Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

takaicinta ,ga ba biyan bukata ga kukanta dayajin yana kona masa zuciya ai bai san sanda ya buga wata mata razananniyar tsawa wanda yasa ta sake firgice ta kamkame jikinta.

"ki yiwa mutane shr wawiya kawai meye abin kuka yanzu anan abinda kece ma zaki fini jin dadin .......
"nabar miki kayan tsiyarki sai kijiqa ki sha .. nasan dai dole wata rana kibani abuna naci son raina, tunda bake zaki ciwa kanki ba mtssssssss aiki banza kawai yaja tsaki ya duro daga saman gadon yana layi kmr wani mashayi ya meida kayansa ya bar dakin tana ganin ya fita ta sauko aguje " tace sauka lfy ta kullo kofar tashige bayi.

washegari da safe ya shigo yiwa ammi sallama ,ko kallon inda take bai yi ba ,hk ita ma bata kalleshi ba har ammi taso gane akwai wani abun tsakaninsu amman tashare kawai .

********

ammi ta zauna ita da dady suka shawarta atsakaninsu akan mahaifiyar su'ad bai kamata tacigaba da zama hk, babu aure ba amatsayinta na mace wace bata wuce yin auren ba ,tun da har wannan lokacin shrkarunta da kadan suka haura 40 "hakika baraka kinyi tunani me kyau yanxu yakike ganin za'a yi?

"a shawarata me zai hana a tuntubi minster da mgnr ko shi zai iya aurenta, dady yai shr yana sauraronta kana ya numfasa "kina gani zai amince kuwa? "zai amince man , sai dai ita saleemar nafiji dan ta kwallafa ranta ga taufeek sosai ..."shikenan zan nemi shi ke km kiyiwa ita salemar mgnr duk yadda kukayi daita sai kibari nasani .

dady baiyi sanya a gwiwa ba ya nemi minister da zance tashin farko ya nuna rashin Amincewarsa akan zance sai da dady kai ruwa rana yana nusar dashi faidar auren nata, da illolin zamanta hk babu aure .

"bakin zanceka ba ambasodor matsalar dai saleema ce nasan yadda take son taufeek da yadda ta kwallafa ranta akansa nasan koda zata kare rayuwarta hk baxata damu ba.. to ta yaya ni zan auri matar da zuciyarta ke ga abokina aminina km dan'uwana,koni na taba wannan tunanin kodan sbd ingancin rayuwar yarinrta amman aurenta gareni tmkr cin amana ne na auri matar da taufeek yafi kauna a duniya kawai ambasodor abar mgnr kar ma taje kunnenta ,kar mutuncin datake ganina dashi ya zube..

dady yayi murmushi kawai "wannan ai bacin amana bane karka manta taufeek bai raye km aurenta kmr ka taimaki bayansa ne ina son takoma ga iyayen amman nafi son yazamanto tana da aure ko km kai muke so ka aureta.

"kai ambasodor bazan iya ba wallahi "ka dai yi tunani akan lamarin.

minister yayi murmushi "babu wani tunani da zanyi kawai abar mgnr kar amata zance dan nasan ita bazata taba amincewa ba, nan sukayi sallama dady na sake jadda masa ya duba lamarin yayi tunani me kyau .

yadda dady yayi da minister hk ammi tayi da ummun su'ad ita sam kin amincewa tayi har da kukanta ,yayinda mgnr ta tado mata da tsohon mikinta da bazata taba mancewa dashi ba, ranar tayi kuka sosai hk ma ammi suka taru sukayi ta kuka ita kanta ammi tarasa wani irin so salema kewa dan'uwanta wanda yasa ta kasa manta shi takasa ciresa aranta tsawon shekaru 23 da kenan darasuwarsa amman takasa ciresa a zuciyarta .. da kyar ammi tasamu ta rarrashita ta bar kukan amman taki amincewa da shawarar ammi .


koda zance yazo kunne su'ad itama goyon baya tabayar 💯 shi kan ak tabe baki yayi ,shifa hk kawai yake jin bai son umman su'ad da shi kansa mahaifinta arayuwarsa, ganinsa sune silar haifo masa mata amatsayin shegiya ...

acikin tsakanin wannan lokacin wata irin kulawa ammi take bawa su'ad ta fanin gyara jiki da kasanta ,a cewarta gara ta dinga gyara diyarta ta yadda zata samu matsayi azuciyar mijinta.

yayinda shi mijin da'ake wa gyaran sbd shi, kwata kwata ya tattarata ya watsar, sha'anin gabansa kawai yake ,dana ayukansa sai shirye shiryen tafiyarsa koria.


a cikin tsakankanin wannan lokacin ya dinga amsar sakonin kala kala daga zeey na ban hakuri da nuna , nadar mata akan abinda ya faru.
sharrin su'ad ne da gang dinta bayin kanta bane,ita kanta taso kawo masa badurcinta gidansa.

gbdy kalamanta basu taba zuciyarsa ba ballantnana yaji tausayinta asalima tsanarta yaji ya sake nunkuwa acikin zuciyarsa.

dady da kansa ya sake samun AK akan zance dawowa da zeey ,amman kiri kiri ak yace masa baxai dawo daita ba ,dan ko ya dawo daita zai dinga zarginta ne ,aure km da zargi ya haramta babu yadda dady baiyi dashi ba hatta hjy kakarsa sai data saka baki amman ak yace sam idan km sun matsa masa zai dawo daita amman duk abinda yaje ya dawo kar su kuka dashi.

******
wata daya da sati daya kenan wanda yayi daidai da sakin zeey, wace zuwa lokacin kallo daya zaka mata kasan bata cikin natsuwarta da kwanciyar hankalinta tayi baki tayi wata uwar rama sbd rashin kwanciyar hankali uwa uba rashin cin abinci, wanda hkn yayi matukar dagawa mamanta hankali idan kaganta zaka dauka jinya tayi na tsawon lokaci ko km wani mummunar bala'i ne ya afka mata .

ta kwallafa ranta akan soyayar AK most especial idan ta tuna irin cin kacar dayayi mata a daren farkonsu abun ya tsaya mata arai sosai , sabuwar kaunarsa ce ke fixgarta gareshi ,gbdy zaman gidan ya gundireta ,so take ta saci hanya taje ga bokanta na kan dutse ko zata samamma kanta mafuta da sausauci amman mamanta ta kasa ta tsare bata barinta fito koina , sannan ta sanya ido sosai akanta bata yarda ta fita ko nan da can wanda hkn bakaramin sake dagawa zeey hankali yayi ba, daman samun damar iskancinta na zaman gida biyu datake yi ne.. yanzu km ta dawo zaman guri daya har karya tayiwa mamanta akan tana son zuwa gidanta ta dauko wasu daga cikin kayan sakawarta, kasancewar batada kayan canzawa, amman sam mama tace ta bari kawai zata saka a dauko mata ,ko ta dinka mata dogayen riguna tasamu na canzawa kafin lokacin da zata koma dakinta, dole babu yadda ta iya hk ta hakura takame guri daya sai dai kullun cikin turawa AK text take ta inbox data what's app tana kuka tana rokonsa ya meidaita dakinta yana bude message's dinta sai dai baya bata amsa mata kullun kwana take cikin tashin hankali da tsiyaya sbd yadda take jin ak ajikinta tabbas ak nmj ne guda har da kari duk mu'amularta da akil bata taba jinsa har cikin makogaronta ba, hk ma boka ,amman shi har cikin makoshinta da dinga jinsa kmr zatayi amai duk dai cin wahala yayi mata amman taji dadinsa sosai hk take son tsayayen nmj wanda ya iya sarrafa mace akan bed ta kamkame jikinta cikin bargonta tana mammatse kafafu wayyohlly allah ,addua take son yin Allah ya meidaita gidan mijinta amman ta kasa sbd tunanita tasan zata gurin bokanta me zai sa tai addua ai Allah bazai amsawa masu gurin boka ba .

ta bangaren akil ma yasan komai dangane da dukan da AK yayi mata amman bata gaya masa gskyr lamarin ba , karya tashirya masa cewar akan su'ad ne yayi mata duka har ya korota gida bata gaya masa ya saketa ba, dan tasan halinsa karshe ya bata mata plain dinta akan komawarta gidan farincikin rayuwarta .

yau ma hk tai baccin wahala kmr koda yaushe tatare da kewar abdulkabir dinta ta dauko wayarta tana kallon hotunansa daya byn daya tana kuku har gari ya waye bata runtsa ba da tunanin yadda zatayi taje gurin boka na dutse take.

washegari tun da sanyi safiya takira number bolaji byn ta dauka cikin mayen bacci tana cewa "ya'akayi ne kawata kira da sassafe hk ? cikin sarkewar murya zeey tace
"yi hkr kawata na tasheki kina bacci...

"karki damu ina jikin me faru ?

" daman cewa nai ko za'a ki taimaka min kije min gurin boka na kan dutse, wlh babu yadda banyi ba amman mamana ta kasa ta tsare ta hanani fita koina gashi abubuwa sai gaba suke suna rincabewa ,kwata kwata babu cigaba har yanzu abdul bai waiwayoni ba takarasa mgnr muryarta cike da rauni. ...

"bj taja numfashi da sauke naunauyen ajiyar zuciya wanda sai da zeey taji saukarsa cikin kunnuwanta sannan tace "gsky zeey kiyi hkr zan iya miki kowani irin taimako da alfarma amman banda wannan dan bazan iya zuwa miki gurin wannan bokan ba, ida dai gurin wani bokan ne wallahi zan iya zuwa miki kinga nima yanzu ina cikin condition yaron ciki gareni shi km kinsa kaida ne sai yaci mutun ..

dukkaninsu sukayi shr babu wanda ya sake mgn daga karshe zeey tace "shikenan kije min wani gurin ,ni dai duk abinda za'a yi ayi kawai ni dai abdul yadawo gareni ya meidani gidansa, "yanzu idan kinje gurin wani bokan duk abinda ake da bukata kimin mgn zan miki transfer .

"ok karki damu zanje miki gurin oluw'o shima aikinsa kmr yankar wuka ne sai dai gsky bai kai na kan dutse iya aiki ba..

Zeey tayi saurin cewa "shiyasa kikaga nafi son nashi aiki wlh sha yanzu magani yanzu.

"idan wannan kike so sai dai ki fito da kanki inje inji cewar bj..

"shikenan kije min gurin oluw'o din.

"naji ni yanzu bacci nake ji duk abinda ake ciki zakiji idan naje ta katse kiran takoma ta kwanta tacigaba da baccinta.

zeey ta dade zaune rike da waya a hannunta tana saka da warwara akan lamarinta kullun kwanan duniya sai tayi mamakin yadda abdulkabir ya sauya mata da irin dukan mutuwar da yayi mata har gari ya karasa wayewa batasamun damar komawa bacci ba..

*******
cikin sauri yake shirinsa na zuwa gidan senator bankole aminin dady ne sosai da sosai tun duniya na kwance sakamakon wasu baki da zai hadasu dashi akan cigaban kasuwancinsa na gida dana kasoshin ketare.
bai dauki wani lokaci ba ya fito cikin sauri sauri yashiga part din ammi yayi mata sallama har ya juya zai wuce takira sunansa abdul ya juyo tare da tsayawa yana sauraronta "bazaka tsaya kayi breakfast bane ?

"bar abincin nan kawai ammi sauri nake "ok Allah ya tsare a dawo lfy.

"Ameen .

cikin sauri yashiga motarsa ya bar gidan.

tunda yashigo dakin daza'a gabatar da meeting din gabansa ke tsananta faduwa har ya karasa shigowa cike da girmamawa dan duk cikin mutane dake zaune agurin babu sa'ansa senator yace "yauwa gashin nan yakaraso mr abdul ga gurin zama nan ya nuna masa wata empty chair wace daman zaman jiransa take, AK yasoma kokarin zama yana gyara zaman suit din dake sanye ajikinsa.

makeken table ne zagaye da tarin jamar dake zaune agurin gaban kowane da ruwan nestle water sai wasu file file agaban kowanensu da abin laud din mgn wanda zai bada sound din duk wanda yayi mgn damar daza'a ji sosai .

mutumin dake zaune a opposite dinsa ne ya dago ahankali idanunsa manne da farin glass,shima mutumin fari ne tasss tmkr yadda farin amminsa yake basu da wani banbaci sai dan yanayin jiki shi wannan bashi da jiki kwata kwata sannan km bashi da rama sabanin amminsa dake da kiba kadan ahankali mutumin da yasoma mgn tare da gbatar da kansa cikin harshen tsadadden turancinsa kai kace asalin baturen England ne kalmomin turanci yake fitawar ahankali game da abinda ya tarasu anan kafin daga baya ya zarce da mgn akan kasuwancinsu na yau da kullun da yadda yake bukatar gayon bayansu akan sabon kanfanin sadar waya dayake son budewa yakarasa mgnr yana lumshe ido atakaice sai daya dauki sama da awa daya yana bayani sannan yayi shr yana me bada damar idan akwai wanda zayi mgn acikinsu.

kwata kwata AK ya kasa yunkura balle yace komai duk da shine mutun kusan na uku a jigon wad'anda ake jidasu a nigeria ta fanin kasuwanci amman tsananin mamaki mutumi dayake kallo agabansa yanzu yayi dalilin dayasa ya kasa cewa komai.

this face is familiar to me ko km yace yasan wannan fuskar farin sani amman yadda mutumin yayi bayanin kansa , yake tamtamar kmr bashine mutumin dayasani ba tsawon lokaci .
gsky yashiga comfuse tare da tarin mamaki .
daya daga cikin members din dake zaune agurin ne yake bayani dalla dalla akan cigaban da wannan haduwar tasu zai haifa wanda daman sun dade suna jiran wannan ranar ya dauki lokacin ana tautaunawa kafin daga bisani ak yayi dogon bayani akan yadda zai bashi hadin kai akan cigaban company dinsa na airvioce shima km yana fatan zai bashi goyon baya akan companies na sarrafa kifin gwangwani da zaiyi akasar koria .

tun daya fito daga dakin taron yashiga motarsa a guje yabar gidan duk wanda yaga irin gudun dayakeyi sai yayi mamaki hk dai Allah ya kawo shi gida lfy.
ko tsayawa rufe motar bai gamayi ba yace wasiu ya rufo masa motar ya kawo masa key din motar cikin gida.

a falo ya tarar da eiman da su'ad zaune suna kallo suna hira akan kallon da suke ,kallo daya tayi masa tasan yana cikin damuwa me tattare da tashin hankali amman ta dauke kanta ta meida kan TV shi kuwa tsura mata idanunsa yayi sosai yana hasko fuskar mutumin daya baro yanzu, kai ashe ma mutumin bada amminsa yayi kama ba da matarsa yayi kama ,ahankali ya dauke kanshi ya meida kan eiman dake masa sannu da zuwa "sis ina ammi?

yaya lfy dai ko?

"ina ammi dai, abdul gani lafiya dai naganka ka dawo yanzu ?
ammi ki zauna kiga wani abun mamaki kar dai ta tsaya dogon tmby yasa tasamu guri ta zauna su'ad da eiman nagani hk suka tashi atare suka tashige daki.

yakarasa kusa daita ya xauna, gama zamansa ke da wuya ya ciro wayarsa dake cikin gaban aljihun rigarsa yana duba hoton daya dauka yanzu , sai daya kare mishi kallo sosai ya tabbatar da mutumin daya sani ne ,sannan ya mika mata wayar idanunta ta daura akan screen din wayar tana kallon hoton me dauke da fuskar da baza taba mantawa dashi ba a iya tsawon rayuwata sai dai wannan ba wanda take tunani bane sai dai kuwa inda kama ce..

jikinta a matukar sanyaye tace "abdul a ina kasamu wannan tsohon hoton me kama da dan'uwana?

"ammi ki tashi yanzu muje gidan senator wannan ba tsohon hoto ba mutumin dake cikin hoton nagani da idona agidan senator bankole har ma mun tautauna a tsakaninmu dashi .

"girgiza kai tasoma yi can km tace "abdul bashine mutumin da kake tunani ba tabbas fuskarsa ce amman bashi bane, inda ace shi dine dana ce, yau ce rana mafi dadi arayuwata dazata kasance byn wasu shekaru da suka shude..... takarasa mgnr tana zubda hawaye

"ammi ki kiyi hkr ki daina kuka wlh dana san zuwana da wannan zance zai sa kiji babu dadi da banzo ba ,amman kiyi hkr nima abun ne ya daure min kai kamar tayi yawa gsky ,"
Allah na halita ammi har mgnrsu fa iri daya babu wani abu dazaki kalla ajikinsa kice bashi bane amman jikinsa da komai da komai iri daya yazo daga kasar koria domin bude kafaninsa na Airvoice km shi keda mallaki mahbub airline yana da hannu jari da dama a campenies na kashe duniya yana da a abuja lagos kano sokoto da sauran garuruwa anan Nigeria amman shi wai asalin mutumin kasar koria ne.

"kai ma kaji da kunneka mutumin dake da tarin dukiya kmr wannan me hadashi da wanda kake tunani ,"kama ce kawai km hk Allah ke lamarinsa tashi kawai kaje kayi abinda zakayi mun dade da daukar wannan kaddarar "yaushe ne tafiyarka zuwa koria?

"jibi idan Allah ya kaimu yana dubanta cike da tausayawa, parlour'n ya dauki shr na wasu yan mintuna sannan ya motsa bakinsa ahankali ya kira sunanta cikin sanyi murya "ammi.......

"na'am abdul ta amsa muryata a sanyaye " dan Allah ammi ki bani aron su'ad man mu tafi koria tare ,na miki rantsuwa da Allah bazan cutar miki daita ba, ki duba yadda nake matsanancin son yarinyar ,ta yaya kike tunani zan iya cutar da abinda nake so.

"ban hanaka daukar matarka ba, ko tafiya daita duk inda kake so ba amman kayi mata zance tafiyar da kanka idan ta amince meye nawa aciki abdul nifa yar addur a sauka lfy ce jikinsa a matukar sanyaye ya mike tsaye yasoma kokarin barin parlour'n ..

"bazan wani wahalar da kaina gurin neman izininta ba tunda narigada nagama shirya komai na tafiyarmu tare daita ,sai dai kawai ki laluba ki nemeta ki rasa yayi mgnr cikin ranshi yana karasa ficewa.

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

YA QUDDUS

THE FREE FROM ALL
BLEMISHES

page 66


gbdy cikin satin banda shirye shiryen tafiyarsa koria babu abinda yake ta bangare vizan su'ad itama ya kammala komai na tafiyarsu tare har vizarta tazo hannunsa batare da saninta ba.
yayi komai cikin sauki tare da taimakon eiman domin a hannunta yasamu passport dinta.

zaune yake shida musty wanda zai rigashi tafiya kasar koria , gobe daidai wannan lokacin sun bar kasar shi da wasu daga cikin manya ma'aikatansa .

yanzu hk tautaunawa suke akan lamuransu na yau da kullun da yadda bude companies zai kasance "gsky ak ka godewa Allah kana da matukar nasara a dukkani abinda kasa gaba, kalli yadda cikin kankani lokaci yadda komai ya kammala cikin sauki batare da wata shan wahala ba.

"wannan ma kaddarata ce musty duk abinda kaga yasamu bawa kaddararsa ce sai dai aure na da su'ad yana da nasaba da komai, koma nace maka tun haduwata daita nake samun cigaba a alamurana ita din blessing ce arayuwata.

musty yasa dry yana kallon AK "kai AK bakada dama ,wallahi da wani ne yagaya min zaka kamu da mutuwar son yarinyar zan mutsa sai gashi a idona komai ke faruwa yanzu ya zance tafiyarka daita yana nan ko ka fasa?

ya dan ciza gefen lips dinsa tare da ajiye biro dake rike a hannunsa yace "ina ai kafata kafarta wlh" kai zanwa ammi tsiya fa sai dai ta laluba taga wayam suka kwashe da dry suna tafawa.

"baka da kirki mutumina amman dan Allah kabi yarinyar mutune ahankali karka firgita musu yarinya da jaraba dan nasan halinka baka da sauki gurin harka bare an dade ba'a yi ba "dan Allah mlm karka dameni da surutu banza, zaman uwar me kakeyi ?ba kagama abinda ya kawoka ba.

musty yayi murmushi "kaji min dan iska ba hira muke yi ba "

"bana bukatar hirar magangunka sun soma dagula min lisafi da kwalkwaluwa , idan banyi harka daita ba kallonta zan dingayi ko kawai zan dauketa zuwa wata uwa duniya dan kawai na dinga kallonta .

"bance ka kalleta ba cewa nayi kabita ahanakali "to baza'a yi ba yadda ita da ammi suka galllazawa rayuwata hk zangallaza mata na huce akanta yana karasa maganarsa ya mike tsaye yasoma tattara kayayyakinsa da zai wuce dasu gida .

musty naganin hk ya mike tsaye tare suka fito daga cikin office din sectary dinsa rike da briefcase dinsa har suka iso inda jeren motocinsu suke ak yashig mota sectary dinsa ya bude byn mota ya ajiye jakar briefcase dinsa ya rufe motar juya ya koma ciki ma'aikatan .

motar ak na gaba ta musty na biye dashi a baya har suka zo gida.

atare kowannensu ya fito daga motarsa ,musty yaja ya tsaya rungume da hannuwana duka akirji hk shi ma ak ya fito ahankali cike da natsuwa sai dai shi bai tsaya ba ya nufi part din ammi sama sama yake jin sautin mgnrta da dryrta ita da eima ya dan matso kusa da falon kadan ja ya tsaya yana sauraronsu.

"gsky eiman kayan sunyi kyau sosai sai dai sufi kama da irin kayan yan gud afternoon sir....

eima ta sake kwashewa da dry daman rike take da cikinta tana kyalkyale dry, sai dataci dry sosai kana tace "Allah ya kasa min kayan danaje na sha wahala gurin siyansu zaki danganta dana yan gud afternoon karuwar kenan fa?

su'ad ta dage mata gira daya ala'mun eh tana murmshi wanda ya bayyana wushiyarta " zaki rakani siyayya gurin amman ni ba wadan kayan zan siya ba gsky nafi son irin wandun masu kara mutun Hip's ta yadda idan nasa kaya Hip's dina zasu fito sosai sbd kinga yanayi jikina.

"hb kakus wani Hip's km zaki nema wannan dakike dashi ya ishi yayana fama ,dan girman allah karki masa a cuci .

"matsalata dake kenan da anyi mgn kece yayanki.. tai mgnr tana yatsina fuska .

eiman ta bude baki kenan yasanyo kai cikin parlour'n bakinsa dauke da sallama eiman ta amsa tana masa sannu da zuwa "ykk eiman?

"lfy lau yaya ya aiki?

"gamu akansa muna fama "

me kuka girka ne agidan yunwa nake ji?

"gsky abinda muka girka ba cimarka bace jollof din shimkafa ce kai km yaya bakasonta katseta yayi ta hanyar cewa "ok dauki ruwa ki kaiwa musty yana waje.

"to yaya ta mike ta nufi fridge ta dauki ruwa me sanyi ta hada da fresh milk ta nufi hanyar waje su'ad nagani fitar eiman tasan daga ita sai shi za'a bari ta mike a sikwane zata raba ta gefensa taji fixgota jikinsa ya hadeta da kirjinsa yana shinshina wuyanta batare da yace daita komai ba har kusan minti talatin suna hk babu wanda yayi kokarin cewa dan'uwansa wani abu, sai shine ya kawar da shr ta hanyar cewa "har yanzu banyi matsayin da zaki dinga gaidani ba da sauransu sai ki dinga yi kmr bakya mgn alhalin mgn ce acikin wannan bakin naki ko aku kuturu albarka gurin fito da zance.

"to ni yanzu wani mgn nayi km?

ya kai hannunsa daidaita Hip's dinta ya shafo yana lumshe idanu "wannan tsarin yayi da jikinki basai kinkara dana kasuwa ba, ai da kin bani dama ina tabbatar miki da yanzu nayi poping dinsu sun kara girma sosai har kina juyasu da kyar..... ..

rasss taji kirjinta ya buga da karfi ya ilahi ta furta kalmar ahankali kenan yaji hirarsu da eima ."kina jina karkiyi kuskuren shan wani abu ko amfani da wani abu agurin sbd ni Hip's dinki su min hk ina soma baki allurar girma zaki baje..... su sake fitowa sosai .

ranta a bace matuka da zantuttukansa cikin fushi tace "dan Allah sakeni ..abinda yaba mamaki bai wuce sakinta da yayi ba tare da ware hannuwansa duka yana dubanta ala'mun ta tashi batayi tunani hk ba ta dauka zai kwakumeta yana bata hkr ,cike da sanyi jiki ta mike zata shige ciki yabi kugunta da kallo har tashege .

akalla ya kusan minti talatin zaune a parlour'n amman baiga dawowar eiman ba ya dubi agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa yaga minti goma ya sake wuce bata shigo ba yaja dan karamin tsaki bai san me ta tsaya yi a waje ba ya mike tsaye ahankali ya fito harabar gidan tundaga nesa ya hangosu tsaye musty zaune cikin motarsa kafafuwansa duka a waje ita km eiman tana tsaye agabansa yasoma kokarin karasowa inda suke fuskarsa a hade tana ganin tahowarsa tayi saurin yiwa musty sallama tare da kokarin barin gurin ta gefen AK ta raba yana zabga mata uwar harara tare da cewa "tsayuwar uwar me kikayi daga kawo ruwa? uhm uhm daman daman common shot up there and get out from my side sannan ya karasa gurin musty "dan iska surutun me kake ta zuba mata kusan awa da aiko yarinya?

"surutun

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment