Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita yanzu Duk yadda zata raba tilon danta namiji da wannan ciwon zatayi..... ......

Can kmr minti 30 tsakani ciwon yasoma sakinsa yana barin jikinsa,ahankali natsuwarsa da tunaninsa suka dawo gangar jikinsa.
Cikin sanyin jiki ya yunkura ya tashi zaune bisa tsakiyar gadonsa tunani yashigayi.
ina su musty da akil da Malik suke?
iya tunaninsa suna tare suna hira atsakaninsu ne.
sannan shiyasan basuyi sallama da junansu ba.
to ina suke?
Tmbyr da yayiwa kanshi Kennan wanda bashida me bashi amsa tmbyr....
Ahankali idanunshi suka sauka akan mahaifiyarsa dake zaune opposite dinsa tayi shr idanunta na kallon sama sannan fuskarta da alamun damuwa fal.
sosai tayi zurfi cikin duniyar tunani abinda shi kanshi bai san dalilin jefawarta cikin wannan damuwar ba .
da kyar yasamu ya iya bude bakinsa yakira sunanta cikin tautaushiyar muryarsa me cike da tsananin dadin da sauraro ammi ......
Firgigib ammi ta dawo cikin haiyacinta daga duniyar tunanin Data lula tana dubansa cike matsananciyar damuwa maramisaltuwa ,tana me mikewa tsaye da sauri jikinta na rawa tare da cewa na'am yarona sannu yakake jin jikin naka yanzu ?

taso taso mike kabaro inda kake Atare tayi masa wannan tmbyr jikinta na tsananta rawa .
mikewa yayi tsaye yana kokarin saukowa daga kan bed din kmr yadda ammi tace dashi .
ta nuna masa kan kujera alamun ya zauna ita km tashiga yayyafa ruwan magani tun daga kan inda Ciwon yatasar masa har xuwa kan gado inda ciwon ya sakesa .
duk AK na zaune yana kallonta .
take km abinda ya faru yashiga xuwan masa daki daki cikin brain dinsa, shi dai yasan hira suke da abokansa daga nan suka sako hirar onye har zuwa sanda yaji kanshi yafara sarawa.

Sannan yanzu gashi yaganshi daga shi sai amminsa km cikin wani yanayi na daban me wuyar fasaltawa.
Duk sanda zai ga amminsa irin hk cikin halin tashin hankali da rashin natsuwar zuciya yasan akwai matsala.
ko ciwonsa ne yatashi ko akasin hk .
runtse mayatattun idanunshi yayi sosai yana jin bugun zuciyarsa a sarari, sbd zuwa yanzu yagama sanin ciwonsa ne ya tashi, sosai yake jin zafin Ciwon dake damunsa da son yiwa rayuwarsa barazana mara iyaka ...
Wai meke faruwa dashi da rayuwarsa ne?

Me yaka mata yayi akan wannan matsala dake neman dakushe farincikinsa ?

Babu... babu abinda zakayi Abdulkabir hk Allah ya tsaro maka taka kaddarar rayuwa .
wannan ciwon yana daga cikin jarabawar ubangijinka gareka baka da yadda zakayi addu'a kawai shine mafuta gareka .
zuciyarsa tabashi amsa da hk..
hawayen tausayin kanshi da amminsa suka shiga xubowa bisa kuncinsa.
yayi saurin saka tafin hannunsa ya dauke hawayen dake tsiyayo masa sbd bayason amminsa tagani zai kara mata damuwa.
ahankali yashiga furta kalmar alhamdullahi alhamdullahi alhamdullahi I know this critical sickness is a geft from my God ...babu abinda, zan iya ko nace daya wuce godeya ga Allah ....
Ammi tagama Duk abinda yadace taje Ta hada masa ruwan wanka Ta zuba magani ciki ta dawo inda yake zaune tana sake Yi masa sannu tana me boye tsananin damuwar datake ciki, tace abdulkabir kaje kayi wanka . Ga ruwan maganinka can na hada maka, da kyar ya iya mikewa ya nufi bathroom dinsa.hannushi rike da jallabiya.
yaje yayi wanka zuciyarsa cike da tsoro da frigicin abinda ke damunsa.

yanzu da a dakin onye da yayi niyar zuwa dazu wannan Ciwon ya tashi me zai faru Kennan ?

da me zaicewa amminsa da dady'nsa da iman da zeeey dinsa...... ?

da ina zai Kai wannan katuwar abun kunyar ciwonsa ya tashi a dakin karuwarsa ?

Da wannan tunanin dayake tayi har yasamu yagama wanka .
koda ya fito tuni ammi tagyara masa dakin tsab sai kamshi turaren wuta ke tashi takoina .
gefen gado ya disina ya zauna sanye da jallabiya .
yana kallon mahaifiyarasa .
wani irin farinciki mara iyaka ne ya mamaye zuciyarsa da ruhinsa .
ya dinga arashin duk wanda yayi rashin uwa bakaramar hasara yayi ba.
sannan duk wanda yarasa uwa yayi kuka.... Uwa itace komai na arayuwar ya'ya. tausayinta yasa yaji kmr zai daina leifin dayake aikata a boye tun kafin wata rana Allah ya tomasa asiri,..

Ammi tace suwaye suka sha sigari adakin nan?

Tayi tmbyr ne sbd tasan Danta baya cin ko goro ballantana wata aba sigari.
muryarsa a kasalance irin ta marasa lfy Yace ammi su akil ne.
sbd mene kai baka sha ka dinga barin ana sha maka a daki....?

Sorry ammi bazasu sake ba better kar na sake ji nasake ganin ansha maka sigari adakinka ,ai tun baka kwadayin da ra'ayin shanta shansu anan zasu iya rebatanka...

Ai bazan hadawa kaina fitina biyu Ba, ga neman mata ga shaye shaye ya fadi hk cikin ranshi kwanciya yayi yana me runtse idanunshi. Domin yasan hk kawai shi zai saka ammi tabar mgnr ta mike tsaye karkayi bacci katashi kasha magani Dan yunkurawa yayi ya manna bayan da jikin gado. Ammi Ta miko masa cup dake cike da ruwan magani ya amsa ya sha sosai domin shi kansa yana bukatar rabuwa da ciwon dake addabar gangar jikinsa sabanin da ,da kyar ammi take samun yasha magani .
byn yagama sha ammi tace ya kwanta ya huta sannan tabar dakin.

Zeey kuwa tana can tare da akil dinta suna sheke ayarsu son ransu suna jiyar da kansu dadi mara amfani .
da kyar Zeey tasamu akil yabarta . ba ita ta dawo gidan ba sai daf da magariba takaraso da kyar duk tagaji sbd wata uwar muguwar kasala datake ji ajikinta.
koda tashigo gidan taga AK wani iri wani iri dashi tmkr wani mutun mutumi.
duk ta damu ta rude ta tada hankalinta sai tmbyrsa take meke damunsa yayi mata banza. sai da ammi tayi mata bayanin abinda ya faru .
kuka Ta fashe dashi tana kiran wannan wace irin maseeface
dataki taki cinyewa?
tana kuka tana zuba sambatu iri iri na rashin hankali .
AK nagani tasoma shirmenta na kuka ya mike ya koma dakinsa sai da ammi tai ta rarrashinta tukun tabar kukan.


wasa wasa fa tsakanin AK da Zeey shakuwa ce me tsanani tashiga tsakaninsu kowanne yana ji da dan'uwansa cikin ranshi kmr me. bama kmr Zeey ba datake jin tabbas bazata iya rayuwa muddin babu AK ba Dan wani irin shaukin kaunarsa ke shigarta a duk kwanan duniya .

Zeey na zaune a parlour tana yanke kumbarta tana kallon wani seizing film iron lady bataji sallamar AK ba sbd zurfin datayi gurin kallon sai dai kawai ta dago idanuta taganshi tsaye bisa kanta yana kare mata kallon kasa da sama .
"Wani irin masefafiyar faduwar gaba taji from know where ta dira cikin tsakiyar kirjinta, wanda bata taba jin Irinsa ba a duk iya tsawon rayuwarta.
take zuciyarta tashiga rawa da tsalle.
sosai itama take kallonsa tmkr zata cinyesa sbd matsanancin kyawun dataga yayi mata yau fiyye da koda yaushe datake ganinsa yanayin kallon dataga yana mata yasa duk sai taji ta tsargu Dan hk tayi Saurin sunkuyar da kanta kasa tacigaba da gyaran kumbarta.
AK ya tsugunna agabanta yana murmushi ya Kai hannu zai riko hannuta niyyar amsa abin gyaran kumbar yacigaba dayi mata.
tayi saurin janyewa .
ya dago da mayatattun idanunsa yana zabga mata katuwar harara meyye hk na wani zabura Dan zan rike hannuki. haka nan sai ka dinga tabani ?
Ta fadi hk ne sbd duk lokacin da zai tabata din sai taji wani sauyi atare daita .
muryarsa a kasalance yace to menene Dan natabaki ni ba yayanki bane?
Tsiyata daku Hausawan nan Kennan kidahumanci da kauyanci na dawainiya daku .
kwata kwata bansan sanda zaku waye ba.
Ta hararesa tana cewa Allah yaso kaima duk asalinka Kennan .
AK ya mike tsaye tare da yunkurawa yana Cewa banson shirye ni kawo abinci koda da indomi ce Babu komai acikina ta kalleshi sosai zuciyarta na tsananta bugawa da sauri akan shi.
wani irin tsananin sonshi ne take jin yana sake ratsa kowani shashi na tsantsar jikinta .
ta lumshe idanunta batare data mike ba.
AK yaja tsaki tare da cewa wai meye kika wani sakani gaba sai kallona kike ko na canza miki ne? tayi murnushi tare da yunkurawa gabadaya ta tashi da hanzarinta.
" cikin takunta kmr batason taka kasa tana motsa ilahirin jikinta Tukun tabar guri .
bayaanta yabi da kallon har sai daya daina ganinta.
bata dauki wani lokaci ba ta dawo hannuta rike da karamin faranti Ta ajiye akan center table takoma Ta dauko masa ruwa da drinks ta koma Ta zauna tana wani yatsina fuska wai ita ala dole tagaji.

Ak yace sai Ki taso Ki zubamin ruwa.
Ta Dan harareshi tare da yin mgn cikin shagwaba tace kai yaya wlh kacika son jiki da shagbawa ruwan ma bazaka iya zubawa kanka ba?

Eh banzan iya ba ke km tsarkin kiyuwa ba? Tayi tsuguno agabansa har yana hango tudun nonuwanta yayi saurin runtse idanunshi yana cizan lip's dinsa.
ta zuba masa ruwan tana ta mita yacika son jiki, da sauransu ya bude idanunshi ahankali yace kinga barshi kawai kixo muci abinci Ta dago idanunta tana kalloshi suka hada ido, tayi saurin janye nata idon sbd yadda ta dinga ji ajikinta game dashi.

byn sun gama AK ya Mike Ta kalleshi tana cewa sai km ina yanzu?


Zanje gurunsu Malik ne Zeey ta rausayar masa da idanunta tace kada ka Manta around 4 ina da lectures a school.
Ya gyada kansa bazan manta ba sai na dawo.

Shakuwa da nuna kulawa da juna tsakanin Zeey da AK sai gaba take hkn yasanya take kara jin sonsa yana mamaye Duk wani lungu da sako dake zuciyar har wani lokacin takanji kodai ta fada masa abinda ke cikin zuciyarta ne .
Amman km sai taji wani shashi na zuciyarta tana gargadinta da kada ta kuskura domin dai da wuya ya amince Dan hk tasaka masa ido kawai tana jiran ranar da zai furta mata da Kanshi .domin ita kanta tana hango tsagwaron sonta acikin kwayar idanunshi.
" Wasa wasa fa Zeey ta dinga jin sauyi ajikinta komai taci sai ta amayar dashi sannan bakomai take son kamshinsa da son cinsa, koda ammi tayi mata zance suje hospital yawo tashiga Yi mata da hankali da kame kame tace ai shawara ce kedamunta .
km cutar shawara bayajin maganin hospital sai dai na gida zata je agege gobe idan Allah yaso,akwai wata mata a unguwarsu me saida maganinsa.
zata siya Sha.
juyin duniya ammi tayi daita Amman taki ........
hk ma AK shi har da bude mata wuta yayi shi kam har ta amince masa zabisa suje Amman km sai wani uziri na process din tafiyarsa yataso sai kawai ya shareta yasoma tsagar gabansa sbd duk kwananki bashida lokacin kanshi baya ma wani zaman gidan.

Zeey kwance a dakin akil akan katifarsa .
wacce bata jin dadin jikinta ,akil yadaga labulen dakin yashigo idanunshi akanta daman shine ya matsa mata Data zo yana son ganinta sbd kwana biyu basuga juna ba gashi shi baya iya hakuri daita.
yadda yaganta kwance yasanya yayi saurin karasowa cikin dakin ya zauna kusa daita ya tarairayota zuwa jikinsa yana shafa jikinta da kaiwa kirjinta sumba tare da tmbyrta meke damunta yaganta wani iri .
Tayi lum da idanunta tace zazzabi ne ke damuna ya kai hannu gefen wuyanta yataba. zafi ne yaziyarci tafin hannushi .
tashi maza muje asibiti a duba min ke .
Ta yunkura da nufin tashi ya sake kai hannushi ya tarairyota zuwa jikinsa ya manna mata kiss agefen kumatunta ita kanta tafi son suje hospital asan abinda ke damunta sbd tarasa ganewa kanta.
,.shine ya fara fitowa yana kakorin duba kannesa da bari suna wasa aharabar gidan sanda zai shigo yanzu babu kowa da alamun Duk Sun shige cikin gida itace tasoma fitowa zuciyarta cike da tsoron kar wanda yaga fitarta kmr yadda tashigo babu wanda yaga shigarta, shi km akil yana tsaye bakin kofar shiga cikin ainihin gidansu koda wani zai fito ya dakatar dashi. yana nan tsaye har sai dayaga alamun tashiga mota dayake Yabata key'n mota .

Zaune suke gaban doctor dr yana yiwa Zeey tambayoyi tana bashi amsa doctor ya umarceta dataje ayo mata test din fitsari hkn dataji yasanya taji gabanta yayi muguwar faduwa jikinta a kasalance Ta nufi lab dan tayo gwaji da doctor yasanyata.

byn kmr yan wasu mintina kadan ta dawo rike da resut Amman takasa budewa ta duba sbd zuciyarta datake dukan uku uku domin batasan wani mataki akil zai dauka ba muddin yasan abinda take zato ne ya faru daita .
Ta isa office din doctor gabadaya gwiwowinta a sanyaye ta mikawa doctor result ya duba ya dago fuskarsa dauke da murmushi yana kallon gabadayansu .
akil da bai fahimci yanayin da doctor yake ciki ba sbd ya meida hankalisa gabadaya akan Zeey dake zaune ta sunkuyar da kanta Kasa jikinta na wani irin matsanancin kirma..
dr yace yana ga kmr bakwa farinciki?
Akil yace nifa bangane abinda kake nufi ba?
Dr rotimi yayi murmushi yana sake gyara medical glas din idanunsa yace ina nufin nan da wasu yan watanni zaka zama Dady. Dammmmmmmm gabansa ya buga da karfi ya tsurawa doctor idanu yana cigaba da sauraronsa har doctor ya dasa aya.
sannan akil ya ware idanuwansa yana kirkiri murmushin dole wanda yafi na kuka takaici abinda Zeey tagani akan fuska akil yayi matukar bata mamaki domin bata taba tunanin zai nuna farincikinsa azahirance dan jin abinda doctor yace .
zatonta suman zaune zaiyi ko ya nuna damuwarsa akan samuwar wannan matsalar akil godiya yayiwa doctor .
dr rotimi ya rubuta musu magunguna tare da basu shawarwari domin Zeey tasamu ishashiyar lfy sbd shi a tunaninsa sabbin aurene su .
Sukar bar office din doctor.

ko acikin mortar Zeey zaune take jugun akil ya dubeta ya Dan Yi tsaki Mtsssss zeey tayi saurin dubansa .
Sbd me zaki damukanki da wani tunani?
Royal hotel ya nufa daita tana rabe akafadarsa sai wani lallabata yake kmr gaske Sun karaso dakin daya kama musu suna shiga Zeey ta fada kan gado ta janyo pillow ta daura kanta ta sake janyo daya ta rungume shi akirjinta cikin kankanin lokaci hawayen datake boyewa suka samu nasarar zubowa daga cikin Kwarin idanunta .
akil tsaye akanta yana kallonta tayi matukar bashi tausayi hkn yasanya yakaraso gareta inda take kwance tana kuka ya kai hannusa yana shafa kitson kanta ya janye pillow Data rungume yace sbd me zaki rungume pillow byn Gani kusa agabanki ni yakamata Ki rungume ba wani pillow ba ,sannan please ki daina yi min asarar hawayenki ta kalleshi ta lumshe ido hawayen idanunta suka sake tsiyayowa wai kukan me kikeyi ne ?
Ya tmbyeta .
tayi masa shr dan alokacin ji take tmkr ta makure wuyansa ya mutu sbd kwata kwata bai damu da damuwarta ba.
Kanshi kawai yasani kullun.
Kinyi min shr kinki min.
kiyi min mgn man kada Ki tayar min da hankalitacigaba da kukanta.
wai dan Allah kukan mene hk kikiyi ? Muryarta cike da kuka tace
kana son kasan kukan me nike Yi?
Ya gyada mata kai alamun eh .
tace kukan mutuwata nike .....
akil yayi zumbur ya mike tsaye yana kallonta tacigaba ina kukan mutuwata domin wannan cikin zai Yi min katangar karfe da cikar burina farincikin rayuwata wanda nasan daga karshe mutuwa zany .....

waye yace miki wannan cikin zai rabamu dake?

Tayi murmushi sbd ta fuskanci kwata kwata bai san inda mgnrta ta dosa ba.
wannan baby da nike dauke dashi nasan shine silar komai gareni .
yayi durkuso gabanta ya janyota zuwa jikinsa yana Shafa bayanta Tare da yi mata mgn akunneta cikin rada. tana son hanashi abinda yake mata sbd yanzu komai ya fita akanta Amman takasa.
wannan baby bai isa yarabani dake ba sbd yanzu ma nasoma sonki Zeey ta dago idanunta ta kalleshi tace nasan hk abun yake cikin ranka. Duk hanyar da kasan zakabi gurin tattalin Mace kasan dashi .
zance aure km shine babban makiyinka.
ni bawani tattalinka nike da bukata ... kashirya min yadda Za'ayi na rabu da wannan cikin .

zanYi iya yina naga narabaki dashi kmr yadda nasaba akowani lokaci, Amman kisani wannan Karon nima a shirye nike dana aureki mucigaba da rayuwarmu sbd na hanga na hango babu wace tayi size dina sake. ke kadai zaki iya dani.....

taja tsaki tana me janye jikinta daga nashi karya ne akil karya Kake min kullun inda hk takasance hk kake cewa zaka aure ni, da zarar komai ya daidaita sai ka canza akalarka zuwa wani guri daban .
nagaji nagaji da yaudararka gareni. wallahi wallahi wannan Karon I will not deceive you, I promise to marry you in a few months inji cewar akil.

common stop talking nonsense here sau nawa kake cewa hk after all ni yanzu bana tataka domin zuciyarta bata tare da kai...... kawai kasan yadda zakayi da cikin Jikina that's all I need from you .
bawai wasu mayaudaran kalamanka nike bukatar ji ba.
sororo yayi yana kallonta yana nazarin kalaman dake fitowa daga cikin bakinta kafin daga baya yace OK cool down cool down Ki natsu Ki zauna muyi mgn, naji kin daina sona .........Amman kisani shima wanda kike son din bazai taba sonki ba har duniya ta nade km kowaye MA ya aurenki saurana ya Aura km wa ni ya aurawa ,Dan bazan taba barinki Ki zauna lafiya agidan mijinki ba matsawar bani kika Aura ba.....
ranta a bace ta tasoma kimtsa inata inata tana kokarin barin dakin a fusace ya fezgota sai bisa kirjinsa Tare da fidda numfashi yana manana mata kis a kumatunta haba my zeey ina zaki gudu kije?
Da wasa fa nike miki.
duk maganar dana fada karya ce, kiyi hkr zance ya wuce nima tunda yanzu zuciyarki bata gareni takomawa wani na.
babu abinda zanyi dole nabarki kiyi abinda kike so Amman kinsa bazan taba iya rabuwa dake ba?
Kema km nasan hk ni kadai ne zan iya da jarabarki ...
tayi masa banza taki cewa dashi komai sbd Duk cikin magangunansa babu wanda ya sanyaya ranta atakaice ma Duk shirme ta dauke su.

Yaciga yanzu zan san abinyi akan cikin jikinki ni in banda ke wlh barin cikin nan zamuyi ke haifa min Amman babu komai za'a san yadda za'a Yi dashi yakarasa fadar hk yana shafa sansar jikinta domin rebatarta zuwa tafkin alfasha.
ganin hk yasa tasoma yunkurin raba kanta dashi .
Amman ya matseta gam yana tsarata da zantuttukansa marasa ma'ana da kangado wai a zuwan rarrashinta yake.
sannu ahankali tun maganarsa batashiga cikin kunnuwanta har suka soma Tafsiri domin har yasoma rabata da kayan jikinta yana romancing kmr wani tsohon mayye bata fargaba sai daya rabata da komai na jikinta sannan ta ankare tasoma zuba masa maseefa.

akil baka da imani.. bakada tausayi cikin wannan Yanayin da nike ciki har kana da kwarin gwiwar yin wani abu Dani...... why not Zeey abinda bai faru ba shi ake gudu wanda oready yarigada ya faru km shikennan Kibarmu kawai muyi , muji dadinmu sai aji dadin yin flowshing dinsa gabadaya ke kanki damuwar dake tattare dake zata ragu.

wlh aa akil.......
it can't be possible akil bazan iya yin komai ba ahalin da nike ciki zuciyarta cike take fal da tarin damuwa da nadama mara i.... ya janyota Jikinsa da iyakacin karfinsa ya matseta gam yana kokarin hade bakinsu guri daya tun kafin takarasa maganarta tsotsar bakinta yake yana Shafar jikinta.
take ta fezge da kyar tana sauke naunauyen ajiyar zuciya da numfashi at the same time tace anya kuwa akil akwai digon imani acikin zuciyarka ?
ya girgiza mata kanshi alamun babu yana sake janyota jikinsa .
wlh wlh bantaba danasani haduwata da kai ba irin yau kai Kareni akil km dabba maci amana wanda bai san hakkin Dan Adam ba.
da fari kazo min da tsigar aurena zakayi na amince da kai ka cutardani ka yaudareni ka hainceni... kadinga kwana dani tsawon shekaru batare da kacika alkwarin aurenmu da kai ba .
yanzu km kana son shigomin da wani sabon salon yaudara, wacce hankali bazata iya dauka ba balle zuciya.......... zuciyarsa a matukar harzuke yashiga nuna kirjinsa da yatsan hannushi ni ne kare Dabba maci amana muryarta a fusace tace yes I said it idan akwai abinda yafi wannan ma zan kiraka dashi useles kawai....
kmr mayinwancin zaki ya fezgo ya makata bisa gado yau Kuwa zakiga aikin dabbanci dana karnukanci irina nawa.............
Yau zaki gane kurenki agurina.... ....yau zakisan kin kira da yawan sunan......zeey yau zanganar dake kurenki na furta min Duk mgnr datazo bakinki....
ta zabura zata mike yasanya kafarsa ya danne kafafunta.
yana kokarin cire boxes din jikinsa dayayi saura ajikinsa ta sake yunkurawa daidai ya Kai boxes dinsa zuwa gwiwarsa.
hk yabarshi batare da karasa cirewa ba.
ya Farmata kukuwa suka shigayi atsakaninsu tana cewa bataso ya kyaleta tare da auna masa zagi iri iri Amman ina karfinsu ba daya ba hk tana ji tana gani ya danneta da iyakacin karfinsa.... yasoma having sex daita tun tana bijirewa har Ta hakura ta sadsukar kanta gareshi domin bakaramin nuna mata karfi yayi ba .
da mugunta haka yayita sex daita tmkr wani dabba .
juyata kawai yake yadda ranshi ke so yayinda ita km sai aikin binshi da ido take tunda take arayuwarta bata taba jin rashin dadin sex ba kmr irin na yau .
duk da kasancewarta me tsananin bukatar da bukatar da namiji Amman yau komai ya tsire mata.
domin amadadin taji dadi wani azabben zafi ta dinga ji akasanta sbd yadda ya dinga yi mata gabadaya yacire imani acikin zuciyarsa ya dinga sassakarta.
aiko iya azaba tasha agurinsa.
sosai yacigaba sbd sonshi na ganar daita kurenta nakiransa Kare dabba mara Imani datayi shi kansa yasan yadda yayi mata bama shi ba ko wani bazata Yi kokarin kiransa da Kare dabba ba.
sai daya tabbatar da ya galaibaitar daita sosai numfashi ma da kyar take fitarwa sannan ya barta km yashige toilet yabarta nan kwance. Tana numfashi.


har ya fito tana nan kwance tana numfashin walaha da Yi masa Allah ya isa baadadi.
yazo ya tsaya bisa kanta.. Ki tashi kije kiyi wanka Na saukeki.
idan km baki da bukata baki tashi fine ni na wuce abina.
dole tasa ta mike da kyar ba dan taso ba dan idan tabari ya tafi yabarta anan bazata iya fidda kanta daga cikin hotel din ba.
tashge toilet tanadingishi da ware kafafunta shi km yana tsaye yana dubanta hannuwansa rike da jeans dinsa zai saka.

Koda Ta fito yaga ma shirinsa tsab ita kawai yake jira ta goge jikinta tana jin mararta wani irin murda mata da karfi Ta dafe matarta tana cizon lips yana kallonta har ta gama yatsine yatsinenta bai ce mata komai ba dan wani irin takaicinta yake ji da haushinta .
Ta sanya kayanta tare da ce masa tagama .
wannan Karo ba manne suke da juna ba kmr yadda suka shigo da farko .

kai tsaye inda yayi parking din motarsa suka nufa, motar ma ita Ta bude da kanta tashiga bai tsaya wani sauraronta ba ya tadda mota babu wanda ya tankawa danuwansa. Muryarsa a dake yace ina kika nufa?... Itama adake tace gra bai sake cewa daita komai ba. Ta bayan gidansu AK yabiyo daita a zuwan idan ya sauketa sai Ta zagaya Ta dayan street din..

Can nesa kadan da gidan su AK yayi parking yana jiran Ta fita ya ja motarsa sbd ko kashe motar baiyi ba.
taki fitowa tana kallonsa bakinta cike da son yin mgn Amman Data daura idanunta akanshi sai dataji gabanta ya fadi sbd ganin yadda yayi da fuskarshi tmkr Wanda aka aikowa da sakon mutuwa .muryarta na rawa tace zance zubar da cikin fa?
oh haka ne fa yakamata kinsa yadda za'a Yi da zance zubar da ciki .... karki damu abar shi cikin kawai sbd ni ina son abina km duk abinda yasamu cikina wlh cotu ce zata rabamu dake.
Dan hk ki sauka please ina da abin Yi.
wlh baka isa ba akil akan na haifi cikinka dake jikina gara narasa rayuwata .
ya dage mata duka kafadunsa kana yace well ashe Kuwa mutuwarki ta kusa Kennan.... domin wallahi wallahi rantsuwa nawa kikaji nayi Zeey tayi tsuro tsuro tana kallonsa takasa mgn zuciyarta fal cike

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment