Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motsin shigowarsa yayinda ita km ta taho ahankali cike da takunta na karuwanci daidai yashigo cikin dakin kirjinsu ya hade da juna daman km tana sane tayi haka amaukar haukace tasoma aika masa da romancing tare da hade bakinsu guri daya tashiga tsotsa kmr mayya Sun dauki sama da minti 20 tsaye suna romancing din juna kafin daga bisani suka zube kan gado suka shiga aikata masharsu... Allah ka tsare mana imaninmu ..

AI kuwa AK byn yagama abinda ya fitar dashi . gida ya nufo Kai tsaye har ya nufi hanyar Side dinsa sai km ya fasa ya juyo zuwa part din ammi yayi kwanciyarsa anan yayinda a wannan lokcin onye da James suna can suna kashe arna. Kwance yake idanunshi a runtse Amman bacci yaki zuwan masa sai MA gabansa dake yawan faduwa da sauri sauri take km koma Yasoma dauke masa tunanin amminsa ne yakawo masa ziyara take ya lalubo wayarsa ya duba screen din wayar karfe biyu da wasu mintinan ta wuce ya runtse idanunshi Sanin da yayi ta dade yin bacci addua yashiga karantowa acikin zuciyarsa yana kokarin Son yin bacci . Amman Sam bacci yace bai san wannan da zance ba. mikewa zaune yayi ya janyo system Dinsa ya kunna yashiga operating dinta akalla sai da yayi sama da awa guda sannan wani mahaukacin bacci yazo masa .
"da kayar yasamu ya kasheta ya tureta gefe shi km ya haye kan daguwar kujera kmr jiya ya Mike.


Alamuran Zeey gabadaya ya tsaya cak walwalarta da farincikinta yaja baya sosai, Duk yadda ammi taso ta dinga kwantar mata da hankali abin yatura sbd kullun kwana duniya soyayyar AK sake ratsa kowani part na gangar jikinta yake.
yanzu ma da take kwance tunani duniya ne ya sakata gaba, da tunaninsa ta saka wancen ta kwance wance .
Tarasa yadda zatayi da rayuwarta akan shi sonshi take kmr tayi hauka wanda har sanadin tunaninsa yasa komanta yasoma rushewa hatta da bangaren katatunta dan har cariover ta dauka school sbd raunin datayi gurin meida hankalinta akan karatunta, burinta yanzu aduniya bai wuce ta mallakeshi kota halin yaya bane.
Tana cikin wannan tunanin ne kiran yashigo wayarta ta yunkura da kyar ta Mike zaune Tana me Kai hannuta inda wayarta ke jone ta ciro wayar daga charg tana duba fuskar screen din wayar sunan bj tagani yana yawo akan screan din wayar jikinta amatukar sanyaye ta dauka .
Muryarta amace tace hello bj Ya'akayi ?
Bolaji ta saki dariya Lfy o're ykk kwana biyu najiki shr?
Wlh abubuwan ne bj sai a Slow ina cikin matsala da tashin hankali iri iri... Allah bazai sa Ki shiga cikin Matsala da tashin hankali ba meke damunki hope bawani cikin kika sake Yi ba ?
..ko daya wlh. Kinsa nabata gaya miki akwai wanda zuciyata take mahaukacin so?
Right oti so funny me ..
To cousin muke nida shi yaron brother mamana ne same mother same father.
bj ta sauke ajiyar zuciya tace takwana gidan sauki (so'fun)
Ki gayamasa kina sonshi MAn .
Nagaya masa shine yace min wai akwai wacce take cikin zuciyarsa what....?
bj ta fadi hk da karfi tana dafe kirji .
"wlh bj hk yace min gashi ni km nakamu da matsanancin kaunarsa to extend bazan iya rayuwa babu shi ba. (en gbera ni gbayen )
why not Ki tashin tsaye. axing how? Zeey Ta tmbyeta.
Axing Ki mike kafafunki ki nemi taimakon bokaye da malamai tsafi matsawar kina bukatar mallakarsa .
yanzu hk akwai wani kungurmin boka dake zaune a kauyen ifo cikin ogun state aikinsa kmr yanka wuka ne..
Tunin zai gyara mana zamansa wlh Da kanshi ma zai kawo kanshi .yana rokon Ki soshi.
Zeey najin hk ta Mike Ta diro daga kan gado muryarta na rawa gurin cewa dan girman Allah kawata? O'lo'hun ...
yanzu Dan wannan yar kankanuwar matsalar kike neman kashe kanki agida Ki shirya kawai kizo da yan kudinki muje kawai.

OK yanzu zuwa yaushe kike ganin zamu inji cewar Zeey?
Ai bazamu tsaya bata wani lokaci ba zuwa gobe kizo da wuri muje dan akwai layi har dana maseefa agurin idan kinga jamaa agurin uhm zaki sha mamaki.
Nima wata Yar'uwar iya bolaji na raka da kyar ingaya miki muka samu ganinsa .
Wlh idan kinga matan agege agurin kmr kasa.Zaki sha mamaki. ina gayen nan da ake kiransa da dan mafiya nan uhm uhm tuna min sunanshi?
Wanne kenan bangane ba fa.
ke Dan Allah saurayin teema kawar salma man OK. OK...yanzu Naganeshi IJ yauwa shi har da uwarsa nagani daman ace uwar ke bi masa malaman tsubu. Zeey ta zaro ido atsorace Kai bj anya Kuwa zani gurin Nan bai yi tsanani dayawa ba kuwa, kada muje mu hadu da idon sani..
Kinji shegiya tsaya nan ke yanzu ta mutane kike ko Ta biyan bukatsrki?

Ta Biyan bukatata nike Zeey taba amsa atakaice.
to barikiji kowace Mace da zaki gani agurin da tata matsalar mutane kam zaki gansu har da aljanu ma kedai Ki dakewa zuciyarki neman sa'a zaki nema.. OK to Kibari jibi muje sbd nasan karyar da zan shirya (o'reye o'ope) bakida hankali ke yanzu har wani tsayawa bata lokaci zakiyi karfe Fa da zafi zafi ake bugashi Ki fito kawai muje later kyasan abinyi.
Zeey tayi dry zanceki km fa hk ne zanzo goben Inshaallahuu.
oK ina jiran zuwanki sukayi sallama har wani gumine ke tsatsafo mata takoina ajikinta sabanin dazu.farinciki da dadi ne ya rufeta tsabar murnar makomarta.


Washegari tunda asubar fari suka dauki hanyar zuwa ifo zaune suke cikin mota Zeey daga lungu hira suke kasa kasa akan tafiyarsu gurin boka .
awa tsakani suka sauka a kauyen ifo sannan suka ratss cikin jeji me zagaye da ciyaye takowani bangare .
Tafiya ce suke Wanda yasa gaban Zeey ke tsinkewa ahankali sannan cike da matsanancin fargaba sunyi tafiya sosai kafin su fita cikin ciyayen nan zuwa duwatsu ahankali km suka soma cin Karo da mutane jifa jifa wayanda Ke fitowa daga muhallin boka .
bolaji tace wai yanaga Duk kin wani tsorace ne ?
Uhm Zeey ta sauke naunauyen ajiyar zuciya kana tace dole BJ na tsoro da wannan hanyar cike da duwatsu takarasa mgnrta tare da Jan birke ta tsaya tana kallon wani dutse dake ta gefensu me fuskar mutun sak tun daga kan hanci ido baki da kunne.. Take gabanta ya tsananta faduwa tsoro km yashigeta ba abin takoma ba, gashi sunci uwar tafiya.
tafiya ce me nisa Tsiya kmr Ta barin gari.

BJ Datayi nisa atafiya taji tana mgn da iska tunaninta ko Zeey nabiye daita abaya.
shirun dataji ne yasa taja ta tsaya tana waigowa ranta amatukar bace tace (ja'kalo jare) kizo muje karki batamana lokaci sannan fa jikin Zeey na tsuma Tabiyota cikin gudu gudu sauri sauri suka cigaba da tafiya zuciyarta nacigaba da tsinkewa ahankali har suka iso gurin wani tafkeken dutse wanda ke zagaye da koina agurin .
"mutane fal agurin sama da mutun dari da wani abu wasu zaune wasu tsaye yayinda wasu ke kwance kowannesu da kati ahannushi kallo daya zaka musu ka fuskanci wasunsu manya masu kudi ne wasu km akasin hk hannu Zeey BJ takamo zo muje gurin yankan cati kin wani tsaya tmkr wata wawiya.. Mutane ne baki taba gani ba kome?
Bolaji wlh a matukar tsarace nike da gurin nan lallai bakida hankali Duk yawon mutane dake gurin nan me zai sameki ?
AI anan babu abinda zai ciki.
Ingaya miki yanzu hk tsayuwar nan damuke matsafin bokan yagama karemana kallo ta cikin abin dubansa inji cewar bolaji Wace takarasa zanceta tana jan birki gurin yankan Kati naira biyar kal suka mika Wace kowa dake gurin ita yabar sannan aka mika musu wata Yar guntuwar takarda me rubuce da number suka juyo bj na kokarin Nemam musu gurin zama kafin lokacin da layi zaizo kansu.

Kusa da wata mata suka samu guri suka zauna Suna kiran washhhhh alamun Sun gaji. Sunan nan zaune zaman tsammani ba sallar azahar ga LA'asar na sanyo Kai cikin dukkan tarin jama'ar dake zaune gurin babu wanda ke kokarin mikewa yayi sallah Zeey Ta gyara zaman tana matse jikinta sakamakon bombom dinta da yayi mata tsami tsabar zama ta juyo ta inda bj ke zaune suna hira da wannan matar dake kwance agefensu tayi matashi da hannuta daya.
tabo bj Zeey tayi yamakata fa muyi sallah Kafin Akiramu gamu zaune babu azahar ga laasar na gabatowa.
Murmushi bj tayi Sannan tace sorry fa ..
"na Manta ban gaya miki ba ai ba'a sallah anan sai kinbar nan .
Zeey Ta zaro ido waje cike da mamaki bangane maufar mgnrki ba.. ?
Ba neman duniya kikazo Yi ba?
Bj ta tmbyeta.. Zeey Ta girgiza mata Kai alamun hk ne.
"Yauwa kinsan neman Duniya baya samuwa sai da kauce hanya .
Wannan matar dake kwance tace kwarai kuwa gamu nan tun hudu na asuba muke nan wasu ma anan suka kwana km Duk neman duniya ne yakwo mu .
"nan bolaji ta share Zeey tacigaba da sauraren wannan matar inda take ce mata ina kaiki yar'uwar Alamarin maza yanzu da kike ganinsu sai da bin bokaye da matsafa nifa Nawa mijin shekaranmu goma sha biyar muna fama da babu da talauci.
da kaina nakawo shi gurin me gani asaman dutse yayi masa aiki Wanda zai yi arziki daga karshe ya bukace da sai na ajeye mahaifata anbawa dodon tsafe.
hk ina ji ina gani na sadaukar da rayuwata nabayar akayi masa aiki Wanda yayi sanadiyar da ban kara haihuwa ba tun daga kan dana Ahmad wanda shi kadai gareni.. to byn kudi sun samu hankali ya kwanta muka fita cikin kangin babu. duniya tayi mana dadi yanzu dai in takai ce miki cikIn ogun state dina babu inda sunan mijina bai zaga ba.. Shine yarasa sakayar da zai min sai na yo min kishiya wai shi yanzu haihuwa yake da bukata ya Manta ata sanadiyarsa narasa tawa mahaifar bolaji ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da cewar gsky bai Kyauta ba to yanzu me kika dawo ayi masa ?
Wannan matar ta Mike zaune daga kwanciyar datayi tana kecewa da dryr mugunta ....tana yin kasa kasa da muryarta soaai sannan tace shi abinda zaiyi auren dominsa naxo akashe masa gabadaya naga takarshen aure ko neman wata.
dry suka kwashe dashi gabadayansu suna tafawa daidai lokacin da akayi Kiran wannan matar .
Zeey Ta duba agogon dake daure a tsintsiyar hannuta karfe biyar ta wuce da yan wasu mintina Amman gurin cike yake bammmmmm da tarin mutane wasu na tafiya NE wasu na kokarin zuwa ..


: Hk dai akayi takiran jama'a daya byn daya har zuwa sanda layi yaxo kansu tafe suke byn Dan jagora Wanda ke isar da baki zuwa gurin boka na kan dutse Kai tsaye Zeey taga an nufi wani jibgigin dutse me bala'in girma da ban tsoro, Wanda ke dauke da matattakala reras tmkr dai yadda akewa gidan sama .

Take jikin Zeey ya dauki rawa tsoronta ya sake fitowa fili ta firgita kwaira da ganin Wanda dutse ta neman kwara ihu bolaji tayi saurin Rufe mata baki ke baki da hankali NE Ki rufa mana asiri ba'a ihu anan daga ihu sai hauka kibi daji.. Ki natsu muyi abinda yakawomu ,afuskarki kmr kasurgumar jaruma......Ashe muguwar lusara ce .bansani ba.


Tun daga nan mutumin dazai musu iso yayi musu umarnin su soma cire kayan jikinsu domin tsirara zasu isa gurin boka.
Wayyohhly ai mantawa nayi.. injicewar bolaji tafada tana me janyo hannun Zeey tace Duk abinda nayi kiye Ki cire tsoro ba'azuwa gurinsa da tsoro..
Zeey girgiza tayi alamun to...

bj tasoma cire kayan jikinta itama Zeey tayi kmr yadda tagatayi suka soma tattaka wannan step din Dutsen me cike da ban tsoro tunda Zeey take bata taba tunanin zata riske irin wannan tashin hankalin arayuwarta.
ta wuce dutse da ido da hanci da kunne da baki yanzu km ga me step ga rashin kaya sanye ajikinta dakyar take iya daga kafafunta har suka haura Saman dutse wani matashin mutun suka gani zaune tsirara haihuwar uwarsa da ubansa.



mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*

*masallul lazi yazkuru rabbahu wal lazi la yazkuru rabahu masallul hayyi wal mayyit*


*Allah's messenger (s. a. w) said: he who remembers his lord and he who does not are like the living and the dead*



Page 20

Gabansa wani tafkaken dutse ne wanda yake aikinsa akai .
sannan ta cikin wannan tafkeken dutsen yake kallon Duk Wanda ya sauka abakin titin ifo da nufin zuwa garesa. Yanzu hk Ta cikin dutsen ke kallon Zeey da bj tsirara kmr yadda yake shima ayanzu take ya lashe lip's dinsa yana cigaba da kallonsu.
"yayinda aljanusa ke isar masa da abinda ke tafe dasu .
. Ahankali suke takowa zuwa gareshi sai dai zuciyar Zeey cike taf da fargaba da matsanancin tsoro jikinta dake rawa ta kamkame guri daya tana Kare manya nonuwanta dake dukan junansu, gabanta na sake dukan uku uku ita kuwa BJ ko ajikinta kwata kwata babu ma alamun tsoro atattare daita .
"taku biyar yayi saura su karasa zuwa inda boka na kan dutse ke zaune suka ji wani irin hargagi da dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh yana me dakatar dasu da hannushi batare da ya dago ba take jikinsu ya dauki kirrma lokaci daya km tsoro ya shigesu suka zabura suna makalewa juna.
idanunsu wikiwiki cike da matsanancin tsoro. sannan basu daina jin wannan hargagin ihun da dryar ba...... Cikin fargowa BJ tayi Saurin sakin Zeey dake makale ajikinta.
ta dawo da natsuwarta cikin jikinta .
Tare da kawar da tsoron daya zirayarci jikinta.zeey naganin bolaji Ta rabata da gangar jikinta tasaka razananniyar kawa wayyohhly Allah karki sake bolaji mukoma gida na sa fasa son mallakar abdulkabir na ma hakura wayyohhly Allah ta fashe da wani irin firgitacen kuka........ Sai km hawaye sharrrrr shrrrr tana kokarin yowa byn BJ domin buya.

Ganin yadda gabadaya Zeey Take nemike haukacewa yasa tayi saurin yin mgn kasa kasa cike da dauriya Ki natsu fa Zeey ...........nan bagurin wasa bane da nuna tsoro Ki saki jikiki idan ba hk ba Komai zai iya faruwa.
"muryar Zeey na rawa tace wayyohhly wlh tsoro nike Ji bj .
kisa dauriya acikin ranki Ki karfafa zuciyarki. OK to naji zanyi kokarin yin hk Amman atsorace nike. Tsawa bolaji ta buga mata haba meyye hk ne....? Karfa kijawo mana matsefa..ta karasa mgnr tana gyara tsayuwarta sbd Cak suke tsaye tun sanda suka ji wannan ihun da har yanzu basu daina jin sautinsa ba Jikin Zeey rawa yake sosai ..

Wannan mutumin da yayo musu iso gurin na kan dutse yakarasa da sauri ya isa gaban boka yayi masa kirari sosai sannan ya duka Yayi masa sujjada sau biyu yana me juyawa ya nufo inda suke taste batare daya juyo ba .
Da hannu yayi musu alamun su karasa ga boka na kan dutse yakama gabansa .

hannu Zeey bj taja da karfi muje Ki km samu natsuwa, tafiya daya biyu sukayi sukaji sautin mgn cikin ihu da hargagi wanda yasake sa hanjin cikin Zeey yamutsewa Ki sakar mata hannu ....wa bukatar takawo kanta garemu hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh yayida ba'a yiwa mutun rakiya gurin na kan dutse Amman Ke kikayi hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh .


"take jikin bolaji yasoma tsuma kmr yadda na Zeey ke kirma .
Cikin kirma... tasaki hannun Zeey yayinda duk takunsu daya daidai yake da hargagin gurin ...

Mgn aka cigaba dayi takunku da sanin cewa zaku sadaukarwa da gangar jikinku domin biyan bukata da cin nasara km shine bude bakin boka na kan dutse sabawa umarninsa daidai yake da haukacewa da tabewa dama barin duniya gabdy hhhhhhhhhh ya km sakin wani mahaukacin dry wayyohhly na shiga ukuna yanzu wanman mummunar mutumin sai ya sadu dani wayyohhly Allah me Kawoni ni Zainab.. .....?


Karfaffen ajiyar zuciya bolaji Ta sauke tana me cewa LA'ananne na Kan dutse ni yar rakiyace zan iya dakatawa daga nan?bansa hk dokatar zuwa wa mutun rakiya saman dutse take ba ..

hhhhhhhhhh LA'ananniya bazai yiwu ba matsabar dodon na kan dutse yayi arba da Duk BIL'adaman daya tako kan dutse zuwa gareshi yazama dole yabiyawa na dutse bukatarsa hhhhhhhhhh..

Hankalinsu yayi mugu mugun tashin bsrin ma Zeey dana nata ysyi matukar tashe fiyye da bolaji jikinsu na rawa suka karasa daf da inda boka na kan dutse Ke zaune .
Sai dai jajjayen idanun nan nashi na kan dutsen gabansa Wanda Ke zuba kyalle.
wani sautin ihu... Suka sake jiyowa from know where.... kowace tasamu gurin kwanciya kafin na kaN dutse ya kimtsa .
"jiki na rawa bj tasoma kokarin bajewa akan dutse Zeey tayi Saurin tarota um um bolaji karki Yi hk.. karki kwanta Allah bazan iya barin wannan mutumin ya kwanta dani ba .
BolaJi ta fizge hanuta tana cewa baki da hankali , nima na sadaukar da kaina akan bukartaki sai Ke ce zaki ce bazaki iya ba .
OK idan ke kin shiryawa haukacewa da tabewa da mutuwa ga hanya nan zaki iya tafiya Amman ni ina son na tsira da rayuwata takarasa mgnr tana kamo Hannunta ta kwantar daita itama ta kwanta.
kwanciyarsu Ke da wuya wata irin guguwa me karfi ta hade gabadaya gurin yayi duhu tmkr hadari sai ga boka na kan dutse tsaye bisa kansu.
take Zeey Ta fashe da wani matsanancin kuka Ta kamkame jikinta guri daya wayyohhly Allah.


..ba'a ambatar wannan Sunan anan taji sautin hargowar mgn wanda ba daga bakin bokan ya fito ba. To to nayi shirrrru bazan sake kuskure ba LA'ananne.........
Bolaji kuwa tuni tagama sadaukarwa.a zuciyarta tace karanbaninta ne ya janyo mata inda tasani da bata biyosu saman dutse ba tayi tsayuwarta akasa .

Yanzu ita da ba ita za'awa aiki ba zata dole tabada kanta abanza kenan ?

Yanzu duk Mace data zo aiki gurinsa dole sai na kan dutse ya sadu daita kenan?


Yanzu har mahaifiyarta yayi daita kenan ? Ta tmbyi kanta tana cewa yeeeee mo'daro' shiyasa sanda mahaifiyarta ta sauko daga saman dutsen a can lokacin gabadaya taga yanayinta ya sauya... ..
yeeeeee Ekon bee laye.. Tana me toshe bakinta da hannuwanta duka..

Zamu Fara da me neman biyan bukata domin samun kulawar na kan dutse da dorewar biyan bukata Kafin Zeey Ta yumkura sbd jin abinda wayan nan dake ihun mgnr da bata san ko su waye Ke yinta ba .
Taji boka asaman kirjinta ya damki nonuwanta , yasoma murzawa da mugun karfi kmr tsohon mayye .
Kafin kace me tunin ya dauke hanyarsa batare da cewa um balle um sbd Duk macen dazatazo sai ta mallakawa boka na kan dutse kanta wayanda suka sani daman Suna zuwa suke bude masa .
Ba yan'mata ba .
Ba matan aure ba ba zawara ba hatta maza saduwa yake dasu.. WA iya zubillahI Allah ka tsare mana Imaninmu ..

Hk boka yayita murza Zeey babu sausauci ko tausayawA da iyakacin karfinsa yake murzarta gashi babu damar ihu sakamakon argagin da aljanun gurin Ke Yi hannuwsnta duka tasa ta rufe bakinta hawayen takaici ne yashiga zubo mata wai wannan kazamin mutumin Ke having sex daita again ba abdulkabir dina ba..
Takaicinta da kato yake sake moror jikinta Ba masoyinta ba. Wata irin aZaba ce ke ratsa kasanta sbd zabggiyar joystic din boka Na kan dutse Wace bata dadI kwata kwata ga karfe ansa acan karshen joystic din sbd girmanta. Wata uwar gumi ta hada tana son Yin ihu babu hali ji take kmr da karfen yake sex daita bada joystic dinsa ba iya wuya da azaba taci kmr zatayi hauka.. sai byn kiran sallahr magrib ya shureta gefe yasoma da bolaji ita kan bolaji har da kukanta wiwi da danasanin wannan tsinanniyar rakiya datayo aranta tace gobe ma rana ce . Byn komai ya kammala.

guguwa Ta sake hadowa kmr tazu take boka na kan dutse yakoma mazaninsa sannan yasoma mgn ku taso ku karaso nan ,suka Mike zumbur jikinsu na rawa da hannu boka yayi musu nuni da gurin zama cikin shekewa da wata mahaukaciyar dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh
da kyar suka soma daga kafafunsu suka zauna sannan. Yashiga mgn cike da hargagi yana nuna Zeey Kin fada tarkon son wani wanda bai sonki asalima ahalinn yanzu ya mance dake arayuwarsa ......sannan yana can yana rayuwa tare da Wata kasurgumar karuwa ..itama aiki take akansa Amman zamu . zuba aiki me zafi akansa Wanda zai rushe nata aikin ungo layar nan Ki sata cikin bakinki Ta hannun hagu kisamu namiji ya sadu daki saduwa irin Ta auratayya byn kun gama sai Ki fito da ita wannan layar Ki goga maniyinsa daya gyauraya Danaki .
ya sake daga hannusa gefen hagu sai ga kullin magani ya bayyana ya Mike mata yanzu idan kin koma gida Ki tsaya tsakiyar daki kiyi tsirara kmr yadda kike yanzu Ki hada garin maganin da fitsarinki na karshe kafin kwanciyarki bacci sai Ki gogawa kowani lungu da sako na ilahiri jikinki.
tasa hanuwanta Duka ta amsa Sannan ya dauko wani Abu kmr kara ya rike yana kallonsa wannan agabaki zaki turashi kullun idan zakiyi bacci har tsawon kwanaki bakwai..shima Jikinta cike da kirrmar ta amsa.
muryarsa A matukar haukace yace Ki kula karki kuskurewa mgni gurin aiwatardasu . sannan maganin bashi Amman Duk Randa shi wannan yaron ya kwanta da cikakkiyar Mace wato macen da bata taba sanin da namiji ba ranar alkadarin asirin zai karye........

Yana kaiwa karshen mgnrsa yayi dif bai sake mgn ba Wanda sanadin hk yasa gabadaya gurin ya kaure da ihun aljannu da dariyarsa .
Jikisu na rawa suka Mike gudu gudu sauri suka soma kokarin varin gurin kowace jikinta yayi mata mugun tsami da sauri suka karaso gurin matattakalar dutsen suka rarumin kayansu basu tsaya sakawa ba sai Kasan dutse inda mutane ke zaune zaman jira .
"cikin Dan hasken da bai wadaci gurin ba suka soma meida kayan jikinsu yayinda zeey Ke faman metar abinda bokan yayi dasu .
Dan Allah mlm kiyiwa mutane Shiru kin dameni ni km nace me da nasadaukar da kaina akan biyan bukartaki .
Ki Manta abinda ya faru Ki fuskanci abinda Ke gabanki yanzu wazaki samu yayi miki abinda boka yace na saduwar sati daya inji cewar bolaji?
Wlh shine tunani ayanzu Zeey ta fadi hk byn tagama saka kayanta suka dauki hanyar komawa gida.
Kina jina ko?
Eh ....ina gayen Dan Iska akil gaban Zeey yabada wani tarrrrrrrtsatsar Amman takasa cewa komai Ki lallaba Ki nemeshi domin biyan bukatarki wallahi nima shine yazo min cikin zuciyarta lokacin da boka yake min bayani... Ki nemoshi yayi miki wannan aikin yafi Ki nemo wani wanda bakisani ba gara wannan Kin amince da inganshi.

Hk ma, za'ayi kawa kin kawo shawara sai dai ban San yadda zanyi ba .ban san ina zanga akil ba yanzu.. tsaya nan kar Allah yasa Ki sani ni dai nayi me wuya tunda na kaiki gidan boka har da guziri yin sex dani .
Ki tsaya ki dinga Abu kmr wata wawiyace..da wannan hirar tasu har suka kawo bakin titi suka shiga motar iyanu paja daga nan suka shiga motar agege vasu suka isa gida ba sai gurin shabiyun dare, agidansu bj Zeey ta kwana km ACikin daren tasoma aiwatar da aikin boka. Yayinda ammi take tunani Tana agege gurin Mama .
Itama Maman ke tunanin tana gidansu ammi....kwana tayi tana tunani abdulkabir din tare da karuwa ,karuwar MA wace tayi masa atsiri wayyohhly Allah may be da wannan tsafin Ta nemeshi AI ko itama tashigo sai dai su fafata wanda yafi wani yasamu wayyohhly Allah kasa Nice zan mallakesa..


Duk abubuwan da boka na dutse ya umarce ta aiwatar dashi tayi sauran na sex din Kawai zariya take acikin Dakin tana saka da warwarar yadda Zatayi waya ce rike ahannuta sai tayi dailing numbar wayar akil sai tayi saurin katsewa sbd tsoro,da kyar dai tasamu ta sanyawa jikinta kuzari. barin ma Data tuno da masoyinta Abdulkabir. burin ranta cikon

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment