Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din me tsananin ganin mutunci da darajar mahaifinsa ne Amman yau gashi a Karon banza wata wulakantacciya ta haibantamasa shi .
zafin zuciya da buguwar zuciya ne suka tasomasa hkn yasa ya diro daga kan gadon batare da yasan yayi hkn ba yasoma takowa yana nufowa inda take tsaye tana karasa sanya hijab dinta ,gabanta ne yashiga dukan uku uku domin tasan akwai abinda yashiyarwa tahowarsa gareta dakewa tayi tare da Jan baya awayance ,yayinda shi km yacigaba tahowa a sukwane ai yana zuwa bai tsaya wata wata ba ya dauketa da wani mahaukacin Mari ta saki razananne kara tana sake ja da baya ya fizgota ya sake yarfa mata wani Marin yana kumfar baki ubana zaki sako cikin mgn Dan bakida mutunci ya km bata wani marin tare da hankadata ya rufeta da duka.. take tashiga ihu tana Ramawa tana zaginsa shege tsinanne watsatse Allah ya isa tsakanina da kai duka yashiga Yi mata Sosai tasoma neman dauki gashi kara TV ya hana ajiyo sautin muryarta sai daya Yi mata duka son ranshi sannan ya shureta, ya saka kayansa yana cewa gobe ma idan kina mgn Ki km sanya sunan ubana ciki yayi fice ya varta kuka tayi sosai wanda daga bisani tashiga toilet ta wanke fuskarta ta fito daga cikin hotel din ta nufi gidansu
dake agege da zumar bunne layaRta.
dan kota nufi gidansu AK duk ties ne babu inda zata haka. Taci sa'ar rashin samun Mama agida hkn yabata damar daga korofot din girkinsu dake girke a tsakargida. ta dauko katuwar adar mahaifinta ta hakar rami me zurfi tasaka layar ta bune tare da meida korofot din MAzauninsa sannan takama gabanta.
Afirgice ammi Ta tari zee kasancewar hango fuakarta a kumbuure datayi ,tashiga tambyta tare da rikota zuwa kan kujera meyasaki, hk, Zainab ? Zeey ta matso hawayen dake makale a idanunta muryarta na rawa tace faduwa nayi akan machine yanzu da zan dawo, kingani ko meya kaiki hawa okada kalli yadda fuskarki Ta sauya Dan girman Allah, kiyi hkr ammi rasa abun hawa nayi shiyasa na hau takarasa mgnr wasu hawayen takaicin akil din na sake zubo mata tare da tsine masa cikin ranta.
ammi Ta rungumota jikina tana rarrashi daga yau karki sake hawa okada Duk wuyar mota kema narasa dalilin dayasa ma ba kya son wale direba na kaiki Duk inda zaki, Duk yawan motocin gidan ace okada kike hawa ,iman ammi ta kwalla mata kira.. Iman dake kitchen ta amsa batare da ta fito ba, kawomin ruwan zafi da towel, to ammi, iman ta fito hannuta rike da Yar karamar roba da towel tana fitowa atsoro ce karaso gurinsa meyasameki aunty Zeey, kasa amsawa Zeey tayi sai ammi ce tasanarwa iman kmr yadda, Zeey din tagayama sosai ammi Ta gasa mata fuskarta har ma da jikinta kulawa sosai tasamu agurin ammi da iman.
tun daga ranar bata sake daga wayar AKil ba.
hk ma bangaren AK ,ko ya kira bata dagawa ko text ya turo bata meida masa da reply daga karshe ma kashe wayar tayi gabadaya ta yadda bazai sameta ba domin tasan hkn ne kawai zai karasawa asirin datayi masa yasamu karfi datasiri afkuwa ajikinsa ...

Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam tahadau tahabbu*

*Allah's messenger (s. a. w) Said exchange gifts, it enhances affection*


Page 23

Tashi daya hankalin ak ya sake birkicewa akan matsanancin son ganin zeey, natsuwarsa yasoma barin gangar jikinsa ,tare da rashin sanin madafar abinda ke damunsa .
"yarasa meke masa dadi arayuwarsa .
meke damun tunaninsa da kwalkwaluwarsa akanta.
" gabadaya kasar spain tagama fice masa arai ga duk yadda yake mugun kaunar kasar da son zama cikinta kasancewar kasar haihuwarsa ce.
"ta koina ya gilma cikin kasar , zafi kasar yake ji a gabadaya ilahirin jikinsa gashi sauran kwanaki ne yarage masa yasoma zana jarabawarsa na zangon karshe wanda daga shine zai karfi certificate na Digre dinsa na biyu.
"wani irin zafi da radadin zaman garin yakeji tare da jin matsanancin haushin duk wani wanda ke tare dashi ,sosai ya tashi hankalinsa ya kasa zaune ya kasa tsaye , magana daya biyu zakaji yace shi kasar ta fita ranshi ,barinta zaiyi gbdy ya huta ya koma gurin zainab dinsa .
Yasan zai samu dukkan wata natsuwa da kwanciyar hankali dayake bukata fiyye da komai agunta .
onye najin hk ,take hankalinta yayi bala'in tashi sbd zuwa yanzu tasan tsinanniyar yarinyar da ke rusa mata asirinta akansa ce ke zafafa wani shirin ,, and she knows duk asirinta ne ke yamutsa masa tunani da lisafi .

Wunin yau tana zaune akan kujera one site ita kadai ta zabga uban tagumi tana tunanin mafutar hanyar da zatabi gurin rutsa zafaffen asirin zainab akanshi. yashigo gidan a matukar firgice ya wuceta zaune zuwa bedroom dinsa.batare dayace mata komai ...
A firgice ta mike staye Jikinta na rawa tabi bayansa da sauri tana kiran sunansa...
Yayi mata banza bai ko nuna yajiyota ba ballantana ya kai ga tsayawa.
,yasanya kansa kawai yayi cikin dakin ,yana shiga yasoma hargitsa koina a dakin yana duba takardunsa na fita daga kasar spain ....
kusa dashi tazo ta tsaya sosai kmr zata shige masa cikin jikinsa .
bai ji komai a gangar jikinsa ba sbd ahalin yanzu ba itace agabansa ba .
Zeey dinsa kawai yake kwadayi da muradin son daura kwayar idanunshi akanta.
Damuwarsa yadda zai fita ya bar kasar kawai yake, yanzu dayake hargitsa dakin.
Muryarta a matukar raunane kmr zatayi kuka tace honey what are you looking for ..?
Ya sake yi mata banza batare da ya amsa mata ba ,bata damu ba still sbd idan da sabo tarigada tasaba da yanayin halayensa wata rana farinciki wata rana baknciki .
,yacigaba da dube dubensa amman yawam ba takardu babu alamunsu.
kawai yaji wasu hawaye masu zafi da radadi sun shiga tsiyayo masa bisa kuncinsa tsabar takaici da zafin dayake Jin zuciyrsa nayi ..
nashiga uku abinda onyen ta iya furtawa kenan cikin yarenta na iyamuranci tare da daura hannuwanta bisa kanta tana jin jijjiyoyyin jikinta na tsinkewa.
, hankalinta a tashe tace me zangani yau, ak hawaye kake ....?
akan wani dalili zaka dinga zubda hawayenka abanza, ta matso sosai kusa dashi ta riko tafin hannushi cikin nata tana murzawa cike da matsanancin faduwar gaba takira complet name dinsa cikin rawar murya abdul...kabeer meke damunka hk wanda yasa kake hasarar hawayenka akanshi....?sannan km meye shi abinda kake nema ?tayi masa tmbyr ajere tana kallon cikin kwayar idanunshi da suka gama rikedewa zuwa launin ja.
ya runtse mayatattun idanunshi gam yana jin zafin tafuffukan hannunta ajikinsa .
"kokarin zame hannushi yake cikin nata batare daya bata amsar tmbyrta ba, tayi saurin riko yatsunsa guda uku da yayi saura cikin nata pls karkamin hk honey .. kagayamin shi abinda kake nema bakasani ba ko nasan inda yake takarasa mgnr hawaye na wanke mata fuska ,naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da bude mayatattun idanunahi ya sauke cikin nata idon ...
take zuciyarta ta bugu da sauri sakamakon ganin yadda yanayinsa ya sauya cikin kankanin lokaci.
muryarsa na rawa yace vizata tabarin kasar nan nake nema ..yayi mgnr in a low voice ..
kasar nan zakabari honey tayi mgnr cike da farinciki ?
kasancewar ita kanta a matse take data bar kasar ,taje ga nata bokan. amman batasan yadda zatayi ba.
dan bata son barinsa shi kadai . tafison kafarta kafarsa zuwa nigeria .
hankali ya girgiza mata kansa ala'mun eh .ok yanzu ka kwantar da hnklinka ka tuna inda ka'ajiye takardun.
" wallahi na kasa tunawa ya fadi mgnr muryasa cike da rudani ..
ok kwantar da hankalinka mu duba atare .
Ahankali suka cigaba da duba koina a dakin .
duk takardar datagani sai ta nuna masa amman yace baita bace.
hk wunin ranar yashige a neman takardun viza sukare Batare da sun gani ba..
Daren ranar ma kusan tsaye suke suna abu guda.
Ya firgice ya haukace duk yabi ya rame sai idanuwa kawai yake zarewa kmr wani zautace zuciyarsa jinta yake tmkr ana buga masa kuduma .
" zariya yashigayi acikin dakin yana zuba sambatu wayyohhh allah yanzu bazanje naga Zainab dina ba ......zainab nake son gani .....wayyohhh zuciyata zata bagu ya dafe daidai saitin Zuciyarsa da duka hannuwansa ... onye sai binsa take tana kokarin kamoshi yana kwacewa .
Take tashiga rarrashinsa tana gayamasa word masu sanyi da sanyaya zuciya yayinda take jin kmr zata bugu kirjinta yayi mata nauyi agabanta ak ke haukan son wata wannan ya nuna mata bokan ita yarinyar yafi nata bokan iya aiki da tasiri ,kai karya ne inji wani side na zuciyarta nima dan bana nigeria ne .zuciyarta ta dan samu natsuwa kadan sbd sanin sunan yarinyar ahalin yanzu tashin farko zata saka bokanta ya haukata mata ita tabi duniya ..ko km ya kashe mata ita gbdy ..

ammi wace ke tsaka da baccinta ta farka a firgice daga mummunar mafarkinta datayi da danta .
Zaune take atsakiyar gadonta tana kallon celling dakinta da fankar dake jujjuyawa ahankali.
addu'oi tashiga karantowa abayyane sannan tashiga tariyo mafarkinta daki daki wai abdulkabeer dinta ke faman falfala gudu acikin wani kungurmin daji wanda babu gida gabanshi babu gida bayansa .
"yayinda wasu mutane masu siffar aljanu ke binsa da wuta a hannunsu suna watsa masa ta koina a sansar
jikinsa ,shi km yana ihu da kururuwar neman dauki .
gumin daya rufeta tashiga gogewa da hannuunta tana cigaba da karanto duk addu'ar datazo bakinta.
mikewa tayi cikin sanyi jiki ta sauko daga kan gadonta takarasa inda wayarta ke jone a charge tasa hannu ta zare wayar tashiga neman layinsa misss cal kusan sama da goma tayi masa kafin daga bisani tasamu ya dauka .
muryarsa a sarke yace hello amminah... ,ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana me dafe daidai saitin zuciyarta dataji ya cure guri 1tare da runtse idanunta sai hawaye sharrrrr .....daga kwarnin idanunta da sauri tace abdulkabeer dina.......
na'am amminah ya amsa mata muryarsa a matukar sanyaye .

,lafiya naji muryarki wani iri kmr ma kuka kike ?

Tayi saurin goge hawayen dake tsiyayowa daga idanunta tare da saita muryarta ,kana tace babu komai yarona ba kuka nakeyi ba fatan kana cikin koshin lfy?
..lafiyar nan dai kam da sauki ammina sbd ji nake tmkr nazama tsuntsu na dawo nigeria.
"Tiririn zafi Nakeji asansar jikina gabadaya kasar spain ta gundureni ahalin danake ciki ..wasu sabbin hawaye ne suka shiga gudana a saman kuncinta kenan mafarkinta ya tabbata gasky ne?
Kenan wani mummunar abu ke shirin faruwa da gudan jininta........
Bakada lfy ne da jikinka ke tiririn zafi ..?
Lafiyata lau hk kawai nakekin wannan yanayin atsakankanin wannan lokacin ..
Ta sake goge wasu hawayn har da shesheka kana tace inna lillahi wa inna ilaihi raji'un , dan girman allah abdul ka dinga bin komai ahankali tare da addu'oi idan wani mummunar abu yasameka bansan yadda zanyi da rayuwata ba.
,abdulkabeer baka addu'a ka taimaki rayuwar amminka ka dinga kusanta kanka zuwa ga allah.
duk yadda nake matukar sonka da son lafiyarka allah yafini sonka km shi zai kare min kai aduk inda kake amman sai idan kana da kusanci dashi .

yanzu me kake yi a halin yanzu ?

takarasa mgnr tare da tmbyrsa .lips dinsa dake datse da hakoransa ya saki yana furzar da iska me dumi ta bakinsa sannan muryarsa na craking yace ina neman takardun vizata ne,dawowa zanyi ko ayanzu idan nagani . ammi ina son na dawo banajin dadin zuciyata dama rayuwata gabadaya ..amma kagaya min nest week zaku soma exams ?
eh na hakura da karatun zuciyata da gangar jikina amatukar matse suke da son dawowa nigeria a halin yanzu.
" ammi ta natsu tare da yin shiru tana sauraron zantuttukansa ta lura kwata kwata baya cikin natsuwarsa da hankalinsa .
ka natsu abdul kaje yanzu kayi alwala kayi nafilfili ka kaiwa allah kukanka koma menene am very sure allah zai kawo maka sauki ,nima bakomawa bacci zanyi ba .
Sannan kabar zance tahowarka har nan da sati biyu daidai kagama exams dinka.
ni kaina nafi sonka kusa dani amman bazan so wahalarka ta tafi abanza ba ..
ok kawai ya iyacewa badan yaji zai iya abinda tace masa
Din ba.
na ya zauna har ya rubuta wani exams .
allah yayi maka albarka allah ya kareminkai aduk inda zaka sanya kafafunka ya karemin kai daga sharrin mugayen mutane
Da aljanu yakara maka lafiya kai da sauran al'umar annabi muslimai.amen ammina yayi mgnr yana jin sauki da sanyi cikin ranshi.
love you so much my d love you more my sweet mom .
ammi ta katse kiran daidai lokacin da onye tashige cikin jikinsa ta rungumeshi tsam tana son dagula masa lisafi you have such and lovely care mother and you were to give it up to her she love you so much ...ak ya katseta ta hanyar rabata da tsantsar jikinsa dan yadda yake jin zuciyarsa baya kaunar kusancinsa daita .yashige bayi ya dauro alwala kmr yadda amminsa ta umarcesa ...
Main Parlour ya fito ya tadda ikamar sallah yashiga jero nafiloli wanda shi kansa ba yace ga iya adadin raka'oin da yayi ba.
daga karshe yayi wutiri yana jin natsuwar zuciyarsa na karuwa ,kirjinsa yarage nauyi ......
Ahankali yake jan carbi yana lazimi .
Kadan2 bacci yasoma kawo masa ziyara yayi yan addu'oinsa ya mike da kyar yakoma yayi kwanciyarsa akan daguwar kujera dake parlour'n .
washegari tun da sanyi safiya ammi takirasa . itace ta tasheshi a bacci ya dauki wayar cikin mayen bacci ,babu abinda tasoma cewa dashi sai kayi sallah kuwa abdul?
,yayi meki sosai ...... har joystic dinsa na mikewa tsaye kyam hade da yin sallati ,yace nayi ammi yabata amsa yana sanya hannushi 1 kan joystic dinsa tare da gyara mata zama .

To yanzu wani yanayi kake jin zuciyarka ..?

Na Dan ji daidai .
sai dai duk da hk i want to come back home sbd still ina jin wani abu na min yawo ajikina agame da zeey ......ammi ta runtse idanunta tana me jin faduwar gabanta na tsananta...Ta bude idanunta ahankali kana tace ok amman ka tsaya ka karasa abinda ya kaika tukun sbd mahimmancnsa gareka baka cikin haiyacinka my d if not nasan babu yaddda za'ayi ka baro karatun da ka kwallafawa rai ka dawo .
lafazi masu taushi da sanyaya jiki ammi ta dinga masa kafin daga baya suka zarce da hira har sai da gari yayi sha sannan sukayi sallama .
Da kyar ak ya zauna yacigaba da rayuwa akasar spain tare da taimakon adduar amminsa gareshi.amman still yana jin kmr Ana Tsinkarar jikinsa da allura ne ...

cikin dan wannan lokacin zeey suka shirya da akil suka dinkewa fiyyye da kowa wani lokaci banda sheka ayarsu babu abinda suke.
yanzu hk yana ikoye cikin maryland yakirata a waya tazo aroyal blue hotel tasameshi .tace ok bby naganina zuwa .
Yarigata karasowa har yakamamusu daki ya ,zauna zaman jiranta Shr batazo ba .
Ya mike tsaye ahankali ya koma bakin window ya tsaya yana kallon harabar hotel din minti goma tsakani sai gata ta shigo jikinta sanye da wando legis da rigar hamless kanta yafe da dan karamin bakin mayafi sai jakar dake makale da kafadarta wacce hijab din ke ciki idanunta manne da glass baki tayi kyau sosai ta sauya kammani bazaka taba cewa diyar hausha fulani bace ,zaka dauka ko yoroba ce sbd yanayinta yafi kama dasu kasancewarta baka cea1 wayarsa ya ciro yashiga daddana wasu abubuwa ,
ahankali tacigaba takowa zuwa cikin hotel din Kana ta ciro waYarta takirasa yana dauka tace wani room kake....? Room 5 ..takatse kiran tacigaba da tafiya ,tana kaiwa bakin kofar ta murda handling din kofar tashaga dakin .
yana ganinta da sauri yakaaso gareta baby gsky kin dade baki zo ba , tayi masa far......da idanu nida nake ganin kmr nayi mugun sauri ,ai wallahi da kinra time da kinganni gidanku kobazan samu yin sex dake ba .at least na taba babies dina ya shafo brest dinta yana kamota zuwa jikinsa,haba To gani nazo what can you offer me?
nan ya lashe lips dinshi yana sake matsota sosai yafara mata cakulkuli har ya cire mata rigarta suka fara iskancinsu har ya kaisu da tubewa gabadaya tsirara haihuwar iyayensu suka fada saman bed suka soma cin junansu. sunkai gud 2 hours suna having sex har sanda suka gaji tukun . numfashi suke fidddawa ahankali tana kwance ajikinsa tana murza kan nipples dinsa hkn datake masa yasa wutar shawarsa ke sake ruruwa ya matseta gam ajikinsa ya rungumeta pls kibari kina Jefani ccikin wani yanayi let me order lunch for us ko km muje atana resturant muci abinci sai na mayar dake gida ,bazanje atana resturant ba is near to my hoUse saukeni a gra kawai .
ta mike daga jikinsa tana kada masa nonuwanta yabita da mayen kallo tashiga toilet bombom dinta na wani irin kadawa kmr mazari sai lokaci ya dauke idanunshi akanta iya haduwa zainab tayi mace ce me diri da kyawun sura ,ko yaya ta kada jikinta sai ya motsa idan tana tafiya kuwa zaka dauka da gangan take shaking din jikinta.
Yayinda ita kam hk allah yayi mata tafiyarta kmr ta karuwai ..maza dayawa idan sunganta sun dinga kallonta kenan har sai tabacewa ganinsu .
ko cikin hijabi take jikinta rawa yake balle yanzu da babu komai ajikinta .jarababbiyace zeey takin karawa
ita kanta idan ta tube sha'awar kanta da kanta take ko yanzu datake cikin batHroom fingering din kanta take tana shafa kan nonuwanta akalla sai datayi wata minti goma shabiyar sannan tasoma wanka tsarrrki ..byn ta fito shima akil yashiga yayi wanka .

tana rabe ajikinsa suka fito daga cikin dakin zuwa harabar hotel din yanzu ma kmr dazu take babu hijab sai bakin mayafi data yane kanta dashi .
ya bude mata gaban mota tashiga shima yazagaya yashiga yayiwa motar key tare da yin hon securities din bakin gat yazo ya bude musu .
akil ya cilla hancin motarsa kan kwalta sai gra ..nesa kadan da gidansu ak yasamu ya paka motarsa yana kamo tafin hannunta cikin nasa yana murzawa sai yaushe kenan bby ?
Gsky zamu dauki kwana biyu bazamu hadu ba kasancewar zan danyi tafiya zuwa ogbomosho bikin wasu yan'uwan babana .
ok i will miss you baby danasani nakara cinki har dana kwanakin dazakiyi a can .tabe bakita tayi sbd kwata kwata mgnrsa bata birgeta ba sai ma takaici dataji amman dayake tantiriyace sai cewa tayi karka damu zamu kasance awaya duk dare ta kai baki ta tsosi bakinsa tare da ciro hijab dinta tasaka ta dauko turarenta tire drams ta fashe Ilahirin jikinta sannan ta bude kofar motar har ta fito da kafafunta waje ,ya janyo hijab dinta ta juyo ahankali suna kallon juna na second biyu sannan ya sakar mata hijab yana daga mata yatsunsa alamun ta wuce .batace masa komai ba takarasa fitowa ta maida mufin motar ta rufe masa .
tasoma tafiyya ahankali cike da natsuwa kmr ba itace aka gama dannewa a hotel ba .
sai dayaga shigarta gidan sannan yakira yaronsa dake masa aiki cikin unguwar how far remi kana yin komai yadda yakamata kuwa?
sosai oga ,ok zuwa anjima kasameni gida amman kazo min da komai zan hadasu dana wajena ok sir ya katse wayarsa yana tada motar ya bar unguwar zuciyarsa fessss.


.da sallamar tashigo parlour ammi inda ta iske ammi zaune da wata bakuwa suna zantawa wacce batasan kowacece ba can gefen guda km wata matashiyar matace zaune a rakube yayinda iman ke kwance kan thrre star hannuta rike da waya...ammi ta dago idanunta ahankali tana duban zeey wace ke kokarin karasowa Zuwa inda suke .
sannu da gida ammi .....sannu da zuwa ina kikaje na tashi banji motsinki ba .na tmbyi iman tace batasan inda kikaje ba ...zeey ta zauna kUsa da ammi tana cewa naje school ne wlh dayake yau lecture din rana garemu koda na fito kina bacci km banason natasheki.
ammi tace ok ya lecture din ? Zeey ta dafe goshi tana yatsina fuska alamun gajiya sannan tace alhamdullah kije ki ci abinci ki dan huta ga me aiki nan an kawo sai ki nuna mata komai da'akeyi agidan .. Ok ammi yanzu idan zaki wuce tabiki ki nuna mata part din dake kallon naku . Matar ta mike tsaye tun ba'a bata umarni ba tabi byn zeey .ita km ammi suka cigaba da hira da saratu .inda ammi tabata 15k kudin kawo me aikin datayi sannan ta tmbyeta sunan me aiki saratu tayi murshi kana tace sunanta hannatu sukayi sallama .
Koda zeey taci abinci ba kwanciya tayi ba kmr yadda ammi tace dawowa parlour tay inda ta iske ammi da iman suna mgn akan dawowar ak daga kasan spain .ta zauna sukacigaba da hirar daita taji dadi sosai har cikin ranta madubin dubawarta zai dawo burinTa yya kusan cika.a yanzu bata da wani shamaki akan kaunar ak gareta tasan shi din nata ne ita kadai ,kadararta ce ,mallakina ne koma ga yadda sakonninsa da kiransa ke shigowa wayarta tasan tagama da zuciyarsa.
sannan tana sane take kin daukar wayarsa. yanzuma dadi taji dazatayi tafiyar nan bazata dawo da wuri ba har sanda zai dawo bai sameta ba tasan bakaramin azabtuwa zaiyi ba .



tashi kwance babu wuya agurin allah abubuwa dayawa sun faru kama da dawowan abdulkabir daga kasar spain.
Tundaga airport ak suka raba jaha da onye da kanshi yaje har gurin masu tax kafin motocin gidansu su samu karasowa.
ya daukar mata kuba byn tashiga byn motat ta zauna idanunta kyarrr akanshi kwata kwata batason rabuwa dashi. barin ma yanzu dayake tsaye agabanta sanye cikin riga white longsleve da wando baki sai yar saman Rigar itama baka . hannunsa daya zube cikin aljihun wandonsa .
yayinda yake duba tsinsiyar dayan hannunsa dake daure da agogon rolex ainihin sihirtaccen kyawuunsa sake fitowa ga kamshi na musamman dake tashi a gbDy ilahirin jikinsa...tana kallon yadda hankalin matan dake tsaye agurin ya koma kanshi ....wani irin azababben kishinsa ne yacaki Kijinta.
ahankali ya dago da mayatattun idanunsa yana kallonta yanayin yadda take kallonsa din ne ya dan taba zuciyarsa ya lumshe idanunsa sannan ya budesu tare da ciro hannunsa ya kamo hannuta cikin nasa still idanunsu na tsarkafe cikin juna take idanunta suka cicciko da kwalla zuciyarta tashiga harbawa da sauri sauri dauke mayatattun idanunsa akanta yayi yasaka mata wata farar takarda cikin tafin hanunta ya dunkule hannunta ,yana dauke mata hawayen idanunta da suka faRa zubbowa bisa kuncinta.
sannan yabawa dirban umarnin jan motar yana tsaye agurin har sai dayaga tashinsu sannan ya koma gurin da'aka tanaDa dan zaman baki.
Motoci kusan goma ne sukazo daukarsa .

Ak bude kofar parlourn ammi yayi ya shiga lokacin ammi na zaune a parlour'n zamanta kenan daga kitchen tafito.da kanta ta shirya dining ita da iman Kasancewar tasan tilon danta mafi soyuwa acikin ranta yasauka ..ana bude kofar tayi saurin juyowa wanda take expenting din zuwasa ne tsaye kikam yana kallonta fuskarsa cike da sihirtaccen murmurshi me bugar da zuciya da saurin ammi ta mike tsaye tana mumushin jin dadi shima ak da gudu yakaraso gareta ya rungume mahaifiyarsa .
kiss ammi tasoma bashi takotaina a kyakkawar fuskarsa me cike da haiba tana cewa my d nayi mising dinka ..ta fada tana kallon fuskar tilon danta nmj da allah ya nufeta dasamu arayuwa .
"dana" ya canza ,camzawa irinta birgewa da shiga rai kaga yadda ka dawo kuwa kmr wani baindiye har ma fa ka zartani

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment