Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya har ya gama budesu gbdy yayi gaba abinsa yayinda AK dake rike da hannuta har wannan lokacin yayi kusa motocin sosai yashiga nunnunama "ki zabi duk wace ta miki acikin motacin nan idan ma duka kike so gasu nan yayi mgnr yana duban fuskarta dan yaga reaction dinta .

ahankali take bin motocin da kallo tana karance sunansu 1 byn 1 bugati, farrari spider ,Toyota Camry ,benz sannan ahankali ta meida idanunta kansa ta tsura masa fararen idanunta da suke a shanye tana kallonsa "ko basu miki bane a canzo miki?

ta zame hannuta cikin nasa ta juya tasoma tafiya ya tsaya tare da bin bayanta da kallo har ta kusan shigewa part din ammi yakira complete name dinta su'adullahi....... ta tsaya cak cike da matsanancin faduwar gaba, har ya karaso gareta bata juya ba sannan ta kasa cigaba da tafiya "meyasa kika barni tsaye kinsa kuwa yadda naji lokacin da kika juya plz don't.... "dakata abdul karka bata bakinka gurin bani hakuri akan na amshi kyautar ka dan bazan amsa ba..

"ina cikin gidan nan ka saiwa matarka da kake ikirarin kana so motar banda ni asalima babu yadda ammi batayi da kai ba kasemin tawa amman kaki "shine yanzu zaka wani kwaso jiki kace kabani ,"to banaso kaje ka hada da wance da kabata na bar mata ,ni da zakaji shawarata ma da ka dawo da matarka ku kasarar rayuwarku tare, dan ni ba zama zanyi da kai ba... tana gama fadar hk ta juya ta barshi tsaye cike da matsanancin mamakita ..

"wace irin zuciya gareta dabata da tausayi ?

take wani bangare na zuciyarsa ya bashi da " kai ka manta wulakaci da cin kashin dakayi mata akan kawai tace tana sonka? ai kadan kagani ma, "kayi hakuri kacigaba da lallabata kawai ko ammi tasaka baki ta tare agidanka shine kawai kwanciya hankalinka .
da wannan shawarar ya nufi dakinsa ya shirya zuwa office...

misalin karfe takwas na daren rana cike da sallama ya isa parlon dady .
dady dake zaune yana kallon tashar CNN yana dan shan coffee ya kar'ba masa sallamar, ahankali AK yakarasa shigowa ya durkusa har kasa "ya gida dady?

cikin fara'a dady ya amsa masa yana fadada murmushinsa tare da tmbyrsa yanayin aikinsa AK ya amsa yana shafa sumar kansa sannan yasamu guri ya zauna yana fuskantar dady.

falon ya dauki shr can dady ya dago ya dubeshi yana nazarinsa na tsawon minti goma sannan yace "ya'akayi ne son akwai mgn ne?

ak yayi shr tare da sinne kai alamar mara gsky yana sosa keyarsa"ko akwai damuwa ne ?dady ya sake tbmyrsa,ak ya sake shafa keyarsa zuwa gaban goshinsa "eh wallahi dady akwai damuwar nan ....
dady bai jisa ba kasancewar a ciki yayi mgnr ..

dady yai murmushin saboda yasan kwanan zance nan ya gyara zamansa sai dai ya meida hankalinsa kan kallon TV .

shr ya dan ratsa parlour can dady ya dago ahankali ya duvesa sosai "yace son ina fatar dai lafiya ko akwai abinda kake so ne?

ya sake jefa masa tmbyr AK na shafa keyarsa ya dago cikin yanayi na d'an jin kunya ya fara mgn" am dady dama.. daman.. sai km ya fara in ina.. murmushr dady yayi sannan yace "relaxe my son kwantar da hankalinka kayi min mgn ina sauraronka da kyar yasamu nutsuwar fara mgn "daman dady nazone nabada hakuri akan abinda ya faru baya wallahi nayi nadamar abinda na aikata, "dady dan Allah kai hkr km kabawa su'ad da ammi hkr sbd sunyi fushi dani sosai yanzu hk ina bukatar matata ta kasance tare dani amman ammi ta hana kwata kwata ma bata son yarinyar ta rabi inda nake ,ni dai idan hali dady kasa baki abani matata kawai.. yakarasa mgnr yana lumshe mayattun idanunsa tare da cizan lip's dinsa na kasa " amman kace baka sonta ?
da sauri yace "wannan zance da ne ni wallahi yanzu dady ina son matata dan Allah kabawa ammi hkr plz yai mgnr cikin yanayin tausayi..

hmmmmmm!!! dady ya sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da numfashiwa sannan ya fara mgn "hakika abdul ka aikata babban laifi wanda ni kaina sheida ne amman babu komai komai ya wuce ka daina kuka gobe Inshaallahu za'a dawo maka da matarka "nagode dady amman kakira ammi yanzu kayi mata mgn agabana muji me zatace.

dady yai murmushi "abdulkabir kenan kana da ci zuci yadda fushinka yake hk nadamarka take "ni dady kayi hakuri kawai ka taimaka kada nashiga wani hali.
babu bata lokaci dady ya dokawa ammi kira yace tazo parlon'sa yanzu.

cikin minti 5 sai gata tashigo tana ganin AK tasha jini jikinta tasamu guri ta zauna kusa da dady ."barka da yammaci dady "barkanmu
*ummul bashar* ammi tayi murmushi sbd sanin mahimmanci sunan , duk lokacin dataji dady yakirata da sunan hkn yana nufin rarrashi tare da girmamata tare da son yin wani mgn me mahimmanci .

ahankali dady yakira sunanta a tsanake *ummul bashar* yanzu d'anmu yazo min da wata mgn me mahimmanci ga rayuwarsa sai dai ya dauki laifinsa har ya bada hakuri dan hk ina rokan masa ayi masa hakuri.

"hkr km akan me, me yayi dayake bada hakuri? ni dai har ga Allah bai min komai ba.

"akan lamarinsa da matarsa yana bukatar matarsa ta koma gidansa.. "wani gidan nasa kenan?

dady ya kalli AK da yayi fuskar tausayin "kana sauraron amminka wani gidan zaka kaita ?

"oh my God kalli abinda dady yake ,shi daya kamata yabada commond kawai amman yana son biyewa ammi yayi mgnr cikin ranshi yayinda azahirance yace "gidana dake green Hill estate ..

"baka da kai "kana
ta fuskanci AK sosai tana sake tmbyrsa amman yaki cewa komai "nace baka da kai kasan Allah ni ban hanaka daukar matarka xuwa koina ba amman banda wannan gidan.

"idan ka manta Bari na tuna maka abinda kace min lokacin dana maka zance inda zata zauna "kace gidanka gidan mace daya ne km ka ginashi sbd zeey babu inda zatasamu matsuguni acikinsa ko ba hk mukayi da kai ba?

ak yai narainarai da idanu yana kallon ammi kmr yayi kuka "ammi nafa bada hkr nace kuyi hkr dan girman allah "naji muyi hkr amman wallahi ba'a wannan gidan ba sai dai ka gina mata nata da sunanta, matsawar kana bukatar matarka kmr yadda kace km ni baraka bazan takura mata ba ruwanka ka shawo kan matarka ta amince ruwanka ka tsaya girman kai..

"to kaji abinda uwarka 'tace shiyasa a kullun nake nusar da kai illar saurin yanke hukunci da saurin daukar zafi akan abu ,yanzu wa gari ya waya?
yanzu ko akan mgnrka da zainab wace mgn ce ban maka ba ,akan ka dawo daita amman kakijin mgnta, kabi zabin amminka ko kucigaba da zama anan kawai "ran AK yayi matukar baci da jin abinda dady yace dan hk tsam ya mike tsaye batare da ya sake cewa komai ba ya nufi hanyar fita .

byn fitarsa ammi ta kwashe da dry hk ma dady dry sukai ta masa sannan sukaciga da zantawa atsakaninsu dady na sake bata hkr ta sausautawa lamarinsa .

shi kuwa AK yana fita part din ammi ya shige kai tsaye yashige dakinta inda ya iske su'ad kwance ta runtse idanunta ya lallaba yakarasa gareta ya kai hanunsa jikinta ta zabura zata mike tare da saka ihu yayi saurin hade bakinsu guri daya yashiga tsotsa ya tarairayota jikinsa ya rungumeta ya sauko daita daga kan gadon ya fito daita rungume akirjinsa a parlou ya iske eiman ta fito hannuta rike da waya ko kallon inda take bai yi ba ya nufi hanyar fita.

kai tsaye part dinsu ya nufa daita yana karasawa ya sauketa ahankali bisa kafafunta kmr wata kwai yayinda idanunta suka cicciko da hawaye muryarta ahankali ta fito meyasa kika min hk ne?
nifa bana son hk..

"dan Allah malama kin min shr karki kara min damuwa akan wanda nake ciki "to meyasa ka dauko ni ina zaman zamana?

ya zauna tare da janyota ta zuba jikinsa ya kai bakinsa daidai saitin kunneta kirjinsa na wani irin mahaukacin bugu da karfi "na kawoki ne domin na sake baki hakuri ki dawo gidana mucigaba da rayuwarmu nasan kina sona nima km ina sonki fiyye da yadda nake son rayuwata '"ni dai ki gaya min abinda zan miki,wanda zai sa ki dawo da zuciyarki gareni yayi mgnr yana shin shina wuyanta tare da goga mata gashin fuskarsa akirjinta take taji wani irin yarrrr ajikinta zuciyarta tashiga harbawa da sauri sauri jin ya dara hannunsa kan nipple dinta yana murza su ahankali yana fitar da numfashi me tattare da shaukinta yasa gabanta yashiga dukan uku uku daukar yayi cak sai tsakayar gadonsu ya fada kanta, kissing dinta kawai yake sosai tun daga wunyata har zuwa kan nonuwanta yana karasa cire yar rigar bacci dake sanye da jikinta ,bakinsa ya kai yana lasa kan nonuwanta ahankali yake saukowa yana kising din sansar jikinta bai tsaya akoina ba sai kasan mararta yashiga goga mata gashin fuskarsa ajikinta" wayyohlly nifa banason abinda kake min plz.

"sorry hrt beat kawai ki gaya min me zan miki ki huce mucigaba da rayuwarmu kmr sauran ma'aurata ta yunkura ta mike zaune tana gyara hannu rigar baccinta data zamo wanda ya bayyana halitar kirjinta gbdy tsura masa ido tai tana kallonsa a birkice yake ta dan yatsina fuskarta sannan tace " ka dameni danagaya mk abinda nake so kmr idan na fada yi zakayi.

ya rungumota jikinsa yana kaiwa bakin kiss"me zai hana zanyi kawai ki fada yakarasa mgbrmgnr yana shafo kirjinta.

"ok yanzu ka sauka ka durkusa agabana ka zubda hawaye ka rokeni, ni km na maka alkwarina zan dawo gareka koda kuwa bana sonka.

tsam taji ya rabata da jiikinsa yana jifanta da wani irin kallo me tattare da raunin hankali sannan yai murmushinsa me bayyana ainin kyawun fuskarsa "yace ki canza wani salon banda wannan , dan ba lusarin nmj bane .

"kawai kina matsayin matata wace kike karkashin ikona na kama tsugunawa agabanki km wai har da kuka ..kodayake kema kinsa abdulkabir bazai taba aikata hkn ba har duniya ta nade .

",ke bari ma nagaya miki ba'a haifi uwar matar da zan durkusa gabanta da sunan ban hakuri ba matsawar ina cikin hankalina .

tasoma kokarin dorowa daga gadon "ke koma ki kwanta" baza'a kwanta ba, km wlh karka sake damun rayuwata takarasa mgnr tana tafiya ya fixgota zuwa kirjinsa ya matseta gam.

"ki shiga hankalinki dani banida dadi fa kin fi kowa sani halina, wallahi ina kyaleki ne kawai sbd abubuwan dana miki abaya, if not da yanzu nagama dake cikin sauki yakarasa mgnr tare da cillata kan bed yana nunata da yatsan hannusa ki kwanta kafin nayi kaca kaca da namanki ..ai tin kafin yakarasa mgnr ta nemi guri ta kwanta sbd ganin yadda idanuwansa suka birkice gbdy a yadda take kallonsa tasan zai iya mata komai...

"ok da kin daukeni gara ko?wato ga bawa nayi ban hkr da bakina da jikina duk bai miki ba sai na durkusa miki kmr wata uwata ..

yana maga mgn yshige bathroom yana gunguni yana jadda mata yana sonta amman bata isa ya durkusa mata ba sai dai kar soshi.

tana jinsa ya fito tsirara haihuwar uwarsa yana kokarin kai hannusa jikin kofar bayi ya dauki towel tai saurin runtse idanunta tana kamkame jikinta ya shafe jikinsa tsab da body lotion tare da bin ilahirin jikinsa da turare me dadin kamshi ya dawo kan gadon ya janyo system dinsa yashiga aiki tura sakoni da duba sako .

kusan raba dare ak yayi yana faman aiki kan system kafin barci yafara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye, bynta ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya, rungumeta yayi sosai tare da zagaye hannunwansa duka bisa cikinta ya matse gam suka cigaba da bacci.

koda safe ranta a dakile ta tashi taki ko kallon inda yake shi km yana son su hada ido tunda yasan laifinsa amman taki yarda, tasoma kokarin barin dakin amman ya hade rai.

"karki sake naga kafafunki ko bakin kofar can sun kai balle ki kai ga fita, yashige wanka cikin minti talatin ya fito daure da towel ya isa gareta ya rungumota ta baya ajiyar zuciya ta sauke sannan ta sake hade rai.

murmushin mugunta AK yayi "haba wife haba muradin raina hb bugun zuciyar abdulkabir ki sausautawa mijinki" kana goga min ruwan wanka fa..

"naso ma ace kice kika min wanka wallahi ,kwace kanta tai bai ankara ba ta juyo fuskatar babu annuri" wannan km sai dai kaje wacen tsohuwar matar taka ta maka ba dai ni ba ta fada hk kai tsaye tana kokarin wucewa ta gefensa hannu kawai yasa ya turata ta fada saman gadon tana kokarin tasowa yabita ya danneta yana mammatsa mata jiki, kallon junansu suke cike da matsanancin shaukin juna ya kai hannunsa ya balle mata baki "karki sake kuskuren gaya min wannan mgnr ya fada yana matseta ajikinsa har sai da tai kara mara sauti tare da marairaice fuska da murya "ni ka dagani wlh kamin nauyi ta fada tana kallon cikin kwayar idanunsa "ni ne na miki nauyi ?

sau nawa kike dauke nauyin nawa batare wata matsala ba ?yayi mgnr yana kokarin zare mata yar rigar dake jikinta bata fuska tayi sosai kana tace "wannan ai bana cikin hankalina hannunsa ya kai yana shafa labbanta kafin ya meida bakinsa gurin ya fara kissing dinta, in romatic way tun tana turjewa har dai ta hkr ta barshi yasha budurinsa batare da yai sex daita ba, sai dai shi yai realize.

byn yagama samun natsuwa kamkameta yai ajikinsa tare suka shiga wanka yana gama wanka tsarki yace itama sai tayi tai narainarai da ido "to ni me nayi da zanyi wani wanka tsarki ?


ya matso kusa daita "kawai malama kiyi wanka kawai sbd kema kin jin dadi.
tasoma bubbuga kafafunta a kasa" Allah ni banji komai ba "ban yarda ba wlh zo na saka hanuna naji idan baki ji dadi ba ,aiko ta rushe masa da kuka.


"ok shikenan kiyi wankanki kawai naji bakiji dadi ba yana tsaye ta juya masa baya tai wanka suka fito tare yace sai ta shiryashi,taso masa mutsu ya hade ra" dan Allah malama ki shiryani na makara yadda yayi mata mgn a tsawace yasa tasoma shiryasa a gurguje ya dauki waya yakira eiman tana dauka yace sis ki kawa breakfast part dina.

ya katse kiran tare da ajiye wayar yana dubanta ransa a hade cikin minti goma sai ga eiman yaje ya bude kofar ya bata hanya ta shigo ta nufi dining table ta ajiye tirin abinci tana waige waige inda zataga su'ad

muryarsa a harzuke yace "tsayuwa uwar me kike oya zoki wuce simi simi ta wuce ya koma dakin ya janyo hannuta zuwa dinig ki zauna kiyi breakfast ni zan wuce office, take ta zaro idanu waje tana kallonsa "o me ?

"abinda kunenki yajiye miki shi nace km dan girman kiyi wani ganganci zaki ga aikin ganganci ya sa kai ya fice ya kulleta ta bya.

yana fita ta rusa ihu yana jinta yayi mata banza ya wuce abinsa.

wuni ranar su'ad bataci komai ba tana kwance sallar ne kawai ke tayar daita ,yakira wayarta yafi sau goma bata dauka ba ammi takirata ta dauka tana kuka, ammi tai shr tana sauraron kukanta dake taba mata zuciya gbdy zuciyarta ta hautsine da kyar tasamu ta rarrashita tace tabar kuka zata dauki mataki.


ak kuwa bashi ya dawo gidan ba sai guraren karfe hudu yana shigowa harabar gidan kai tsaye part dinsa ya nufa hannusa rike da briefcase dinsa ya bude kofar falon yashigo yana kiran sunanta "hrt beat hrt beat!! tana jinsa tai masa banza sai ma gyara kwanciyarta datai tana runtse idanunta ya ajiye briefcase din dake rike a hannunsa ya hawo gadon ya birkitotata tare da daura hannusa akan sumar kanta yana shafawa ahankali ahankali yana kallon kyakkyawar fuskarta kmrsu daya da mahaifinta sam basu da wani bambanci sai guri daya ita macece shi nmj banci hk basu da maraba. bakinsa ya kai kan lip's dinta yana tsotsa ahankali sai da tsotsa son ranshi sannan yasoma mgn cikin sanyi murya "ki bude idonki nasan ba bacci kike ba.

tayi shiru taki bude idanunta ya kai yatsan hannusa saman kirjinta yana mata tafiyar tsutsa har kan shashin nipple dinta ta dan motsa kadan amman taki bude ido "ok bazaki bude ba yayi mata mgnr cikin kunne taji wani irin yarrrr ajikinta zuciyarta tashiga harbawa amman still taki budewa yasoma cire kayan jikinsa yana fillinging dasu ya zare rigar baccin daya barta dasu zai zame pent dinta ta zabura tana furta wayyohhly Allah ya kwashe dariya yana nunata matsoraciya kawai tasa hannuwanta duka ta rufe idanunta sbd ganin bashi da maraba da tsirara dan har yan ball din kasan jijiyarsa tana hangowa dan boxes din daya saka dan karami ne ya janyota zuwa jikinsa "ki daina jin kunyata sbd mijinki bashi da kunya kema banyi expecting hk daga gareki ba amman karki damu da sannu zan cire wannan kunyar yakarasa mgnr yana shafa tuming dinta yaji ya sake yin shafalau ya kai dubansa gareta "kin kuwa ci abinci?
ta yatsina fuska "subuhanallah wayyohhly Allah da ala'mun bakici ba ya kwantar daita ya mike zuwa dining yadda aka ajiye abinci hk ya tadda da sauri ya dawo dakin tana huci "zaki kashe kanki ne ko me?

"wallahi idan kika bari wani abu yasameki zaki hadu da bacin raina ya dauki doguwar jallabiyarsa ya fita part din ammi ya nufa bai ko kalli inda take ba daga ita har eiman da sukayi jugun jigun yashiga kitchen da kansa ya dibo abinci ya fito har ya kai bakin kofa "ammi tace kai ina yarinyata?

"ya hade rai sosai sannan yace tana dakinta....

a matukar hasale ammi tace bangane tana dakinta ba" kaga bafa nason rainin hankali maza ka dawo min daita yanzu tun ban bata maka rai ba.

"hb ammi yarinyar nan fa tana son zama tare da mijinta nima km ina bukatar matata"lallai abdul karika ni dai kaje kazo min daita. "ok kawai yace ataikace yayinda aransa yace ba sai kin ganta ba.

yana isa ya tasata gaba dole ta ci abincin sosai ta sha ruwa ,take gumi yasoma karyo mata ya kara musu karfin AC dakin kusan minti goma tai zaune sannan ya janyota jikinsa ya kwantar daita saman ruwan cikinsa ya hade bakinsu guri daya yashiga tsotsa yana shafa sumar kanta zuwa bayanta har bacci ya daukesu ahaka.

shr shr ammi na jiran AK ya kawo mata su'ad shr takira wayarsa shr tacika tai fammmm sai hakuri eiman ke bata.

basu suka farka ba sai gurin bakwai da wasu yan mintuna shine yasoma tashi ya mike tare da aita ajikinsa ya nufi bayi daita ya tsundumata cikin bahon wanka firgigib ta farka afirgice tana zare idannu kmr zatayi kuka ruwa yashiga diba yana watsa mata tare sukayi wanka wanda shine ke mata wanka yanayi yana romacing dinta.

byn sun fito suka gabatar da sallah tare ,suna idarwa yakira layin daya daga cikin securities man zuwa *lounge thirty8 dake bode Thomas surulere*
yi musu take care.

tsakanin minti talatin ya dawo yana nocking kofar AK ya mike daga jikin su'ad yaje ya bude kofar ya amshi farar laidar dake hannun security man tare da mika masa 5k security ya amsa juya yana murna, shi yasa yake matukar son aken ogan nasa akwai nasibi .

gabanta ya kawo ladar ya bude jollof din shinkafa da fridrice da dankwaliyar kaza wace tasha gashi da kayan kamshi sai madarar hollondia me sanyi ya zaro spoon dke nade cikin tisssu ya mika mata taki amsa sai wani narkar masa da fararen idanunta take wadan da ke hargitse masa lissafi ya shafar sumar kanshi yana kallonta" bazaki ci ba ?

ta daga masa kai ala'mun eh "ko abinci bai miki bane?

"ni na koshi ne kawai"

"ok" ya tattara abinci ya ture gefe ya dauketa cak zuwa gado ya kwantar shi km yajanyo riga da gajeren wando 3 quarter yasa" yace mata yana zuwa kulleta ta baya . companies dinsa ya nufa a addas mall bai wani dade ba ya dawo sai dai kafin ya dawo har tai bacci murmushin yai cikin jin dadi ya kai hannunsa ya shafa keyarsa zuwa sumar kanshi sannan yakarasa zuwa inda take kwance ganin yadda ta nannade kanta da bargo yasa ya girgiza kai bakin gado yakarasa ya dan rankwafo ya tsura mata ido ahankali yana shakar cent din jikinta wani irin shaukinta ke fixgarsa ya kai hannunsa ya shafa fuskarta, matsota yayi sosai ya sunbaci goshinta dake kwance da gashi zuwa labbanta dagota yayi tare da kara karfin gudun AC sbd ganin tana gumi sannan yashiga kiciniyar rabata da bargon data nannade kanta da kyar yasamu ya zare tare da rabata da komai na jikinta shima ya cire kayan jikinsa ya manneta da jikinsa yana shafata cikin bacci taji ana sarafa halitar kirjinta tai zumbur zata miki "shiiiiii tare da daura yatsansa kan bakinta .

"wayace kiyi bacci tun ban dawo ba ta ki cewa dashi komai ,ta birkita zata juya masa baya yai saurin birkitota "wallahi baki isa ba ai ba'a juya min baya sai dai gaba kokuwa suka soma yi dashi ahankali yake kai mata dukan wasa tana kaucewa har ta soma ramawa aiko ya shamceta ya zuba mata me zafi ,aiko ta bare masa baki zatayi kuka sbd taji zafi "sorry sorry hrt beat tare da janyota jikinsa yashiga ruda mata jiki yana romacing dinta yana taba duk inda hannunsa yacikaro dashi ajikinta yadda skin din jikinsa ke manne danata ya hadasawa jikinta zallar kaunarsa da sha'awarsa shi kuwa sai faman yamutsata kawai yake yana sarrafa harshensa cikin bakinta tare da shafo albarkatun kirjinta, ranar cikin bargo daya suka kwana yana romacing dinta.

waahegari ma tsab tare sukayi wanka tana narke masa itace tashirya kmr jiya lokacin da zai fita kmr zatai kuka .

yana fita bedroom ya bude kofar parlour turis sakamakon cin karo da ammi abakin kofar dakinsa dayayi a matukar fusace tace "kabani hanya mara kunya kai allah ya shiryeka..

"ameen yace yana murmushi yana shafa sumar kansa bai tsaya batawa kansa lokaci, ya wuce kawai yana dryr ammi ,bai san me take nufi dashi ba.

su'ad nagani ammi ta kundindine kanta ta kasa dagowa sbd wani irin kunyarta daya rufeta "taso mamana muje kinji da kyar su'ad ta iya mikewa daga ita sai rigar bacci wace bata boye komai na jikinta ba.
ganin hk yasa ammi kiran eiman takawo mata hijab.

tunda ammi ta dauko su'ad daga bangaren ak bata sake yarda AK yaga fuskarta ba wanda wannan matakin ya fi damun Su'ad matuka dan wani irin maseefaffen kewar mijinta take jin yana dawainiya daita ,tun daga tafin kafafunta har xuwa cikin gashin kanta gbdy duk inda ta zauna hannunsa take ji ajikinta yana mata yawo a dan kwana2 biyun da sukayi tare .

yau tsawon kwana biyu kenan bata sakashi acikin idanunta ba amman tunaninsa yaki barin zuciyarta da gangar jikinta, da zarar ta runtse idanunta shi take gani yana shan bakinta da nonuwanta gbdy tsigar jikinta suka mike tsaye tarasa abinda ke mata dadi , ta kwanta lomo akan gadon, tun tana jiyo sautin ammi da eiman da hannutu me aiki har ta daina jiyowa .

karfe 12: 00 da rabi AK yakira layin eiman kira kusan na biyar sannan ta dauki wayarta cikin magagin bacci tana dubawa tana ganin sunan dake yawo kan screen din wayar ,yasa ta dauka da sauri tana kiran yaya "eiman taso ki bude min kofar parlo "ok yaya gani nan ta mike tana gyara maballing rigar baccinta koda ta bude masa kofar komawa tayi kwanciyarta a parlour.

shi km ya

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment