Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

at the same time. Nace masa "relax, ba shigowa zai yi ba" ya kalle ni yace "why? shida gidansa?" Nace "nice nace karya shigo" ina kallon sultan ya dauko wayarsa ya kira ni yace in fito mu tafi. Daga gidan bamu koma John Hopkins ba park ya kaini, muka zauna akan bench muka sha ice cream, anan nake tambayarsa "dama kana playing guitar baka taba min naji ba?" Ya danyi murmushi yace "kinga pictures dina kenan. Yes, ina playing guitar da, amma tunda na koma Nigeria na daina, one day zan yi miki kiji" sai gab da magrib sannan ya mayar dani, muna tsayawa yace 'akwai inda nake so in kaiki in an jima please, ki shirya zan zo around 8pm" serious tone din da yayi maganar dashi ne ya saka ni ban masa musu ba. 8 pm dai dai yazo ya kira ni a waya yace in fito, nayi shigar doguwa riga budaddiya, nayi rolling babban veil daya rufe min jikina sosai. Tunda na fito ya dora idonsa a kaina tamkar ba dazu muka rabu ba, nazo gabansa na tsaya nayi gyaran murya "kallon ya ishe ka haka malam" with seriousness yace "hace I ever told you you are beautiful?" Na juya idona nace "only a million times" yace "to bara in kara daya akai, you are very beautiful" yadda yake kallona yasa na rufe fuskata da hannuna nace "thank you" sai da muka yi tafiya ta kusan 30minutes duk da dai ba gudu yake ba, Sultan naturally baya gudu a mota, sannan muka zo inda zamuje. Kallo daya nayi wa gurin na fahimci ina ne, Club, na juyo na kalleshi da bacin rai nace "am not going in there" yace "ba wai na kawo ki nan gurin bane saboda naga kin dace da gurin, na kawo ki ne saboda ina son in nuna miki wani abu kuma inaso in gaya miki wata magana, na kawo ki nan ne saboda ina ganin in kika gani da idonki zaki fi gane manufata" ni dai kawai jinsa nake dan ni banga me zan gani ko ji a club ba amma yadda naga alamar babu wasa a fuskarsa ya saka na fita na bishi. Muna zuwa kofar gurin naga masu gadi sun fara gaishe shi, da sauri suka bude mana kofa, ana budewa naji wata hayaniya da karar kida da warin sigari, ga fitilu masu kala suna kawowa da daukewa. Tsoro ne ya shiga zuciya ta, na shiga uku ni Maimunatu yau ina na kawo kaina? Amma curiosity ya hana ni komawa da baya. Banyi tsammani ba kawai naji hannun sultan a jiki na, abinda bai taba aikawata ba, nayi sauri na ture shi ya sake kamoni yace "stay still, a guri irin wannan someone will just grab a beauty like you daga nan kuma babu babu wanda zai sake jin labarinki" bansan sanda na makalkale hannunsa ba, ina jinsa yana mun dariya ni dai ban kula shi ba, a raina ina cewa kai da kasan haka gurin yake ka kawoni? Wani mutun da nake tunanin ogan gurin ne yazo yana gaishe da sultan kamar zai cinyeshi, daga nan ya buda mana hanya muka bi ta cikin mutanen da kyar muka wuce har muka wuce stage muka zo wani gurin da babu mutane sosai, sai a lokacin na saki hannun Sultan, ya kalleni yana dariya na harare shi. Daga ganin gurin VIP section ne dan kujeru ne masu kyau a gurin, na samu kujera na zauna Sultan ya jawo kujerar kusa dani ya zauna shima, nan take aka cika gabanmu da kwalabe, kallo daya nayi musu na gane menene, na kalli Sultan da alamar tuhuma sai a lokacin ya lura da abinda aka kawo, da sauri yayi wa attendant din daya kawo magana da wani yare da ban gane ba, kafin minti daya an kwashe su an kawo wadansu, still nace ba zan shaba. Nace "sultan what are we doing here?" Ya sake matsowa ya saka idonsa a cikin nawa ya fara magana "Maimoon na kawo ki nan ne saboda ina so inyi miki bayani akan abinda kike ta yi min magana akai. Change. This place is where I practically grew up, kullum for over ten years anan nake raba dare, this people are my family, su kadai na sani a rayuwata" yana magana yana nuna cikin chunkoson mutanen club din, nima na bisu da kallo, irin mutanen da ake kira da ghettos, niggas da babu abinda suka sani sai shaye2, clubbing da crime. Wannan ita ce rayuwar da Sultan ya kasance a ciki for 15 years, it is a miracle ma that he is what he is. Na juyo da idona kansa ya gyafa min kai ya cigaba "farkon zuwana America daga ni sai Amir ne kawai, bamu san kowa ba, sai daga baya muka fara friends, a lokacin na lura kusan 50% na Africans da suke zaune a america basu da muhalli, basu da gata ga kuma tsananin talauci, rana daya na kori driver na na kori house maid dina na debo mutun goma na kawo gidana, daga nan supplies suka fara yi mana kadan saboda kudin da ake aiko mana dashi kawai nawa ne ni da amir, nan muka fara shiga trouble na kudi dan haka dole na fara improvising, ina playing guitar ina kuma making drawings for money, lokacin ban wuce 15 years ba. Kin san duk inda aka tara mutane irin wadannan to dole akwai matsala, my house was always in chaos but I held on, I felt like they are my responsibilities, lokuta da yawa one of them will get in trouble with the police sai in fito ince ni ne, cos nasan babana zai aiko ayi bail dina amma su in sun shiga sun shiga kenan" na gyada kaina murya can kasa nace "I know" yace "what?" Nan na bashi labarin haduwata da Steve a gidansa da duk labaran da ya bani, bai ce komai ba kawai ya sunkuyar da kansa, na cigaba da cewa "I also know about the orphanages" mamaki ne karara ya baiyana a fuskarsa yace "who told you that" nan na bashi labarin haduwa ta da wannan mutumin ranar dana fara shiga motar sa, na tambayeshi " amma me yasa baka son mutane su san cewa kai ka gina?" Ya shafa kansa yace "saboda badan mutane nayi ba, na dora wa kaina alhakin kula da duk wasu yaran da basu da galihu as long as I am alive kuma abinda nake archiving kenan with the orphanage, in dai har yaran sun samu muhalli, abinci, sutura, ilimi da kuma little bit of love, shikenan abinda nake bukata not people's praises" na bude baki zanyi magana yace "damn it, wannan ba shine abinda ya kawo mu nan ba, na kawo ki nan ne saboda ina so in gaya miki cewa I want to change, I want to be the person you want me to be but it will take time, i can't just change overnight, it is not possible, amma nayi miki alkawarin I will always give you my best, amma ina so kema kiyi mini wani alkawari" ya kamo hannayena duk biyun ya rike a cikin nasa, na kalli fuskarsa ina son in karanta idonsa amma emotions din da na gani sunyi yawa, yace "promise me that you will never let go of me, no matter what" hawayen da bansan sanda na fara su ba naji suna bin kunchi na, anya zan iya yi maka wannan alkawarin Sultan? A hankali nace "I promise I will also give you my best" murmushi yayi yace "thank you" sai kuma yace "I have a little something for you" ya saka hannu a aljihu ya dauko wani dan karamin box ya bude, zobe ne a jiki na diamond, a samansa anyi shape din moon, na bude baki kawai ina kallonsa, ya kamo left hand dina ya saka min a ring finger dina, sai kuma kawai ya tsaya yana kallon finger din, nima na kalla naga zoben yayi min kyau sosai kamar an gwada kafin ayi shi. Ya dago kansa yana wata dariya mai kama da sheshshekar kuka, ni ma dariyar nake yi, yace "yayi miki kyau sosai, ashe na fadi size dai dai" na karbe hannuna ganin bashi da niyyar cikawa.

Mutumin daya shigo damu gurin ne naga ya zo gurin mu da wata katuwar guitar a hannunsa ya mika wa Sultan yana masa magana excitedly da wani yare, ya karba yana dariya yace min "wai sun yi missing kida na, suna so inyi musu" da sauri nace masa "nima ina so" ya jima yana kallona sannan yace "then I will play for you" daga haka ya mike tsaye, nan take naga an zagaye gurin kowa na nutsu. Daga ganin yadda ya rataya guitar kasan gwani ne. Idansa cikin nawa ya fara playing guitar yana kuma waka a hankali.

What will I do without your smart mouth.
Drawing Me in and You kicking Me out.
You got my head spinning, no kidding I can't pin down.
What's going on in that beautiful mind,
Am on your magical mystery ride,
And am so dizzy, don't know what hit me, but I will be alright.

My head is under water but am breathing fine.
You're beautiful and am out of my mind.
Cos all of me, loves all of you.

Love your curves and all your edges,
All your perfect imperfections,
Give your all to me, I will give my all to you.
You're my end and my beginning,
Even when I loose am winning,
I will give you all of me, and you will give me all of you, of you

Our cards are on the table and we are both showing hearts,
Risking it although it is hard.
Cos all of me loves all of you..............

How many times do I have to tell you,
Even when you are frowning you are beautiful too,
Even if the world keeps beating you down I will be around through every mood.
You're my downfall, you're my muse, my worse distraction, my rhythm and blue,
Can't stop singing it is ringing in my head for you.....

Cos all of Me loves all You.



Episode Forty Five : The Rush

Sai around 11pm muka bar club din, muna tafiya a hankali kamar yadda ya saba, ya tambaye ni "so, anything you want to ask me?" Na danyi shiru for some seconds sannan nace "why do you join the gang bang?" Sai da yayi dariya sannan yace "ke baki ji yadda sunan yake ba? It sounds dangerous, duk wanda aka ce dan wani gang ne mutane zasu ke tsoronsa, tsoro kuma yana kara wa mutum kwarjini, irin bad boy dinnan" nayi dariya nima nace "kai kuma burinka shine mutane suce maka bad boy right?" Yayi shiru bai ce komai ba, sai ya chanza maganar yace "waye ya baki labarin gang bang?" Nace "Amira, she told me about the rape case" ga mamaki na sai naga yana dariya, yace "dama wannan Amirar daga ganinta zatayi surutu da tsegumi" na hade rai nace "ba abin dariya bane ba ai, how can you get involved with those kind of people? Duk wandanda zasu hadu suyi raping yarinya karama kamata yayi ka nisanta kanka dasu ba wai ka kirasu friends ba" ya daina dariyar yace "no body raped anybody fa, it is all politics. Shi yaron da akayi case din akansa Daniel, lokacin babansa yana takarar governor a Nassarawa. Yarinyar da ake magana akanta tsohuwar budurwarsa ce fa, dama sun saba harkarsu kuma she is not a girl dan banbancinta da karuwa kawai dan ita a gaban iyayenta take, she knows duk sunayen friends din Daniel, lucky for me bata san ni ba, kawai rana daya aka zo aka bawa iyayenta kudi da ita kudi suka ce wai Daniel da friends dinsa sun zo har gida sunyi raping dinta" na katse shi nace "maybe kai a yadda kaji labarin kenan, mutane irin su fa babu abinda basa iya aikatawa" shima ya katse ni yace "OK, she mentioned Amir's name, kuma ranar da tace abin ya faru tare muka wuni muka kwana da Amir, sai dai in a cikin bacci yayi raping din nata. Abubuwa da yawa yadda ake bada labarin su ba haka suke ba, kawai ke dai believe what you see, duk wani abinda wani ya gaya miki kar kiyi believing"

Sai da yayi packing sannan na lura how late it is, few minutes to one, ni da a gida nake na isa in kai karfe goma ma a waje? Sai kawai naji guilty feeling. Ya zagayo ya bude min kofa na fito muka yi sallama sannan ya koma mota amma yaki tafiya, nasan sai yaga na shiga gida zai tafi dan haka na tafi na fara kokarin bude kofa, ji nayi kamar ana kallona, na waiga baya da sauri sai naga Mahdi can nesa damu a gurin flowers, duk da cewa gurin da akwai duhu amma hasken fatarsa ya tona masa asiri. Ban nuna na ganshi ba saboda Sultan will not take it lightly, na bude kofa na shiga nayi waving at Sultan sannan na rufe. Da jikin kofar na jingina zuciya ta tana bugawa, is Mahdi stalking me? Mahdi yasan daddy na kuma yana sona dan haka yana kishin mu'amala ta da Sultan, nasan babu abinda zai hana shi zuwa ya bawa daddy labarin Sultan. Menene abinyi yanzu? To ko zuwa zanyi in same shi muyi magana ta fuskantar juna? Zuciya ta naji duk babu dadi, na mike na shiga toilet nayi wanka nayi alwala, nazo nayi shirin kwanciya, ina kwanciya na fara lissafin abubuwan da suka fari yau ina rewinding dinsu daya bayan daya ina kara fahimta, yau na sake fahimtar abubuwa da yawa akan sultan, kuma naji dadin mafi yawa daga abubuwan dana fahimta. Na dago hannuna daya saka min ring ina kalla. Wani nishadi naji yana shigata, kawai na fara murmushi ni kadai like an idiot.

Kwanci tashi har muka kammala duk abubuwan da suka kawo mu America muka fara shirye2n komawa England. Ana gobe zamu tafi Sultan ya kuma dauka na yawo, wannan karan cewa yayi zai nuna min abubuwan da yake yi for fun sanda yana America. Farko race track muka je kallon car race. Daga nan muka tafi bayan gari wajen wani ranch yace mu hau dokuna, ni kam ban iya hawa ba dan haka sai na dauko camera nake yi masa video. Sosai ya burgeni yadda ya iya sukuwa a doki danni har tsoro yake bani dan gani nake kamar zai fado, shi kuwa kamar wadda nake kara zuga shi har mike wa tsaye yake yi, yadda iska take diban gashin dokin tana wasa dashi haka take diban na Sultan shi ma. A mota ma bayan mun bar gurin videon na cigaba da yi masa yana ta tsokana ta wai ni matsoraciya ce nace na yarda din. Daga nan yace "I want to show you one last thing kafin in mayar dake gida" tafiya muka sake yi mai nisa sannan muka zo gurin wasu duwatsu, sam babu mutane a gurin, muka fara hawa wani dutse mai tsaho dan ni kam da kyar na kai duk na gaji. Muna zuwa na kunna camera ta na cigaba da video, ya nuna min gurin da zan tsaya shi kuma ya koma baya, sai da yayi kusan rabin dutsen sannan ya kwallo min magana yace "get ready" ni dai bansan me zai yi ba kuma, nayi zooming dinsa ta camerar naga ya cire shirt din jikinsa ya bar singlet kadai, ya durkusa kamar me shirin gudu, kar dai Sultan yace min da gudu zai hawo dutsen nan, ina kallon fuskarsa yayi taking deep breaths sannan ya fara hawowa a guje, wow , shine kadai abinda na iya fada, na saki baki ina kallonsa ta screen din camerar, dukkan jikinsa a mummurde yake musamman yanzu da ya cire rigarsa, yadda muscles dinsa suke rippling ne ya saka nayi sauri na runtse idona, I shouldn't be looking at this kamar yadda I shouldn't be doing abubuwa da yawa da nake yi. Iskar gudunsa kawai naji tazo ta wuce ni sannan na bude ido na naga ya doshi clip din dutsen kuma bashi da niyyar tsayawa, yana zuwa karshe naga ya doka tsalle ya fada. Zuciya ta ce naji kamar ta fado kasa, a rikice na yadda camerar hannuna na tafi inda ya fada da gudu ina kiran sunan sa. Ina zuwa karshen dutsen na leka kasa tare da durkutsewa a gurin. Sultan na hango a cikin ruwa yana kyalkyala min dariya. Ashe ruwa ne a gurin ni dai har lokacin kirjina bai daina bugawa ba. Ina kallonsa ya fito daga ruwan yana yi min magana amma bana jin me yake cewa saboda nisan gurin. Har ya zagayo ya kuma hawowa kan dutsen ina zaune a gurin, naga ya chanja kaya daga alama dama ya taho da wadansu a mota. Yana zuwa na mike tsaye nace masa "don't ever do that again" na wuce nayi tafiya ta na barshi. Shi sam bai damu da rayuwarsa ba. Har muka koma gida ina fushi akan tsoron daya bani, ranar da wuri muka koma saboda in karasa shirin tafiya gobe, already an sallame mu, wadansu ma sun tafi tun yau amma mu jirgin gobe Sultan yayi mana booking, nayi waya da 'yan gida na gaya musu gobe zan dawo. Tun dare na gama hada kayana kaf, sai wadanda zan saka goben na bari a waje. Sai da na gama shiryawa kaf sannan naci abinci nayi shirin kwanciya na kwanta. Ina kwanciya na dauko camera ta ina kallon pictures da videos din dana yi mana ni da Sultan ina ta murmushi. Text dinsa ne ya shigo waya ta, na dauka na karanta " I want you to know that these past few days are the happiest days of my life " nayi replying "me too" Har bacci ya fara daukata na tuna bansan time din da jirgin mu zai tashi ba, na kira Sultan wanda naji kamar cikin bacci yake magana yace min 10am.

Da assuba na tashi nayi sallah naga babu abinda zanyi tunda na kammala duk shiri na dan haka na saka alarm 8:30am nasan one hour ta ishe ni in shirya, kafin 30min kuma munje airport. Dan haka na koma baccina.

Kamar cikin bacci naji waya ta tana ringing da tone din Sultan, na duba agogo naga 7am, ne wannan mutumin yake so kuma? Zai hanani bacci kuma a jirgi ma ba lallai ne ya barni inyi baccin ba. Na juya na cigaba da bacci na. Waya ta ce ta sake ringing, Sultan again, na danyi karamin tsaki ba dauka. Da sauri yake magana "kiyi sauri ki shirya, jiya nayi mistake flight din mu ba 10 bane 8 ne" ai ban karasa jin maganar ba naji baccin ya wartsake, na mike da sauri ina kallon dakin dan in tabbatar ban manta komai ba, na cire kayana da sauri na daura bath robe na shiga toilet. Cikin shower na shiga na sakar wa kaina ruwa, sai a lokacin na fahimci har yanzu jikina ciwo yake saboda hawan dutsen da muka yi jiya. Na jima ina jin dadin zubar ruwan a jikina sannan na tuna cewa sauri fa nake yi, na kashe shower da dauko shower gel na fara shafawa a jikina har na hada kumfa a jikina.

Sultan
Bayan yayi sallar asuba yaji sam ya kasa bacci, yayi ta juyi yana ta lissafe2, ji yake kamar kar su koma England, duk da acan ma yana ganinta amma ba kamar nan ba, lokaci yayi daya kamata suyi taking next step a relationship dinsu, he is ready, amma ita har yanzu yaga kamar tana tsoro kuma baiyi blaming dinta ba, her family is a very decent family shi kuma he is what he is. Ya mike tsaye yana karasa hada kayansa, akan bed side ya ga flight tickets dinsu ya dauka yana dubawa "shit" 8am ya gani "shit" ya akayi yayi wannan mistake din? Yanzu yasan da wahala su samu flight din nan tunda sai yaje ya dauko ta sannan su tafi airport. Ya dauko wayarsa ya yi dialing number dinta, no answer, damn it yanzu haka ma bacci ta ke yi, ya duba agogo, 7:05, ya sake kiranta sai da ta kusa katsewa sannan ta dauka, da sauri ya fara mata bayani ta amsa in alarm ta kashe wayar, good at least yasan zata shirya kafin ya karaso, da sauri shima ya shirya ya dauki jakarsa ya fita yana waya da Steve. Gudu yayi ta tsalawa a mota yana ta addu'ar Allah yasa ta gama shiryawa. 7:30 yayi packing ya dau waya yana kiranta, ni answer, Good Lord, yarinyar nan ina ta shiga ne? Ya fita da sauri ya bude apartment din nata ya shiga, babu kowa a dakin sai jakarta a ajjiye, babu motsi a toilet, to ko ta fita waje ne? Har ya yi hanyar fita sai kuma ya dawo ya kama handle din toilet yaji shi a bude, on impulse, kawai ya tura kofar ya bude, a lokacin ne ya ganta, and his world froze.

Moon
Sai da na tabbatar na gama hada kumfa a jikina sannan na kai hannuna zan kunna shower, a lokacin naji kamar motsi a dakin, kar dai ace har Sultan yazo, gaba na ne ya fadi da na tuna a bude nabar kofar toilet din, wani side na zuciya ta yace min ya za ayi ya neme ki a toilet? Ina murda shower din naji karar bude kofa, a razane na juyo, a take idona ya fada cikin nasa, and I froze for some seconds. Wani irin adrenaline rush ne yazo min wanda har sai da naji daci a bakina, da wani irin sauri na mika hannuna da niyar daukar bath robe dina amma kafin hannuna ya kai kan robe din naji an rike su, a firgice na kalle shi dan bansan ya akayi ya taho daga bakin kofa ba har zuwa inda nake saboda akwai yar tazara tsakani. Abinda na gani a idonsa shi ya kara tsorata ni, lust ne, the kind of which I have never seen. "Sultan look at me, Sultan No, No" amma sam sultan ba fuskata yake kalloba, he is looking at something else, wannan Sultan din ba wanda na sani bane, idansa ya chanza daga light brown ya koma black, na fara kokarin kwace hannuna wanda hakan yasa ya hada ni da jikinsa ya rike gam, duk kumfar da take jikina ya goge ta a kayansa, na sake gwada yi masa magana "Sultan me kake son aikatawa ne haka, Sultan ka dawo cikin hayyacinka dan Allah" tashin hankalin da nake ciki yafi karfin hawaye, sai a lokacin yayi magana "please please please only now, only today" daga haka ya hade bakin mu guri daya ya fara kissing dina fiercely. Ji nayi komai ya tsaya min, dukkan emotions din da nake gani a idon sultan su yake zuba min, his sadness, loneliness, anger and his love for me. And I find myself responding back. Daga ni har shi karkarwa muke yi tamkar wadanda ake karkadawa. Babu abinda muke yi sai ajjiyar zuciya one after the other. I feel my senses slipping away from me. A lokacin da za'a tambayeni sunana ma ban sani ba. Hannun Sultan daya ya zagaye kuguna dashi ya matseni a jikinsa daya hannun kuma yana yawo dashi a jikina yana shafa duk inda hannunsa zai iya kaiwa. Allah ne kadai yasan time din da muka dauka a haka dan ni dai kam ban sani ba. Ajiyar zuciya Sultan ya sake yi wacce tayi vibrating a jikinsa gaba daya, a lokacin naji pulsing daga kasansa, wannan shi ya fara dawo min da sense dina, what in God's name is happening? What the hell are we doing? Another pulsing followed. Dukkan senses dina sun dawo kuma yanzu. What have I gotten myself into. Na fara tunanin daddy da mommy, idan suna kallona yanzu mai zasu ce min. Duk tarbiyyar da suka bani. Duk da cewa muna rayuwar kasar waje amma mommy ta bamu tarbiyyar da ko a family muna daga cikin wadanda ake yabawa. And all of it will be for nothing in

Please Login or Register in order to submit comment