Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sOn aikatawa Kennan ba.
yafi son sai da matarsa ta sunnan wacce zata zamo halaliyarsa.
Ta lumshe idanuta ta bude su ta sake kallonsa sbd gabadaya wani irin yanayi ta tsincin kanta ciki me cike da tsantsar bukatuwa da " da" nmj
gashi shi km gwarxon data kama yace shi bai bukatar sex .
ga dare yayi kasuwarsu tasoma watsewa acikin hotel din.
sai dayday ku mutane sukayi saura ,
sai dai km idan ko fita Zatayi, kozata samu wanda zai rage mata zafi.
tana kwance tana wannan bazan tunanin nata taji bai sake cewa daita komai ba ,yasa tace zan tashi Amman man na zuwa kemins, muryarsa a sarke yace me zakiyo akemis km by this time?
zan siyo mgni ne nasha kasan bakayi sex dani ba....
oh! to dole Kennan sai kin sha magani idan ba'a yi sex dake ba?
dole mana bakaji yadda nike jin wata uwar kasala ba a dukkanin sansar jikina, gabadaya jikina ya mutu murusssss.
Alokacin ta mike tsaye da kyar tana kokarin sanya rigarta.
ok yakamata to ki hanzarta Ki sha domin samun natsuwa, ni zan wuce friends dina suna can suna jirana "
tace su baza su caskare bane?
ya dubeta cikin rashin fahimtar abinda take nufi kmr ya ya Kennan ? Ya tmbyeta.
Kmr fiyye da abinda mukayi yanzu.
take yagane abinda take nufi, yace ai su sun kashe gobararsu tun kafin muzo nan ,yana gama fadar hk ya juya yasoma tafiya yana cewa ni zan wuce sai km wani lokaci ,
tayi dry tana kallon bayansa tare da cewa Mr man .....arashin sanin sunansa yasa ta fadi hk . AK yaja ya tsaya cak batare da juyowa ba sbd yasan dashi take .
ahankali takaso xuwa gurin dayake tsaye tasha gabansa ta riko hannayensa duka cikin nata tana kada masa idanuta tace da gaske zaka dawo gareni wani lokaci?

yace me zai hana?

OK inda kadawo sunana onye kada kashiga dakin wata..... sbd ina da matsanancin Ki...... katseta yayi ta hanyar ce mata bakece zaki tsara min yadda zanyi ba ni ne zanyi abinda yadace ya fadi hk yana kokarin bude kofar dakin.
tayi hanzarta bude masa tayi masa rakiya. Tana tsaye har sai dataga tashin motarsu.ta dawo zuciyarta cike da tunanin AK sannsn tana jin ajinin jikinta bazata iya rabuwa da shi ba.
ko ta wani hali sai tabari ya ratsa cikin jikinta suyi mu'amula dashi ta lashi zumar dake tattare dashi.da wannan tunanin tashige dakinta tana tattera kudin da AK yabata, ta saba Jakarta tare da kullo kofarta tayi waje tana rangwada tkmr wata bugagiya.

akil suka fara saukewa . Sannan suka dauki hanyar gidan.

Karfe goma sha biyu daidai.
aka danna hon da wani irin matsancin karfi Wanda ya kusan frigita alhalin gidan dan lokacin tuni iman da zeey sun Dade da yin bacci.
alhj Adam da hjy baraka ne zaune zaman jiran shigowar AK wanda tun byn fitarsa suke kiran layinsa Amman baya shiga.
azabure suka mike tare da dady sakamakon jin wannan razananniyar hon din ake faman yi . suka zuge labulayen parlour 'n windows suna son sanin abinda ke faruwa .
wanda shi get man din gida oready tuni ya isa ga hujin get din gidan.
ganin motar dake tsaye akofar gidan yasaka shi hanzarta soma zuge get din gidan jikinsa na rawa rawa .
ai yanagama zuge get din a guje motar AK ta sanyo kai cikin compound gidan. abokannensa guda biyu suka fito aguje suna kokarin kamoshi su fito dashi wannan abun dake faruwa ..
yasa ammi da dady fitowa da sauri km agigice suna kokarin zuwa inda motar AK take parke da mugun sauri suke daga kafafunsu kowanensu na addua cikin ransa Allah yasa bawani mugun abu ne ya faru da tilon dan nasu daidai conal da zata kai mutun ainihin compound 'n din gida suka ci karo da musty da Malik tallabe da Ak wanda yake samkame kunfa na fitowa ta bakinsa idanunsa gabadaya Sun kakkafe .
yayinda koina ajikinsa ke kirrma ai ammi naganin hk batasan sanda takarasa da wani irin matsayacin gudu takarasa zuwa inda suke tana kiran sunan danta abdul...kabir .... Abdul...Abdul... shima dady yakaraso yayi yana kiran sunansa .
da furta Kalmar Inna lillahi inna wa inna ilaihi rajiun sbd yadda yaji zuciyarsa ta amsa tasoma bugawa da sauri ya bakinsa dayasoma rawa yana tmbyrsu.

meyasa meshi?

Me kuka Yi masa hk?

Gabadaya ya rude ya dinga maimaita tmbyr daya ganin yadda kumfa ke fita daga bakin AK ne yasa shi tsayawa cak yana dubansa domin ganowa da yayi ciwonsa NE yatashi.
ammi ce dake durkushe rungume dashi ajikinta Tana kuka tana cewa Meyasa ..meyasa.. ciwon nan baya tashi sai sanda muka zo Nigeria....?


Wai meke shirin faruwa da yarona ne...?

Wani irin masefaffen ciwo ne wannan me shirin tarwatsa min rayuwar Dana?

Dayaki ci yaki cinyewa yana son ganin baya na da rayuwar dana..
.....

Kuka take sosai tana sambatu.
gabadaya tsoro da frigici suka taru suka shiga Zariya da musty da Malik daKe tsaye.
suka rasa me zasu ce da ammi da dady .
banda kirma da rawar baki, babu abinda suke Sun rasa me zasu ce sai da kyar musty ya iya karfin halin cewa wlh Ammi Yana driving ne kawai muka GA ya mimike jikinsa na rawa bakinsa na fidda wannan kunfar shikennan muga ya sankame gurin daya, shine mukayo gida dashi .
ammi wace gabadaya jikinta ya dauki rawa hk shima dady dake tsaye yana kallon yaronsa cikin mawuyacin hali ,cike da tsananin tsoro ganin yadda ,idanunsa suka firfito cikin matsanancin ciwo.
tausayi da kaunar dansa suka taru suka raunata zuciyarsa. Ya dinga ina ma zai iya daya cire masa wannan mugun ciwon ya daurawa kansa domin yaronsa yasamu yayi rayuwa me inganci wasu siraran hawaye suka samu nasarar zubo masa.
yayi saurin gogewa ,
jikinsa a sanyaye yakarso ya rike hannun AK yace ku kama mana shi mushiga ciki dashi.


Take su musty Suka kama AK dake samkame still kunfa na aikin fitowa daga bakinsa suka nufi cikin gida dashi akan kujera three star suka kwantar dashi ammi ta nufi dakinta da wani irin mugu mugun sauri shima dady dakinsa ya nufa shima domin dauko maganin gurinsa wanda kaninsa ya kawo masa dazu dayazo .
atare suka sake fitowa shi da ammi kowanensu narige rige karasowa gurin AK dake kwance yana shure shure still kumfa na fitowa daga bakinsa .
Suka shiga shafa masa magani takoina ajikinsa suna cire masa rigar dake sanye ajikinsa.
tundaga kansa har zuwa kafafunsa kana rawar jikin ya dan daina sai kumfar dake fita ta bakinsa..
musty da Malik suka ce su zasu wuce gida sbd dare yayi.
dady dake tsaye daidai kan AK.
yace OK mun gode sosai ku gaida gida .
suka fice suna cewa zasu zo gobe Inshaallahu.
suga yadda jikinsa yayi..

Kuka kawai ammi take tana adduar samun lafiyar danta..
AK bai dawo haiyacinsa ba.
sai gurin ukun dare wanda kafin lokacin ammi taci kuka har ta gaji ta godewa Allah. dady ne ma ME kokarin rarrashinta.
Koda AK ya farfado yaganshi cikin wani hali da bazai iya tuna when last daya kasancewa ciki wannan yanayin ba. ahankali ya mike zaune hade da yin salati yana kallon amminsa da dady'nsa .bakinsa mgn yake son Yi amman ya Kasa bude baki yace komai ,idanu kawai ya tsurawa ammi da dady'nsa sbd yadda yaga alamun rashin kwanciyar hankali atattare da iyayen nasa, kmr koda yaushe idan ya tsinci kanshi cikin wannan yanayin me wuyar fassaltuwa .
runtse idanunshi yayi wanda gabadaya bai san sanda yayi hakan ba.
ammi ta mike zumbur daga inda take zata karaso gareshi .
dady ya dakatar daita ta hanyar taga mata hannu aiko ta tsaya cak tana dubansa shi da Ak. zuciyarta tmkr zata buga tsabar rudanin datake ciki .
wasu zafafan hawayen tausayin tilon Dan nata ne sukashiga zubo mata tasa hannuta tana gogewa wasu na sake biyo kuncinta.
yayiwa dady yayiwa AK umarnin ya mike tsaye daga inda yake.
Ahankali ya mike tsaye da kyar jikinsa babu kwari.
Ammi tayi saurin rikoshi zuwa jikinta ta nufi dakinsa .
shi km dady ya dauko wata robar me cike da ruwan magani ya yayyafa akan kujerar da AK ya tashi.

Ammin kuwa tana shiga dakin AK .
bathroom ta nufa dashi tana ganin yashiga takoma parlour'n wanda zuwa lokacin tuni dady yaga abimda yake har gurin yasoma bushewa. zama tayi jikinta a matukar sanyaye tare da zabga uban tagumi .
dady yakaraso gurin datake zaune ya zauna akan kujerar dake facing dinta tare da riko hannuta duka cikin nashi yace Ki daina damuwa kiyi hakuri da wannan ciwon daga Allah ne.
babu yadda bawa zai Yi da kaddarsa, km har yau muna iyakacin bakin kokarin akai ..
nasani dady'n Abdul Amman ni rasa dalilin dayasa ciwonsa baya tashi sai munzo Nigeria. nima abinda ke damuna kennan ammi .dayake shima hk yake ce mata kmr yadda ya'yanta ke kiranta dashi .
Shiru sukayi tare kowane da abinda zuciyarsa ke saka masa akan ciwon AK.
Byn kmr minti shabiyar ammi da dady suka nufi dakin Ak wanda tuni har yayi wanka ya fito ya saka wasu kayan yana zaune gefen gado jikinsa a matukar sanyaye yana tunani .
suka karaso gareshi suna Yi masa sannu da kyar ya iya bude bakiNsa ya amsa.
Magani ammi ta mika masa cikin cup tace yayi bismillah yasha .
ya karba yana duban iyayen nasa cike da matsanancin tausayinsu sbd yadda suke mugun sonshi da son duk wani abinda yake so .
sannan da kin Duk wani abinda baya so byn yasha maganin ammi tace suje yaci abinci muryasa cike da rauni ciwo yace ammi banajin cin komai yanzu.
cikina akoshe yake ya kwanta yana me runtse idanunsa kusan minti goma suka mike shima dan sunga alamun yasoma samun bacci ne.

Daren rana daga ammi har dady babu wanda yasamu damar iya runtsawa.
gabadaya tunaninsu ya ta'allaka ne akan yadda tilon dansu zai warke , yarabu da wannan mugun ciwon me digresing din mutun cikin mutane sannan yake fama dashi sama da shekara goma sha iya magani sun nema akai wannan ciwion Amman har yanzu basu dace da magani ba .

ko sanda suke Spain an sha aiko musu da magani km duk sunayi masa amfani dashi yadda aka ce.


Washegari AK ya Mike sumul dashi tmkr bashi ba .
jikinsa sanye da riga long-sleeve fara Sol da Wando ,ya Dan nade hannun rigar Wanda ya bayyana tsadadden agogon Rolex din dake daure a tsintsiyar hannushi sai kamshi turaren ameeral oud yake, zubawa takoina ajikinsa .
gashin kan nan shi yana kwanshe luf luf sbd mugun gyara dayake samu akai akai wani irin sihirtaccen kyau yayi tmkr ba asalin dan Nigeria ba .
gabansa system ne yake aikin sarrafawa Ta hanyar turawa abokansa dake Spain sakonni .
harkokin gabansa kawai yake hankali kwance tmkr ba wanda yayi wata lalura bA jiya.
yayinda daga ammi har dady suke binsa da wani irin mayataccen kallon Duk ta yadda ya motsa daman km hk ce take kasancewa dasu, a duk sanda irin hk ta faru dashi ,sai suyita kafa kafa dashi ko fita basa barinsa yayi,
ammi ta mike jikinta a raunane tashiga kitchen sbd lokacin girkin rana yayi domin batason mavaikatan gidan yimata duk abinda ya danganci kitchen dinta.
byn ita da diyarta iman ko zeey Inda tazo ,
sai dai dan abinda baza rasa ba kmr abinci masu gadi.
AK ya dago sexy eyes dinsa yana duban dady'nsa daya koma can daf da kofar fita ya zauna yana karanta magazine din dailytrust kana a shagwabe yashiga kiran sunan ammi..
Yes my son me kake da bukata ta amsa masa tana daga kitchen.
sake shagwabe fuskarsa yayi tmkr wani karamin yaro yace ammi coffee...ok Dan albarka ganinan zuwa bani 5 minti.
bai ce komai ba ya meida idanunshi kan system dinsa yacigaba da abinda yake .
5 minti din ma bata cika ba ammi ta fiTo hannuta rike da Dan karami tire me dauke da cup din coffee da plet din jolllof din fried Rice wacce Tasha kayan hadi .
tuni parlour 'n ya dauki kamshi takoina ta nufo inda Dan nata yake zaune tana mgn ba coffee kawai zakasha ba har da abinci.
gashin nan hado maka dashi rabon da idanuna su ganemin kaci abinci tun safiyar jiya kana ta yawo da wunya acikinka ko ajikinka Dan kasan idan wani abu yasa meka bakada harasa takarasa mgnr tana janyo wata karamar stood gefensa ta ajiye oya state eating oh!.... Ammi meyasa kike Yi min hk NE ?
ni yaro ne dazaki dinga Yi min irin hk yakarasa fadar hk cike da shagwaba..... shiiiiiii kamin shr da baki kaci abinci kawai tun raina bai sake baci
Ba akanka .
ya bude baki Kennan zai sake Yi mgn suka hada Ido da dady, yayi masa alamun yayi shr kawai yayi abinda tace.
take ya runtse idanunshi yana fidda numfashi ahankali ahankali dominshi ya tsnani wannan takurawar da amminsa take masa a duk sanda suka zo kasar. gabadaya wannnan runtse idanun dayayi yasa abubuwan da suka faru a Daren jiya suka shiga dawo masa daki daki kusan minti goma ya dauka yana tunani wanda tuni ammi ta jima da barin gurin .
ya Mike tsaye yana sake gyara zaman kayan jikinsa batare da ko kallon inda abincin da ammi ta'ajiye masa ba.
,ya kama hanyar fito dady ya dakatar dashi tare da cewa koma ka zauna Abdul ina zaka tun baki ci abincin da amminka tasha wahala tagama dafawa domin farincikinmu,
hatta shi kanshi coffee da kai ne kabukace akawo maka Bakasha....
kana kokarin barin gidan. gabadaya muryarsa a harzuke yace dady fita nike son Yi.
xuwa ina by this time yana kallon agogon dake manne da parlour'n a Dan sanyaye yace gurinsu musty ya fadi hk sbd ganowa da yayi dady'nsa bayason ya fita ...
dady yace no no no.. Koma ka zauna yau babu inda zaka fita muna tare da kai ko bakaga baka da Lfy bane .
akwai matsala sosai akan barinka fita ahalin yanzu Dan hk banason jin komai daga bakinka go back and start eating ur food right now hk ya juya ba Dan ranshi yaso ba yaje yasoma tsukuran abinci .

Su kansu musty da akil Malik basu nemeshi ba ranar ganin abinda yasameshi jiya Sun dai xo da safe duba jikinsa.


zeey kwance akan doguwar kujera a parlour'n tana latsa wayarta hankalinta yayi matukar daukewa akan charting din datake AK yashigo cikin parlour 'n har yazagayo ta byn kujerar datake kwance akai yayi tsaye akanta Tare da zuba mata mayyataccen idanunsa. Ganin bata da niyyar kallonsa yasa ya kai hannu ya kwace wayar hannuta.
ai ko tayi saurin frigita ta dawo cikin hayacinta, tayi wata irin wuntsulowa daga kan kujerar dake kwance tayo kasa AK yace me zaiyi idan ba dariya ba .
aiko har yasoma yayi saurin meidata ya sanya hannunsa ya shafo saman kanshi zuwa goshinsa yana kallonta tare da watsa mata idanunshi yace Kai gsky anyi muguwar matsoraciya km yar kauye .
kalli dan Allah yadda kika koma kmr wata kwance hauka.
Tayi murnushi cike da shagwaba tace Haba yaya aikaine wlh ka tsorata ,AI jin tsoro halak ne dazaka ce min kmr wata kwance hauka.
wlh km nima sai na rama yaja tsarki tare da cewa haba yarinya idan dai nine sai dai ki rame "
Hk kace?
Yesssss na fada da babbar murya bazaki taba iya yin galaba akaina ba, yakarasa fadar hk yana zagayowa ya zauna akan kujera agajiye yana cewa washhhhh Allah tace kagaji ne?
Sosai ma ko zaki min tausa ne.......?






Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH



*Qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam: ittakillaha haisuma kunta*

*Allah 's messenger (s.a.w) said :fear Allah wherever you are*



Page 2


Murmushin jin dadi zeey tayi tana ME lumshe idanunta, domin jin dadin abinda yace.
ita inda ma zai yarda din da gaske .
AI da zata iya yi masa fiyye da tausar daya nema daga gareta ,Amman dayake itama yar Duniya kanta ce sai girgiza Masa Brest dinta tayi tana sanya hannuwanta duka kan bakinta ta rufe tare da Dan zaro idanu waje tace kai yaya AK ka rufa min asiri ina ni ina maka wata tausa .
wannan aikin AI sai matarka, yayi murmushin yake shima tare da cewa na rufa miki asiri ,tashi Ki kawo min abinci yunwa nike ji..

Zeey ta Mike tsaye tana girgiza masa jiki ta nufi zuwa hanyar kitchen har takusan shiga kitchen din ya kwalla mata kira. taja da baya ta Tsaya ta me juyo ahankali suna fuskantar juna shr Tayi tana jira daga gareshi .can kasa kasa taji
Muryarsa amatukar raunane yace zo nan yana yafutota da hannunshi, kinsa abinda nike so dake ?
Ta girgiza masa kai batare da ta ce dashi komai ba.
Ya hade rai sosai kana yace Bakinki na ciwo ne da bazaki iya amsawa ba?
Tayi masa farrrrr da idanu sannan tace ina jinka fadi abinda kake so.
Shima runtse idanunshi yayi tare da laso lips dinsa na Kasa ,yace kada Ki kawo min abinci me nauyi .
Ki kawo coslow sai Ki hado da drinks ya isa. tace to Tana me juyowa ahankali tacigaba da bada step cikin daukar hankali.

cikin kankanin lokaci zeey takammala da komai ta kawo masa yana daga kwance akan kujera tace na hada gashi can akan dining table ya Dan juyo ahankali gefen datake Tsaye yana harararta muryarsa a mace yace bazan iya hawa wani dining ba yanzu .
sbd me? Xeey ta tmbyeshi bakiji nace miki nagaji ba.

OK Bari na dauko maka dadduma na shifidamaka anan yace better.
Babbar darduma ta shinfida masa tare da jera kayan abinci .
"AK ya mike tsaye da kyar yana mika tare da yin salati da sake kiran washhhhh Allahnah ....kana ya zauna kan darduma ya bararraje yasoma cin coslow wani irin lumshe idanushi yake tsabar jin dadin coslow din dayake.ya dago cike da natsuwa ya tsura mata mayataccen idanunshi masu saurin kashewa mutun sansar jiki ,da tsayawa a zuciya yace tabbas duk namiji da yayi sa'ar mallakarki amatsayin mata.
Ina me yin masa tabbacin zai more da samun macen data iya girki ..
zeey tayi mgn cike da nata salon kisar tace nagode dear...
Byn ya gama ci zeey ta kwashe kayan ta Kai kitchen sai data gyara komai sannan ta dawo ta zauna tana janshi hira sama sama . Yayinda kira yayita shigowa wayarta tana danna number busy .
har AK yagaji ya tmbyeta wanda ke kiranta hk ?
ta yatsina fuska tare da cewa wata kawatace wlh.ke damuna takarasa fadar hk Tana tasaka wayar a silent suka cigaba hirarsu.

Washegari misalin karfe goma na safe zeey tagama hadawa AK breakfast dinsa kasancewa tun dawowarsa kasar itace ke shirya masa breakfast domin ace warsa baya jin dadin abincin kowa sai nata yayinda hkn yayi mugu mugun faranta zuciyarta.

Sanye take cikin wata atamfar super exclusive dinki riga da siket wanda sukayi mugun kama akirji, dinki yayi matukar amsar surar jikinta kai kace daman dan ita aka kirkiri dinki .
kayan Sun kama jikinta sosai har ana hango tudun nonuwanta.
Ahankali ta tura kofar dakin AK tare da yin sallama.
Akwance yake a saman makeken royal blue bed dinsa jikinsa daga shi sai Wando short niker iya cinyarsa, gashin jikinsa gabadaya suna kwance sai sheki suke zubawa da daukar hankali masu raunin sha'awa irinsu zeey take km taji hankalinta yasoma tashi akansa ta dinga jin wani irin feeling from no where, ganin yanayin yadda take jin kanta da yadda taganshi tasan muddin tashiga komai zai iya faruwa tsakaninsu wannan tunanin da zeey tayi yasan ta Dan yo baya zata koma da sauri.

AK da oready yaga ganinta ya yunkura ya tashi zaune da kyar yana cewa meyye hk km byn kin rigada kin shigo kin gama karemin kallon tsab .
zaki wani koma da sauri sai kace wace taga wani abin tsoro kufa tsiyata daku matan Hausa Fulani nan kun cika gidadanci.
Ki shigo kawai .
taki shigowa tana nan tsaye zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa da sauri, muryarta na rawa tace ba zan shigo ba sai ka tashi ka saKa kaya ajikinka sai nashigo.
AK yayi murmushin mugunta yana mikewa gabadaya yasoma lalubar kayansa kmr gaske sawa zaiyi, zeey bata Ankare ba taji ya fixgota gabadaya zuwa fadadden kirjinsa me cike da yallawar gashi ya rungume tsam tsam yana fidda numfashi sama Sama tmkr wanda yayi gudun tsira kirjinsu ya hade da juna sosai idanunsu suka tsarke cikin juna atare zuciyoyinsu ya buga sun Dan jima tsaye suna shakar numfashin juna jin dirar tundun nonuwanta bisa kirjinsa yasa kadan yarage brain dinsa bai juye ba tsabar shauki , batare da yace mata komai ya zaunar daita kan doguwar kujerar dake dakin sananan yasoma kintsa jikinsa ji tayi kmr kada ru rabu yacigaba da rungumarta.
tana kallonsa yana sanya doguwar rigar jallabiya taji kmr tadakarta dashi daga sanyawa domin taso ne yayi zamansa hk dan tafi kaunar ganinsa hk, akan saka wasu kaya tana dai nuna masa bata son ganinsa hk ne domin karawa kanta kima acikin idanunshi.
mikewa tayi ahankali taje ta Dauko farantin kulolin abinci ta'ajiye masa ta juya zata bar dakin yace ke ....ina km zakije?
Aikinsa karya kike Ki kawo min abinci kice zaki tafi bazaki zuba muci tare ba .
kinsa duk zuwana garin nan bana cin abinci kowa daga na ammi sai naki zeey tayi murmushin jin dadi tace OK Bari na xuba maka kaci Dan ni bazan ci ba sbd akoshe Nike.
ta durkusa agabansa tana zuba masa abincin Duk rabin nonuwanta awaje yana kallonta yana hadiyar yawu har tagama zubawa tare da turo masa plet din Abincin gabansa ta yunkura zata mike tsaye yayi saurin cafko hannuta cikin nashi ya riko yatsunta sosai yana murzawa ahankali, ta dago idanunta ta kalleshi tare da kokarin son kwace hannuta cikin nashi Amman iyayinta ta kasa kwacewa ,ya kalleta sosai yace haba yarinya yaza'ayi na rikeki Ki iya kwacewa?
AI kinsa karfi badaya Ba daya .
ta marairaice murya cike da shagwaba tace OK naji kayi hkr ka sakar min hannuna zan zauna Amman bazan ci komai ba.
ya tsura mata mayataccen idanunsa sosai yace sai dai idan kin amince zaki zauna muci abincin tare.
tayi shr itama tare da tsura masa nata idon tana kallonsa tacigaba da jin wani irin sauyi ajikinta ita kanta batasan meyyesa Duk sanda zasu kebance daahi take jin wanNan sauyi ajikinta sosai fiyye da sauran lokkuta ba.
hakan da AK yagani ne yasa ya km matse hannu sosai ta Dan Saki yar siriyar kara me cike da sautin dadi Sannan a shagwabe tace kayi hkr zanci Yace OK oya fara ci mugani yasaka mata spoon cikin plet din abincin data zuba masa ahankali tasoma ci yasakar mata hannu shima yasoma ci .
"sungama cin abin suna zaune suna hira sama sama sukajiyo ana nocking din kofa.
AK Yace who is that... Daga can bangaren Aka amsa da its me akil OK yace tare da cewa come in..
Akil ya turo kofar yashigo tare da sallamarsa ..
AK dake zaune ya gyara zamansa yana dubansa cike murmushi yayinda ita kuwa zeey take taji gabanta yashiga faduwa da dukan uku uku .
tashiga kokarin kokuwa da nunfashinta.
Akil shima faduwar gaba yaji sanda yashigo yaga zeey ga duwawunta gana AK Amman sanin dayayiwa AK baya amfana da mata sai sai dai romancing yasa hankalinsa ya Dan kwanta ahankali yakaraso har zuwa inda AK yake zaune tare da mika masa hannu suka gaisa yana duba gefensa in da zeey ke zaune zuciyar na kokarin bugawa sakamakon irin kallon da akil din ke jifanta dashi .
akil yace yammata ya'akayi ko gaisuwa babu?
ta Dan daure ta sanyowa jikinta jarumta kana tace ina wuni... ya amsa da lfy ya gida ya kwana biyu ?
tace lfy atakaice

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment