Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jinin jikinta. zuciyarta na harbawa ahankali muryarsa ta fito a kasalance "ammi ni ban hanata kaya ba itace dai tace bata so gasu can ko yanzu take da bukata taje ta dauka.

"muryata a dakile batare da tsoro ko fargaba tace "bana so......... "kinji ko ammi ta sake maimaitawa agabanki.

"sai kayi hakuri abar shi kawai tunda tace bataso.. "ok kuna nufin ni zanyi asara kayan siyo nasa karfina na kawo mata ?
"uhmmm akwai tashin hankali kenan agidan yakarasa mgnr tare da Mikewa tsaye da niyyar karasawa ya cafko su'ad yaji kararar sautin wayarsa ya ciro wayar daga gaban aljihun rigarsa yana dubawa sunan wanda yaga yana yawo ne akan screen din wayar yasa ya dauka batare da bata lokaci ba hello Marcel "yallabai mun karaso fa..

"ok Ku shigo man kusameni a part dina ya kashe wayar tare da meidaita cikin aljihunsa wasu daga cikin manya
yaransa ne wadanda ke kula masa da companies sa zasuyi meeting.
byn dagon lokacin da suka dauka suna tautainawa ,
Ya kira ammi , a kawo masa abincin mutum 5 .
Yayi ta zuba ido yaga su'ad amma bata ciki,wandan da suka kawo abinci ranshi yayi mugun baci dan takaici ma ko abinci bai ci ba.

washegari
da la'asar ya shigo parlour 'n ammi ya same zaune cikin black jallabiya tayi rolling kanta da bakin mayafin jallabiyar ,tana ta faman aikin shirya jan duwatsu sarka irin wadan da yaroba ke amfani dashi .
Ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta kmr zai cinyeta , babu abinda yake kwantar masa da hankali a halin yanzu irin kallonta ita din wani bangare ce na rayuwarsa ta cancanci komai acikin duniyarsa bazai iya hakura daita ba domin tabashi abu me mahimmanci ta kawo masa abinda yake matsananci so da bukata daga gurin diya mace tsawon minti goma yana tsaye agurin yana kallon yadda take aikin shirya duwatsu kmr wata tsohuwar bayarba ...
ahankali Ta dago da fararen idanunta taga ita yake kallo itama ta tsurawa kwayar idanunsa nata idon tana kallonsa cike da matsanancin kaunarsa ..
wani tausashen murmushi ya sakar mata yana kashe mata idonsa daya aiko ta zabga masa wata katurar harara tana dauke idanunta akansa taci gaba da aikin ta.

" Kai ni kike harara?
Yarinyar nan kin gama rainani ko?
Tayi mishi banza yakaraso ya zauna kusa daita ya kamo hannuta daya cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana narke mata muryarsa a kasalance yace "
Kije ki dauko jakar tsarabarki ko kuma ki hadu da bacin rai ......ta dago fararen idanunta tana dubansa tana yatsina fuska zatayi magana "yace wallahi kiyi abinda nace ko na shuka miki rashin mutunci kin San km zan iya ko?

zate hannuta tayi cikin nasa ta mik tsaye da niyyar shigewa cikin dakin ammi sbd bazatayi abinda yake so din ba sai dai yayi abinda zaiyi .
Ya kai hannunwansa duka ya fixgota da karfi.

"me yasa kika fiye taurin kai?

"ina sonki baya nufin zan dauki wulakacin da rashin kunya ba.

ta lumshe fararen idanunta tare da dafe
goshinta tana layi kmr me shirin sumewa, ya kara matsota sosai ya daga murya, "kina ganin zaki iya ja dani ne?
........luuu yaga tai kasa tana shirin zubewa yayi saurin tarota zuwa faffadan kirjinsa ya rungumeta tsam tare da zaro ido su'ad ...Yakira sunanta a matukar firgice yana sake tarairayota zuwa jikinsa pls hrt beat karki min hk babu abinda zan miki da wasa nake ina mahaukacin mugu mugun sonki bazan so wani abu yasameki a halin yanzu ba gbdy ya rikice ya gigice yasoma waiga waigan neman ruwan da zai yayyafa mata babu komai kusa wanda zai yi amfani dashi gurin dawowa da numfashinta , jikinsa na rawa ya sungumeta yayi bisa kujera three seater ya kwantar daita yayi cikin kitchen da gudu ya bude fridge zai dauko ruwa..... ..

tana ganin ya bar gurin
tasoma bude idanunta ahankali ahankali har ta budesu duka koda taga wayam ala'mun yashiga kitchen a matukar zabure ta mike tare da kwasawa da matsiyacin gudu tabar falon din....

Ya fito daga kitchen rike da kofin ruwa a rude.....kawai yaga wayam babu ita babu alamunta Ya kwala mata kira hrt beart..... garam yaji anja murfin kofa.....
take ya fahimci me tayi bai sanda ya saki kofin da ruwan dake rike a hannunsa ji kakeyi ratsatsatsa.....

*miss you guys*πŸ‘‹πŸΌπŸ‘‹πŸΌπŸ‘‹πŸΌ

mmn sudais ce

πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
SAI KA AURENI DOLE
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


YA ALLAH

OH ALLAH

*alhamdullahi ina wa daukacin masoya wannan littafin barka da sallah, da fatan kunyi sallah lfy. Allah ya amshi ibadunmu da mukayi cikin ramadan ,Allah yasa muna daga cikin bayin da Allah ya y'an'ta daga wuta zuwa jannatul Firdau*

page 62

lokaci daya jikinsa ya dauki rawa ahankali ya runtse mayatattun idanunsa gam, yana jin zallar bacin rai pretended data masa.
" tsawon minti biyu idanunsa na runtse kafin daga baya ya budesu , ya nufi dakin ammi yana kwalla mata kira a gigice" su'ad su'ad!!

"lfy kake mata wannan kiran mafarauta....?

"ammi ki jawa yarinyar nan kunne ina sonta baya nufin zan dauki wulakaci wallahi zan tattara soyayyarta gefe na markad'a mata mugun duka...

"sannu ubanta, yarkace ita da kake wani hargagin da cika baki?
"karnaji kar nagani wallahi karka fara kai wannan hannun naka jikinta da sunan duka...

su'ad dake boye byn ammi ta leko da fuskarta tana masa gwalo da harshenta tare da rike kunnuwanta duka tana karkada masa tana sake yi masa gwalo ..

" zaraf ya kai hannunsa zai damkota, ta makale byn ammi tana sakin kara mara sauti wayyohhly Allah ammi.
"meye hk ne abdul ,bafa nason rainin hankali "ok daman na lura ammi kice ki ke daurewa yarinyar nan gindi har yasa na kasa samo kanta.

" wannan km matsalarka ce idan ka iya ma kace kafafu nake daure mata ba gindi ba, ta nufi gaban mirrow tana kokarin daukar wayarta, da sauri su'ad tabiyota abaya .
ya sake kai hannusa zai janyota baya ,da karfi ta km saka wata kara tare da cewa wai meye matsalarka dani ne?

"ok ai kuwa yau zaki san matsalata dake ya fixgota da iyakacin karfinsa yayi sama daita ,tasaki razananniyar Kara "wayyohhly Allah dan girman allah karka tafi dani ka saukeni ammi kice ya saukeni....

har ya kai bakin kofa yaji sautin muryar ammi cikin kunnensa "abdul maza ka sauke min yarinya , tun ban bata maka rai ba.

" sai dai kiyi hkr ammi amman wallahi yau sai naganar daita kuskurenta kafin na dawo miki daita ya fito daga dakin yana cewa "ammi glass cup ya tarwatse a parlour kisa a tattara yana karasa fadar hk yai gaba abinsa batare da ya juyo ba.
su'ad kuwa sai ihu take tana kiran sunan ammi "ki ceceni ammi kice ya saukeni kar ya tafi dani kafin ammi tayi wani yunkurin cewa wani abu tuni har yabar part din daita .
dan hk tayi murmushi takaicinsa ,tare da yi masa adduar shiriya ." tarasa wani irin 'da' Allah yabata yaro kwata kwata babu ala'mun kunya tattare dashi ,komai zai yi kai tsaye yake abunsa batare da wata shakka ko fargaba ba.

yana shiga part dinsu bai zarce daita koina ba sai tsakiyar gadonsu ya kwantar daita yana murmushin mugunta tare da ronkwafowa bisa kirjinta yayi ruf da ciki ya riko fuskarta da hannunwasa duka yana busa mata iskar bakinsa, ahankali muryarsa can kasa kasa "kin jawowa kanki maseefa yau, hk kawai kullun kina makale da ammi ko tsoron Allah da tsoron daukan hakina bkya yi.

bata rai tayi sosai kmr wace aka aikowa da sakon mutuwa "babu wani hakinka akaina idan ma akwai hakin ni bansa inda yake ba takarasa mgnr tana juyar da kanta gefe sbd hucin numfashinsa dayake buso mata.

"haka ma zaki ce?
kwana kike makale da hakina, kin bar bawan Allah kwanan cikin maraici alhalin yana da madafa ,ya sumbaci lip's dinta yana bata rai shima tmkr yadda tayi sannan ya mike daga samanta ya zauna yana fidda numfashi sai dai idanunsa na kanta .

"meyasa bazaki bani dama ba hrt beat na gwada miki tarin kaunar da nake miki?

Allah ya jarabeni da matsanancin sonki wanda bansa lokacin dana tsincin kaina cikin tafkin shsukin soyayyarki ba..

kalli kiga mijin da Allah yabaki lafiyayye me jini ajika, wanda zai iya gamsar dake amman ki tsaya cusguna zuciyarki kan laifin dana dade yin nadama akansa.
"ni baki barni naji dutumin jikinki ba ke km kullun kina makale da ammi ko rungume da pillow.

"gara na kasance tare da ammi ko pillow dana kasance tare da kai .

"uhm ya tmbyeta yana tsareta da mayatatun idanunsa?

"tace uhm tana kawar da fuskarta ..

"sbd me hrt beat?

"sbd laushin ne dashi kmr auduga ta dauko pillow 'n tare da miko masa taba kaji laushinsa yana amsar pillow ya cillasa gurin kofa .

"idan laushi kike nema to ki sanya ranki a inuwa, dan laushin jikin mijinki yafishi sau dauri, ki bari yau kawai na maye gurbinsa agurinki yayi mgnr muryarsa can kasa kasa yana kashe mata idonsa daya.

"kai gsky bazan iya da wannan nauyin naka ba ko baka ga yadda kake wani katoto da kai kmr wani dan kwallo, tana gama fadar hk ya matso yayi kanta ta zabura zata sauko daga kan bed ya fixgota ya makata saman katifa ya danneta da iyakacin karfinsa "ni kato ?

"no ba kai bane wallahi wasa nake maka kai ba kato bane nice qatuwa ...

ya sake danneta sai fa kin gwada daukar katon nan yau kinji yadda yake yakarasa mgnr yana sakar mata nauyinsa.

"wayyohhly Allah umana ammi danki zai kasheni ki kawo min dauki tun numfashina bai tsaya ba" kayi hakuri dan Allah na tuba wallahi bazan sake ce maka kato ba.

ya dan dagata kadan sbd tasamu damar yin numfashi badan ta tashi ba.. numfashi ta dinga saki ahankali ahankali kirjinta na sama da kasa yana tabo fukskarsa.

cike da sanyin murya yace "waye ni agurinki ?

"wayyohly Allah kayi hkr na tuba nabi Allah nabinka..

sake sakar mata nauyinsa yayi sosai "bazaki gaya min matsayina agurinki ba sai na....... da sauri ta katseshi ta hanyar cewa mijina....." da km me ?

"ya'yana ....

"no no banason matsayin yaya "uhm uhm dan Allah kad'an dagani wallahi numfashina zai gudu.

"babu inda zai gudu yaje sai kin gaya min "to to "mijina uban ya'yana.... very gud yarinya kin kwaci kanki yau.. yanzu me zakibani yunwa nake ji?

"wayyo kirjina da bayana ciwo zasu balle ka dagani dan Allah.

"baki amsa min tmbyr dana miki ba.

tai narainarai da fararen idanunta wadanda suke daf da zubo da ruwan hawaye tsabar azaba sannan ta turo masa dan karamin bakinta "to mekake so na girka maka ?

dagata yayi tare da rungumota jikinsa ya manneta da kirjinsa yana me kai bakinsa cikin kunneta ya tsotsa wanda hkn ya haddasa mata suman zaune ajikinsa take ilahirin tsigar jikinta suka mike tsaye, jikinta yayi mugun tsanyi ta manne ajikinsa tana jin yadda bugun zuciyarsa ke fita da karfi karfi "ahankali byn ya tsotse cikin kunneta yasoma mgn "ba abinci da kike nufi nake so ba abinci dake tattare da jikinki nake so hrt beat ina matukar bukatarki ya zarce da romancing din jikinta yana shinshina wuyanta tare da lasa cikinsu.
gbdy ya soma kashe mata sansar jiki,ilahirin jikinta ya mutu murus takasa kwakwarar motsin daga zaunen datake ajikinsa sai numfashi take fitawar ahankali tana lumshe ido. hkn yasa ya zuge xip din gaban rigarta yasoma tafiya da hannuwansa duka a sansar jikinta har ya isa inda yake so yaje lokacin dataji hannunsa bisa kirjinta ya canzawa halittar jikinta jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinta ta sake narke masa ajiki kirjinta na bugawa daf daf.."muryarsa ahankali ta fito gurin cewa "kin lamunce min naci abincin dake jikinki?

"uhm ni babu wani abinci ajikina idan yunwa kake ji kabari naje na girka maka abinci , me dadi da dandono takarasa mgnr tana sake shigewa cikin jikinsa dan salon dayake mata ba wanda zata iya barin jikinsa bane ..

"yacigaba da shashafa jikinta yana ruda mata jiki da son canza mata tunani sannan yace duk abinci dazaki girka min dandanosa bazai kai najikinki ba, ni dai nafinson na jikinki pls ya kife hannuwansa duka kan nipple dinta yana murza su yana fitar da numfashi me tattare da tsagwaron sha'awa jin yadda yake murza kan nipples dinta yasa ta lumshe fararen idanunta tare da cizan lip's dinta na kasa ahankali ta furta wayyohhly Allah kabarni hk wani iri nake ji ajikina "karki damu da abinda kike ji nima ina jin irin abinda kike ji, ni dai ki bani abincina dake jikinki kawai nasamu natsuwar zuciya ya cigaba da murza kan nipples dinta..

" ganin datayi idan tayi wasa da lamarinsa zai iya cinyeta tsab da gsky, yasa ta sakar masa kukan shagwaba pls abdul kabarni hk. ni abinci ce dazaka wani nace sai kacini .

"yes of course har kin ma fi ainihin abincin dadi, ni dai dan Allah ki barni naci abincina shima yayi mgnr ashagwabe kmr zai yi kuka, yana busa mata hucin numafashinsa while hannunwasa na kan sarrafa albarkatun kirjinta yana kokarin rabata da kayan jikinta ta saki kara mara sauti tana kamkame jikinta shi km ya damki brest dinta yana langwabe mata jin dingan hawayenta saman hannunsa yasa ya juyo daita suna fuskantar juna jikinta na rawa hawaye na sake gangarowa bisa kuncinta shr yayi tare da tsura mata idanunsa yana kallonta yana jin wani irin sanyi dadi nabin jikinsa .

hannu yasa ya kamo fuskarta yashiga lasar hawayen idanunta "ki bar kuka bazan yi wani abu dake ba matsawar bada amincewarki ba ,amman ina son ki yarda da irin son da nake miki Hrt beat , kaddarar sonki ta fada kaina ki yafe min abubuwan danayi miki abaya sbd ina jin tsoron abinda nayi miki ya juyo kaina idan hkn takasance akwai matsala dan zan zamo kaska a tare dake.. ya kai bakinsa kan nipple dinta yashiga tsotse kan yana lumshe mayattun idanunsa wadanda gbdy sun gama canzawa zuwa wasu kalar na zallar kaunarta, yayinda ita km gbdy a matukar tsorace take da ganin yanayinsa matsota yayi sosai yana soucking nipple dinta batare da ta dakatar dashi ba tsawon lokaci ya dauka yana sarrafa harshesa akan nipple dinta sannan ya barta ya meida mata zip din rigarta ya rufe yaja karan hancinta yana tsokanarta da matsoraciya kawai ta mike a zabure zata bar dakin ya janyo hannuta ki gyara min gadona tunda kin yamutsa min ,idan kin gama ki hada min Coffee yana gama fadar hk ya sakar mata hannu ya nufi hanyar bathroom da sauri tasoma gyara kan gadon domin bashi guri ya kinsa kanshi idan ya fito.

cikin minti 20 kacal ta kammala gyara masa dakin tare da hada masa coffe ahankali ta fito daga kitchen hannuta rike da flask idanunta suka sauka akanshi tsaye daga shi sai dan gajeren wando iya cinyarsa gbdy ilahiri gangar jikinsa kwance suke luf luf da gashi suna zuba sheki, ahankali take binsa da kallo tana kare masa kallon tsab ta yadda har take iya hango zandariyarsa me girman gaske dake mike sambal da alamun a matukar bukace take da abincin ruhinta.
ganin hk yasa ta fito da duka fararen idanunta waje a tsorace tare da furta kalmar Na shiga uku cikin ranta meye hk km?
zuciyarta ce tashiga wani irin tsalle da berting .
wannan yanayin nasa ya haifar mata da sumar tsaye da kyar tasamu ta lallabata ta ajiye flaks din dake rike a hannunta .

yadan ja baya kadan shima yana kallonta da mayatattu idanunsa ... da hannunsa yayi mata ala'mun tazo gareshi dan ko yace zaiyi maganar muryarsa bazata fito ba ahalin shauki da rudanin dayake ciki, ahankali ya kamo lip's dinsa na kasa yayita tsotsa yana mata kallon kurulla kmr wani tsohon maye.

ganin taki zuwa gareshi kmr yadda yayi mata alamu yasa ya soma daga kafafunsa da niyyar shi yakarasa zuwa inda take tsaye aiko tun kafin ya karaso yaga ta kwasa a guje tabar parlour .
shr yayi tare da binta da wani irin wahalallen kallo wanda shi kadai yasan ma'anarsa .
yakarasa ya bude kofar bayanta ya biyo yana mata mgn kasa kasa " ba dai guduwa kikayi ba sai dai idan ba'a gidan nan zaki kwana ba yau amman har dakin ammi zan biyoki nayi miki me gabadaya .

sauri takara dan tasan halin rashin kunyarsa zai iya biyota ahankali, tasamu guri ta tsaya tana sauke numfashi da ajiyar zuciya atare.
Ni yau na bani da ganin mugun abu ta kudundune jikinta tana wata irin kyarma lokacin data tuno girman joystick dinsa .

a matukar sanyaye tashigo part din ammi jikinta na rawa kai tsaye tashige dakin eiman tana shiga bata ganta ba ta fada saman gadonta ta kwanta tare da kudindine kanta jikinta na wani irin kirma ta runtse idanunta ahankali, data tuna yadda ta hango joystic din abdulkabir sai ta cusa kanta cikin cinyoyinta " wayyohhly Allah tsigar jikinta na tashi yrrrrrrrrrr ta kasa motsi duk tabi rikice kasancewar bata taba ganin girman joystick dinsa a zahirance ba.


ammi har 8:00 da wasu yan mintuna taji shiru su'ad bata shigo ba yasa ta kira wayarta, tana jin ringing din wayarta ta kara makurewa guri daya tana boye fuskarta kamar tana gaban ammi ne ahankali ta ce ko guduwa zanyi daga gidan nan gbdy na hutawa raina dan kwata kwata ji tayi zaman gidan gbdy ya fita akanta a sukwane ta fito daga cikin dakin eiman
Ta fara bin bango zata fito daga parlour sai ga eiman ta fito daga kitchen ta hangota lafiyarki su'ad ina zaki by this time? ammi najin haka ta fito daga dakinta taga ko lafiya?
Ba arziki su'ad tashiga zare ido tana hada uwar gumi .
Magana ake mata amma sai kyafta idanu take ,taki cewa komai .
ammi takarasa gabanta ta rikota zuwa jikinta "mamana lafiyarki kuwa naganki duk a hargitse ?

"ko wani abu yayi miki?

rasa abinda zata cewa ammi yasa kawai ta fashe da kuka, ita kanta bata san kukan me take yi ba ,na tuno joystic din AK ne ko km na cewa da yayi zai biyota har dakin ammi yayi me gabadaya daita .

Hankalin ammi yayi mugun tashi ta ja hannuta sukayi dakinta,tana sake tmbyrta.
tambayar duniya babu wanda ammi bata mata ba amman ta kasa bata amsa .
ammi tayi shr zuwa na wani lokaci tana kallonta tare da nazarinta, tasan halin danta karshenta wani abun yayi mata ganin yanayin kallon da ammi ke mata me tattare da ma'anoni iri iri da tunhuma yasa can ta numfasa tace ammi babu abinda ke damuna fa kawai zazzabi nakej..

"anya kuwa mamana bawani abun abdul yai miki ba?

"babu komai ammi zazzabi ne kawai..

" mamana rashin lafiya zai sa ki zauna kiyi ta kuka haka? ke dai ki gaya min gskye Menene ke damunki?

"Zazzabi ne kawai ammi .
"ok bari akaiki asibiti.

"A a gida zanje gurin ummana ta durkusa kasa bisa gwiwowinta dan Allah ammi kibarni naje gida gurin ummana ..
Jikin ammi ya sake yin sanyi anya kuwa yaron ya bar yarinyar nan kalau kuwa ? taiwa kanta tmbyr
Tana dafa kafadarta,tare da cewa "kiyi hakuri mamana ki bari zuwa da safe muje hospital ki amshi magani daga nan sai muje kiganta.

Duk ta rikice bata son yashigo tana gidan don tasoma jiyo kamshin turarensa taji da kyar ammi ta shawo kanta ta hakura tabata magani tasha da abinci .

washegari akwance Ta wuni adakin ummanta dan daga hospital kai tsaye gidansu ammi tabari direbanta ya zarce dasu. data tuna da abinda ya faru jiya tsakaninta da AK da joystic dinsa sai ta kankame jikinta.


Shi ma wuni yayi kamar an mishi bushara da gidan aljanna a office. yau yaba kowa mamaki yanda yake ta murmushi wanda rabonsa da yin fara'a irin hk har ya manta .

Karfe 2:00 daidai ya dawo gidan cin abinci yana ta waige waige ta inda zaiga matsoraciyar matarsa ,a ransa ya furta a fuskarta kmr bazatayi tsoro ba amman agangar jikinta muguwar matsoraciya ce ta bugawa a jarida.

ammi banda satar kallonsa babu abinda take .
eiman ta fito daga dakinta zata shga store ya dago da mayatattu idanunsa yana dubanta "ke kirawowa ammi su'ad kice tazo inji ammi .. yadda yayi mgnr tare da shan mur ne yayi matukar bawa ammi dariya amma tadake tare da sharesa .

eiman tace "ai su'ad ta tafi gidansu tun safe , ya waigo da wani sauri zuwa inda ammi take, a matukar firgice yake kallonta gidansu din , lafiya ammi ?

" To nidai jiya byn ka dauketa ta dawo min duk a hargitse tana kuka gidansu zata gbdy na kasa gane kanta yau ma na kasa gane kanta har safiya babu lafiya so daga hospital muka sauketa agurin mahaifiyarta ........

yana gama sauraron mgnr ammi kawai ya kwashe da wata uwar dariyar da bai taba yin irinta ba wannan shine Karonsa na farko daya kyalkyale dariya har da rike ciki .
ammi ta hade fuska kamar da gaske tana cewa" zargina ya tabbata gsky kai ne kake da alhakin firgicewarta ko ..?

" Me na mata ammi ? kawai dai Wannan yar taki muguwar bagidajiyar matsoraciya ce, hkn ya nuna bata bar mutane kauyen babanta ba yayi mgnr tare da mikewa tsaye zai bar gurin dan yasan yayi barna.

"kaniyarka abdul tushen nawa kake zagi?
wai meyasa ka meidani kmr wata kakarka ne ? ya dan tsaya tare da juyowa ya rungume hannuwansa duka akirji yana kallon ammi sannan yace "to ya zanyi ammi kece komai na, ke kike da alhakin uwa kaka dangi da komai nawa kinga idan ban jaki ba wazan ja, byn hjy banida wata kakar data ragemin ......
ya juya jikinsa a sanyaye ya bar parlour ,yabar ammi cikin zullumi da tuno mahaifiyarta da km tilon dan uwanta datarasa..

" yana tafiya zuwa part dinsa yana zance zuci Guduwa tayi kenan ko me ?

"aiko kuwa bata isa ba har gidan zanbi anjima.


gbdy Kwanciyar ta isheta ana sallame sallar isha'i ta mike tacewa ummanta zata shiga gidansu ore ta dawo umma tace karta Dade ta sanya kai ta fito tana tafiya ahankali kmr kazar da kwai ya fashewa aciki dan bawani abinci kirki taci ba.
Tana kunno kai shima yana zuwa daf da kofar , numfashinta yayi sama sama kmr zata shide ta juya da sauri
Zata ruga aguje ya kamo hannunta yasanyata ajikinsa ya rungume tsam yana sauke naunayen ajiyar zuciya tare da kai bakinsa daidai tsatin kunneta am really sorry hrt , zo muje in baki hakuri nayi laifin firgitaki da abinda baki taba ganinta a zahirance ba ....
Ta kankame jikinta "ban zuwa ka sakeni tashiga tutturesa tana kiran wayyohhly Allah ummana yaga da gaske zata rikice masa ya dauketa cak yayi inda yayi parking din motarsa ya bude ya shigar da ita ya zaunar shima yashiga yana daka mata tsawa dan Allah malama ki nutsu kiwa mutane shr magana kawai zanyi dake na tafi abina.
ta sauke numfashi tana bude hancinta, cike da sanyi jiki ya riko hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana jefanta da wani hatsabibin kallo.
turo masa karamin bakinta tai tana kokarin fizge hannunta daga cikin nasa "ni kasakeni bakaga a inda muke ba.
ya sake matsota sosai har suna iya

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment