Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

batare daya d'aukarwa kansa komai ba ,ita km ganin haka yasa ta daukar masa wani zoben silver me shegen kyau me d'auke da harafin sunanta *S*
ta kamo tsinsiyar hannusa tana kallon cikin kwayar idanunsa ta saka masa tare da kissing din hannu atake ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam ajikinsa yayi kissing din goshinta yana jin dadin wannan kyautar tayi masa cikin kunnenta ya rada mata" dole nabada tukuicin wannan kyautar idan muje gida.

tayi murmushi tana dukan kirjinsa tare da cewa "Allah banason wannan tukuicin.
ya sake janyota jikinsa sosai shima ya d'auki zobe irin wanda tasaka masa, me harafin sunansa *A*
ya saka mata yayi kising din hannuta har da kari dan sai da yayi kissing din lip's dinta sannan yajanyo hannuta suka sake jerowa hannunsu makale cikin juna ya zagayo ya bude mata kofar mota ita km ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana dubansa tana murmushi cike da jikin dadi .

da hannusa yayi mata ala'mun tashiga ta koma ta tsaya bakin kofar motar taki shiga sai ma ta tsaya tacigaba da kallonsa cike da matsanancin kaunarsa.

tsura mata mayatattu idanunsa yayi sosai sannan yace " kallon fa?

"ina kallonka ne sbd tsabar son da nake maka sai km zance na gaba wannnan soyayyar da kake nuna min batayi yawa ba kuwa?

"sbd me kika ce haka? yayi mgnr yana kashe mata idonsa daya hannunsa rike da murfin mota.

ta ciza lips dinta na kasa tana me narkar da fuska ala'mun son yin shagwaba sannan tace "ni dai soyayarce ta min yawa ina jin tsoron fa.


"tsoro fa kikace ..... ya furta hkn yana narkar da idanunsa cikin kwayar idanunta tare da kamo lip's dinsa na kasa yayita tsotsa yana kallonta .


ta daga masa kai ala'mun haka take nufi, itama tana kallon cikin kwayar idanunsa a wannan lokaci tace "ina jin tsoro da fargaba sosai kada wata rana kazo ka juya min baya bansan yadda zanyi ba idan hakan ya faru...


"bazan taba juya miki baya ba arayuwata , yanzu saboda kulawa da soyayyar danake baki ce ta sakijin haka? ta girgiza masa kai tare da kashe masa idanta daya .

" to meye ne aciki kece fa sauraniyar zuciyata , ni km tmkr bawa ne gareki kinga kuwa dole bawa yabawa sarauniyarsa duk wata kulawar data dace duk abinda nasan zai sakaki farinciki zan miki shi matukar bai fi karfina ba sai abu naga bana son kina min zance juya baya .. ....

Ammi ce ta katse mata tinaninta ta hanyar kira sunanta" mamana ki daure nasan abun da kamar wuya ki iya ciresa aranki ,amman ki daure kisawa zuciyarki hakuri duk girman alamari baifi karfin Allah ba kuma muna kan gaya masa .

Tasoma yunkurin mikewa zaune ammi tayi saurin kamota ta zaunar daita hade da sanya mata pillow ta bayanta , hawaye ne suka shiga turereniyar fitowa daga kwarnin idanunta mgn take son yi amman ta kasa bude bakinta wanda koda ta bude bakin ma bai zama lallai maganar ta fito ba.
dan haka ta jingina bayanta tashiga jan numfashi da kyar tana fitawar tana cigaba da zubda hawayen tausayin kanta.

Ummanta ta hado mata tea me kwari ta karaso tare d mika mata cup din tea su'ad ta girgiza kai alamun bazata sha ba.

Ammi ta amsa cup din daga hannunta ta kai daidai saitin bakinta "ki bude baki ki sha mamana tunda aka kawoki asibiti bakisa komai acikinki ba, dan Allah ki tausayamana ki duba kiga yadda nida mahaifiyarki muka dawo akan rashin lafiyarki, ki tausayamana muna bukatarki araye idan kika bari wata cutar takamaki akan abdul mu kika cuta sbd shi bai da hasara rayuwarsa zaicigaba yi ..

Da kyar da rarrashi ammi tasamu tasha kadan ta kawar da kanta tana jin yadda zuciyarta tayi mata nauyi kmr an dora mata dotse ,zamewa tayi takoma ta kwanta tana cigaba da tinanin mijinta tare da tsurawa zoben hannuta ido tana ji kmr alokacin yasanya mata shi .


Acikin satin mutane kawai ke turereniyar zuwa duba jikin su'ad takowani bangare ciki kuwa har da musty wanda ya dawo kasar loakacin dayasamu labarin abinda ya faru yasha mamakin sosai dashi akacigaba da jinyarta.


babu laifi su'ad ta ji sauki sosai sai dai har lokacin doctor saif yaki basu sallama kasancewar baya son rabuwa daita duk da zuwa wannan lokacin yasan matsalar soyayya ce ke d'awainiyya daita amman yana ji aransa zai iya cire soyayya kowaye ya dasa nashi.

sam abdulkabir baiyi yunkuri zuwa duba jikinta ba duk da yadda jama'a sukayi ta zuwa ta bangarensa, wannan abu yayi matukar taba zuciyarta dan haka su'ad ta masa a sallameta ita tagaji da zaman hospital doctor saif yashigo ya iske ana fama daita akan ta tsaya ta kara samun sauki sai shagwaba takeyiwa ammi tana ganin shigowar doctor tayi dif da bakinta .

muryarsa a kasalance yace "ammi kmr yadda yaji ana kiranta dashi "akwai damuwa ne?

"babu wata damuwa likita mamana ce dai ta takura dole gida take son xuwa tagaji da zaman asibiti.

ya d'an saci kallonta yaga zoben hannunta take kallo aransa yace ko ba'a gaya masa yasan zoben soyayya ne ganin ita yake kallo ta hade ranta sosai tana cigaba da kallon zoben. tsura masa ido yayi sosai yakira sunanta" su'ad kiyi hkr gobe Inshaallahu zamu baki sallama ai kinji sauki sosai tayi saurin girgiza masa kai" ok karki damu gobe zaki tafi gida.


Shi kuwa ak yana can rawar jikin akan zeey dinsa kasancewar gobe za'a meida aurensu ,a massalacin kenan ranar da za'a sallamo su'ad , hakan yasa ammi tasamu likita yabar tatun sallamar man sai wani sati sosai dr saif yaji sosai dan baya son rabuwa daita .

washegari da safe aka d'aura auren zeey da abdulkabir akan sadaki million daya wanda hkn yasa dady karan kansa yayi shock sai da abun girgiza zuciyarsa har ya saka ayar tambaya akan lamarin ,yakira ak byn d'auri aure yayi masa fada akan sadakin daya bayar yayi yawa albarkan aure ake bukata abdul ba yawon sadaki ba "dady karka damu shima sadaki me yawa yana kawo albarka aure ni da kumun addua kawai akan auren nan...

aranar da aka daura auren zeey da abdul babu wanda yayi ganganci sanarwa su'ad sannan kuma a ranar zeey ta tare a shohon gidanta na green hill estate..


mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


YA GAFFAR

THE MOST FORGIVING




page 74

.........bayan an d'aura aure da yamma sai ga dalla dallan motoci guda biyu ango ak ya damakawa Amaryarsa amatsayin kyautar sake ban hakuri da kwantar mata hankali, wayyo Allah murna da farinciki gurin zeey kamar me, hjy kaka ma tayi murna sosai kusan har tafi zeey jin dadin wannan kyautar ta dinga kasawa ak albarka "haba ko kai fa d'an nan sai yanzu ka dawo kan hanya " meya fi wannan abu dadi arayuwa Allah dai ya kad'e fitina a tsakaninku yabaku zaman lafiya da zuria dayyaba , da daddare a cikin motar aka kai zeey gidanta.

bayan yan tsirarrun mutanen da suka amarya sun watse ak ya sako kafasar daya cikin parlour'n ya ji wani irin sanyayyiyen kamshi ya buge hancinsa wanda ya haddasa masa jin faduwar gaba from know where ya dafe kirjinsa da hannunsa daya yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa kamar ya juya ya koma yaji an shiga ingizashi . ahankali cike da sanyin jiki yakarasa sanyo gangar jikinsa gbdy yashigo cikin parlour'n sosai, bai ganta ba, dan haka ya nufi dakinta inda yafi tinanin zai ganta jikinsa a sanyaye ya turo kofar d'akin yashiga bakinsa d'auke da sallama wani kamshi ne na musamman ya doki hancinsa wanda yasashi sauke naunayen ajiyar zuciya ahankali yasoma daga kafafunsa zuwa inda take zaune tana rike da waya byn ta amsa sallamar da yayi aciki sannan ta d'ago idanunta ta tsura masa tana kallonsa yayi maseefar tafiya da imaninta .
sanye yake cikin wani hadadden fari
yadi fari 'kal wanda ya bayyana farar singlet dinsa ,daga sama kad'an kuma mutun zai iya hango halitar kirjinsa tare kwantace sumar gashin dake kwance a kirjinsa idanunta ta runtse da karfi tana jin kamar ta fexgoshi gareta ta rungumeshi tasoma aika masa da zafafan wasanni , amman ta dauke kanta daga garesa tayi kamar bata san da tsayuwarsa agurin ba .

cikin rawar jiki ya matsota hade da kamo tafukan hannuta cikin nasa yashiga murzawa tare da janyota sosai zuwa jikinsa "kiyi hkr my zeey nabarki ke kad'ai musty nayita jira ya rakoni shiyasa na 'bata lokaci.

da kyar ta iya bude bakinta tace "yanzu ina musty din yake?

"yana gida nabarshi tare da eiman cewa yayi ba zaizo ba wai naci amanar su...

a tsawa tace "dakata dan Allah malam karka soma kuskuren furta wannan banza sunan anan,kasani wannan sunan yazama tarihi agurinka ko wani kaji yayi maka zance sunan ka saubata min shi ,sannan kuma daya ce bazai zo ba sai akayi me?
"sabon ango ne kai dazakace sai wani ya rakoka ,ina ga da ala'mun musty baya son zamana tare kai takarasa mgnr tana jan tsaki .

"no no karki ce haka my zeey yana so mana shi har ya isa yace baya son zamammun tare, ai dole yaso duk wani abinda nake so matsawar yana son zaman lafiya dani ya fadi haka ya Zarce da shinshinata yana shashfa sansar jikinta take yasoma saukar mata da kasala ajiki,ta dan zame d'aga jikinsa tana duban yadda jikinsa ke rawa har tsuma yake tana yatsina fuska tace "ni dai if possible ka yanke halakarka da musty banason shi cikin lamarinka...

"angama my zeey duk abinda kika ce shi za'a yi idan cewa kikayi na kasheshi ma zan aikata, da saurin ta zaro ido waje kisa fa kace?

ya daga mata kai ala'mun eh akanki babu abinda bazan iya yi ba "lallai wani aikin sai amale ,na jinjinawa aikin boka na kan dutse waye zai iya irin wannan aikin da zai meida abdulkabir tamkar bawa ?
tayi kanta tmbyr tana kallonsa ..
"sai shi ifrit shugaban bokaye da aljanu tabawa kanta amsa , janyota jikinsa yayi sosai yashiga aika mata da zafafan wasanninsa masu rikita lisafi take itama ta biye masa suka shiga ruda juna tmkr zasu cinye junansu ,daga karshe ta fixge jikinta daga gareshi "plz don't don't do this to me mikewa tsaye tayi tana dubansa ita sam bata shirya bashi kanta a halin yanzu ba tafison sai ta bautar dashi iya bauta sannan tabashi ,tabe baki tayi tana kallonsa yana rokonta kana tace "ka dai rokona kaje kayi wanka ka dawo.

"bazan iya yin wani wanka ba a halin yanzu narigada nayi wanka kafin nazo gareki dan Allah karki hanani kanki a matukar bukace nake dake.

"dan Allah ni karka dame ji yadda kake yin abu kmr wani tsohon mayen da bai taba ci ba , ko maye ne kai ?
tayi masa tmbyr tana kallon cikin kwayar idanunsa da suka canza launi zuwa ja.

jikinsa a sanyaye yashiga girgiza mata kai "ok kaje kayi abinda nasaka sannan ka dawo yace "to tare da mikewa ya fita ya nufi dakinsa sai daya shiga dakinsa sannan yashiga tinanin abinda zeey tayi masa , wani gigitaccen mari yabawa kansa yanason ya dawo cikin tinaninsa ," anya kuwa wani abu baya faruwa dashi yanzu shine zeey take cewa yana yin abu kmr wani tsohon maye...
yayi tsawon minti goma yana zagaye dakin batare da yasamu abinda yake son sani game da abinda ke damunsa ba ,shi dai kawai rana saka yatsinci kansa cikin matsanancin kaunarta tare da bin duk wani umarninta.
da wannan tinanin yashiga bayi yayi wani sabon wanka shap shap ya fito ya shirya cikin wasu haddaun kayan bacci farare mara sa nauyi ya nufi dakinta , sai dai turus yayi tsaye abakin kofar sakamakon kofar dakin daya jita a kule gam ,yayi shiru yana tinani abinda yasa ta kulle kofar sannan daga baya yasoma 'kwank'wasa kofar .

'kwan'kwasa kofar da akayi ita tasa zeey katse wayar datakeyi da akil tare sakin murmushin mugunta tace "waye ne zai damu mutane suna saka da hutawa?

"my zeey dan Allah ki bude min kofa, bawani abu zanyi miki iyakata dake magana ..

"banida lokacin sauraron zantuttuka yanzu ina yin abinda yafika zama mahimmanci ne, dan haka kana iya tafiya kaje ka kwanta ma hadu gobe da safe, jikinsa a sanyaye ya juya kamar yadda tace ya koma dakinsa ya kwananta lamo yana tinanin abinda ke faruwa da rayuwarsa. yana barin gurin ta lallabo ta bude kofar dakin ta tabbatar da ya wuce dakinsa ta sake komawa dakin ta kulle tacigaba da waya da akil inda akil yake jadda mata yadda yayi kewarta a halin yanzu ma dayake kwance a dakinsa bukatarta yake.

ta sauke numfashi sannan tace "karka damu akiluna ai ni din takace muddin rai kana iya yin duk yadda kake so dani "to nazo yanzu ?

"idan zaka iya zuwa ba .

"zaki bani naci nifa ina son naciki agidan AK kuma akan gadonsa.... ta kwashe da wata mahaukaciyar dry sannan tace "Allah shiryeka akilu....

shima yana dariya yace "ai kinfini bukatar shirya tun bakiyi aure ba kike bin maza har yanzu da kike da aure kina kai kuma sanan bakida ranar dainawa Allah yasa karki kawowa abokina d'an zina ....magangunsa su sun fara bata haushi dan haka a d'an hassale tace "dan malam dakata maganganunka fa suna son suzo da rainin wayyo," duk waye silar komai lafiyar Allah zanyi aurena kace dole Kai ma sai ad'aura auren da kai yanxu kuma zakaxo min da wani shirmin banza.

"ni ne nake miki shirme?

tace "eh in ba shirme ba meyye haka kana abu kamar wani karamin yaro .

"bakida hankali ne ?

"da ala'mun kin manta dawa kike magana haka "ina sane ina magana da akil usman Ibrahim dogara .

"kutumar uba ya furta da karfi lallai kuwa zakici ubanki sunan mahaifina nawa kike kira haka "sai dai muci uban juna tabashi amsa da atakaice, "ok kamar kin manta akwai sirrinkaki a hannuna ko?

"ina sane da komai kawai nasan babu abinda zakaiya yi ne a halin yanzu, duk wani abinda kake takamata dashi da tinanin aiwatar a baya na kawar dashi sbd yanxu na wuce da tinaninka abdulkabir ko ka gaya masa babu abinda zaiyi .

" allah zan shuka miki wulakanci ,"mu dai shukawa juna.

" shikenan abar zance" yanzu kibani hakuri kawai komai ya wuce tayi shiru" bazaki bani hakuri ba wallahi da zanganki yanzu sai nayi miki cin kaca....

"aa cin karfe ne bana kaca ba, yayi shiru yana sauraronta sannan yace "kibani hakuri zainab "dole sai nasaka hakuri" eh ina bukatar kalmar daga bakinki dan haka kibani hakuri yakarasa mgnr ahankali yana kashe mata jiki takice komao "ok zanzo gobe da rana?
tace "shikenan sai ka zo idan kazo nabaka hakuri akan bed ta katse kiran sai dai daren ranar da kyar tasamu ta runtsa saboda jarabar dake cikinta.

washegari tunda sanyi safiya ak yabar gidan ya tafi office saboda akwai sako me mahimmanci da zai turawa sir mahbub a game da kamfaninsa na airvioce .

ita kuwa zeey sai data gama cin baccinta ta koshi sannan ta tashi ta shirya cikin wasu matsatsun riga da siket kayan sun matseta gam ajiki kmr zasu yage ta nufo compound din gidan tana bawa william's umarnin zasuyi bako idan bakon yakataso yashigo da shi ciki ta har zata juya idanunta ya sauka akan wandon william's da damtsen hannunsa da suke a murd'e lokaci daya taji sha'awarsa ta motsa, ta lashi labbanta na kasa ahankali tana me juyo sosai tacigaba da kallonsa " yace madam ko kina bukatar wani abu ne ?

"no no babu komai cigaba da aikinka kawai idan yazo dai ka kawo shi ciki "ok ma .

ta juya tayi cikin gida tana tinanin yadda zatayi sbd tuno da zance boka ahankali komai yashiga yawo cikin kwalkwarta "duk namijin dakakiji sha'awarsa ta tsarga miki dole ne ki nemeshi yabiya maki bukata .

" ita yanzu yaya zatayi ga akil nan kan hanyar zuwa ga kwadayin william's daya tsarga mata, kiransa zakiyi ki nuna masa manufarki akansa ,ba yare ne kuma iyamuri wanda yafi kowani yare son abun duniya bazai baki matsala ba inji cewar gurbatacciyar zuciyarta"haka za'a yi amman bari akil yazo ya tafi da wannan shawara tashiga store nemawar kanta abinda zata ci komai akwai acikin store din babu abinda babu indomi kwaya biyu ta daukata da kifin gwangwani tashiga kitchen shap shap ta dafa ta juye a plet ta daura ruwan zafi ta fito hannunta rike da plet din indomi da cup din ruwan tea ta isa dining ta zauna tasoma breakfast tana gama ci taji kamar abinci dataci ya sake tsikaro mata sha'awarta ne ,ta koma kan kujerar parlour'n ta kwanta flat tana mutsu mutsu .

kwanciyarta da kamar minti goma taji ana 'kwan'kwasa kofar take ta bada umarnin shigowa william's ne gaba akil na biye dashi abaya har suka karasa shigowa cikin parlour'n william's ya dan rankwafo "madam ga bakon ya iso.

"ok williams kana iya tafiya ya juya ta meida idanunta akan akil dake tafiya cikin parlour'n yana dube dube hannunwasa duka zube cikin aljihun wandonsa tasa hannuwanta duka ta fizgoshi jikinsa suka zube kan kujera ta hade bakinsu guri tashiga tsotsa shima yabiye mata suka shiga shanshinsu anan parlour yasoma sex daita daga karshe suka shige dakinta inda yayi mata mugun dirza sai kusan azahar sannan ya tafi.

yau ma kamar jiya kememe Zeey ta hana ak hakinsa ta hanyar kulle kofarta haka yagaji da buga kofar ya koma dakinsa, tana jin motsin tafiyarsa ta lallaba sad'ab sad'ab ta fito ta nufi dakin william's tana shiga ta kunna hasken wayarta can ta hangoshi kwance akan kinkimemiyar katifarsa yana sharar bacci ahankali ta isa gareshi tasoma balbale botiran rigarsa sannan ta zame short Nike dinsa ta haye saman ruwancikinsa tasoma shafa jikinsa zuwa joystic dinsa tana shan bakinsa cikin bacci ya dinga zirrrr zirrrr ajikinsa kmr ance ya bude idanunsa sukayi 4eyes daita tana shafashi zumbur ya mike tsaye tare da tureta daga jikinsa yana rawar jikin ya mike tsaye yana nuna "madam me yakawoki dakina cikin duhu daren ?

ta matsoshi sosai kusa dashi shi kuma yaja baya "ga abinda yakawoni nan kagani azahirance nasoma aikatawa ta dauko dumin kudin na bandir din dubu daya datazo masa dashi ta kamo tafin hannusa ta damka masa "kayi abinda nake bukata kawai, idan ba haka zan hada maka makircin da zaka bar aiki a gidan nan daga karshe ka wuce jail.
"what ?
zeey ta amsa da eh haka nake nufi ko kabiya min bukatata ko kare rayuwarka a prison .....

"you are talking rubbish ,william's ya fada a fusace.

zeey ta dan yi murmushin ta nufi kofar fita da sauri ya kamo hannuta ta dawo ta tsaya
"madam ina jin tsoro bazan iya cin amanar oga ba... "oganka bazai san komai daya faru tsakaninmu ba sai dai idan kaine ka tona wannan asirin ta hadeshi da jikinta ka bani hadin kai ta zarce da shafa jikinsa jiki da jini take Williams yashiga aikinsa .
kusan raba dare sukayi suna gurzar juna sannan ta mike ta koma dakinta tashiga wanka tayi matukar yabawa william's dan taji akinsa sosai ajikinta kadan ne bai kamo akil ba.

shi kuwa william's ya dade zaune byn tafiyarta yana tinani wannan d'ayen aikin da matar me gidansa tasashi aikatawa batare da son ranshi ba, "to ko dai me gidan nasa bashida lfy ne ?ya tmbyi kansa.
ganin bashi da me amsa masa tmbyrsa yasa yakoma yayi kwancinyarsa.

bangaren su'ad kuwa tana samun kulawa takowani bangaren ammi musty eiman da mahaifiyarta hatta dady ba'a barshi abaya ba hjy kaka ce dai batazo dubiya ba, a cewarta ciwon dadi ne takeyi.
dr saif ma na iyakacin kokarinsa akanta,gashi har lokacin bai san matsayinta ba matar aure ce ko akasin haka shi dai yarigada ya dasawa zuciyarsa kaunarta kuma yana ji ko ta halin yaya ne sai yasameta ,haka idan zaizo zai yo mata siyayya nike nike ya kawowa ammi yace abawa mara lfy ammi ta amsa tare da yi masa godiya duk da tana mamaki kwarai da hidamar dayake dasu amman sai ta'ajiye hakan a mizanin tausayin su'ad din yakeji.

ita kuwa su'ad tsab ta fahimci manufar doctor saif akanta shiyasa da zarar taga yashigo dakin sai ta kama baccin karya har yayi abinda zaiyi ya fita bazata bari su hada ido ba.



kmr yanzu daya shigo dakin tana jin motsinsa tayi saurin runtse idanunta ya gaida ammi da umman su'ad sannan yace "mara lafiyar bacci takeyi ne?

ammi ta karba da "sai dai idan yanzu tayi bacci amman d'azu ta tashi tashiga bayi may be wani baccin ya sake daukarta .

dr saif yace "ok jikin dai nata da sauki ba tace wani gurin na mata ciwo ba?

ammin tace "alhamdullahi taji sauki sosai sai dai rashin cin abinci dabatayi .

"ok bari zan sa akawo mata wasu magunguna yanzu ciki akwai wanda zai sakata cin abinci "sannan yayi musu sallama cikin sanyin jiki ya fita.

duk tana jinsu bata son dagowa yaga fuskarta ne tunda ta lura abinda yake kawoshi dakin kenan yazo yayi mata bake bake yana tsartsareta da idanu , taja tsaki daga kwance datake lokaci daya taji hawaye na gangarowa bisa kuncinta tinanin mijinta ne yazo mata ko a wani hali yake yanzu?
"ya ka tsare min daga kaidin Zainab addua tayi ta masa ..


a wannan zaman asibiti da sukeyi ne musty yasamu damar fayyacewa eiman manufarsa akanta na yana sonta kuma aurenta yake son yi ,batare da wani 'bata lokaci ba eiman ta amince wanda daman zaman gidan ya isheta a cewarta yakamata ace itama tana gidan mijinta ga sa'aninta nan daga masu yara hudu sai masu uku, sosai musty yaji dadi amincewarta inda baiyi kasa a gwiwa ba ya sanar da mahaifinsa shi kuma daman abinda ya dade yana bukata kenan yaga aurensa, yaji dadi sosai inda yace zai nemi ambasodor da zance.

daurin auren ak da sati daya aka sallamo su'ad daga gadon hospital kuma duk wannan lokacin babu wanda yayi ganganci sanar mata da zance auren, dr saif ji yayi tmkr ana masa wanka da ruwan zafi bai so wannan sallamar ba,sai dai babu yadda zaiyi da ranshi dan haka cikin yan rakiya har dashi aka tafi shi yayi haka ne dan yaje yaga gidan.

suna shigowa harabar gidan da ak suka soma cin karo sanye cikin wasu bakaken kanan kaya mai karamin hannu sai bakar facin cap daya d'ora akansa duk da cewar ya dan rame a idanunta amman hakan bai hanata ganin maseefar kyau da yayi ba, ak ajin farko ne gurin kyau uwa uba tsafta ga maseefar son kashim koda yaushe kagansa tsaf tsaf zaka gansa shi da hjy kaka ne tsaye tana ganin shigowar su'ad tasoma kokarin canza masa akalar zance ta hanyar sako zeey tare da sake yi musu addur zaman lafiya aiko take kirjin su'ad yaba rasssss yashiga bugawa nan take jikinta ya d'auki rawa ta tsura masa ido tana kallonsa shima ya dago ya kalleta ya dauke kanshi yana gyara tsayuwarsa, cike da mutuwar jiki ta nufi hanyar part din ammi ,da kukanta tashigo parlour'n tamkar wace aka aikowa da sakon mutuwa tana kiran "wayyohhly Allah na shiga uku shikenan tayi nasarar rabani da mijina a zaune ta iske eiman wace take waya da musty tana ganinta tayi zumbur ta mike tare da kashe wayar ta

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment