Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Jikinta tayi domin bata hanyar shigowa .
"taga Ta miko mata waya take ta gane abdulkabir dinta ne aunty Zeey yaya ke son mgn dake.. Ta Amshi wayar tana me lumshe idanunta tare da juyawa ta koma cikin dakin, ita kuwa iman parlour Ta koma tacigaba da kallon marriaed again Zeey nagani iman ta bar gurin ta katse kiran tare da saka number a daverting Dan ma kar ya dameta domin bata shirya daga wayarsa a yanzu ba tanason shima yaji yadda taji akanshi tashegewarta toilet tayi wanka tsarki tazo tayi kwanciyarta .


ranar kwanan zaune yayi byn onye tagama tsareshhi da tmbayoyi iri iri, yace mata babu komai wata Yar karamar Matsala ce Amman ya kusan shawo kanta Duk yadda ya juya Zeey yake gani sai wajen shigowar asuba yasamu wani wahallelan bacci ya dauke shi.


washegari ma yana tashi yasoma da neman layita shr na iman ma hk.
na ammi yasamu yashiga Wanda kiranshi ne ya tadda su a bacci Amman still bai samu jin muryarta ba .atakaice dai sai da yayi kwana uku yana cikin tashin hhankali me tsananin kuka ne kawai baiyi ba.idan yakira number'ta taki zuwa ta iman hk idan yakira ta ammi yace abata ko ta karba bata mgn sai dai yakaraci hello hello dinsa ganin irin matsananciyar wahalar dayake sha akanta yasashi newar kanshi hanya me bulewa.

a wani yammacci yana zaune a parlour'nsa sanye yake Cikin wando three quarter da Rigar t shirt fara sol yayi wani irin azababben kyau sai yar ramar dayayi Shima na wannan damuwar dayake ciki ce .
gashin jikin nan nasa dake kwance luf sai shheki suke da daukar hhankali Duk Wanda yayi ganganci daura iidanunsa akansu .
kallo daya zaka masa kaji yayi mugun tafiya da kai tare da yashiga rai yanayin kasar tana tafiya da fatar jikinsa zaune kawai yake Amman zuciyarsa cIke take taf da damuwa me tattare da rudanin dake bugar masa da zuciya kiran ammi yayi yace yanason suyi hira gabadayansu ,ta cikin system tace badamuwa Bari na tsaita system dina.
take yasoma hada kira Ta system dinsa ,cikin yan mintina sai ga ammi da Dady har ma da iman agurin Amman Banda Zeey wace zuciyarsa ke Marari .
zuciyarsa tayi wani irin buguwa da karfi har sai daya dafe Tsatin zuciyarsa dake matsanancin harbawa, muryarsa a rauna ne ya gaisa da iyayensa Iman na daga masa hannu yayinda ammi tsabar murna da farinciki har sai Data Kai hannuTa ta cikin system din ta shafi fuskarsa son nayi missing dinka. Miss you all my ammi wani miss dinmu kayi Kalli yadda yaronki ya koma karki yarda yayi kewarki inji cewar Dady suka kyalkyale da dry hb dady hk zakace ka Kalleni da kyau Allah na rame sosai yayi mgnr cike da shagwaba yayinda hankalinsa da tunaninsa ke kan ta inda Zeey zata bayyana ,rabu da Dady'nka nasan kayi kewarmu sosai yanzu yaushhe zaka dawo inji cewar ammi, very soon muryar Dady yace ai Ke kike shaggwaba yaron nan dayawa wlh, Bari na shagwaba shi shi kadai gareni duk fadin duniyar nan banida sama da shi hirace ta barke sosai atsakanonsu ganin har lokacin bai ga alamun Ba zai daura idanunshi akan Zeey ba yasashi ya tmby ammi wai ina Zeey ne?
uhm matar kulle zaka ce tana daki ko gajiya da zaman daki bata Yi idan kaga ta fito girk ne ya fito daita ko makarata ko zata agege yarinya sai kace azamaniyar da aka haifeta kofa dan what's app din na zamani bana ganinta tanayi, wannan km sai su ban fadi suna ba Komai da ruwamka... iman tayi saurin kwabe fuska alamun shagwaba sannan tace to waye zai iya rayuwar takurar da aunty Zeey ke yi shhekara da shekaru takii wayewa ,AI hk shi ne daidai shiyasa kullun yarinyar Ke kara shiga raina inji cewar Dady.
naunauyen ajiiyar zuciya ya sauke yana lumshhe mayatattun idanunshi wato tana nan dai a yadda yasanta da kamun kai bata canza ba wannan halin nata ke kara birgesa daita kwata kwata rayuwar duniya da kyalkyalin dake cikinta baya gabanta.
lallai ta cancanci asota ita din abun bukata da mararin kowane Nmj ce .
shiyasa yake kara ganin kimarta da darajarta bazai yarda yayi sakacin da zai rasata amatsayin matar aurensa ba. ..muryarsa a kasalance cike da shaukin son ganinta yace ke iman tashi kije Ki kirata Amman karkice injni just tell her ammi ce, iman ta Miki tabar parlour ammi na cigaba da bashi labarin kyawawn halayar Zeey wanda hkn Ke karawa soyayyar Zeey sake samun matsugunni acikin zuciyarsa.
tare da Zeey iman ta dawo parlour 'n ammi tace diyata zauna man ga guri nan tana me juyo mata da system din gabanta. wanda Ta Gani zaune rungume da hannuuwansa duka bisa fadadden kirjinsa yatsansa daya bisa lip's Dinsa yana shafawa ahankali yasa zuciyarta bugawa da sauri wayyohhly Allah ta furta ahankali ta zauna iinda ammi Ta nuna mata sai dai idanunta kuri na kan screen din system din . hk yayi irin wanan masefafen kyau me tadda futuna tayi mgnr akasan ranta.

.zamansa ya gyara yana daura hanunsa kan screen din system din yana Shafa fuskarta zuwa lips dinta yana jin kmr ya fezgota ta ciki zuwa gareshi kusan minti goma ya dauka yana kallonta da shafa fuskarta batare daya ce mata Kala ba Zeey ta sunkuyar da kanta kasa kmr gaske tana jin farinciki na ratsata take taji wani Abu yatasomata tun daga tsintsiyar kafafunta zuwa tsakiyar kanta yana seculating din gangar jikinta Wanda bata raba Dayan biyu zazzafar kaunarsa da tarin sha'awarsa ce ta haifar mata da jin hk, ammi ce ta yanke Shirun dake tsakaninsu ta hanyar Cewa,, kar ka firgita min yariya da wayan nan idanunnaka ,Daman kasa ayo kiranta ne Dan kawai ka tsareta da idanu?
idan kasan baka da abin cewa ta tashi Ta koma daki ,muryarsa a sarke Ta fito hb ammi karki min man kinsa halin tashin Dana shiga cikin kwanakin,.... Ni kuwa nafi kowa sani tunda rashin kunyarka tasa ka kasa boye abinda ke Cikin ranka Dady najin hk ya Mike tsaye rike da magazine dinsa yana nadewa ya nufi part dinsa ,wata irin matsananciyar kunya ce takama Zeey gabadaya Ta kasa kwarkwarar motsi agurin AK ya sake fuskantata da kyau tare da kiran Complete name dinta zainab.....zeey najinsa Ta kasa dagowa balle Ta amsa masa kunyar ammi ce tayi mata ruf da dugu ...kiran sunanta ya sake Yi sanyayyiyar muryarsa nan ma Shiru tayi masa taki cewa dashi komai yace ammi ki taimaka kice mata tace min wani Abu man tsawon sati kenan nake kwadayi da zabarin son jin muryarta Amman taki lamunce min, Ki tmbyr min ita ammi ko wani laife nayi mata nabata hkr ....ammi tace wanan km tsakaninku ne babu ruwana kaga ma tafiyata ammi ta Mike tana barin gurin.
ya tsare Zeey da mayatatun idanunshi tare dakiranta a sanyaye me na miki me tsanani irin hk daya sa kike guduna Zeey idan ma abinda ya faru ne kafin tahowata ina rokonki dakiyi hkr gani yanzu na dawo da kokon barata gareki daman babu wata mace danake dating daita kawai dai nagaya miki hk ne pls Ki yafemin Zeey Sannan Ki dago Ki kalleni ko zan jin dadi da salamar zuciya, ta dago idanunta ahankali ta zube su cikin nasa tana narkar dasu take zuciyoyinsu suka buga atare kallon kwayar idanun junansu suke cike shaukin kaunar juna yayinda tsafin boka na kan dutse yashiga Tasiri akowace kafar gashi dake kwance asansar ajikinsa ahankali yacigaba wallahi Zeey tunda nake ban taba ganin yarinyar data shiga zuciyata at one's kamarki Zeey kinsa zuciyata dan Zeey.. Dan Allah Kibani dama nashigo rayuwarki domin Mazama abakin rayuwarki sannan pls forgive and forget for what I did to you before ya Fadi hk yana sake tsareta da mayatattun idanunsa .
ita dai Zeey tana zaune tana sairaronsa ne kawai har yagama zubansa batace kala ba Zeey nasan kina jina Dan Allah kimin mgn konaji sanyi azuciyata Zeey I love you... jikinta asanyaye ta Bude baki babu Komai komai ya wuce kenan kina sona har yanzu....? Yayi mgnr yana karyar da Kai. Sosai sbd Duk bakin daya furta yana so ko yace bai so daga baya karya ne Allah, ta dage masa girarta daya alamun eh yayi murmushi yana shafa sumar kanshi bakaramin dadi kalamanta suka Yi masa ba hira suka sha sosai sannan suka Yi sallama da jumar zai kirata anjima.
Wunin ranar da farinciki taYini iman nata faman tsokanarta wai murna take dan taga Yaya. Daman ita tasan ciwon son yayanta take.


da daddare ma yakirata tana dauka yace mata I love you cike da kunya tace I love you too Sun dauki lokaci me tsawo suna hirarsu tare da fayacewa junansu yadda suke ji inda yake ce mata zai yi tafiya zuwa kasar America gobe yin wasu project zai dauki sati 1 kafin ya dawo ,bazatajishi awaya ba har sai ya dawo. Ta kashe wayar lumshe ido tayi take bacci me dadi ya dauketa .tare da mafarkinsa .


cikin satin nan akil yakirata, Zeey babu wani bata lokaci taje inda suka Saba haduwa suyi shashancinsu,suna haduwa suka jone da juna akil ,suka soma aikawa juna zafafan romancing ya rungumota sosai yana manna bayata da kirjinsa hannuwansa duka bisa nonuwanta yana murzawa ita km sai sake manne masa take jikinta na rawa ta juyo ta hade bakinsu guri daya suka soma tsotsan bakin juna ahankali suke tafiya suna romancing din junansu Har suka zube kan gado nan fa kowanensu Yashiga nunawa dan'uwansa nashi kwarewar akan haraka jikin na kirmma ta kamo joystic dinsa ta danna cIkin kasanta suka soma cin Juna byn komai ya lafa tsakaninsu ta meida kayan jikinta tayi shirinta tsab kmr ta kirki akil ya kalleta sama da kasa yace yana ga kina shirin tafiya nifa bankoshi ba, yayi mgnr yana fezgota zuwa jikinsa ta narke masa nima ban vankoshi da kai ba Amman kayi hkr ma hadu gobe daidai Wannan lokacin da muka hadu yau sbd na fito ammi bata gida banason ta dawo bananan, kalli yadda kike mgn kmr ta kirki nan kuwa tantiriya ce Tayi murmushin kai kadai kasan da wannan. nasani zumata abokiyar holewata rabani dake akwai wahala.
idan nayi aure fa ...?
ta tmbyeshi kisa aranki kina da mazaje biyu ya bata amsa yana nuna mata yatsunsa biyu .
aranta tace tsinanne Allah ya kashheka kafin lokacin na huta.
Amman azahirance kuwa cewa tayi OK Bari na wuce sai Allah ya kai mu gobe.
Tare suka fito daga hotel din ya sauketa a ikeja shi km ya wuce gidansu,
yanzu duniya sabuwa agurin Zeey bata da matsalar komai gida da Waje
daga taci ta koshi sai taje akil ya danna mata wutsiya tayi bammmm daita sosai suke sheke ayarsu da abokin lalatarta akil ,kallo daya mutum zai mata ya gane ana cinta sosai sakamakon bombom din daya yi wani irin girma da bajewa, Amman dayake makirar yariya ce kullun kaganta sanye take acikin hijab ,wanda hkn shi kesa mutane ke mata kallon mutuniyar Kirki.


Zaune Zeey take akan gadon hannuta rike da handout tana karatu. karatu take sosai da alamun yanzu ta maida hankalinta kan karatunta fiyye da lokutan baya Domin samun ingantaccen sakamako a watanin baya tayi sakacin data dauki cariover a makarata adalilin yana tunanin AK yanzu kuwa daya zamo nata ita Kadai sai yadda tayi dashi bazata tsaya sanyar dazatayi losing opportunity dinta ba shi kanshi Wanda ta fadi jarabawa akan shi bazai ji dadin ganin sakamakonta wancan lokaci ba wayarta dake gefene ya fara ringing da dan saurinta tasa hannu Ta dau wayar tare da manna wayar a daidai saitin kunneta muryarta can kasa kasa tace my life ka wuni lafiya? Daga bangaren AK ajiyar zuciya ya sauke yana buso mata hucin numfashinsa kana yace the only ykk ya karatu muryarta cike da rauni da tausasawa tace karatu yana tafiya daidai ni dince sai a slow... Yayi saurin gyara zamansa yana laso lip's dinsa na kasa meke damun the only dina.....? Babu abinda Ke damuna face rashinka akusa dani ina son abdulkabir... Ina son kasancewa tare dashi kullun kwana duniya soyayyarka sake mamaye ruhina take ,, zuciyata cike da fargaba a duk sanda na tuna kana can wata uwa duniya batare dani ba... Yasan hannushi ya lalubo pillow dake kusa dashi ya manna akirJinsa tare da matse shi gam sbd jin dadin abinda tace sannan yace uhm kin matsu na dawo Keenan ? Ta girgiza kanta tmkr tana gabansa sosai na matsu Domin mukasance tare a inuwa daya km amatsayin miji da mata yayi murmushi Wanda ya sake bayyanar da ainihin sihirtaccen kyawunsa kana yace me kika tanadawa abdulkabir a wannan moment din ? Abubuwa dayawa Wanda zuciya kadai bazata iya bayyanasu.
abune da Kowani bangare na gabban jikina ne kawai zasu bayyana maka hk.
hira suke sosai ta tsaKanin masoya har kusan shabiyun dare suna manne da juna Ta waya kowane na fayyacewa dan'uwansa yadda yake ji aranshi har zuwa sanda bacci yasoma daukarta kadan kadan ganin yanayinta yasoma sauyawa yasa yayi mata sallama .
Yana katse wayar ta Mike tare da tattara takardunta ta maidasu majinsu ta dawo ta kwanta cike da matsanancin kewarsa. Duk wannan wayar da ak keyi da Zeey onye na labe tana jinsa jin motsin fitowarsa daga balcony yasa tayi saurin shirgewa kitchen tayi byn Fridge ta sulale kasa tare da sakin wani irin marayar kuka, kuka take Sosai har da majina.


me yasa AK Ke wahalar da zuciyarta..;?

Meyasa bazai gane tarin kaunarta da soyayyarta gareshi ba?

Yanzu ita hk rayuwarta zata Kare a wahale ?

hk zata zauna tana kunsar bakincikinsa tasan bata dace da yanayin rayuwarsa ba tun farko haduwarsu Amman tarasa meyasa zuciyarta Ta kasa hakura dashi hakika lokacin komawarta kasarta yayi domin danganawa da bokanta dan cima burinta na mallakarsa. Ahankali yazo wucewa Ta kitchen din sheshekar kukanta ya janyo hankalinsa har ya dangana da shigowa jiknsa a mace yakaraso gareta still hawaye bai bar zuba daga kwarnin idanunta ba ahankali ya kai hannusa daya ya dafa kafadarta cike da tausayawa, ta dago jajayen idanunta Ta zube ciikin nasa tana kallon kwayar idanunshi masu mugun shhagaltar daita Dayan hannushi yasa ya mikar daita tsaye shima yana kallonta bata da muni ko makusa ajikinta illarta dai Bai wuce kasancewarta karuwa ba .
wani lokacin zuciyarsa na hautsenewa yaji Duk duniya ita kadai yake so Yayinda wani lokacin, Zai diinga jin matsanancin kiyayarta Wanda yarasa dalilin da hkn ke faruwa dashi...yanzu dayake tsaye kusa daita tsananin tausayinta ne daskare da tsokar kirjinsa yasan tana sonshi ya aminta da kaunarta gareshhi Abu guda daya ne yasani .
bazai taba iya aurenta ba.. Yatsan hannushi ya kai bisa kuncinta yana dauke hawayen dake gangarowa daga idanunta batare da yace mata uffan ba ya ja hanuta suka baro kitchen Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa daita ya rasa me zai ce mata .
hakika so yake ya tmbyeta meke damunta Amman yana gudun jin abinda zai fito daga bakinta duk da yasan kukan nata bazai wuce yana da nasaba da soyayyarsa datake nacin Yi ba kullun duniya .
ganin ya, zauna shr yasa ta kawar da damuwar dake fuskarta ta nufi hanyar toilet byn Ta cire kayan jikinta tashige Ta kunnawa kanta ruwa tana kokarin Janyo numfaahinta dake kokarin barin gangar jikinta tare da rarrashin zuciyarta Databi komai a sannu banda garaje sbd zarginsa take dole tana bukatar rarrashin kanta domin tasamu damar tarwatsa komai cikin sauki yana nan zaune agurin tayo wanka ta fito still naked sannan ta dauki towel dinta Wanda yake mallakinta ta goge jikinta lumshe idanunshi yayi tare da zamewa ya kwanta tunani yashhigayi ta yadda ada gabadaya baya kaunar kowace acikin zuciyarsa irin yanzu dayake jinsu kusa daf da zuciyarsa......

Meyasa yake jin onye akasan zuciyarsa Wanda before ba hk bane ?

har gara ma Zeey din ada ya kan jita akasan azuciyarsa wani yanayi me tsarkarkiya da wuyar fassarawa ya ziyarci zuciya dama gangar jikinsa, dukkaninsu yana jin masoyarsu.
Amman halin yanzu tsansar soyayyar da kaunar Zeey dinsa ne ke Bin dukkanni sansar jikinsa .
jiyake kmr ya zarta duka mazan duniya sa'a da Allah Zai mallakamishi ita Karasowa tayi cike da sanyi jiki ta kwanta ata bayansa hade da manne masa ajiiki ko ba'a Gaya mata tasan aiknta akansa daf yake dakarasa rugujewa gabadaya, lallai zatayi Del da kowace Wance ta lalata mata aiki. hannuwanta duka Ta daura bisa fadaden krjjinsa tana shafawa ahankali yana jinta Amman ya shareta ahankali tacigaba tare da rarrashhin zuciyarta akansa ,tasan ko ba Dade ko bajima zata mallakesa gabadaya abdulkabir nata ita kadai no more sharing yadda take sarrafa kan nipples dinsa yasashi birkitowa ya juyo suna fuskanta juna kowanesu na sauke numfashi da ajiyar zuciya at the same time.. Kana suka daura daga inda suka tsaya ta kan yi mamakin AK da yanayinsa mutun ne me sautsaurar ra'ayi idan yace bazai Abu ba,,, to fa bazai ba, kullun suna tare da dashi sai dai lokacin karatunsa kadai suke saurarawa juna, Amman bai taba kokarin breaking promises dinsa ba .
duk da yadda take kokarin ganin ya kusanceta.. Romancing junansu suka cigaba Yi tmkr mayu...

Tun daga wannan lokacin ya kasance kullun Daren duniya sai AK yakira Zeey sunyi waya daita wata rana su kwana Suna waya da junansu wata rana su takaita shima dalilin yanayin karatunta.. Yayinda onye ta kawo idanunta ta saka musu suna shan bidirinsu kmr yau ma tana zaune akan kujerar one star hannuta rike da waya chatting take da kawayenta. yakira wayar Wace bata san takamaiman meye matasayinta gareshi ba sister ko akasin hk Amman tafi zargin dai budurwarsa ce yake wayar .
sosai take fahimtar hirar tasu kasancewar da yaren Hausa suke ,km tana jin komai da suke mgn akai hankalinta bai tashi ba sai dataji sautin muryar yarinyar tana mgn akan zance aure.. Yayinda shi km yake tabbatar mata da yuwar auren nasu da Zarar takamala da karatunta, Zeey bazan so yanke miki karatu ba nima na yanke nawa Nafi son koda zamuyi aure yakasance mun kammala da karatun mu gabadaya sai dai ki sani ko kingama karatu bazan taba yarda da zance aiki ba, hb yaya dan me, zaka hanani amfanar da karatuna.... ?
Tayi mgnr muryarta ashagwabe. Ra'ayina kenan the only Idan har zanbarki fita aiki na tabbata shash.razananniyar tsawar da onye ta saki ne yasashi katse zancensa batare daya karasa mgnrsa Wanda hatta Zeey sai dataji wannan sound dinta .
da yatsan hannuta onye tashiga nuna shi jikinta na rawa kar ...kar ..kar har zata yi mgn ko me ta tuna sai km ta fasa ta juya fuuuuuu afusace tashge daki zariya tashiyi Adakin takai gauro Ta kai Mai kenan zarginta ya tabbata gaskiya ne soyayya yake da wata ba ita ba, ai kuwa idan hk tasance akwai katuwar matsala babba Dan hakika kowace wannan yarinyar daKe kokarrin janye hankalin AK daga gareta ta saiwa kanta mutuwa da hannuta ... Mutuwar wulakanci zatayi takarasa mgnrta tana daga Sautin muryarta ..byn tafiyarta Zeey ke tmbyrsa karar meye hk taji .
rasa me zaice mata yayi idanunshi suka sauka akan tv kawai yaji bakinsa yace acikin TV ne Duk da zuciyarta bata amince da hkn ba Amman ta share suka cigaba da hirar soyayyarsu inda tace wai my life har yanzu bakashirya dawowa bane?
.my life bani ba hatta Dady Da ammi da yar'auta iman Sun matsu kadawo kasar zucoyoyyimu cike suke da kewarka, murmushi yayi tare da cewa ina kan hanya the only .
kullun kullun hk kakecewa .sorry the only nima cike nake da kewarku most especial Ke Amman so nake na kammala gbdy sai na dawo, taji dadin mgnrsa takarshe.

hk dai abubuwa suka dinga gudana lokaci na tafiya AK yaki dawowa kullun da abinda yake cewa.
hkn yasa Zeey ta sake ziyar gurin boka na kan dutse tare da zayyane masa bukatarta na rashin dawowar AK byn ya sadu daita.
yabata wata katuwar laya yace ta sake samun nmj yasadu daita Ta gogawa layar spam dinsu tasamu gurin da ake girki Ta binne .
daga gurin boka Kai tsaye Wayar akil takira tace su hadu yanzu a royal blue hotel yace jarabbarki Ta motsa kenan?
ai kaine jarabbe wlh, ni dai kazo yanzu ini jiranka OK ganinan zuwa Amman ki shiirya da sanin kwana zakiyi karka damu ko kwanaki nawa kake bukatar mukasance, ashirye nake zan baka lokacina yayi murmushi jita kmr gaske Allah kuwa shikenan ganin zuwa just give me some minit.

Batare da wani bata lokkaci ba akil ya iso lokacin har takama musu daki ,koda yashigo dakin ashhiryenta take, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta batare da yakaraso ba, Da gudu tazo tashige jikiinsa ta rungumeshi tsam tare da hade bakinsu, guri 1 tasoma tsotsa kusan minti goma suna tsaye suna tsotsar bakin juna sannan suka fada kan gado tasoma kokarin rabashii da kayan jikinsa yana shiggarta yaji ya lume yasoma having sex daita Sun murji juna around 1.
a round 2 ne ya dinga zuba sambatu iri iri Ki aure Zainab nima na amince zan aureki yanzu sbd Duk cikin matan da nake muamula dashi nafi jin dadinki ke ko wani kika aura bazan barki kiyi rayuwar jin dadi ba .
zeey ta Dan lumshe idanuta tana jin yadda numfashinta dana akil Ke gauraya Amman ita sam bataji zata iya rusa wahalarta ta aureshhi tarasa AK.
Ita dai ya cita sosai taji dadi bawani shirmensa ba, Dan hk tasanya ta rike kugunsa gam tana sake turo masa kasanta da kyau, bakinta Cikin kunnesa ka daina kawo wannan zance tsakaninmu Kari gada Kabari wannan damar ta wuce gareka ,lokacin dana so ka aureni ki kayi yanzu km akwai wanda zuciyata ke azababben so....da karfi ya zunguurra MAta joystic dinsa kasanta sbd takaiici abinda tace .
ta Saki kara me Sauti wayyohhly akiil........ Cikin murya me cike da kasala yasoma mgn ni nasan kowa kike so baya sonki Zeey sai dai kasancewarki mace kina da raunin zuciya yasa kika kamu da sonshi sakamakon yadda yake nuna miki tsantsar kulawa da soyayya ,a fusacce tace dagani pls Dan ta fahiimcci inda ,zance sa ya dosa, sbd na fada miki gsky zakice na dagaki yayi mgnr yana me zare joystic dinsa daga kasanta sannan ya koma ya jingine baynsa da bed din daki, wannan zance naka ba gskky bane kawai mlm ka fito kace da Ak Kake wannan bazan surutun naka..Amman ni ina son tabbarta da wani Abu da bakasani ba tabbass ina son shi so kuwa me tsananin Ta yadda bazan iya rayuwa idan babu shi ,shine burin zuciyata muradin raina....... Shiiii yayi saurin katseta Ta hanyar cewa na.....nasani... ba sai Kingaya min kina son shi ba Dan kuwa na sha gaya miki hk , adalilin hango soyayyarsa cikin kwayar idanunki ,abinda baki sani ba bazaki taba samunsa matsayin miji gareki ba domin kuwa AK bai dace da mace irinki ba.
abdulkabir ya tsani ballagar mace yayinda ke kika kasance hk ya tsanani zina yayinda zina yazama abincin ruhinki Ke fajirace fasika munafuka maci amana mayaudariya me fuska biyu yayinda ko daya abdulkabir bai kasance wulakantaccen mutun hk ba, wallahi azim nasan matsawar abdulkabir na cikin haiyacinsa bazai taba auren mace irinki ba.. mtsssss taja tsaki da karfi ranta a matukr bace tace aikin banza kawai mlm Ka tsaya matsayinka na Abokin holewarta bana son shishigi da sa ido Akan lamarina .
da kake wayan nan zantuttukan banza akaina kaine mutun na farko daya lalata min rayuwa kai ne ka meidani hk idan abdulkabir bai aureni ba ubanka munkaila me warin bakin nan dake cikin Kabari Kake son ya fito ya aureni....? Tayi masa tmbyr zuciyarta adake sannan tana takarasa mgn tashigewarta toile tagoga layar cikin spam dinsu dake tsiyayowa akasanta sannan tafito tasoma tasanya kayanta batare da ta sake kallon inda yake ba , ubana ya Maimaita fadar hkn cikin ranshi tabbas Zeey bata da mutuunci ko sanin yakamata lallai tantiiranci ya wuce yadda yake tunani zuciyarsa Ta kasa daukar wannan zarafin da cin mutuncin gareshi hakika shi

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment