Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gangarowa .


"Bansan meyasa kike son kashe kanki da abinda ke cikinki akansa ba alhalin shi yana can yana rayuwarsa da wata..?
ammi takarasa maganar tana furzar da iska me zafi daga bakinta kana ta Mike tashiga jan zanin gadon tana sake shimfid'awa domin samun inda zata d'aura hakarkarinta ganin hakan yasa su'ad mikewa tsaye da sauri takoma inda ammi ta tashi ta zauna tana tacigaba da kukanta .


ammi ta dakatar da abinda take ta d'an dubeta zuciyarta na mata wani irin suya a game da halin datake ganin su'ad din cikin wanda kuma duk abdul ne silar damuwarta, batare tayi magana ba cike da kunar rai tacigaba da abinda take gbdy canza zanin gadon tayi dan duk ya 'baci sannan tashige bayi .

yayinda su'ad ta mike ta koma ta haye saman gadon tayi kwanciyata lamo tare da kamkame jikinta wani irin son mijinta ne ke sake ratsa ko ina ajikinta . munamman kewarsa da kulawarsa gareta tsumammiyar soyayyarsa daya koya mata har tayi muguwar sabo dashi volue din kukanta take son karawa dan rage radadin dake makale atsokar dake kirjinta ,amman tana gudun damuwar da zata shafi ammi adalilinta.


Dan ammi zata iya muzgunawa abdul akanta matsawar tana ganinta cikin tashin hankali, ita kuma abinda bataso kenan, bata qaunar abinda zai sake tunzira zuciyarsa akanta wani irin matsancin so take masa wanda batasan lokacin daya shigeta ba har ammi ta dawo d'akin bacci bai samu nasarar d'aukarta ba tana jin motsin hawowar ammi saman gadon ta rage sautin kukanta tare da goge hawayen idanunta.


amman hakan bai hana ammi ganin abinda take ba ,daidai inda fuskarta ke kallo tazo ta zauna tana dubanta hade da kamo hannuta cikin nata "me kike tinani kuma a daidai wannan lokacin daya kamata ace bacci kikeyi ?


Kafin su'ad tayi yunkurin cewa wani abu ammi ta sake jiho mata wata tmbyr "ki gaya min abinda wancan yaron mara tausayi yayi miki kike kuka haka ?


"Na lura keda abdul kuna bukatar rayuwata
"kina Sane da abinda doctor yace ba'ason mace me juna biyu tana yawon tinani da sawa ranta damuwa dayawa amman ke kullun cikin damuwa kike akan mutumkn da bai san kima da darajar ki ba ,"idan kuka bari damuwarku ta kasheni shikenan kun huta ai ....
a d'an zabure su'ad ta mike zaune daga kwance datake suna fuskatar juna da ammi yayinda hawayen idanunta suka shiga xubowa sharrrrrrrrr........

" meye kuma abun tsananta kuka daga magana "kiyi hakuri ammi nasan damuwata na damunki ina kukan ne saboda an cuceni an cuci rayuwata an rabani da mijina alhalin yanasona, bansan yadda zan misalta miki yadda nakeji ba, ammi ki taba zuciyata kiji yadda take bugawa tayi mgnr tare da kai hannuta ta kamo hannu ammi ta d'aura daidai saitin zuciyarta dake wani irin bugawa tamkar ana buga mata guduma, tabbas ammi taji kokawar da zuciyar keyi amman bata yadda zatayi gurin raba zuciyar da damuwa , addua dai ce kuma tana kanyita babu dare babu rana kuma tasan ubangijinta baxai barta haka ba batare daya duba lamarinta ba.

cikin murya me cike rudanin rayuwa su'ad tacigaba da mgn "bansa me zanyi abubuwa su dawo min daidai ba kamar da?
" ammi Abdul nasona fiyye da tinaninki ya nuna min so da kauna tattare da kulawa alokacin daya tafi koria dani "ammi ni kad'ai nasan irin soyayyarsa gareni shi kansa ya tsincin kansa cikin wannan rayuwar ne me cike da duhun da kunci ," ammi Abdul bai san abubuwan dake faruwa dashi ba, sannan bai san abinda yake aikata wa ba a halin yanzu an rigada an rufe masa zuciya da idanunwansa .

"ammi ammi !!! ki daina ganin laifinsa sannan ki dai jin zafinsa dan ya kawo kansa gareni , yaya zanyi da rayuwata?

" banida yadda zanyi zuwansa ta wannan hanyar shima wani cigaba ne garemu "dan girman Allah ammi ki daina jin haushinsa ko ganin laifinsa ni dai kicigaba da mana adduar da kikeyi akan lamarina dashi, "dan ni har yanzu ina jin son mijina ba kuma zan iya bazantar da lamuransa ba...

" sai dai idan abubuwan dake faruwa suka cigaba da faruwa bana tinanin zuciyar dake kirjina zata cigaba da baguwa ......" kiyi hakuri ammi ki daina ganin laifinsa takarasa fadar haka na xubda wasu zafafan hawaye hade da rike hannun ammi gam tana jin tamkar hannun ak ne acikin nata , ammi batasan sanda ta rungumeta gbdy ajikinta ba tana me tausayawa rayuwarta .


"ayanayin yadda rayuwarta tazomata cike da rudanin yaci ace zuwa yanzu tasamu y'anci tana cikin farinciki da jin dad'in rayuwa.

ahankali tashiga bubbuga bayanta "kukan ya isa haka ni daman bana fushi dashi sai dai banason yana kara miki damuwa akan wanda kike ciki ,"sannan ban hanaki ji da lamuransa ba amman ki koyi boye damuwarki akansa cikin murya me cike da raunin tace "ammi ki taimakeni Abdul ya dawo gareni shine kawai farincikina ,ki daina damuwa mamana matukar ina raye bazaki taba rasashi ba sannan baxaki ta'bata kasancewa cikin bakicikinsa ba kuma Inshaallahu abdul zai dawo gareki da izinin Allah addu'au saiful mu'hmin addua itace takobin mu'hmini muna addur, kuma na saka manyan malamai na addin su tayamu gayawa Allah ina tabbatar miki komai me ake nufinsa dashi sai ya zamo labari. sosai ammi ta dinga rarrashinta dagaya mata maganganu masu dadi da sanyaya rai har tasoma bacci ajikin ammi cike da samun 'kwarin ggwiwar dawowar mijinta gareta.

Bangaren abdulkabir kuwa a matukar galabaice yakarsa gida zuciyarsa na hasko masa fuskar su'ad amatsayin abar sonshi ,"to meyasa abubuwa dake faruwa tsakaninsu yake faruwa?
yayiwa kansa tmbyr yana shafa sumar kansa, gbdy dimaucewa yayi take kirjinsa yasoma bugawa, yashiga zagaye dakin yana son tuno abubuwan da Suka gabata atsakaninsa daita amman ya kasa tina komai abu daya ne ya kasa shudewa acikin brain dinsa matsayinta na matarsa amman sauran abubuwa gbdy ya manta komai , "ahankali ya wurgawa 'kwal'kwaluwarsa tmby "what's wrong with my brain ?

sannan yakamo lips dinshi na kasa yana cizawa ahankali ahankali ya dauki lokaci me tsawo yana shawagi acikin dakin sannan yashiga wanka ya fito yasanya kayan bacci ya kwanta akan bed dinshi tare da runtse mayatattun idanunsa gam ahankali ya janyo laulausar bargo ya lullube jikinsa yana sake zurfa tinaninsa akanta kafin wani lokaci zuciyarsa tashiga hasko masa zeey amatsayin tauraruwarsa mafi soyuwa acikin zuciyarsa .


Washegari ma haka ce ta kasance tare dashi, zeey ta hanashi kanta ko dan romacing din datake bari suyi kin yarda tayi haka yasa ya kama hanyar gidan ammi cikin rashin sa'a ya iske ammi zaune a parlour'n byn ya gaisheta ya nufi hanyar d'akinta "kai ammin ta dakatar dashi ya tsaya cak batare da juyo ba dan yasan dashi take "zo ka wuce banson damuwa da tashin hankali, "kwanciyar hankali muke so arayuwarmu zuwanka baya tsinana mana komai face damuwa da tashin hankali dan haka out ta nuna masa hanyar fita da hannunta.....

haka ya juyo jiki a sanyaye ya koma gida cike da matsananciyar sha'awarta dake sake taso masa .

daren ranar sam kasa runtsawa yayi kwana yayi yana watsawa jikinsa ruwa da kyar yasamu ya runtsa sakamakon wani irin feelings din daya dinga taso masa from know where, hannuwansa duka yasa ya dafe daidai joystick dinsa dake harbawa yana juyi akan bed .

Washegari da sassafe ya bar gidan byn yayi shirin xuwa office ,sai dai kai tsaye gidan ammi ya nufa cikin rashin sa'a ya iske basu bude part din ba ,haka ya wuce office zaune yake a office dinsa aiki yayi masa yawa duk saka hannu dayake cikin file's din dake gabansa daidai yake da bugun zuciyarsa cikin haka kiran zeey yashigo wayarsa batare daya tsaida abinda yake yi ba ya dauki wayar ya manna a kunnensa babu gaisuwa balle tamyarsa yanayin aikinsa kawai ta hau masa zance kamfaninsa dayace zai mallaka mata tayi masa.

yayi shiru yana sauraronta har sanda ta dasa aya amman still bai ce mata komai ba sai tinanin daya lula ,lshi dai yasan kamfanin su'ad yayi niyyar mallakawa tun suna koria bai san abinda ya shiga cikin tinaninsa ya furta ya mallakamata shi ba .

Jin shirun yayi yawa yasa tashiga kiran" hello hello kana kan layi kuwa ?

"Uhm yayi gyaran murya"

"kayi shiru ko ka fasa bani ne ?

tayi maganr a tsawa ce wanda yasa yayi saurin cewa " no ke nake jira idan ki tashi sai muje nagabatar dake .....
"ok na d'auka ko canza maid dinka ne .

"ina ni ina canza ra'ayi a duk abinda kika ce shi ne kawai. "ok sannan takatse kiran tabarshi zaune cikin tinani da wasi wasin zuciya.

Cikin kankani lokaci zeey tazama taxi no garaje wannan ya dauka yabawa wannan dan duk wanda taji ya tsarga mata sai ta nemishi ga xuciyar matasan yanxu tazama abunda tazama kadan daga cikinsu ne keda tsoron Allah.
" tabiya su makudan kudi taji dadin rayuwarta sannan ga bukatar karfafa akin bokanta akan abdul.
,har zuwa wannan lokacin wani abu bai shiga tsakaninta da Abdul ba kullun cikin ja masa aji take haka zai tayi mata zariya yana rokonta ta taimakamasa amman ta hanashi daga karshe dole ya hakura yakoma dakinsa ita kuma sai tabi shi ta kullesata baya dan ta lura duk lokacin da ta hanashi kanta fita yake wanda bata san inda yake zuwa ba .
Ita kuma a wannan lokacin take samu more rayuwarta da Williams sai su kwana suna watsewarsu dashi sai asuba su rabu idan kuma akil ne zai zo sai ta aiki Williams siyan abu guri me nisa domin kawar da idanunsa akan akil har akil yasamu damar shigowa .


*********

Cikin wannan hargitsin rayuwar da'ake ciki aka saka ranar auren musty da eiman wata uku masu zuwa sannan kuma adaidai wannan lokacin ne, ak yagabatar da zeey a matsayin wacce kamfani ya dawo hannunta, gabadaya ma'aikatan Maza da mata babu wanda bai kawo gaisuwa gareta ba yayinda ita kuma sai murna take tana murmushin jin dadi tanabinsu da kallo daya byn daya kwatsam idanunta ya sauka akan wani matashin saurayi wanda ke bangaren kayan yara matashin bazai wuce skekara ashirin da biyar ba dan ta girmeshi, kai tsaye byn kowa ya watse abdul yakama gabansa xuwa lamuransa ta nemi yaron xuwa tafkeken office din ak dayazama mallallakinta a yanzu, bata tsaya bata lokacinta ba ta fito masa a mutun dinta sak ta nuna masa manufarta, abunka ga matashi me jin jini ajika kuma yana ganin shugaba da kanta ce ta nemeshi ga kudi ga jiki me kyau zai mora karshenta ma ta kara masa matsayin dayafi wanda yake kai ayanzu ,dan haka batare da 'bata lokacinl ba yabata hadin kai ana cikin office dinta ya sadu daita wanda sai da suka d'auki lokaci me tsawo suna gurzar juna sannan tabarshi , tayi matukar yabamasa sosai, sai dai shima sam bai kai akil ba, shi kuma akil bai kai mijinta ba ,dan mijinta karshe ne gurin iya sarrafa mace namijin duniya wanda samun irinsa keda wuya a wannan lokacin ,ko karonsu na farko da ak tasan irin kalarta namijin datake so ingarma nmj me karfaffen sura da kuzari ,wata killa Allah yasan yanayinta shiyasa ya had'ata dashi amatsayin miji.
lokacin da suka gama holewarsu tabashi kudi yan bandir din dari biyar na dubu 50 ya amsa yana tura cikin aljihunsa . ya fita.

********
Lokacin da bolaji ta kawo mata xiyarar taya murnar company, take sake jadda mata tare da bata shawarar karta zauna haka kamata kuma kada tayi sanya dan kartaga ta mallaki abdul a tafin hannunta ta shantake" yakamata yayi ta sake zuwa gurin boka na kan dutse ya sake bata wani mallakar, dan asiri yana bukatar tishi koda kuwa mutun baya sallah ,ballantana wanda tayiwa asirin yana sallah at anytime aikinta zai iya karyewa ajikinsa.

"sosai ta dauki shawarar kawarta da bolaji zata wuce musamman zeey ta kai har bangaren kayan bby's ta zabi kayan masu kyau da tsada sukayi sallama tana sake jan kunnenta game da zuwa gurin boka.

tunda zeey ta mallaki ak a tafin hannuta ta manta da kowa ciki kuwa har da uwar data kawota duniya da kowa nata ,yanxu gashin kanta take ci gida kuwa daga ita sai mijinta da sabbin kawayenta da samarin kwartancinta , duk wanda zai zo gidan sai tabada izini sannan zai shigo, kafin kace me gida yaxama gidan yan iska sai dai idan bata gida amman matsawar tana gida an dinga shiga da fice kenna sai lokacin dawowar ak kafa zai tsaya shima itace tabada umarnin haka .

wata rana eiman tazo gidan kawowa ak wasu document da shine yace takawo masa ,amman abun mamaki tun daga bakin get din gidan me gadi ya dakatar daita .
sai data kira ak a waya yace tajira bari yakira zeey, byn kamar minti goma sai ga zeey ta fito sanye cikin doguwar rigar wace tasha stone work daga samanta har kasanta babu mayafi tare da wasu kawayenta wanda kana ganinsu kaga y'an dukiyar karshe , tana isa inda eiman take tsaye ta mika mata hannu tare da cewa "miko min kadarar mijina ki juya daga nan.

a wannan abu yayi matukar ta'ba zuciyar eiman bata ta'ba tinanin ko zeey zata wulakanta kowa acikin family har daita da sukayi rayuwa tare gurin baccinsu komai tare suke amman data tuna ajizancin irin na d'an adam yasa ta juya tashige motarta batare datace komai ba koda taje gidan ma kasa magana tayi da kowa dan yadda take jin zuciyarta.

lura da ammi tayi d'anta nabiyo dare gurin kawowa su'ad kwana yasa ta sake tashi zanga zanga da addua ,sannan tashiga tsuma diyarta duk da cikin jikinta, tun da cikin har yashiga wata biyar amman kamar ba me ciki ba sai laulayi datake fama dashi ,ba wasu abubuwa ammi ta hadawa su'ad ba da ya wuce , dabino kwakwa kankana ayaba gwanda sai had'a amarkad'a a zuba zuma ko man zaitu ciki a dinga sha ,wannan had'in yana mugu mugun 'karawa mace ni'ima ajikinta tare da saka mace jin shawa'a ,tun yana zuwa ya tafi yasoma kwana anan sai guraren asuba zai koma gida hakan yasa ta tattara ta koma dayan dakin tabar wa su'ad din dakin gbdy wannan zuwan daren dayake mata ya d'an kwantar mata da hankali tunda ko babu koma zataji dumin jikinsa ita da bbyn cikinta..

******
zeey bata dauki shawarar aminiyatar bolaji da wasa ba ,domin kuwa a safiyar yau tabazama gurin bokanta na kan dutse, wannan karon bakaramin dadewa tayi ba kafin ta samu ganin boka Duk da uwar sammakon datayi amman sai datayi yinin tashin hankali agurin zaune tana bin layi amman a ranta tace" in dai akan zata cigaba da juya zuciyar abdul ne wannan wahalar tasan zaizama tarihi agurinta wata rana.
tayi sa'ar ganinsa byn ya sadu daita kamar yadda ka'idarsa take sannan tashiga kora masa bayanin akan bukatarta .

tafkeken dutsen dake gabansa ya kalla yana wasu abubuwa ta'be ta'be da zane ajikin tafkeken dutsen sannan ya d'ago ya dube zeey dake zaune tsirara haihuwar iyayenta ,itama zeey dake zaune ta tsira masa ido tana son fahimta abinda kallonsa yake nufi akanta.

boka yayi wata mahaukaciyar dariya wanda yasa gbdy ilahirin gurin amsawa sannan yace "ba wata matsala matsalarki ta kau sai dai wata daban ,yanzu abinda zakiyi la'ananniya aljanun kan dutse na bukatar kasar makabarta da farin yadin sabuwar gawa , domin dashi za'a hada miki sabon aiki akan abdulkabir wanda ko aikinki wancan yasoma karyewa da zarar an hada miki wannan aikin magana takare, jikin zeey na rawa tace "tsinanne boka shugaban aljanun kan dutse ina zan samu kasar makabarta da farin yadin sabuwar gawa?

"adai sake tmbyrsu idan suna son wani abu bayan wannan "boka ya meida jajayen idanunsa kan dutse gabansa yana buge buge kana ya sake d'ago "la'ananniya aljanun kan dutse sunce suna bukatar jin in dan kinzo da wadatattun kudi zasuyi miki aikin da kansu .


jikinta na kirrma tashiga zazzage jakarta gbdy kudaden datazo dasu ta zazzage agabam boka na kan dutse ,ya dubi kudin kallo yana sake kecewa da uwar ashariya tare dariya hhhhhhhhhh "la'ananniya ki tashi ki karasa gurin wutar can ki zuba kudin ciki .

jiki na 'bari ta mike taje ta zuba kudin ta dawo ko cikakken minti biyu batayi da zama ba, sai ga kasar makabarta ta bayyana agaban boka cikin wata yar tukunyar 'kasa da farin yadi, wata mahaukaciyar dariya ya sake kicewa dashi sannan yasoma mgn cikin hargagi "kinga wannan tukunyar rayuwarki ce "wannan tukunyar bata ta'ba 'kasa duk randa abdulkabir yaga wani na saduwa dake da idanunsa sihirin farko zai karye ajikinsa kamar yadda nagaya miki a baya.
wannan tukunyar duk randa kikaga kiyiwa abdulkabir magana yayi miki mutsu ,ki d'aukota kiyi tsirara kamar yadda kike a yanzu ,kiyi kirari tare da ambaton sunansa dana iyayensa da suka kawoshi duniya sannan ki fad'i abinda kike son ya aikata ,ina tabbatar miki ko uwarsa ce sai kaucewa umarninta ,sai dai wannan tukunyar da zan baki , bata ta'ba 'kasa kamar yadda nace a farko balle har ta kai ga fashewa tana fashewa zaki haukace zaki haukace !!! haka boka na kan dutse yashiga maimaita mata kalmar hauka gareta .
zeey na barin baki zatayi magana ya katseta ta hanyar cewa "d'auki ki wuce akwai masu jira a 'kasa jiki na 'bari zeey ta d'aki tukunyar tana godiya har tasoma daga kafafuwanta yace "ki kula da tukunyar nan da kyau karta ta'ba 'kasa .

sai wajen tara na dare tashigo gidan lokacin ak ya dade da dawo yana zaune a saman dakinsa yaji motsin shigowar motarta ,ya mike ya zuge labulen d'akin ya tabbatar da ita din ce tashigo a daidai wannan lokacin, sannan ya koma ya jingina bayansa da bankon dakin yana tinanin abinda ke faruwa da rayuwarsa kafin daga bisani ya fito daga d'akinsa a tsakiyar parlour'n suka ci karo daita tana kokarin cire mayafin jikinta .
ya tsaya tare da zuba hannunsa daya cikin aljihun wandonsa dayan kuma ya rike kugunsa dashi, ya tsurawa mata ido na tsawon minti goma yana kallonta wanda zuwa wannan lokacin gbdy hankalin zeey yagama tashi da irin kalar kallon dayake mata,, ta kawar da fuskarta daga gareshi tasamu guri ta zauna zuciyarta a dake ciki da kwarin gwiwar babu abinda zai iya yi mata koda kuwa kwana tayi a waje ballanatana wuni guda.

tsawon lokaci ya d'auka yana tsaye yana dubanta itama shi take kallo sai dai d'an tsorace take da ganin yanayinsa, dan kallon dayake aika mata yaushe rabon dataga haka daga garesa.
shi kuwa tinani yake "meke damun zuciyarsa akanta?

"ya ma akayi yake tare daita a irin wannan lokacin baitace tafi dacewa dashi ba, "why sai itace zata kasance tare dashi?
jikinsa yayi mugu mugun sanyi a inda yake tsaye gumi ne yashiga karyo masa ta koina ajikinsa "karfin halin bude bakinta tayi tace "wai meye ne ka wani tsare da idanuwa kmr zaka cinyeni?

"ko akwai abinda zuciyarka take kismamaka akaina ne kake bina da wannan kallon hk?

tayi masa tmbyr ajere tana kakkafeshi da idanuta , take yashiga girgiza mata kai da wani irin tsoronta yaji ya tsarga masa, bakinsa ya kasa furta komai sai ma wani sabon tsoro da firgici daya d'arsu acikin zuciyarsa.


"sai ka tashi kaje ka kwanta tunda baka dalilin kallo, tayi mgnr tana me mikewa tsaye tare da gyara rigar jikinta ta nufin dakinta.

ya dade zaune agurin bayan tafiyarta, wanda bai san zaman me yake yi ba har goma ta buga sannan ya mike ya koma dakinsa ya kwanta lamo yarasa abinda ke damunsa, kwana yayi yana juyi akan makeken gadonsa zuciyarsa na hasko masa kamanin fuskar su'ad da duk wani abinda ya danganci lamarinta maganarta yadda take shagwa'ba da yanayin kallonta hatta yadda take kuka sai da zuciyarsa ta hasko masa, ya lumshe idanunsa yana sake zurfafa tinaninta,take jikinsa yasoma wani irin tsuma tamkar zaki yayinda sandar girmansa ta mikewa tsaye sambal ala'mun tana bukatar abincinta lips dinsa na kasa gbdy ya kamo ya tura cikin bakinsa yashiga tsotsa tare da sa duka hannuwansa ya dafe saman joystick dinsa yana may sake tura lip's dinsa cikin bakinsa yashiga karanto addua sakamakon yadda yaji kirjinsa na bugawa da matsanancin karfi, tinanin su'ad yake son yi amman sai wani abu me duhu yazo ya gelma cikin zuciyarsa ya kawar da tinaninsa akanta zuwa kan zeey da kyar da taimakon addua yasamu bacci 'barawo yayi awon gaba dashi .

*****

Akil na zaune labarin iskancin da zeey keyi da ma'aikacin kamfanita yazo masa, wanda xuwa lokacin har takara masa girma zuwa Sectary dinta," wannan abu yayi maseefar dagawa akil hankali dan haka yakirata yace tazo su had'u a citedal hotel.

kafin yaje ma har tarigashi xuwa ta amshi key tana kwance zaman jiransa a dakin ya bude kofa, daga bakin kofar ya tsaya yana kare mata kallo tsab sanye take cikin wasu riga da wando rigar iya cibiya 3quater kuma iya cinyarta kusan minti biyu yana tsaye yaki shigowa yana kallonta, ta gane abinda yake nufi dan haka ta mike tsaye ta taso cikin takun karuwancinta ta tsaya gabansa tare da riko hannunsa tana yi masa dry ,sai dai abinda yabata mamaki ba wuce yadda yayi bala'i hade rai yaki sakin fuskarsa kamar yadda idan sun hadu suna mararin juna tare daukin junansu.

"zaunar dashi tayi akan gadon sannan ta zauna kan cinyarsa tana dubansa tace "yana ganka haka kamar Mara lafiya?

muryarsa a dakile yace "dole kingani haka kamar mara lafita, saboda iskancinki neman kasheni ,ace ke ko tsoron d'aukar cuttukan zamani bakiyi ..

a fusace tace "to me kuma akace nayi?

"aikinsa abinda kikeyi kin meida kanki karya acikin ma'aikata daman nasan wannan kyautar da wannan banzar mijin naki yayi miki babu abinda zata haifar sai shashanci tare da bude wata kofar iskanci gareki,.

ya dan'ka miki company amman bai sani kamfanin karuwamci ya bude miki ba, "ina jin akwai abinda ke faruwa da 'kwal'kwaluwar AK akanki ,wallahi if not haka kawai nasan bazai kawo ido yasaka miki kina iskancin da. ......"dan Allah dan annabi dakata malam ka isheka malam aurena kake da zaka dinga takurawa rayuwata ,"babu dole fa idan kana gudun d'aukar cuta ka daina kusantata mana ko nayi maka dole ne dazakazo min da wasu zantuttukanka marasa ma'ana ?

shima zabura yayi ya mike tsaye bai tsaya wata wata ba yashiga yaryarfa mata maruka hagu da dama sannan ya nunata da yatsan hannusa "ke har kin isa bana aurenki amman maye bambamcina da mijin daya biya sadakinki?

"kwanciyar aure yake dake shi nima nakeyi dake, dan haka ina da right din da zan yi magana yar iska idan kikeje garin kwashekwashe kika kwaso ciwo har dani zaki shafawa, abu fa kamar wasa har ta kai su gayin fada sosai sukayi kaca kaca yana zaginta tana ramawa tare da alwashin ba ita babu shi har abada ta meida kayanta tare da d'aukar jakarta zata wuce , har ta kusan bakin kofa ya fixgota da iyakacin karfinsa ta fado jikinsa ya matseta gam dan karta kwace daga rikon dayayi mata , hankalinsa yayi matukar tashi ganin zata barshi yashiga rarrashita yana mata rada acikin kunnenta sannan ya zarce da cire mata kayanta yana moving daita suka fad'a kan gadon suna sauke numfashi ya cire kayansa taji ya riko tafin hannuta ya d'aura kan joystick dinsa shi kuma yashiga fingering dinta yana sauke bakinsa kan nipple dinta yana tsotsa take zeey ta birkice tashiga murza masa zandariyarsa tana ihun dadi ,shima haka ihu

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment