Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

_su'adullah Things are not the same without your company, I am missing you a lot, and I told you sorry, Please forgive me and forget This won't ever happen again_

Ai sai tayi mutuwar zaune, motsin kirki ta kasayi duk illahirin jikinta ya mutu murus banda kasala da son ganinsa babu abinda take awannan lokacin data kasance .

jin shiru bata meida masa da amsar sakoninsa ba yayi tagumi sai ga kwalla sun soma zubo masa, jiki a sanyaye ya kashe wayar gbdy tare da dafe daidai saitin zuciyarsa dayake jin yana harbawa da karfi karfi .

Lokacin daya tura mata da sakonsa na karshe hankalinta yayi mugun tashi gbdy ta birkice adaki banda kwadayin son jin muryarsa da ganinsa babu abinda take a halin datake ciki batare da bata lokaci ba tasoma nemi layinsa amman taji a kashe
ta dora hannuwanta duka saman kanta tana jin kmr ta kurma ihu neman dauki ....ta zabura ta doro daga kan gadon kamar wata mahaukaciya ta fito, tana zuwa parlour agogo na bugawa karfe sha biyun dare, ta koma ta jingine bayanta da bango falon tana me runtse fararen idanunta cikin wani irin radadin son ganinsa .
Dukkansu babu Wanda ya samu damar runtsawa kusan kwanan zaune sukayi

tunda ta idar da sallah asuba take zaune kan salayarta cike da matsanancin rudani da son ganinsa koda kuwa bazasucewa juna komai ba.
shi kuwa tun biyar ya gama shirinsa ya tafi masjid, ko da ya dawo sallar asubah bai shiga part dinsa ba ya zarce part din ammi ya zauna bisa daya daga cikin kujerun falon .

haka kawai ta tsinci kanta da son fitowa parlour a daidai wannan lokacin
ta hangoshi zaune, Sam baiyi tsammanin ganinta ba yasan zata iya kaiwa 10 zuwa 11 kafin ta fito ,tsayawa tayi kal tana kare masa kallo, kansa a duke ,sanye da jallabiya brown color hannunsa rike da casbaha yana lazimi ...

jin alamun tsayuwar mutum akansa yasa ya dago da dan sauri , Ta rike kugu da hannuta daya idanunta akansa ta tsura masa fararen idanunta tana kallonsa ,
shima mayattun idanunsa ya tsura mata da suke daf da kawo ruwa hawaye muryasa a kasalance yasoma motsa labbansa " me na miki hrt beat da kike kokarin kasheni?
Saura kadan dariya ta kufce mata sbd yayi mgnr kmr bashi bane wannan me dakakkiyar zuciyar, amma ta sha mur sosai tana rausayar da idanunta cikin nasa batare da tace masa komai ba.

"kece kika fara min laifi ban duba hkn ba na kaskantar da kaina nabaki hakuri amman narasa dalilinki na son nuna min iyakata...

ta dan dukar da akanta kasa dan gaf take da kwashewa da dry .

yayi shiru yana kokarin maida damuwarsa dan baya so hawayen dake makale da idanunsa samun nasarar zubowa yacigaba " jiya na miki text zakice baki gani bane ko km so kike sai damuwarki ta min illar da zan bar miki duniyar ..?

ta tabe bakinta tana wasa da yatsun hannuwanta, sannan tace" ni ban ga wani text ba.

"Me ka ce a text din? tayi masa tmbyr tana tsura masa fararen idanunta kirjinta na dokawa .

ya ciro wayarsa a matukar hasale yashiga bude page Duk gashi duba gashi ki duba kuma duka yaje na tabbatar yana faman scrolling din nuna mata .

ta kyalkale da dariya tana binshi da wani irin kallo, nan da nan ya tsargu kunya duk ta baibayesa, ya wasa mata wata uwar harara wanda yasa taji kayan cikinta yamutsewa ransa a bace "wai ke wani irin kafurar zuciya ce dake dabaya yafiya?

"wallahi wallahi dana san yadda zanyi na cire soyayyarki da tuni nayi tun kafin mukawo wanann tsage din..
ya mike tsaye yana nufo inda take tsaye yana cigaba da dubanta.

"zaka iya cire wannan is normal thing ne zuciyata km kmr ta sauran bil'adam ce "kai ba'a ce maka wata irin zuciya gareka ba sai kaine zaka cewa mutun hk, koda yake kai fa me son kanka ne dayawa ne ,"wato kai har ka manta sanda nake binka guri guri ina hauka kasoni ko.... takarasa mgnr tana jan tsaki ta juya zata wuce yasanya hannunwasa duka ya janyo ta ta fado fadadden kirjinsa.


"Lallai ana daf da mutuwa acikin gidan nan matsawar bazaki fuskanci lamarina ba ,na tuba bisa kuskurena na baya, ki gaya min abinda kike son nayi miki ki dawo da kaunata kmr da ina sonki su'ad bazan iya rayuwa babu ke ba plz plz ki taimaki zuciyar abdulkabir kar mahaifiyarsa tarasashi.
Ta fara kokarin zamewa daga cikin jikinsa "kai meyasa lokacin danake binki ina rokonka ka taimaki tawa rayuwar kar tawa mahaifiyar tarasani kaki?
sai ma wulakacin iri iri daka dinga shuka min dan hk kabi ahankali dan zuciyar su'ad ta kekashe ahalin yanzu ta daina sonka ...

yashiga yawo da hannunsa a dukkanin ilahiri ajikinta yana kashe mata jiki da salonsa plz nace kiyi hkr gbdy yasoma rikece mata yana ruda mata jiki yana shakar numfashinnta da kashin jikinta tasan abinda yayi missing kenan ajikinta ,duk ya rude ya rikice .
Ya kamo hannuta sosai cikin nasa yana murzawa cike da wani irin shaukinta zo muje dakinmu nima ai na wahala akan lamarin soyayyarki kadan yarage banzama irinki ba.

" aranta tace da saura kenan ai sai kazarta yadda na soka sannan zaka samu kaina hawayen da kake boyuwa sai ka zubdasu agabana nagani me shegen taurin kan tsiya ....ya rike hannunta gam cikin nasa yana murmunshi . yana kokarin fita daita, ita km tana kokarin fizgewa daga rikon dayayi mata gam.. suka ji sautin muryar ammi ta doki dodon kunnensu "ina zaka je da ita hk da sanyi safiya ?

Ya ja hannuta da karfi zai fice daita tare da cewa "gyara zata mun a dakina .

ammi Ta daka masa tsawa "zaka saketa ko kuwa?
Bana hanaka yi mata wannan muguntar ba?

"Har yaushe zaka kyale yarinyar nan ta sarara?
mamana wuce ciki daga yau na saka miki doka karki sake shiga part dinsa .........




mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


YA-RAHIM

THE MOST MERCIFUL

page 64


a matukar firgice yake bin ammi da wani irin gigitaccen kallo kmr yau ce rana ta farko dayasoma ganinta.

"eh hk nace karta sake rabar inda kake. take
yashiga girgiza kai yana kallon ammi dake tsaye ala'mun kar ta masa hk.

"mamana wuce abinki ai kinji abinda nace su'ad ta daga mata kai tare da juyawa jikinta a matukar sanyaye, "Ke tsaya ya dakawa su'ad razananniyar tsawar da tasata tsayawa cak jikinta na rawa ....

yashiga daga zara zaran yatsun kafafunsa ya isa inda ammike tsaye da sauri ..
hankalinsa a matukar tashe "kiyi hakuri amminah ....

" Na ce kamun wani laifi ne?

"tunda abin naka yana son yazo da rainin wayo bazata sake rabarka ba, ballanatana kasamu damar gallaza mata azaba........

"wace azaba km ammi ? ya fadi hk cike da marairaicewa, gyaran da zata mun shine azabtarwa?

ammi ta kalli su'ad data ki tafiya tana satar kallonshi "Na ce ki shiga ciki ko bazakiyi abinda nace bane ?

su'ad ta sake juyawa ahankali wanda gabadaya ilahirin jikinta a matukar sanyaye yake, banda dokawa babu abinda zuciyarta keyi tayi taku daya zuwa biyu ...

ya matsota sosai "ke ...ya sake buga mata wata razananniyar tsawa kina hauka ne nace ki tsaya ?

sannan ya waigo inda ammi take "wai ammi menene haka ?

"me kike shirin yiwa abdulkabir dinki?

"dan girman allah karki min hk amminah ahalin yanzu ina cikin wani hali me tattare da rudani idan kika hanata rabar inda nake komai zai iya faruwa da abdul dinki....

ya meida mayatattun idanunsa da suka soma birkicewa yana kallon su'ad dake niyyar shigewa cikin dakin ammi ,wallahi kika yi kuskuren shiga dakin nan zan fito dake ta karfin tsiya .

"ni ammi me nene haka? bangane nufinki ba ban gane bayaninki da hukunci da kike kokarin zartawa Duk ya rude ya rikice ,ya kalli su'ad dake rabe da bango cike da matsanancin tausayinsa a yanxu datake tsaye agabansa wani irin harbawa zuciyarta keyi akansa ,ita kanta tasan tana matsananci kaunarsa ,rasashi cikin duniyarta bakaramin illa zatawa kanta ba ,kawai dai tana son kafa zazzafar soyayyarta ne acikin zuciyarsa ta yadda zai san mahimmancinta acikin rayuwarsa .

jikinsa da bakinsa rawa suke gurin cewa "Malama kiyi mata bayani kiyiwa ammi bayani bani ke gana miki abaza ba kece ke gana min ..ya juya ahankali ammi wallahi bana mata komai gata nan ki tambayata.

ya buga mata wata razananniyar tsawa wanda yasa takusan sakin fitsari "Kinyi shiru kina kallon mutane kiyi mata bayanin man..

ammi ki fahimce nasan kinsa komai kawai kina nuna kmr baki sani ba, ammi kinsa damuwata kin kasa gane kuncin da yarinyar nan take kokarin tsudumani ciki sai ma ganin laifina kike...

" ni bansan komai ba ko sanin wani hali da kake ciki idan zaka gayamin yanzu sai nasan kana cikin damuwa?

ammi ta numfasa sannan tacigaba "dole kaji nace kana gallaza mata azaba tunda Duk lokacin data rabeka da kuka take dawomin ko rashin lfy ...


"innalillahi dan Allah ammi ki sasausauta man yayi mgnr
Yana makawa su'ad wata katuwar harara "Wai kiyi magana dan tasan bawani abun nake miki ba ?

su'ad ta tabe baki Ta ce me zance ?

hararata ya sake yi tare da cewa "
ammi naji maganganunki ,na tuba nabi Allah da manzonsa amman dan Allah kibani aronta part dina yayi kura dayawa .......

"Shinkenan naji gyara dai kake so yanzu ?

langwabar da kansa kawai yayi yana duban ammi domin yagama fahimatar abinda take nufi "Zauna ga kujera,ke km mamana jeki dakin eiman ki tasota kuje tare ku gyaro masa ku dawo..

cike da sanyin murya tace to ammi ta juya Simi simi kmr kazar da kwai ya fashewa aciki zata bar gurin.
uhmmm ammi ta barshi kawai bana so......
fuuu ya juya ya bar parlour 'zuciyarsa kmr zata tarwatse .

"mamana jeki ciki abinki kinji kin ma huta da bakar jarabarsa .

Tana shiga dakin wayarta ta dauki kara da hanzari takarasa inda wayar take ta dauka tana zama a gefen bakin gado "Hello ..

"Hrt beat kizo gareni dan Allah..
ina cikin tashin hankali kasancewarmu tare kadai zai kwantar min da hnkli .

muryarta na craking tace "ammi na falo.......

"mamana ke da waye a waya?

da sauri su'ad tayi saurin katsewa...... muryarta cikin in ina.. uhm uhm "Nida ore ne ta juya tare da ajiye wayar tana kakkabe saman gado.

"wayyohhly Ya furta tare da zaro mayatattu idanunsa waje Wayar ma hanawa ammi zatayi ko me ?

cikin sauri ya fito daga part dinsa da gudu gudu sauri sauri yashigo part din ammi yayi sa'a ta sake fitowa falon , tana hangoshi ta hade fuska.

jikinsa yayi mugu sanyi yasamu guri ya zauna kusa da ita tare da kamo hannuta cikin nasa.

"wallahi ammi ki tambayi hrt beat yanzu bama fada ko kadan daita ,ko kwanaki da kikaga na canza mata laifi ta min wanda ita yadace tabani hakuri amman ni nabige dabata hakuri .

"Dan Allah kayi hakuri mu bar maganar nan.....

" Saboda me ammi ?

" Ko magana ta fatar baki banson ta sake hadaku idan ba hk ba sai......

"tsaya tsaya ammi ki rufa min asiri na tuba.

" Ta hasala matukar Sam baka bin maganata abdul ..

"me km nayi miki yanzu ?

"bansani ba "

ya mike tsaye jikinsa a sanyaye ya dawo ya durkusa agabanta

"yaya kikeso nayi ammi akan yarinyar babu abinda banyi ba babu hanyar da banbi tabari mu fahimci juna abar abinda ya faru baya ya wuce amman taki

"na rokeki ammi ke uwa ce ki sanya baki cikin lamarina ina son su'ad so kuwa me girma, wallahi idan tabarni zan mutu mutuwa zanyi yakarasa mgnr kmr zaiyi kuka ....

gbdy bakin ammi ya kulle farin ciki ya baibayeta har tarasa yadda zatayi .

"ki taimaka ammi kibani matata muje muyi rayuwa daita wallahi nasan da muna tare a muhalli daya da yanzu an wuce gurin watakilla ma da yanxu kin kusan samun jika.

"sharrin da zaka min kenan salon dady'nka yaji ya dauka na hanaka matarka ne, ni fa babu ruwana matarka ce idan ta amince zata bika fine babu ruwana, idan taki amincewa ni dai bazan takurawa rayuwarta ba..

ya langwabar da kai" haba ammi nah ki tausaya kisa baki dan Allah nasan tana jin mgnrki da kiyin mata mgn zata amince ya mike tsaye Yayi hanyar dakinta yana fadin Yanzu ki dan taimaka kiban ita muyi magana .

su'ad na tsaye tana zariya adakin ya shigo tare da janyo hannunta....tayi saurin turjewa, ya kalleta wallahi daukar ki zanyi matukar kika min gardama km bazan tsaya dake cikin gidan ba...

salin alin ta bishi yaci gaba da mgn hk kawai kuna neman haukatani ke da ammi .....
suna fitowa falon yaga wayam babu ammi babu dalilinta.

ita kuwa ammi ganin yashiga dakin ta nufi part din dady da sauri dan tasan halin d'anta ba kunya ce ta isheshi ba sai dai ita taji kunyashi .

Suna zuwa babban parlour 'nsa ya zauna kan kujera two seater ita km ta tokare tsaye shi kuma yaki sakin hannunta, ya kalleta ta turo masa baki tana fushi.

" Me akayi miki kike wani cika kina batsewa ?
yayi mata tmyr yana sakar mata hararar..

" Gaskiya abinka yasoma damuna yanzu ammi tace kada in rabi inda kake gashi ka kawo ni ta karfin tsiya yanzu da wani ido zan kalleta idan ta dawo bata ganni ba saboda Allah?

Ya ficikota da karfi ta fado saman fadadden kirjinsa ya rungumeta tsab tare da matseta da cinyarsa da karfi, "malama ki natsu na fada mata mun jone tasan abdul dinta na mahaukacin sonki ya karasa maganar yana murmushi tare da kashe mata idonsa daya yana yawo da hannunwansa duka ajikinta yana shashshafata ...


"wayyohlhy ta zabura zata mike ya makaleta yana busa mata iskar bakinsa...
" Ke ki nutsa ban son rainin hankali "wai wayyohhly kmr wadan da sukayi abin kunya "ta turo masa dan karamin bakinta zatayi mgn kenan ya cafki bakinta tare da hadeta da jikinsa sosai cikin sa'a da kwarewa yasamu ya cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ya manneta gam yana bakinta wani irin tsutsa na fitar hankali cike da matsanancin tsoro take kokarin son janye bakinta daga nashi cikin wani irin sauti yace shhhhhh wayyohlly allah ya sake kankameta ajikisa yana cigaba da sarrafa harshenta cikin wani irin shauki na fita haiyaci, tsawon minti talatin ya dauka yana shan bakinta kmr yasamu lolipop kafin daga baya ya dawo tsotsar lip's dinta xuwa hancinta idanunta ahankali ya dinga bata hot kiss da taba duk inda hannunsa yacikaro dashi ajikinta gbdy jikinta ya sauya tasoma rawar jiki saboda wani irin feeling dinsa datake ji yana taso mata da bin kowani shashi na sansar jikinta. ahankali taji ya dauketa cak yayi uwar daka daita ya kwantar daita,tare da yi mata runfa da kirjinsa yana sauke ajiyar zuciya dan karamin hijab din dake sanye ajikinta iya wuyanta ya zare sai ga suntuma suntumar nonuwanta sun bayyana acikin rigar nono har wani bullokowa sukayi suna zuba wani shaki ahankali ya rankwafo samanta yana busa mata hucin numfashin bakinsa, wanda ke bugar mata da zuciya tare da jin wani shauki na daban, ya kai hannunsa ya fara shafa nonuwanta yana mammatsasu wanda hkn ya haddasa mata sakin naunayen ajiyar zuciya tare da furta kalmar wayyohlly allah ka barni plz, sbd wani irin zuuuuuuummmm take ji tun daga tafukan hannunwanta zuwa brest dinta har ma da kasanta, gbdy wani irin kara ta saki mara sauti tare da kamkameshi tana wani irin nishi lokacin dataji ya kai bakinsa cikin kunneta ya zira harshensa cikin yana tsotsa while hannunsa daya na kan brest dinta yana aikin murzawa wani irin zillo tayi tare da shigewa jikinsa, shi km ya sake matseta ajikinsa yana cigaba da zira mata harshensa cikin kunnenta ,ahankali jikinta yasoma sakewa numfashinta yasoma barazanar daukewa ganin halin datake ciki yasashi saki dayan brest din ya cafki dayan yana lailayawa gbdy ilahiri gashin dake kwance a jikinta babu wanda bai mike tsaye ba tsabar amsar sakowaninsa da suke sakata jin sauyin yanayin i ajikinta, hkn bai hanata mutsumutsun kwatar kanta da kunenta ba ,amman yaki bata dama , ta hanyar sakar mata nauyinsa dayayi yana sake matseta ajikinsa .

" wayyohhly abd.....ul kirjina zan mutu pls ka barni kamin nauyi dayawa, amman ina yaki dagata sai numfashi dayake saukewa ahankali ahankali yana sake danna harshensa cikin kunnenta idan ya tsotsa sai ya zare harshensa ya meida cikin bakinta ya tsotsa yana murza kan nipples dinta zuwa mararta ahankali yake saukowa da hannunsa zuwa kasanta yana kokarin kai hannusa cikin jikinta yana shashafawa har yayi nasarar yin kasa da pent dinta kasa kadan yashiga fasha kasanta yana shan bakinta zuwa kunneta gbdy ya rudata ya gigita tasoma manta kanta jikinta ya sake sakewa sosai ,amman duk da hk zuciyarta cike take fal da matsanancin tsoronshi barin joystick dinsa dake jungurinta cike da natsuwa ya zira fingers dinsa cikin kasanta ahankali har ya zira cikin jikinta yana sauke naunauyen ajiyar zuciya ya koma ya jingina bynsa da abin gadon daki yajanyota jikinsa sosai tare da gyara mata kwanciya ajikinsa yashiga fingering dinta yana sauke numfashi, bakinsa na manne cikin nata yana aikin tsotsa, hannunsa daya na kan brest dinta yana aikin murzawa yayinda dayan hannunsa ke aikin fingering dinta wani irin nishi suke fitarwa me dumi daga ita har shi sun fice cikin hankalinsu banda nishi washhhhh ashhhhh babu abinda yake ita kuwa numfashi ma da kyar take fitarwa sbd matseta dayayi ajikinsa.

da kyar tasamu ta kwaci bakinta "wayyohhly Allah pls hrt beat karki yanke min jin dadi ya sake kokarin hade bakinsu guri daya tayi saurin kawar da fuskarta tana sauke ajiyar zuciya hade da kai hannuta kan hannusa zata zare yatsansa cikin kasanta amman yaki yarda, yacigaba da fingring dinta yana bata hkr "kiyi hkr plz ki barni ina jin dadi sosai "to to ni bana ji dadi komai..

cak ya tsaya da abinda yake yana kallonta yana girgiza kai can km yasoma "mgn sbd kin daina sona ko ?

"eh tabashi amsa da hk tana mikewa zaune ta meida pent dinta da zaman rigar nononta tare da saka hijab dinta zata sauko daga kan gadon zaraf taji ya riko tafin hanunuta cikin nasa tayi tayi ya sakar mata hannu yaki saki.

fararen idanunta ta tsura mass tana kallonsa ido cikin ido shima kwayar idanunta yake kallo yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa akanta ,sun dauki kusan minti goma a haka suna kallon junansu batare da daya daga cikinsu yayi kokarin janye idanunsa daga cikin na danuwansa ba ,can AK ya saki numfashi da ajiyar zuciya atare "plz hrt beat meyasa kika tsaneni yanzu?

"kullun cikin baki hakuri nake akan tarin laifin da nasan nayi miki abaya wani irin kalar hakuri kike son nabaki ki huce akan abinda na aikata?

"kiyi hkr ki saki ranki da ni ki kawar da komai cikin ranki zan riritaki zan gatantaki zan miki komai zan jiyar dake dadin dake cikin duniyar nan, dan Allah ki yafe min abinda na miki plz ki saki jikinki dani ....

"banga amfanin sakewa a inda ba'a damu da mutun ba, "na fa gama ganoka tsab bani kake so ba jikina kake so ko ba hk ba ne?

"baka sona ak dan me mutun zai yi walwala a inda ba'a sonsa, sai dan wani dalili na daban kar ka manta baka sona dole akayi maka ka aureni byn kasameni a cikakkiyar budurwa ka dawo kana rawar Kai da nuna min kulawa ta yaya kake tunani zan yarda da soyayyarka gareni?

"bari na tuna maka da wata mgn wanda nasan zuwa yanzu ka manta da ka furtata, ka sha furta kalmar bazaka taba sona ba koda kuwa dagani sai kai zamu saura acikin duniya ko ba hk ba.

"sannan mgnr yafiya wannan tsohon zance ne domin kuwa na dade da yafe maka a tun baya, zama cikin inuwa daya ne dai bazamu tabayi ba sbd duk bakin daya furta ki ,ya dawo yace yana so aganinka yakamata a amince masa?

tunda ta fara mgn ya tsurawa dan karamin bakinta idanunsa yana kallon yadda take sarrafasu tana motsa labbanta ahankali tana zaro mgn ,batayi auni ba taji ya fixgota jikinsa ya hade bakinsu tare da rike fuskarta da hannuwansa duka yashiga tsotsar bakin tsiwa tun tana tutturesa har ta hakura ta koma ta lafe ajikinsa tana sakin numfashi . sosai yake sha bakinta son rashin dan Allah yayisa da maseefar son shan baki ,shi idan za'a hanashi komai a duniya a hanashi amman banda shan baki, dan zai iya sumewa akan shan baki . nan ma sai da gajiyar daita sosai sai dayaga numfashita na kokarin daukewa sannan ya barta tana sakin naunayen ajiyar zuciya ta tsura masa fararen idanunta da suka sauya launi zuwa yellow yellow sannan sun cicciko da ruwan hawaye "

"shhiiii ya furta yana daura yatsansa akan labbanta "karki sake naga wani digon hawaye anan , idan ba hk zaki iya saka tunani ya canza akanki.

"ya kamota zuwa jikinsa yana shafa bayanta

"kin lce daina sona ko hrt beat ?

ta daga masa kai ala'mun eh "ok ai shima bakin da yace yana so ya dawo daga baya yace baya so shima bai kamata ayarda ba ...?

"amman babu komai tunda yanzu kin tabbatar min da kya sona bil hakki to ina neman alfarma ki bani damar na dawo da soyayyata cikin zuciyarki," ina tabbatar miki matsawar kika bani wannan damar wallahi azim zan haukataki da soyayyata, dan sai kin dawo kina sona fiyye wanda kikayi abaya "zaki bani wannan damar?
ya tmbyeta yana me juyo da fuskarta suna fuskantar juna "ina jinki hrt beat zaki bani wannan damar nayi amfani da kunjina akanki?

ahankali ta sauke boyayyen ajiyar zuciya tana girgiza masa kai.

"ok gaya min me kike son na miki kona mallaka miki shi ni km ki bani faricikin danake nema agurinki... ?

"hrt beat ....yakira sabon sunan daya makala mata yana jan karan hancinta "ina soraronki yayi mgnr yana hade fuskarsu guri daya, yana busa mata iskar bakinsa plz kice min wani abu ko kice ga abinda kike so ni km ina tabbatar miki matsawar baifi karfina ba zan miki shi ,mgnr duniya yayi mata amman taki cewa dashi komai sai ma runtse idanunta datayi tana jin yadda tafukan hannunwansa ke yawo a sansar jikinta ahankali ya sauko daita daga kan gadon ya gyara zaman rigar dake sanye ajikinsa ya riko hannuta yasoma tafiya daita har suka fito daga cikin part dinsa kai tsaye ya zarce daita inda sabbin motacinsa ke jere an lullubesu wanda daman dan ita yasa aka kawo masa daga America .

daya daga cikin security yayiwa ala'mun dayazo da hannunsa ,da sauri security man yakarasa can nesa kadan dasu ya tsaya tare da cewa boos gani "cikin tsadadden turancinsa yasoma mgn kmr wanda bai so "wadan can motocin zaka bude min kayi gaba abinka "ok sir yasoma kokarin budewa kmr yadda yabashi umarni wasu dalla dalla motaci taga ana budewa daya byn

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment