Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jiyo numfahin juna tare da sake riko hanuta gam cikin nasa yana massaging din yatsun hannunta ahankali ahankali yana cewa "ko acikin gidanku na iskeki gaban ummantaki zan rikeki kmr hk, ko ma na rungumeki agabanta sannan na fito dake . kawai ta soma kuka tana kokarin kwatar hannuta "ok kuka ma zakiyi?

wallahi da nayi niyyar inzo inganki ne kawai na wucewata amman tunda kuka zakiyi bari na wuce dake , da ala'mun kema kinyi kewata ya sakar mata hannunta tare da yiwa motar key.
ta waigo gefen dayake a matukar firgice ta kalleshi ahankali idanunta na tsiyayar hawaye "a rude tace "na shiga uku ina zaka kaini?
Ya kalli agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa 7:00 da wasu yan mintuna yagani .

bai ce mata komai ba yacigaba da tukinsa hankalinsa kwance ita kuwa daura kanta tayi bisa cinyoyinta tana kuka tana furta" wayyohhly Allah "dan girman Allah ka tsaya karka tafi dani ....
wani wawan birki yaja tare da tsura mata mayatattu idanunsa masu firgitarwa kusan minti goma ya dauka yana kallonta sannan yace "ki dago muyi mgn.
ta dago fararen idanunta dake cike da matsanancin rudani ahankali Ta zauna ta jingina bynta da kujera kirjinta na bugawa daf daf..!!

hrt beat.... yakira sunanta cike da matsanancin shaukinta.
Ta waigo tana dubansa sai dai ta kasa amsawa,
Yayi shr na second biyu sannan yace "Kiyi hakuri da abinda ya faru jiya kada ya dameki ai na gaya miki bazan taba yin komai dake ba sai da yardarki," ta yadda zan samu gamsuwar danake bukata daga gareki .. ki nustu kinji hrt dina
.Ta kawar da fuskarta tana me daga masa kai,

Ya dan saki murmushi jin dadi ya matsota sosai yana sake kamo hannuta ya daura kan joystick dinsa very slowly yake mgn kiyi hkr hrt, ki daina gudun kayan marmarinki dan dai bakinsa dadinta bane,nasan da kinsa dadinta, da kinsha mamakin yadda zaki dinga bata kulawa yana mgn yana matse hannunta da joystick dinsa ,yana runtse ido ahankali ya kai hannunsa daya kirjinta yana shafawa duk abinda kikaji nayi miki ki rama ....
Ta fixge hannuta da sauri lokacin dataji joystick dinsa ta harba da karfi ta kankame jikinta tana kirma ita kanta tana mamakin yadda take jin tsoron joystic dinsa duk da bata taba ganinta ba ,alokacin datake cikin ganiyar zama yar jagaliya idan akace zataji tsoron kowace irin joystick ce zata karyarta.
" sai gashi ahalin yanzu tana gudun ta mijinta mafi soyuwa cikin ranta.
"ta yaya zaki dinga gudun abinda oredy tagama ratsa gangar jikinta.. inji cewar zuciyarta.

"tsoron me kike ji hrt beat ?
Tayi shiru taki cewa komai .

a dan tsawace yace "Ke dan Allah mlm ki saki jikinki mgn nake miki yana sake kai hannusa kirjinta ki barni ni na sarrafa jikinki bana son ki rama na yafe kije can ki qarata da tsoronki.


can km ya sausauta murya na tambayerki man zaki bani amsa sbd Allah ?
Tayi shiru, ya sake saisaita murya kamar wanda yake mata rada , Ki natsu sosai ki fahimceni
Kina jina?

Ta daga masa kai, alamun eh
Kina so in daina takura miki na fita harkarki? Tayi saurin daga kai alamar eh
Yayi murmushi gefen baki yana cigaba da shafa kirjinta ,"to ki saki jikinki dani idan ba hk ba wallahi wallahi wallahi!!! zan janye mgnta ta farko na dinga sex dake a duk lokacin dana so
Taji wani matsananci faduwar gaba tana tsareshi da fararen idanunta
uhm hk nake nake nufi dan Ni ina mahaukacin son ki da bukatarki ya karasa fadar hk yana gimtsewa dan ya lura sai yayi mata hk zatafi gane yaren dayake nufi.

"bazan gaji ba hrt beat da furta miki kalmar ina sonki gani a karo na biyu gani a kofar gidanku da Kokon barata.
Ya dan rankwafo ni abdulkabir adam ina son.. son matata su'adullahi so me girma da taba zuciya .

"nasan ba tsoron joystic dina kike ba wallahi kawai dai ki daina sona dine kmr yadda kikace yakarasa mgnr
Yana me komawa mazauninsa sosai ya kwanta , "kin hana zuciyata sakat hrt beat tun ina boyewa da sharewa har na fara loosing control idan naci gaba da yin shiru Any thing can happen to me ina matukar kaunar ki.
Ya dan waigo malama ki bude baki kiyi man magana nima kice har yanzu kina sona Ta kamkame jikinta tana kawar da fuskarta gefen titi.

" zaki dorawa kanki wahala dan yanda na galabaita din nan kin san ina bukatar kulawa.
shikenan bari na barki hk muyi waya anjima ko?
Tayi saurin daga kai ...

ohh yau ni su'ad ke ma rowar magana ya fada hk kamar wani mace.
To baza ayi wayar ba yanzu zaki ban amsa ina sonki zaki cigaba da sona kibani matsayina?

Ya dan waigo inda take yana gyara zamansa tare da riko tafin hanunta dan Allah ki cigaba da sona hrt beat idan kika barni mutuwa zanyi.
Ta dai yi shiru taki yarda ma ta kalli inda yake " ina wayar ki?
Ga ta nan ta fada da kyar tana nuna masa .
Zan kiraki anjima ki daga kinji ?

"Ta ce toh.
Gaskiya bana son tafiya na barki ko na wuce dake ne ?
ta yi shiru kirjinta na wani irin mahaukacin bugu da karfi .....



mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

YA RAH-MAN

THE COMPSSINATE


page 63

jin tayi shr taki cewa komai hkn yasa ya ja motar aguje yana cizan lip's dinsa na kasa ahankali ahankali, tare da murza sitiyarin mota , ta kasa daurewa ta dago ahankali tana kallonsa zuciyarta na matsanancin bugawa, zatayi mgn yace "karki ce min komai dan bazan iya barinki kwana wani guri ba, gara muna waje daya koda bazaki min amfani komai ba zansu ki kasance a inda nake .

dauke fuskarta tayi daga gareshi ta maida gefen titi taki yunkurin sake ce masa komai sai da zuciyarta cike take taf da kuncin me tattare da takaicinsa, "gidan ubanta inda mahaifiyarta ke rayuwa ciki ,yake kira da wani guri ....

"wasu lokuta al'amursa na matukar bata mamaki da daure kai, tarasa wani irin mutun ne shi me son kanshi dayawa , akoina sai ya gwada kunjinsa akanta , wanda tasan sharadinsa da ikonsa ba iya kanta kadai ya tsaya ba, ko har da sauran matan dake kai masa hari yakewa iko da nuna shi wani ne .

yadda ta juyar da kanta gefen titi tai kmr batasan da zamansa ba, hk shima yayi mata banza yacigaba da tukinsa har suka iso harabar gidan'su ammi babu wanda yacewa danuwansa kala.

yana gama parking ta yunkura zata fito a matukar sanyaye tare da sanyo kafafunta waje byn ta bude kofar mota .
shima ahankali ya karasa fitowa yayiwa motar key bai fi sauran taku biyu tashiga part din ammi ba ya cimmanta kasancewar bata da saurin tafiya yasa hannuwansa duka ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta yana sakin ajiyar zuciya bakinsa daidai saitin kunennta wanda hkn ya haddasa mata jin wani iri a gbdy ilahiri gangar jikinta muryarsa a kasalance yace "fushi kikeyi dani ko?
"tai shr ...."

" kiyi hkr ba nufina na kuntata miki ba amman ki duba yadda zan tsinci kaina idan barki a wani guri ba inda nKe ba...

"naji ni ba fushi nayi ba sakeni nashiga ciki.

"nagode nakira wayarki?

ta gyada masa kai ok muje ya sakar mata jiki tare da janyo hannuta cikin nasa suka jera tare har cikin parlour 'n ammi bakinsa dauke da sallama .

ammi dake kallon tashar arewa 24 ta waigo ahankali tana amsa sallamarsa, ganinsa tare da su'ad yasa ta kasa karasa amsa sallamar da yayi.

ya waske yana shafa sumar kansa da dayan hannunsa, tare da kashe mata idonsa daya ,ya zaunar da su'ad gefenta yasamu guri gefen ammi ya zauna "ammi sannu da gida inji cewar su'ad yauwa mamana ya jikin naki?

"naji sauki .

"ammi nah karki wani damu daman ciwon nawa ne km na magance matsalar sai dai atari gaba ko hrt beat ,su'ad tayi masa banza tare da zabga masa harara tana me dauke kanta ....

" kai kai!! abdul bansan wani irin halita bane kai, yanzu zuwa kayi ta taho daita?

" sai dai kiyi hkr tunda gata agabanki ni dai alfarma daya kar a sake barinta fita koina, idan ma fitar taza dole a gaya min kawai dan gsky banason dogon yawo, yayi mgnr yana mikewa tsaye tare da kokarin son barin parlour.

"ammi ta juyo tana kallon su'ad wace ta dawo kalar tausayi dan gbdy ta sukurkuce "kiyi hkr mamana hk halinsa yake kece zakiyi kokarin canzashi.

"babu komai ammi ni yanzu abinda yafi damuna shine bamuyi sallama da ummana ba..

"ok bari na kirata miki "

koda ammi takira umman su'ad tana gaya mata abinda ya faru, cews tayi babu komai Allah ya tashemu lfy.

"ina su'ad din? ammi tayi saurin mika mata wayar tare da yi mata ala'mun tai mgn " muryarta na dan rawa tasoma mgn "ummana kiyi h... umma tayi saurin katseta ta hanyar cewa "karki damu diyata ya jikin naki yanzu ? "naji sauki " suka dan dauki tsawon minti goma suna hira yayinda su'ad ke narkewa tana zuba shagwaba sannan sukayi sallama .

karfe 10:00 dot Yagama duka wani abu da ya zame masa kaida yayi shirinsa na bacci ya lalubo wayarsa yashiga neman layinta lokacin suna tsaka da hira ita da eiman kiransa yashigo .

tana dubawa taga shi ne aranta tace aifa nashiga uku da dan naci tsiya .

eiman tabita da kallo batare da tace komai ba sai daya kira yafi sau goma sannan ta dauka muryarta a sanyaye "hello.. "malama wannan wani irin sabon salon iskanci ne ina kira kina kallo kiki dauka?

muryarta a dake "tace ina cikin mutane ne .

"su waye wadan nan mutane, da mahimmanci su ya zarta nawa ?

"zan kiraka idan na kimtsa kawai yaji kit ta katse kiran ...eiman tabita da kallo mamaki dan zuwa wannan lokacin ta fahimci me kiran .

"gsky bazamu yarda wannan ajin fa yana son yayi over dayawa karfa aje neman gira arasa ido ..

"ai wannan yayan naki ne sai da hk wallahi ya cika son kai da zafin zuciya,"aji km yanzu nasoma jan zarena shima dayake nmj yayi fiyye da nawa sai nice zan kasa amsawar kaina y'anci , dan hk yanzu time dina ne nima a barni na wataya "sai dai yyi hkr takarasa mgnr tana murmushi itama eiman kwashe da driya tai tana bata hannu suka tafa.

ak dake kwance yabi wayarsa da kallo cike da matsanancin mamaki ya sake gwada kiran layinta still taki dauka ya dafe goshinsa da hannusa yana jin wani irin tuttukin bakinciki "hk zamuyi da yarinyar nan? ya mike tsaye.

"ni zata jama aji?

Ya fadi hk yana sake kira layin yaji wayar a kashe.

bangarenta kuwa hirarsu suka cigaba dayi daga karshe sukayi kwanciyar su ,da kyar su'ad ta samu barci ya sace ta byn juye juyen data dingayi tana takure jikinta guri daya .

washegari da Zullumin haduwarta dashi ta tashi .

salon soyayyar AK da tsarin yanayin takurawarsa da nuna ikonsa yana matukar bata tsoro gaskiya.

Shi kuwa tunda ya tashi yake faman zarya apart din ammi, ammi na lura dashi tayi kamar bata san yanayi ba ko breakfast yaki zama yayi gashi sai faman kiransa ake daga office da ala'mun kiran is very important amman yaki tafiya.
Ransa yayi mugu mugun baci matuka, ya zauna tare da dafe goshinsa yayi shiru yana tunani ..

sai wajen 11 saura ta shigo parlour yana ganin ta ,ya sauke naunauyen ajiyar zuciya batare da yace mata komai ba sai tsura mata mayatattu idanunsa dayayi kawai yana kallonta duk ransa a matukar harzuke yake amman duk da hk yaji dadin ganinta .
sai dai idan ka kalli yanayin yadda ya nuna afuskarsa kaza dauka baiji dadin ganinta ba. ahankali ya mike tsaye ya bar parlour 'n.

" Ta gaida da ammi tana sunkuyar da kai dan bakaramin kunya taji ba lokacin da ak ya kafeta da mayun idanunsa yana kallonta kmr zai cinyeta, hk kawai ta tsinci kanta da kasa zama a parlour ta wuce kitchen ammi Ta bita ta ido tana 'yar dariya Wannan zafaffar soyayya ta abdul ai sai ya tashi gari.

can kmr minti goma Ya sake shigowa yana daure fuskarsa me nuna ala'mun yana fushi.

"ammi na wuce sai na dawo.....

ammi ta kalleshi a kaikace "breakfast din fa ko zaka aiko ne?

"no abarshi kawai na koshi yayi mgnr yana tafiya ,ammi tabi bynsa da kallo tana mamakin halinsa ,yacika zafin rai tsiya da son ikon mallaka ita duk bataga wani abun fushi anan ba .

Koda ta gama hada abinda take son ci tayi dakin eiman.

Da daddare taci kwaliyarta cikin dinkin riga da siket na atamfar super exclusive me zanen fulawa kalar ja da ruwan dorawa ,dinki yayi matukar amsar surar jikinta barin ma siket din wanda ya zauna das a kungunta ya fidda ainihi Hip's dinta, ta fashe ilahirin jikinta da daddaden kamshi turarenta, tazo parlour ta hakince tana zaman jira shigowarsa amma taji shiru gbby ta kasa samun sukuni dan hk ta mike ta fito waje ta nufi gurin motacin gidan duk suna jere a ma'ajinsu tafi kusan awa daya agurin tarasa gane da wace motar ya fita balle tasan ko yashigo gidan.
tacigaba da tsayuwa agurin amma shr bashi ba alamunsa .

Duk km sai ta shiga damuwa takasa tsukuni ta dawo daki dan kar ammi ta farga tana cikin damuwa ta kwanta lamo akan gado tana jin kmr taje part dinsu ta dubosa ko ya dawo gidan.

Washe gari tunda sanyi safiya yabar gidan, nan hankalinta ya sake kololuwar tashi ta kasa tsaye ta kasa zaune cikin hk ammi ta rutsata adaki ta soma dan janta da labari har ta dan saki jikinta.

abu fa kmr wasa ak ya lashi sati uku yana fitar sassafe km baya dawo gidan sai cikin dare ta sake shiga damuwa kmr wancen lokacin, wanda ita kanta ammi ta lura da hkn har ta kai ga tmbyrta
" Ni kuwa mamana kwanakin nan duk bana jin dadin yadda nake ganinki ko bakijin dadin
jikinki ne?

"babu komai fa ammi lfyta lau ta fada tana yar murmushi wanda ya bayyana wushiyarta amman kallo daya zaka mata kasan murshin iya baki ne bai kai zuciya ba.
"ni kuwa sai nake gane kamar kina tare da damuwa ko wani gurin na miki ciwo .

"wallahi ammi babu komai "idan ba haka bane to ki saki jikin kibkoma kamar farko .

" toh, tana sake fadada murmushinta.

ammi ta danyi shiru tana nazarinta , sannan ta murmushi irin nasu na manya kana tace "mamana na daukeki tamkar 'yar da na haifa acikina, in takaice miki ko ya'yan dana haifa bana jinsu kmr yadda nake jinki kasancewar su din suna da komai na rayuwar duniya basu rasa soyayyar uba..
"ke kuwa tun kina cikin ciki mahaifinki ya rasu ya barki, a kullun na tuna dan uwana da abubuwan da suka faru abaya na kan zubda hawaye ,ahalin yanzu ke kadai ke maye min gurbin uwa uba dan'uwa har ma da dangi gbdy. dan haka ina rokon ki saki jikin ki kada kibari damuwar matsalolin abdul ya taba min farincikinki da lfyrki, wanda shine kwanciyar hankalina kinji.

su'ad "Ta ce toh ammi nima ina sonki sosai a halin yanzu banajin cewa ni din maraniya km mara galihun, " ke kadai da kika rage min yar uwar mahaifina araye yafin komai yi min dadi a duniya ..
ammi ta rungumeta ajikinta.


" kinga wannan yanayin na abdul bakomai bane face tsagwaron bacin rai. duk sanda kika ga yana bata rai irin hk bakaramin tashin hankali yake ciki ba ,mijikin ne mamana yakamata ki fuskanci yanayinsa nasan kin masa wani laifi ,tunda naga ya dauke mana wuta, kada kiyi girman kai ki bashi hakuri kinji?

muryarta a raunane Ta ce" toh ammi zan bashi hakuri.
ammi tayi murmushi jin dadi
" Lallai ammi ta cika uwa ta gama gano cewar danta fushi yakeyi daita Duk da bata san dalilin Fushin ba.

zaman falo dai ya gagari su'ad yanzu saboda fargaba , ammi na zaune ta hango shigowarsa da sauri yashiga part din dake kallon nasu , ammi tayi saurin kwadawa su'ad kira ta fito da sauri saboda yanayin kiran.
Ta ce maza shiga part din can ki dauko mun kwalin ruwan nestly . tayi mamakin jin hk kasancewar bata taba aikenta part din ba amman ta
juya ahankali ta nufi inda ammi ta aiketa
Ta na shiga tasoma jiyo kamshin turarensa tafiya yake yana duba document din dake hannunsa wanda shine dalilin dawowarsa gidan a daidai wannan lokacin saura kadan su hade cikin junsu ,yayi saurin ja baya da sauri yana kaucewa hkn har zaiyi magana sai kuma ya fasa kawai ya raba ta gefenta ya wuce.

" wayyohlly allah meye hk ni su'adullahi ta fadi hk tana dafe kirjinta tare da
bin bynsa da wani firgitaccen kallo kar da fushi yakeyi dani ?

to Me na masa ? kawai taji jikinta yayi wani irin sanyi banda bugawa babu abinda kirjinta da zuciyarta keyi ,gbdy ta kasa aiwatarwa da abinda akace mata , kwata kwata ma ta manta abinda ammi ta aikota.

ammi na nan zaune ta hangoshi ya fito cikin sauri tasan bai kula su'ad ba.
Gaban ta yayi wani irin mahaukacin bugu ko ya hakura da soyayyar su'ad din ne .? tai wa kanta tmyr tana dafe goshinta.

jiki a matukar sanyaye su'ad ta shigo parlour 'n ranta a dagule kmr zatayi kuka, ta ajiye mata ruwan ta shige ciki daki, Ikon Allah ammi ta furta tana kama baki.. kiransa ammi tayi tana tmbyrsa abinda ke faruwa yace babu komai "to ka daina son su'ad din ne ka kawo min takardar sakinta?
"a fusace yace ina son matata... "to meida wukar mara kunya kawai . ta katse kiran tana jin dadi.

gbdy su'ad ta rasa me ke mata dadi, duniya ta tsaya mata cak ta daina jin dadin iskar dake shawagi acikin sararin duniyar, banda zumbure zumburen baki babu abinda take kusan haushin kowa takeji .

ammi tashigo dakin ta shige bathroom tana dariyarsu sbd duk suna son junansu .
Har bayan magriba su'ad taki fitowa .

ganin hk yasa ammi yin kusa daita ta yadda zata sani damuwarta. ta isketa zaune adaki ta zabga uban tagumi tana kallon ceiling dakin
ammi takaraso gareta ta zauna tana tmbyrta lafiyarta kuwa "cikina ne bana jin dadinsa tabawa ammi amsa tana kokarin kawar da damuwarta , ammi ta kunshe dariyarta, kai kai ciwon cikin km yau ?

su'ad ta girgiza mata kai kawai ammi batayi wani yunkurin bata magani ba dan tasan babu wani ciwon ciki dake damunta ,kar aje ma ko tana da shigar ciki ba'a sani ba, dan hk tace Allah ya sauwake ta dauki hijab dinta tasanya ta wuce part din dady .

ammi na fita daga dakin ta kwanta flat akan gado tana juyi ahankali daga farkon gado har karshensa kewar mijinta ke damunta batason ganinsa cikin damuwa most especial ace itace sila.

yadda take cikin damuwa da tashin hankali ,hk shima AK dan kusan har ya zartata shiga damuwa dan har gara ita tana iya runtsawa da danne damuwarta akansa, shi kuwa yadda yake ganin rana hk yake ganin dare.

ganin idan bai yi wani abu akan lamarin ba, shi zai kwana cikin matsala ,duk inda ka'aje aka dawo shi za'abari cikin taskon rayuwa yasa ya xubda makaman yakinsa ,ya rigada yasan tayi wining dinsa takoina bakaramin sonta yake ba.
soyayyarta tayi masa muguwar kamu ta yadda bazai iya jure yin dagon fushi daita ba. dan hk yayi tunani ya tura mata da sakon ban hkr duk da itace tai masa laifi..

jikinsa a matukar sanyaye ya lalubo wayarsa dake gefen bed side ya tsurawa wayar idanu yana kallon screen din wayar, yana tunani irin sakon da zai tura ma ahankali cike matsamancin shaukinta kwalkwaluwarsa tasoma hasko masa abinda zai rubuta mata

_slm my hrt beat love is always having to say I'm sorry it seems i did not do anything to you still i can apology its love_

tana kwance taji shigowar message ta dauki wayarta tana dubawa sunan wanda tagani ne yasa ta mike ta tashi zumbur jikinta har rawa yake.

ahankali takarance text din a tsanake tana sake maimaita kenan kasoma fahimtar lallai sai dani zaka yi rayuwa ,duk nice me laifi amman dole zan sakaka jin kaine da alhakin laifin, daga karshe kayi bleming kanka da kanka.


can Wani sabon text yasake shigowa.

_am really Sorry what i did was foolish _

ta koma ta jingine bayanta tare da yiwa bynta makari da pillow tana sake bi wayar da kallo tana murmushi jin dadi ..

aranta tace naka wasa ne Mr man, ai sai naga karshen girman kai da nuna kai wani ne, kana son mutun km bazaka kwantar da kai ba komai cikin iko dagadara zakayi .

yafi mintuna talatin zaune rike da wayar amma batayi kokarin meida masa reply ba ya kara tura mata

_you hurt me but i didn't take it anything ur angry that breaks my Hrt but my hrt will never stop to love you, I know whatever happened, Should nt happened the way it did, But, am really sorry My intention was not this from the start, So please forgive me_

Tsalle ta buga tana wani irin ihu ita kadai a daki har da rawa wayyohlly allah gayen nan fa yazo hannu sosai .


ta koma ta kwanta tana kamkame jikinta guri tana jin wani irin yanayi a gbdy ilahiri gangar jikinta tana jujjuya wayar a hannuta ban da shaukinsa babu abinda ke dawainiya daita a yadda take jinsa dazasu hadu yanzu zata iya mallaka masa kanta.. .

yayi shiru yana kallon wayar wannan shine Karo na farko arayuwarsa daya turawa wata mace sako ta wayarsa da zumar ban hakuri alhalin shi akawa laifin ,kai jama'a wannan maseefae da me tayi kama nifa bana son dogon fushi....

kmr yayi bacci ya manta daita shima amman ya kasa aiwatar da hkn yacigaba da kallon wayar yana jin yadda kirjinsa ke tafarfasa yana bugawa hade da tsalle yana kokuwa da numfashinsa dayayi saura ajikinsa "ka manta daita kawai tunda so take taga karshenka ga mata nan a duniya birjik sai zaba ka dirje take yayi saurin dafe daidai saitin zuciyarsa duniya akwai macen da zataba samun matsayi da shiga raina tare da tsaya min arai kmr ta babu yabawa kansa amsa
ya kara rubuta wani sakon ya tura mata

_Please forgive me for what I did, My intention was pure I admit seems you can hurt me but , I did not want to hurt you a bit, I am really sorry for reaction_

ta sake tashi zaune tana sake karanta sakon tare da kamkame wayar akirjinta tana lumshe fararen idanunta kafin ta ankare
Wani sakon ya sake shigowa har kyarma jikinta ke yi.




3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment