Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba taci gaba da bin AK sukaci gaba da zagaye d'akin.

Haka suka kwana babu wanda ya runtsa shida ita har gari yawaye.


Gari nawayewa AK ya hau shirya kayansa tsab ya dauko passport dinsu yasoma shirya musu tafiya zuwa gida nageria.

acikin jirgi kuwa zama ne akayi shi babu ruwan wani da wani tmkr wasu kurame suka dawo sabanin lokacin da zasu baro Nigeria suna manne da juna tare da nuna tsantsar kulawa .
yanzu kam kallo daya zakawa fuskokinsu kagane cewar suna cikin damuwa me tattare da tashin hankali kowanensu da abunda ke damun zuciyarsa sai dai damuwar su'ad ta ninka ta AK dan tun da suka baro kasar spain kuka take har sanda jirginsu ya lula samarin samaniyya shi kuwa ko ajikinsa asalima toshe kunnuwansa yayi da earpiece.

misalin karfe shida daidai na safiyar laraba jirginsu ya sauka a murtala international airport .


mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


YA KHAALIQ

THE CREATOR

page 72

tsura mata mayatattu idanunsa yayi sosai yana kallonta tamkar zai had'iyeta cikin sanyi jiki ya d'ora hannusa saman k'irjinta yana lumshe mayatattun idanunsa yana kallonta k'asa k'asa hips dinta ya shafo tare da furta "ok haka ma zaki fad'a.?

ta d'age masa girar ta d'aya kamar yadda ya sabayi mata a duk sanda zai yi mata magana da siffar zolaya.


"kibani please d'an bazan tsaya ina kallonki agabana na hakura da abinda ruhina yafi bukata atare dani ba ..... "

tabe baki tayi sannan ta girgiza masa kai ala'mun a'a" ni nagaji ne duk gabobin jikina ciwo suke min .

yace "uhmm?

"tace uhm"

" Zaki bani cikin sauki ko kuma sai nayi da k'arfina?
"kinga sai na sake tara miki wata gajiyar yakarasa fadar haka yana rud'a mata jiki da salonsa .
cike da matsanancin tsoro ta dubesa, shi kuwa ko a jikinsa d'agata yayi tare da kamo hannuta zuwa
hadadd'an gadonsu kirar Italy yayi musu masauki gaba d'aya a tsorace take dashi, jikinta sai b'ari yake duk da ba wannan bane karonsu na farko amman kullun zasu kebe sai taji wannan tsoron me tattare da faduwar gaba .

mayatattun idanunsa ya zuba mata yana kallonta ganin reaction d'inta haka ya basa mugun mamaki cikin zuciyarsa yake furta "yarinyar nan fa yar rainin hankalice ni take son rainawa hankali.?


jikinsa ya jawota sosai yana saukar da numfashi sama sama, idanunsa gaba d'aya sun canza launi saboda azababben fitinar dake cikinsu.

Rigarta ya cire yana kokarin balle bra d'inta takai hannunta ta rik'e hannunsa gam tana girgiza masa kanta tare da hawayen karya wanda tuni yalwataccen gashin kanta me laushi da santsi sun dad'e da bajewa a kan fuskarsa, "ni kabarni Allah ni yanzu bansa yadda zanyi da kai ba.

Hannunsa yasa ya tattaro gashin ya rik'e tare da sake tsura mata idanunsa masu firgitata cikin zalama shaukinta yace"banason rainin wayo heart beat kisan yadda zakiyi min naji dad'i d'an haka bismilla.

Jikinta ya hau kerrrrrma ita fa tafara gajiya da jarabarsa, mutun kamar inji baya gajiya kullun abu d'aya takarasa fad'ar haka cikin ranta, wasu hawayen drama na bin face d'inta dariya ce taso kucce masa yayi saurin danneta tare da saka d'ayan hannunsa ya shafo hawayen,sai yaga tayi bala'in burgesa a kunnenta ya rad'a mata" kina yin kyau da kuka Heart ,idan naga kina zubda hawaye shaukin kaunarki na raunata zuciyata, fararen idanunta ta d'ago ta kyalesa wad'anda suka jik'e da ruwan hawaye shi d'in ma idanunsa daya ya kashe mata .

"d'an raini hankali kawai,wayo kawai yake son yi min dan yasamu abinda yake so.

idanunsa ya d'an zaro waje saboda yaso yaji abinda tace.

"me kikace yanzu?
yayi maganar yana tsareta da mayatatun idanunsa wanda hakan yasa taji kayan cikinta sun kad'a ,
dasauri ta dubesa tare da cewa "nifa bance komai ba, ta fada tana d'an turo masa karamin bakinta, nuni yayi mata da kirjinsa ala'mun tasoma aikinta hannuwanta duka ta kai saman fad'add'en k'irjinsa tasoma k'ok'arin cire masa vest d'insa, yayinda shi kuma idanunsa ke kan brest d'inta .

Ya janyota ta fad'a bisa faffadan k'irjinsa bakinsa yakai kan na shanunta yana yi musu wani irin tsotsa a take jikinta ya fara rawa tsikar jikinta ya mike tsaye yarrrrrrrr wani irin feeling take ji yana lullubeta,ahankali jikinta yasoma kar'bar sakonisa masu wuyar mantawa.

idanunsa yana kanta ganin yadda gaba daya ta rikice tare da sake turo masa su cikin xuciyarsa yace "yar rainin sense kawai ,tana so take rainawa kanta hankali , a cikin kunnenta ya rada mata "kema fa katuwar jarabbabiyar ce kalli daga tabaki jikinki ya sake.

Bude fararen idanuwanta tayi fessss tare da zarosu waje wad'anda suka sauya launi,daman abinda yake son gani kenan cikin k'wayar idanuwanta, ahankali ya sake rada mata " da gaske ne kina so kina kaiwa kasuwa...?

D'an k'aramin bakinta ta turo masa tare da k'ok'arin janye jikinta daga garesa saboda kalmar ta b'ata haushi, har da wani kiranta jarababbiya irinsa kenan katse mata zancen zucin da take yayi, "eyya heart beat please kicigaba yana sake k'ank'ameta a jikinsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi,wani smiling yayi na gefen baki hannunsa d'aya yana kan boobs d'inta yana murzasu ahankali d'aya kuma yana shafa gashin kanta ahankali yace " yar drama ce acting d'in kuka ya kamata a rink'a baki saboda kina matuk'ar yin kyau idan kina kukan nan naki na shagwaba, ya fada tare da kissing din bakinta, a cikin zuciyar ta ta furta mugu kawai in banda mugunta ta yaya za'ace kuka yana yiwa mutun kyau.

Wayarsa ce tayi k'ara alamar ana kiransa hannunsa yasa ya d'auko tare da karata a kunnensa baiyi magana ba can yad'an ja karamin tsaki bayan yasauke wayar daga kunnensa mik'ewa tsaye yayi tare da duban su'ad dake k'ok'arin maida kayan jikinta "yace Allah ya ceceki kin tsira, ki bud'e wardrobe ki fiddomin kayan dazan canza.

ciki ciki ta amsa masa tana daure fuska.

Sake dubanta yayi yace "ko baki ji abinda nace bane, nazo na sake maimaita miki?
Turo baki tayi tare da cewa" nafa amsa fa.
kallon gefen ido yayi mata tare da cewa zan gyara miki zama ne yarinya bari na dawo ya fada tare da shigewa toilet d'in, harara tabi kofar dashi tana kwaikwayon maganarsa da yarda yayi,sake tabe baki tayi ta sauko daga bed din tana mitar jarabarsa.


Kafin ya fito tuni ta gyara bed din tare da d'an gyaggyara dakin saida ta feshe ko ina da air freshener ta d'auko masa kayan ta d'aura masa kan bed jin alamar budewar kofar toilet d'in ne yasa tayi saurin fita daga d'akin ta nufi dayan d'akin kafin ya fito ya ritsata d'an talura kwata kwata shi mutun ne me tsanani buk'ata baya iya dauke idanunsa akanta matsawar zai kalleta......


Da yamma kafin ya dawo ta gyara ko ina a d'akin wani irin azababben kamshi ke tashi a dakin me gauraye da sanyin Air condition sai yanayin yabayar da wani ni'imtaccen yanayi me gamsarwa da saka zuciya cikin nishad'i maramisaltuwa.

doguwar rigace sanye a jikinta bak'a me adon stone's tun daga samanta har kasa sai igiya ta bayan rigar wanda idan mutun ya daureta zai bada fitting na daukar hankali, kamar yadda ya fito da shape d'in jikinta daga kugunta zuwa k'asa a sake take sosai rigar ta zauna ajikinta tayi matukar yi mata kyau abinka da farar mace, tana gaban mirrow tana sake kimsa kanta d'an komai ya tafi yadda take so taji an rungumota ta baya kansa ya daura gefen kafad'arta, ta d'an razana saboda sam bataji motsin shigowarsa ba.


juyo da ita yayi suna fuskantar juna tare da mannan mata light kiss a goshinta hade da jan dogon hancita a hankali ya furta matsoraciya kawai, duk sanda zan shigo sai naga wannan tsoron cikin kwayar idanunki bansan lokacin da zaki daina jin tsorona ba ya fad'a yana me sake matso daita sosai cike da matsanancin kaunarta, ahankali yake k'are mata kallo yana jin wani sanyi dad'i na bin kowane lungu da sako na gangar jikinsa ji yake duk duniya yafi kowa sa'a arayuwarsa tunda ya mallaketa a cikin duniyarsa.

A yanzu dayake tsaye agabanta soyayyarta ce ke sake huda tsokar dake makale da kirjinsa , a kasalance ya sake cewa "muje ki cudani tare da rik'o tafin hannunta da sauri ta zame hannunta tare da d'an zaro idanuwanta waje ya lura haka yanayinta yake idan abu ya bata mamaki idanuwa take d'an zarowa kuma yanayin yana yimata matukar kyau kasancewar idanunta masu d'an girma ne tattare da yalwar gashi zara zara kamar yadda kanta yake da matukar suma haka gashin girarta dana idanuwanta suke.

murmushin gefen baki yayi tare da shafo kirjinta ahankali muryarsa ta fito cike da matsanancin shaukinta " kullun ina zuba ido naji kince zaki min wanka shuru, "amman ina me tabbatar miki watarana ke da kanki zaki nemi kiyimin ba saima nace miki ba,
ya rab'a ta gefenta ya shige bathroom.

,kujerar dake gefenta ta zauna jagwab tare da mamaki fitsara irin ta AK ,kai kai halin mutumin nan bai yi ba shi sam bashi da kunya akan komai .


K'irjinta ta kalla ta lura mafi yawan lokuta su sukafi tsokale masa idanu duk lokacin da fitinarsa ta tashi su yake fara kaiwa hari...........

sanda ya fito daga bayin ma tsokanarta ya dinga yana goge sansar jikinsa "yakamata ace zuwa yanzu kema kinsaba da yanayi ,kinzama cikakkiyar yar hannu wanda hakan ne kawai zai sa zamuji dadin zamanmu ,abinda ba zafi gareshi ba sai tsagwaron dadi wanda kusan kinfini jin dadi, "amman sai wani kaukaucewa kike yi da an soma ta'baki yanzu kin fara ashhhhhh uhmmm uuuuuuu so sweet uhmm yakarasa fadar haka yana me kashe mata idonsa daya ta cikin mirrow .

mik'ewa tayi daga inda take zaune tasoma takowa ta amshi farin towel din hannunsa tacigaba da goge masa jiki "babu yar hannu dazan dawo wannan jarabar taka ai sai mata hudu ne zasu iya dakai....


ya fizge towel din sannan yace "mata hamsin ne ba hudu ba ,karki damu tunda bazaki iya dani ba zan kara aure so that sai ki huta da jarabata ya ra'ba ta gefenta ya nufi wardrobe tabiya bayansa da sauri ta kamo hannusa cikin nata "haba Abdul dina da wasa fa nake maka Allah zan iya da kai koda kuwa jarabarka ta zarta haka takarasa fadar haka muryarta ashagwabe kamar zatayi kuka .

ya zame hannunsa cikin nata ya dauki farar riga baccinsa wando da riga ya nufi gaban mirrow tare da cewa "wannan kuma wasan kwaikwayo kikeyi, kece fa da bakinki kikace bazaki iya da jarabata ba, yanzu kuma kizo kina wani marairaicewa koda yake fa yar drama ce..

bayansa ta biyo ta kwanta abayansa tana sauke numfashin "pl Abdul don't do this to me yanzu haka ji nake kamar na fizgo raina nabaka banason abin da zai rabani da kai ko nisanta tsakaninmu ka yarda dani "Allah wasa nakeyi banason duk wani abu da zai ratsa tsakaninmu ta hanyar wata ..

muryarsa a kasalance yace "ji fa wai Abdul.. na saka miki ido naji wannan sunan ya fita acikin bakinki ki mayeshi da wani special name amman har yanzu kin kasa bani wannan matsayin acikin zuciyarki ta narke masa ajiki tana shafo kirjinsa cikin sanyayyiyar muryata tace nafison fadar sunan akan kowani suna da zan saka maka tun asali sunan Abdul ke min dadi sanda na dora idanuna akanka naji duk duniya babu halitar da nake so kamar ka, lokacin da naji sunanka Abdul zuciyata ta sake nitsewa cikin tafkin soyayyarka akwai wani boyayen sirri acikin sunan ya janyota ta dawo gabansa "ni dai kawai abani wani special name on-expecting taji tace "kamin cikin haihuwa kaga da zarar na haihuwa sunan Abdul ya fita abakina har illa yauminl qiyamati ni dai kamin ciki ina son na haihu da kai na haifar maka baby me kama da kai irin hancinka bakinka komai ma takarasa fadar tana shigewa jikinsa , wani irin yanayi ya dinga ajikinsa ya kamo fuskarta ya hade bakinsu yashiga tsotsa yana aika mata wani shu'umin kallo wanda suka kadai suka san ma'anarsa kafin daga baya ya dauke ta cak sai saman makeken gadonsu ya haye samanta ta saki kara" wayyohlly Abdul nauyi .

"ai ciki kike so da ala'mun bana bada wuta sosai gurin yin sex shiyasa na kasa jefa kwallona cikin raga amman yau zan bada himma, yasoma ciccire kayan jikinta yana jefa dashi k'asa ,har yarabata da komai daman shi towel ne kawai daure a kungunsa kuma tuni ya kwance, ya manneta kirjinsa ya shiga kissing din duk inda yaciro dashi ajikinta bai bar taba sai daya samu natsuwa da ita.

********

yau kimanin wata d'aya kenan da zuwansu su'ad kasar Spain haka suka soma shirye shiryen komawa koria yayinda sam Ak baya yi mata zance komawarsu k'asarta, ita kuma abun na damun zuciyarta tana matukar son komawa k'asarta da son ganin mahaifiyarta, duk da suna charting daita da yin video call amman ba kamar kaga mutun ba .

d'an haka ta yanke shawarar zata masa maganar taji me zai ce akan zance komawarsu gida.

Misalin karfe 12 :00 tana kwance a saman makaken italy bed d'insu dake d'akin bayan ta fito daga wanka tasanya rigar bacci iya cinyarta wanda ya bayyana halitar kirjinta, sumar kanta kuwa ta tufkeshi atsakiyar kanta da ribon ta feshe ilahirin sansar jikinta da turaruka masu sanyi dadi kasancewar tasan yadda mijinta yake da mugun son kamshi ta dade kwance batayi bacci ba sai dai idanuwanta a runtse suke ala'mun tana son jin baccin.


Yashigo d'akin hannunsa rike da system d'insa, tana jin motsin shigowarsa ta bude idanunta ahankali ta daura bisa kansa tana kare masa kallo har yakarasa shigowa sanye yake cikin farar rigar bacci kmr koda yaushe yana tafiya daf daf tmkr wanda baison taka kasa inda yake ajiye system dinsa ya nufa, sannan ta maida idanunta ahankali ta runtse ta kowa yayi ya hawo saman gadon tare da kwanciya abayanta ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta .

Ta sauke nannauyen ajiyar zuciya still bata bud'e idanunta ba, hanuwansa duka ya d'aura akan k'irjinta yasoma shashafa mata jiki hade da kai bakinsa daidai saitin kunneta yana rada mata magana ahankali "am sorry kin kasa bacci ko?
yayi mata tambayar yana kaiwa wuyanta kiss juyi tayi tare da birkitowa tashige cikin jikinsa suna facing juna idanunta cike da mayen bacci tace "eh nakasa bacci so nake muyi magana da kai.

"wace irin magana ce wannan datasa kika kasa runtsawa?

Numfashi ta sauke sannan tace "magana akan komawarmu , gaskiya ina son zuwa gid'a naga mahaifiyata yau kimanin wata uku kenan da tahowata wata uwa duniya batare da mun gana daita ba, da'ace ma muna cikin guri daya ne zan ji sauki'n radad'in rashin ganinta takarasa maganar idanunta na tsiyayar hawaye.

yayi shiru tare da tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta da kallon kyakkyawar surar jikinta me matukar daukar hankalinsa ,idan akwai abinda ya tsana arayuwarsa bai wuce yaji tayi masa zance mahaifiyarta ba yarasa dalilin dayasa yake jin wannan felling d'in a duk sanda ta nuna masa damuwarta akan ummanta.

Shi gaba d'aya so yake ta manta cewar tana da wata uwa a duniya ,shi zai zame mata komai arayuwa amman ya nuna mata cewar bai son tana yi masa maganar mahaifiyarta zai samu matsala da ita d'an haka ya janyota ya had'eta da k'irjinsa yana shafa bayanta "karki damu ai kuna video cal daita har ammi , amman zance komawa gid'a gaskiya ba yanzu ba kozaki koma sai naga kina d'aga kafarki da kyar ko kuma mu koma da babynmu.

Narke masa ajiki tayi sosai tana shakar numfashinsa da kamshin turarensa yasanya hannunwasa duka yazagaye k'ugunta ji yayi jikinta yayi wani irin sanyi "heart beat kibari muyi zamamu anan daga nan ma koria muka nufa banason mu koma Nigeria muzo muna samun matsala yakarasa maganar yana kaiwa wuyanta hot kiss babu yadda ta iya haka ta hak'ura tasan komai zatayi akan tafiyar bazai yi tasiri ba, matsawar bashine ya shiryawa hakan ba.

********

Tun da asubar fari zee ta tashi cikin sauri sauri tayi duk abinda tasan zatayi tare da nufar d'akin da mamata ke kwance ta dubota, tsaye take akanta tana kallonta har wannan lokacin bacci takeyi har da minshari sakamakon maganin baccin data dirka mata tun a daren jiya domin tasamu damar zuwa gurin boka na kan dutse.


ganin yadda mamata ke kwasan bacci yasa talallaba ta rufo mata k'ofar ta nufi tasha tashiga motar da zata kaita gurin bokanta na kan dutse.

tafiyar awa d'aya ce ta kowota kamar koda yaushe gurin cike yake makil da mutane ,dogon layi tabi bayan ta yanki sabon katin ganin boka, tana zaune har gari ya sake yin haske, sannu ahankali tana nan zaune har layi yazo kanta ta nufi hanyar step.

Tun d'aga kan step din dutsen tasoma ciccire kayan jikinta tana ajiyewa kafin d'aga baya ta karasa hawa dutsen.

boka dake zaune tsirara haihuwar uwarsa yana hangota yayi wani irin shu'umin murmushi me hade da jin dad'in zuwanta yana lasar lebansa .

kai tsaye kan wani tafkeken dutse zeey ta nufa inda anan boka na kan dutse zai zo ya sadu daita ta kwanta tana ware kafafunta, batare da bata lokaci ba,
boka ya isa gareta ya haye ruwan cikinta yasoma tumurmusarta.


Bayan boka na kan dutse yagama biyan bukatarsa da ita jikinta na rawa ta mik'e ta isa ta zauna gaban boka wanda shi tuni yakoma mazauninsa yana jiran isowarta .


Boka ya dubeta ya k'yalk'yale da wata mahaukaciyar dariya wanda ya d'an firgitata amman idan da sabo tasaba da wannan dariyar tasa ta mahaukata.

cike da bukatar cima buri zee ta bude bakinta zatayi magana take boka na kan dutse ya dakatar da ita ta hanyar cewa "tsinanniyar la'ananniya nasan abinda yakawoki basai kin fad'a ba, aikin da kikayiwa Abdulkabir ya lalace tsawon wata uku da suka gabata ,"aikinki ya lalace ta hanyar saduwa da mijinki yayi da wata mace wace takasance budurwace.


wani irin mahaukacin bugu k'irjinta yayi "me hakan yake nufi ?
tayiwa kanta tambaya tana duban boka atsorace.

Zeey tayi wata irin muguwar razana gabanta na wani irin bugawa take kuma jikinta yasoma rawa.

Boka yacigaba da magana "tabbas matar da Abdulkabir yake aure a cikakkiyar mace yasameta sab'anin ke, dan haka aikinki ya lalace sai an daura sabon aiki me karfi akansa sannan zakiyi nasara akansa tare da cimma burinki.

k'irjinta ne yacigaba da bugawa ita dai tasan asirin datayiwa Abdulkabir yakarye amman batayi tinanin ta wannan hanyar hakan ya faru ba kenan zargin yarinyar kawai take, gaske dai taga yana rawar jiki da rawar kafa akan yarinyar ashe dai yasan abinda yakewa tsalle tsalle .

"To garin yaya hakan ta faru su'ad amatsayin yar iska ce ba kamilla ba?

shiru tayi na wani lokaci sannan "tace boka ka taimaka kamin aikin da zaisa Abdulkabir yadawo gareni ya dawo hannuna ni kadai sai yadda nayi dashi....

boka ya sake kyalkyalewa da dariya kana "yace karki damu d'an wannan aikin me sauki ne domin shine aiki wanda yafi kowani aiki sauki, muddin ina nan raye bake ba matsalar Abdulkabir ballanata wata kishiya a duniyarki.


"Zan baki Magani yayi maganar yana mika hannu wansa sama sai ga magani a duka hannuwansa sun bayyana, d'aya wani itace ne me kama da kara d'aya kuma ruwa ne cikin wata yar farar roba ya miko mata yana dariya muryarsa cike da hargagi yace "amshi wannan karan idan zaki kwanta bacci ki kalli gabas sannan ki kira sunan Abdulkabir sau uku sai ki sakashi cikin gabanki ki kwana dashi har sai gari ya waye sannan ki cire ki jera kwanaki bakwai kina sakawa acikin gabanki .

jikinta na rawa sai dai cike da murna ta amsa tana russunawa kamar zatayi masa sujjada.
robar ruwan ya mika mata wanda take ta hango kanan tsutsotsi aciki suna yawo ,shima jikinta na rawa ta amsa.

"shi kuma wannan ruwan zaki dauki tsawon watani uku kina zubashi cikin ruwan alwalar sallarki, da zarar kinga ruwan ya kai rabi kije ki d'ibo k'asar cikin teku ki zuba ciki ki samu keb'antaccen guri inda babu mahalukin da zai gani ki ajiye shi aciki da zarar wata ukun suncika zamu saka shed'anu aljanu su daureshi aciki sai yadda kika yi dashi.


"matukar kika aiwatar da ayyukan nan kamar yadda nace miki kin gama samun Abdulkabir a tafin hannunki ,domin kuwa zai haukace a duk inda yake acikin fad'in duniyar nan dolensa ya bayyana gabanki a wannan lokacin ko cewa kikayi ya rabu da uwarsa da matarsa zai rabu dasu zai yaji duk duniya babu wace yake son gani saï ke zai yi kuka da idanunsa yana rokanki abdulkabir zai durkusa agabanki yana rokonki ki dawo gareshi .

"sai kuma abu na gaba abinda zai hana wannan asirin karyewa ajikinsa shine zaki dinga bin maza da aurenki duk namiji da zuciyarki ta raya miki sha'awarsa to dole ki nemeshi koda kuwa mahaukacin kan bole ne, "amma duk ranar da Abdulkabir yakamaki ido da ido ana saduwa dake, daga ranar asiri ya karye kuma asiri bazai sake tasiri ajikinsa ba.... tashi tsinanniya la'ananniya ki wuce ....


jiki na rawa zeey ta mike rike da magungunanta takarasa inda tukunyar tsafinsa yake ci da wuta taajiye masa kudi ta d'auki hanyar komawa lagos tun a hanya takira bolaji tare da bata labari yadda abubuwa suka gudana dukansu murnar suke bukatarsa zata biya damuwarsu takusan karewa.


tana isa gida dakinta ta nufa kai tsaye ta ajiye maganin sannan ta nufi dakin mama wace zuwa lokacin ta farka sai dai tana kwance ta kasa mikewa daga kwance datake d'an har fitsari tayi ajiki.

tak'arasa gareta da sauri tana kiran sunanta"mama mama !!!ganin yadda mama ta dawo tamkar wata yar maye yasa ta mike cikin sauri tashiga dakinta ta dauko kudi ta fito waje da sauri ta nufi inda me gadinsu yake tare da aikensa ya siyo mata madarar hollandia cikin minti biyu sai gashi ya dawo ta amsa ta sake nufar dakin mama ta hau saman gadon tare da kamota ta zaunar tasa mata pillow abayanta tashiga d'add'aka mata madarar har sai data sha fiyye da rabi sannan ta mai data ta kwantar tayi tagumi "karfa taje garin neman gira tarasa ido garin takoma gidan abdulkabir ta rasa mahaifiyarta aiko datayiwa kanta mugunta.

Abu kamar wasa har kusan washegari mama bata dawo haiyacinta ba har sai da aka d'anganata da likita. tashin farko doctor yace yanason ganin dady wanda daman shine ya ya kawota.


likita yayi yan dube dubensa tare da rubuce rubuce sannan ya dago yana duba farar takarda hannunsa sannan ya dubi Alhaji Adam yace " Alhaji meye matsayin wannan matar agurinka?

Alhaji Adam "yace yar'uwatace uwa daya uba daya..

"tana da miji ne?

"a'a tare take zaune da yarinyarta"

"Ok bisa ga bincikenmu mun gano anyi mata amfani da wasu kwayoyin maganin bacci masu karfi ta hanyar raunata mata jiki gaskiya da bad'an anyi sauri kawota ba da bamusan abinda zai faru ba.

"magani bacci fa?

"eh "

"dan Allah Alhaji tunda kuna da halak'a me k'arfi daita ka taimaka kasanya idanu akanta dan irin wannan maganin zai iya kashe mutun kai tsaye Saboda anyi mata overdose dinsa .

Alhji Adam yashiga mamaki yana tinani ta yadda hakan zai faru kusan minti goma yana zaune baice komai ba yana sauraron bayanan likita har sai dayaji likita ya dasa aya, sannan yace gsky nayi mamakin yadda hakan ta kasance .

doctor yace "wannan bawani abun mamaki bane adai sanya ido sosai "shikenan zanyi kokarin yin haka inji cewar dady ya
mik'e tsaye yana mikawa doctor hannu tare da yi masa godiya "yace

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment