayar idanunka.
Ya girgiza kanshi ya dai ce kece da kanki kika soma masa tallar kanki da kanki .Wanda hkn ya kusan tarwatsa zuciyarta.
"Take hawayen dake makale da kwarnin idanunta suka samu nasarar zubowa sharrrrrrrrrr ......
cike da sanyi jiki Ta zube nan kasa bisa gwiwowinta gabansa muryarta na rawa da..man nasan hk zata faru... Daman nasan AKil sharri zai kulla min agurinka.
..yaya inda har zaka yarda dani babu komai dayataba shiga tsakanina da abokin akil abokinka wanda ya wuce gaisa Ta fatar baki shima dalilin yana matsayin abokinka Ne.
Yaya me yasa zanwa akil tallAr kaina da kaina?
me zanyi da akil me zanci da akil da har zan Kai mishi kaina da kaina .km amatsayin me...?
" Ka yarda dani yayana AKil karya yake..sannan sharri kawai yake son min ..
km daman ya tabbatar min matsawar ban amince da bukatarsa ba zai yi komai akan hk ciki kuwa har da shiga tsakaninmu da kai....
. YaYa ko maxan dunjya Sun kare bazan taba kaiwa akil kaina ba tana mgn tana kuka gwanin ban tausayi kmr gaske ka taimakeni yaya ka tausayawa rayuwata ka rabani da akil bana son ko kallon inda nike ya sake Yi arayuwarsa.
ya mike ahankali daga zaunen dayake jikinsa a matuka sanyaye ya Dagota tsaye bisa kafafunta yana kallon fuskarta cike da ruwan hawaye .
Yasa yatsan hannushi yana daukewa dake silalowa bisa kuncinta cike da tsantsar tauyayinta..
ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana shafa bayanta tare da tsigar rarrashi is OK Zainab I believe you ,yanzu danike jinki ajikinna zuciyarta Ta amince dake ta amince bazaki taba Aikata hkn ba .
da fari zuciyarta Ta shiga zargi da wasi wasi iri iri akan mgnr akil Amman a yanzu na tabbatar da zantuttukansa akanki gababaya karya NE ba gsky.
"shiyasa na hukunta miki shi bisa ga zunubin dayaso aikatawa..
kuka take sosai har da shesheka yashiga rarrashinta da gaya mata word masu dadi da sanyaya zuciya ta wani sake lafewa ajikinsa tana shakar daddaden kamshi turaren jikinsa. Da sakin ajiyar zuciya.
ya koma ya zauna tare daita ajikinsa sannan ya zaunar daita kusa dashi .kusan mintina 15 sannan kowanensu yasamu natsuwar zuciya nan km suka shiga hirarsu irin wanda suka saba ta dauko masa coffee dinsa Ta bashi byn tayi masa mix da me zafi. yasoma sha ahankali kirjinsa na bugawa Wanda yarasa daliln jin hk sai kusan shabiyu ya mike yace suje ya raka Ta kwanta shima kiransa ammi tayi tace masa me Zeey takeyi a part dinsa har lokacin.
har dakinsu ya kaita Wanda zuwa lokacin tuni Iman Ta Dade da yin bacci.


AK ranar kwana yayi yana tufka da warwara akan matsalar dake tsakanin akil da Zeey ya sake yin tir da hali da dabi'u irin nashi dana akil .

Juyi kawai yakeyi akan bed dinsa yakasa runtsawa tunani yake tare da jin zafin irin barnar da akil yaso Yi masa aboye yake yana cikin wannan tunani dayake take km yashiga tariyo maganganun akil inda yake cewa Zeey ce tace ya dinga biya mata bukatarta a boye batare da kowa yasani ba a take kirjinsa yayi

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment