Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

musu wannan nauyin, sun shiga matsi da takura ta yanda Mari har karatunta ya samu matsala, da haka suke rayuwar babu dad'i, rana tsaka sai wani ciwon ya taso mahaifinta a gaba, bayan sun kaishi babbar asibiti ne aka tabbatar musu da hantarshi kuma ta samu matsala, yana buk'atar aiki da gaggawa, haka ma k'ashin bayanshi a karye yake, da k'yar dangi aka samu aka biya kud'in da aka mishi radion (scanning) d'in ma, hakan yasa ido suka raina fata akan kud'in da za'a mishi aiki, gashi ance aikin hantar sai a *zinder* za ayi, kwanansu biyu a asibiti suka ce zasu sallamesu tunda basu da niyyar biyan komai, a yammacin ranar Mari tayi kuka sosai saboda ikrarin da sukayi na sallamarsu, bayan sallah magriba mahaifinta ya dinga wani abu kamar na fitar rai, hakan yasa hankalinsu tashi Mari tana kuka tace ita zata fita ta nemo kud'in, babu wanda ya kula da ita saboda kowa ya rud'e, tana fita kuma ana iska hadari ya had'e gari, sam wannan bai dameta ba haka ta d'auki hanya ba tare da sanin ina ta dosa ba, tayi tafiya mai tsayi aka sako da ruwa kamar da bakin k'warya, ruwa ake sosai tare da iska mai k'arfin gaske, kan hanya babu kowa sai motoci dake wucewa suma ba akai akai ba, duk motar da ta zo wucewa haka zata daga hannu tana neman su tsaya, amma babu mai kallonta bare tasa ran a taimaketa, cikin hakane wata k'aramar mota mai kyau ta zo wucewa a hankali, kamar a mafarki tana d'aga mishi hannu harya wuce sai kuma ya yo baya baya ya tsaya, saurayin matashi ne a cikin motar da ganinshi kamar mai hankali, zuge glas d'in motar yayi ita kuma ta lek'a cikin kuka tace...

"Dan Allah malam ka taimake ni kamar yanda Allah ya taimake ka, mahaifina ne bashi da lafiya yana asibiti kwance, ka taimaka min dan Allah karya mutu."

Kallonta yayi yace "Wane asibiti yake."

Da sauri tace "Babba, babba ce."

Jim yayi kafin ya bud'e mata k'ofar yace "Shigo muje ko."

Da sauri ta shiga ta ja k'ofar ta rufe, kallonshi tayi tana tattare hijabinta tace "Nagode."

D'an motsa bakinshi kawai yayi ya tada motar ya wuce, ita kuma sai tattare kayanta take saboda a jik'e suke sharaf har zuba ruwan keyi, yanda suke tafiya a hankali haka ma rywa suke fara dama dama, amma abinka ga ruwan sama sai kuwa wasu ruwan suka sake gabcewa da k'arfinda yafi na baya, hakanne ya tilasta mishi paka motar ya kalleta yace "Ruwan nan sunyi k'arfi dayawa, mu jira su rage sai mu tafi."

Kai kawai ta d'an jinjina mishi dan ita da a k'asa take babu abinda zai tsayar da ita, a hankali taga yana k'ara kwantar da kujerarshi baya idonshi a lumshe, da ganinshi zaka san kamar akwai abinda ke damunshi shima, lokaci lokaci sai Mari ta juya ta kalleshi amma shi idonshi rufe kamar zaiyi bacci, tunanin mutumin dake son taimaka mata shima a damuwa yake yasa Mari cewa "Mmm...ala..m l...afiy...a? Ko baka da lafiya ne?"

Sam Mari bata tab'a fahimtar muryar da tayi magana da ita ba zata sake d'aukar hankalin mutumin, a hankali ya bud'e ido saboda yanda tayi maganar ya sake tayar mishi da tsikar jikinshi, tasowa yayi daga kwanciyar da yayi ya sake kallonta zaiyi magana, sai kuma ya kalli jikinta wanda ke jik'e da ruwa duk jikinta ya bayyana, duk da zaune take amma saida ya sake jin wani abu, take a wurin shed'an ya fizge shi yaji ya rasa duk wani k'arfin kare kanshi daga abinda zuciyarshi ke raya mishi daya aikata.

A hankali ya kai lallausan hannunshi ya jawo hannunta da yayi sanyi saboda ruwa, bai sauke hannunta a ko ina ba sai kan hantsar wandonshi, yana jin tafin hannun mace ya sauka a inda ke mishi k'aik'ayi sai kawai ya lumshe ido ya sake matse hannunta had'e da nashi hannun, ita kuma da tsoro ya rufeta fizgo hannunta tayi tare da sakin k'ara, da sauri ya kalleta idonshi jawur dasu sai lumshesu yake, cikin k'ak'aro magana yace "Bbbbanda lafiya, ki ta...ima..ka min."

Cikin firgici ta juya da k'arfi ta kama hannun motar zata bud'e ashe tun shigarta ya rufeta ruf, juyowa tayi ta fashe da kuka tace "Dan Allah malam kayi hak'uri karka cutar dani, neman taimakon ne na..."

Yanda ya k'ura wa bakinta ido da fuskarta ne yasa yake ayyana kyawunta, bai bata damar k'arasawa ba ya fizgota ya had'e bakinshi da na ta, matseta yayi sosai a jikinshi yana kiciniyar yaye mata hijabi, dukanshi ta fara da hannayenta tana tura shi baya tana so ta raba bakinsu, yana jin haka amma kamar bashi take duka ba duk da kuwa har abincinshi take kuma yana jin zafi, sam baya hayyacinshi bare ya fahimci warin da kanta keyi wanda baya samun gyara saboda rashin kud'i gashi kuma ruwa sun dake shi, yanda suke kokawa yasa bai iya cire mata hijabin ba, dan haka ya kwantar da kujerarta ya bi kanta ya taushe ta, yanda take bille bille da neman taimako ne yasa ya raba bakinsu ya kaishi saitin kunnanta ya rad'a mata "Kiyi shiru ke, ba wani abu bane ba, ni zan taimaki mahaifinki har ya samu lafiya, zan baki kud'i masu yawa idan kika barni, kuma fa ke kika tambayeni..."

Yana cikin maganar kuma yake fito da kayan aikinshi😎da hannu d'aya, hannun yasa ya janye siket d'in ta yasa hannu ya shafi cinyarta, jin hakane yasa ta mishi wata bangaza har saida ya kaiwa k'ofa karo, tashi tayi zaune tana neman hanyar arcewa, cikin jin zafi ya sake haye ruwan cikinta ya fara tattare mata siket d'in, ihu ta fara wanda yasa shi rufe mata baki da hannu d'aya, yanda ya sakar mata nauyi ta ji ko numfashi ba tayi da kyau yasa ta saduda cikin kuka tace "Dan Allah malam ka taimake ni kar ka cutar dani, ni fa taimako kawai na nema wurinka, mahaifina yana can rai a hannu Allah karya mutu bana kusanshi."

A wannan lokacin hanya kawai yake nema, d'an wandonta daya sha jiki ya fizgoshi da k'arfi ya k'arasa cirewa, wani kukan tasa da k'arfi ta yunk'ura, k'ara dafe mata baki yayi yace "Shiiiii, ki kwantar da hankalinki kinji."

Da k'arfi tace "Ba zan iya ba, wallahi ni ba yar iska bace, ban tab'a iskanci ba, ka dubi Allah ka rabu da ni."

Cikin wata shegiyar murya yana cikin neman hanya yace "Babu komai fa a ciki, wallahi nima ba d'an iska bane, tsautsayi ne yasa ni kallon abinda ya d'aga min hankali, ke kuma sai kika shigo hanyata, hakan na nufin Allah ne ya sama min mafita, dan Allah ki nutsu kar kisa na ji miki ciwo dan wallahi ban tab'a yi ba."

Cikin azababben kuka tace "Tsoro nake ji, ban tab'a yi ba, kai ni wallahi ban tab'a ganin yanda akeyi ba, kuma fa ance ta haka ake samun ciki na mutum."

Jin abu na shafar ta a gabanta yasa ta sake rud'ewa tace "Idan fa ciki ya shiga jikina sakamakon hakan? Ya kake so na yi? Wai kai baka da imani ne?"

Take Jibril ya danna kanshi cikin matancin Maryama ba tare da sadaki ba ko tunanin wani abu, cikin kuka ta furta "Wayyo zai kashe ni."

Shi kam yana jin shi a sabuwar duniya sai kawai ya fara tafiyar da ita kamar wata mai ido bud'e, tsabar jarabar tashi a kusa take ko minti biyu baiyi ba ya samu sauk'i da nutsuwa, kwantar da kanshi yayi kan k'irjin ta zufa na keto mishi, Maryama kam tayi shiru sai kuka take na bala'in rad'ad'in da take ji a jikinta, jin baya da niyyar d'aga ta yasa ta tattaro k'arfin ta ta tureshi, yana d'agata sai yaji wata irin kunya da dana sani sun rufeshi lokaci d'aya, fita yayi daga motar yana gyara wandonshi duk da ruwan dake sauka jikinshi, kifa kanshi yayi jikin motar wasu hawaye ya fara yi na takaicin abinda ya faru, shi yanzu taya ma zai fara kallon yarinyarda ko sunanta bai sani ba, shin me zai fad'a mata ta yarda da shi? Ya zaiyi da ita? Da wane ido zai kalleta?

Yana cikin son sanin amsar wannan tambayoyin yaji an bud'e mota an fito, da sauri ya d'ago idonshi yana k'yakk'yabta ido saboda ruwan dake sauka akai, yarinyar ya gani sai faman gyaran jikinta take tana k'ok'arin daidaita tafiyarta, da gudu yasha gabanta yana kallon fuskarta yace "...

*Allah ka gafarta mana.*πŸ‘
29/05/2020 Γ  11:23 - Ummulkhairi: πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
*BADAK'ALA*
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

πŸ‡³πŸ‡ͺ *TAURARIN NIGER*
```(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)```

_Bismillahir rahamanir rahim_

_5_


"Yaranku fa ya fito da gwanarshi."

A tare suka kalleta sai lieutenant da yayi saurin cewa "Ah da kyau, wacece wannan? Ina fatan dai yar gidan nan ce ko? Dan kunga muna da 'yan mata dayawa masha Allah, kamata yayi ace muna musu auren zumunci."

Murmushi tayi cike da kunya tace "Ai kayanka ya tsinke a bakin kaba, domin kuwa ma a cikin 'ya'yanka ne."

Cikin fara'a yace "Wai kina nufin 'yan biyu na?"

Kai kawai ta d'aga mishi alamar eh, dukansu farin ciki ne ya bayyana a tare da su, suna tsaka da tattaunawa ita kuma harta juya zata tafi ta ji murya Zeituna tace "Aunty babu wani abu da za ayi? Gida nake son tafiya."

Dukansu da mamaki suka kalleta banda colonel da ko kallonta baiyi ba, Soueba mamaki ne ya hanata magana, dan duk ma'aikatan gidan babu mai kwana anan sai *Nana* dake budurwa, ita ma kuma saboda ba 'yar garin nan bace, sannan wani lokacin Hajia na neman abun ci kuma tafi son na ta, amma banda ita duk sauran suna tafiya ne bayan sallah isha'i, amma ga Zeituna har goman dare kuma bata san tana nan ba sai yanzu, a cikin kallon da take mata ne na tuhuma ta fahimci hankali da idon Zeituna suna kan lieutenant, abun al'ajabin shine kallon da take masa yasa ta kasa fahimtar yanayin dake fuskarta, shin tsantsar *so* ne take hangowa ko kuma *k'auna* ce, wata k'akk'arfar ajiyar zuciya ta sauke ta saci kallon lieutenant d'in, amma shi sam baisan ma tanayi ba sai hirarsu suke, sake kallonta tayi tace "Ba komai Zeituna, zaki iya tafiya gida, amma ki kula dan Allah dan kinga dare yayi, kuma ke gashi unguwarku da duhu akan hanyar."

Saida Zeituna ta k'ara kallon lieutenant sannan tace "To aunty, saida safe."

Juyawa tayi zata wuce ta sake kafeshi da ido ta sunkuya tace "Abban Ammar saida safenku."

Take ya kalleta shi da Labaran suka amsa da "Saida safe."

Fita tayi daga gidan bayan ta sauke ajiyar zuciya, murmushi tayi sosai kamar mahaukaciya kuma saita dinga tsalle tsalle tana dariya harda juyi akan hanya tana farin ciki kawai saboda ta ga lieutenant kuma lafiyarshi k'alau, dan ita bata san tafiyarsu ba saida ta ankare daya wuce lokacin dawowarshi ne hankalinta ya fara tashi, shiyasa ta kasa tafiya gida tace ko zata kwana sai taga ya shigo dan ta tabbatar da lafiyarshi lau, tana cikin haka wani mai moto daya karyo kwana suka kusa had'ewa da ita, odar daya danna mata ce tasa ya dawo hankalinta, cak ta tsaya dan ta d'auke ma ya bige ta ne, masha Allah mai moton shi kuma da manyan idonshi kamar zasu fito waje ya k'ura mata ido, a ranshi yake ayyana kaga wani irin gamdakatar, yarinyar da nake nema gata na samu a cikin dare, duk da dai ya k'are mata kallo amma a wajenshi mai neman biyan buk'ata ba komai bane, tana samun kulawa zata wanke tayi fess, ita kuma sai lokacin ta dawo hankalinta ta tuna inda zataje, waro ido tayi ta dafe k'irji tace "Na shiga uku ni Zeituna, yau ya zanyi da kawu *Mamu*?"

Haba ai saita wuce da sauri har da gudu gudu take hannu d'aya a kai tana fad'in "Nasan ma kashe ni zaiyi wallahi, oh ni Zeituna, soyayyar wanda baisan ina yi ba na neman haukata ni."

Haba wannan mutumin da shima yake ganin ya samu abinda yake nema ai sai ya juya kan moton ya fara bin bayanta, dan in yace ya tsayar da ita ya tabbatar ba zata saurare shi ba dan alamu sun nuna sauri take, dan haka ya dinga binta har saida ta shiga wani layi dake da babban kwalbati gaban kwalbatin kuma katangu ne kawai wanda kake iya hango bukkokin ciki, d'aya daga cikin gidajen ta shiga wanda ke d'auke da bukka uku a ciki, yana ganin haka ya juya da moton shi da tunanin dawowa gobe da safe.

Shiru gidan da alama sunyi bacci sai wani dattijo dake kan tabarmar kaba kusa da wata bukka da redio yana saurare, kamar wacce k'wai ya fashe ma a ciki haka ta k'arasa gabanshi ta durk'usa cikin harshen fulatanci tace "Kawu walijam? noi chomrii (ya gajiya)?"

D'agowa yayi daga kwanciyar da yake ya sauke idonshi a kanta, kafin yayi magana ya d'auki k'aton takalmanshi na fata mai shegen nauyi ya mazga mata a fuska, Allah yasa bai sameta a kunci ba sai a goshi, taji zafi sosai dan haka ta dafe wuri ta fashe da kuka, cikin harshen fulatancin da yafi k'warewa akai ya fara zazzaga mata bala'i na daren da tayi, wannan surutun na shi yasa matarshi *Jumma* fitowa, maimakon bashi hak'uri sai ita ma ta dinga fad'in a harshensu "Ai dama na fad'a maka yarinyar nan karuwanci take zuwa, wani irin aiki ne zai tsayar da ita har wannan lokaci, ni fa tuni nayi nisa a bacci ace sai yanzu zata shigo gida, da k'ofa gare mu kenan saita bubbuga ta nunawa mak'wabtan mu ta dawo a zo a bud'e mata k'ofa, saida suka gama zageta ta uwa ta uba babu tunanin marainiya ce suke rik'o sannan 'yar d'an uwanshi sannan yace ta b'ace mishi da gani, ta tashi zata shiga bukkarsu wacce suke su uku a ciki ita da yaransu Jumma tace "Abincinki fa? Ko da yake ma ai nasan kin gama k'oshi a wajen yawon."

Cikin kuka tace "Mihari (na k'oshi)."

Kawu Mamu ne ya fara magana da hausa saidai a yanayin daya iya yace "Wane abinshi jaki bata? Ke ki shaurare ni ma da kyau kiji, wannan ishkanshin nata ya kusha karewa domin kuwa aure jan mata, janje kauyen *gwadojji* na shamo mata miji kafin ta ja min abun kunya, shannan na tsawon kwana uku ban lamunshe ki bata abincin gidan nan ba, ja ta shi ashan wajen yawon ishkanshin na ta."

Dad'i Jumma taji hakan yasa ta juya zata koma bukkarta tace mishi " Jamwala (saida safe)."

Tana shiga bukkar ba tare da damuwa ba ta cire hijabinta ta shinfid'a k'asa ko tabarma babu ta kwanta tana kallon yaran dake kan katifa duk da dai ba wata ta kirki bace, amma a wajenta da take kwana k'asa wannan d'in kamar gado ce na alfarma, tunanin iyayenta ta shiga yi wanda suka nuna mata gata da soyayya lokacin da suke raye, amma mutuwa ta d'auke su a lokaci d'aya sakamakon had'arin daya ritsa da su na mota, wani sabon kuka ta dasa ta ci ta k'oshi hata gode Allah kafin bacci yayi gaba da ita.

*Gaga's falimy*πŸ˜‚

*10:30* na dare Amar dake zaune a falo suna kallo shi da duka 'yan uwan wayarshi tayi k'ara, yana dubawa ya d'auka yana fad'in "Ummy baki kwanta ba har yanzu?"

Ammar dake zaune nesa da shi kamar zaiyi kwance yana latsa wayarshi ne ya kalleshi ta gefen ido, daga wajen Ummy ta amsa mishi da "Banyi bacci ba Amar, ka ci abinci ne?"

Amsawa yayi da "Ban ci ba Ummy, bana jin yunwa ne."

"A'a ban yarda ba, maza ka shigo ka samu wani abu ko marar nauyi ne ka ci, kai baka tausayin kanka ne da halin da kake ciki? To ka zo yanzu ina jiranka."

Kashe wayar tayi shi kuma ya mik'e a gajiye yana fad'in "Ummy sai kace wani yaron goye, ni ba yunwa nake ji ba."

Junaid ne yace "To ina laifin Ummy, kulawa fa akace yabawa, ta damu da kai ne shiyasa."

Wani dogon tsaki Ammar yaja ya mik'e a hassale ya shige d'akin shi ya mayar da k'ofar ya rufe, da kallo suka bishi sai dai babu wanda ya damu bare yayi tunanin abinda yasa yayi hakan, fita Amar yayi a farfajiya ya had'u da Jibril ya dawo a matuk'ar gajiye, gaisawa sukayi kafin shi ya wuce babban falo shi kuma nasu falon.

Ammar na shiga cilli yayi da wayarshi kan gado ya fad'a ban d'aki, ba jimawa ya fito ya watsa ruwa ya kashe wutar d'akin ya kwanta daga shi sai gajeran wando, kifa kanshi yayi tsakiyar pilow yana k'ok'arin ya cire damuwar nan a ranshi, baya so abun ya dinga damunshi amma ya zaiyi mutum ne shi mai zuciya da jini, jin baccin na neman gagararshi yasa ya mik'e ya b'allo maganin bacci, a k'a'ida damuwarshi bata kai yasha guda d'aya ba, rabi ya kamata yasha, amma saboda haushi yasa yasha guda d'aya sannan ya kwanta, ai kuwa baifi minti sha biyar ba kwana ya d'auke shi marar dad'i sai dai mai k'arfi.

*Washe gari*

Kamar ibada yau ma hakane a wurin Zeituna, tana yin sallah asuba ta shiga d'ebo ruwa a panpo, layin data tarar yasa har gari yayi haske kafin ta samu ta turo kurar ruwan mai d'aukar jarka (bidon) takwas, da kanta ta dinga saukewa tana shigar da su tana juyewa a randa da tuluna da manyan bokitai, saida ta gama cas sannan tayi wanke wanke, data wanke ne ta samu ta d'ora d'umamen tuwon masara wanda miyar kukar taji daddawa, kafin yayi zafi ta gama sharar tsakar gidan, tana idawa ta zubawa duk wanda tasan tana zuba ma ta kai musu, tana dawowa babbar buta ta d'auka ta fara d'iban ruwa dan tayi wanka, amma Jumma na gani ta fito tace "Me ja kiyi da wannan ruwan?"

Cikin marairaicewa tace "Inna wanka nake so nayi , kinga fa yau kwana hud'u kenan baki barni nayi wanka ba, har Hajia ta fara min magana akan k'azantar jiki na."

Fizge butar tayi ta juye mata ruwan a jikinta tace "Ba ja kiyi ba, na ce ba zakiyi wankan ba marar mutunci kawai, ki wuce ki tafi hakanan in kuna son zuwa kafin nasa kawunki ya dakatar dake."

Cikin muryar kuka tace "Dan Allah Inna to ki bari na ci abinci saina tafi."

Da k'arfi tace "Abinci? Har abincinki ma kika fitar? To kiji da kyau jiya kawunki yace kar na sake baki abinci har na kwana uku, dan haka ki wuce ma karki wahalar da kanki."

Takawa ta fara yi cikin fitar da hawaye tana matse hijabinta wanda dattinshi yasa take sanyashi a birkice, yanzu gashi ruwan data zuba mata yasa duk wani tsohon datti da wari ya taso, ita kanta sai take jin k'yank'yamin kanta, tana zuwa ta ja kurar ruwan dake k'ofar gidan ta nufi wajen aikinta da ita, saboda tafiyar dake akwai dama yasa ta fad'awa mai kurar zata dinga kawo mishi in zata je wurin aiki, tana tafiya tana share k'walla harta isa ta aje kurar ta wuce.

*Babban gida*

Tunda asuba da sukayi sallah basu kwanta ba, yaran dama duk matasa ne suna iya shirya kansu, dan haka kowa yayi shirin zuwa islamiyya, iyayen ma shirywa sukayi sai Hamna, Amna da Jamila da kuma Umaima, zuwa k'arfe bakwai suka gama kintsawa tare da cika cikinsu, nan fa aka fito dan tafiya gayya guda, masha Allah mota shida sukayi idan aka had'a data tsaron colonel suka cika takwas, a hakan ma wai dan Amar da Ammar da su Junaid sunce sai bayan azahar zasu tafi, motar Jibril aka ce yan matan su shiga, Umaima ce ta shiga gaba tana ta wani basarwa kamar dai Hajia kakarta, Amna ce ta kama murfin mazaunin baya zata bud'e yace "Tsaya."

Tsayawa tayi tana kallonshi shi kuma ya lek'o yace wa Umaima "Malama fita ki koma baya akwai mai wannan wurin."

Cike da gadara tace "Wa fa?"

Had'e fuska yayi yace "Ban sani ba, ki fito na ce ko."

Tsaki tayi ta fito saida ta bangaji Amna kafin ta shiga ta rufe tana kallo ta ga wa zai shiga gaba, kallon Amna yayi yace "Shiga nan."

Yana fad'a ya shiga ya tayar hakan yasa Amna shiga ita ma ta rufe, sahu ya shiga da motar inda aka bud'e musu k'ofa suka fara fita, Umaima ce tace "Yanzu dan rainin hankali dama Amna ce zata shiga gaba kasa na fito daga nan? Lallai ma yah Jibril ba ka da mutumci wallahi."

Juyowa yayi kai tsaye kuma ya kalli gabanshi yace "Qur'ani in ban sauke ki ba kice d'an iska ne ni, ke ni zaki kira marar mutumci, kaji min shegiya kai."

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ *Fad'an na yau kuma tsakanin mace da namiji ne*

Nuna shi tayi da yatsa tace "Allah kar ka sake sheganta ni, inba haka zan maka tijara a wurin nan, kuma da kake cewa ka sauke ni, ka jima baka sauke nin ba, ko kai baka ga duk motocin dake gabanmu da bayanmu na gidansu ubana bane."

Cikin tashin hankali yace "Na gode Allah da yasa akwai motar ubana a ciki, na kuma yi farin ciki daya zama ubana ba matalauci bane bare ace yana zaman kawai ne a gidan na ku, kuma Allah kika sake min magana sai na ci uwarki a cikin motar nan naga abinda zai faru."

Hamna dake latsa wayarta cike da damuwa tace "Kai, wallahi wata rayuwar ma batayi ba, ku yanzu da girmanku zaku tsaya kuna wannan musayar yawun haka, a cikin maganganunku fa harda gori kuke son ku shigo da shi, yanzu idan ace iyayenmu suka ji kuna tunanin zasu ji dad'i ne?"

Umaima ce tace "Ke bana son iskanci, kar yau dan kun ganni na had'a kafad'a daku yasa kuyi tunanin raina ni, tom."

Cikin jin hushi ta ture Jamila dake tsakiyarsu wanda hakan yasa har Hamna saida ta kaiwa glas d'in motar karo, ita ma cike da tsiwa ta bangazo Jamila har ita da ake cutawa tace " A'a kai, ni kuma mena muku? Kunga kuyi fad'an ku amma kar ku saka dani."

Suna cikin wannan ture turen Jibril ya juyo yace "Billahil-azim duk wacce naga ta turi yar uwarta saita yabawa aya zak'inta, kunji na fad'a muku."

Jin haka yasa suka harari juna sukayi shiru, da wannan kuma suka isa cikin yardar ubangiji, nan dai suma sukayi tasu ta'aziyar, sun samu Hajia kuma ta dire tace da ita zasu koma dan ta gaji da hayaniya da zahi, suna haka colonel ya samu kira na gaggawa a babban birni Niamey, dama tare da mutanenshi yake dan haka ya musu sallama suka d'auki hanya.

Bayan sallah azahar kuma saiga Ammar da su Junaid da Amar a mota d'aya, basu wani shiga cikin gida ba nan suka zauna ana ta hira da jimami, bayan sallah la'asar kuma Hajia ta fito cikin shirin tafiya tace gobe ta dawo sai ayi sadakar uku, loiacin Amar suna d'an nesa da gidan dan haka bata ganshi ba, nan aka had'a ta da yan matan da samarin da kuma iyayen maza aka ce su tafi gida tunda babu kowa, saida kowa ya gama shiga aka fahimci Hamna bata shigo ba, saida aka kirata ta fito ashe tana can tana gyara jikinta tana fesa turare, kasancewar Hajia na tsaye ta fito nan ta duba motar da zata shiga sai taga babu wuri, dan haka ta nuna mata motar Ammar data hangeshi shi da Junaid kad'ai, can ta nufa zata shiga baya Junaid ya fito yace "Gimbiya Hamna shigo gaba, ni na ma samu motar da zan shiga."

Ita kuma murmushi tayi ta shiga kamar yanda yace, a ranshi kuma cewa yayi "Ba gaira ba dalili na had'a mota da ku kafin mu kai ta kama da wuta, ai wannan tafiyar babbar tafiya ce.".

Saida Ammar
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment