Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi maka ba amman kaima ka haihu, in ana raye kuma zakayi surukai zakaji abinda iyayena sukaji.

zaro idanu ak yayi da sauri yana mugun mamakinta yana kallonta yasan su'ad na da tsiwa amman wani sa'in hallayenta na bala'in rikita masa lissafi, yana shirin bud baki yayi mgn tace "bar zaro ido sannan karkace min komai har gwara ummata da abbana kaddarar soyayarsu ce tayi silar samar dani ba wai halaiyensu bane.

"kai fa abdulkabir zaman daduro kayi da arniyya yarinyar da ba digon sonta azuciyarka sai zallar sha'awarta, Abdul barikin dakayi ba kaddarar rayuwarka bace, kai ka siyawa kanka , dan a lokacin da kace ayi maka aure babu me hanawa, amman sai ka zabi bin kadangarun bariki sabanin iyayena da hanasu auren juna yaja musu fad'awa halaka, daman kuma *annabi SAW ya fad'a in mumini yazo yace yana son erku to a bashi in ba haka ba kuwa barna zata auku a doron kasa*

saboda haka ni nan abdul aka samu ta wannan hanya, ban ganin aibun iyayena kuma bazan bari kai ka wulakanta ko tozartasu ba, koda nake ba yar halak ba nasan darajar abina..

"ni yar gaba da fatiha ce tabbas amman nayi maka abubuwa dayawa wanda diyar da aka haifa ta hanyar aure ta kasa yi ma, sanadina kasamu lafiya dabaka ta'ba tunanin samunta ba nabaka farinciki ,baka yaran da kake tunkaho akansu, "me ya saura da kake bukata da ban maka ba ,nasoka kmr nayi hauka amman karasa abinda zaka min sai tozarta min mahaifiyar datayi silar zuwana duniya "kaje kawai bana bukatar sake ganinka tana karasa mgnr tashige bathroom tabarsa nan tsaye jiki a sanyaye .

"to shi meye yayi daga d'auko yaransa sai abun zai zame masa maseefa har da gori? yana nan tsaye yana tunani mafutar yadda zai shawo kanta, hayaniyarsu farhan da emran ce ta kaure a parlour'n wanda hkn yake ta tabbatar masa da dawowarsu daga islamiyya yayi saurin fitowa daga d'akin ya iske emran da farhan suna dambe gbdy sun had'a uwar gumi emran naganinsa yakara volume din kukansa "dady kace emran yabani game dina inji cewar farhan.

"a'a nawa ne dady"

"dady karya yake ga nashi can ya lalata yana d'akin "

a sanyaye ak ya karaso garesu ya d'auki emran ya rungumeshi aka kafad'arsa yana rarrashi yana shafa kan farhan "kukan ya isa hk ai kaninka kabar masa yayi wasa dashi anjima idan nafita zan siyo maka wani kaji babana kuje acire muku uniform cikin hk bakil tashigo parlour'n ta gaisheshi ya amsa" muje ku cire uniform taja hannunsu sukayi d'akinsu shi kuma ya nufi nashi d'akin tare da emran akan gado ya ajiye shi yanacigaba da wasa .

ya janyo system dinsa yasoma dudduba sakoni da'aka turo masa zuciyarsa cike da matsanancin mamaki su'ad, can kmr minti goma tsakani ya sake jiyo sautin kukan ihsan yayi saurin mikewa yana ture system din gabansa tun daga saman step yace "waye yake damar min uwa yana karasa saukowa da sauri "dady farhan ne ya hanani rike remut kuma nice da rikewa yau "karya takeyi dady yau ba ranar kowa bace shima yakarasa mgnr yana kuka.
runtse idanunsa yayi na wasu dakiku sannan ya budesu tare da yafito ihsan da hannunsa "zo nan mamana ta karasa da gudu gudu tashige jikinsa tana kuka ya d'auketa yana duban farhan daya hade rai "kai kowa baka bari ba.. oya kawo min remut din nan yakaraso ransa a had'e ya mika masa ya koma yasamu guri can nesa dasu ya zauna.
ak ya canza tasha zuwa caton "oya kowa ya kalli wannan banason na sake jin motsin bakin kowa daga cikinku cikin haka aunty din school dinsu tazo me d'aukarsu lesson a gida "that's gud this is time for lesson not for wching Film's ok?
aunty tayi murmushi tana kamo hannu ihsan da ak ya sauketa tare da cewa "gud afternoon sir.

"afternoon yace mata atakaice sannan ya juya ya haura samansa aunty tajasu zuwa lesson room domin gabatar da abinda ya kawota.
cikin kwankin kullun kulle kofarta take ,gbdy bata bukatar kusancinta dashi tana dai zaune ne kawai zuwa wa'adin data diba masa a zuciyarta, idan ya kai kansa ga ummanta yabata hakuri zata hakuri tacigaba da zama dashi idan yaki kuwa ita tasan matakin dazata d'auka akai.
dan har lokacin jira take taji daga ummanta dan tasan dayaje babu yadda za'a bazata gaya mata bangaren ak kuwa sharewa yayi da zance zuwa wani ban hakuri ganinsa shi me yayi da zai wani je bayar da hakuri.

sai dai gabdya a kwanakin atakure yake hakuri kawai yake yana d'aurewa yanayinsa, yau dai ya k'asa rike kansa ya shiga wanka yayi brush ya fito ya goge jikinsa yabi ilahirin sansar jikinsa da turaren sanan ya sanya wata haddiyar rigar bacci me budad'd'en gaba wanda ya bayyana halitar kirjinsa kai tsaye d'akin yaransa yashiga ya dubasu duk sunyi bacci ban da emaran dake d'aki tare da mamansa yayi musu kissi agoshi sannan ya fito ya nufi dakinta. yana d'aura hannunsa yana adduar Allah yasa d'akin a bude yake cikin ikon Allah yana murd'awa kofar ta bude sanyayiyar ajiyar zuciya ya sauke ya tura kofar .

can ya hangota kwance akan gadon ta kudindine guri daya ta rufe jikinta da blanket iya fuskarta ce kawai abude, ahankali yakarasa ya haura saman gadon tare da yaye bargon data rufa dashi .

ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo sanye take cikin rigar bacci puply colour iya cinyarta tayi masa kyau sosai har bai san sanda ya hadiyi yawu ba ahankali yasoma shashafata yana shafa kirjinta zuwa dukiyar fulaninta ahankali ya janyota ya manneta da kirjinsa yana sakin naunayen ajiyar zuciya, kishing dinta yasoma yi yana murza brest dinta dake tsaye kyam dan bazakace ta ta'ba cewar shayar da yara uku ba.

ahankali ya rabata rigar jikinta yasoma shafa cikinta zuwa kasan mararta har ya xira fingers dinsa cikin kasanta yayinda hannunsa daya ke kan kirjinta .

cikin bacci taji kmr ana romacing dinta had'e da fingering dinta ta dinga jin wani yanayi ajikinta tasoma mika sannan ahankali ta bude idanunata sukayi 4eyes dashi, take ta tsinci kanta ciki wani yanayi na zallar shaukinsa dan kasanta har ya fara diga, but tuno wulakacin dayayiwa ummanta yasa ta tattaro karfinta ta ingizashi "wai meye hk ne abdul zaka wani xo ka takura mutun yana baccinsa?

"gsy ni banason irin hk "

ya kai hannunsa ya d'agota ta fad'a kirjinsa ya rungumeta yana shinshina jikinta "plz hrt beat karki min hk wallahi a matukar matse nake "

da sauri ta sake turesa tana huci "karka sake tabani dan bana bukatar sake yin wani abu makamanci hk da kai kowa ya tsaya matsayinsa plz. .ta koma ta kwanta daga ita sai pent dayayi saura ajikinta tana karkad'a masa bombom dinta wanda ya sake bijiro masa da sha'awarta .

tsayawa yayi kawai yana kallonta yana mamakinta kafin daga bisani ya kai hannunsa zai taba bombom dinta ta buge masa hannu "wai yaya ne da jaraba hk "nace banyi ko dole ne ince dai sai mutun yana ra'ayi tukun zaiyi to nace ban ra'ayi a kyaleni man ,idan kuma ka matsu ne ai k'asan idan kadangarun barikin daka saba mu'amula dasu suke kaje kasamesu plz banson damuwa .

"baki da hankali ina ganin wani abu ya fara yawo cikin kwalkwaluwarki "wai kina ma cikin hankalinki kuwa hakina nazo dominsa amman kike gaya maganar banza ?

"wani haki kenan gareka dakazo nema anan ?

"kasani babu wani haki da kake dashi anan dan haka malam ka sauraramin na sha iskan duniya banason damuwa takoma tayi kwanciyarta, ya sake kokarin janyota jikinsa ta mike a zabure tana saki wata razananniyar k'ara da tasa emran tashi afirgice daga bacci yana kuka.

"kagani ko ai yanzu ka tashi ka kama gabanka dan abinda kaxo dominsa ba bayarwa zanyi ba, ta mike byn ta janyo zani ta d'aura ta duro daga kan gadon tana hararasa ta isa gadon emran ta d'auki yaranta ta sa akafad'a tana jijgashi "ki ajiye shi idan yayi bacci kizo muyi magana ..

tayi masa bazan tacigaba da tsayuwa tana jijiga emran tasowa yayi yana kokarin amsar yaron daga hannunta da kyar tasakar masa emran ya lalla'ba ya kwantar da yaron .
yana gama juyowa taji yayi sama daita da iyakacin karfinsa ya makata kan gado "yace dan kinga ina raga miki shine iskancin zai yi yawa ,yasoma kokarin hawa saman gadon ,ta mike tsaye da sauri ya meidaita yana sakar mata nauyinsa kokuwa suka shiga yi ,sam taki yarda ta bashi had'in kai daga karshe ta sake saukowa daga kan bed tana huci Kai tsaye d'akinsu farhan tashiga ta d'auko su ta dawo dasu d'akinta shima emran ta meidoshi a matukar atsorace yake binta da kallon tsoro daga karshe dole ya hakura ya bar dakin yana huci da jan dogon tsaki, ta kwanta tare da rungume yarnta.

washegarin ranar ta kira bilki me aikinta d'akinta ta bata sako cikin karamar jaka ta kaiwa ore domim kawar da hankalinta akan sha'anin gidanta sannan tace" mata daga nan takoma gidansu saboda zatayi wata yar karamar tafiya but bazata dade ba, idan ta dawo zata nemata ,ta bata 15k tare da wasu tarkacenta bilki tayita godiya tana murna taje ta had'a kayanta ta wuce.

tana ganin fitarta ta window d'akinta ta saki labulen tasoma tattara duk abinda tasan nata ne ta had'esu guri daya kayan sawarta ta zubasu cikin akwatinanta yana zaune shi da yaransa duka uku a parlour'n emran kwance ajikinsa farhan da ihsan sakale a wuyansa, ta dinga janyo akwatin daya bayan daya tana fitowa dasu yaran naganin suka fara tsalle tsallen murna a tunaninsu unguwa zata dasu har tagama fitowa da akwatinta yana zaune har zuwa lokacin jaridar daily trust ce a hanunsa yana karantawa,amman hankalinsa da natsuwarsa gabadaya kacukan basa kan karatu dayake ,suna can tunanin abinda take kokarin aikawata rayuwarsu, sai dai tsabar nuna isa da mallaka yasa shi basarwa kmr baisan abinda take shirin yi ba.

ta gabansa taxo ta wuce ta kira daya daga cikin security yabiyo bayanta tana bashi umarni ya d'auki kayan, ya kai mata bayan motarta, batare da bata lokaci ba sunday yasoma d'auka har ya kwashe duka ,tasanya hijabinta ta rataye karamar jaka wad'an da kananun abubuwa amfaninta ne ciki sannan tasoma kokarin barin parlour'n yaran sukayi gurinta da sauri farhan yace " momy zanbiki ita ma ihsan tace "momy ina zaki ?"zanbi ki tafi damu. emran da maganarsa batayi karfi ba kmr tasu shima "momy an biki ita kad'ai ta fahimci abinda yaron yacez tayi musu banza tasoma tafiya suka biyo bayanta wani irin tutukin haushi me gyaraye da bakinciki ubansu ne yaciki tsokar dake makale akirjinta tajiyo afusace da niyyar tsaidasu ,ashe sunyi kusa daita sosai aiko juyowan nan dazatayi ta ingizasu baya a rashinsani suka baya sai gasu sun zube akan tayis bakinsu ya buge, agigice suka tashi rike da baki gbdy suka rud'e garin neman d'auki sukayi karo da junansu ,wani irin razananniyar kara suka sake saka sakayo gurin ubansu aguje wanda shima oready ya rigada ya mike a fusace ya tarosu jikinsa yana kallonta cike da tsansar fushi a fusace yace "kina hauka ne?

"akan wani dalili naki mara tushe zaki kashe min yara to yanzu me kike kokarin shirin aikatawata ?

"duk abinda zuciyarka tayi kokarin fahimatar da kai ,shi nake kokarin aikatawa ,ka rike yaranka domin idan suka yi kokarin zuwa gareni zan musu muguntar gayyar data fi wannan, ta juya tayi taku daya zuwa biyu yace "dakata hert beat ki... da sauri ta juyo "karka sake kirana da wannan bazan sunan, dan ni ba bagun zuciyarka bace, "kana ikirarin kana sona kana sona alhalin basona kakeyi ba tunda baka son iyayena, "meye amfanin wannan soyayyar taka gareni?

"abdulkabir soyayyarka gareni zallar karya ce ba soyayyar gsky ba, iyaye iyaye ne duk da yadda suke ballantana me iyayena sukayi maka?

"ka fad'i min abinda suka maka ka d'auki , tsanar duniya ka d'aura masu most especial ummata?

yayi shr yana kallon yadda take zubar da hawaye tana motsa labbanta ahankali tana zaro mgn , yasoma kokarin karasawa gareta rungume da eimaran a kafad'arsa farhan da ihsan na makale dashi "kar ka soma karasowa gareni dan baka da abinda zakace min ahalin yanzu, takama dai kakeyi da yaran da baka samesu ba sai adalilin iyayena , a yau nima zanbar maka gidanka zuwa ga nawa iyayen domin nasan zafinsu da darajarsu duk duniya banida kmr su kaje ka rike ya'yanka ta sake juya..

muryarsa a kasalance yace "karki sake kafafunki su karasa bakin kofa nan ballantana har su Kai ga farfajiyar gidan nan, idan ba hk ba aba.. a matukar fusace tace "idan ba hk sai me zai faru?

"idan nakarasa me zai faru abdulkabir ?

"kagaya min abinda zai faru, ba taka kofa nan ba gidan ma gbdy zan bar maka, k'ar k'ari kace zaka tsinke igiyoyin aureka akaina "ina tabbatar maka ahalin yanzu a shirye nake da rabuwa da kai saboda ni kaina na tsani zama da mutumin da bai san kima da darajar mutane ba..

"mutumin da bai san damuwar kowa ba sai nashi mutumin da bai son kowa sai son kanshi." abdulkabir kafiye son kanka dayawa wallahil azim kaji na rantse bazan sake rayuwar aure da kai ba sai ka taka da kafafunka kaje gurin iyayena kabasu hakuri abinda kayi, takarasa fad'ar hk ta juya batare da ta sake cewa komai ba.

ya mayar da numfashi da janyo da kyar yace "su'ad karki tafi koina matsawar na isa dake.

ta amshe da "baka isa ba dan kayi kad'an ka hanani wannan tafiyar ,da zaka taimaka rayuwata da ka sauwake min gbdy na huta da wannan auren naka.


"karki tafi su'ad da sunan yaji ni ba mijin tace bane , bansa yadda ake bikon mace ba.....

su'ad a fusace tabar cikin falon domin tana da yakinin muddin tacigaba da tsayuwa acikin falon komai zai iya faru tsakaninsu ga yara agurin abinda tafi tsana kenan arayuwarta dan ma Allah ya taimaketa yaran kanane.

yana tsaye yaji tashin motarta yayi saurin runtse idanunsa zuciyarsa na wani irin mahaukacin bugu, tsayuwa ce tasoma neman gagararsa dan har yasoma ganin juwa daga tsayen dayake ahankali yasoma jan kafafunsa ya dawo kan kujera ya zauna gbdy yaran sukayo gurinsa suna kukan tafiyar uwarsu, janyosu yayi ya kwantar dasu ajikinsa suna cigaba kuka ,gbdy yarasa abinda ke damun Zuciyarsa "bai taba tunanin zata iya barinsa akan wannan karamar matsala ba.

tafiyar minti talatin ce takawota banana estate a bakin babban get din gidan tayi parking tare da yin hon me gadi na ganin itace yayi saurin bude mata get ta sanya hancin motarta hawaye nabin kuncinta, kai tsaye gurin da'aka tana domin parking din motoci ta nufa tayi parking ta fito tare da bawa me gadi umarni shigo mata da akwatinanta sannan tasanya kai xuwa cikin gidan tana shiga parlour'n suka had'a da baba hauwa me aikin ummanta zata fito "a'a hjy barka da zuwa kece da tsakar rana hk sannu da zuwa ina kika baro mana ya.. ai ganin hawayen dake bin kuncinta yasa baba hauwa saurin yin shiru can kuma taga yinka janye da akwati tayi saurin ja da baya tana adduar Allah yasa dai lfy.. karasawa su'ad tayi ciki batare da tacewa baba hauwa komai ba.

ita kuma baba hauwa tayi bayanta da sauri yinka na shigo da akwati parlour'n ita kuma tana shigar dashi d'akin umman su'ad sai datagama shigo dasu sannan ta baro d'akin tana tunanin abinda yasata kuka irin hk.

umman su'ad na fitowa daga cikin bayi taga su'ad zaune agefen gadonta tana hawaye, take gabanta yashiga dukan uku uku da hanzari takaraso gareta tana tmbayarta "ke lafiyar waye ya mutu kike kuka hk?

wani matsanancin kuka ya sake kwace mata hakan yasa hankalin umma ya sake kololuwar tashi ,jikinta yasoma rawa rawa "wai me faruwa dake ne ki gaya min tun kafin damuwar wannan tashin hankali dake tattare dake ya bugar min da zuciya.

"cikin wata irin muryar tace"babu komai "bangane babu komai ko abdul din sakinki yayi ne?

cikin kidima umman su'ad tayi mata tbmyr idanunta na kan akwatin kayanta dake jere gefe guda.

"da sakina yayi dana jin dadi.

sanyayyiyar ajiyar zuciya umman su'ad ta sauke jin ba sakinta yayi ba sannan tace.
"kul kar na sake jin kin ambaci wannan kalmar, da Allah ke fushi da duk macen data furtashi ga mijin aurenta, mailaku rahma na tsinewa duk matar data bukaci saki daga mijinta, kada ki kasance daya daga cikin irin wad'an matan.

"ni mahaifiyarki ce danayi silar zuwanki duniya nice mutun ta farko da yakamata ki gaya matsalarki but ni din ma bance ki gaya matsalar data shiga tsakaninki da mijinki ba.

"su'ad kiyi hkr kowace mace dakika gani hakuri take agidan mijinta, sannan babu macen dazatace bata da matsala ko ta'bon da nmji ,bazan so ki kashe aurenki kizo mu zauna guri daya ba.

muryarta cike da matsanancin kuka tace "Allah bazan iya cigaba da zama da mutumin da bai san darajar iyayena ba.. take umma ta fahimci inda zanceta ya dosa "karki ce min akan abinda ya faru last week kikayo yaji.?

su'ad ta d'aga kanta ala'mun eh, umma tayi shiru tana dubanta duk da matakin data d'auka ya sanyaya ranta ,amman bata so ya jin datayo ba ,saboda gudun abinda zai faru gaba ,"wannan zuciyarta ta mijinta komai zai iyayi.

hawaye suka ciciko idanunta tayi saurin meidasu dan kar su'ad tagani hankalinta ya sake tashi. ganin yadda hankalinta yake a tashe yasa umma kyaleta tacigaba da kukanta har zuciyarta tayi sanyi , rarashinta tayi sosai byn tayi shiru tace.

"yanzu ina kika baro yaran?

"suna gurinsa "

"bari naje na kawo miki abinci amman bai kamata ki baro yaranki ba sunyi kanana dayawa uwa kad'ai ce tasan yadda zata kula da ya'yanta ,da ko karamin ki riko takarasa mgnr tana ficewa daga d'akin .

kasa cin abinci da umman takawo mata tayi illa kashe wayarta datayi tasamu guri tayi kwanciyarta a saman gado, sai lokacin tunani barin yaranta datayi yazo mata datasani ta taho da ko karamin d'anta ne.


kusan awa biyu da tafiyarta yana nan zaune agurin bai san abinda yakamata yayi ba har yaran sukayi bacci ajikinsa. ahankali ya mike ya kaisu bayan motarsa wanda hkn yasa suka farka daga bacci dan daman bawani dadewa sukeyi a bacci, yana kokarin shiga mota escort dinsa suka taso da sauri , d'aga musu hannu yayi ala'mun suyi zamansu sannan yashiga motar yabar gidan.

kai tsaye gidan musty ya nufa tun a mota yakirasa "yace gashi nan zuwa yana isowa kofar gidan yakirashi ,can kmr minti biyu musty ya fito rungume da diyarsa fadela ya mika masa hannu suka gaisa "lafiyar nagan kayi wani sukusuku dai kai?

"ina fa lafiya wannan shagwababbiyar yarinyar ce ke nan caja min kwakwalluwa da daru. ya fito daga cikin motar tare da yaransa suka shiga cikin gidan.

a parlour baki suka zauna byn yasanarwa eiman da xuwansu, eiman tashigo parlour'n sanye cikin bakar doguwar riga har k'asa hannunta rike da tire tana murmushi ta karaso ta ajiye akan center tabble idanunta na sauka akan yaran tace "kai kai marahabun da manya baki yau ya'yana ne agidan..?
sannuku da zuwa ,"zo nan mamana yanaga duk ranki a'bace me yasameki a baki takoma hannun yarinyar tare da zama gefen mijinta tana sake fad'ad'a murmushinta sannan tace "yaya ina wuni ya su'ad take?

"tana lfy ya amsa mata atakai ta mike tsaye byn sun gaisa ta amshi emran ta sanya yaran gaba sukayi ciki domin basu guri sun zanta.


byan fitar eiman musty ya gyara zama "uhm abokina ina sauraronka me ya had'aka gimbiyar taka ?
"ak ya zayyano masa abinda ya faru tun last week zuwa yau din nan shiru musty yayi ya k'asa cewa komai ya tsura masa ido dan lamarin ak yafi karfinsa "gsaky aboki baka kyauta ba "maza tashi muje biko tun abun bai girmama ba.

"kabarta kawai friend yanzu haushina take ji ko muje ma ba sauraranmu zatayi ba mubari zuwa wani sati ,zuciyarsa kuwa fad'ar hk yayi ba dan yana jin zai je wani biko ba.
nan suka cigaba da tautauna yadda lamarin zai kasance da zai tafi eima tace yabarsu farhan tunda hutu ake ranshi bai so ba amman babu yadda ya iya hk yabarsu ya wuce .

koda prof taufeek ya dawo umman su'ad ta sanar dashi abinda ya faru "yace su'ad tayi daidai hk ake son d'a me kishin iyayensa wannan mataki data d'auka zai sa shi mijin yagane iyayenta na da mutunci agurinta ,dan haka bazan takuramata ba, idan taji tana iya cigaba da zama dashi fine, babu ruwana idan kuma bazata iya ba ni me tsaya mata ne ta amshi yanacinta agurinsa .

"bai dace kace hk ba kodan darajar aunty.

"shi abinda yayi ya dace ?

"idan bai duba darajarki na sirikarsa data bashi auren diyarta har da yara guda uku tsakani, yakamata ya duba darajata amatsayana na kanin mahaifiyarsa .

"idan shi akayiwa tashi uwar zai ji dadi?
umman su'ad ta bud'e bakinta kennan zata sake yin mgn ya d'aura hannunsa akan bakinta "banason na sake jin komai daga bakinki ki xuba idanu kmr yadda nima zanyi "shikena idan ka gama abinci ya kammala "bar zancen abincin nan ki matso kusa dani akwai abu me mahimmanci danazo muki dashi..
ta hararesa" kai haba yallabai wai bakasan ka tsufa ba "wani tsufa ki matso bakisani ba ko adduarmu ta kar'bu muyi d'an kanmu yau kinga shikenan mun huta da... "dan Allah kayi shiru kar wani kunne yajika "haihuwa yanzu gotai gotai dani, ina haihuwa diyata na haihuwa" haba yanzu fa mun Tsufa da wata haihuwa, duk abinda zan haifa nabarwa su'ad," bazan iya da wannan kayan kunyar ba "kece kike ganin kmr mun tsufa da haihuwa.

"ina gani fa yar yarinya karama zan bari asamomin na aure abata tayita haihuwa tunda keda shemah har yanxu shiru "wallahi ni nama fijin shemah adduar danake mata kenan kullun ko guda daya ne Allah yabata tasamu abokin shawara..


musty yaji shiru shiru ak bai sake masa zance zuwa gurin su'ad ba, ya same shi zaune acikin office dinsa yana operating system "aboki najika shiru baka sake yi min zance ummul ihsan ba alhalin nasan abin yana damunka.?


"wallahi kamar kasani lamarin na mugun ta'ba min zuciya banyi expecting hrt beat zata iya sharewa da lamarina ba, duk ba ma shareni datayi yafi damuna ba kamar yadda iyayenta sukayi burus dani ko zaman daduro nake da diyarsu ai yakamata su nemi ni..

"kai da kake da mata baka nemesu ba ta yaya kake tunani sun nemaka?
kawai malam kaajiye girman kai muje yanzu ayi maslaha ka ba kowa na gidansu hakuri a wuce gurin musty yakarasa mgnr yana kwashewa da dry.

a cikin mota ma fad'a musty yake masa akan ya canza hali dan wannan halin nasa baiyi ba..
"ka kasa fahimatata ne kawai bakasan yadda nake ji in dawo gida banga yarana ba most especial ihsan yarinyar ta ba'lain shiga raina "hakuri zakayi kamar yadda kowa yake yi, dole ka d'auke zuciyarka akansu, kasancewa jikokin diya mace a zuciyar iyaye suke ballanata wad'an nan jikoki daban suke agurinsu duba ga mahaifiyarsu ita kad'ai ce agurin iyayenta.

"sannan ka dinga respecting iyayenta aboki a maganganunka babu respect ciki "yanzu irin abinda kakewa mahaifiyar yarinyar nan, idan nawa ammi zakaji dadi?
"ka yi tinani kagani dan Allah daga yau komai ya wuce katayata kyautatawa iyayenta kmr yadda take wa ammi. har suka kusan karaso unguwar fad'a musty ke masa shi kuma yayi shr kmar da gaske d'aukar nasihar yake.

cikin kankani lokaci suka iso unguwarsu , agaban makeken get din gidan sukaja birki tare da yin hon me gadi dake zaune yaji karar hon ya mike da sauri ya isa jikin hujin karamin get

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment