Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya tashi ,tare da tsura min idanunsa yana kallon cikin kwayar idanuna nima shi din nake kallo wani mahaukacin soyayyarsa na sake shigata ahankali muka zubawa juna idanu wani irin abu muke ji atare agangar jikinmu kmr anjona mana wutar lantarki gbdy mukayi wani irin maseefar shock na wani lokaci muna jin wani abu a ilahirin gabobin jikinmu sannan muna cigaba da kallon juna ahankali ya kai hannusa yasoma shafa fuskata zuwa saman lip's dina sannan yana matso da fuskarsa zuwa tawa muna sake fuskantar juna sosai kirjin kowannemu yashiga bugawa har ya daura bakinsa kan nawa yasoma sarrfawa yana tsotsa lip's dina batare dana dakatar dashi ba, wanda shine kuskuren dana tafka arayuwata ina ji ina gani ina kallo prof taufeek ya zare dan karamin hijab din dake sanye ajikina ya ajiye yana shafa wuyana da hannusa zuwa kirjina....... ihuce ihunce shigowa gidan da ummansu'ad tasoma jiyowa yasa ta dakata tare da mikewa tsaye a zabure hawaye na bin kuncinta su waye km ke bugun kofar hk buga mofar suka soma yi da iyakacin karfinsu wasu tsinannu ne suke son ballawa mutane kofa? inji cewar su'ad
idan baso kuke Allah ya tsine muku ku bar gurin kafin nakaraso ta nufi kofar gadan gadan umma ta dakatar daita karki bude su'ad ki dinga hkr akan komai kalli yadda jikina yake rawa meyasa bakya tausayi min ..?
kalli yadda na dawo asanadiyarki..
akan naga kin rayu na sadaukar da rayuwata da farincikina da komai na.
ahankali ta tsaya tana dubar uwar tare da sanya hannuta tasoma goge mata hawaye kiyi hkr ummana.. zan canza wlh zan canza.. itama wasu hawaye ne suks zubo mata wani bugun kofar aka sake yi da karfi tare da kiran sunan o'lori o'lo'ri jin hk yasa take su'ad ta gane mutanan tane tace" umma karki damu bari na bude musu uwar tace tsoro nake ji su'ad tun safe ake bala'a cikin unguwar gashi kina kokarin fita dan Allah ki taimaki rayuwar mahaifiyarki ki zauna yau kawai karki fita koina kiyi hkr babu abinda zai faru ki min addua jingina umma tayi da bango hawaye na bin kuncinta su'ad ta shafa fuskarta ta bar kusa da uwar zuwa bakin kofar ta bude..

mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam :la yadkulul jannata bakhil*

*Allah 's messenger saw said : the miser will not admit paradise*

page 38

su ore tagani tsaye cirkocirko su uku dukkaninsu basa cikin natsuwarsu suna sanye cikin wando da riga.
tana ganin yanayinsu take taji wata irin mummunar faduwar gaba from know where .
suna ganinta suka soma sara mata tare da rige rigen mgn .
tayi saurin dakatar dasu da hannunta tana kallonsu a dan tsorace sannan tace uhm mutun daya ta min bayani meke faruwa?
ore ce tasoma mgn a natse ol,ori yanxu baba alaye ya kirani yace nagaya miki yakira number dinki sau ba adadi baki dauka ba .
yace nagaya miki ga abdulkabir dinki ce tare da wata a sabon gidansa .
amman yace min ba wannan karuwar tasa bace wannan wata ce daban.
tsalle tayi ta dire agurin tana haki da numfarfashi tare da jijjiga jiki ......oh my God meyasa meyasa... yanzu irin rayuwar da abdulkabir ya zabawa kanshi kenan ta neman mata.. kmr bunsuru.....
tayi mgnr a kasan ranta .

a bayyane kuwa cewa tayi yanxu amanar soyayyar tawa zai ci wallahi bai isa ba sau duba zai canza wata yariyar sai dubu zan rabashi daita .
shi din kadarata ce ni ..ni kadai .
ta juya fuuuuu ta koma cikin dakin batare da tace dasu komai , inda tabar ummanta tsaye jingine da bango har yanxu tana nan agurin. jikinta yayi wani irin bala'i sanyi ganin yadda take kuka ..ahankali takarasa gareta ta Kamo hannuta xuwa kan dan karamin madaidacin gadon uwar ta zaunar daita kiyi hkr umman su'ad kimin adduar bisa hatsari nayi ayyukan alkhari da abubuwa masu mahimmanci dayawa. tare da risking din rayuwata yauma zanyi wani aikin alkhairi bisa hatsari ki taimaka kimin adduar samun narasara.. hawayen umma take zubawar har lokacin takasa tsaidasu ta daura hannuta dake rawa bisa kan su'ad ta kasa furta mata komai adduar take son mata amman me zatace mata akan kudinrinta tunda tasan karshe daukar mgn zata fita yi .. ...
umma kimin adduar samun nasara naje na dawo batare da ansamu wata matsala ba.
ko me umma ta tuno yasa a fusace tasoma mgn cikin kuka da bacin rai kowani irin aikin alkhari ne su'ad karkije.....
bana son fitarki yau zuciyata bata amince da fitar koina yau ba ki taimakeni ki zauna tare dani ki canza wannan rayuwar da kikeyi kwata kwata bata dace dake ba .. ..
matsalata dake kenan umma rashin fahimta da ganiya da saurin daukar zafi akan abu, yanzu wannan ihun da fadan dakike ne zai sa naki fita.
kawai kimin addua kmr yadda nace ni na wuce ta mike ta fito daga cikin dakin uwar zuwa parlour umma tabiyota da sauri tana ihun kiran sunanta. dan girman Allah umma karki biyoni ki taramin jama'ar unguwa wai meyye hk ne nace zanje na dawo agida ma zan kwana yau, tasanya kai tayi ficewar gbdy wanda zuwa lokacin su ore sun fito waje zaman jiranta. ta bar ummanta agurin tana kuka wiwi.
tana karasa fitowa daga part dinsu ta riske neighbor's dinsu masu hayar a gidansu su uku tsaye abakin pompo suna mgn kasa kasa kinga alhalin yan'iska nan sunzo sun janwota .
tun safe fa uwar tasata adaki ta kasa ta tsare amman sai da sukayi sanadin fitowa daita.. dayar tace uhm ina ai uwar bazata iya daita ba wannan su'da din fa da kuke gani ta gawurta ta zarta da tunaninku ace mace daita ta daukarwa kanta rayuwar yan iska ki kalleta fa ita da nmj basu da wani banbanci .
ni waye ma zai auri wannan fitinanniyar yarinyar ?
dayar matar tayi murmushi me rabon wahala shi zai kwasa suka kwashe da wata uwar dariya gbdynsu ai ni ashanu talla ma nakejin ance wai dan gidan tsohon ambassador take maseefar so....
saurin kama baki dayar tayi tana zaro ido waje a shekuwa zata mutu babu auri ..
irin wayan magangun suketa tautauwa atsakaninsu har sanda su'ad takaraso.
har gabansu ta dinga auna musu kallon banza dan duk tagama sauran abinda suke cewa akanta.
zabura sukayi da ganinta tare da dafe kirji suna dubanta atsorace hankalinsu yayi bala'i tashi domin su tunaninsu tabi su ore ne sun fita. gbdy suka yi wiki wiki da idanu suka shiga kallon kallo tare da shan jini jikinsu har ta juya zata wuce su taga ai bai kamata ta barsu hk ba gara ta dan soma gyara musu zama kafin ta dawo taci kutumar ubansu daya byn daya dan hk ta dawo da baya da baya tana juyowa ta sa hannuwanta duka ta hade kansu ta gwara waje daya sannan ta dauke dayar da wani gigitaccen mari tace kujira dawowota yau duk uban da yayi muku tsaye sai kun bar gida tunda bana ubanku bane..
"amman kafin ku fita sai cacci uban kowace daga cikinku tana gama fadar hk .
juya tayi cikin sauri tayi waje ,su kuwa aguje suka kwasa da gudu suna rawar jiki kowace tashige part dinta ta kulle.

tana fita ta iske machine guda biyu ta haye wanda ore ke kai ganiya da lolade akan daya aguje suka bar unguwar duk wanda ya gansu akan titi kauce musu yakeyi sbd irin gudun da suke fallawa ...

suna isa green hill estate suka su'ad ta dira hk ma ganiya, lolade da ore suka faka machine dan nesa da gidan, tare da karasowa bakin makeken get din gidan .
suka shiga dukan kofar da karfi Williams najin yadda ake bugun kofar jikinsa yasama rawa rawa yaje jikin karamin get yana duba dan karamim hujin kofar ai yana ganinsu jikinsa ya cigaba kirma ya bude musu kofar.
da shi da kofar suka ingiza alokacin alokacin daya gama bude musu suka shiga cikin yayi saurin shigewa daki ya meida kofarsa ya datse. kai tsaye part din abdulkabir ta nufa tana haki a babban parlour'n gidan babu kowa tashiga bubude dakuna nan ma babu shi babu alamun wata gashi jikinta na bata tare da tabbatar mata da akwai mutane a ciki gidan .
girman gidan yayi yawan da kai tsaye bazata iya gano takamaiman inda suke ba.
"dan hk ta fito harabar gidan tashiga zariya a harabar gidan kwalkwaluwarta ce tashiga caji na neman mafita a karo na karshe akansa dan dole ta sake sanin abinyi ,zagaye harabar gidan tacigaba dayi me zanyi yanzu ?
tayiwa kanta tmbyr shiru tayi takoma ta jingina da bangon gidan tare da tsurawa kofar shiga cikin part dinsa idanunta tana jin yadda kirjinta ke bugawa kusan minti talatin tana tsaye tunani labarin da umman tasoma bata ne yashiga dawowa mata ahankali komai yake zuwan mata cikin brain dinta daki daki babu abinda ta manta sannan ahankali tunanin yadda zatayi da halin ak daya addabi zuciyarta da rayuwarta ta zarce dayi.
ore takaraso gareta ta dafa kafadarta ba dai har yanxu ak yana ciki tare da karuwarsa ba?
tsayuwar me kike kamata yayi ki hanzarta katse musu hanzari that's what am thinking about.. dan dole Inci uwar duk wace nagani dashi ku kucigaba da tsayuwa a nan idan tayi kokarin guduwa nabaku umarni ku karya kafar shegiya ni zan sake shiga ciki tasoma daga kafafunta cikin kirma tana sanya kanta ciki parlour 'n dashi tasoma cin karo yana tsadadden murmushin nan nasa jikinsa sanye cikin wani hadadden danye farin voyal kyakkyawa fuskar nan tasa ta sake fitowa sosai wanda ke nuni da aski yayi .
kafafunsa sanye cikin wasu haddaun takalmi Gucci baki hannusa daure da agogon fata shima baki wani irin azababben kyau yayi mata had bata san sanda ta kafeshi da idanunta tana kallonsa ba .
sauke naunauyen ajiyar zuciya tayi da karfi sanda idanunta ya sauka a gefenshi zeey ce tsaye cikin shigarta ta kullun daguwar riga da hijab wace taxo ganin tsarin gidan dan tunda aka fara gina gidan da kareshi bata zo ba sai yau ,da ak zai zo tabiyoshi .
"kallon kallon sukashiga yiwa junansu wanda yasa a take zuciyoyinsu suka buga wani irin mugun kallo su'ad take aikawa zeey dashi me firgita zuciya" wannan shine k'aro na farko data ganta ido da ido byn sanin data mata a photo dan tana da tarin hotu nan ta bila'addadi agurinta.
yadda take kallonta kirjinta na bugawa hk ce ta kasance da zeey itama kallon su'ad take zuciyarta na harbawa da sauri sauri tare da yiwa fuskar kallon sani.
matso zeey su'ad tasoma yi ahankali tana kallon cikin kwayar idanuunta dakata malama zeey ta tsaidaita da hannunta wacece ke sannan me kika zo nema agidana? cikin zafin rai zeey tayi mgnr.
ak najin hk ya koma bayan kadan yana kallonsu tare da rungume duka hannuwansa akirji.

uban wa kike wannan banzar tmbyr gidan ki ko gidana ai wannan gidan da kike gani wallahi azim gidana ne nida ya'yana da zan haifarwa wannan ta nuna inda ak ke tsaye yana dubanta .
ina me tabbatar miki babu wata mace da zata shigo cikin wannan gidan da sunan aure byn ni.
ubanki kike yiwa wannan mgnr banza mara kunya takarasa fadar hk tana me juyowa tsaitin ak da sauri zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu. girgiza mata kayi yayi al'amun ba gsky bane abinda su'ad ta fada. karki kula shi duk abinda zai gaya miki yaudararki zaiyi sbd halinsa ne yaudara ..ni kike fadawa hk angaya maka waye kai..?
i said who are you me zakayi barikaji zuciyata tagama bushewa da kyekashewa akanka bana jin shakka ko wani tsoron fuskantarka. meyasa baka gaya mata koni wacece ba da matsayin da zantata agurinka kmr yadda ni kasanar min da matsayinta km naji na yarda na amince zan iya zama tare daita.
a tsawace zeey tadakarta daita dawa zaki zauna Allah ya tsareni da zama da kishiya irinki wallahi da abdulkabir ya hadani zaman kishi da irinki gara gara ya hadani kishi da mata dari bazan damu dan hk maza ki bar gidan nan yanxu yanxu ....
karki nemi ki raina min hnkl anan yanxu namiki jina jina dry zeey tayi uhmm tohm mamana sannu yi niyya kimin jina jina kikama kanki dani baki sani ba ban sanki ba yau ne na soma ganinki kike soma gani idan ma son mijina kike ina tabbatar miki bazaki taba mallakar abdulkabir ba ji kuke tasss tasss tass wasu gigitattun maruka su'ad tabata ajere tana shirin kara mata wani AK bai san sanda ya dire tsakaninsu ba ya rike hannun su'ad cikin bacin rai yana dauke da mari kul dinki da taba lfyr fuskar matata me daraja da kima acikin idanuna.. sannan yayi wurgi da hannuta yana huci.
ko kamareni bazai dameni bazai min ciwo ba kai ko dukana zak'ayi bazai min ciwo ba yanzu marinka ya daina damuna balle ya tsaya azuciyata amman wallahi yau zan baka mamaki tunda ka mareni akan wannan shrgiyar me bakar fuskar da ko kyan gani batada shi, wallahi abdulkabir kabani kunya da ajinka da komai zaka kare akan wannan takarasa mgnr tana nunata zeey da yatsun hannunta.
cakumo zeey tasoma kokarin yi ya sake rike hannuta ganin zeey tana shirin faduwa ya rungumota dan zuwa lokacin tayi matukar tsorata da yanayin da su'ad keyi shashancin banza shashanci wofi akame kike kokarin taba min lafiyar mata nace bana sonki ita nake so duk da wannan munin nata nafi sonta akanki .
a she daman haukan naki ya wuce misalin da tunani ,nan ya zage ya dinga zagin su'ad ya dan gsky yaji zafin marin da tayiwa zeey ji yayi kmr shi tayiwa marin har cikin ranshi ya ji wannan marin.

ita kuwa zeey kwanciya tayi lamo a kirjinsa a yadda ya tarota hawayenta yake ji suna sauka adaidai tsaitin zuciyarsa ta yadda har tasoma jika masa gaban rigarsa.
duk da ya ramamata hkn bai sa ya daina jin zafin su'ad ba hannuta ya kamo ya zaunar daita akan kujerar mutun daya yana goge mata hawayen kiyi hkr haukan bazan take babu abinda zata iya .
ni dai take hauk'an so km nace banyi ki natsu ki kwantar da hnklinki. na kawo miki ruwa kishi ta girgiza masa kai ala'mun a'a hb amaryar km uwar gidan ak kibari na kawo miki murmushi ta sakar masa tace ok ka kawo ya dago hade da juyo yana watsawa su'ad wani matsayacin kallo ki bar nan kafin na dawo ya juya ya nufi ciki.
barinsa gurin keda wuya su'ad ta isa gaban zeey ta cafki wuyanta tasoma janta har zuwa haraban gidan tayi wurgi daita ta koma ta kullo kofar ta bar key ajiki yadda ak bazai samu damar fitowa kwatar zeey ba, gabanta ta tsaya tana mata kallon kasa da sama zeey ta mike tsaye kiyi duk haukan dazakiyi amman wallahi ko zanyi yawo tsirara bazaki taba mallakar abdulkabir dina ba kallon sama da kasa su'ad ta sakeyiwa zeey sannan tace ni kike fadawa hk?
an fada miki kiyi duk uwar dazakiyi ak Wanda yakarosa bai iske zeey a inda ya barta ba yayi wurgi da robar ruwan hannunsa jikinsa na rawa ya daura hannunsa kan handle yaji kofar a kulle sallati yashigayi lokacin dayajiyo sa'insar da zeeey da su'ad keyi a harabar gidan.
yayi saurin yaye labulan window yana hangosu daga nesa yau zan nuni hauka.....
zan tabbatar da haukan da kika kirani dashi shima wancen banza yakira da dashi akanki dan kutumar ubanki yau zaki san koni wacece ore ganiya lolade suka raso gurun da sauri kuyi shegiyar nan dukan mutuwa dan ni hanuna bazai taba wannan banzan jikin nata ba .
,a'a wallahi karkiyi ganganci taba lafiyar jikinta za'a mata dukan mutuwa sai dai kayi duk abinda zakayi wannan karo banason ka kaini sa'c kiriri nake bukatar zuwa .
muryarta cike da in.. inna tace ku...ku daki shegiya aiko kmr jira suke suka shiga jibgar zeey takoina ihun kiran wiilllams ak yake da iyakacin karfinsa yazo ya bude masa kofa amman su'ad tace idan yayi kuskuren daya fito daga inda yake sai tasa an masa goma wanda akewa zeey ilolade har da daukar braking tais tashiga rafkawa zeey akai take gefen kanta ya fashe take jini ya rufe mata fuska hk ak yana ji yana gani suka dinga dukan zeey ya koma dl ciki da sauri ya dauko extra key amman koda sanya kofar taki budewa kasancewar tabar mukulli ajikin kofar.
sai da sukawa zeey dukan mutuwa kmr yadda shugabansu tace sannan suka barta kwance akasa.
juya sukayi sannan suka fita tare da barin unguwar. suna fita me gadi yayi saurin fitowa daga dakinsa ya budewa ak kofar dayaketa faman bugu babu kaukautawa.


no editing

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗




~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallahu alaihi wa salam :la yadkulul mala'ikatu baitan fiy kalbu wala tasa'awiru*

*Allah 's messenger saw said :angels do not enter a house wherein a dog or photographs*

page 39

jikinsa na tsuma ya fito yakaraso gareta ya tattarota ya rungumota a jikinsa .
" yasoma k'iran sunanta yana girgiza fuskarta Zainab zainab yaji shiru ya sake tattarota jikinsa ya kai hannunsa daidai tsaitin hancinta yaji bata numfashi take ya gane suma tayi da sauri Williams yakarso ya taimaka masa suka cicccibeta ya sanyata abayan motarsa ya zagayo ya bude mazaunin direba yashiga aguje ya fige motar ya bar gidan ya nufi wani babban asibiti daita, yana isa yaja burki da karfi kiiiiiiiii yayi parking motar ya fito.
ko tsayawa rufe motar bai yi ba ya sake ciccibarta ya nufi cikin reception daita.
yana kiran likitoci help.. help.. abinda yake iya furtawa kenan hankalinsa a mutukar tashe kafin kace me tuni doctor's sun taru akansa suka karbi zeey a hannusa .
akayi cikin Immagecy room aka soma bata taimakon gaugauwa sai data dawo haiyacinta sannan aka soma treatment din raununka jikinta tunda ta farfado take zubda haway wahala da tausayin kanta yayinda goshinta har lokacin tsiyaya jini yake.
" kuka take sosai tmkr ranta zai fita tare da sambatu yanxu
abinda abdulkabir zai min kenan wani irin mahaukacin kishinsa ne ya dinga taso mata tare da bugar mata da zuciya yanxu yazatayi da rayuwarta hada saurayi da yar'daba mara kamun kai da natsuwa .? wayyohhly Allah nah .. sambatu kawai take xubawa sai da doctor yace tabar kukan hk dan asamu ayi mata dinki gurin.
byn angama yi mata treatment aka kaita wani dakin .
ak ya shigo dakin da aka kwantar daita, ta tsura masa ido kawai tana kallonsa idanunta cike da ruwan hawaye tana jin yadda kishinsa ke tasawa yana rike mata makoshi.
yasamu guri ya zauna tare da kamo hannuta daya cikin nasa tun kafin yace wani abu tasoma mgn cikin muryar kuka da zafin rai my life yanxu abinda zaka min kenan ashe kana tare da wata budurwar amman banida masaniya sbd yanxu ka daina sona ko?

karki ce hk zeey ki dai yi hkr ni kaina bansa yadda zanyi daita bane.
, ta addabe ne ta damu rayuwata amman dai yanzu kibar zance har ki samu sauki zan miki bayani komai akan yarinyar.
" wani irin banza bayani zaka min akan lamarin yarinyar da zan fahimta kawai kace kai ma kasoma rage lokaci da yan'mata, da alamun ma kasoma son yariyar amman wlh kaji karasa wace zakayi tarayya daita sai wannan, har km tana ikirarin tana sonka bazata iya rayuwa babu kai ba.
wlh ina tabbatar maka da zan iya rayuwa babu kai wallah da yau na barka bari kuwa na har abada dan wlh bazan iya shearing dinka da wata mara mutunci ba.
surutai kawai take xuba masa marasa kan gado wanda shi kansa yasan bata cikin natsuwarta dan hk yayi mata uxiri dan yasan ba halinta bane ranta ne ya baci dan hk yayi murmushi yasoma kokarin shawo kanta da kyar yasamu ya rarrasheta tace taji amman a sallamesu .
daga hospital suka wuce gida.
har suka isa gida babu wanda yace da dan'uwansa komai tana fitowa daga motar ko kallon inda yake zaune batayi ba dan har lokacin haushinsa take ji a zuciyarta .
da sauri ta juyar da kanta gefe dan kar dady daya fito yanxu ya ganta .
ai kuwa ya ganta cike da tashin hankali dady yak'araso wajen da take tsaye zainab meya sameki?
waye yayi miki wannan illar?

juyowa tayi ahankali ta kalli ak dake kokarin fitowa daga cikin mota fuskarsa dauke da ala'mun tsoro tace dady a sabon gidan yaya danaje gani ne muka samu matsala da wata yarinya tayi min hk.

wace yarinya ce kenan dady ya juyo yana fuskantar ak .
shiru yayi ya kasa cewa komai ba da kai nake mgn ba kana jin mutane.. ganin dady yasoma daukar zafi yasanya ta bar gurin tayi shigewarta ciki.
zuciyarta sai faman k'una take dakinsu ta nufa ta fada kan gado ta kwanta tana kuka wiwi wannan bakincikin da me yayi kama?
kodai zata hakura da ak ne duk da irin son da take masa ta hutawa rayuwarta.

dady ya sake tsare shi da ido sannan ya sake tmbyrsa da kai nake mgn wace yarinya ce ta aikatawa zainab hk?
a dan tsorace ya bude bakinsa da kyar yace yarinyar nan ce.....

kaga irinta ko ?

kaga irin abinda nake gudar maka bakaji ko ina tabbatar maka matsawar baka kulle wannan matsalar dake kokarin kunno kai cikin rayuwarka ba ,ba kai babu kwanciyar hankali . well duk abinda kagama kayi rayuwarka ce.
" inda kayi yadda nace ka zauna lfy akasin hk km kai kasani.
yana gama fadar hk ya juya ya wuce.
cike da sanyi jiki AK ya nufi hanyar part dinsa zuciyarsa tmkr zatayi bunduga kwanciya yayi akan makeke gadonsa tare da runtse mayatattun idanunsa wanda suka canza kala zuwa ja duk wani tunaninsa ya koma kan mgnr dady .

anya kuwa zan iya daukar shawarar dady kuwa?

yayi kanshi tmbyr ina bazan taba iyawa ba wallahi ai gara na mutu babu aure da dai na auri yarinyar nan to yanxu me solution ?
ya sake tbmyr kanshi akaro na biyu take zuciyarsa tabashi amsa kawai da zarar an daura auranka da zeey ka dauki matar ka kabar kasar . da wannan amsar yassamu natsuwar zuciya ,har kuzarin jikinsa ya dan dawo yasamu yashiga wanka.

zeey kuwa har lokacin kwance take tana tana kuka da tunani mafuta ta janyo daya daga cikin pillow 's dake kan gado ta rungume ajikinta anya kuwa zata iya rabuwa AK tacigaba da rayuwarta? ta wani bangaren na cikin zuciya ne yake me mata wannan tuni ta runtse idanunta wasu zafafan hawaye masu dumi suka ringa tsiyoyawa daga cikin idanunta.
tabbas ta kara yarda da mgnr mutane da ke cewa son maso wani take tarasa wani irin so ne takewa ak wanda yasanya ta kasa fitar dashi aranta duk da halin ko inkula dayake nuna mata .
ta girgiza kai so bai yi ba arayuwa .
tasamu tsayin lokaci a kwance akan gado tana murkususu babu abinda yake cin xuciyarta sai

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment