Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

something kafin mu ziyarci honeymooners. Abinda nake so inyi magana akai shine auren dole. Dan Allah iyaye mu kula mu rage yiwa 'ya'yanmu auren dole. Ni 100% ina goyon bayan auren soyayya gaskiya. Saboda soyayya ita take kawo sacrifice, forgiveness, juriya da kuma jajircewa a cikin relationship. Idan da akwai soyayya babu abinda mutum ba zai iya yiwa partner din shi ba. Idan kuwa babu soyayya to dama kiris ake jira yanzu zakaji an fara rigima. Soyayyar dake tsakanin Sultan da Moon ita ce ta saka duk abinda ya wakana ranar kawo amarya ya zamo ba komai ba. I cikin kwana daya sun manta da komai, babu tuhuma babu gori, amma imaging auren babu soyayya a ciki, mai kuke tunanin zai faru?

Na danyi shiru ina kallonsa ina lissafin anya kuwa ina da sauran abinci a gidan nan? Dan duk warmers din abincin an mayar dasu cikin gida. Dabara ce ta fado min a raina, na dan bata rai nace "aren't you forgetting something?" Yace "No" nace "kara tunawa dai" ya danyi shiru har yana sosa kansa alamar tunani sannan ya sake cewa "ni babu abinda na manta" na marairaice fuska nace "Kaza" ya maimaita "kaza?" Nace "yes now, ba ango yana shigowa da kaza ya kawowa amarya ba?" shima ya marairaice yace "please don't tell me yanzu sai na fita siyan kaza" nace "sosai ma" ya harde kafafuwansa yana kallona ni kuma na dan bata rai ina kada kafa irin lallai sai anyi min abinda nake so, dariya naji ya dan yi sannan yace "just tell me babu abinci a gidan inje in siyo, ba sai kin wayance da zancen kaza ba, I know u can't cook, but what you are forgetting is that, I can" ya mike tsaye ya miko min hannunsa yace "zo muje muyi girkin tare" babu musu na kama hannun na mike muka tafi kitchen, muna zuwa ya daukeni chalak ya dora akan worktop din kitchen din yace "sit here and watch" sai kuma ya tsaya yana tunani, ya bude fridge ya juyo yana kallona yace "kaza kika ce kina so ko? To kin samu, kazar amarcinki bata siyarwa bace ba, ni zan gasa miki da kaina" ni dai kallonsa kawai nake yi naga ya fito da kaji manya guda biyu, ya wanke su yazo ya hada spices sannan ya shafe su dashi, ya ajiye su a gefe, ya dawo ya dauko attaruhu da albasa ya wanke ya miko min yace "yanka min wadannan kanana kanana" nace "with pleasure" na dauka na fara yayyankawa. Ya kunna gas ya dora ruwa kadan, ya zuba gishiri da mai, yana tafasa ya zuba taliya. Sannan ya dauko kajin ya sakasu a griller ya kunna yaya setting time. Har lokacin yankan attaruhu nake yi, ya tsaya yana kallona, nayi sauri na karasa na mika masa. Nan da nan ya hada sauce, yayi draining taliyar, ni kam ina zaune ina ta zuba masa surutu, ina bashi labarin bakin da suka yi ta zuwa yau. Kafin ya gama tuni kajin sun fara kamshi, na sauko ina leka cikin griller din yace da sauri "karki taba, zaki kone" a raina nace 'ko baka fada bama ba tabawa zanyi ba' danni babban dalilin da yasa bana son kirki shine tsoron kar in kone. Kayan da ya bata na hada na wanke na mayar dasu inda suke, sannan na hada abincin daya gama na kai dining, shi kuma ya biyo bayana da drinks, tare muka shirya dining din sannan yace "zo mu zagaya gidan kafin kajin su karasa" tun daga palo muka fara, muka shiga part dina sannan muka shiga nasa, daga palon sa muka shiga wata kofa zuwa wani dan karamin palo da ya ke kira da coffee room, yace anan zai rinka saukar bakinsa da baya so su shigar masa cikin gida, palon yana da kofa zuwa waje, ta nan muka bi muka fita waje muka zagaya boy's quarters, guda biyu ne, na mata dana maza, amma babu kowa a ciki tunda bamu dauki 'yan aiki ba tukunna. Muka zagayo ta gaban gidan sannan muka koma ta cikin kitchen. Muna zuwa muka tarar kajin mu sun karasa, ya saka hand gloves ya bude griller ya dauko su ya yayyanka kanana akan plate, sannan ya miko min yace "ga kazar ki nan, amarya" ina dariya na karba nace "thank you ango, it looks delicious".

Tare muka ci abincin, tare kuma muka ci kazar, ina ta zuba santi yana yi min dariya, sanda na tashi daga kan kujerar ji nayi cikina yayi min nauyi saboda koshin da nayi, shi kam sai dariyar mugunta yake yi min. Ji nayi ya daina dariyar ya zagayo ta gaba na yana kallona "ko ba zaki iya tafiya ba sai na dauke ki ne?" Nayi sauri na wayance da tattara kayan da muka bata. Ya karaso ya ruko kuguna ta baya ya hada ni da jikinsa, ya dora fuskarsa a wuyana yana goga min sajensa, tsigar jikina naji ta tashi, nayi kokarin matsawa amma ya hana ni, na lumshe ido na ina jin jikina yana amsawa, a hankali nace "Sultan" a daidai kunne na yace "uhmm" nace "zan kwashe kaya fa" yace "uhum" riga ta ya daga sa zura hannunsa yana shafa cikina, nayi sauri na rike hannun, nace "Sultan" ya sake cewa "uhmm" nace "cewa fa kayi food first, then bath and then....." Yace "then what?" Na hadiye yawu da kyar nace "then sleep" dariya yayi irin ta cikin kirjin nan sannan ya juyo dani yana kallon fuskata yace "haka nace miki?" Na gyada kaina, ya kawo fuskarsa dai dai tawa, nayi sauri na rufe idona inajin bugun zuciya ta har cikin kunnena, idanuwan dana rufe yayi kissing sannan naji ya dauke ni ya fara tafiya dani, na kasa bude idona na kwantar da kaina a kirjinsa, ina ji ya bude kofa ya shiga wani guri, na dan bude idona na ganmu a palonsa, na sake rufe idona nace "Sultan" yace "uhmm" nace "dakina fa zanje" bai ce komai ba sai da ya kaini dakinsa ya kwantar dani akan gado, nayi kokarin tashi ya mayar dani baya da jikinsa, fuskarsa babu dariya, kamar zanyi kuka nace "Sultan baka yi wankan ba fa. Kuma nima zanyi wanka. Kabar ni inje dakina please" ya dan daga ni kadan, ina murna sai naji hannunsa a baya na, ban ankara ba naji fitar zip dina, nayi sauri na rike rigar ina kara zaro ido, sai a lokacin yayi murmushi ya dan dungure min kai yace "matsoraciya, ji idonta" daga haka ya mirgina ya sauka daga kan gadon, na samu na mayar da zip dina da sauri na mike na sauko ina rarraba ido, nayi hanyar kofa, ya riga ni zuwa ya murda key ya zare, na marairaice masa "sultan dakina zanje inyi wanka fa, bai ce min komai ba ya fara cire kayansa yana yi min murmushin mugunta, yace "tare zamuyi wankan anan" na kankame jikina kamar mai boye wani abu na kara zaro ido ina girgiza kaina nace "please no" yace "OK, to shiga ki fara yi in kin fito sai in shiga" da sauri nace "to" har na kai kofar toilet din sai kuma na juyo ina kallonsa, murmushin fuskarsa na kalla na fahimci abinda yake nufi, so yake in shiga ya biyo bayana, na juyo nace "no, ka fara shiga in ka fito sai in shiga" dariya yayi sosai yace "OK, if you say so" daga haka ya shige, na zauna akan kujera ina karewa dakin kallo, gadon round ne, dama ya gaya min round bed yake so, amma fa katon gaske ne, komai na dakin ash color ne hakan ya saka dakin yayi haske sosai. Na jima ina zaune ina wasa da zoben hannuna sai naji fitowar sultan, ban dago kaina ba balle in kalle shi, yayi gyaran murya amma maimakon in kalle shi sai nasa hannu na na rufe fuskata, sai da na dan leko ta tsakanin 'yan yatsuna na ganshi da bathrobe a jikinsa yana goge gashinsa da towel, na tashi a hankali nayi hanyar bandakin, ba tare daya kalleni ba yace "kiyi alwala kafin ki fito" bance komai ba na shige. Har na gama wankan jikina rawa yake yi, sosai nake jin tsoron sultan har cikin raina, na shiga uku ni maimunatu yau na kawo kaina, na gama wankan na duba drawer din towel naga duk sai kanana, babu bathrobe kuma. Na tsaya a bakin kofa na rasa inda zan saka kaina, gashi kayan da na cire riga da skirt ne, na dauko wani towel da naga yana da dan girma na daura sai naga iyakacin saman cinyata ya tsaya, sai dabara ta zo min, na daura daya a kugu na na samu daya kuma na daura a kirji, sannan na dauko wani na lullube kaina zuwa kafada ta dashi. Na bude kofar a hankali na fara lekawa, yana zaune akan kujera da waya a hannunsa, ya saka doguwar jallabiya, gaba daya kamshin dakin ya chanza daga na freshner zuwa na turaren sa, ina fitowa ya juyo yana kallona, dariya ce ta kubuce masa ganin yadda na chukurkude a cikin towels, yace "lallai kina da aiki, don't worry, I will remove every trace of kunya yau" naji wani sabon tsoro ya kuma shigata, cikin wayar murya nace "dan Allah sultan ka bude min kofa in tafi dakina, kaga bani da kayan sawa anan" ya nuna min kan gado yace "na dauko miki ai, ga phones dinki nan ma na taho miki dasu" nace "to mai na da zan shafa yana can" yace "zaki iya shafa nawa" nace "nawa special ne" yace "nima nawa haka" na tsaya kawai ina kallon shi yace "don't worry, ki shiryawarki, ba zan taba ki ba nayi alwala kuma bana son in sake taba ruwa, sai anjima. Am just going to watch you" na harare shi kamar zanyi kuka na debi kayan daya ajiye min akan gado, naga doguwar riga ce da hijab, babu underwears kuma nasan yana sane, na dauka na shiga closet dinsa, na samu mai na shafa, na fesa turarensa na saka kayan daya dauko min na debo towels din na fito na tarar dashi yana sallah, ya shimfida min sallaya a bayan sa, sai da na shiga toilet nayi hanging towels din sannan na dawo na zauna a kan sallayar na jira shi ya idar sannan yace min in tashi muyi tare, na tashi muka gabatar da raka'a biyu, bayan mun idar ya jima yana jero mana adduoi akan mu ni da shi, da 'ya'yan da zamu samu, ya koma yayi wa iyayen mu baki daya, hatta mahaifiyarsa sai da yayi mata addu'ar fatan alkhairi duniya da lahira, duk addu'ar da yayi ina amsawa da Ameen. Muka gama muka shafa a tare. Ya juyo yana kallona, na sunkuyar da kaina kasa, ya matso kusa dani na kankame hijab dina, ya danyi dariya sai naji ya dora hannunsa akaina yace "ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MA JABALTUHA ALAIHI, WA AUZUBIKA MIN SHARRI HA WA SHARRI MA JABALTUHA ALAIHI"

Ni na riga shi tashi na dauke sallayar, shima ya tashi na dauke tashi. Na tsaya ina kallonsa, nace "Sultan dan Allah ka bude min kofa, Allah zan dawo, kayan bacci na zan dauko, kaga bazan iya kwanciya da rigar nan ba" ya taso daga kan gadon ya fara tahowa inda nake tsaye, ni kuma na fara ja da baya ina kara kankame hijab din jikina, idona duk ya ciko da kwallah, bai ce min komai ba har sai da na tarar da bango ya saka hannayensa a bith sides dina yadda bani da hanyar guduwa sannan ya fara magana "me zakiyi da sleeping wear din?" Cikin rawar murya nace "saka wa zanyi in kwanta" yana kallon fuskata yace "you don't need to wear anything tonight" nan take hawaye ya fara fito min nace "ni ba zan iya kwanciya babu kaya ba" yace "don't worry, I will cover you, with my body" kuka na fara yi sosai harda sheshsheka, nasan na shiga hannu, I have no way out, no escape, amma ni ban shirya ba, tsoro nake ji. Babu alamar sassauci a fuskar sultan, abinda nake karantawa a idonsa shine yake kara tsorata ni. 'Yar dariya yayi yace "kuka kuma? Tun yanzu? Me kike wa kukan wai? I did not even kiss you fa" ya dora goshinsa akan nawa yace "me kike wa kuka?" Nace cikin muryar kuka "tsoro nake ji" yace "tsoron me?" Da hannu na nuna shi, ya kara matseni a jikin bangon yace "I promise you I will be gentle, It won't hurt you that much" wani kukan na kara saki, yace "what now? Me kike so kuma?" Nace "ni ka hakura kawai" yayi chuckling yace "impossible" da haka ya dora lips dinsa akan nawa, very lightly ya fara kissing dina, sam ba irin na America bane, this kiss is not pierce but gentle, there is no anger in it, no sadness, just love, lots and lots of love. Amma kuma just like na American, it took away all my senses. Yana raba lips dinsa da nawa na nemi hijab dina na rasa, ya saka hannunsa ya shafa kitson kaina yace "I like this, I like you, all of you" ya mayar da lips din mu ya hade guri daya, next thing da naji shine karar zip din riga ta, a take na dawo hankali na na rike rigar idona kamar zai fado kasa, babu komai a cikin rigar, ya cigaba da zame rigar daga jikina, cikin kuka nace "Sultan please, just switch off the light first" cikin muryar da ba tasa ba yace "No, i want to see you" na mayar da ido na na runtse da karfi yayin da rigar tabi jikina ta sauka kasa, ban kuma bude idona ba naji ya dauke ni chak, ya danyi tafiya kadan sannan naji ya ajiye ni kan gado.

Kamar yadda rannan yayi min alkawarin zanyi kuka haka nayi kukan kuwa, dan kaf 'yan gidan mu babu wanda ban kira yazo ya cece ni ba, tun daga kan Daddy har zuwa su Asma'u cook din mu, amma babu wanda yazo. Ranar sai da nayi nadama ina ma dai banyi aure ba inyi zamana a haka. Amma kuma kamar yadda yayi alkawarin zai yi min dariya baiyi dariyar ba, dan taya ni kukan yayi muka hadu muka yi ta kukan mu tare, amma kuma kukan bai hana shi abinda yayi niyya ba. Na durzu iya durzuwa, shi kuma yasha duka da yakushi da cizo amma ko a jikinsa. Finally sanda ya rabu dani babu karfi ko kadan a tare dani, shima kuma daga dukkan alamu hakan take, dan tunda ya kwanta gefena in banda sauke numfashi babu abinda yake yi, sai da yaga ina karkarwar sanyi sannan ya jawo bargo ya lullube mu, ya dan jawo ni ya dora ni jikinsa, nayi kara saboda zafin da naji, na kankameni yace "shshshsh, am sorry I couldn't keep my promise, my body took control of me, am sorry" ni kuwa ko sauraronsa bana yi, dama ashe I Love You din ta karya ce, tunda har zai iya rufe idonsa ya gana min wannan azabar, babu wani kuma dadin bakin da wani sorry din da zaice min. A hankali na fara rufe idona ina sauke ajjiyar zuciya saboda kukan da nasha, ina kuma jin dadin dumin bare skin dinsa, a haka bacci ya dauke ni. Cikin baccin naji ya zame jikinsa ya kwantar dani, sai naji kuma kwanciyar babu dadi, amma bacci ne mai nauyi a kaina dan haka naci gaba da bacci na. Sanyi naji alamar an yaye bargon, na bude ido na ganshi a tsaye da gajeran wando a jikin sa, jikinsa da ruwa alamar wanka yayi, nayi kokarin jawo bargon saboda yadda naga yana kallona, ya rike hannuna yace "babu abinda zan miki fa, wanka zanyi miki" wai wanka sai kace wata jaririya, yana dagani na ji wata azaba har cikin kaina, a tare muka kalli kan gadon, ai kuwa ina gani na kwalla kara, yayi sauri ya toshe min bakina ya tafi dani toilet, kuka nake yi sosai ina cewa "na shiga uku na lalace, wayyo Allah na wayyo Mommy" ashe wani kukan yana gaba, dan yana saka ni a cikin tub na mike na kankame shi sauran kadan in jawo shi ciki shima, zafi naji sosai dan jikina har karkarwa yake yi, kukan ma babu dan hawayen sun kare, da nasan haka auren yake da ko ana bina ana jawo nine da bazan yi ba. Da karfi Sultan ya danna ni cikin ruwan, shima kamar zaiyi kukan sai sannu yake yi min. A hankali na fara jin dadin ruwan na koma na kwanta, sultan har da gyara min headrest, na rufe idona a take bacci ya dauke ni. Bansan tsahon lokacin dana dauka ina baccin ba kawai naji sultan yayi draining ruwan da nake ciki, ya kunna wani, sannan ya ce min "ki tashi kiyi wanka in kaiki daki ki cigaba da baccin, assuba ta kusa" na dan bata rai nace "ni ka barni anan, wanne wanka kuma zanyi?" Yace "kin san wanne wankan ai nake nufi, ki tashi in ba so kike inyi miki ba" na mike zaune, ganin yana kallona yasa nayi saurin juya bayana nace "to ka fita mana ba sai inyi ba" ya danyi dariya ya fita. Ga mamaki na sai naji na danji dadin ciwon, ya ragu ba laifi tunda dana gama wankan da kaina na fito, ina goge jikina sultan ya kuma shigowa, nayi sauri na rufe jikina duk da nasan babu abinda bai haddace ba, bai kula ni ba ya karaso ya karasa goge min jikin ya zura min bathrobe ya kuma daukana ya fita dani, muna zuwa naga ya chanza komai na kan gadon kamar ba'a yi komai ba, ya kwanar dani ya lulluba min bargo sannan yaje ya kashe wutar dakin ya dawo ya hau shima, ya jawo ni jikinsa banyi musu ba na kwanta akan kirjinsa ina jin dadin kamshin. A kunne na yace min "sleep tight, Love"


Episode Seventy Two : My Everything

A hankali na bude ido na ina ji a jiki na kamar assuba tayi ko kuma ma ta wuce. Dakin naga da duhu kamar cikin dare amma jikina yana bani assuba ce. Abinda ya faru da daddare ne ya fara dawo min a raina, sai a lokacin na lura cewa a jikin mutun nake a kwance. Wata muguwar kunya naji ta kamani kamar in tsaga gadon in shige cikinsa, gani nake kamar a mafarki amma kuma nasan ba mafarkin bane. Na daga jikina a hankali da niyyar sauka daga jikinsa, wata 'yar karamar kara na saki na koma na kwanta, gaba daya kafafuwana sunyi tsami, jikina gaba daya ciwo yake yi, na sake gwada kokarin tashi amma shima sai wani karin ciwon ma kamar dadamin ake yi. Na koma na kwanta ina kwalla silently. Motsin Sultan naji alamar ya farka amma na kasa dago kaina saboda bana jin zan iya hada ido dashi yanzu, ya sa hannu a hankali yana kokarin dago fuskata amma naki yarda, ya rabu dani yace "menene kuma? Sai kin kara wa kanki wani ciwon da kukan nan ko?" Banbashi amsa ba naci gaba da kukana, kokarin daga ni daga jikinsa ya fara yi, ai kuwa na saka masa kara, ya cika ni yace "ciwon ne dai?" Na gyada kaina, ya fara shafa bayana a hankali yana noticing temperature dina data fara hawa, yace "am sorry love, bara muyi sallah sai muga ya za'ayi da ciwon nan" cikin kuka nace "ni ka kaini gida gurin Mommy" da sauri yace "what? So kike Mommy ta tsire ni a kasuwa? In na kaiki gida a haka ai kamar na nuna am not responsible. Ki bari inyi sallah sai in duba ciwon in gani, in naga yana bukatar doctor da akwai doctor din gidan nan sai inyi masa magana ya samo mana gynecologist mace sai tazo ta dubaki" na makale kafada, yayi ajjiyar zuciya yace "OK, to ke ki rubutamin magungunan da kike ganin zasu yi miki amfani sai inje in siyo miki" na sake makale kafada, yace "to fada min me kike so, banda zuwa gida" nace "ni dai ka kira min Hafsat" yace "kinsan dai Hafsat tayi fushi ko na kirata ba zata dauka ba" nace "ni ka bani wayata, in na kira ta zata dauka" yace "to dagani in dauko miki wayar" na sake makale kafada, yayi 'yar dariya yace "wannan dai ba ciwon bane kadai har da shagwaba ko?" Nayi shiru bance komai ba yace "bara inyi maganin shagwabar" juyi daya yayi ya mayar dani kasa, na bude baki zanyi kara ya rufe min bakin da nasa, sai da ya tsotse yawun baccin tas sannan ya sakeni, still yana kaina amma ya rage nauyin sa da hannayensa, nace "banyi brush ba fa" yace "nima haka" daga haka ya mike ya shiga toilet, ya fito da alwala, sai da yayi sallah sannan ya dawo inda still nake kwance ba tare daya ce min komai ba ya dauke ni ya kai toilet, da gaske ciwon nake ji ba wai shagwaba bace, dan kafafuwana jinsu nake kamar lagwani, da nayi alwalar ya dawo dani daki ya sakamin doguwar riga ta da hijab dina ya zaunar dani akan sallaya nayi sallah, ina idarwa ya shigo da tea a hannunsa ya zauna ya fara bani, naki sha sai da yace min inna shanye zai kira Hafsat, na sha kamar rabi nace na koshi, kan gado ya sake mayar dani ya lullubeni. Ya dauko min wayata ya dawo kusa dani ya kwanta yace "to kira Hafsan, tunda kince ita kike so" na duba time naga 6:30, na kira number din Hafsat, ringing biyu ta dauka, sai kuma na rasa me zance mata, tace "I know u will call me dama, check your messages, na bar miki sako" daga nan ta kashe. Sultan yace "me tace?" Na gaya masa, ina duba wa kuwa naga message daga Hafsat 'you once asked me what it feels like, yanzu nasan kin sani. Was Sultan gentle? If he isn't please knock his big head for me. I left something a bedside drawer dinki and I also left you farfesu a cikin fridge, for you alone, kar ki bashi ko loma daya' ina gama karantawa na tattaro dan sauran karfin daya rage min na rankwashi Sultan aka, ya rike gurin yace "ouch, me nayi kuma?" na nuna masa message din Hafsat nace "sako ne inji Hafsat" ya shagwabe fuska "was I not gentle?" Nace "you weren't" yace "to ai ba laifi na bane ni kadai, why do you have to be so damn good. I always thought it will be good but did not expect it to be this good" nace "so it is my fault kenan ko?" Yayi dariya bai amsa ba ya mike yace "let me get sakon nata". Few minutes later ya dawo da leda a hannunsa, ya zauna a gaban gadon ya bude, magunguna ne a ciki, mostly pain relievers ne, sai wani farin gari a leda da instruction din a ruwa za'a zuba a shiga ciki, sai kuma wani paste shi kuma na shafawa ne. Yana gama dubawa ya dauki na ruwan ya tafi dashi toilet, nasan ruwa zai hada min dan haka duk na tsorata, nasan zafin dana ji a ruwan jiya, yana dawowa na saka masa kukan ni bana son shiga ruwa, da kyar muka je toilet din, amma shiga ruwan ya gagara, a karshe dai sai tare muka shiga, kayan kuwa sai a cikin ruwan aka cire su. Bansan me yake faruwa ba sai da na gama jin zafin ruwan sannan na lura da yadda muke, ai kuwa nace sai ya fita amma yaki, a dole muka gama zaman cikin ruwan tare muka fito, muna fito wa na rufe ido na wai bazan kalle shi ba tunda babu kaya a jikinsa, yayi ta tsokanata amma still naki bude idon, muna dawowa daki ya dauko na shafawar wai sai ya shafa min, na fara kokawa ya saka hannu daya ya rike ni kuma ya shafa min din. Na kwanta ina kumbure2 ya fita, har na fara bacci sai gashi ya dawo da bowl a hannunsa da

Please Login or Register in order to submit comment