Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

son ak da matsanancin kishinsa dole ne ko ta wani hali tarabashi da yarinyar zatayi hkr zuwa lokacin data tare agidansa amatsayin matarsa..
zatayi magani abu da kanta dan dole tabar mata AK.

koda ammi ta dawo ta ga yadda goshin zeey da bakinta suka suntume taji abinda ya faru fada ta dingayi gbdy ta daura laifin akan ak inda take cewa idan ma son yarinyar yake tun wuri ya daina dan baza taba barinsa ya aureta ba.


Matashin saurayi ne, me cike da tsantsar kyau da kamala mara iyaka, had'e da cikar zati da nagarta acikin hadaddiyar motarsa kira henessey akan titin police mess yana tbmyr gidansu su'ad duk wanda yagani ya tbmy daya kira sunan su'ad sai suce basu santa ba alhalin km sun santa .
har dai ya hadu da wata mata yace ina wuni ta amsa masa cike da sakin fuska .
yace dan Allah gidansu su'ad nake tmby ?

tace wace su'ad din ba dai wannan tsinanniyar yarinyar me fadan tsiya da jaraba a unguwa ba ?
kai ko ina kai ina wannan tsinanniyar yarinyar daga ganinka dan mutunci ne . hade rai saurayin yayi sosai yace dan Allah tsohuwa ki daina zaginta dan wace nake nema ba mafadaciya ba nutsatsiya yariya ce me kamun kai .
kai ni yi min shr wanann dai dana sani yar banza yarinya ce amman ga gidansu can da ka karya wacce kwanar karshe gida na hudu daga hannun dama nan ne gida part dinsu shine na farko daka shiga.
ok na gode sosai.
kai tsaye gidan da akayi masa kwatance ya nufa yayi parking motarsa akofar gidan ya fito ya nufi cikin gidan.
tsaye yake abakin kofar part dinsu yana nocking din k'ofar d'akin kusan minti goma tsakani yana tsaye hannushi d'aya zube cikin aljihun wandonsa yana k'arewa yanayin compound d'in gidan kallo.
Umma wacce gabanta ya bada ras ras a tun sanda taji sautin kwankwasa k'ofar part din nata,
a hankali ta shiga karanto addu'ar neman tsari tun kafin ta kai ga mik'ewa tsaye ta k'arasa gurin k'ofar,
ta d'aura hannuta kan handle ta bud'e k'ofar jikinta na wani irin rawa da kirma.....
tana gama bud'e k'ofar d'akin idanunta ya sauka akan wannan matashin saurayin dake sanye cikin wani hadadden suit riga da wando ash colour da yar cikinta white sai cover shoe d'insa dake sanye da kafafunsa suna zuba kyalli da d'aukar ido .
kallo daya zakayi masa ka dauka ma'aikacin banki ne ko wani officesa babba me zaman kansa.
take gabanta ya yanke ya shiga dukan uku uku zuciyarta ta shiga dokawa tana tsalle sbd tasan halin fitinsnniyar d'iyarta bakinta na kirma gurin ce masa lfy, wa kake nema?
Murmushi yayi wanda ya sake fito da ainihin siffar kyawunsa fili .
"muryarsa a hankali ta fito cike da sauti mai dad'i gurin cewa lfy lau Mama ni abokin Su'ad ne tare mukayi karatu daita a unilag nazo gaishe ta ne ...
Umma ta zaro idanunta waje tana sake karewa wannnan kamilallan yaron kallo wanda daga ganinsa kasan dan gidan mutunci ne me tarbiya da natsuwa.
amman wai yazo gaishe da su'ad ne..
jikinta na rawa tace wace su'ad din?
Take yasoma zayyano mata kamanninta tun bai karasa ba ta katse shi ta hanyar cewa shigo daga ciki tana nuna masa gurin zama, sakamakon ganowa datayi d'iyarta dai yazo nema da gaske, sai daya rusuna ya gaida ita kana ya zauna on expecting yaji sautin muryar umma ta soma mgn cikin yanayi nason yin kuka tare da soma zayyano masa munanan halayen su'ad din .
Ai su'ad bataji magana kullum cikin fad'a da mutane take kullun cikin shan taba da giya da fashefashen kwalabai take ga case's dinta da yansanda bazasu lisafu ba.
kullum sai ankaita police station sbd jarabarta da finita had'i da mugun halin irin nata takarasa mgnr tana me fashe masa da wani irin gigitaccen kuka me tab'a zuciya.
, yayi shr tare da gyara zamansa yana duban umma a matukar tsorace ..
cike da matsanancin kuka tace daganinka nasan mutumin kirki ne. ME ya kawoka gurinta wallahi tunda nike km tun girmanta ban taba ganin mutum me nagartaka yazo gurinta ba.
sai mutane banza da zaune gari banza ke zuwa gurinta sbd munanan halaiyenta. muryasa a mutukar raunane ya sake gyara zamansa yace dan Allah mama kiyi hakuri ki daina kukan wai yaushe su'ad dina tazama hk ?
ni su'ad din dana sani wallahi ba hk take ba. gsky ina jin banyi getting address din da'aka bani ba...
Umma tacigaba da mgn wallahi itace wannan yarinyar dakazo nema dga yanayin kwantacenka.
a'a mama wallahi ba su'ad dina bace wannan yarinyar da kike lisafo munanan halayenta kwata kwata ma, ba hanyarsu daya daita ba. ya mike ya dan rusuna yana sake gaisheta tare da kokarin Yi mata sallama ya wuce abinsa.
sai ga sautin muryar su'ad nan yacika ilahirin gidan da iwace iwacenta da zagi iri iri na rashin mutuncin tana kwallawa ummanta kira umman su'ad kina ina ne ki fito mana wallahi yau sai naci kashi bishin kutumar ahlin yan gidan nan.
ba dai basu da aiki sai na zagina da zaman gulmata ba .
wallahi sai naci tsakiyar tsakatsakinyar ubansu daya bayan daya.
km yau zuwa gobe kowace zata bar mana gida tunda bana ubanta bane
wai kina ina ne umma ?
kina jina inata faman mgn ni kadai kin wani kunshe kanki cikin daki kmr wata tsohuwar bokanya..
jikin umma na rawa ta mike tsaye tana gyara zaninta wanda kadan ya rage bai fadi kasa ba da gyara wuyar bubar jikinta tsabar tsoro da rikicin tilon diyarta .
muryar ummu na rawa tace kaji ko itace ta dawo wallahi hk take yi kullun kwanan duniya da wannan iskancin take fita km dashi take dawo min gida .
kafin ta fita yau babu yadda banyi daita akan karta fita raina bai son fitarta amman tayi watsi da mgnta takama hanya ta fice takarasa mgnr tana kallon matashin saurayin tare da cewa
ni dai naga takaina da yarinyar nan.
so take taga karshena kafin su hanzarta barin dakin har su'ad takarasa sanyo kanta cikin dakin tana zage zage.
shigowarta ke da wuya idanunta suka sauka akan fuskar M K dake tsaye yana facing din kofar shigowa hannayensa duka xube cikin aljihun wandonsa yayi mugun kafeta da manya idanunshi yana kallonta daga sama har kasa yana kare mata kallo cike wani irin yanayi maramisaltuwa me tattare da ban tausayi da kauna, wani irin shock tayi daganinsa tare da shan jinin jikinta tana kallonsa .

Shima ita din yake kallo cike da matsancin mamaki tabbas itace wace yake nema ....

Itace dai su'ad dinsa daya dade yana bulayin nema sama da shekaru masu yawa.

Meyasameta ta dawo irin haka?

Me yamayar masa da su'ad dinsa hk....? Me ke faru daita ne.......? tmbyr daya dinga jerawa kanshi kenan wanda yasan babu me bashi amsa .
tana ganinsa ta saki murmushi tare da waskewa tasa ihu tana kiran sunansa m kamil ..m kamil ......longest time abokin arziki waiting dey happen men yau kai ne agidanmu?
ya girgiza mata yana murmushi sannan ya numfasa yace na naxo gaisheki ne .
sai dai banji dadin yanayin yadda naganki ba .
karka damu da yanayin yadda kaganin rayuwa kan zanwa mutun .
zo.. xo ka zauna ta kalli umma dake tana kallonsu tace umma wannan da kike gani abokina kenan Muhd kamil.
muhd kamil ga momcy dina uwar arziki kenan ina sonta sosai..
yayi murmushi kawai batare da ya sake cewa komai ba ya zauna kusa daita akan kujerar dake zaune.
ita dai umma nan tabarsu tashige uwar daka tana jin dadi aranta naganin wannan kamilallan saurayi yazo gurin diyarta Allah yasa kyakyawan nufi yazo mata dashi Allah yasa zamo sanadin shiryar diyarta ire iren wannan addua ta dinga yi . ahankali suke hirar yaushe gamo inda yake bata labarin irin cigaban dayasa da irin wahalar nemanta da yayi tayi tsawon shekaru.yakarasa mgnrsa yana tsura jikinta kallo most especial nonuwanta dake cikin riga body hoog wace ta ka mata sosai gashi ko mayafi babu ajikinta. murmushi tayi har wushiyarta ta bayyana ta gyara zaman kana tace karkace min har yanxu kana nan kana dakon soyayyata? yes of course ina matukar sonki har yanxu .shine ma dalilin dayasa na kasa tsaida zuciyata akan kowace mace. sosai suke hira umma ta kawo masa abinci tace yaci shi kadai banda su'ad yayi murmushi tare yi mata godiya abinci kadan yaci yace ta tashi muje yawo cikin gari akwai maganganun da zamu tautauna dake .
hannunta ta dan dunkule tabashi naushin wasa agefen cikinsa sannan tace har yanzu dai kana nan da halinka nason yawo bakaza canza ba.
murmushi sukayi atare suka mike suka fita. suka shiga motarsa ya tayar suna cikin mota ta zaro sigari ta kwana tasoma zuka hayaki yayi saurin waigowa inda take zaune hb hb su'ad wannan rayuwar bata dace dake ba dan Allah ki kashe.
ok kawai tace tare da kashe sigarin tayi waining glass din motar ta cillar .
ya sake waigota ina zamu yanxu?
koina muje, koina fa kike? ce tace uhm dan hk
kai tsaye wani hadadden hotel ya nufa daita yayi parking a gurin da ake paka motoci atare suka fito daga cikin motar ya kulle sukayi gaba suna zantawa ahankali har suka shiga cikin reception ya Kama daki.duk wannan abu zuciyarsa cike take fal da mamaki lallai su'ad tayi mugun canzawa yaushe su'ad din da zata biyoshi hotel anya ma bata gama xubar da mutuncin kanta yayi kansa tmbyr har suka isa dakin daya kama zuciyarsa cike take da zarginta.

suna zaune adakin daya kama suna shan drinks suna hira mk yasoma da kiran sunanta su'ad....
ta dago fararen idanunta ta sauke cikin nasa meyasa kika canza kika dawo hk?
su'ad a gsky idan nace na ji dadin yadda naganki nayi karya kwata kwata wannan rayuwar bata dace dake ba.
rayuwar shaye shaye da fadace fadace tunda nashigo unguwarku babu wanda yayi mgn me kyau akanki hatta mahaifiyarki su'ad.
meke faruwa dake ne?
ki gaya min ni masoyinki ne a tun baya zan tsaya iya karfina naga kin dowa kmr da.
a halin dana sanki dashi babu ta yadda za'a na nufo hotel dake kibiyo ni. kenan rayuwarki ta sauya ba kmr yadda nasanki ba abaya?
kai rabani da wayan zantuttunkan naka dan ni yanzu basu ne agabana yadda nake da...da yadda na dawo yanzu duk yin Allah so forget about the pasten's we are now present ten's ok shikenan an bar zance yanzu meye labari .
yasa hannunsa ya janyota zuwa jikinsa ya rungume tsam yana hura masa iskar bakinsa cikin kunneta lamo tayi ajikinsa tana sauke naunauyen ajiyar zuciya ahankali yasoma romancing dinta muryarta a dake tace mk stop all this rubbish dan Allah bana so .....
bai kulata ba yacigaba da shashshafa sansar jikinta zuwa kirjinta ahankali tasoma ganin yanayinsa na rikide mata kammaninsa na canza mata zuwa na ak da take matsananci so da kaunar kasancewa tare da shi.
gbdy babu abinda take gani a idanunta sai AK take ganin ahankali tasoma jin wani irin azababben feeling dinsa from know where yana circulating ilahirin jikinta tun tana iya jurewa har itama ta fara meida masa martani ta sake rungumrsa sosai cikin jikinta tana romancing dinsa cikin sanda tana fidda numfashi hade da lumshe ido kafin kace me tunin mk ya hade bakinsu guri daya yasoma tsotsa yana fidda numfashi.
kafin daga baya ya zarce da bata wasu zafafan kiss takoina ajikinta yana sake manneta da jikinsa tsawon lokacin yana romancing dinta har ya gyara mata kwanciya tare da daurata a saman kirjinsa yana cigaba sarrafa harshensa cikin bakinta.
kmr ance ta bude idanuta taga fuskarsa ta dawo mata sak tashi yana aikin romancing din jikinta cikin tsuma tmkr wani tsohon maye.
a matukar frigice ta zabura tana shirin mikewa ya sake rikekota ya manneta da jikinsa tasoma kokuwar raba bakinta da nashi da kyar tasamu ta kwaci bakinta.
tayi tayi ya sakar mata jiki amman yaki sai ma kokarin rabata da kayan jikinta dayake, aiko idanunta ya kai kan kwalbar meniral daya sha bata tsaya wata wata ba ta dauka ta maka masa kwalbar akansa take sai ga jini kara ya Saki da karfi tare da ingizata ya rike hannuta yana kallonta wannan karar da yayi yasa masu kula da hotel din ta hanyar kai kawo ,dayake babban hotel ne daya daga cikinsu ya hanzarta karasowa bakin kofar yayi sa'a kofar abude take ya afka cikin dakin yana shiga dakin ya iske mk dafe da goshi jini na fita .
a frigice mutumin ya dubi su'ad dake tsaye tana jijiga jiki tare da fitar da numfashi yace itace ta fasa maka goshi bari na kira yan'sanda.
mk yayi saurin cewa no..no need of it yama zaka shigowa mutane daki hk without any excuse inda muna make love ne fa hk zakashigo mana?
mutumin yace im really sorry sir ya juya da sauri ya bar dakin .
yana fita mk ya tsurawa su'ad idanunsa tsoro da matsanancin firgice yaga ya bayyana a fuskarta yayinda zuciyarta tashiga bugawa da karfi numfashinta na neman daukewa.
cikin jiki sanyi ta dungule hannuta daya ta shafa fuskarta dashi ahankali yakira sunanta su'ad .....
su'ad din kaniyarka kake kira tayi mgnr a fusace .. Allah dai ya tsinewa jarabarka kana nan kmr yadda kake.
ada can baya ban baka jikina ba sai yanzu dana san ciwon kaina.
su'ad zo kiji Allah bawani abu zan miki daman iya romacing kawai zan tsaya shima gwadaki nake son yi amman ki zauna am very sorry .
than am so happy da har yanzu baki zubar da mutuncin kanki duk da kasancewarki hk.
baka da hankali mk nace baka da hankali shege inda na yarda hk zakayi make love dani .
dan banyarda bane shine zaka wani ce gwadani kake why not baka gwada family dinka agidanku kafin ka fito stupid goat kawai as from today I don't want see ur face again na tsaneka fiyye da da ta fixge hannuta .
ta nufi kofa zata fita ya kira sunanta ko juyowa batayi ba ta fice tare da bugo masa kofa.
mikewa yayi da kyar yana layi ya fito harabar hotel baita babu alamunta ya nufi motarsa ya wuce hospital.

washegari tun 10 na safe ta fice daga gidan umma na maseefa da ihu da komai gurin hanata fita amman hk ta fice ta barta.
unguwar munshi olosha suka nufa zasu fada da wasu yan'mmata dake shiga track dinsu sunyi fadan ma sun gama sunyiwa mata dukan tsiya ,kowa ta yar da makaminta amman banda su'ad dake rike danata na watsawa atsakiyar titi tana sake basu gud warning akan duk sanda suka kara shiga track dinsu kashesu zasuyi .
tun daga nesa ak wanda yaje siyayya gurin ya hangota rike da makami tana wasa shigarta ta yau tafi ta kullun lalacewa wando ne jeans da rigar hamles sanye ajikinta sai facing cap .
ta nannade kafar wando daya bakinta yayi bakinkirin tsabar shan wiwi .
wayyohhly Allah kmr ya daura hannunsa bisa kansa ya kurma ihu dan wani irin abu yaji yana masa yawo ajiki wanda bai san komai ye ba ya tsurawa surar jikinta ido kawai yana kallonta yana takowa zuwa inda suke dan dole tanan zai bi ya isa inda yayi parking motarsa .
tunda ya taho idanunta ya sauka akanshi wani irin zummmm taji ajikinta yayinda gabanta yashiga dukan uku uku ta sunkuyar da kanta kasa wanda wannan ne karo na farko dataji kunyarsa ta ratsa ilahirin jikinta ahankali tasoma yiwa kawayenta mgn cikin rawar murya tun ak bai gama karasowa gurin ba ku zo muwuce ga mijina nan zuwa suna jin ta fada hk suka juya gabadayansu suka bar gurin.
shi km yazo ya bude motarsa yashiga yana girgiza kai yanzu wannan dady zai ce na aure? Allah ..Allah na rokeka karka jarabeni da aurenta .
Allah duk da kasancewata me tarin zunubai agurinka amman wannan bata dace da rayuwata ba .
da wannan zance zuci ya bar gurin.

shirin auren ak ake da zanga takowani bangaren babu Kama hannu yaro ta bangare shirin kayan daki dady ne ya dauki nauyin har da furniture daga dubai aka siyo komai biyu biyu akayi mata sbd dangin mahaifinta sunyi mata order kayan gado daga japan sannan mamanta karon kanta tayi bajinta domin tayi mata siyayyar kayan kitchen na kece raini .
zeey da kawayen suka tsara komai na biki kunshi za'a fara sannan kamu sai laughing da dinner sai wa'azi tare da saukar Quran suka baza gari rabon iv. wata shararraiyar mata maman Zeey ta dauko domin ta gyara zeey tun sauran kwana biyar biki ai ko cikin kwanakin uku da farawa kalar fatar zeey har ta fara sauyawa tayi kyau fatarta tayi laushi da ka kalleta ka san lallai wanka amare ya amshi jikinta ga hadaddun magunguna da tsumi da ake ta banka mata ga hadaddiyar hadin kaza da nono rakumi taci tayi fam sai sha'awarta ta mike ranar kwana tayi abayi.

ranar data kama kunshi kawaye sun hallara agidansu dake agege ak ya zo da matocin daza'a kai su suyi kunshi zeey kam tayi wani kyau. ak yashigo gidan tare da musty ya kalli zeey yaga tayi wani dau daita rada yayiwa ak a kunne amman dai mutumina kayi bala'i dace wannan kyautar daga allah ina ma ka hada da su'ad alokaci guda a daura mskasu duk ka hadu kayi kurza...
tsaki ak yaja cike da takaici yace Allah ya isa tsakaninsu da kai tunda bata min farincikina danazo dashi zeey kai dai zan aura sai inga wanda ya isa ya matsamin.
dangi gbdy sun hallara aunty bilkisu kanwar mahaifin zeey da aunty malika suka kara gyara mata kwaliya daga nan aka fara dibar kawaye zuwa gidan kunshi.

yau tun safe su'ad ta tashi jikinta a sanyaye kmr zata rasa komai na rayuwarta sannan gbdy hankalita da natsuwarta basa gangar jikinta dan abinda bai kai ya kawo ba sai tasawa ummanta kuka ita kanta umman mamaki ta dinga yi ina juriya da karfin halinta sukaje .
su'ad ta dinga wannan yanayi me hade da matsanancin faduwar gaba bakaramin tashin hankali tashiga lokacin da kwalkwaluwarta tasoma lisafo mata komai a kiyasinta da lisafinta yau ne fa kamun amaryar ak..
take takira ore ta tmbyeta meye date din yau ?
dan ita tagama rudewa ore tace yau December 7 a zabure su'ad ta mike zaune tana cigaba da waya da ore a tunaninki me ake agidansu ak yanzu?
ana shirye shiryen bikinsa da daurin aurensa nan da kwana uku tunda taji abinda ore tace takoma ta zauna jagwab jikinta babu karfi kawai tasoma jin saukar hawaye bisa kuncinta shikenan narasashi ore narasa abdulkabir ore kuna kallo zan rasa abdulkabir ore batare da kunyi wani abu ba... ku min alkwarin tayani yankin aurensa amman har yanzu baku cika min alkwarina ba..
takarasa mgnr wasu zafafan hawaye na sake wanke mata fuska karki damu (oremi) kawata ina tabbatar miki a yau komai zai zo karshe ko ki aure ak ko km duk ku rasashi .a'a ore banason narasash.
idan narasa shi meye amfanin rayuwarta ?
meye makomar wahalata?
kenan wuyar dana ci akanshi ta tashi abazan kenan ?
gara dai ita tarashi ni nasameshi domin nafita bukatarsa ina son abdulkabir ore bazan iya rayuwa babu shi ba ki taimaka kar narasa shi ok olori zamu zarta da komai yau din nan idan aiki ya kamala zakiji kira. ok ore na gode na gode har bansan da wani baki zan gode miki ba kin tsaya min a komai.
kinso ni abaya alokacin da banzama hk ba ,yanzu km kina tare dani baki gujeni ba alokacin dana rasa komai nawa, you are good friend .
karki damu ana tare ai kema bakashin yardawa bace ,sannan karki tada hankalinki har ummanki tashiga damuwa zamu yi duk yadda yakamata.
ta katse kiran ta kwanta lomo akan gado tare da runtse fararen idanunta.

wani hall ne me matsifar kyau da tsada wanda tsadarsa ta zarta million daya abakin national daf da zaka karasa cikin agege crescent hall an shirya gurin da kome green whit gold .
zeey ce me kayan green whit gold yayinda na kawayen amarya yakasance lemon green da ratsin fari da head dinsu gold tunda ana jibi kamu me make up ta dira daga canada wanda ammi ce ta daukota inda ta shirya zeey sosai gbdy kamaninta ya sauya baza ma kace zeey bace .
inda ake mata kwalliya sai da ak yakirata tare da kwantar mata da hnkli dan tunda abin nan ya fara taki kwantar da hklinta kullun cikin kuka take karfe hudu aka soma fita xuwa kamu har lokacin zuciyarta cike take da tsoro har sanda motacin daukar mutane da amarya suka hallara wasu daga cikin kawayenta suka fito. mota daya ta dauki ita da kawayenta su biyu mutun daya agaba zeey da wata kawarta abaya dayar motar ta kwashi sauran kawayenta suka nufi crescent hall wanda ke cike makil da mutane.
amarya na karasowa aka kaita mazauninta mutane suka soma daukar hoto ga sautin dj na tashi takoina hk kawai zeey ta dinga jin faduwar gaba cikin hk wayarta ta dauki sauti wata number tagani wace batasanta ba, dan hk taki dauka hk aka dinga kira tana katsewa daga karshe aka turo mata da test ta dago wayar tana dubawa abinda tagani shi ya firgitar daita ya nemi dagula mata lisafi..
ga abinda ta gani

_ina ta kiranki kinki daukar wayata a tunaninki yau ranar farinciki ce wanda bakinsa ranar ajalikinki bane ,wallahi aximi kizo yanzu yanxu kibani zumata na lasa ko kiga aiki da cikawa sbd ni nafiki tantiranci kafin nan ki duba what's app dinki na turo miki da sakon taya murnar aure_

gama karantawar keda wuya take jikinta ya dauki kirrrma har kawayenta suka fargaba tana cikin damuwa mikewa tayi ahankali juwa na dibarta ta nufi cikin hall inda dakuna ciki rerasss tashiga bude what's app taga sakonsa duk da tasan bana alkhari bane aiko abnda tayi zato shine ya tabbata take ta zame goggoron kanta tayi jefa dashi gefe tashiga neman layinsa amman yaki dauka kiran duniya yaki dauka gashi tana jin ana neman amarya acikin hall sulalewa tayi tabi ta hanyar baya tana sanda zuwa harabar hall din bata kai ga karasa fita ba taji an damki wuyanta tare da rufe mata baki aka shigar daita wata arniyar motar.....

no editing

mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam: assubhatu tamna'urrizqa*

*Allah 's messenger saw said morning sleep prevent daily provisions*


page 40

tunda suka bar gurin suka fige mota a guje tmkr zasu tashi sama wani irin gudu suke shararawa na fitar hankali akan titi duk wanda yaga gudun da suke dole ya tsaya bisu da ido.
ahaka Allah ya kawosu barriga town ahankali suka gangara da motarsu gefen titi sukayi parking ore ta bude kofar bangaren datake zaune ta tokare kofar motar da kafar daya , tace lolade kira baba laye yazo da olo'ri ...
"ta fadi hkn ne kasancewar tasan inda zasu shiga babu isashen network.
fita lolade tayi shape Shape takira ta dawo tashiga mota suka dauki wata daguwar hanya me cike da yashi da ciyayi.
cikin minti goma sai gasu sun iso wani tafkeken kango suka fito gbdynsu ko rufe kofofin motar basuyi ba tare da tasa keyar zeey wace idanunta ke rufe kmr yadda bakinta da hannuta ke daure zuwa wannan kango .
suna karasa shiga suka ingizata ta zube kasa bisa gwiwowinta tana dibi dibi da idanu tmkr yadda makafe keyi.
ore ta cire yar saman rigarta hk ma sauran sukayi kmr yadda tayi sannan suka

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment