Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannuta , ta saki wani kara sbd yadda irin damkar dayayiwa hannuta yasha banban da irin wanda doctor yayi mata wajen zafi ashe na doctor shafar mai ne akan nasa "kai! kai!!
wash, kai wallahi tsaya da zafi fa sosai, kayi min ahankali ,yasa hannusa daya a tafin hannunta ,dayan km ya fara taba yantsunta dashi ta sake sakin wani razananniyar kara tare da damkar rigar ak dake makale daita da iyakacin karfinta tana kiran washi Allah zan mutu .
"dakata dakata dakata!!! kaga tana jin zafi fa .

"yallabai hkr zakayi yasamu ya duba mana ita sbd abun sai wanda yake aikin shine zai iya ganewa musan matsayin ciwon hannuta inji cewar likitan .

"ok ok shikenan doctor yayi mata amman dan Allah yabita ahankali ina jin ciwon har cikin raina bari ma na fita dan bazan iya ganinta cikin wannan tashin hankali ba sbd tanaji zafi sosai su'ad wacce ta runtse fararen idanunta gam tana jin radadin azabar zafi, tasan ba wani zance dan zataji zafi ne zai sashi fita daga office din ba, tsabar jarabar kishi ne kawai na kada yaga saurayin na taba mata hannu yana kallo ke damunsa amman duk da yace fita zai yi ya kasa fita ya dawo bayanta ya zauna ya rungumeta ajikinta tsam... .

yayinda ita km tun tana iya daurewa har sai gata tana zubda hawayen azaba , a hk me gyaran hannu yasamu ya dubata ya gayawa likita targade tayi a hannuta ,nan take doctor ya bashi umarnin ya kama mata kuka su'ad take sosai har da rike AK kam kam ,sbd wani irin tsananin azabar zafi datake jin yana ratsata.

da kyar tasamu ta daure aka gama daure mata hannu sannan likita ya rubuta mata magunguna har dana shafawa a hannu suka baro office din Doctor tana kuka ak rike da hannuta kmr wata karamar yarinya.

suna shiga mota kasa daurewa tayi tacigaba da zubda hawayen da suka rage acikin kwarnin idanunta na azabar zafin ciwon hannuta.
matsowa AK yayi sosai kusa daita yana kallonta cike da tausayawa, ji tayi ya kai hannunsa ya dago kanta dake duke batare da yace mata komai ba ya ciro hanky agaban aljihun rigarsa ya kai hanunsa yasoma goge mata hawayen dake tsiyaya daga ciki kwarnin idanunta "da zafi ko?
sorry hrt dina bansa yadda za'a yi in cire ciwon daga jikinki ba ya dawo kaina ba danayi ahalin yanzu "ya dan yi shr tare da sake tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta kana ya numfasa ahankali sannan yacigaba "dana san hk zaki sha wahala irin hk daban kawoki ba ,ni na janyo miki ciwo har hk ko?

"sannu kinji my Hrt beat "hk ya dinga rarrashinta da daddaden kalamai masu tsuma zuciya wanda alokacin har taso manta inda suke sbd sanyi dataji yana ratsa sansar jikinta a hk har yasamu kukan nata ya tsaya sannan ya tada motar .


"maimakon yayi hanyar da suka biyo da zasu taho hospital sai taga ya dauki wata hanyar daban suna cikin tafiya taga kmr ta cikin unguwarsu ya biyo daita dayake idanunta na kallon bangaren glass din motar ne, da wani sauri ta juyo inda yake zaune yana tuki wanda kadan ya rage bata fama ciwonta ba.
cikin rawar jiki ta daura hannuta kan hannusa dake kan giyar motar "pls ka tsaya muna cikin unguwarmu ne, "idan ka kai karshen layin akwai zaka gida me bakin get pls ka tsaya agurin nashiga naga lfyr ummata nayi kewarta dayawa ina son naganta pls , duk maganar datake bai waigo ya kalleta ba balle ya tanka mata har ya nuna mata ya fahimci abinda take nufi.
tana rawar jiki take sake yi masa bayanin yadda tayi missing din ummanta amman ko kallonta baiyi ba tana kallo sanda yazo daidai kofar gidansu ya taka motar da karfi ya kwasa a guje ya fice daga unguwar.
tayi shr kawai tare da tsare shi da fararen idanunta tana kallonsa hawaye na zuba daga idanunta kmr ta shake masa wuya hk taji aranta. wani irin kololon baki ciki taji ya caki makoshinta "tarasa meyasa abdulkabir batason ganin mahaifiyata "hk kwanakin baya tacewa ammi tana son zuwa dubo ummanta tace ta tmbyi shi ,bata tmbayeshi ba tasa eiman ta masa "yace kartaje wanda tarasa dalilinsa na hanata zuwa gashi yau km tana ji tana ganin ya wuce gidan ya hanata ganin kyakkyawar fuskar mahaifiyarta dake kwantar mata da hankali.

cike da matsanancin takaicinsa ta dauke idanunta akanshi ta mayar bangaren titi tana kallon mutane da ababen hawa dake wucewa.

kai tsaye companies na addas mall ya nufa daita yayi parking a harbar company tana kallonsa ya fito yana gyara zaman rigar jikinsa sannan ya dan kallo inda take "yace mata tajirashi yana zuwa yanzu ,ko kallonsa itama batayi kmr yadda shima yayi mata dazu sai ma kawar da fuskarta datan gefe tayi tare cewa aranta "daga can ma karka dawo mugu kawai me mugun hali bansa meyasa ma na fada tarkon sonka ba.

addas mall hadadden company ne wanda ak ya budesa a yan watanin baya da suka gabata anan cikin a bega before under bridge din da zai kai mutun mowe ibafo. company addas mall guri ne wanda yasamu karbuwa takowani fanni agurin mutabe waje ne wanda yake bangare daban daban ata kewaye dashi, company ne wanda ake saida hadaddun kayan manya maza dana manya mata har ma dana kananan yara, tattare da kayan jeweris da takalma design ata bangaren dama akwai health Plus da gurin yin duk wani na'in wanda ya danganci snack .

tafiya yake ahankali cikin takunsa na isa da takamar shi wani ne agurin sannan km dan wani kusa a kasar Nigeria ,yayinda Manya ma'aikatan da idanunsu ya sauka akansa suka mike tare da karasowa zuwa gareshi cike da girmamawa suna kwasar gaisa hannu ya mimika musu suka gaisa kasancewar shi bashi da girman kai idan dai bakasan sanshi bane zaka iya masa kallon me shegen girman kan tsiya . "yallabai yau da kanka inji cewar manage gurin daya karaso alokacin byn ya gaida me gidan nasa,"wallahi damola akan hanya nake sauri ma nake ina tare da madam ne nace na san leko "gsky mun gode suka soma tafiya tare acikin compay suna tautaunawa yayinda AK ke daukar abubuwan daya shigo dominsu daga karshe ya zarce inda ake sarrafa snacks da ice cream..

bai fi 30 minit da shiga ba sai gashi ya fito tare da wasu matasan samarina guda biyo biye dashi hannuwansu rike da fararen ledodi sai wani mutun daban wanda batasanshi ba sanye cikin wasu haddaun bakaken suit.
tun kafin yakaraso daya daga cikin samarin ya hanzarta karasowa domin bude masa motar amman ya dakatar dashi ta hanyar cewa "dont worry gbenga ,yakaraso ahankali ya bude murfin mota yashigo ya zauna sannan ya amshi ledodin dake rike a hannusu ya mikowa su'ad ,kin amsa tayi daga hannunsa ganin hk yasa yayi saurin ajiye ledodin a set din abayan motar dan kar batada shi agaban yaransa yayi reves yana musu sallama suna tsaye a harabar compay har sai da suka ga wucewarsa sannan kowanensu yakama gabansa.

tafiya kadan yayi yaja birki ya faka a gefen titi still bata juyo ta kalli inda yake ba muryarsa a matukar kasalance yace
"akwai kayan gyaran fuska cikin daya daga cikin ledodin ki duba ki gyara fuskarki kada ammi ta dauka ko wani abu na miki kijamin fada.

"ta juyo da kyakkyawar fuskata ahankali ta sauke akansa tana dan hararasa tare da turo masa dan karamin bakinta "ni bazan gyara wani fuska ba .

"uhmm hrt beat dina kar muyi hk dake fa ,"tausayi kike bani if not da sai na biya duk kudin wannan hararar da kallon da kika min yanzu ,hk fa kika dinga min irnsa a office din likita wanda sauran kadan nayi losing control gashi yanzu ma kin kara ko in rama ne?

"tayi shr taki cewa dashi komai sai fararen idanunta dake yawo ajikinsa.

ya marairaice murya sosai kmr zai yi mata kuka "ki gyara mana "sai ka fita daga cikin motar "ina zani ni da matata?

"ni ba matarka bace.. matarka na gidanka ka baro tana jiranka amman ni matar r.....

kafin takarasa abinda take son fada ya fige motar aguje diraving yake ransa a matukar bace batare da ya kalli inda take ba sai sautin muryarsa dataji cikin slow motion "ban gaya miki ki daina furta min irin wadan nan kalaman ba da sunan mu rabu va?

" ni mijinki ne ,mijin mutu karaba wallahi bazan iya sakinki ba ahalin yanzu koda kuwa naman jikina zaki dinga yanka, ina tabbatar miki sai dai ki mutu da aurena akanki..

"su'ad kullun ranar duniya sake shiga cikin zuciyata kike sannan na lura yanzu kin fi son ganina cikin bacin rai akan kwanciyar hankali, "allah ya huci zuciyarka ni dai yanzu kayi hakuri ka mayardani gida dan Allah.

"gida kike son zuwa?
uhm "ok zamu gida yanzu kuwa ya kai hannusa ya kamo hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana cigaba da deraving yana jin yadda jikinsa ke sauyawa akanta .

bata ce masa komai ba kmr yadda shima yayi mata banza yacigaba da tukinsa ,tana jiran taga ya dauki hanyar zuwa gida sai taga ya dauki hanyar me bulewa zuwa ikeja inside ta waigo indayake zaune yana tuki kmr zatayi kuka fuskarta a raunane "gida fa nace ka kaini ba wani guri ba tayi mgnr muryarta na rawa Wanda kadan take jira ta saki kuka .

"ai gidan zan kai ki ko kinji nace wani guri zankai ki?

"naga kmr ba hanyar gida ka dauka ba "uhmm kafin nan zamu dan biya wani guri ne na amso me mahimmanci sai muwuce gida .
bata sake cewa komai ba sai dai runtse idanunta ta koma ta kwanta lamo jikin kujera tana jin yadda kirjinta ke amsa wani sauti na daban me hargitsa zuciya da kwalkwaluwa .

murmshi gefen baki yayi tare da kamo lips dinsa na kasa yana cizawa ahankali "aransa yace matsoraciya kawai duk tabi ta rude kmr zanciyeta ..

kai tsaye hotel din sky line ya nufa daita wanda ita ba tasan hotel ya nufa daita, dan idanunta gbdy a runtse suke har lokacin tana jinsa ya bude kofa motar ya fito, a she yaje kama musu daki ne ita batasani ba, cikin minti goma sai gashi ya dawo sautin muryarsa taji ya doki cikin dodon kunneta "hrt beat fito muje.
ta bude fararen idanunta ahankali akansa tare da tsura masa idanunta tana kallon kwayar idanunsa masu cike da rudani, shima kallonta yake kmr yadda ta tsareshi da idanunta "fito man ya sake yi mata mgn tare da hade ransa sosai ala'mun babu wasa atare dashi .
dole tasa ta fito kmr wace kwai ya fashewa aciki gabanta na tsananta faduwa ya kulle motar . "yace tabiyosa wata siririyar hanya yabiyo daita
tana biye dashi har suka kawo kofar dakin daya kama musu yasaka hannusa cikin aljihun wandonsa ya ciro key ya bude kofar tare da janyo hannuta ya rungumota ajikinsa suka shiga dakin tare tana makale a jikinsa ya kulle kofar yana me juyo daita suka fuskanci juna ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta yana busa mata hucin numfashin bakinsa yana balballe boturan gaban rigasa Whit singlet dinsa ya bayyana yayi cilli da rigar kan kujera kwaya daya tal datake dakin yasoma kokarin cire whit singlet dinsa kwantacen gashin kirjinsa masu matukar taushi da daukar hankali suka bayyana a zahirance tana kallonsu akwance luf luf suna zuba sheki kmkr yadda gashi jarirai suke .
ta runtse idanunta da sauri sbd wannan shine Karonta na farko da ta fara ganin yadda halitar kirjinsa take wanda hkn haddasa mata shiga cikin wani yanayi me cike da rudani take ta tsinci kanta cikin yanayi me wuyar misaltuwa sakamakon gashin fuskarsa dataji ya kai fuskarta yana faman aikin goga mata a nata fuska wanda hkn ya sake haddasawa gbdy ilahiri gashin dake kwance a sansar jikinta mikewa tsaye kyam ...take jikinta yasoma rawa rawa yana jin yadda jikinta ke rawa amman hkn bai hanashi kin kai hannuwansa duka ya kamo fuskarta ya hade da nashi sosai ba har hancinsa na gugan nata hancin, bakinta daf dana shi yashiga wasa da labbanta yana lumshe mayattun idanunsa "ahankali taji sautin muryarsa kmr ta masu koyon mgn "ki dawo da soyayyata su'ad... ina sonki sosai so kuwa me girma wanda ni kaina bansa lokacin dana tsinci zuciyata acikin tafkin soyayyarki ba...

"zan nuna miki tsaftacciyar zan daukaka kimarki da darajarki fiyye da sauran matan duniya,yaja numfashi da ajiyar zuciya atare ya fesar ahankali yana sake matsota kmr zai shige mata jiki sannan yacigaba "zuciyar abdulkabir batasan komai ba a halin yanzu sama da soyayyarki..

" zuciyar abdulkabir na matsanan cin mugu mugun kaunar su'adullah ta yadda bata iya cigaba da rayuwa ba matsawar babu ita acikin duniyarsa ...
yakarasa mgnr yana sake kamo fuskarta sosai ta yadda zai ji dadin isar da sakon zuciyarsa gareta tare da narkar da idanunsa cikin kwayar idanunta wanda hkn yasa tsayuwa ta gagareta tayi luuuuuu zata fadi kasa yayi saurin tarota ya kamkameta sosai ajikinsa yana fidda numfashi da kyar kmr me cutar asma "kece min wani abu man ....... zantuttukanki da kika sha gaya min abaya can nake son ki sake maimaita min su ina kwadayin sake jin su cikin kunnuwana...

" mgn take son yi masa amman bata kalmar soyayya ba ,"so take tace yabarta ta sarara tashaki iska duniya sosai sbd yadda ya kamkameta ajikinsa ,da kyar take fidda numfashi "ki saki jikinki dani babu abinda zan miki dumin jikinki kawai ya isheni.....
" amman pls kice min kina sona har yanzu hrt beat ta lumshe idanunta gamm .. muryarta na rawa tace "ni ni kabarni hk pls numfashina na kokarin daukewa ni ka kaini gida ma "karki tunzara zuciya abdulkabir har ya kai mu ga kwana anan wanda hkn zai sabawa umarnin ammin nah yayinda bazanso hkn ba, "ko kin fi son na bata wa ammi rai?
tayi saurin girgiza kanta cike da matsanancin tsoro wani irin dadi yaji yana tasoma tun daga tsinyar kafafunsa har zuwa cikin kwalkwaluwarsa sakamakon jin dadin abinda tayi .
ahankali yasoma yaye mayafin kanta yayi wurgi dashi saman rigarsa yasoma tafiya daita ajikinsa yana kokarin zuge xip din gaban rigarta yana tafiya daita hannuwansa duka a sansar jikinta yana yawo daahi har ya isa bakin gado daita ya zauna yajanto ta fado jikinsa ya rungumeta tsam yana cigaba da shashshafa sansar jikinta yana kokarin hade bakinsu guri daya tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana sauke naunauyen ajiyar zuciya, tumin jikinta daya ratsa tafin hannunsa yabashi damar kwantar daita yadawo samanta tare da zare daguwar rigar dake sanye ajikinta ta saki kara mara sauti tana kamkame jikinta waje hade da sake runtse idanunta, ya rike kafadarta da hannuwansa wanda yasa dole ta natsu .
tsayawa yayi yana karewa halitar jikinta kallo tsab babu komai ajikinta sai bra da dogon wando baki shima mahadin jallabiyar ce.. wayyohhly Allah ina son abubuwan yayi mgnr yana kai fuskarsa kirjinta yana shinshina kamshin turaren datayi amfani dashi, tare da goga mata gashin fuskarsa akirjinta inda take taji wani irin yarrr.. rrrr .... a gbdy a ilahiri jikinta zuciyarta tashiga harbawa da sauri sauri ,jin ya dara bakinsa kan saman nonuwanta yana goga labbansa akansu yasa tayi saurin ture bakinsa , zata mike yayi saurin meidaita ya kwantar ya manneta da jikinsa ya sake meida hannnuwansa duka jikinta na shafawa yana yi mata wani irin salo wanda tasa ta fara dauke wuta ahanksli ya rungumota zuwa kirjinsa ya manneta yana sakin murmushin tare da balle bra dinta ya zare yayi flinging dashi jikinsa na kirrrma ya damki kan nipple dinta yasoma murza su ahankali ahankali yana fitar da hucin numfashi me tattare da tsabar shaukinta idanunwansa gbdy sun kankance sun soma rufewa bubu abinda yake muradi kmr yajishi acikin jikinta yana sarrafata yadda yake so.
kising din wuyanta yake tana lasa da bakinsa while hannuwansa duka na kan nipples dinta ya murzawa yana wani irin tsuma, sake kwantar daita yayi akan bed din sbd kada ya firgitata da joystick dinsa dake kokarin fallasa halin shaukin dayake ciki ahankali ya kwanto jikinta yashiga kishing dinta takoina yana ruda mata jiki tun daga wunyata har zuwa kan nonuwanta bakinsa ya kai yana lasa kan nonuwanta ahankali yake saukowa yana kinsing din sansar jikinta bai tsaya akoina ba sai daidai kan cibiyarta inda yafi kauna sbd dan gashin dake kwance agurin, yashiga tsotsa cibiyarta ...
jikinta ne ya sake daukar kirrma muryarta a raunace tace "pls kabarni wani iri nake ji a gbdy ilahiri jikina "gaya min yadda kike ji ajikinki pls, "ina son naji yadda kike ji ko irin yadda nake ji ne.....
tashiga girgiza masa kai hawaye na bin kuncinta rungumeta yayi sosai ajikinsa hade da zira harshensa cikin kunneta yasoma tsotsa yana busa mata iska wani irin zabura tayi ta shige jikinsa.
ai ko ta fama hannuta me ciwo "washi wayyo Allah ciwona .
zabura yayi ya mike zaune ya tarairayota jikinsa "sannu .."sorry hrt na sake karawa kaina laifi ko?
gbdy ya rude ya gigice ya kamo hannuta yana dubawa yana yi mata sannu yana sake makaleta ajikinsa yana shafa albarkatun kirjinta cike da wayo da dabara yayita morar jikinta batare data sani ba cikin hk kira yashigo wayarsa ko ba'a gaya masa ba yasan ammi ce .
ya mike tare daita ajikinsa jikinsa a mace "ina jin wannan kiran daga mamakine ya dauki bra dinta ya sanya mata tare da doguwar rigarta ya mayar mata,ya yane kanta da mayafi ya meida rigarsa shima yana me daukar wayar ya duba wace yayi tunani dai itace kuwa takirasa.

bai bi kiran ba ya janyo su'ad jikinsa ya rungume tsam yana sakin naunayen ajiyar zuciya yana sake kissing dinta "muje na kaiki gida tayi luuuuuu kmr zata fadi kasa ya tarota da sauri "ko bazaki iya tafiya bane na daukeki?
"zan iya tayi mgnr cikin sanyi murya tana gaba yana biye daita har inda yayi parking din motarsa suka shiga yaja suka wuce .

karfe 11:00 dot akofar gidan ambassador adam tayi musu bai shiga cikin gidan ba ,ya fito ya bude mata murfin mota ta fito jikinta a matukar sanyaye,shi km ya dauko mata ledar kayan kwaliyarta dana ice cream ,ya mika mata taki amsa ya janyo hannuta ya nufi get daita ya buga aka bude tashiga ya mikawa daya daga cikin security ledar yabita dashi .

shi km ya juya yashiga cikin motarsa yana jin wani irin felling from know where yana ratsa gangar jikinsa ,Allah Allah ya dingayi ya isa gida gurin zeey dinsa ya zazzage mata abinda ke cike da mararsa ko zai dan samu natsuwar zuciya .. gudu kawai yake falfalawa a saman titi yana buga kan sitiyarin mota har yakaraso gidan jikinsa tsuma yake.

yana shigowa parlour'n gidan bai bi takan zeey dake dakinta ba kai tsaye samansa ya nufa.
yashiga wanka cikin sauri sauri ya fito yasanya rigar bacci me budadden gaba wanda ya bayyana halitar kirjinsa tare kwantace sumar gashin dake kwance akirjinsa ya dauki wayarsa yakira shiga neman layi su'ad ..

bangare su'ad kuwa tana shiga gida itama wanka tayi tayi alwala tayi salla wanda lokacin har eiman ta soma yin bacci ta kai hannuta jikinta eiman tashi..
eiman ta mutsutsuke idanunta "ya akayi su'ad?
su'ad ta janyo ledar da AK yayi mata shopping ta fara budewa tashi musha ice cream ahankali eiman ta mike zaune ta amshi ledar gbdy tana dubawa ba iya ice cream kawai har da su wasu kayan ciye ciye danginsu shawarma da kanana cake biskit masu dadi da tsada da gasasun kaza su'ad ta dibi na ammi ta kai mata sannan ta dawo dakin eiman suka soma ci cike da natsuwa suna hira tana tmbyrta ina sukaje "kedai muci kawai ba sai kinji inda mukaje ba cikin hk kiran AK yashigo wayarta amman taki dauka daga karshe tasanya wayar a silet batare da eiman tasani ba.


shi kuwa tun dayaga yayi mata kira sama da biyar bata dauka ba yasan ba dauka zatayi ba ya mike a sikwane ya sauko yana saukowa parlour kasa yasoma jiyowa wani sauti ihu kasa kasa da har gagi me kama da ana cin mutun washhhhhhhh ashhhhhh uhmmm uuuuuuu so sweet uhmm yakarasa jikin kofar da sauri ......


*ku saurareni gobe Inshaallahu zakujini da wani page*


mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN

*Assalamu alaikum*
🤝🤝🤝🤝

*Makaranta sai ka aureni dole ina may sanar daku anan zan dakata da rubuta novel dina sai ka aureni dole har sai allahu ya kaimu xuwa byn sallah, inshaallahu zan daura daga inda na tsaya ina wa daukacin masoya wannan litattafin nawa murna da shiga wannan watan mai alfarma da albarka Allah yasadamu da rahma da alkhairun dake cikin watan ameen*



*Tunatarwa garemu gbdy Yana da kyau a garemu da muji tsoron Allah mu gyara halayemu mu shiga cikin watan Ramadan muna masu aminta da tasbihi Ga Allah (saw) ,lokacin Ramadan Allah na daure shidanu sannan km ana bude kofofin aljanna a kulle na wuta sbd haka in muna shaidanci cikin wannan wata me alfarma, to mune shaidanun kanmu sannan yakamata ace mun tsaya tsayin daka akan ibada acikin wannan wata may zuwa wato watan ramadan*

*zuciyoyinmu suke yaudaramu ,sannan da kanmu muke yaudarar kanmu Allah ma daukakin sarki yace ya'ayyuhallazina amanu,to anan Allah Yana magana ne akan mutane wa,enda sukayi imani da Allah, mu kau da kasala da lalaci mu rage bacci hira banza da surutun da basu dace ba da sauransu, domin mu tsarkake ibadarmu Sosai. duk inda Allah yace ya ayyuhan nasu to Allah Yana nufin dukkan mutane walau musulimi ko kafiri azumi ibada ce da Allah kadai yasan adadin ladansa Ga duk wanda yaji tsoronsa km ya yi shi da iklasi, azumi ibadace may falalar Lada wanda Allah kadai yasa iyakacin ladansa ga wanda ya azuminsa da iklasi. to munga ashe muminai kadai suke bautar Allah da gaskiya, idan munyi sallah da sauran ibadodi domin mutane su Gani suce munyi to azumi fa na Allah ne shi Yana kallonki inma kinyi ko bakiyi , duk ibadar da mukeyi don ace muyi ko wani abu mukeyin riya don wasu suce munyi to musani muna afkawa cikin babbar kuskure ne munayi riya bamu da Lada ko kadan riya na daga cikin manya manya kabairan zunubai don haka mukiyaye muji tsoron Allah karmu bata ayyukanmu na alkhari da riya .musa hankali da kyau watanni goma shadaya muna cin muna sha ,muna yin duk abinda ranmu keso ,Sai wata daya ne zai gagaremu mu tsaya mu azumce shi dayin ibadu acikinsa wannan shine watan da akwai daren wanda yake da tarin falala ,mai tarin yawa muyi kokari mu riski wannan dare muna masu kiyamullai, allah yasa mu dace da wannan daren ameen summa ameen*🤝🤝🤝🤝🤝

page 61

sai yaji dif babu wani ala'mun motsi ko nishi dayajiyo kmr farkon saukowarsa parlour 'n naunayen ajiyar zuciya ya sauke da karfin gaske tare da dafe daidai saitin zuciyarsa dayaji yana bugawa, ahankali ahankali ya dinga fidda numfashi .

yayinda ita kuwa zeey dake kwance cikin dakinta numfashi take saukewa ahankali ahankali idanunta na runtse , ga injin din poping acikin gindinta tana rike dashi da iyakacin karfinta, yan tsirarun gashin kanta da basu kai sun kawo ba duk sun gama bajewa tsabar cin kanta datayi.
ita kai tasan halin datake jin kanta a wannan lokacin datagama cin kanta

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment