Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwaliya yasaka hannu cikin aljihun wandonsa ya ciro kudi rafa yan naira dari biyu biyu ya nuna mata tare da saka mata Cikin jakar yace ga wannan kin Yi liki dasu ..
ta narkar masa da fuska kai yaya sunyi yawa ya mika mata jakar tare da cewa basuyi yawa ba sai Dai idan kin raina ne.
murmush xeey tayi ta Dan hararesa nagode tace tana kada masa Brest dinta arayuwata AK yana matsanancin birgeta,irin AK shine burinta cikakken mnj ajin farko.

ina ma zai furta mata Kalmar so ta tsigar aure .
Dako ta morewa rayuwarta ta duniya domin kuwa tasan zai iya jiyar daita dadi fiyye da akil.. ya kada mata kai batare daya ce daita komai ba.
Zeey tana fita bata zarce koina ba sai gurin akil wanda tun sanyi safiya ya uxira mata da kira. Tana shiga dakinsa ta hangoshi kwance akan gadonsa daga shi sai boxes da farar singlet kamshi turaren zeey shine ya sanar dashi zuwanta Dan hk yayi saurin waigowa dan daman tsumayin zuwanta yake .
ya sakar mata murmushi na musamman daga bakin kofar shigowa dakin taja ta tsaya wai
ita adole sai yazo ya tarbeta sarai yagane abinda take nufi Dan hk ya miki ya taso cikin wani irin taku ya iso gabanta ya Tsaya tare da riko hannuwanta duka cikin nashi yana murmushi kiss yayi mata akan lip's dinta daga nan Suka rungume juna suna cigaba da shashancinsu. Sun samu tsawon lokaci suna cikin wannan yanayi na sheidanci. (ubangiji Allah ka kara tsare mana imaninmu gabadaya).

tana kwance a saman kirjinsa yana shafa sumar kanta tare da yi mata mgn cikin rada baby wlh na dauka bazaki zo ba ganin lokaci ya tafi sosai .
ta dago idanunta ta kalleshi tare da Yi masa dry wlh rasa karyar da zanyi ce na fitowa .
Da kyar Allah ya taimakeni nayi karyar zuwa gidan biki nasamu akar barni .
Sun jima nan ma lullube cikin bargo suna romancing din junansu kmr bazasu rabu ba.

dazata wuce akil yabata kudi masu yawa tace bazata karba tana me bude masa Jakarta kudi yagani ,take yayi mugun hade rai cike da alamun tmby.
Tace ya AK ne yabani ya sake hade fuska tamau azuwan kishi.
A Dan fusace yace wai sau nawa Zance miki banason kusancinki dash?
banason kwata kwata kuna mannewa juna ke ba hakuri ba shima hk. muryarta cike da jin Haushin abinda yace tace naji Amman babu yadda za'a Yi yana zaman dan'uwana ka dinga kafamin sharadi akai .nifa nasoma gajiya da takurarka gareni gsky.
Kai komai sai kayi naci akansa. Takarasa fadar hk
tana me yafa mayafinta da rataya Jakarta zata fice, ta barshi tsaye. Ya fizgota da karfi yana watsata kan bed hade da yin tafi mara sauti da hannuwasa kana ya nuna mata da yatsansa kinsa Allah ki shiga hankalinki Dani wlh akanki zan iya illata kowa.. Nafa lura tunda AK ya diro kasar nan kike wani shishige masa kina masa tallar kanki, Amman bari na sanar da abinda baki sani ba irin ki AK yake bukata ba sbd nasanshi nasan halinsa fiyye dake dakike amatsayin yar'uwarsa. Tsaki taja tana sauke naunauyen ajiyar zuciya kana ta yunkura zata mike, ya meidaita yana tokareta da karfashi daya, ranta a bace tace akil Banson wulakanci kabarni na wuce, anki abarki Ki wuce kije ki nanukewa wanda ba aurenki zaiyi ba.
Ina ruwanka da rashin aurena dabazai Yi ba.
kai da kake kurin kullun Kana sona meyye amfaninka?
saunawa ina gaya maka kafito muyi aure tun ba yau ba Amman kaki.
wallahi wallahi wallahi kaji na ratse ko me gadin gidansu AK ne yace yana sona aurenshi zanyi balle AK da kanshi. Yayi saurin durkusawa kasa agabanta ya kamo hannuwanta yana bata hakuri please baby kiyi hkr karki min hk wlh ina matukar sonki raina ne ya baci shiyasa ni dai hk kawai bana son kebecewarki tare Da AK .haka dai yayita ribatarta har yasamu ya shawo kanta da kyar.

Ranar Tuesday zeey byn Sun tashi daga makaranta Tana tsaye tana jiran zuwa AK wanda sukayi dashi zai zo ya dauke ..
tana nan tsaye har wata friend dinta tayi mata tayin motarsau Amman taki shiga tace yayanta na nan zuwa daukarta muddin ta tafi zai ji babu dadi.
tace OK shikennan Allah ya kawo shi lfy zeey tace ameen.
suna barin gurin motor AK ta sanyo kai Amman tsabar haushi zeey Tasharesa tmkr bata ganshi ba AK yayi parking ya fito ya tako har zuwa inda take tsaye ta juya masa baya azuwan tayi fishi .
AK ya tsaya yana kallon bayanta tare da saka hannuwansa duka cikin aljihun wandonsa hade da langwabe kansa yana kiran sunanta Amman tayi masa shr .
hkn dayagani yasanyashi janyo hannuta ta waigo da sauri game da fizge hannuta tana harararsa AK yayi murmushi still idanunsa akanta yarasa meyasa miskilancinsa baya tasiri akanta.
akan duk abinda Zatayi masa cikin second daya yagano amsar hkn da bai wauce haduwar jini ba. duk cikin dagi jininsa yafi haduwa daita km yana sonta matsayin kanwarsa .
muryarsa a kasalance yace am sorry zeey nagane abinda kike nufi kiyi hkr Dan Allah nasan na bata miki lokaci please sister ko sai na kama kunnena zeey tayi murmushi tana girgiza masa kai tace a'a ba sai kayi hkn ba nayi hkr.
ai Kai sarki ne agurina AK yayi murmushi suka nufi gurin motarsa atare ya bude mata tashiga suka fice daga school .


Mahaifiyar zeey na zaune a parlour ita da mahaifiyar AK da iman wace take karatun jamb.
zeey tashigo agajiye tana yi musu sannu da gida zata wuce part dinsu ammi ta kirata zeey ta dawo Tana ME matsowa kusa da ammi sosai ,yayinda ammi ta janyo hannuta tace yanaganki hk ?
halan yunwa kikeji naga Duk kinyi wani iri dake? Zeey tayi murnushi tace a'a ammi ba yunwa nike ji ba ammi ta sake ce ko yayanki ne
yayi miki wani Abu ?

Zeey tace aa ammi jikina dai ke min ciwo sakamakon muyi lecture me wuya yau.
ammi tace OK kije kiyi wanka kizo kici abinci yanzu iman tagama saiki sha magani mahaifiyar xeey tace haba hjy Ki daina wani rarrashinta sai kace wata karamar yarinya? Ammi tace AI zainab har yanzu karamar yarinya ce maza kije kiyi wanka kinji diyata AK dai da iman suna zaune daga can gefe basu ce musu uffan ba.


da dadere AK yakasa tsaye yakasa zaune kasa samun ishashiyar natsuwa, sbd jarabar dake cinsa .
gabadaya jarabarsa tagama motsawa kwana shi uku Kennan rabonshi da zuwa gurin onye yakasa koma gurinta ne WA tunaninsa bazata sauraresa ba ballantana tayimasa abinda zaiji dadi .
Amman daya tuna business take km Kudi ta fito nema yasashi yasoma yashirya cikin kananan kaya yayi matukar yin kyau GA kamshi yana tashi ajikinsa na turare disiner turaruka Kala Kala babu yadda ya mace zata kalleshi taji baitsarga mata ba .
hotel din da onye take ya nufa ..
Duk inda ratsa mata ne kmr zasu fizgoshi .
kmr yadda ya Tarar daita last time yau ma kwance take daga ita sai wando short niker sai farar singlet dake jikinta,sbd zafin da'akeyi sautin kida ne yake tashi takoina tana Bin wakar ahankali ya daga labulen dakin tana ganinsa tayi zumbur ta mike tsaye ta nufo shi ta rungumeshi tsam tsam tsam ajikinta tana sakin numfashi shi ma hk rungumeta yayi ta dinga shafa bayansa tana fadar yadda tayi missing dinsa da yadda kewarsa ta hanata tsukuni .
suna hk har suka fada kan gado yace meyasa kullun kike zaune cikin daki , baki son fita?

murmushi tayi Tare da lakace masa hanci da Dan yatsanta muryarta cike da shaukinsa tace kwana biyu nan duk sai nike jin jikina bbu dadi ina jin kasala byn hk ma nafara gajiya da wannan harakar dani kiyi Duk da nasan ba lallai bane kaamince da abinda nace ya janyota jikinsa sosai yace da gske kike fada har cikin zuciyarki hk ne? Ganin yadda ya nuna farincikinsa yasa tacigaba
Nagaji da harakar nan ne sbd Kai.... sbd ni fa ya maimaita yana nuna kansa ta daga masa kai .
akan ME to?
Sbd ina sonka ina son na tsaida kai Kadai mudinga muamula nasan May be Dan kana tunanin ba kai kadai nike taraya dashi ba yasa ka kasa sakar min jikinta. Takarasa mgnr tana shafoshi, yaja tsaki acikin ranshi yana mata kallon tababbiya ce ita kwata kwata bata tunanin abinda zai yiwu da Wanda bazai taba yiwuwa ba .
kawai ya share da zanceta.
yaci gaba da shafa jikinta suka cigaba da romancing din junansu kmr koda yaushe batare da biyawa juna bukata ba....

Suna zaune a main parlon din gidan ammi da mahaifiyar, zeey tare da alhj Adam abinci suke ci suna hira dady yace niko ina da wata shawara da nike son muyi daku?
ammi da maman zeey sukace muna jinka.
Dady ya gyara zamansa Sosai tare da cire medical glass dinsa dayake sanye dashi a idanunsa .
yacigaba da cewa shawarar da nike son nayi daku shine na lura kmr akwai soyayya tsakanin AK da zainab hkn yasanya na yanke shawarar me zai hana mu hadasu aure Dan hk zamu sanar musu sukara fahimtar junansu da kyau kafin lokacin da nike son AK yakoma hado digirinsa na biyu.
ammi tayi murmushi tace wlh kmr kasan abinda ke cikin raina Kennan domin koni na dade da fahimtar akwai soyayya me tsanani atsakaninsu wannan shawarar taka tayi daidai wlh sai dai ka tutubi mahaifiyar yarinya.....

mahaifiyar, zeey tayi murmushi tace ai kai da kaya duk mallakar wuya ne dady ya sake numfasawa kana yace shikenann yanzu abinda ya ragemana sai mubisu da addua tare da fatan alkhairi ammi tace Allah ya tabbatar mana da alkhairi gabadayansu suka amsa da ameen. ...Inshaallahu da zarar ta kammala da karatunta Shima ya hada masters dinsa sai mgnr aure....



















Mmn sudais ce
: 💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:Athuhuru shathurul iman*

*Allah's messenger (s. a. w) said :purification is haif of faith*


Page 4

musty akil Malik sai aikin busa hakin sigari suke adakin AK hade da yin chapter's wanda ya danganci matches din da'a aka buga Daren jiya da Nigeria Spain .hira ball suke sosai .
Amman Banda AK dake zaune can agefen daya sanye da boxes iya cinyarsa da white singlet system ce agabansa ya dukufa yana faman aikin browsing ..
gefa gefa Yana dan dagowa da kanshi ya tsoma bakinsa cikin yar hirar da suke ta .
Ahankali har suka gangaro da hirar tasu zuwa na shashancinsu da suke na yau da kullun inda akil yake tmbyr AK wai Kai Dan iskan duniya ina muniyarka onye NE? yakarasa fadar hk yana kyaljyalewa da wata uwar dariya .
Ak yayi murnushinsa wanda ke sake bayyana ainihin sihirtaccen kyawun fuskarsa azahirance , kana ya dakatar da aikin dayake.
ya jawo numfashi da kyar ya fitar ahankali yana Cizan lips dinsa sai dauki minti goma sannan yace tana nan ....
Ahankali cike da tsanake yacigaba kai guy's beb din nan ta hadu iya haduwa Tagama hadewa to the intended ma bazan iya Corp wit her ba, ai ni Duk matan dana taba mu'amula dasu arayuwa tun daga kan turawa har zuwa kan bakar fata ban taba samun maccen Data iya irin abubuwan da take min ba irin onye. ingaya muku idan tafara lashe gabadaya ilahirin jikina babu inda baya amsar sakonta da gamsuwa da sakoninta shiyasa wlh nakasa rabuwa daita duk da raina baya bukatar mu'amula daita. Sbd yarinyar wawiyace yakarasa mgnr tare da fadar .

dukkaninsu sukayi saurin gyara zamansu Dan jin karashen maganarsa. abinda inda sabo Sun saba suji AK Yanakira yan'matan shashancinsu da wannan sunan na wawanci...

Amman basu tsamaci zai kira ita wannan onye da hk ba sbd yadda yace yana mugu mugun gamsuwa daita..
Atare suka hada baki gurin jeho masa tmbyr me tayi maka ?

Ya bata fuska sosai yana me sauke naunauyen ajiyar zuciya kana ya mike tsaye daga zaunen dayake yana dubansu daya byn daya sannan yana duban kansa ,Kasa da sama yana nuna jikinsa da hannushi yace wai har kmr ni abdulkabir wacan wawiyar prostitute din yarinyar zata kalla tace wai ni.... yana Dan Tsaya yana rowar fitowar mgnrtasa sannan yacigaba yana runtse mayatattun idanunshi wai tana sona ... yakaraso garesu byn yagama mgnr yana bata rai.
Akil da musty Suka tada hannu suna dariyar shakiyanci .
lallai tacika katuwar wawiya.. ai inda akwai abinda yafi wawanci shi yakamata ka kirata dashi bawai wawiya ba kawai.


yanzu bama cikinmu zata tsayawa ba.
the most greatest AK fa.. the most greatest AK in this world zata kalla tace tana son inji cewar malik dake zaune agefe suka kwashe da wata uwar Dariya gabadayansu banda AK Dan shi bai fiyye yin dry ba sai murmushi. murmushin nasa daya zame masa jiki yayi wawancin nan kadai shine illatar Amman iya haduwa yarinyar tayi GA wani sirri dake tare da surar jikin yarinya nake gaya muku Fa wallahi babu mace dazata Yi romancing din cikin lokaci kankani ta gamsar Dani sai wannan wawiyar yarinyar ....

AI dama tunda naga shegen garin ya nace ma wannan yarinyar har wannan tsawon lokacin nan bai canza sabbin zubi ba.
nasan wlh da akwai zumar dayake lasa inji cewar akil suka Yi mugun kwashewa da wata dariya .
AK yace bara ma kukagani in tafi gunta na kwashi dadi sbd ko ahalin yanzu da nake mgnr nan, babu abinda nake da bukata kmr najini acikin ajikinta tana sarrafani to the head to toe.
dariya sosai akil yake har da buga kafa sbd AK ya soso masa inda ke masa kyakyayi yace wallahi idan aka leka wutar jahannama ba'aga aciki ba garwashi ne yajanka can kasa.
Kai haba haba meyasa zaka min mugun fata ai kafin Lokacin ma in Allah llah yaso mun tuba ai muna cin darajar annabi Muhammad suka hada baki gurin cewa s. a. w km Duk iskancina garani akanku kuda kuke keta ya'yan mutane.

kunji Dan iskan yaron nan ko.. AI babu mara barmu da kai tunda Duk abinda muke fitarwa shi kaima Kake fitarwa ..
.mtsssss AK yaja tsaki yana Dan zama a gefen gadon yana cicizawa sbd haushin mgnr akil. hirar shashancinsu suka cigaba da Yi, yayinda AK yayi shr bai sake tsoma masu baki ba.
Dan Dan wannan hirar dayayi gabadaya yasoma jin yanayinsa na kokarin sauyawa zuwa wani sauyin na daban .take
gefen kanshi yasoma sarawa wasu abubuwa suka shiga yawo cikin kwalkwaluwarsa duk irin maganganun da akil ke fada tare da sauran abokanansa yana ji km yana sauraronsu har sanda akil yayi zumbur ya mike tsaye sanda ya duba wayarsa yaga reply din text din daya tura tun sama da awa daya ya shigo, yana gyara kwalar rigarsa.
musty yace akil kana sha'aninka sai ina km naga ka mike hk ko tasamu?
Kai Bari alhj kmr kasani tayi muguwar samuwa gara na shana kafin na canza sabbin zubi yana mgnr yana daddanna wayarsa domin sake tura wani sakon.

Ak da gabadaya ilahirin jikinsa yagama sakewa miyon bakinsa suka canza launi Suka tsunke yayinda gabadaya hankalin abokansa bai Kai ga yanayinsa ba suka cigaba da shaftarsu suna dry, .
AK ya yunkura yasoma kokarin mikewa tsaye yana dan jin wani abu luuuuuu ...zuwa wannan lokacin kwata kwata jinsa ya dauke hk MA ganinsa da hankalinsa .
ai yana gama mikewa tsaye taku daya yayi bai karaba suka ji dimmmmm akasa take km yasoma shure shure kumfa na fitowa daga bakinsa ahankali ...

ai take gabadayansu sukayo kanshi suna sallami da kiran sunansa.

ganin yadda kumfar dake ambaliya daga bakinsa yasa gabadayansu sukayi saurin ja da baya sbd matsanancin tsoron daya xiyarci zukatansu shi kuwa akil tsoron daukar ciwon dake jikin AK ne yasashi saurin dawowa.
"musty NE
zai sake matsowa GA AK domin taimaka masa Amman akil ya buga masa tsawa tare da cewa baka da hankali NE kake kokarin sake kusantarshi acikin wannan halin dayake alhali kana kallon halin dayake ciki....

bakada hankali akil hk kake son mu tsaya muna kallonsa Kalli fa halin dayake ciki ,Kalli fa gani injicewar musty yana nunawa akil AK dake kwance.
kai ne dai baka da hankali dakiki MA Damsum basiri kawai sau ake gayamana zamu iya daukar wannan mugun cinwon nasa well duk me son daukar ciwon yana iya karasawa gareshi babu ruwana Amman wallahi bandani domin ina matukar kaunar rayuwata .
sannan bason nakare rayuwata ina wannan haukan sbd duniyar bata gama isata ba ..

Kai ne dai Me shafaffiyar baseera bani ba .

Kai mara hankali dakiki da bai san mutunci ba.

Wai meyasa kake yin irin hk ne akil?


Na lura ba tun yau kake irin hk ba aduk sanda matsalar AK ta tashi.
Wanda nasa wallahi inda AK ne bazai taba Yi maka hk ba. ta ina ma akace bazamu iya taimaka masa ba acikin wannan halin dayake ciki.
abinda akace inda me wannan ciwon yayi ciwon ya tashi ,nan NE kawai baa son mutun ya taka ko tsallakawa.
km Duk wannan surutan da kake idan Allah bai gadama ba har mukare tsawon rayuwarmu dashi bazamu dauka ba.

Kai km da kake gudun dauka bashi zai hana kaje katako ciwon a wani guri ba.
AI akil najin hk ya damki wuyan musty nan fa dambe ya kware a tsakaninsu.
Yayinda AK na kwance yana faman kirrrma da shure shure Malik ne yayi saurin shiga tsakaninsu haba dan Allah meyasa kuke yin hk?
yanzu fa ba lokacin fada bane tunda muna cikin gidansu kamata yayi musanar da ammi asan solution din dauka.

A matukar hassale akil yace Bakaji fatan da wannan stupid din yake Min bane .
naji kayi hkr Dan Allah ku duba halin da abokinmu yake ciki ya fadi hk kmr zaiyi kuka da kyar da taimakon Allah yasanu ya rabasu .
akil yana gyara zaman rigarsa yana kallon musty cike da tsantsar jin haushinsa kana ya juya fuuuuuuuu ya bar dakin dama gidan gabadaya .

Malik yace kama shi mu daura bisa dago hk sukayi suna gamawa suka je suka sanarwa ammi tare suka dawo dakin daita hannuta rike da jakar magungunasa tana furta duk wata adduar datazo bakinta Dan neman sauki agurin Allah.

Takasa cewa komai sai hawaye dake zubo mata domin idan tana kaunar mutuwarta to tana kaunar wannan mugun ciwon dake tare da tilon danta .
Still batace kalla ba sabanin kowani lokaci tashiga shafa masa magani a gabadaya sansar jikinsa tana hawayen tausayinsa. su musty na tayata.
iya dauriya tana Yi akan wannan lalurartasa.
Ita kadai tasan yadda take jin Ciwon aranta. ahankali suka gama shafawa dukkanin ilahirin jikinsa magani Kana suka koma gefe suka zauna sukayi jugun jugun suna jiran tashin AK...

Tsawon lokaci AK na kwance yana kirma bai farka ba hkn yabawa ammi damar cewa su malik su wuce abunsu kawai ,domin abinda ta lura dashi duk sanda Ciwon zai tashi cikin mutane yake tashi Amman baya barin jikinsa sai byn babu idanun mutane agurin . Tare suka fito daga cikin part din AK daga bisani km kowa ya hau motarsa suka nufi inda zasu..

Akil makake da zeey acikin Motarsa End of discussion suna tsotsar bakin juna tare da shafa jikin junansu, acikin kunneta yake rada mata baby nayi missing dinki irin sosai din nan abinda ke sake narkar da ruhinta gareshi Kennan bata jin sonshi can kololuwa Amman tana mugun jin dadin kasancewarta tare dashi. itama ahankali takai bakinta cikin kunneshi tace I miss you too ... sosai suka shiga nunawa junansu yadda sukayi missing din juna.daga karshe ya kwantar da kujerar me zaman banza datake zaune tayi baya tana lumshe masa ido sosai yashiga ruda mata jiki da salonsa yana cire mata rigar jikinta Brest dinta suka bayyana wani hadiyar zuciya ya fitar yana damkarsu .
yasoma murzawa yana fidda numfashi ita km tana wasu irin abubuwa tana sake turo masa kirjinta tana shafa kanshi gabadaya akil ya gama ruda mata jiki da salon yaudarsa dayasaba yimata domin yayi mugun mugun sanin logon zeey .
yasan Ta inda yake bi daita.

Ya karanci inda yake tabawa ajikinta yasamu hadin kanta da biyan bukatarsa, sbd zeey irin matan nan NE marasa hakuri ,sannan tana da tsananin karfin sha'awa wanda ko abinci taci takoshi yanzu zakaga tana Mika tana gantsarewa, wannan yanayin nata ne da akil karanta ya saka yayi saurin amfani da kwarewar da Allah yayi masa hade da yaudarsa yasamu yashawo kanta ta amince dashi .
Km ya ke GAmsar da kansa da ita.. Sama da shekara biyu Kennan Suna jiyar da kansu dadi batare da sanin kowa ba sbd Sun san abinda suke.
Duk randa zeey ta shirtawa haduwa da akil tasan yadda take girba karya.
Ko zata school tana da serious lectures ko zata biki ko ziyara hk s
Dai da sauransu.

byn sun natsu akil ya riko hannayenta yana wasa dasu yace wai nifa naga kwana biyu Duk yanayin jikinki sun sauya min ba kmr yadda na saba ganinki ba .
zeey ta sago kanta tai masa wani duba wanda yayi sanadiyar janyowa akil wata maseefarfiyar kasala ajikinsa .
suka sake tsumduma cikin Masha'a... Kmr zasu cinye juna *(WA iya zubillahi)*
iyaye muyi hattara da yaranmu , mu daina sakaci da shige da fitar yaranmu Dan Allah.

farkon abinda yakama ki dingayi Kennan. Ki sanya ido akai ina yarinyarki take zuwa dasuwa take mu'amula.
Yariya ta girma ta isa aure Dan Allah ayi mata aure domin baki san awani jinsi yarinyar take ciki ba me yawon hakuri ce ko akasin hk bawai kawai Ki tura yarinyarki karatu uni ba.
Km ko tana Xuwa karaTu jami'a ba shikennan tasanu independent din kanta she's mature enough ba.. Aa yakamata a dinga kaffa kaffa daita. Allah yasa mudace Allah shiryamana Zaria gabadaya .

Muryar akil tasaka tsigar jikin zeey sake mikewa tsaye gabadaya sakamakon salon mgnr dayayi mata cikin kunneta .
nifa banason in dinga ganinki cikin yanayin damuwa please ki fada min abinda ke damunki zeey tayi murmushi game da rausayar da idanu cikin nashi ..kana ta numfasa tace wlh bansan make damuna ba, kwana biyun nan Duk hk nike jina bana jin dadin Jikina.

Hkn da akil yaji yasanya duk ya rude ya rungumota jikinsa yana tabo wasu wurare ajikinta domin sake dulmiyar daita sbd bata ishesa ba, yace ko dai asibiti zamu je?


No kada ka damu zan sha magani kin tabbata? Ta daga masa Kai.

Manage please aiki nike 👏🏻👏🏻👏🏻


Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*bayyanal Abdi wa bayyanal kufri tarkussalat*

*Allah's messages (s. a. w) said :the difference between the servant of Allah and infinitely is to abandon prayers*


Page 5



Ammi na nan zaune inda su Malik suka barta. idanu kawai ta zuba masa tana Kare masa kallo cike da tausayawa. wanda har zuwa lokacin AK bai dawo daidai ba.kwata kwata baya ma cikin hankalinsa.
addu'oi tashiga karantowa tana tofa masa takoina a sansar jikinsa tare da zubawa sarautar Allah.
"Ahankali ta mike tsaye jikinta a matukar sanyaye ta koma Kan daguwar kujerar dake dakin Ta zauna tayi facing dinsa tana cigaba da kallon danta..
Tunani tashiga Yi .Ta inda zata fara neman maganin wannan azzabben ciwon dake son yiwa rayuwar danta nakaso.
Ajiyar zuciya Ta sauke da karfi Kana ta zarce da tunani tun daga lokacin da mummunar ciwon nan ya tsarki tilon danta nmj bata da kwanciyar hankali daidai da second 1 burinta arayuwa bai wuce tasamu inda zata samo maganin matsalarsa ba .
adddua kullun cikin yinta take magani kuwa ta kota ina karbo masa ake takowani bangare daga daginta dana mahaifinsa .daman mutane sunce babu uwar da bata sha wahalar ya'yanta ba, kafin tazama uwa ba.
Dan hk dole matsalar danta yazamo tata matsalar domin samun inganci lafiyar arayuwarsa da samun kwanciyar hankalin zuciyarsa shine nata kwanciyar hankali

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

1 year ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment