Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

MA idan mutun Yasa kanshi zai iya zuwa ..wani dan karamin lungu Ta shiga byn Ta wai waiga bataga idon sani ba . sbd kusa da area dinsu ne .
Ahankali har Ta isa gidan datake Son zuwa zuciyarta na beating kada wani mugun ido yaganta .........


Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*khairikum man Ta'allamal qur'ana wa'allamahu*

*Allah's messenger (s. a. w) said the best amongst you is the one who learns the qur'an And teaches it*



Page 7

Da hanzarinta ta afka cikin gidansu bolaji atsorace Wanda kadan ya rage basuyi karo da bolaji dake kokarin fitowa tsakar gidan nasu ba. gabadayansu suka ja baya .
suna kallon juna sbd muguwar tsoron da sukaji alokacin domin on-expecting suka kusan ci karo .
cike da rawar jiki Zeey tace (BJ ja'wo'le )ma'ana su shiga daga ciki. hannuta kawai BJ takamo suka shiga cikin dakin dake da Dan karamin madaidaicin gadon marasa lfy guda day sai Whit chairs guda biyu sai kujera Yar tsugune sai tarkacen kayan aikin likitoci .
bj Ta ta nuna mata farar kujera alamun ta zauna. Zeey ta zauna tana sauke numafshi da toshe hancinta sbd mugun warin da dakin ke bugawa take takasa hadiye miyyo. bj tace ya'akayi ne ore naganki Duk wani afirgice atsoroce hk?
, uhmmmmm ke dai Bari bj dole kiganni hk.
ina Cikin matsala me tsanani wacce hankali bazai iya dauka ba.Numfawa tayi da karfi kana tace bj I have 3months pregnant,....

pregnant Zeey again?

wai meyasa kike irin hk NE Ki dinga Yi Abu kmr wata dakikiyar yar kauye?

ido fa ya bude yanzu an daina irin wannan iskancin.
" idan kinsa baki shiryawa Bin maza ba is better Ki daina Kawai.
I think wannan cikin shine Karo na goma ko sha da kikayi.
, I know bj yanzu dai komai yazo karshe daga wannan cikin zan san abin Yi .
nidai yanzu abinda yakawoni shine Ki taimaka Ki cire min wannan cikin wanda zai zama shine last cikin da zan sake cirewa arayuwata ..
"yanzu ma wancan saurayin ne ya km dirka miki cikin ?
Inji cewar bolaji.
Zeey ta girgiza mata kanta alamun shine .
wlh shine tantirin Dan shegiya ba gashi this time around iskanci yake ji dashi .
Dan shi cewa yayi abar masa yanason abunsa dayake tsinan ne bakiga rashin mutunci da mukayiwa juna jiya ba ko yau da safe sai daya kirani yana min warning akan cikin tare da maganganunsa na bazan da wofi zeey takarasa mgnrta tana fitar da numfashi me dumin .

ke kika bashi wannan chance din iskancin ta fadi hk tana gyara zamanta da sake cewa amman km tunda har ya nuna yana son abinsa while Ki Bar mi shi man?
" kema kinsa wannan ba Abu ne me yiwuwa ba gareni kinsa mu bama aure da ciki .
yarenmu na Hausa ba kmr naku yoroba bane da kuke yin aure da ciki .
yasan da hk yace yanason cikin ?
Ki Manta da wannan Dan tantirin Dan iskan karya yake kawai yana son tozartani ne a idon duniya, as ending inda cikin ya fito yace banashi bane ya barni cikin matsala, nifa nayi mugun karantar mugun nufin akil akaina ..koma ba Dan Hk.
kwata kwata nifa bana son gayen.sbd akwai wanda zuciyarta take matsanancin kauna. kawai shi akil ina rage time ne dashi.
OK OK yanzu nayi understand dinki Bari musoma aiki no westing of time sbd akwai mutun uku da zanyiwa abortion takarasa mgnr tana nunawa Zeey kan wannan madaidai cin gadon.

Tare da ware kafafunta. ta daura dayan kafarta kan kujera yar tsugune byn ta matso da kayan aikinta kusa.karamin silver ne dauke da sizos da wasu kayayyikin aiki .
Gaban Zeey ya yanke yashiga dukan uku uku yana faduwa sbd zafin azabar cire ciki Data tuno Wanda tayi last.
runtse idanunta tayi sosai ahankali gabanta na matsanancin faduwa tare da fargaba. Bolaji Ta sanyawa duka hannuwanta handglop.
Zeey naji tana gani bj ta tura mata wani karfe cikin gabanta ta tokare kasanta dashi wanda zai baiwa bj damar hango AI nihin bakin mahaifar Zeey .
sake runtse idanunta tayi sosai kirjinta na tsananta bugawa hawayen tausayin kanta yashiga xubo mata sharrrrrrrr ..take bj tabaje baseerarta tashiga aikinta cike da kwarewa da iyawa, hanuta daya rike da sizos Dayan hannun km rike da wani abu shi ba sizos ba shi ba spoon ba tana aikin turawa Zeey cikin gabanta tana ciro jini daga mahaifar Zeey wani irin azababben azaba Zeey taji mara misltuwa from know where tmkr ana zare mata rai ...take jikinta yashiga shaking
Ta dinga jan numfashi da kyar tana fitar dashi ahankali tana cizan lisp dinta cike da dauriya hawaye ne yacigaba da zubo mata bisa kuncinta yayinda bj take kan aikinta .
fidda numfashin azaba da ihu Zeey take son Yi Amman babu dama sbd mutane gidan.
sorry Ki Dan kara dauriya kadan kar mutane suji....
" hk Zeey ta dinga dauriyar walaha Duk da ba wannan bane Karo na farko da zatayi abortion Amman radadin azaba kam babu wani bamabamci gareta akan kowani time is all the same to her ......


Wani irin mahaukacin gudu akil yake shararawa akan titi tunda c. I. d dayasakawa Zeey akan yasa masa Ido akan fitar Zeey da shigarta da inda zataje.
c. I. d nasa yakirasa byn fitar Zeey ya tabbatar masa da Zeey Ta fito km akan idanunshi tashiga motar agege.
Dan hk know westing time .hanyar agege yakamo .
"dai dai lokacin daya iso oniwaya jection har ta sauka acikin motar tashiga lungu su bj kokari yake ya samu gurin parking ya fito yabiyo bynta kafin Ta bace masa.
aiko yana gama parking din motarsa ya fito da sauri tare da rufe motar gabadaya dayi mata key yashiga lungu da hanzari sama ko kasa ya nemeta yarasa .
"gabadaya yarasa takamaimain gidan data shiga acikin gidajen dake jere acikin lungu .
paturo yashiga Yi yana leken cikin gejen mutane ko zai ci sa'ar ganin gilmawarta Amman shr babu ita babu alamarta Wanda daga karshe ya yanke shawarar shiga wani madaidaicin gida da zuciyarsa Tai ta aiyana masa nan tashiga.
, yana shiga yaga wata mata sanye da hijabi da alamun muslimace km bahaushiya Ya gaisheta tare da tmbyrta Dan Allah ko nan wata budurwa doguwa Amman ba can ba ,baka me Dan duma duman jiki.
Ta girgiza masa kai gsky bata shigo nan ba .
asalima tun safe nike zaune a nan babu wata bakuwar fuskar Data shiga .
kana iya bincikan sauran gidajen ko zaka dace juyawa yayi cikin sauri yana mata godiya Dan yasan da yoroba ce bazata ma sauraresa hk ba.
idan ma bai ci sa'a ba ihu zata Yi masa tace barawo ne ko me satar yara.
Hk yakarasa fitowa waje yana dube dube da tunanin gidan da Zeey tashiga .
da km ta inda zai ga fitowarta tabbas shi dai yasan ko tantama babu wannan lungu tashigo km yasan a Dan shigowarta bai isa ace ta kurewa yan gidajen Nan guda shida ba .
jingine kanshi yayi da jikin bango wani gida dake facing din nasu bije yana tunani ta inda zai ganta..

Zeey Kuwa tana can taci uwar wuya ta hada matsanancin zufa sbd irin azababben azabar datake ci ......
wannan Karon Gani take Tmkr mutuwa zatayi tun tana kunshe sautin kukanta hawayenta na zuba har suka soma fitowa Fili tasoma kiran wayyohhly Allah nah ......wayyohhly zafi...
Wayyohhly Allah mutuwa zanyi....
sorry sorry mungama AI Ki kara hakuri cikin tsakani lokacin da bai wuce 30 minti ba bj Ta kammala da aikinta Tana kara yiwa Zeey sannu kana ta dungule auduga me Dan girma ta cusa mata agaba tare da hade mata kafafunta tana nuna mata gudajin jinin Data fitar, da kyar zeey Ta iya kallo sannan tasaka pent dinta tana saukowa da zaninta kasa sosai.

Ki kwanta Ki Dan Hutu kaFin zuwa anjima bari naje na kawo miki ruwan zafi kisha.
kai kawai Zeey ta iya dagawa domin irin azabar datasha ko tace zatayi mgn baza iya ba. Tana nan kwance bj Ta dawo dakin hannuta rike da cup Ta kamota ta Dagota Ta zaunar kana tabata ruwan zafi tasha kadan Ta sake kwantar daita ..
tace kina jina ko daga yanzu har zuwa dare ruwan dumi zaki Tai sha sbd kar jini ya balle miki .
" sai lokacin Zeey Ta iya bude baki tace to ai nasani km nagode sosai bj dan nasan badan Allah yasa ina dake ba, da yanzu bansan yadda rayuwata zata kasance ba Da wannan cikin... Karki damu oremi ai tunda kina dani komai me sauki ne abinda nike so dake Ki daure Karki Bari wata mu'amula ta km shiga tsakaninki dashi gayen nan sbd ahalin yanzu mahaifarki a bude take zaki iya daukar wani cikin.
the best thing Ki saka coyel ajikinki Dan tsaro karki km daukar wani ciki Dan nasan dai ba wai daina Harakar nan zakiyi ba tunda Ki rigada kinji dandani dadin dake ciki.
" karkizo ki gama zubar da yayan dazaki Haifa a gurin Ron's kizo as ending kiyi aure Ki nemi haihuwa Ki rasa..... ....

kai Kai bj...... am think I have stop wit this rubbish thing banajin zan sake komawa wannan banzar rayuwar ballantana na cigaba da wannan cudanya tsakanina da akil .
kinsa fa daman da shi kadai nikeyi.... Babu wata roba da zan saka sbd wannan cikin shine zai zama last....
well Allah yasa Ki iya rike kanki akan kwadayin maza inji cewar bj tana me juyawa zuwa Farfajiyar gidansu..

Akil Kuwa yana waje yana bulayin neman gidan da Zeey tashiga sama da minti 30 tuni km zuciyarsa tashiga tsara masa zubar masa da ciki zatayi......ya saki kara
AI kuwa datagama dashi....dan idan hk takasance zaici uwarta har da ubanta, Dan wallahi bazai taba barinta ba.
" anan inda tacire masa cikinsa anan zai km dirka mata wani ciki, zai tabbatar mata da shi yafita zama tantiri na bugawa ajarida, cikin daya kwallafawa rai yake ganin shine jigon abinda zai rike da bazai masa katangar karfe da kwasar gara dayake daita ba...........
awa daya tsakani kawai yaji sautin muryarta sama sama ita da wata wace bai gama tantace kowace ce ba .
daga wani tsakargida a harzike ya juyo yana baza idanu yaga ta inda zata fita.

Daidai bakin kofar gidan Zeey Ta dauke wuta dip tare da tsaya cak sakamakon arba da idanunta sukayi da akil tsaye yana maxurai yana kare mata kallon sama da Kasa.....sama da minti 5 suna kallon kallo ita da Akil can taji saukar
sautin Muryar bj tana cewa ya muje man na rakaki yana GA kin wani ja da baya kin tsaya kmr an dasaki ...
ahankali akil Yasoma takowa zuwa inda suke tsaye a rude ..
da ganinsa kasan yana cikin damuwa da tashin hankali..
take itama Zeey tasoma ja da baya tana neman gurin tsira.
" da sauri akil yake daga kafafunsa zuwa garesu Zeey naganin hk ta sake matsawa baya sauri .
"yayinda bj ke duban akil dake kusantosu tana kallon Zeey dake ja da baya, sannan bude baki tace kin sanshi ne cikin harshen yarbanci, ?
itama Zeey cikin harshen yarbanci tabata amsa da tasanshi shine mutumin da yayi min ciki mtssss.. bj taja tsaki ......
aikin banza to meyye abin jin tsoro duk kinyi wani iri dake daga ganinsa.
ciki ne dai kin rigada kin zubar sai me km, yanzu hk ma yagama narkewa cikin shelenga...... AI ba'a planing zuwa ya'ya duniya batare da amincew mutun biyu ba ta nuna masa yatsunta biyu. whichs uwa da uba idan shi ya shirya haihuwa AI ke baki shirya haihuwa dashi ba ko dole ne sai kece zaki haifa masa .
a matukar harzuke akil ya Karaso garesu tmkr wani mayunwanci zaki yana zuwa bai tsaya wata wata ba yace an zubar min da cikin Kennan?
Yes of course me ake jira inji cewar bolaji. garam kake ji akil ya buga kan Zeey dana bj alokaci daya .
Wata irin gigitaccen kara Suka saki atare Suna dubansa a frigice kara buga kansu yayi yana dauke Zeey da wani mahaukacin Mari ta Saki kara tana ja da baya. razaniyyar tsawa ya buga mata yana facing dinta tare da furta .

Dan ubanki me nace miki bana ce miki karki kuskura ki zubar ba.... ..?

Ba nace miki ina son abina ba.... ?

Yau Zakisan nafiki zama tantiranci da iya duniyanci .
yau zaki san waye akil dan before you didn't know who is akil wallahi wallahi sai na canza miki kammami kafin nabar gurin nan.

zatayi mgn ya sake dauketa da wani gigitaccen Mari wanda yasa tasaki kara tare da furta wayyohhly kutumar Ubanka akil ni kake Mari..?
"Ya km daga hannu zai kara mata wani Marin bj tayi saurin rike tsintsiyar hannushi gam tana cewa .Kai wani irin mahaukaci ne?
dole ne sai Ta haihu da Kai?
sannan ta juya Ta kalli inda Zeey take tsaye rike da kuncinta tace kinga wuce abinki maza maza idan kika Yi hayaniya irin hk anything can happen to you still km hannuta na rike dana akil. Zeey tayi saurin zagayawa tabi gefen akil tasoma tafiya
akil naganin hk ya fizge hannushi yana shirin cafko Zeey bolaji Ta km janyo rigarsa wanda hakan yabawa Zeey damar guduwa daga cikin gidan.
shi Kuwa akil tsabar haushin daya ji akan abinda bj tayi masa yana juyowa ya dauke bj da wasu mahaukanta maruka , wanda yasoma ganin spac.
AI jin wannan azabar marunka yasa baloji bata san sanda itama tacire hannu Ta dauke shi da mari ba nan dambe yakaure tsakaninsu .
akil yace ni kike mara?
an mareka useless waye kai dabaza'a mareka ba dole ne yarinya tace bata sonka .
"Amman kace dole sai Ta haihu maka kai wani irin mahaukacin ne ?
yau kuwa zaki GA aikin mahaukaci ganin idanunki Bari nagama da wacen karamar karuwar cikin gidan
" sannan na dawo kanki guzuma tanturiya.
yana fadar hk ya sake juyawa da sauri ya nufi kofar fita Dan ya samu yacima Zeey tare da yi mata dukan mutuwa .

bolaji ta janyo shi da iyakacin karfinta dawo nan. Ina zaka matsoraci Nice daidai da kai ba Zeey ba Karamin tantire matsiyacin banza Jaki useless AI akil na juyowa ya dauke da wani irin Maruka yasoma yaryarfa mata tare da yin kwallo daita yana dukanta kmr Allah ya aikosa gurinta yana cewa Bari nasoma dake jaka tunda kema yar'uwarta ce mara kunya da rashin sani ciwon kai .
"da gani ma da sanya hannuki cikin cire min cikina ya mikar daita tsaye tare da buga Kanta da bangon gidan grammmm mikewa tayi Da sauri jikinta na rawa tashiga kai masa duka takoina tasamu ajikinta. kai ni nafi Zeey zama tantiriya tasoma balbale botiran rigata tare da yin filinging daita ta saura daga ita sai fara singleting wacce Ta bayyana sai bra daga cikinta tana.
Cewa oya zo nan karamin dan iskan monkey .
zo nagama da kai Tana dunkule hannutlwanta alamun yazo suyi boxing shima kuwa balle botiran rigarsa yayi tare da dunkule hannushi kafin Yakai mata gula .
"tuni takai masa a gefen cikinsa tana ja da baya ya matsota ta sake kai masa wani a gefen idonshi ai yana ganin hk ya dinga kai mata Naushi takota ina Ta hanci Ta baki Ta ido Ta ciki gabadaya ya raunata mata jiki.
take tasoma fita haiyacinta.
ta km cire hannuta babu wani ishashen karfi atare daita zata sake Kai masa wani naushi. ya motsa kusa daita sosai ya naushe ni yana nuna mata kirjinsa kwata kwata takasa tabuka komai, hannunta ya kamo yana kallon kumburarun idanunta ji Kake kat.....
.ya balla tayi Kasa luuuuuuuuu.... Tana sakin matsananciyar tazananniyar kawar mutuwa wanda ya hankaltar da mutanen gidan .
aiko take Suka fifirto daga dakunansu, zuwa waje sukayi cirko cirko. suna ganin abinda ke faru suka daura hannuwansu duka saman kansu suna kurma ihun yeeeeeee tani (ye' ofe'pa ).waye kai da zaka kasheta?
Suka Yi masa tmbyr atare sannan a rude.. Take yacigaba da dukan bj yana ce musu daita aka hadu aka zubar min da cikina km wallahi police ne zasu rabani daita.. Ai mutane gidan najin hk suka soma sulalewa daya byn daya suna barin gurin ,tunda Sun san aikin da bolaji ke Yi Kennan.
har daga cikin masu hayar gidan garin tsoro ta afka cikin bayin kashi batare danassni ba warin daya buso mata yasa Ta ankare tana juyo Ta hantsila ta zube kasa, Da sauri ta Mike tana kaikabe jikinta Ta nufi ciki tana kiran MO ma daron kya.. ga yorobawa da mugun tsoro take suka shiga fitowa daga gidan daya byn daya suna kiran ako'ba adaba o'lo'hun maje ri.. Ma'ana tsautsayin da basuji ba basugani ba kada Allah yasa sugani .garin fitarsu kan Sun ciro da junansu Dan hk suka dinga hantsilawa suna mikewa basu tsaya daukar komai ba byn kayan jikinsu
suka watse sukar gidan...

Zeey kuwa jiki na kirma takarasa bakin titi tana waigen lungunsu baolaji da tafito ,tsaye tayi a bakin titi tana neman abin hawa shr duk motar datazo acike take makil ga mugun hoodup tundaga car wash tana hangowa Wanda batasan iya inda ya tsaya ba.
take jikinta yasoma rawa tashiga adduar neman dauki da kufuta daga sharrin akil.... Ina yakamata Ta nufa gidansu ko gidansu AK?
take wata zuciyar tace ta wuce gidansu AK sbd nan kadai zata samu tsarewar Data dace akan gidansu ummanta nada saka ido yadda take din kallo daya zata fahimci akwai wani abu dake damunta Dan hk Taciga da tsayuwa sbd hango wata mota dake tawowa babu mutane ciki dayawa gashi motoci Sun fara move...

Wannan dukan da akil ya dinga yiwa bolaji yasa ta zube Kasa summamiya idanunshi Sun kada sunyi jawur gabadaya ilahirin jikinsa rawa yake Duk da ta suma hakan bai sa akil ya daina dukanta ba wanda daga karshe ya sake yin Ball daita har ya daga kafa zai taka ruwan Cikinta ya fasa.
tare da tsallaketa ya fice daga gidan cikin sauri Yasoma tafiya kmr zai tashi sama...
Har ya kusan fitowa daga cikin lungun.
tun daga nesa ya hango Zeey tsaye tana waigen lungunsu bolaji gaf da zai karasa fitowa.

yaga wata mota taja birki gabanta yana me motar yana warning Din glass din motar yana mata mgn bai san ME yake ce mata ba......

Bangaren AK kuwa tun daga nesa ya hangota tsaye bakin titi babu alamun natsuwa atare daita balle kwanciyar hankali ,ce mata yayi ina zata sannan km daga ina take bakinta na rawa cike da in... Inna.. Tace yanzu na sauka gida zan karasa. OK shigo muje nima gidan zani yana fadar hk tare da bude mata kofa tana kokarin shiga idanunta ya sauka akan akil dake tsaye a danyan bangaren titi sai lokacin yagane mortar AK ce.
ya dago yatsan hannunsa yayi mata gargadin irin rashin mutuncin da zai yi mata... Karasa shigar motar tayi tare da kullota tana adduar tsira daga sharrin akil tasan tasha daga wannan Inshaallahuu babu wata mu'amula da zata km shiga tsakaninta daahi har duniya Ta nade .
AK yaja motar ya dauki hanyar shiga morcaz....... Akil na Tsaye yana kallon AK yaja mota jiyayi kmr yayi tsuntsu ya bisu yakamo Zeey saboda haushi da bakin cikin abinda tayi masa.
" kallon Motarsu yayi not knowing what to do again .
while ita km Zeey dake cikin mota sai lokacin tasoma samun natsuwarta na dawowa gangar jikinta sbd dazu datake tsaye tsoron akil ne ke tattare daita daskare da zuciyarta tana dawainiyya da ruhinta .
numfashi Ta fitar ahankali.. Tana satar kallon AK dake driving.

yayinda AK yacigaba direving dinsa batare yace mata komai ba Duk da ya lura da yanayinta. Amman ya shareta har suka shigo cikin area dinsu Zeey .
hon yayi abakin get din gidan.
me gadin gidan ya taso ya bude masa get yana gaisheshi
AK ya amsa tare da sanya hancin motarsa cikin harabar gidan a parlour suka tadda maman Zeey tana aikin nike kayanta Data wanke tun jiya.
AK yashigo da sallamarsa ya zauna yana kiran washhhhh Allah..
kagaji ko daga ina kuke hk? Injicewa maman Zeey.
Ni dai daga egbeda nike ita kuwa wannan a jection muka hadu daita ya nuna inda Zeey ke tsaye wacce take neman gurin zama....
Mahaifiyar Zeey Ta mike tace Bari ,takawo maka abin sha tana tmbyrsa abinda zai ci ?
muryarsa a kasalance yace ruwan ma ya isa ba sai kin dafa min komai ba daman nazo ne akan mgnr tafiya Spain nan dai ya zayye ne mata komai da yadda ammi taki amincewa .....
gsky abdulkabir mahaifiyarka Ta fika gsky km tayi tunani sosai bai kamata ace katafi wata kasa da wannan lalurar ba alhalin basa tare da kai.
Zeey Ta mike cike da karfin hali tashiga kitchen Dan kar mamanta ta fahimci wani abu atattare daita. Sannan dasamawar wani abu ya sanyawa cikinsa. abinda tasan yafi bukata tasoma shirya masa duk da taji yace bai cin komai har gwaggonsa tagama mgn bai ce daita komai ba ,ganin itama ba Shawo masa kan amminsa zatayi ba ..
sai ma bayanta daya lura tana kokarin bi .
hakan daya gani yasa ya mike tsaye yana kakkabe jikinsa Tare da cewa to ni zan wuce daman abinda yabiyo dani Kennan gashi babu nasara anan din ma.
Zeey tayi saurin lekowa daga kitchen Haba yaya kabari ka dan ci ko wani abu ne tun safe fa baka sanya komai cikin bakinka ba.
Karki damu yar kanwata idan kin tashi kixo mu wuce kawai idan km kina nan fine ni zan wuce I have a lot of things to do...
Kmr bazata bishi ba sai km wani tunani yazo mata.. Domin, zamanta zai iya haifar da matsala Dan tasan akil bazai taba barinta ba wannan tunanin Datayi ne yasa tace OK kaje ganinan fitowa yanzu.. Umma tace shikennan daga na fadi gsky shine, zakatafi ?
damuwa da lamarinka Duk shi yakawo hk. kasanyawa zuciyarka salama kabi umarnin mahaifiyarka domin ganin daidai arayuwarka, mueyarsa a sanyaye yace shikennan Ummu na Hakura Allah yasa hkn shine mafi alkhairi. Inshaallahu ma alkhairi ne yayi mata sallama yana ficewa daga parlour 'n. Hk itema Zeey ta kimtsa kanta tasame shi a mota suka koma gida.

Wunin ranar Zeey a kiran number bolaji ta Kare Amman ba'a pinking calling dinta nan fa hankali yayi mugu mugun dagawa tarasa yadda zatayi tunaninta ya karkata a wani guri daban..

ita kuwa bolaji mahaifinta ne ya dawo ya Isketa cikin wannan mawuyacin halin .
afrigice yakaraso gareta yana kiran sunanta bolaji ...bolajimi ?
kilo shiye omo mi. ta'lo'she iri kini fu'e yashiga tmby yana tarairayota jikinsa gabadaya kamaninta Yagama sauyawa da sauri ya ajiyeta yaje yibo ruwa ya tsaMata ganin kmr suma tayi yashiga kiran mutane gidan da karfi, yana me sake xuba mata ruwa aiko take Ta sauke naunayen Ajiyar zuciya da sauri ya fita waje ya nemo jamar unguwar suka taimaka masa suka nufi hospital da take aiki .
take suka karbeta akashiga bata taimakon gaugawa atakaice sai da bolaji tayi kwana da kwana sannan tasamu kanta Wanda sai lokacin Zeey ta sameta awaya take bj Ta zayyanewa Zeey da abinda ya faru byn tafiyarta da irin dukan mutuwar da akil yayi mata kawo har yanzu da take kan gadon asibiti tana jiyar karayarta. Zeey tayi tai bata hakuri ai dabanci ke damunshi Amman dan girman Allah kiyi hakuri Ki dauka wannan kaskancin dayayi miki Nice nayi miki...karki damu ore kedai kiyi kokarin rabuwa da gayen nan domin zai iya kashe mutun har lahira.. Ki daina bata bakinki wallahi tuni na yanke rabuwa dashi ke akanshi tun randa naxo gidanku ban sake fita koina ba . common school bana zuwa yanzu .
zan so nazo na duba jikinki Amman ina jin tsoro fita wlh .
gsky wannan shedanin

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment