Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yar mutunci yar asali ce takowani bangare dan hk kasake tauna zancenka akanta dan bazan lamunta ba ehhe.. ai gama jin zantukkan hjy ke wuya ya mike tsaye a tunzure ya shiga kwance belt dinsa ya dinga laftawa zeey a gbdy jikinta yana furta tayi mgn tagaya musu yadda ya sameta ,hjy da maman zeey sukayi kansa suna ihu da kururuwa, hjy "na ihun zaka kashe min ita ne?

adamu kana kallon danka zai yi kisan kai wallahi idan ka kasheta baxan yarda ba yadda ka kasheta hk kai zan kaika koto anyeke maka hukuncin kisa, yayinda ammi da dady suka shiga tashin hankali gbdy suka dawo tmkr mutun mutumi azaune idanunsu ne kawai akan ak.
hjy da maman zeey da alh garba ne suke kokarin amsarta a hannu AK amma su ammi hnklinsu gbdy baya gangar jikinsu sbd mgnr ak ya shigesu ya taba musu zuciya har yaso ya tarwatsa zuciyoyinsu.

tsawo mint 15 hjy na kiciniyar tare zeey daga dukan AK sannan dady ya yunkura yayi karfin halin yin mgn a sanyaye "abdul cak ak ya tsaya yana huci kmr zaki "kar ka sake dukan yarinyar mutane AK ya furzar da iska me dumi daga bakinsa yana
aunawa zeey wani kafirin kallo me tattare da tsagwaron tsana.

hjy kiyi hkr ki zauna musan yadda za'a yi da lamarin sannam
ya fuskanci zeey"zainab yakira sunanta kinji abinda mijinki yace meye gsky la.....tun kafin dady yakarasa mgnrsa AK yace "no no dady kayiwa girman allah ka daina cewa mata domin tun jiya na saketa bazan taba iya cigaba da zama daita ba .

hjy tayi saurin dafe kirji bakinta ya shiga furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shima dan taji mutane dake gurin suna furtawa ne takama kalma tashiga furtata tana maimaitawa "amman anyi takadirin yaro byn wannan dukan dakayi mata kmr zaka kasheta har da saki ?

"kwarai kuwa hjy na saketa domin saki shine ya cancaci wannan muguwar azalumar mayaudariyar me fuska biyu ... "ni kake gayawa mgn ina mgn kana meida min to badani kake da wadan dake zaune agabanka dasu kake badani shiryayye dan bazance tsinane ba..

" kima ce min tsinanne ko kin tsine min ai bazai kama ba ga wanda zai kama nan " a matukar tsawace dady ya katseshi ta hanyar cewa "bana son sake jin bakinka matsawar bani na lamunce maka ba inji cewar dady. AK yaja numfashi da ajiyar zuciya atare yana kallon inda ke zeey yana jin wani irin bacin rai na ratsashi tare da tsagwaron kiyayyarta na huda kahon zuciyarsa

"ina jinki zainab kiyi mana bayani abinda abdulkabir ya fada akanki gaskiya ne ko karya ne ?

ta matso ruwan hawaye tare da sa hannuta ta goge hawayen dake bin kuncinta abubuwa dayawa ne suka shiga kai kawo cikin zuciyarta tunani abinda zata fada cikin sauki takeyi ,take wani dabara yazomata dan hk cikin muryar kuka tace "gskiya ya fada dady..
" gsky fa kikace zainba ta girgiza kai ala'mun eh. .

"laila a illallahu muhammadur rasulillahi salillahu alaihi wa salam. gsky ne zainba abinda abdulkabir ya fada mana gsky ne zeey ta sake daga kanta "gsky na fada amman akira su'ad agabanta komai ya faru lokacin da ta saka yan daba suka tafi dani alokacin komai ya faru da fari naso nagayamuku amman na rasa ta inda zan soma," dana san hk abdulkabir zai qalubanceni da tun a wannan lokaci na sanar masa da komai.

"karya kike munafuka algunguma idan kika sake kiran sunan matata anan sai na balleki na tattara katsuwanki na watsar a teku kowa ya huta haihuwar irinki ko asarar rayuwa wata razananniyar tsawa dad'y ya buga masa " bance kar na sake jin mgnrka ba .
alhaj garba ne yace akira su'ad din aji tabakinta take ammi wace jikinta ke rawa takira layin su'ad .
cikin mintina da ba wuce goma ba sai gata tashigo sanye cikin bakaken kaya sai sheki sky din ke tana baza kamshi , tana karasa shigowa taji gabanta ya bada rasss yashiga faduwa zuciyarta tashiga tsalle duk da tasan akwai meeting din daake gabatarwa amman batasan musababbin taron ba.

alhj garba ya umarci zeey data sake maimaita abinda ta fada dazu babu kunya balle tsoron Allah zeey tashiga zayyano karya da gsky .

Jin furuncin zeey dake shiga cikin kunneta yasa tasoma yin Kasa kasa daga tsayen datake wanda kadan yarage bata sume ba tayi saurin dawowa cikin haiyacinta . tsayuwa ce ta gagareta amman dole tasanyawa jikinta jaruma ta tsaya cak cike da matsanancin mamaki zeey .
ga km wain irin kallo da AK ke binta dashi wanda yasa hantar cikita kadawa ahankali yasoma matsowa zuwa inda take tsaye itama ahankali tasoma ja da baya yacigaba biyota yana nunata da dan yatsansa jikinshi na kirma .
gbdaya hnklin mutane dake zaune a parlour yayi kololuwa tashi .
ammi najin abinda zeey ke faman fada tana kuruwa da zunduma ihu ..... gabanta ne ya dinga faduwa sbd tasan karya kawai tayiwa su'ad dan ta shafa mata matsalarta.

su'ad naganin AK yayi kusa daita har yana kokarin fixgota ta kwasa aguje shima yabi bayanta a guje
wanda hankalin jama'ar dake zaune gurin ya sake tashi matuka suka mike gbdy cike da tashin hankali suka biyo bynsu .

koda su'ad ta fito farfajiyar gidan taga stil AK nabinta ta kara gudu har ta nufi hanyar part din ammi ta fasa ta nufi get din gidan tana neman mafaka shima yabita yana kwalla mata kira "su'ad ki tsaya karki yi ganganci fita a yanayin da kike ,amman taki tsayawa kara gudunsa yayi zaraf ya damkota zuwa jikinsa ya matseta gam "kina haukane ina zaki hk? ko bakiga yadda kike bane ..?

"fixge fixge tasoma yi ajikinsa tana kirma "wayyohhly Allah nah dan Allah ka rabudani wlh babu ruwana karku sani cikin matsalarku bansaka anyi mata komai na rantse da Allah babu wanda ya taba lfyr jikinta asalima kafin a soma gana mata wuya sai da muka binciketa muga she's not a virging wayyo whl ... wlh... ta kasa karasa mgnr ta zube ajikinsa tana fidda wani irin numfashi idanunta na rufewa ahankali ahankali har ya rufe ruf numshinta ya tsaya ya daina aiki yashiga girgiza fuskarta yana kiran sunanta su'ad su'ad pls ki tashi yana sake tarairayota jikinsa amman ina numfashinta ya tsaya cak ya daina aiki gbdy ammi na karasa fitowa Idanunta suka sauka akansu AK durkushe rungume da su'ad ajikinshi yana faman kiran sunanta ....
kallo daya zaka masa Kasan hnklisa a matukar tashe yake da shiga taskon rayuwa takarasa har inda yake, hk ma sauran jama'ar, ammi nagama karasawa inda yake rungume da su'ad ta mika masa hannuwanta duka bani ita fuskarta a matukar daure ranta idan yayi dubu ya baci jikinsa a matukar sanyaye ya mike tsaye rungume daita, madadin ya bawa ammi kmr yadda tace sai kamkameta ya nufi hanyar part din dady.

hankali a tashe suka sake biyosa abaya yana shiga parlour 'n ya kwantar daita akan kujera har wannan lokacin zeey na durkushe tana razgar kukan muna furci cikin sauri sauri ya nufi fridge ya dauko ruwan sanyi ya bude ya zuba a hannunsa yashiga shafa mata a fuskarta zuwa wuyanta sannan ahankali ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta farka a firgice tana ganin AK ta zabura zata gudu ya cafkota "ke ki dawo cikin natsuwarki babu abinda zan miki duk da taji abinda yace amman fur taki yarda tasa kuka tana kallon inda ammi take wanda hkn yasa ammi ta karaso gabansa ta kamo hannuta cikin nata ta nufi hanyar waje daita zuciyar kmr zata tarwatse .

dady ne ya sauke naunauyen ajiyar zuciya kana yace hjy da maman zeey da shi kansa ak su koma zauna byn sun zauna gbdy parlour ya dauki shir dady yasoma mgn a tsanake "abdulkabir...... AK ya dago idanunsa batare da yace komai ba abinda nake son da kai kayi hakuri ka rungume kaddara ba dole arayuwa kasamu abinda kake so ba dole sai Allah ya jarabeka ta wani bangare na rayuwarka ka dauka kaine wannan itace taka kaddarra " zainab yar uwarka ce halak malak wanda ko byn babu mu a duniya kai me tsaya mata ne akan lamuran rayuwarka dan hk ina umartarka yanzu ka meida matarka ta koma dakinta kucigaba da rayuwarku dagon bayani dady yayi sosai tare da bawa ak hakuri a man har wannan lokacin ak bai yi yunkuri cewa wani abu sai ma mikewa tsaye da yayi ya nufi kofar fita maman zeey tayi saurin cewa" yaya kana kallo fa zai bar gurin bai ce komai ba game da zainab ba daidai AK yana daf da karasa ficewa "kiyi hkr zai yi abinda nace ke dai Yanzu idan zaki wuce ku tafi tare zainab zuwa lokacin da zai samu natsuwar zuciya ko hjy ?
"hkn ma yayi iya abinda hjy ta iya cewa kenan sbd gbdy jikinta yayi sanyi sosai akan lamarin jikartata.

washegari tun asubar fari ya bar gidansu zuwa office ,wanda tun abinda ya faru ya kasa zama cikin gidansa ya tattara ya dawo gidansu da zama zaune yake a office dinsa gbdy tunani duniya ya addabeshi ala hakikani gsky bao jin zai iya sake rayuwa da zeey ba sai dai duk abinda zai faru ya faru amman ko kasa da sama zasu hade bazai meidata gidansa. dan hk tafiyar da zai tura manya yaransa zuwa kasar koria yana ganin shi ne zai yi tafiyar karan kanshi amman kafin nan sai yafi America yasamu hadin kan wasu daga cikin kososhin kasar su'ad fa zuciyarsa ta tmbyesa nan take yabawa zuciyarsa amsa ba sai ka wuce da matar ka ba da wannan shawarar ya kira meeting din gaugauwa aka shirya yadda tafiyarsa America zai kasance da abubuwan dazai kasance cikin sati daya komai ya kammala koda yazo yiwa su ammi sallama sai da sukayi masa nasiha sosai ciki har da ance zeey akan yayi hkr ya meida matarsa yace yaji yashiga dakin ammi domin yin sallama da su'da yana shiga dakin ta mike zata shige bayi yayi saurin fexgota ya hadeta da kirjinsa ya rungumeta yasoma kising din wunyata tasoma kokarin kwacewa daga jikinsa "pls ki tsaya babu abinda zan miki sallama zamuyi tafiya zanyi zuwa America sati daya zanyi na dawo, ki min addua kinji matass yana cigaba kising dinta ahankali ya bude bakin da ballansa ya hade bakinsu yayi nasarar cafko laulausar harshenta yashiga tsotsa yana cigaba da shashfa jikinta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa .
takoina ajikinta rawa yake tun daga samanta har kasa sbd har lokacin a matukar tsorace take dashi tsotsan bakinta yake kmr zai cire mata lip's dinta bashi ya barta ba sai daya ragewa kansa zafi da ita sannan ya barta kwance ya wuce ba dan yaso rabuwarsu ba, amman dole ya tafi ya barta sbd lokaci ya tafi sosai karfe 10 : dot jirginsa zai daga gashi har goma sauran wasu yan mintuna . yana fita ta zabura ta mike zaune tana dafe daidai saitin zuciyarta dake dokawa da sauri sauri hawaye ne ya gangaro bisa kuncinta batare data goge ba ahankali ta furta "Allah ka kai min shi lfy ka dawo min da mijina cikin lfy sbd ina tsananin sonshi lamo ta koma kan gado tana sheshekar kuka. tun byn tafiyarsa ammi tarasa gane kan su'ad kullun tana kwance a daki kmr ruwa yar hirar da'ake daita ma ta daina zama ayi yanzu tasan duk kewar mijinta ke damunta dan hk tashiga bata kulawa ta musamman tare da debe kewarsa .

******

zuwansa America ya dan kwantar masa da hankali banda tunani su'ad babu abinda ke taba zuciyarsa da dawainiya da ruhinsa sbd ita kawai yake Allah Allah yagama abinda ya kawosa ya dawo kasar ta bangaren zeey baya ma kawota akansa dan kwata kwata baya tunaninta yarigada yayi deleting dinta cikin tarihin rayuwarsa .

yanzu hk shirye shiryen dawowa Nigeria yake a safiyar yau cike da natsuwa da samun nasarori masu dinbin yawa.

kwanansa daya da yini da sauka kasar Nigeria amman har wannan lokacin bai sanya sanyi idanunsa cikin kwayar idanunsa ba gbdy zaman gidan ya gundurisa babu abinda Idanunsa da zuciyarsa ke bukata kmr su ganta cike da natsuwa ya mike daga zaunen dayake ciki parlour'nsa ya shiga bedroom ya fada saman gadonsa ransa duk babu dadi can km ya mike ya fada bandaki yayi wanka ya canza kaya zuwa wasu kanana kaya riga da wando ya feshe ilahirin jikinsa da turare me sayin kamshi yayi corm din sumar kanshi ya nufi part ammi yayi sallama aciki ta yadda baza'a aji ba yana shiga parlour ammi daita idanunsa yasoma cin karo tana tsaye jikinta sanye da riga da siket blue da dan ratsin yellow wanda ya fidda ainihin Shep din surar jikinta nonuwanta suka sake ciccikowa sosai suka cika kirjinta bammm hk Hip's dinta sun sake bajewa kadan wanda ke nuni da abubuwa dayawa.

takara haske tayi kyau sosai fiyye da tunanin me karatu kmr ance ta dago fararen idanunta suka sauka Akansa yana tsaye yana kallonta Gabanta ne yayi wani mugun faduwa, ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta ta bala'in canza masa to the extend bazai iya musaltawa ba, ahankali cike da matsanancin sanyi jiki ya fara takowa zuwa inda take tsaye tana kallonsa tana jikinta na yar kirma.
sannan Ta fara ja da baya baya, yana biyota har sai da ta kure ma bangon parlour 'nzuciyarta na tsalle da bugawa kmr zasu bafasa kirjinta hannuwansa duka yasa ya dafa bangon datake tsaye ,yayi mata katanga tare da sunkuyo da kyakkyawar fuskarsa dai dai nata.
fuskarsa murtuk kmr wanda bai taba dry ba yace ke baki iya gaisuwa bane? Ko kinfi karfin kiyi man sannu da zuwa?
Ta kasa dago kanta ta dubi yanayin dayake sai dai ahankali ta bude dan karamin bakinta tace masa
Me yasa kake da neman fitina ?
Tare da ingijeshi ai fa ka dawo gidan kenan zaka damu rayuwar mutun da baka gidan mutun yana rayuwarsa cikin farinciki .......
da iyakacin karfinsa ya fizgota da karfi ya manna bayanta da bangon falon ya meidaita yadda take kmr farko .
"Ai fa na dawo? Ni da gidan ubana kike fada min mgnr banza wato ma baki so na dawo gidan ba ko?
Kwarai kuwa ban so ka.. .....wata muguwar matsa yayi mata wanda yasa tayi shr ta kasa karasa fadar mgnr tana kallon cikin kwayar idanunsa sai kawai ta fara kwalla...cike da natsuwa ya tsura mata mayatattun idanunsa masu rikita mata lissafi tsawon minti goma kirjinsa na manne da nata yana busa mata hucin numfashinsa karamin bakinta yake kallo yayi maseefar kewarsu matsota yayi sosai ta runtse idanunta gam kirjinta na bugawa ita kanta tayi maseefar kewarsa kawai dai bazata nuna masa bane dan kar yaji dadi .
daf bakinta ya kawo nashi bakin yasa hannusa ya zagaye bakinta dayan hannusa yana tokare daita , lip's dinta na kasa ya kamo yasoma tsotsa yana lumshe mayattun idanunsa tsawon minti goma yana tsotsan bakinta zuciyoyinsu na bugawa atare yunkuri kwace bakinta daga cikin nasa take , a hankali ya sakar mata baki yana leshe lips dinsa yasoma dan ja dabaya cike da natsuwa yana dan jan tsaki tare da dafe goshinsa bai san yaushe zata juyo da hankalinta zuwa garesa ba.

ahankali tasoma daga zara zaran yatsun kafafunta, kasa kai yayi tsaye tare bin bayanta da kallo yana karewa tafiyarta kallo .
Kafin takarasa dakin ammi tayi saurin gyara fuskarta , dan kar ammi taganta cikin wani yanayi.

tana shiga dakin ammi tace yauwa mamana jeki falo akwai kayan fruit da za'a kawo yanzu kisa wasu a cikin fridge,sauran km ki juye mana a tire gani nan fitowa .

Suna cikin sha ya shigo falo hannunsa da janye da jaka....

"ammi keda yar nan taki baku da aiki sai ci ne?
Dariya tayi, barakallah da lafiya akeci ai,

"Yayi murmushi Allah yarinyar nan ta koya miki ci duk gashi nan kunyi yan kumatu..... Kai ban son rainin hankali da sa ido fa, kayan fruit din ne ci?
mamana ma da ta tsani cin abinci kullum nan cikin mata fada nake akan ta dinga ci tayi kumari "no no kartayi wani kumari nafi sonta a hk yayi mgbr cikin ransa yana me tsareta da mayatattun idanunsa masu bugar da zuciya wanda akawa .

su'ad Ta mike zata bar gurin tare da hade rai, ya daka mata tsawa ke! Wallahi kika bar gurin nan zan bata miki rai ..

To azabautu ka dawo kenan zaka hana ta shan iskar duniya mamana dawo kiyi zamanki .
yasha mur sosai .

ita km Ta bishi da uwar harara sannan ta koma ta zauna kusa da ammi .
Yarinyar nan ta gama rainani ammi ita tafi karfin ta gaisheni ne?
Ko sannu da zuwa fa.
Kana mata wannan hayagagar zata gaisheka?
"ok hk ma zaki ce ammi ina matsayin mijinta Ya kamata dai ki dinga nuna mata kuskurenta idan ba hk ita ce zata sha wahala..
ammi Ta kalleshi kai wane irin mutun ne mai taurin zuciya tsiya ? anji matarka ce ,amman kasan mata yan rarrashi ne ko..

"wallahi ammi kina maseefar daurewa yarinyar nan gindi yakarasa mgnr yana watsar da hannu, ga tsarabar ki sauran na part dina .
A a mamana bude mu ga abun arxiki , zabga zabga riguna ne irin wadanda ammi ke sawa da mayafai new design .

ammi Ta kalleshi "banga abinda zaiyi wa mamana anan ba?

"yayi tsadadden murmushinsa wanda ya sake bayyana aininhin kyawunsa sannan yace "Ai duka naki ne nata na part dina idan tana so tana iya zuwa ta amshi nata yana gama fadar hk ya juya kawai yayi gaba abinsa..

ammi Ta kalli su'ad mamana bishi kice yaban sauran kayan ke km ki amso naki sannan ki tmbyeshi abinda yake son ci da rana.

Gabanta yayi wani irin luguden bugu , "in dai dan ni ne ammi wallahi na yafe .... haba.....ni ban yafe ba kema hk , ga eiman can da ledarta
Jeki kema maza ki karbo naki ta fada tare da mikewa tsaye ta shige ciki tana murmushi .

su'ad Tayi tsayeeee tana tunani Allah gani gareka,
Kamar wacce kwai ya fashewa aciki take daga kafafunta tana tafiya zuwa part dinsa .
Sai da ta hadiye wani tsinkakken miyo daya tsaya mata a makoshi tare da sakin naunauyen ajiyar zuciya sannan ta daura hannuta kan handle din kofar tai nouking ...
come in... taji Ya ce daga kishingide dayake aciki parlour yana sake gyara kwanciyarsa .
Ta murda kofar part din a hankali tare da furta Assalamu alaikum.....cikin sanyayyiyar muryarta me bala'i kashe jiki wanda yasa jikin AK yin sanyi tare da macewa gbdy ya matsu bata sanyo kanta cikin dakin ba.
ya amsa sallmar muryarsa a raunane yana mikewa dama ya dan kishingida ne .
Ta dan saci kallonsa dan taga yanayin dayake ciki kwanciya dai kwanciya ta furta hkn cikin ranta shi kwata kwata baya gajiya da kwanciya wannan ma kuwa zai yi abun arxiki akan bed mtseww taja tsaki acikin zuciyarta, amma zahurance cewa tayi
"ammi tace wai ka bada sauran kayan ta fadi hk batare da tmbyi nata tsarabar ba.
ya runtse mayatattun idanunsa yana jin yadda sanyayyar mgnrta ke shiga cikin gangar jikinsa yana rashi yafi minti goma idanunsa a runtse duk ita din zuciyarsa ke bala'i son kallo, amman yaki bude idanunsa .
ta dan yi tsaye agurin tana wasa da hannunta kanta na kasa tana kallon zara zara yatsun kafafunta ,ahankali ya bude mayatattun idanunsa ya sauke shi akanta yana kare mata kallo tsab tundaga samanta har kasanta ya dade yana kallon zara zaran yatsun kafafunta masu matukar kyau da sheki har wani fitar da sheki suke na musamman most especial nails din hannuwanta.
Ya dago da mayatatun idanunsa ahankali zuwa fuskarta sannan ya bude bakinsa da kyar "ga su can a Leda......
bata tsaya wani bata lokaci ba ta dauki farar ledar daya nuna mata tayi hanyar fita........

"Tsaya hrt bet !

take taji Gabanta yayi wani irin mahaukacin bugawa ,ahankali zuciyarta ta amsa tashiga tsalle tana dokawa ta runtse fararen idanunta, "ko wace tsiyar kuma zan masa ?tacigaba da tsayuwa agurin
Ta kasa juyowa gareshi sbd kallonsa na sauya mata jin wani yanayi.

"Ki juyo ki miko mun jakar can...sai a wannan lokacin ne ta juyo ahankali tayi hanyar inda ya nuna mata cike da natsuwa. janyo jakar tayi takaraso har inda yake
Ta ajiye masa kawai agabansa zata juya taji sautin muryarsa ," idan kina da bukata ki dauka naki ne, "idan km bakya so kibarta nan.........sai kawai ta juya abinta zata fita bai san sanda ya buga mata wata razananniyar tsawa ba wanda yayi sanadin da har kayan cikinta suka dan murda .
ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta yanayinsa na sauyawa shi fa babu abinda ya tsana kmr rainin hankali da rashin kunya ita km gbdy halaiyenta ce.
yadda yake kallonta yasa taji gabanta na dukan tara tara "bakiji abinda na fada bane?

Ta kalleshi a wulakance sannan tace "ni kuwa naji abinda , ka ce idan ina so jakar kayan na dauka idan kuma bana so in barsu nan, haka ne ko?

"very good ,i don't want you can give to some else takarasa fadar hk tana watsa masa hararar sama da kasa ,tayi kicin kicin da ranta ta juya zata bar gurin .
ya yi mata wa irin fixga ta zubo jikinsa....
jinta cikin jikinsa yasa yayi saurin runtse mayatattun idanunsa yana jin wani iri a gbdy ilahirin jikinsa har zaiyi magana kuma sai ya fasa ya mikar daita tsaye bisa kafafunta .
ta tsura masa ido tana kallon inda yake.aranta tace
Dan rainin wayo kawai wannan uwar jakar zaice in dauka sbd yana son kasheni "koma meye acikinta oho ....wata zuciyarta taba shawarar ta dauka kawai kar ya gana mata azaba, amman bazata iya dauka ba kai ak ya shiga uku arayuwarsa da masifa INA dalili .


fitowa tayi ganin barta tsaye tsaye ta koma part din ammi, "tana zuwa ta mikawa ammi ledarta ta nemi guri ta zauna tana sakin numfashi "

ammi ta bude ledar taga
magungunanta ne da take sha na hawan jini tare da sauran magunguna nan da take shafawa a kafafunta da wasu takalma design da jewers site da agogo da bangus da turaruka.

ammi ta dago ahankali tana duban inda su'ad take zaune "yanaga hk ina taki tsarabar?

"bai bani ba ki kyaleshi kawai ammi banida da bukatarsu "ban gane bai baki byn shi yace kizo ki amsa da kanki?

"yace ya fasa bani ... cikin hk yashigo falon daidai ammi ta buga tsaki, kyaleshi mamana ai zan tafi umara km tare dake zani kema ki hanashi tsaraba...

su'ad Ta yi yar murmushi yake batare da ta sake cewa komai ba
gbdy yagama jin abinda tacewa ammi yakaraso zauna yana kallonta tare da daura kafarsa daya kan daya yana kallonta gbdy tasha

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment