Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsantsar kulawa dashi, saboda tana bashi farinciki sosai basu da matsala idan ma akwai matsalar bata wuce guri daya ba,guri daya kuwa shine bai wuce yadda take runtse idanunta ta murzawa zuciyarsa rashin tausayi ba akan baro masa yara datake agidan ummanta ba ,a duk sanda zata sai ta baro daya daga cikisu ko ihsan ko farhan, wanda hkn ke maseefar 'bata masa rai .

kuma yasha gaya mata baya son yaransa nayi nisa dashi , akwai sanda taje yini gidan ta dawo babu ihsan ,ko zama bai bari tayi ba gbdy ya hanata sukuni, ya dinga zuba mata ruwan bala'i "yace takoma taje ta d'auko masa yarinyarsa tabashi hkrin duniya yaki .

ta dinga tunanin yadda zata koma ta amso yarinyar.
ganin bata da niyyar komawa ya mike a harzuke yana huci yace "kinsa Allah wallahi bazaki zauna cikin gidan nan ba sai kin koma ki zo min da yarinyata idan ba hk abakacin aurenki , hk tanaji tana gani tasa direbanta ya meidaita ta d'auko yarinyar akasamu zaman lfy .

ko gidan ammi baya yarda akaisu kwana sai yini kuma tasan dan duk kar suje gurin mahaifiyarta ne, Amman ta danni zuciyarta dan a zauna lfy ,acikin wannan lokacin sulaiman kanin salema ya bude campany buga atamfofi duk wata atamfa dazakaje conotoun dominta zaka samu a
S. M .Y wanda sanadin hk zamansa yafi karfi a Nigeria har yayi aure anan lagos .

yan biyu dinta sunyi wayo sosai kmr ba 3years ba magana abakinsu kmr me ,duk abinda akayi agidan babansu na dawo zasu gaya masa wata rana, tazo gidansu gaida ummanta kmr yadda tasaba xuwa lokaci zuwa lokaci ,dazata wuce tabar twin's da suyiwa grama dinsu hutu dan tun last week suka samu hutun school, kuma tun lokacin suka dameta zasu gurin grama da granfa "tace suje su tmbyi babansu idan yabarsu shikenan.

AK ya amince suje sai da kwana biyu yace suyi su dawo, zuwan nasu bawai yaso hkn bane kawai dai babu yadda zayi ne.
yanzu dazata barsu bakaramin dadi sukaji ba sunata murna da tsalle tsalle ita kanta umman murna take da kasancewarsu har waje tarakata tana mata nasihohi akan zaman aure masu ratsa zuciya .

washegari hayaniyar farhan da ihsan ne suka tashi prof daga bacci sai faman tsalle tsalle suke acikin parlour'n dole tasanya ya fito suna ganinsa suka ruga aguje suna rige rige suka makaleshi suna murna ganinsa, hk yayi da shigowar umma cikin falon tace "halan nan kun matsa dan tsohon mijina ko?

prof yayi murmushi yana shafa kan yaran yace "yanzu waye babba acikinku?

kowanensu yayi saurin cewa "ni ne granpa"

prof ya km yin murmushi yace "to shikenan gbdynku duk manya ne tunda babu wanda ya girmi wani yaran sukayita tsalle murna Umman su'ad tace "gafa table can yagama kammalauwa kada kabiye ma wadan nan yaran.

prof yace "ai gamu nan zuwa da yammanshi aka kawo mahmud dan gidan sulaiman nan fa gidan ya sake hargitsewa da guje guje umma ta dinga kafkaf da yaran ak, dan kar suji ciwo ga yaran da shegen kiriniyar tsiya, tafison yadda sukaxo lfy su koma lfy batare da wani abu ya ta'ba lfyr jikinsu ba.


bayan kwana biyu AK yaga ba'a dawo masa da yaransa ba, kuma daman ya aiyana aransa ba'za'a dawo dasu on-time ba kmr yadda yace suyi kwana biyu su dawo, dan hk daga office kai tsaye gidan umman su'ad ya wuce.

Sallama yayi fuskarsa a d'aure kmr wanda aka aikowa da sakon mutuwa sannan yakarasa shigowa cikin parlour'n ,umma dake tsaye cikin kitchen tana kamawa me aikinta aikin daya danganci na me gidan ne kasancewar a gurinta yake .
tsai tayi da ranta tare da cire hannuta cikin aikin ta amsa sallamarsa ta fito daga cikin kitchen din tana dubansa ranta a sake.

ya ja ya tsaya yana gaisheta muryarsa adake yaransa najin sautin muryasa suka fito da sauri suna murnar ganinsa.
ihsan tazo da gudu ta rumgumeshi tana cewa" Dady'na oyoyo "kaima kazo gidan grama ne?tayi mgn cikin muryarta na yara.

Zuciyarsa tayi sanyi kad'an saboda ganin fuskar kyakkyawar diyarsa mafi soyuwa cikin ranshi, ya d'aura hannushisa bisa kanta yana shafawa had'e da lumshe mayatattun idanunsa farhan shima ya yakaraso jikinsa shima suka makaleshi , sanye farhan yake cikin farar singlet da gajeren wando irin na kananun yara .

Umma wace taji wani iri ajikinta sbd jin kunyar sirikin nata tace "ga gurin zama ka zauna Man ta fadi hk tana Me nuna masa kan kujera , girgiza kanshi yayi alamun a'a tare da cewa "
Kai farhan ina kayanku suke nazo wucewa daku ne.... ?

take yaran suka d'auke wuta suka sauya walwalarsu ta d'auke dan suna matukar jin dadin zaman gidan, dan grama dinsu na kula dasu sosai Duk abinda suke so shi take musu .
farhan ne yasoma mgn "Dady pls kabarmu muna enjoy din zama da grama..
ya kamo hannu yaron kmr zaiyi mgn sai km ya fasa ya maida idanunshi kan umma "ina kayansu zan wuce dasu. ?

"ban gane zaka wuce dasu ba?

yace "Uhm wuce zanyi dasu yanzu yana tsotsa keya da key mota "

"kan wani Dalili kenan dazaka wuce dasu?

"yaran da nike kallo suna sanyaya min rai da debe min kewar uwarsu?

ya had'e fuska sosai sannan yace "Dalili kena. suna matsayin ya'yana shiyasa zan d'auke su......

a fusace umma tace "Nafa lura da kai abdulkabir so kake kashiga tsakanina da jikokin dake sanyaya min rai..

" kiyi hkr umma nima ina bukatarsu kusa dani ne banason suyi nisa dani....

"Kajimin wulakanci da rainin hankali to cinye ya'yan akace maka zanyi " AI ka d'aga min kafa tunda hutu kawai zasuyi a meidosu..

"ni dai Kiyi hkr Amman ni umma banga abin nuna fushi anan ba ,yaran nan ya'yana ne km nima ina bukatarsu kusa dani bance cinyesu zakiyi ba kawai bazan iya nisa dasu bane har zuwa lokacin da kuke tunani yakarasa mgnr yana Jan hannuwansu duka zuwa waje batare da tsaya an saka musu kaya ba ya bar umman su'ad tana Ta faman zuba sababin fada har da kuka..

Su'ad na kitchen tana kokarin kammala abincin dare ta fito da sauri sakamakon jiyo sautin muryarsu ,a parlour suka ci karo, kallonsu take cike da mamaki muryarta a sanyaye tace" ya km naganka dasu ?
"na d'auka zuwa ganinsu kaje Yi dakace zaka biya gidan.

"A'a naje d'aukosu ne ya fadi hk adake sbd bayason Jan mgn ya zauna yana sunce tie dinsa.
Ta gyara tsayuwart" naga duka fa yau kwanansu uku ne ni da nike son suyi kmr sati biyu sunyi rabin hutunsu kenan "shiiiiiii banson long talk naji bazan ba na d'auko ya'yana ai mgn tak'are kma ma kwana nace suyi da kike wani zance sati 2?

Shiru tayi Dan bata son zance yayi tsayi atsakaninsu amman maganar gsky bataji dadin abinda yayi ba.

byn fitar AK fad'a sosai umman tayi zance har gurin kaninta sulaiman da wasu daga cikin aminnanta, aiko sukace bai isa yarabata da jikokinta ba,zasu sameshi saboda ba'a yin hk ,suka shirya akan washegari zasu sameshi agida kasancewar week end ce su'ad ta tar'bsu cike da farinciki tare da mamakin ganinsu dan tun randa suka kawota gidan basu sake tako kafarsu gidan ba .

yayinda ta bangarensu su kuma suna son zuwa gidan kodan mutuncin su'ad Amman gane yanayin halaiyen mijinta da bayason zariya agidansa yasa suka tsare kafafunsu daga gidan.

bawani abinci suka ci ba sun dai sha drinks shima ba me yawa ba sannan suka ce gurin mijinta suka zo suna son ganinsa .

su'ad Tace" to tare da mikewa tsaye gabanta na fad'uwa addua tashigayi acikin ranta Allah yasa lfy koda tashiga d'akin jikinta a matukar sanyaye yake, kallo daya yayi mata yagane tana cikin damuwa ya tsaida abinda yake akan computer ya tsura mata mayatattun idanunshi har takaraso gareshi idanunshi na kanta.


da hannusa yayi mata nuni da saman cinyarsa bata zauna ba taja Ta tsaya tana kallonsa hannuta yasa ya janyota tare da Yi mata kyakkyawan maxauni akan cinyoyinsa yana Kai bakinsa yayi kissing din wuyanta wanda hkn ya haddasa mata jin mutuwar jiki .

Ta fad'a jikinsa gbdy tana sauke numfashin da ajiyar zuciya atare kana muryarta cike da tausasawa tace "muna da baki fa, sai dai sunce min gurinka suka zo. hannuwansa ya zagaye kugunta dashi yana aikamata da wani salo wanda ke sake dilmiyar daita cikin tafkin kaunarsa ,ya kai bakinsa cikin kunneta yace "su waye..?
yakarasa mgnr yana hura mata iska bakinsa cikin kunnenta tashige jikinsa sosai tana sakin kara mara sauti "wayyohhly son so kana kashmin jiki.. "AI gara nakashemiki jiki nifa ba isata kike Yi ba duk sanda zan d'aura idanuna akanki ji nake kmr ...ta kai hanunta ta toshe masa baki "Kayi control kawayen ummana ne suke son ganinka ," lfy suke son gani ya fad'i hk Duk da jikinsa yabashi akwai wata a kasa.


Ta gurgiza masa kanta alamun bata sani ba "OK Bari naje na dawo ya Mike tare daita " jirani na dawo.
"no Muje dai tare kawai hankalina atashe yake da ganin yanayinsu tunda basaba zuwa sukayi ba, tare suka jera har cikin aparlour Suna mane da juna tmkr zasu shigewa juna tsabar nunawa juna kulawa daf da zasu Karasa gurinsu su'ad tayi Saurin zame jikinta anashi wanda shi ba hk yaso ba suna zaune inda tabarsu ta sake yi musu sanu .


AK yakaraso Gurinsu yana gaishesu sannan ya zauna suka amsa byn kmr minti goma daya daga cikinsu tasoma mgn kmr hk "daman mun xo ne akan zance zuwa d'auko yara dakayi jiya wanda akace sunje Hutu ne gurin kakarsu kmr yadda muka samu labarin sai kuma kaje har gida ka d'auko su har da rashin mutunci......

su'ad tayi saurin zaro ido waje tana dubansa da mutane dake zaune agurin jikinta har yake akan abinda taji sunce.

ak yace " Uhm uhm nifa babu wani rashin mutunci danayi mgnr Kai yara Hutu ga uwarsu nan zaune yaushe mukayi dake Hutu zasu?
ni dai kince min zasuyi kwana biyu, naga har sun yi kwana 3 ba'a yi tunanin dawo min dasu ba, naso na d'aurewa hkn gudun abinda zai faru, daga baya naji bazan iya ba ina bukatar yarana a kusa dani shine naje na taho da abina .

"gata nan tunda aka haifesu basu taba zuwa ko gidanmu sun kwana ba, sbd bazan iya bacci ya'yana na wani guri daban suna bacci ba ,amman saboda za'a iya min wata fasara yasa nake barinsu .


daya daga cikin kawayen umma tace "Amman dai kasa ba'ayin hk sannan jikokin diyar Mace azuciyar iyaye mata suke . ya gyara zamansa sosai yayi balace tare da tsaresu da mayatattun idanunsa byn yayi fiki fiki dasu sannan yace "na tambayeku yaran nan na waye...?

On-exepecting suka ji ya jeho musu tmbyr suka had'a baki gurin cewa "naka "
su'ad tayi saurin take masa kafa alamun kar ya sake cewa komai, Amman yayi da dai duniya kmr baisan da zamanta gurin ba yace" well nagodewa Allah dayasa kuka San cewa nawa ne km bazan iya rayuwa babu su ba that's why naje na d'auko abina.

" Duk da Hk gsky abinda kayi bai kamata ba ita Data d'auki yarta tabaka kuke zaune fa, "batace zata kasa rayuwa ba sai kai da Hutu kawai zasuyi dawo?

"to ai Ni taimakawa diyarta nayi na aureta dan ko na bar mata ita babu abinda zata iya mata... inna lillahi wa ina ilahi raji'un su'ad tashiga ambata acikin xuciyarta ranta yayi mugu mugun baci akan abinda yayi , cikin marairace murya ta durkusa har kasa tashiga bawa kawayen mahaifiyarta hkr tare da ta'bo hanunsa "kabasu hakuri dan Allah .....


AK da ke zaune hankalinsa a kwance yaki bada hkr Dan shi bai ga wani aibun abinda yayi ba ,dan hk babu hakurin da zai bada.

jiki a sanyaye suka bar gidan suna zaginsa tare da cewa gsky salema batayi sa'ar suruki ba. Yaro kwata kwata bashi da ta ido har farfajiyar gidan su'ad takaisu tana sake basu hakuri har tabasu kudin mota amman kememe sukaki amsa.

Hk Ta dawo ciki parlour'n Tana gama shigowa cikin parlour Ta rufeshi da ruwan maseefa ta inda take shiga bata nan take fita ba ya frzgota ta fado kanshi yasanya hannuwansa duka ya zagaye kungunta yana kai bakinsa cikin kunneta" am sorry for i did " kema kinsa yaran nan sune rayuwata wlh bazan iya zama gida babu su ba, ki duba yadda ammi takai ga kaunarsu Amman na hanasu zuwa gidan su kwana sai dai muje tare mu dawo tare .

Ta fixge jikinta daga gareshi da iyakacin karfinta tana huci "shine aka ce dakaje d'aukosu kayiwa mahaifiyata rashin mutuncin.?

"Ki fahimcene ummul ihsan ba rashin mutunci nayiwa umma ba nayi abinda ya dace ne ,Dan nasamu na d'aukosu, taja tsaki tana juya afusace ta Haye step biyu biyu ta dinga taka step da kuka takarasa d'akinta "wani irin bahagon miji take aure ?

"ta yaya zan cigaba da rayuwa da mijin da bai ganin mutuncin iyayenta?
tayiwa kanta tmbyr ajere tana zubda hawaye.

"ina wallahi bazan yarda ba kuma bazan d'auki wannan salon iskanci ba sai dai idan rabu da juna zamuyi muyi, amman wlh bazan d'auki a raina min iyaye ba, ta dade tana zagaye d'akin tana kuka tana tunanin matakin dauka.

Can dare sai ga wayar uncle sulaiman yakira wayar AK ,shima tmby daya AK yayi masa wanda yakashe masa Jiki "ya'yan nan na waye? Yaba shi amsa da "ya'yanka ne"

" tunda Kasan hk ai shikenan ,nema ake a dinga nisanta ni da yarana,alhalin hkn ba me yuwa bane "naga kaima kana da ya'ya idan yara kanana take so baga yaron gurinka ba kabasu man idan yin hk abu ne me sauki , dayake uncle sulaiman namiji sai ya fahimci AK har da ce masa "yayi hkr narasa meyasa aunty ta d'aura ranta akan yaran?
Ak ya daga kafadunsa tkmr yana kallonsa daga karshe sukayi sallama da juna..

Daren ranar kwana akayi rigima tsakanin su'ad da ak Ta zauna akan rashin kunya AK yaje yayiwa mahaifiyarta har gida km agabanta yasake maimaitawa kawayen mahaifiyarta "abban farhan kabani mamaki wlh uwata fa kayiwa wannan rashi mutunci ko bakasanta bai dace ba" kuma har da cewa taimakawa kayi ka aureni.
" To nagode da taimako Allah ya biya , yanzu ka sawake min na kama gabana sbd na lura baka kaunar halakar mahaifiyata da yarana shine dalilin dayasa baka barinsu zuwa naku gidan Dan kasan manufar abinda ke cin ranka, ya kai hannu zai ta'bata ta buge masa hannu da sauri tana sake zuba masa masefar "wlh yau sai ka saketa bana auren ai nice daman nace ina sonka ko to yanxu kuma nace banayi kasakeni..

Murmushin takaici yayi yana kallonta sannan ya tsare gida sosai muryarsa a raunane yace Ki natsu malama Ki dawo cikin hankalinki da natsuwar "Ki daina kawo wannan banzar shirmen naki "Dan aurena dake mutu karaba.. "wallahi azim baka isa ba sai kabani takardata kuma a yanzu idan kuma kana bukatar natsuwa da bukatar cigaba da zama Dani sai munje gurin ummata kabata hakuri.

"bansan me mahaifiya tayi maka ba ka tsani halakarta da ya'yana "bari kaji in gaya maka duk yadda take uwatace baka isa ka goge hkn ba, kuma da bata zamo silar zuwana duniya ba ,da ba mu auri juna ba, ballanatana har ka dinga yiwa mutane takama da wasu ya'ya ...ina dalili kai ban raina naka iyayen ba ka dinga raina min nawa.
"wallahi zan d'auki komai a zamana da kai amman banda wulakanta min iyaye ,sune komai na duk duniya banida kamarsu, tunda tasoma mgn bai ce mata komai ba yacigaba da sauraronta har sanda yaji tace "katashi muje kabata hkr ,matukar kana bukatar cigaba da rayuwa dani .

yayi shiru ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallon yadda take motsa karamin bakinta sannan yace "a yaushe kenan zamu je nabata hakuri n? yayi mata tmbyr yana dage mata girasa daya ala'mun he's not care.. .

"a yanzu kuwa zamuje idan ba hk ba zamuyi tashin hankali da kai acikin gi.... wata irin fixga yayi mata cikin wani irin shauki sai gata a saman cinyarsa ta baje ajikinsa tana zare ido "uhm ina jiran tashin hankali," ce miki akayi ina jin tsoron tashin hankali ne ko me?


"nifa banga aibun abinda nayi ba ya'yan nawa ne meye acikin nace bana bukatar suyi nisa dani meye damuwarki ?

ta fashe da kuka "ai bazakaga aibun abinda kayi ba tunda kafiye son kanka dayawa byn sanda nake shan wahalar haihuwarsa bakas..yayi saurin had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsa hannuwansa duka zagaye da kungunta yana kallon cikin kwayar idanunta ta lumshe fararen idanunta saboda wani irin yanayi data tsinci kanta ciki .
yasoma yawo da hannunsa a sansar jikinta tana matukar son abinda yake mata amman bakinciki dake cin ranta ,ya hanata barin abinda take ji din yayi tasiri tasoma mutsu mutsu kwatar kanta daga garesa amman ta kasa dan bakaramin riko yayi mata ba.
kayan dake sanye ajikinta yasoma kokarin cirewa suka shiga kokuwa da juna aiko ya bar cire kayan ya zamo pent dinta kasa yasoma
kokarin shigarta ita kuma tana mutsu mutsu da kyar tasamu ta fixge bakinta cikin nasa "kabari abban farhan bana so abinda kake min.."kabarni bana cikin moon din yi komai a halin yanzu ..

yayi mata banza tmkr badashi take mgn ba har yagama shigarta gbdy ita kuma tacigaba da kokarin kwatar kanta ganin tana son nuna masa karfi ne, yasa shi sakar mata gbdy karfinsa yaga yadda zatayi .,wanda hkn yasa tasaki kara me sauti sosai domin tayar da yaransu dake bacci dan tasan yana jin motsinsu zai barta.

yayi saurin cewa " ke meye hk?
"akwai yara fa "ai kasan da yaran a gidan kake kokarin yin abinda bai dace ba.

"nine nake abinda bai dace ba ? ya tsayar da abinda yake yana aika mata da wani irin tare da murmushin mugunta.

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

YA AZIM

THE GRAND


page 89


a shagwa'be ta d'aga masa kai tana me lumshe fararen idanunta.
"ai ko yarinya karyarki tasha karya "ai babu abinda yafi dacewa sama da wannan abinda kikaji ina miki "laifi nayi kinga dole na nemi masalaha da sanyi idanuna, kuma nasan babu inda zanyi saurin shawo kanki dashi sai ta wannan hanyar... yanakarasa fad'ar hk yacigaba da shan shaninsa , yana zuba ihun dadi, iita kuma sai faman kuka take "karabu dani abdul banason abinda kake min ,dame kake son naji?
da wulakanta min uwa dakayi ko da wannan muguntar?
duk maganganunta nashiga kunnuwansa amman ina yaki barinta ya dinga murzata son ranshi, sai daya tabbatar data murzu iya murzuwa sannan ya sarara mata, bayan komai ya natsa atsakaninsu ya barta ya mike tsaye yana kallonta yana girgiza kai ya janyo towel ajikin kofar bayi ya d'aura ya nufi cikin bathroom .

ita kuwa a matukar fusace ta sauko daga kan gad'on tana jan tsaki tare da tattara kayanta tabar d'akin tana banko masa kofar tana sake jan wani dogon tsaki.
ya fito da sauri daga cikin bayin
yabi bayanta yana kiranta" ummul ihsan ni kikewa yiwa tsaki akan hakina?

tayi masa bazan taki juyowa tacigaba da tafiyarta cikin sarsarfa tabiyo bynta abinka ga karfafan nmj taku daya biyu zuwa uku yayi sai gashi daf daita har yana kokarin cafkota ta goce da sauri tayi d'akinta aguje tana shiga ta banko kofar tasanya key, ta tsaya tana sauke numfashi sama sama. tsayawa yayi yana
kallon kofar yana murmushi mugunta aransa yace "kya yi fushinki ki gama, amman bazan yarda da zaman yarana a hannun wasu ba, suma idan yara suke so su haifi nasu period ya dawo d'akinsa yashige bathroom domin tsarkake jikinsa ..

su'ad ta d'auki fushi me tsanani da ak akan abinda yayiwa mahaifiyarta, dan gbdy ta tattarasa ta watsar dashi .
"tsakaninta dashi ido ne kawai sai sannu da zuwa idan ya dawo daga aiki shima tanayi saboda idanun yaranta da me aikinta, idan kuwa basanan ko kallon arziki bai isheta ba, sai km abinda ya danganci abinci tanayi kodan yaranta, aikin gida ne dai bilki ce keyi ,idan kaji motsinta to ita da yaranta ne zakajisu ,a lokacin tunani iri iri suka dinga zuwa mata ,da dinga godewa allah da samuwarsu gareta ,dan sun zame mata sanyi idaniya ,suke debe mata kewar mahaifinsu data kauracewa, shima ak tattarata yayi ya shareta yacigaba da tsabgoginsa,amman daya ga shine zai cutu yayi sorronder ya zubda makaman yakinsa yasoma neman hanyar shiri daita inda yasameta a d'akinta a wata safiyar juma , zaune ta rungume da d'anta.

yasami guri zauna gefen gadon yakamo tafin hannuta cikin sana yana massaging ahankali ta runtse idanunwata kad'an hawaye suka zu'bo mata tasa bayan hannuta Tana gogewa, shima runtse idanunsa yayi na minti biyu sannan yasoma mgn cike da sanyin murya "ummul ihsan ......
yakira sunanta yana matse hannunta cikin nashi"kiyi hkr plz akan abinda nayi .. ta bude bakinta da kyar hawaye nabin kuncinta tace "na hakura amman wallahi sai kaje kabawa ummata hakuri tunda ba daga sama na fad'o ba.

"kai samun ya'yan kayi daga sama ita ko sai data sha gwagwamayar rayuwa kafin tasameni da zaka dinga wulakatamin ita, yayi ta bata hakuri ita kuma ta rantse sai yaje ya bawa mahaifiyarta hakuri sannan komai zai wuce..
"shikenan naji zanje nabata hakuri, amman plz ki d'an sakin ranki banajin dad'in yadda nake ganinki , rashin walwalarki tasoma haifar min da damuwa da nida yarana.

"aranta tace kai kajiyo da matsalarka, amman wannan karon i mean it sai na karyar wanan kudirin naka sai na sauke girman kan dake damunka,gajiya yayi da zaman shiru ya tashi ya wuce office.

washegari

gidan shiru kasancewar week end ce gashi yaran sun tafi islamiyya ,emran ne kawai ne agida tare da mamansa tana a d'akinta zaune tana wasa da kafafun emran yashigo d'akin kallo daya tayi masa ta d'auke idanunta ta meida kan yaronta dake babbaka mata dry, ahankali yakaraso gareta ya tsura mata mayatattu idanunsa emran naganinsa ya mike yana murmushi tare cewa "dady"
"ya'akayi d'an dady kana lafiya ? yayi mgnr yana shafa sumar k'ansa sannan ya janyo karamar kujera stool ya zauna yana fuskantarta kana ya sauko da emra "jeka gurin bilki kayi wasanka.
"inje bilki dady?
"eh je kayi wasa kaji yarona.

emran yasoma tafiya yana waigensu yana dry tare da d'agawa musu hannu har ya fice daga cikin d'akin wanda hkn yabawa ak matsowa sosai kusa daita ya kamo hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana kokarin su had'a idanu amman taki dagowa.

ganin yana kara motsawa jikinta yasa ta d'ago kwayar idanunta ta watsa masa wani irin kallo wanda yasashi jin hantar ciknsa kad'awa "he couldn't believe wai yau su'ad dinsa ke treating dinsa haka.

fixge hannunta tayi cikin zafin rai tare mik'ewa tsaye dan barin d'akin ya fincikota ta fad'do jikinsa tana kokarin mik'ewa ya matseta gam akirjinsa tare da kokarin had'e bakinsu.

datse hakoranta tayi ta barshi da fama da tsotsan lip's dinta,bai damu ba hk yacigaba da sarrafata ,batare da ya sausauta rikon da yayi mata ba, ganin bazata samu kufce masa cikin sauki ba, yasa ta bud'e bakinta tare da zira masa harshensa tana jujjuyawa had'e da goga jikinta inda taji ala'mun joystick dinsa, wani irin numfashi yaja tare da sausauta rikon da yayi mata yana kokarin cusa hannunsa cikin rigarta.

sai databari ya sakankance sannan ta ingizashi ta mike tsaye tare da tattara miyon bakinta ta tsirta "Allah ya tsareni da tarayya da nmj da bai san darajar iyayena ba, ba baki

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment