Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

iyaye acikinta ?
kai fa nmj ne sannan ko babu komai bazaka tasamun matsala da iyayenka ba.
shikenan shekenan... naji..naji ni dai abinda nake son sanar miki ina daf da barin kasar nan at any time zan iya barin kasar nan so duk abinda ya biyo bayan tafiyata karki kuka dani ,ki kuka da kanki.
sannan kar kice naci amanarki kece kikaci amanar kanki .... yakarasa mgnr yana yawo da hannunsa ajikina .
,wani irin abu na dinga ji yasoma min yawo ilahirin jikina wanda ke matukar kashe min jiki a duk sanda yayi .
ina jinsa yasoma kokarin rabani da kayan jikina nayi saurin rike hannunsa.. uhm uhmm taufeek na rigada nayi rantsuwar wani abu makamancin sex bazai sake shiga tsakanina da kai ba.
km ko babu komai i don't have any feelings now damuwata tafi wannan karfi ..
"bazai yiwu ba salemat da me kike son naji? damuwa ta min yawa ki barni na ragewa kaina damuwa ta hanyar samun natsuwarta tare dake .
meyasa kake son yin sex dani...?
sbd ina sonki soyayyarki ce ta haifar da hkn mata nawa nake gani meyasa ban kai kaina garesu ba...?
dan hk karki yi yunkurin dakatar dani domin ina tabbatar miki sai da jamar gidanku gbdy su taru akanmu .
ke nifa ban ki kowa yasan meye atsakaninmu dake ba. dan nifa son mahaifinki yasan komai so that yayi gaugawan aura min ke a wuce gurin.
wallah inda nasan za'a samu wannan matsalar da me gabadaya zanyi aranar daya ganmu kinga babu wata hujjar hanani aurenki..
na zaro ido waje gsky taufeek baka da kirki wato ko mutuwa babana zai yi baka da matsala ko?
bama zai mutu ba aura min ke kawai zaiyi nacigaba da kular masa dake yadda zai yi fariciki yakarasa fadar hk tare da cigaba da yawo da hannunsa ajikina cike da kalamansa masu sanyi da dadin sauraro da nuna min mahimmancina agarinsa har yasamu damar rabani da yar rigar baccin dake sanye ajikina yasoma aika min da romacing tun ina fixgewa da nuna masa ala'mun bana so har nazo na saduda na bada kai mukashiga aikata zina agidan iyayena...... mun dade tare dashi muna morar juna batare da gajiyawa ba kasancewar mun dauki lokaci me tsawo bamuyi ba..
byn komai ya lafa ne ya mike yashiga bayina yasoma wanka ni km na zauna jugun tare da rafka uwar tagumi.
ina nan zaune ya fito ya shirya tsab cikin kayansa ina zaune ina kallonsa kmr na ciyenshi sbd wani irin kyau da kyaun sura Allah yayi masa me tafiya da zuciyar mutun.
ajiyar zuciya na sauke nakira sunansa cikin sanyi murya taufeek ..ya dago idanunsa yana kallona daidai lokacin dayake daure agogo atsintsiyar hannunsa.
ta ina kake shigowa daki na ne..?
muje kigani zan tafi watakila na dawo wata kila km shikenan sai adarul salam sai dai nace allah yasanya alkhairi acikin aurenki naja tsaki waye zaiyi wani aure ?
matsawar ban aureka ba sai dai na mutu babu aure.
sbd kai kadai zuciyata ke so da muradin kasancewa tare ....
uhm wannan ba gsky bane, tunda kinki bin zabina ai dole kibi zabin iyayenki ki auri wanda suke so.... yana karasa mgnr ya ciro wani dan karamin diary wanda bai wuce tafin hannuna ba ya kamo hanuna ya saka min shi ciki ki adana min shi da kya nace maye shi?
kije ki boye a waje me mahimmanci daga baya kyau duba kiga abinda yake ciki .
na amsa jikina a matukar sanyaye na isa inda jakata take rataye , nasaka diary me shege kyau da kamshi tmkr yadda mamallakinsa yake.
shi km ya nufi bancoly tare da yin waning din glass ya bude ya juyo yana kallona jikina a sanyaye nakaraso inda yake tsaye janyoni yayi jikinsa ya rungumeni sosai tmkr wanda za'a kwace masa ni ,banason rasaki salemat ban san meyasa ake son hanani aurenki ba wlh wlh wlh ina mutuwar kaunarki nima ina sonka taufeek...... sai da mukayi kusan minti goma atsaye rungume da juna, sannan ya sakeni ya nufi bancoly ina tsaye ina kallonsa ina kuka me taba zuciya so nake naga ta ina zai bi sai naga ya kama karfen bancoy yana kokarin sauka ahankali ahankali kafarsa daya tana jikin bangon gidan dake zagaye da wayar wutar lantarki sannan yakama wata igiya ta bayan harabar gidanmu ya tafi kasa zuuuuuuu har ya kai kasa ina kallonsa ya sauka yana kakkabe hannunwasa tare da daga min hannu.
wasu zafafan hawaye ne suka gangaro min sbd ganin yadda yake saida ranshi, akaina.
na tabbatar da securities gidanmu sun ganshi a daidai wannan lokacin zasu iya harbeshi .
da gudu na juya na koma dakina na sanya hijab nabiyo bynsa so nake nagamasa kar ya sake wannan kasadar amman ina karasa saukowa na nemeshi sama ko kasa narasa .
nakarasa bakin get gurin securities muryata na rawa na kira sunansa john ko ka budewa boyfriend dina get?
yace yes madam baki san da zuwansa bane?
nace nasani ok yanxu ya fita sbd ke na bude masa amman alhj yahana .
nace nagode sosai john batare da wata alamun tsoro ko fargaba ba nasoma kokarin bude karamin get din zan nufi waje.
john ya dakatar dani yana bani hkr small madam alhj yace kar musake mu barki ki sake fita....
tsayawa nayi kawai ina kallonsa tare da daura hannuna bisa kai ina jin tmkr na kurma ihu hk ina ji ina gani nakoma cikin gida nakarasa dakina ina kuka nashiga nayi wanka tsarki .

ranar bansamu isashen bacci ba tunanin magangun taufeek ne kawai ke yawo cikin kwalkwaluwata .
yayinda zuciyata take bani karfin gwiwar binsa kasarsa wani bangare na zuciyata na nuna min illar aikata hk, duk runtse kar na sake nabisa na bar iyayena.
a hk har bacci barawo yayi nasarar daukata cike da mafarkinsa barkatai.

mgnr matsalata da prof taufeek ta bazu acikin dangina har hjy harira tasamu labari nan fa hnklinta ya tashi ta sake bazama cikin gari gurin bokaye da malaman tsubu akan batun aurena da yakub .
byn taje gurin wani malamin tsubbunta yayi mata duba ya tabbatar mata da duk kina da son auran yakub sai anyisa domin akwai alkhari acikin aurena dashi har ma da rabo a tsakani amman duk da hk zai mata aiki me zafi akan mahaifina da sauran dangi ta yadda kowa zai sake yin na'am da lamarin .
daren ranar data dawo ne daga gurin Boka jannat takawo mata ziyarar dare
ta isketa tana waya da kawarta amadadin ta katse kiran sai cewa tayi ta zauna tana zuwa.
wajen gidan taje ta wajen bayi tana cigaba da waya da aminyarta inda suka cigaba da tautauwa akan ΔΊamarin hatsabibancinsu nan ne hjy saratu taji komai da duk yadda take hada tugu ta hanyar bin bokaye .

hjy saratu batayi sanya ba tayi tattaki tun daga zugu xuwa cikin Cotonou tasamu mahaifiyata da zance abinda tajiwa kunneta sannan tabbatar wa mamma cewar atashi tsaye da addua domin tana ganin ko ciwon hjy babba tana da sanya hannu ciki .
lokacin da mamma tasanarwa mahaifina kin yarda yayi da mgnr ya fututtuke ya hanata karasa mgnr wai hjy harira bata bin bokaye da malamai akansu.
da mahaifiyata ta matsa masa da zance sai ma cewa yayi karta dameshi dan hjy harira bazata taba aikata hkn ba.
dan hk karta sake zuwan masa da irin irin wayan nan zantuttuka marasa ma'ana da kan gado akwai wanda ya isa yayi bawa abinda Allah bai masa ba?
mamma ta girgiza kai ala'mun a'a to karki sake tada zance idan ba hk ba zan saba miki.
ita dai tabar zance a cikin zuciyarta amman tun daga ranar mahaifiyata ta tashi tsaye da Addua sosai akan hjy babba da mahaifina.


shi kuwa taufeek gbdy kasar Cotonou ta fita masa arai zaune kawai yake cikin kasar baya jin dadin zama cikin tare da neman mafitar yadda zaiyi .
zai cigaba da zama cikinta ne alhalin bamu tare ko zai bar kasar ne ya koma kasarsa yaje yaciga da rayuwarsa da matarsa da dansa zuciyarsa tabashi shawarar ya bar kasar kawai matsawar bai samu aurena ba.

a wani zuwa ne da aminyata ramlat tayi byn munsha hirar mu daita wanda rabi hirar duk ta matsalata ce da taufeek da zata wuce ta bar min wayarta ta zare layin tunda ni tawa wayar tuni an karbe.

dan hk ta nan muke mgn da taufeek dina sai mu kwana muna waya dashi batare da mun gaji da juna ba .
tare da musayar kalaman soyayya .
ni kaina ina jinjinawa yadda taufeek ke maitar sona da kaunata ban yi tsammanin yadda ya mallaki sirrin jikina zai iya cigaba da sona ba.
amman kullun cikin nuna min kulawa da soyayya yake duk da babana yace bazai bashi ni ba amman yakasa rabuwa dani to acikin hirarmu yake sanar min da matsawar bai samu aurena zai bar kasar .
ni km nake karfafa masa gwiwar zamu mallaki juna matsayin mata da miji.
dan hk kullun muna makale a waya dashi ko what's app, tare da yin video cal amman yana yawon min complain kasar Cotonou ta isheshi sannan yayi dayasanin zuwansa salemat idan nasan zan hadu dake na kamu da matsanancin kaunarki mahaifinki ya hanani aurenki da koda billions of dollars bazan xo kasar nan ba.
sai nace ya daina fadar hk sannan ya daina fidda rai da zamuyi aure irin irin wadan nan magangun dayake yawon fada min .
wani lokacin nasa masa kuka sai km ya koma rarrashina wannan communicatio din da muke samu dashi yasa hankalina yasoma dawowa gangar jikina na fara samun natsuwa har iyayena suke ganin kmr na hakura ne da zance taufeek ne ba su san muna makale da juna ba.


byn wata uku wanda yayi daidai da watana shida kenan a tsare agida batare da na leka koda kofar gidanmu bane ...
taufeek ya sanar dani zai zo gidanmu akaro na karshe ya sake rokon babana sbd shi jibi zai bar kasar km bazai sake dawowa cikinta ba. jikina yayi sanyi amman
naji dadin zuwan dayace zai yi gurin babana .
ranar kwana nayi ina kaiwa Allah kukana.
gbdy sai naji wata natsuwa acikin zuciyata amman yanayina ya sauya banda faduwa gaba babu abinda gabana ke yi..

washegari da yammacin ya iso gidanmu ina kwance akan gadona sanye cikin riga hamless fara sol da wando pencil jeans .
na tufke gashina atsakiyar kaina naji wayata na babireting na mike zaune sbd nasan kowaye ya kirani .
ina dauka nace ka karaso ne?
yace gashi acikin compaund din gidanmu ki leko naga beaty face dinki tukun ko zan nasamu natsuwar fukantar babanki.
na fito daga dakina na nufi babban parlour gidanmu inda bancoly dake facing din duk wanda yashigo harabar gida.
na tsaya ina kare masa kallo daga samansa har kasa sanye yake cikin wasu haddaun kaya masu maseefar kyau da tsada wando baki da riga fara sol sai yar saman rigar me badadden gaba shima baki me dagon hannu iya gwiwa .
kafafunsa sanye cikin cover shoe baki wanda ke daukar ido tsabar kyallin hkn yasa kyaunsa sake fitowa fili sai wani farin glass dayasa ya manne idanunsa dashi tsadadden murmushinsa ya sakar min nima murmushi nayi masa tare da daga masa hannuwana duka na hade babban dan yatsana da me bi masa, ala'mun yyi kyau.
ya sake yin murmushi ina kallonsa yakira daya daga cikin securities yace ya masa iso gurin babana..
mu km muka cigaba da kallon juna, byn kmr minti goma sai ga john ya dawo yace masa ya biyoshi abaya suka shiga har parlour da babana yake zaune john ya kawoshi ya juya .nima tun sanda yabiyo byn john na koma ciki.
" kai tsaye part din babana nayi nasam guri nesa kadan dasu na rabe batare da babana ya gani ba.
da sallamar ya isa cikin parlour inda babana ke zaune yana shan coffee ya dago yana ganinsa ya hade rai sosai dan bai tsamaci shine yazo nemansa ba.
daurewa yayi ya amsa masa sallamar aciki shima dan sanin mahimmanci sallamar ne tare da cewa lfy? prof taufeek yace itace takawo hk yabashi amsa atakaice dan zuwa lokacin taufeek yasoma jin haushi ko tsanar mahaifina ne ni dai bansani ba dan ko hira muke na sako zancesa yanxu ne zai nuna baiso tare da kawar da hirar take ni km zan nuna masa bacin raina.
yakarasa ahankali inda mahaifina yake ya durkusa har kasa a gabansa yace barka da warhk baba ya gida ?
cikin hade rai babana yace meya sake kawoka gidana..? wani irin fargaba da tsoro ne suka min diran mikiya suka caki tsokar dake makale da kirjina wanda yasa kadan ya rage fitsari bai kufce min ba take km jikina yasoma rawa rawa .

"kayi hakuri bisa sake zuwa gidanka danayi na sake dawo ne bisa kudirina na son auren salemat agurinka ,bazan gaji da rokonka ba baba sbd ina matukar son diyar cikinka ...so km irin wanda da wuya asamu a irinsa a duniyarmu .........
dakata babana ya tsaida shi da hannunsa take ni km gabana yashiga duka uku uku na dinga nasoma kokuwa da numfashina nashiga karato duk adduar danasani domin samun nasara .
amman fa kallo daya zaka min ka tausayamin gani arakube amman wani irin kirrma jikina keyi na tashin hankali sautin muryar baba naji ta karade parlour 'n ina ganin kmr ka manta abinda nasar maka akan diyata ...?
amman bari na sake maimaita maka dan hk ka bude kunnuwanka da kyau ka saurareni salema "ya"ta nayi mata miji so kana iya tafiya kabani guri ..
shiru ya ratsa parlour na wani lokaci can taufeek ya dago idanunsa yana kallon mahaifina cike bacin rai mara iyaka sannan yasoma mikewa tsaye bai gama mikewa ba.
na bayyana gabansu ina kuka wiwi wanda kukana ya janyowa hankalin mutane gidanmu suka firfito gabadayansu har da yayyena da suka kawowa mamma xiyara da matansu.
na hade duka hannuwana guri daya ina juyasu tmkr yadda yara kanana kanyi idan 'sum shiga tashin hankali nasoma mgn cikin muryar kuka wayyohhly babana karki min hk kayi hkr dan girman allah kabarni na aure taufeek ..ina sonshi bazan iya rayuwa babu shi ba karka Hanani aurenshi shine farincikina na isa gurin mahaifiyata mamma dake tsaye zugun tana kallona cike da tsusayi kisaka baki mamma kar baba ya barshi ya tafi idan ya tafi yace min bazai kara dawowa kasar nan ba ,ni km ina tabbatar muku matsawar ya tafi mutuwa zanyi.. na isa gurin yayana yusif ka sanya baki yaya yusif ina sonshi Wallahi ina sonshi hk na dinga bin yayyena ina rokonsu su sanya baki babana ya amince daga karshe na isa inda taufeek ke tsaye yayinda yan gidanmu sukayi cirkocirko kowane fuskarsa cike da tsansar tausayina.
na riko hannu taufeek cikin nawa na janyoshi xuwa inda babana ke zaune har lokacin.
nace ka durkusa ka roki mahaifina ta yadda ya dace kiyi masa mgn ta tsigar datace may be baka masa yadda yakamata bane shiyasa yaki amincewa da aurenmu babana mutumin kirki ne ...baya kin mutun shi din me son jama'a ne......baya wulakanta jama'a gbdy yan'uwana kuka suke har mahaifiyata hk ma mahaifina dukar da kansa kasa yayi tare da dafe goshinsa da hannunsa daya wanda ke nuni da yana cikin tashin hankali.
sake kamo hannun taufeek nayi cikin nawa mu durkusa mu roki babana tare ... ahankali naga ya zube bisa gwiwowinsa kmr yadda nayi sai dai yakasa furta daidai da kalma daya duk da mgn yake son yi amman ya kasa furta komai koda ma ya bude baki me zai ce wannan mutumin da bai kaunar ganin farincikinsa da abar kaunarsa .
"kusan minti talatin muna durkushe agaban bana ina kuka ina rokonsa.
amman bai dago kansa bs balle yace mana wani abu, yaya yusif ne yakaraso yakamo hannun taufeek ya mikar dashi tsaye, wanda zuwa lokacin hawaye yake ya mikar dashi tsaye wannan shine karo na farko danaga hawayensa bantaba tunani zai zubda hawayensa akaina ba kasancewarsa mutun me dauriya da taurin rai. ahankali yasoma dagawa kafunfusa domin barin gurin.
" yaya yusif na biye dashi yana masa mgn wanda bansa me yake gaya masa ba ina ganin sun kurewa parlour'n har yaya yusif ya kama handle ya murda kofar ya bude na zabura na mike tsaye daga gaban mahaifina nabiyo bayansa sauran yan gidanmu suka biyo byna.
" a farfajiyar gidanmu na iske su tsaye yaya yusif nabashi baki ina isa ban tsaya wata wata ba na rungumeshi ajikina ina kuka me cin rai don't go.... pls taufeek karka tafi kabarni mutuwa zanyi .. tsam naji ya sanya duka hannuwansa ya rungumeni shima ajikinsa yana shafa sumar kaina da suka baje yasoma mgn cikin rawa murya i feel lik i should stay cox in love with you .
lov you not for how you look just for who i feel you in my hrt .
i did not thing I can met the girl that i wil love the way i love you ,you tsole my Hrt salee..mat you my first love i feel you in my hrt i can't live without you but I will still live you ..... yana karasa fadar hk yasoma kokarin zareni daga jikinsa na kamkameshi ajikina ina wani irin kuka duk da wayanda ke gurin babu wanda bai zubda hawayen tausayinmu ba i love you taufeek i can do without you don't live... ..pls.
i wil liv you too to the extend i can't explain but I must remove you from my hrt... ya tsaidani bisa kafafuna na kasa tsayuwa cikin raunin muryarsa yace ki tsaya bisa kafafunki salemat.. karki fadi ...kiyi hkr abinda nasani km nayi imani dashi matukar ke mata ce fa sai na aureki kisawa zuciyarki hkr ki rike aranki taufeek yana sonki so km me girma ina tabbatar miki da sonki zan koma zuwa ga mahalicina... yanakarasa mgnrsa ya juya yasoma tafiya ni km ina ihun kiran sunansa taufeek.. taufeek don't liv me pls....har ya kai bakin get din gidanmu ya juyo ahankali batare da ya dakatar da tafiyarsa ba yace don't cry i love you sweetheart...... sannan ya sanya kai ya fice na kwasa da gudu zan bisa yayyena suka yo kaina..





mmn sudais ce

πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
SAI KA AURENI DOLE
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

*Allah's messenger saw said fear Allah wherever you are*

page 44

yaya yusif ne yayi nasarar cafko hannuna cikin nasa yana bani hkr cikin matsanancin tashin hankali.
kiyi hkr saleemat ki yarda da kadara..
ki dauka wannan itace kaddararki ,baki isa ki goge kaddarar da Allah ya rubuto miki ba , baki ji abinda shi kansa masoyin naki ya gaya miki ba matsawar matarsa ce ke zai aureki .
kiyi hkr dan girman allah kisamu natsuwa ki dawo cikin hankalinki ki dauki dangana kisawa zuciyarki .
"idan so cuta ne hakuri magani ne.
" ki taimakawa rayuwar yan'uwanki muna matsanancin sonki bama son mu rasaki arayuwa .
mahimmanci kassncewarki cikin natsuwa yafiye mana komai dake cikin duniya .
kece zuciyarmu salema gbdy soyayyarmu, mu tattara shi ne akanki "ke kadai Allah yabamu mace atsakaninmu idan muka rasaki zamu shiga damuwa da tashin hankali.
ki kalli can.... ya nuna min inda mamma take tsaye tana zubda hawaye, duba kiga halin da mahaifiyarmu ke ciki ayanxu datake tsaye agabanki... damuwarki ce ta haifar da hk...
duk maganganunsa shiga kunnuwa suke suna fita 1 byn 1.
babu mgnrsa daya datayi tasiri cikin kunnuwana balle xuciyata ,sbd hankalina da natsuwata gbdy basa gangar jikina suna ga masoyina taufeek....
so nake nasake daura idanuna akansa ko zan ragewa kaina radadin da nake ji azuciyata akan rasashi da zanyi arayuwa ..
amman yaya yusif ya rike hannuna gam ya hanani motsawa daga inda nake .
ganin hk yasa nasaki wani irin ihu tare da fixge hannuna cikin nasa .
ina kuka....
yasoma kokarin sake kamo hanuna,
na goce da sauri muryarta na rawa nace karka sake yunkurin tabani kai ba yayana bane makiyanane gbdynku bakwasona tunda bakwa son farincikina ....
kuna kallo an rabani da burin raina....
kuna kallo zan rasa taufeek ..amman kace kuna sona wannan wani irin so ne...?
nakarasa gaban mahaifiyata dake tsaye har lokacin tana kuka na riko hannuta mamma kice suje suce taufeek ya dawo zaku bashi ni.
kuce masa ya dawo kar ya tafi ya barni nasan ke uwace zaki fi kowa fahimta da fuskantar yadda nake ji azuciyata.....
rashin taufeek .. daidai yake da rasa raina .
zan mutu kowa ya huta rayuwata bata da wani amfani matsawar babu shi. ......
mamma kiyi wani abu kar na mutu akwai sirrika masu matukar mahimmanci atsakanina da taufeek....
shi din wani bangare ne na rayuwata ......
shine wanda zaifi kowa sanin darajata da kimata idan ya aureni..
narasa abu masu girma da mahimmanci a dalilinsa "matukar bashi na aura ba akwai matsala....duk ma wanda zaku bawa aurena wulakantani kawai zaiyi sbd narasa shi ainihin jigon auren.......
na juyo afirgice ina kallon yan'uwana 1byn 1 daga wannan lokacin cikinku duk wanda bai tsaya min na samu cikar burin zuciyata ba zan kafashi cikin tarihi rayuwata sannan kada wanda ya sake cewa yana sona acikinku...
gaddafi ne yayi karfin halin karasowa gareni tare da dafa kafadata yakira sunana salema.
karkice hk dukkaninmu muna sonki muna son faricikinki sannan muna son aurenki da taufeek kassncewar kina sonshi amman abinda kike bukatar muyi miki yafi karfinmu sbd babu yadda zamuyi da hukuncin mahaifinmu gareki ....
shawarata kiyi addua matsawar taufeek mijikin ne duk tsanani duk wuya zaki aureshi" idan km ba mijinki bane duk yadda kika so ki mutu akansa zaki rayu sannan bazaki aureshi ba.
ada can bakisan zaki hadu dashi ba Allah ya hadaku dan hk kiyi hkr ki fawalawa Allah komai zamu tayaki da addua.
ahankali na saki hannun mamma dake rike cikin nawa.
nasoma yin kasa kasa ina wani irin kuka na fitar hankali .
na durkushe tare da kamkame jikina guri daya na daura kaina bisa gwiwowina ina wani irin kuka duk wani kuzari da karfin jiki babu shi a tattare dani baya ga tashin hankali ji nake tmkr bani bace.
gani nake tmkr mahaifina ya aikata min laifi ne me girma adalilin tarwatsa rayuwata dayake kokarin yi.. ahankali na furta kalmar shikenan tawa takare rasa taufeek daidai yake da rasa raina .....
daidai wannan lokacin mahaifina ya fito harabar gidan inda kowa ke tsaye cirkocirko yakaraso gurin da nake durkushe a kasa ina risgar kuka kmr wace narasa iyayena .
yasa hannunsa ya dafa kaina yana kiran sunana mamana... ...na dago da sauri ina kallonsa da jajayen idanuna da suka gama rikidewa xuwa ja. tsoro da matsanancin firgici naga ya bayyana a fuskar babana alokacin dayake kallon kwayar idanuna.
" yayinda ni km zuciyata tashiga bugawa da karfi numfashina ya soma barazanar daukewa ina cigaba da kallonsa .
"wani irin ubane shi dai bai son farincikin ya'yansa ban taba tunanin mahaifina zai iya hanani abincin ruhina ba.
lokacin danake zaune gabansa nayi danasanin kasancewarsa uba gareni domin ya aikata abunda iyaye dayawa bazasu iya yiwa ya'yansu na cikinsu ba ,na dauka ya'ya sune sanyi idanun iyaye a she ba hk bane .... ina cikin wannan tunanin ne muryarsa ta daki dodon kunnena lokacin dayake cewa taso mamana mushiga ciki ya miko min hanunsa.
,alamun nazo kallon tafin hannunsa nake ina tsiyayar hawaye batare da nayi yukunri mikewa tsaye ba,hawayen bakin ciki kawai ke gangaro min bisa kuncina .
xuciyata shiga tunanin me yake son fada min km byn yayi nasarar rabani da sanyin idaniyana.
" banda uba uba ne alokacin ina jin kmr na canza nawa uban..
"kusan minti goma ina zaune ina kallon tafin hannusa ,

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment