Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake yana tsotsarta yana sakin numfashi sannan ya zarce da aikata Masha'arsa daita.

irin yadda ya dinga sarrafata yana murzata akan bed ya dad'e bai mata irinsa ba, yana gani yadda tafita haiyacinta sai turo masa kasanta take yi tana asshhhhhh shhiiiii "akil zira min plz da kyau amadadin ya zira mata sai daya fara bata wani tsumammen mari sannan ya zira mata da iyakacin karfinsa "zaki sake bawa wani kato jikinki byn ni da mijinki?

a gigice ta ware idanunta da kyar tana kallonsa wani marin ya sake bata ganin haka yasa tashiga girgiza masa kai tana kare fuskarta wani irin ci akil ya dingayi mata yana marinta ita kuma ta kamkame ajikinsa tana cigaba da d'ago masa kasanta tana cewa "oh no plz i will n't do it again plz stop slaping akil daga karshe yana kanta yana cinta yabata wayarta yace "takira yaron da'aka gaya masa tana bi, ta sallameshi daga maikatan .
hakan ce ta faru jikinta na rawa tashiga kiran number sadik ,dake tsaka da aikinsa kira madam dinsa yashigo wayarsa ya d'auka yana d'an jan tsaki a tinaninsa cewa zatayi su hadu yanzu wani guri , amman yana dauka yaji sakon daya gigi tashi "bai wani damu ba dan shima yagaji da mu'amula daita ayita cinta babu kaukautawa gashi batason acita da condom kuma bata gajiya, a tsanake ya tattara kayayyakinsa ya fice ya kulle mata office din yabada key a ajiye mata .


kafin su rabu da akil sai dayayi mata gud warning akan hallakarta da duk wani namiji byn mijinta dashi" tace taji "wallahi zeey idan kika sake kuskuren da zance makamamcin haka yazo min za'a jimu dake ..


"Bama za'ajimu ba wannan cin da kamin yau kamar zaka kasheni ai dole nayi takatsantsan da gidan dadinka tabashi amsa da hakan sannan suka rabu .


suna rabuwa da akil, taja tsaki d'an iska kawai ai baka isa ka hanani abinda nagadama ba, jikina kuwa yanzu nasoma rabawa gayu su mora nima na moresu, haka kawai zaka takura rayuwarta, ko ba dan abinda boka yace ba zan bawa duk wanda nasan zanji dadi jikina ya mora, tana tuki take wannan surutan sannan kuma tana kokarin neman number sadik bayan ya dauka ta tmbyeshi "yana ina yanzu"yace shi ai tunda takirasa ya bar ma'aiikata" tace ka dawo yanxu ina son ganinka daxu bakai zan kira ba mistake n ..
katseta yayi "kinga madam bafa zan sake dawo da kaina cikin halaka ba, alhalin nasan abinda ni dake muke aikatawa yasa'bawa shari'a muslinci," tunda kin furta haka da bakinki gara kowa yakama gabansa ,gara ko iskancin zanyi naje nayi da wace ba matar aure ba, yana kaiwa nan yakatse kiran ta sake neman layinsa cike da matsanancin mamaki ita yake gayawa haka ko giyar kudin datake tura masa ne ya fara haukatashi ,har manta da wace yake magana.

yana d'auka tace " kai dan ubanka kazo yanzu office kasameni.
,
,"wannan kuma umarnin zance da ne," Zainab yakira sunanta naga fa kina neman takurawa rayuwa idan baki barni sali'n alin ba zan fallasaki kowa yasan abinda kikeyi yakarasa fadar hk yana kashe wayarsa gbdy ma ya zare laying ya wurgar akan titi yacigaba tafiyarsa yana jan tsaki.

zuciyarta ta girgiza kwarai akan magangun yaron ,dan hk bata sake yunkurin nemansa ba tacigaba diriving duk da ta damu dashi sosai.
dan yana matukar d'ebe mata kewa a office duk lokacin da bukatarta ta motsa, to yanzu yata iya ai dole tabarshi kamar yadda yace karya fallasawa duniya ita.
tunda tasan tana da masu maye mata gurbinsa ko a yanzu tagadamar samun madadinsa huda goma tasan zatasamu dan haka tasharesa tacigaba da abubuwanta kullun tana tare da akill dinta ko Williams idan kuma taga wanda ya biya mata rai koda tsomon Lipton ne zai mata zata bashi kanta ya dai yi kar asirinta akan abdul yayi sanyi .
********
zaune su'ad take akan gadon ammi tana cin farar kasa eiman tashigo dakin, ta zauna kusa daita tare da cewa "sammin tunda kika fara cin abin nan take biya min yau dai sai naji yadda take, su'ad ta mika mata gutun dayayi saura a hannuta, eimn ta amsa tana murmushin sannan ta saka cikin bakinta taji gardin gishiri gishiri "tace kai kece abun fa yana dadi sosai.

su'ad ta ta'be baki "ina wani dadi a nan .

"ai kuwa da dadi may be ma ita ce ta sake gyara miki jiki ,su'ad ta d'an kalleta batare da tace komai ba.
"eh mana matar yaya kalli fa yadda kika dawo kinga kyaun da kikayi kuwa kamar ba me laulayin ciki ba sai dan ramar itama nasan rashin yayana ne a kusa koda yaushe ,su'ad tayi murmushin karfin hali batare da tace mata komai ba har sanda tagama tsokanar ta ajiye sauran farar kasar data kasa cinyewa ta fita sakamakon kiranta da ammi tayi.

"kamar ba me laulayi ba ta furta abinda eiman tace cikin ranta ,ina eiman bazaki fahimta ba ni kadai nasan yadda nake ji ajikinta.


kamar yadda sir mahbub yace zaizo yaga jikin su'ad hakan ce takasance yanzu haka zaune yake abayan motarsa direbansa na jansa ahankali ,gaba da bayansa duk motacin escort dinsa ke biye dashi.

kafin su iso unguwar yasoma kokarin neman layin AK wanda lokacin yake zaune makale da zeey ita kuma sai faman zuba masa shagwaba take iri iri tana narkemasa tare da ta'ba masa inda tasan yafi saurin hawa network, kira sir mahbub yashigo wayarsa wannan shine karo na sau ba adadi da'ake kiran wayar da kyar yasamu ya zame zeey ajikinsa ya d'auki wayar yana dubawa ganin sunan dayaga yana yawo a screen din wayar ne ya d'an sashi sosa keyarsa ,sannan ya d'auka cike da girmamawa bangare sir mahbub kuwa yana jin ya dvauka yace" gani a hanyar gidanku ,kana kusa dai ko?

"ok ganin nan zuwa yanzu sannan ya ajiye wayar tare da cewa "my zeey zan d'an fita amman yanzu zan dawo.


"ina zaka kuma da yammanci nan?

kiyi hkr ya sunkuyo tare da kissing din wuyarta "sir mahbub ne ke son ganina yanzu ,kawai ya tsinci kanshi da kin gaya mata gaskiya ,zamewa tayi daga jikinsa tana kissing din kirjinsa sannan ya bar gidan .

yana fita takira william's sakamakon jinta datayi cikin wani yanayi batare da bata lokaci ba yashigo har cikin kuryar dakinta tana ganinsa ta taso da sauri ta rungumeshi ajikinta tana kissing dinsa shima bayi sanya a gwiwa ba yashiga meida mata da martani nan suka shiga shashacinsu.

********
can kuwa gidansu ammi zaune suke har umman su'ad data kawo musu ziyara.

su'ad na kwance tana fama da kanta dan har lokacin laulayi take komai tace sai ta mayar dashi baya zama acikinta gashi duk nesan abu matsawar takafa ranta shi zataci idan bataci ba sai taji kamar duk cutar duniya kanta ta dawo kuma zuwa wani lokaci bata iya cin komai ba gashi laulayin ya hade mata da tinani mijinta hakan yasa ta dashe ta rame sai fari da dagon hanci idan kuwa ta fara kakarin amai kamar zata mutu dan har hawayen tausayi ammi ke zubar mata tashi tayi zaune daga kwanciyar datayi sakamakon wani abincin yan ghana dataji ya biya mata rai .

batayi magana ba suka da cigaba da hira da mahaifiyarta har gurin biyar ta mike zata wuce su'ad dake zaune gefen ammi tace"ummana ....

"ya'akayi diyar ummanta?

su'ad tayi murmushn jin dadi wanda yaushe rabon datayi irinsa.

"ummana ina son naci *banku* banku abincin mutane ghana ne sai dai mafi akasarin mutanen conotou togo lumay da sauran kasashensu can suka ficinsa ,sabani akasarmu ta hausa fulani ,asalinsa da rogo akeyinsa.

"umman su'ad tayi murmushi sannan tace "karki damu yanzu zanje na siyo miki na kuma dawo da kaina nayi miki.

"yauwa ummana nagode sosai ta juya zata fita a daidai lokacin da motocin sir mahbub suka tsaya kai kofar gidansu ak.

ammi takirata "salema yanzu ina zakije neman *mori* ?

"ana siyarwa a wacan jection din can da zaka fadeyi "ok idan haka ne bari na tura hannuta taje ta tsiyo yanzu ta dawo ke kuma kije ki daura ruwa daza'ayi amfani dashi .

murmushi umma tayi sannan tace "ai ba'a daura ruwa , asalin molin ake damawa tare da agulma, sai azuba masa ruwa a d'aura akan wuta ayita juya shi har sai yayi danko.

ammi tace " to... ikon Allah amman abincin kasarku ne ko?

"dan banta'ba jin sunansa ba sai yau abakinku, suka sa dariya gbdynsu har su'ad.

" to gashi kinji sunansa yau kuma jikanki ne zai ci inji cewar eiman .

"aiko nagodewa Allah ai nafiso yasaka diyata cin abinci sosai su'ad najin haka ta mike tsam tashige dakin ta kwanta tabarsu suka cigaba tautaunawa akan yadda ake sarrafa moli yazama banku har sanda taji dawowar hannutu haka kawai su'ad dake kwance a daki taji gabanta na faduwa haka ummanta kirjinta ke dokawa sai dai ta'ajiye hakan amatsayin abinda tasaba ji akoda yaushe dan wani lokacin haka zataji gabanta na faduwa .

shigowar hannutu da kmr minti biyu sannan ak yakaraso kofar gidan ya fito cikin sauri ya isa motar dayasan sir mahbub yake ciki escout dinsa dake tsaye jikin kofar yayi saurin bude murfin motar inda sir mahbub ya ziro kafafunsa ya fito suka jera zuwa cikin gidan suna magana kasa kasa har suka sanyo kai da niyyar shiga part din ammi shima sir mahbub haka ya tsinci kanshi da jin mummunar faduwar gaba, adaidai wannan lokacin umman su'ad ta amshe bakar ledar hannu hannutu tasoma kokarin shiga kitchen suna gama shigowa cikin parlour'n umman su'ad na karasa shigewa...



mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

YA FATTAH

THE REMOVER OF DIFFICULTIES AND GIVER OF DECISIONS


page 77

........sun tarar da ammi da eiman sai hannutu dukkaninsu suna zaune suna cigaba hirar *bonku* ammi da eiman suka mike da sauri domin yi masa barka da zuwa har lokacin sir mahbub cikin faduwar gaba yake.

ak ya nuna masa mazauni da hannunsa sannan yayi saurin fita zuwa part din dady'nsa wanda suka dawo part din ammi tare ,wanda zuwa lokacin har eiman ta d'auko abin sha ta ajiye masa akan madaidacin stood .


"dady ga sir mahbub me gidana kuma abokin alkalta ,"shine me mallakin airvioce yazo domin ya gaisheku.


cike da tsananin farinciki ambasodor adam yakarasa tare da mikawa sir mahbub hannu shima sir mahbub ya d'an mike kad'an daga zaune dayake yana bashi hannu suka gaisa a mutunce daga ammi har dady da wannan shi ne karon na farko daya d'aura idanunsa akan me gidan yaron nasa ,sai dai lokacin daya sanya idanunasa cikin na wanda aka kira da sir mahbub din sai daya ji kirjinsa ya amsa take kuma gabansa yashiga dokawa, a d'an tsorace dady ke kallon ammi fuskarsa cike da mamaki , ita kuma alamu tayi masa daya zauna kawai shi kansa sir mahbub sai kansa ya juya lokacin da idanunsa suka ammi kirjinsa ya tsananta dokawa wanda yasashi sunkuyar da kanshi .

"idon su'ad biyu kuma ta ji motsin shigowarsu sai dai takasa yunkurawa sbd wata irin bugawa da gabanta ke yi...
sir mahbub yayi gyaran murya sannan ya fara magana atsanake wanda yasa umman su'ad barin abinda takeyi ta tsaya cak tare da yin shiru tana son taji mai muryar yasake furta wata kalma , ahankali taji sautin muryarsa ta sake fitowa cikin harshen tsadadden turancinsa "ya me jiki da lafiyar baby?

" nan fa ta sake kidimewa a tsaye datake jikinta yasoma rawa rawa har zuwa sanda taji ammi da dady sun hada baki gurin amsa masa " "da sauki ai taji sauki sosai sai dai abinda baza'a rasa ba ,wanda wannan me d'anbanzan kafurun taurin kan ne ke haddasawa.

dady ya numfasa sannan yacigaba magana "kaga wannan yaron naka sai ka dinga hakuri dashi saboda Allah yayisa da maseefar kafurun taurin kai wanda muka rasa inda ya d'auko wannan bod'ad'en halin irin nasa ...
murmushin daya zamewa sir mahbub jiki ,shi yayi alokacin batare da yace komai ba, sai duban inda ak ke zaune dayayi wanda shi kuma yayi fuska tamkar bada shi dady'n yake magana ba.

ammi tayi saurin amshe zance tana duban dady "ni dai babu dole cikin lamarin nan "idan yaji bazai iya ba, ka gayawa d'anka ya sawake mata kawai Allah ya hada kowa da rabonsa na alkhairi ,duk da ak bai cikin hankalinsa sai da kirjinsa yabada rassss yashiga dokawa da sauri ya d'ago ya dubi ammi,, tayi saurin watsa masa hararar dayasa ya dukar da 'kansa 'kasa, wannan kalmar data fito daga bakin ammi tafi gigita zuciyar su'ad akan ak, dan gabadaya wata irin razana tayi daga kwance datake ta mike tsaye zaune yayinda kasan mararta ya murda da karfi, can kuma ya cure guri daya yasoma murd'wa yana mata ciwo, ahankali ta sauko daga kan gadon dafe da kasan mararta tasoma daga kafafonta da kyar tana zagaye dakin,tana tacigaba da jiyo sautin muryar ammi "abinda kake ganin kagaji dashi shi wani yake haukan so da bulayin nema kamar zai mutu,
" tunda kagaji daita sai ka sauwake mata ka huta itama ta huta da jarabarka..

"da sauri su'ad ta nufi hanyar bayi sakamakon kasan mararta daya sake murdawa tashige bayi hade da cire pent dinta da niyyar tsugunnawa idanunta ya sauka akan jini da sauri ta zabura ta mike tsaye jikinta na rawa ta runtse idanunta tana kokuwa da numfashinta kafin kace me sai ruwan hawaye sharrrrrr.....sharrrrrr yashiga gangaromata cike da matsanancin rauni ta furta "wayyo Allah ammi kinga abinda kalmarki take kokarin haifarwa ko?
"ammi zaki iya rasa abinda ke cikina da kaina muddin kina furta wannan kalmar , "nashagaya miki ina son mijina ba kuma zan iya rabuwa dashi ba ,"zuciyar su'ad dinki bazata iya daukar wannan tashin hankali ba," plz ammi ki daina . ... ta dawo dakin ta zauna agefen katifa tana had'a gumi tare da ciza lip's dinta.


sake gyara murya sir mahbub yayi kana yacigaba da magana cikin tsadadden turancinsa " ambasodor da ammi hakuri zakuyi , dan kalmar da zan iya muku amfani daita kenan.
" dan girman Allah kuyi hakuri da abdul ,ni kaina danaji abubuwan dake faruwa dashi na dade ina mamaki, kuyi masa hakuri bisa ga abubuwan da suka faru" ammi ki yafe masa kasancewarki mahaifiya gareshi ,duk da nasan cewa akwai zafi da radadin abinda yayiwa diyarki ,bisa banzatar da lamuranta dayayi, nima naji irin zafin da kukaji araina, domin na dauki su'adullahi matsayin diyata , kamar yadda na dauki abdul ,"ki kiyi hkr ki janye, zance neman saki daga gareshi dan bazanso yayi hasarar mata kamarta ba,itama bazan so tarasa miji kamar abdul ba.

"d'anku abdulkabir jajirtacce namji ne me kima da dattako daraja a idanun duniya wanda samun kamar sa ke da matukar wuya a wannan lokacin.
"wallahi nasan abdul dayana cikin natsuwarsa abubuwan da amininsa yagaya min yana aikawa bazaiyi ba.....dan haka kutaru har ita yarinyar kuyi hakuri sannan zan nemi alfarma abashi matarsa yanzu ya wuce daita gidansa, yakarasa mgnr yana lumshe kyakkyawan idanunsa tare da saukesu akan ammi da lokaci daya taji zuciyarta ta gigita. shima zuciyarsa taji abinda ammi taji dan haka ya sake sunkuyar da kanshi kasa yana kad'a kafafunsa.

"tunda sir mahbub yasoma magana dady yayi mutuwar zaune agurin, yashiga kallon kallo tsakanin ammi da sir mahbub har sanda yadasa aya, anya babu abinda ke faruwa kuwa ya furtawa hakan ?

"muryar can kasa kasa ammi tayi masa rad'a "babu abinda ke faruwa ba kuma wanda kake tunani bane, kama ce kawai...

shi dai jinta kawai yayi amman ya rantse da mahaliccinsa wannan mutumin dan'uwan matarsa ne wato *TAUFEEK ABUBAKAR TAFIDA GULUNBE* shine zaune agabansa ba wani mutun daban ba, ko wata kama ba, komai nasu iri daya ne ,yanayin sarrafa harshen maganarsa murmushinsa kallonsa , yaren dayake magana dashi ne kawai ya bambantasu wato harshen turanci,wanda asanin dayayi masa babu wata kalar turancin da harshen taufeek bazai iya sarrafawata ba ...

"kusan minti goma salema na tsaye ta kasa aiwatar da abinda take sannan ta kasa motsawa daga inda take tsaye. tana tariyo murya da take jin fitowarta daga parlour tana zuwa mata cikin dodon kunneta," tabbas wannan muryar babu tantama muryar wanda tasani ne "wannan muryar bazata ta'ba 'bace mata ba duk iya tsawon shekarun dazayi batare da tajita ba," wannan muryar tana da bambamci da sauran muryayoyi da bazata ta'ba mantata a iya tsawon arayuwarta ba, daga inda take tsaye takasa motsawa tayi mutuwar tsaye cikin tsananin tashin hankali da matsanancin gigita sai dai rawar da jikinta keyi ya sanya tayi saurin durkushewa agurin domin kafafunta sun tabbatar mata da bazasu iya cigaba Da d'aukar gangar jikinta ba, baya ga haka ga wani irin jiri dake neman jefar daita 'kasa wata irin bugawa kanta yasoma yi da karfi tamkar zai rabe gida biyu da kyar ta iya samun natsuwar zuciya soma karanto addua cikin ranta sakamakon zuciyarta data shiga aika mata sako , "ta yaya muryar datake tinani itace ,zatakasance agidan nan amman ahlin gidan su gagara sanar mata ?
",bugu da kari nata me muryar ya dade da mutuwa, mutuwar da idan anyita ba'a dawowa , watakilla muryar bakonce tayi irin wace tasani ,ta karfafawa zuciyar da haka ,sannan ta yunkura da kyar takarasa dama moli ta kunna gas ta d'aura tukunyar a saman gas tacigaba da tsayuwa jikinta still na kirrma ..
tautaunawa ce tacigaba da wanzuwa tsakaninsu yayinda har lokacin ambasodor yakasa yarda da sir mahbub bashine taufeek ba . shi kuwa sir mahbub hakuri yabawa ammi sosai kafin ta yarda su'ad zata koma sai dai ba a wannan lokacin daya bukata ba sai zuwa gobe.

su'ad kuwa komawa tayi kwanciya tana lumshe idanunta jin abar zance saki an shiga wata hirar daban . har bakin get din gidan dady da ak har ma da ammi suka rako sir mahbub,inda dady ya dinga d'auko masa zance abubuwan da suka gabata a can baya yana kawo masa domin son tabbatar zarginsa shi ne koko da gaske waninsa me kama dashi kamar yadda matarsa ta tabbar masa, amman babu wani karin haske da dady yasamu haka ya hakura sir mahbub yashige motarsa direbansa yaja suka bar gurin .

bangaren umman su'ad kasa samun natsuwar zuciya tayi a game muryar dataji dan har ta koma gida zuciyarta bata barta ta huta da tinani muryar dataji yau abubuwa ne suka shiga wayo cikin 'kwal'kwaluwar a game da muryar da mamallakinta.
daren ranar dai sai da su'ad ta dangana da ganin doctor dan ta canza pent yafi sau 5 kuma duk sanda zata duba sai taga jini dan haka ta sanarwa ammi, cikin tashin hankali suka tafi asibiti,byn doctor ya dubata tare da bata taimako " yace damuwa ce me tattare da faduwar gaba wanda idan bata yi kokarin cireta ba zata iya rasa cikin jikinta. kwananta biyu suka dawo aka soma shirin kaita gidan AK ammi da kanta takira ak akan ya gyara inda su'ad zata zauna "yace mata yaji, zeey bata gida yakira ma'aikatan dake tsaftace mahali, suka gyara mata daya daga cikin flat din 'kasa dake bangaren dama, har aka gama zeey batasani ba sannan bai gaya mata zance tarewar su'ad ba, kwasam tana zaune parlour'n taji hayaniyar shigowarsu ammi , a firgice ta tashi tsaye tashiga kallonsu daya bayan daya kafin daga baya tayi saurin durkushewa kasa tana gaida ammi "dakatar daita ammi tayi da hannuta sannan tace "rike gaisuwar Zainab banaso bana bukatar gaisuwarki .jiki a sanyaye ta Nike tana tsotsa jikinta dan tasha jinin jikinta akan yadda ammi tayi mata, inda alokacin ammi takira ak take tmbayarsa dakin da yace ya gyara, ya gaya mata yana me saukowa, kai tsaye ammi ta nufi dakin ta bude tana bawa william's umarni shigo mata da akwatinan kayan su'ad nan fa hankalin zeey ya tashi daidai lokacin AK ya sauko cikin d'ari d'ari zeey naganinsa ta takaraso gareshi tana masa mgn "bq zata zauna fa.
da hannu yayi mata alamar tabari har ammi ta wuce sai takoma can, amman sam tace bata yarda da hakan ba ,dole tasa ak shiga dakin da kansa, yasoma fito da akwatin kayan su'ad, ammi tabiyosa da sauri "kana hauka ne ?
"nasa an shigo da kaya kazo ka fito da su.


"kiyi hkr ammi na canza ra'ayi akan zamanta nan matukar tana son zama dani sai dai ta koma bq da zauna .

"what?

"bq ya sake maimaitawa yana kallon zeey dake tsaye tmkr batasan abinda dake faruwa ba.


"da kyau ammi ta furta hakan tana tsuke bakinta sannan tace "nasan bayinka bane turoka akayi amman ka gayawa wace ta tunzira zuciyarka, "cewar bata isa ba, nice nan uwarka dana isa na kafa maka doka, ko nace ga abinda za yi ,kayi amman bawata banza shasha mara imani ba ..

"wai meye hk ammi?

"me kike fad'a ne haka ?

"yakamata ammi kisan abinda kike fada,
"ni ban isa kenan nayi abu ba sai an sani ni ne nan na canza ra'ayina akan zamanta bakowa ba ,dan hk karkiga laifin matata batada masaniya akan komai.

"karya kake abdul saka akayi dan ba haka na haifeka da kin bin umarnina ba , "ke kuma ammi ta nuna zeey da yatsanta kin bani mamaki ki rasa da abinda zaki saka min alkhairina gareki sai ta hanyar meida min d'a wawa ko? nagode sosai naga kalar sakayyarki gareni sai dai kisani duk abinda mutun yayi wala alkhairi wala akasin haka kansa yayi wa..

cikin rawar jiki zeey ta durshewa kasa gaban ammi har da kuka karya "Allah ammi babu ruwana cikin lamarin my life kayi mata bayani nice na saka ka fadi haka?

yayi saurin girzagiza kai ala'mun a'a, gashi dai so yake yace itace tasashi amman yana kallon kwayar idanunta ya daburce ya kasa fadar hk.

"ko ma menene akwai Allah kuma shi zai min maganin komai, amman zance zaman su'ad bq daidai yake ke kanki ki bar gidan nan kuma wallahi duk abinda yasameta ,ku kuka danku dan bazan barku ba, "oya ke da shi ku d'auki jakar ku meida mata cikin dakinta.. jiki na rawa zeey tace "kama mu meidasu kamar jira yake tayi magana tare suka meida akwanti dakin sannan ,ta dawo inda ammi ke tsaye "ammi me za'a girka miki ?
ammi tayi mata banza dan duk duniya batajin akwai halittar data tsana kamar ba, jin ammi tayi mata banza yasa tashiga kitchen da kanta ta d'aurawa ammi abincin datasan tafi so cikin kankani lokaci tashirya dining ta sake dawo wa d'akin jikinta na rawa tace "ammi abinci ya kammala dan Allah kizo ci..

"wayace dake zai ci abinciki ?

"kinsa wanda kika girwa amman bani baraka ba .cin abinci aguri tamak guba naciwa cikina dan haka ki tashi daga inda nake banason ganin fuskarki.. ranta a matukar bace ta mike fuuuuuuu tabar ta wuce ak zaune a dining ta nufi dakin yana kiranta tayi masa banza.

ammi tace "karki kuskura ta dafa abinci tabaki kici, sannan karki bari tasan kin dauke da ciki duk inda zaki ki dinga kulle dakinki kinji ko dan tazama abar tsoro yanzu ki kur min da kanki.
duk abinda kikaga bai miki ba bangaren abdul ko ita uwar gayyar ki kirani ki gaya min naxo naci ubansu .
su'ad tayi murmushi tare da cewa" to ammi nagode sosai Allah ya bar girma da zumunci "ameen ni na zan wuce. su'ad ta mike zata rakata "aa yi zamanki ba sai kin rakani ba nagode Allah yayi muku albarka. tunda ammi ta wuce su'ad ke zaune tana sake saken abinda zamanta zai haifar ci gaba ko

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment