Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya zira tare da daukar kwalbar turare ya feshe jikinsa yazo ya tada ikama sallahr raka'ataini fajir koda ya idar ya dade zaune yana lazimi da tunanin su'ad cikin zuciyarsa yasan yayi en mata, da dama amman bai taba jin wace ta tsaya masa arai ba kmr ta, yana matsananci sonta ahalin yanzu, yana sonta furta mata amman bai san irin raini da hkn zai janyo masa ba, amman bari gari yakarasa wayewa ya samu aminisa musty da zance .

tunda sanyi safiya ya isa gidansu musty jikinsa sanye cikin kanana kaya riga hamles da wando 3 quarter sakamakon weekend ce ranar, ya karasa bakin kofar gidansu yayi parking ya kirashi a waya yace gashi a kofar gidansu.

"musty yace lafiya?

"ak yace lafiya amman ba lau ba kafi yanzu ina cikin ha'ula'i .

da sauri musty ya fito daga cikin part dinsa yaje ya bude karamin get din gidan ya fito sama sama suka gaisa "musty yace ak lfyrka?

" ina fa lfy jiya kwana nayi cikin tashin hankali da mugayen mafarki yayinda zuciyata ta dinga tsalle kmr zata buga yanxu hk danake tsaye agaban bakaji yadda nake kokuwa daita ba "wai me ya faru kafito a mutun dinka sak kamin bayani ?

"game da yarinyar nan da aka daura mana aure... musty najin hk ya sake gyara tsayuwarsa "uhm ina jinka me yasameta ?
babu abinda yasameta asalima tana can cikin kwanciyar hankali intakaice maka dai hk kawai na tsinci zuciyata cikin matsanancin sonta wlh daren jiya da kyar nasamu na runtse idanuna shima cike da mafarkinta.

"musty ya kwashe da wata uwar dariya har da rike ciki yana nuna ak da hannunsa sannan yace "kaga irinta ko abinda nake gudar maka kenan lokacin da kake ta shuka mata rashin mutunci nasan wata rana wannan ranar zatazo kasancewar yarinyar ta hadu dayawa amman banzaci da sauri hk zaka haukace akanta ba, yanzu tunda ka kamu dayawa gara kawai ka fito kasanar mata da abinda ke ranka a wuce gurin .

"ak yace ai bakasani ba tunanina a yanxu ta ina zan fara? na rantse da Allah bansan ta inda zan fara fuskantarta ba.

"musty ya sake yin wata yar dariya " ni dazakaji shawarata da akajiye wannan girman kan naka ka dinga binta ahankali tunda itama tana sonka ta hk zaka samu ku fuskanci juna tunda bakasan yadda zaka fuskanceta ba.

"ak yace ina bazan iya ba wlh ina zuwa mata da wannan salon zata dagoni ,ka samomin wata shawarar banda wannan "ok kacewa ammi kana bukatar matakar ta tare a gidanka kaga ta hkn wata damace dole zata dinga baka kulawa amatsayinka na mijinta kai km kasan sauran bayani........
"shima bazan iya ba ai kaji inda matsalar take sai km naje nasamu ammi da wannan zance ai ina zuwa itama ammi zata dago manufa "idan bazaka iya ba kaga tafiyata inji cewar musty ya juya yana kokarin komawa cikin gida ya bar ak tsaye jikinsa a mace yashiga motar ya bar kofar gidansu musty ya nufi gidansu.

har ya iso gidansu tunani yake anya kuwa zai iya fuskarta yarinyar yace yana sonta?
lokacin daya shigo parlour 'n
ya iske ammi zaune rike da remut tana kallon tashar zeey word ya zauna kusa daita ya daura kansa bisa cinyarta ita km ta ajiye remut din hannunta ta dauke idanunta akan tv ta meida hankalinta kacukan akansa ta daura hannunta bisa sumar kanshi tare da fadin "ya'akayi ne abdul? turo baki yayi cike da shagwaba har zai yi mgn ko me ya tuna sai km yayi shr "menene ke damunka abdul?
"kasanar min da damuwarka duk duniya baka da wace tafini na rokeka kasanar min da abinda ke damunka tun dana ganka da wannan lokacin nasan akwai damuwa.

"runtse mayatattun idanunsa yayi yayinda zuciyar ke tsananta buga da karfi kmr zata fasa kirjinsa ta fito, so yake yagaya mata sirrin dake makale da xuciyarsa a game da soyayyar su'ad wace ta masa mugun kamu, amman ya rasa ta inda zai soma "kayi shr abdul ka sanar dani man , "no ammi dont worry i will explain later" ok Allah yasa muji alkhairi ga su'ad can itama jiya byn tafiyarka matsanancin ciwon kai ya sata gaba kmr na kiraka sai km na fasa ganin ta dan samu sauki .
bai san ya'akayi ba sai ganishi yayi zaune agaban ammi yana sauraronta tare da tsura masa ido sai daya gama jin bayaninta sannan ya mike ya nufi hanyar dakin datake. ammi tabi bynsa da kallo tana girgiza kai kawai aranta tace idan tayi wari maji ayi mutun da taurin zuciya yana so yana kaiwa kasuwa .

can ya hangota kwance akan gadon ta rufe ilahirin jikinta da bargo me taushi tana baccinta hankali kwance, "wayyo Allah ya furta a kasan ranshi kalli yadda take baccinta cike da natsuwar zuciya, ni km ina can na kasa runtsawa tabarni da wahalar shaukinta.

ahankali ya karaso zuwa inda take kwance yasa hannunsa ya yaye bargon kadan inda ya bayyana kyakkyawar fuskarta ya kai hannunsa ya taba gefen wuyanta yaji jikinta normal ala'mun she's ok kana ya tsurawa fuskarta ido yana kallonta kmr ranar ya fara ganinta ,kallonta kadai na kwatar masa da hankali shi kansa yasan Allah na sonshi da rahma ne ya hadashi daita amatsayin matar aurensa ,alhamdullahi ya furta a fili Allah nagode maka , yadda yake kallonta hk yake jin matsanancin kaunarta na sake shiga kahon zuciyarsa.

ahankali tasoma motsi acikin bargonta tana mika da sake yaye bargon dake lullube da jikinta wanda yayi kasa har rigar baccin jikinta ta bayyana, kmr ance ta bude idanunta tana farkawa daga bacci da fuskarshi tasoma cin karo, ya maseefar tsura mata mayatattun idanunsa yana kallon kayan dake sanye ajikinta rigar bacci ce iya cinyarta me hannun shimi ,rigar bacin me matukar kyau da sulbi
ta tufke gashin kanta atsakiyar kanta idanunsa ya sake tsura mata yana hadeye wani miyon dayaji ya tsaya masa amakoshi sbd wani irin kyau dayaga tayi masa wanda hkn ya kasa boyuwa acikin kwayar idanun tayi zumbur ta mike zaune tana kallonsa a matukar firgice tare da murza idanunta tunaninta ko mafarki take ya gane manufarta sarai ya shareta ahankali ya matsota sosai yana sake kashe mata jiki da kallonsa, take tasoma jin wani iri aciki zuciyarta yadda zuciyarta ke beating hk nashi zuciyar ke bugawa da karfi yana taya ruhinsa murna ganin abincin ruhinta, yaushe rabon ya daura idanunsa akanta ko jiya dayazo babu yadda bai so ganinta ba amman hkn yaki samuwa ahankali taga yana matsowa zuwa inda take yana busa mata numfashinsa yadda yake busa mata numfashinsa da iskar bakinsa ya sake jefa zuciyarta cikin wani yanayi na zallar shaukinsa wanda bata taba jin irinsa a sansar jikinta ba, tun kafin yagama karasowa gareta taja baya da sauri cike da matsanancin tsoro saurin kai hannunsa yayi ya janyota ya hadeta da kirjinsa ya rungumeta tsam yana sauke naunauyen ajiyar zuciya batare daya furta komai ba.
kokuwar kwatar kanta take daga jikinsa amman ina takasa kafin ta ankare taji ya hade bakinsu guri daya yanawa bakinta wani irin tsutsa me tsuma zuciya tare da kamkameta ajikinsa gam.
wani irin mahaukacin bugu kirjinta keyi alokacin, kasancewar wannan shine Karo na biyu da bakinsu ya hade cikin juna irin hk gbdy tarasa yanayin datake ciki na shaukinsa ne ko na tsabar tsoronsa ne kusan minti talatin ya dauka yana sarrafa harshensa cikin bakinta tare da rikita mata lissafi da salonsa, so yake itama ta fara dandanawa taji yadda yake jinta ajikinsa,sai daya tsotse bakinta son ranshi sannan ya sakar mata baki .
ya dauki idanunsa akanta ya bar dakin ya koma parlour ya kwanta yana tunani tare da dafe goshinsa da hannunsa daya. yana fita ta mike tsaye jikinta shaking amman duk da hk sai dariyarsa ta kamata aiko ta dinga masa dry mugunta tare da furta yaro ka kusan zuwa hannu ne yanzu muka fara buga game din sai ka raina kanka wlh kai tsaye bayi tashiga .

yana kwance ammi ta fito daga kitchen ta daura hannuta bisa sumar kanshi "abdul akawo maka breakfast ? ta fadi hkn ne ganin lokacin da shigo gidan, bai isa ace ya karya ba kasancewar tasan baya karya da wuri.
ahankali ya bude mayatattun idanunsa ya sauke akan fuskar amminsa yana kallonta kmr ya fito yagaya mata yadda son su'ad ke son zautar dashi, sai data sake maimaita tmbyrta sannan "ya bude bakinsa da kyar "zanci amman amman hado min da coffee....
yanakarasa fadar hk ya meida idanunsa ya rufe gam yana cigaba da tunanin abar kaunarsa.

azababben kamshi turarenta me tsaya arai yasoma kawo hancinsa farmaki wanda ya bude mayatattun idanunsa ahankali daidai inda yafi jiyo kanshi,aiko idanuwansa ya sauka akanta alokacin datake kokarin zama akan kujerar kusnshi me zaman mutun daya ko kallon inda yake kwance bata yi ba.
abinda ke bakanta masa ranshi kenan har yaji kmr zaiyi hauka, nuna ko in kula datake akansa, daga kitchen yajiyo sautin ammi tana kiran sunanta "mamana "na'am ammi su'ad ta amsa cikin siririyar muryarta wace ta sake bugar da zuciya AK dake kwance idanunsa akanta har lokacin ya kasa dauke idanunsa akanta yana kallonta ta mike tsaye cike da matsanancin sanyin jiki ta nufi kitchen tana kada ilahirin jikinta cikin wani irin salon tafiya wanda ita kanta batasan ta aikata hkn ba da .
sauri AK ya dauke idanunsa akan yan madaidaitan uku dinta daya tsurawa ido ya dafe joystic dinsa dayaji tana kokarin fallasa halin dayake ciki.

"gani ammi yauwa mamana ya jikin fatan kan naki ya bar ciwo? "su'ad tayi murmushi tare da cewa naji sauki sosai ammi "ok taimaka dan Allah ki hadawa mijinki coffee da hadin coslow ga Whit rice can acikin kula zanje part din dady na dawo yanxu "ok ammi zanyi yadda kikace "yauwa mamana allah yayi miki albarka "su'ad na murmushin jin dadi tace ameen.

"gsky hjy kina ji da diyar nan taki inji cewar hannatu dake kokarin wanke tukwanen da akayi amfanin dasu murmushi ammi tai kana tace "dole naji daita hannatu duk duniya byn allah banida kowa ahalin yanzu sai ya'yana kwaya biyu ,sai ita da Allah ya kaddara haduwarmu daita byn na cire tsamanin ganinta, kinga kuwa dole naji daita takarasa mgnr tana fitowa daga kitchen duk maganganunsu suna zuwa AK cikin kunensa inda ya runtse mayatattun idanunsa kawai, yau gashi kwance yana tunani yar zina ,"yau shine ya afka soyayyar yar gaba da fatiha, yau ace ya taba aikata zina arayuwarsa da bai san yadda abubuwa zasu kasance masa ,iya romacing kawai iskancinsa ya tsaya amman kalli yadda abubuwa suka juye masa bai taba tunanin zai tsinci kanshi cikin matsanacin kaunar yarinyar ba gashi dumu dumu cikin shaukin soyayyar yar gaba da fatiha .

cikin minti nan da basu wuce shabiyar ba tagama hada komai ta jera acikin karamin tire na unbreakable ta dauki tiren cike da sanyi jiki ta isa parlour zata kai dining table taji sautin muryarsa a kasalance " kawo min nan yayi mgnr batare da ya bude idanunsa ba.
ta juyo ahankali zuwa inda yake kwance ta ajiye ta sake komawa ciki kitchen ta dauko flasks da karamin cup ta fito daidai lokacin daya mike zaune yana kallonta kasa kasa normal shigarta, ta kullun ce ajikinta doguwar rigar me igiya acikin rigar wada a ke daure igiyar riga ta baya gaban rigar km stone ne tundaga samanta har kasa sai azababben kamshi turarenta oud touch dake fixgar mutun zuwa gareta koda kuwa baiyi niyya ba .
ta tsugunna agabansa tana tsiyaya masa coffe acikin karamin cup batare da ta kalli inda yake zaune tallabe da kuncinsa ya zabga tagumi yana kallonta yadda take yin komai a natse, boyayyeyar ajiyar zuciya ya sauke ahankali, aransa yace ina son yarinyar nan too much......tana gama tsiyaya masa ta mike zata bar gurin taji sautin muryarsa "ke wazai zuba min abinci?

"ka zuba da kanka idan ka tashi ci, idan km baka tashi ci ba ka barshi har lokacin daka tashi wannan wahalar ma danayi darajar ammi kaci , dazaka wani kira mutun cike da gadara kmr kai ka haifeshi.. ya zaro ido waje yana kallonta cike da wani sabon mamaki yanzu a hk zai furta ma
kalmar so gareta aiko da ya tsumduma kanshi cikin tashin hankali tana gama mgnrta ta juya ta bar parlour'n tana kada masa madaidaitan kugunta da yanzu yasoma balance "ke ..ke.!! dawo nan karki kuskura kibar gurin nan tayi masa banza tacigaba da tafiyarta batare da ta juyo ba .
ya mike tsaye da sauri jikinsa har tsuma yake ya biyo bayanta ta kara sauri shima ya kara daga zara zaran yatsun kafafunsa ,ganin yana daf da cimanta yasa ta shege dakinta da wani mahaukacin sauri ta danna key yakaraso ransa a matukar bace yana buga kofar da karfi.

"kizo ki bude kofar tunda bata gidan ubanki ce "baza'a bude ba kayi duk abinda zakayi, zance gidan uba km sai kaje kasamu wace ta matsa dole sai na zauna tare daita, aikin baza kawai mutun da anyi mgn sai zagin uban mutane to ba da ubana kake ba.
,wayyo Allah jiyayi kmr ya hadiyi zuciya ya mutu da jin maganganunta garesa ya daura goshinsa da jikin kofar dakin kinsa Allah yau sai dai ki tabbata acikin dakin karki fito ,amman matsawar ina cikin gidan sai ki gayamin ni sa'anki ne da zan dinga mgn kina mayar min .

"ta kwashe masa da dry tare da cewa kana zaune kuwa zan fito dan babu abinda zakayi...... duk mgnr dayayi sai ta meida masa da martani, ta cikin dakin.

ransa a matukar fusace ya baro jikin kofar ya dawo parlour 'n ya tsaya dafe da gashinsa kwata kwata ya kasa samun natsuwar cin abinci har ammi ta dawo daga part din dady yana zaune ya zabga uban tagumi"ya ka tasa abinci gaba batare da bude ba "anya kuwa lfy kake abdul tun da kashigo gidan naga ala'mun kana cikin damuwa.
sautin muryarta yasa ya dago yana kallonta fuskar a hade tmkr hadari kwata kwata babu annuri farinciki a tattare da shi sannan muryarsa cike da sabon rudani" yace babu komai ammi amman wallahi azim ki gayawa wannan yarinyar tashiga hankalinta dani inda ba hk ba wata rana zan dargatad'a miki ita. "karka soma abdul kar naji kar nagani,me yayi zafi ?

"me ma tayi maka daga fitata yazu? babu kawai yace ataikace tare da mikewa tsaye yasoma kokarin barin parlour ammi ta bude plete din abinci taga bai ci ba ta dago idanunta tun bai kai ga fita ba " bazaka ci abinci bane?


"uhm yayi mgnr muryarsa a dakile to a sauka lfiya abincin ma zai kara mana aiki ta sake tura masa wani haushi aiko ya shaki haushi zuciyarsa sai tafarfasa take ya isa inda yayi parking din motarsa yashiga ya tadayar aguje ya bar gidan.

yana isa gida kai tsaye dakinsa ya shige ya kulle kansa, shi kadai yasan yadda yake jin zuciyarsa wuni ranar bai sake lekowa ko parlour kasa ba ,yana kwance adakinsa sallah kawai ke tadashi ,Zeey data lura kmr yana cikin damuwa, hankalinta yayi bala'i tashi ta kasa zaune ta kasa tsaye zuwanta biyar dakinsa amman har wannan lokacin kofar dakinsa a kulle yake ,hkn yasa ta hakura ta koma tare da shiga kitchen domin daura musu abinci dare ,duk da ko na safe dana rana bai ci ba sai zubarwa tayi dan babu wanda zata bawa.

ranar ma kmr daren jiya takasance masa tunanin abubuwa suka hanashi runtsawa , duk inda ya motsa tunanita ne ,kwata kwata ya kasa runtsawa har gara jiya ma ya samu bacci ya dan daukeshi akan yau , yadda yaga dare hk yaga rana koda gari ya waye gbdy ya canza yayi wani zuru zuru dashi yayi ramar dole ,wanda kallo daya zaka masa kasan yana cikin damuwa, koda yaje office ma kasa aiwatar da komai yayi ga tarin file file's nan gabansa amman ya gagara tabasu .

********
daga office kai tsaye gidansu ya wuce kmr yadda yasaba, domin xuciyarsa na kwadayin son ganinta ko zai samu natsuwar zuciya, amman abun takaicin koda ya isa gidan ko me kama daita bai gani ba balle ita, duk da yasan tana ciki gidan sbd shi taki fitowa ,dan hk ya wuce gida ransa a matukar bace bugun zuciyarsa na kara tsananta.

yana zuwa gidan ya zube a parlour 'n kasa inda zeey take zaune tana shan kayan fruit tana ganinsa takaraso garesa cikin sauri dan ta lura da yanayin yadda yashigo gidan cike da matsanancin damuwa ta iso kusa dashi "my life sannu da zuwa ya office kmr kagaji dayawa ko? ya dago da mayatattun idanunsa ya dubeta"me kika gani?
"baka saba zama parlour'n kasa ba ,na lura da hkn ne tun lokacin da aka kawoni kai tsaye dakinka kake wucewa ,ta mike tsaye ta nufi dakinsa da briefcase dinsa a hannuta sannan ya mike yabi bayanta yashigo dakin daidai lokacin data shiga bathroom dan hada masa ruwan wanka ta fito ta same shi zaune a gefen gado yana kwance agogon hannusa takaraso da sauri ta tsuguna gabansa tare da soma cire masa takalmansa.

"yau duk sai naganka wani iri kmr kana tattare da damuwa ko duk gajiiyar ce?

bai tanka mata ba asalima ko kallon inda take bai yi ba yasoma balle mabalin rigarsa.

"ko baka jin dadin jikinka ne? yaja dagon tsaki ransa a matukar bace..

"dan girma Allah ki barni karki dameni da tmbayoyi kmr wata majistret.. ...

gabanta ya bada wani rassssss yashiga dukan tara tara ta dago ahankali ta dubeshi domin tabbatar da reaction dinsa fuskarsa a matukar daure kmr wanda aka aikowa da sakon mutuwa jikinta yayi sanyi sosai hankalita ya tashi har tagama balle masa mabaling rigarsa ya mike tsaye ko kallon inda take bai yi ba ya nufi bathroom ta mike ta dauke takalmansa ta kai su cikin shoerak ta ajiye takoma dakinta zuciyarta cike da tunani iri iri anya kuwa aikinta ajikinsa bai soma samun matsalaba kuwa ? tayi kanta tmby tana kallon jikinta ko akwai matsala daga agurinta ne byn tunani datayi yanzu nan ma komai Norma tagani jikinta tsab babu wata makusa da zai saka taga yanayinsa hk ta sake feshe jikinta da turaruka masu masefaffun kamshi ta dawo dakinsa ta ciro masa kanana kaya wanda tasan yafi bukata inda ya dawo daga aiki .
yana fitowa ta nufi gurinsa da sauri dan taimaka masa, bai so hkn ba amman ya kyaleta har tagama shafa masa lotion da turare madadin taga ya dauki kayan data ciro masa sai taga ya nufi wordrobe dinsa ya dauko wasu daban daga nan jikinta ya sake yin sanyi tai tsaye tana kallonsa tabbas akwai gagarumar matsala me girma dake shirin faruwa daita tana tsaye ya fito batare dayace mata komai ba ko kallon inda take, koda bai taba kusantarta ba yana bata kulawa sosai baya barin cikin damuwa adan zamansu tabi bynsa tana kallonsa kirjinta na wani irin bugu har yakai bakin kofar fita daga parlour muryarta na rawa "tace my life abinci fa "sai na dawo...... tunda ya bar gidan ta kasa zaune takasa tsaye har sai data kai ga kiran kawarta bj take sanar mata da komai tare da cewa kozata taimaka taje mata gurin na kan dutse "bazan iya zuwa wannan guri me hatsari da bin kaida ba, ke dai ki daure ki fito kije da kanki hb bj karki min hk kinsa komai fa har yanzu AK bai kusanceni ba da zarar naje da kaina dole boka na dutse yace sai anyi sex.

oh shine ni zaki turani sbd bansa ciwon kaina ba ya gurji banza wlh ban zuwa koina sai dai idan wani gurin ne daban ba gurin wannan dan iskan bokan ba,wanda ko dan rakiya baya dagawa kafa sai yaci "pls now bolaji......

"ke wlh ban xuwa tayi mgnr tana katse kiran.

gidan ammi ya sake komawa ,dole yau ya ganta idan ba hk babu zaman lafiya yana tunkaro kofar shiga part din ammi yasoma jiyo kamshin daddaden kamshin turarenta me tsayawa arai da sauri yaja baya kadan ya boye daga byn kofar parlour ammi tana gama karasowa gurin itama tasoma jiyo kamshin turarensa cak ta tsaya tare da yin shr tana shan jini jikinta tana kallon ilahirin gurin gabanta na dukan uku uku kmr ta koma sai km fasa tacigaba da tafiya yana kallonta ta inda yake ta isa har inda securities din bakin get suke zaune ta mikawa daya daga cikinsu kudi shi dai bai san abinda tace musu ba amman gbdy zuciyarsa ta hautsine bakinciki ne me tattare da matsanancin kishi ya caki zuciyarsa har takaraso zara gota shi ya hanzarta fitowa daga maboyarsa sai ganin mutun tayi agabanta ya mugun tsareta da ido yana kallonta ransa a matukar bace sai wani huci yake kmr mayunwacin zaki tayi saurin jan da baya zata gudu ya cafko hannunta cikin nasa jikinta na rawa ta bude bakinta zata kurma ihu sbd matsananci tsoron dataji, ya toshe mata baki da hannunsa daya yashiga janta zuwa byn part dinsa na gidan tana tirjewa ganin hk yasa yasaka hannunwansa duka ya dauketa ya rungumeta ajikinsa ya manne bakinsa danata waje daya ta yadda babu me iya jiyo sautinta .

suna isa ya direta bisa kafafunta ya hadeta da kirjinsa har yana jin tudun brest dinta yana cuking kirjinsa ya lumshe idanunsa yana busa mata hucin numfashinsa muryasa a kasalance "yace ni kike zagi jiya su'ad? har yanzu ban wuce zagi ba agurinki wai ina soyayyar da kike ikirari kina min?

"ok daman soyayyar iya baki ce bata gsky ba?

tayi shr taki yin mgn.

"sannan me ya kaiki gurin masu gadi?
nan ma shr tayi masa kmr wace bata mgn.

"bana bukatar ganin kin sake zuwa inda suke duk abinda kike bukata ga eiman ki aiketa zata .mgnr duniya yayi mata amma furta taki cewa wani abu dan hk ya tsura mata idanunsa kawai yana kallonta tabbas tana da matukar kyau na daukar hankali da fixgar mutun zuwa gareta koda kuwa mutun baiyi niyya ba tsawon lokaci ya dauka yana kallonta yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa akanta.
ita din ma ayau wani irin kallo take masa wanda ke tabbatar mata akwai wani abu da yayi masa shamaki cikin farincikisa gbdy yanayin fuskarsa da ilahirin jikinsa sun gama nuna mata rauninsa gabanta yayi mugun faduwa sakamskon tunani da zuciyarta ta jefeta dashi yayinda gbdy zuciyoyinsu suka shiga bugawa atare most especial AK daya fita shiga damuwa a yanzu dayake tsaye agabanta kiyayyarsa karara yake hangowa cikin idanunta "muryarta can kasa kasa kmr zatayi kuka tace "zan wuce ina da abin yi, "meye shi abinda zakiyi wanda yafi mijinki mahimmanci?

"miji fa kace?
"yes of course miji kuwa tsayaye... "gsky ni banga wani tsayayen miji ba anan dan hk kabarni hanya na wuce dan ni ban daukeka amatsayin miji ba "koda kuwa kana matsayin mijina ne na ajiyeka na wani lokaci sbd ahalin yanzu bana bukata yin rayuwa tare da kai.......

wayyohhly Allah wani abu yaji ya tsaya masa akahon zuciya wanda yasa shi ya matsawa baya kadan yana dubanta cike da sanyi jiki kafin daga baya ya runtse mayatattun idanunsa gam gbdy canzarwata yana daure masa kai kar dai abinda yake zargi a game daita ne yake shirin faruwa dashi .....?
aiko idan hkn yakasance akwai matsanancin damuwa domin kuwa zai addabi rayuwa kowa dake cikin koda ya bude idanunsa yaga wayam babu ita babu alamunta kafafunsa yashiga dagawa da kyar bai ko kalli part din ammi ba ya nufi kofar gidan kmr wani zautacce sbd a can motarsa .

wannan haduwar tasu yasa gbdy su'ad ta kaurace masa sbd tasan a yadda take matsanancin masefar kaunar shi, yawon haduwarsu zai iya rusa mata budget

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment