Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne dama ke matuk'ar jigata ni a duniyar nan, ga d'ayar nan."

Ya nuna Ummy sannan yace "D'ayar kuma yau ta shiga hannu na, d'ayan kuma kullum ina mata addu'a Allah ya kai rahama k'abarinta."

Saida har ya fita lieutenant ya bi bayanshi yace "Kai ni fa uwar nan taka tsoro ma take bani, ua zanyi da ita ne?"

"Kawo kunnenka kaji Abba." Mik'o masa yayi ya masa rad'a, saida ya gama ya kalleshi baki sake yace "Ammar kaji tsoron Allah, yanzu haka kake so na wa uwarka abinda ko da k'uruciya banyi ba."

Da ido da gira ya masa alamar kawai yayi kafin yace "Abba saida safe, karna tsaya gyara tsofaffin hannu ni kuma na samu matsala."

Da kallo ya bishi har ya fita, komawa yayi ciki ya sameta har ta kwanta, cire babbar rigarshi yayi ya shiga wanka, ya jima a ciki kafin ya fito ya saka doguwar riga ya zauna kusanta, hannu yasa ya tayar da ita zaune yana kallon fuskarta, cike da rarrashi yace "Sa'adatu na, fushin me kike yi dani haka har yanzu?"

Kawar da kai tayi gefe ta k'ara tsuke baki, murmushi yayi yace "Haba uwar ya'yana, matar da babu mai irinta a duniyar nan, kiyi hak'uri mana ki daina hushin nan Allah ba kya kyau da hushi, kifa tuna bamu tab'a samun sab'ani ba da ke."

Kallonshi tayi tace "Kasan da haka amma shine kan k'aramin abu zaka sauya min, naje neman sulhu kuma wai har kace min k'ofa a bud'e take na tafi baka rik'e ni, hummm."

Matsawa tayi daga kusanshi shi kam dariya ma yake mata yanda d'an bakin nan ke masifa, sake rage murya yayi ya kama hannunta yana murzawa yace "Naji na d'auki laifina to a yafe min."

Shiru tayi dan haka yace "Kinsan wani abu kuwa?"

D'an kallonshi tayi lokaci d'aya ta d'auke idonta, cikin murmushi da son sauko da ita yace "Wallahi *uwar Amna* ina sonki sosai, ban tab'a sanin cewa ba kece ni ba sai da abun nan ya faru, dana zauna saina tambayi kaina, ashe dama ke ce kika sa na zama haka? Kin mayar dani babban mutum, kinsa na zama mai fad'a a ji a k'asar nan, kinsa na zama Baba har da kaka ma, ni kam a rayuwa me zan miki daya wuce na rumgumeki a k'irjina har mutuwa ta same mu a haka."

Wuuuu (lieutenant kana wuta fa), Ummy fa tuni tajita ta saman bakwai akan gajimare tana shillawa, wallahi ya fasa mata kai sosai dan haka ta yafe ta hak'ura, kai idan ma da abinda yake buk'ata ya fad'a mata a shirye take, murmushin da bata shirya masa bane ya zo mata, yana ganin haka ya saki murmushin shima yana godewa wanda ya musu farrak'u tun farko.πŸ˜‚

*B'angaren amare*

Da sallama ya bud'a k'ofar d'akin ya shiga, tsaya yayi yana kallonta da shu'umin murmushin da shi kad'ai yasan ma'anarsa, takowa ya farayi yana mata wak'a yana fad'in "*"Amarya ta ango wanene mijinta? Ammar ne mijinta, yau ga Hamna ga Ammar sai fa yanda ta yiwu." *Amarya ta ango wanene mijinta? Ammar ne mijinta, yau ga Hamna ga Ammar sai fa yanda ta yiwu."*

Ita ba tayi dariya ba tayi kuka ba, takaici duk ya isheta ta kuma san gaskiyarsa fa sai yanda ta yiwun, ko motsawa ba tayi ba bare ta amsa mishi ko sallamar, aje ledojin hannunshi yayi ya shiga rage kayan jikinshi, kallonta yayi ko ina a rufe baya ganin komai, dan rigar ma ta bazu kan gadon kamar zata rufe shi dan dai yana da girma sosai, murmushi ya sake yi yace "Kankana ki rufawa kanki asiri ki cire mayafin nan kisha iska."

Shiru kamar bata san yana yi ba, jinjina kai yayi yace "Komai bak'in cikinki dai Hamna yau kin zama tawa, nasan dai haushi kike ji na aureki ko? Ya kamata ki gane nine mijinki a duniya haka ma a lahira, kuma in baki manta ba dama na fad'a miki zanyi iko akan ki."

Ko da ya gama ya shiga ban d'aki, wanka ya tsala ya d'auro alwala kafin ya fito, doguwar riga ya saka yana kallonta yace "Tashi kiyi alwala malamar k'arya, munafuka ta ganta a hannu duk ta nutsu sai salati take."

Dan ta samu lafiyarsa cikin muryar data karyar da gabanshi tace "Bana sallah."

Murmushi ya saki tare da mata kallon zaki gane kurenki ne yarinya, tappi ya shinfid'a ya kabarta sallahrshi, raka'a biyu yayi ya sallame ya sake kabbara wata yayi biyu ya sallame, saida ya kwarara addu'a ya kalleta ba tare data gyara ko da zamanta ba yace "Na aika miki taki kema."

Tashi yayi ya fita sai gashi ya shigo da faranti, duk abinda ke cikin ledojin nan ya juye ya girke gabanta, bata ankara ba taji ya fincike mayafinta ya aje kan gadon yace "Gyara min zaman nan naki."

A hankali ta d'aga kanta, wata irin fad'uwa gabanshi yayi sai yaga kamar ba ita ba, kyawun ya wuce misali har ido take d'auka, k'amshi kam kamar zai saka shi bacci, gyara zamanshi yayi ya b'allo k'afar kaza ya nufi bakinta da ita, girgiza kai tayi tana hararanshi, murmushi ya mata yace "Kiyi abinda kika ga dama zan rama, yanzu fara cika min cikinki."

A hassala tace "Na ce bana ci Ammar."

Wani kallo ya mata, a ranshi yace "Ammar, zaki daina zuwa anjima."

Aje naman yayi yana kallon idonta yace "Kankana ko ki ci ki taimakawa kanki, ko kuma na d'ura miki da tsiya har sai kinyi aman wahala, ko kuma na baki ba sai kin b'ata hannunki ba, wane kika zab'a?"

Idonta taji sun ciko da k'walla, hak'uri ta fara bawa kanta dan su rabu lafiya amma ba tace komai ba, sake d'aukar naman yayi ya kai bakinta, juya kai tayi tasa hannunta ta d'an tsakuro tasa bakinta, kallonta ya shiga yi yana ta cewa ta ci ta k'oshi, data tsaya saiya tsorata da cewa zai auka mata shi da kanshi, tun tana ci da yanga harta fara turawa da tsiya tana gangaro da hawayen bak'in ciki, saida taji ba zata iya ba ta kalle shi tace "Allah ya ishe ni haka."

Sauka yayi daga kan gadon ya d'auki farantin ya fitar a waje, tana k'ok'arin saukowa daga kan gadon ya shigo, komawa tayi ta zauna tana gyara gyalenta, saida gabanta ya tsinke ya fad'i jin ya sawa k'ofar key, tsaf ya kashe wuta ya jaye doguwar rigarshi ya hauro kan gadon, da sauri ta fara kiciniyar sauka taji ya rik'e kafarta, cikin kunne ya rad'a mata "D'umi nake son ji kankana *uwar ruwa*."


*Allah ya kawo ki ai.*


*Idan naga comment zan... insha Allahu*
04/11/2020 Γ  14:39 - Ummulkhairi: πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
*BADAK'ALA*
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝

β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_

_71_


Cikin son k'watar k'afarta tace "Hannu zan wanke to."

"Naga hannun." Ya fad'a yana kamo hannun, tana kallo ya saka yatsun biyun cikin bakinshi, lumshe ido tayi da sauri ta d'an d'aga labb'anta, a hankali kuma ta mayar dasu ta had'e wuri d'aya, tsikar jikinta taji duk ta tashi, wani yammmm taji tun daga tafin k'afarta har zuwa k'ok'on kanta, a hankali ta bud'a idonta har sun canza kala, kallonshi tayi sai kuma tayi saurin rufe idonta, cikin muryar da bata san tayi magana ba tace "Am..mar...sake ni."

Cikin murmushin mugunta ya saki hannunta nata, a hankali yasa hannunshi na dama akan k'afarta yana shiga dashi cikin rigarta, da sauri taja k'afarta tace "Dan Allah Ammar."

D'ago ido yayi ya kalleta, fito da hannun nashi yayi ya zauna da kyau tsakiyar gadon, fincikota yayi da k'arfi ta fad'o kanshi, suna had'a ido ta sako da k'wallan da suka mak'ale mata, cikin kuka tace "Ammar bana son haka fa."

Gaba d'aya yasa hannayenshi ya tallabo fuskarta, bakinshi ya d'ora kan nata bakin ya shiga tsutsa a hankali, duk da ta ci abinci yanzu amma k'amshin chewing-gum spoot ya fi k'wacewa, a sannu sannu saiya fara mata horo akan labb'anta, Ammar? Sunan ne yake so yaji ta daina kira haka gatsau, da fari k'ok'arin k'watar kanta ta shiga yi, amma da taji slowly ne yake mata sai abun ya ratsa duk wata gab'a ta jikinta, shiru tayi tana karb'an tayinshi cikin girmamawa.

Kamar abun arzik'i sai taji ya damk'o harshenta yana tsutsa kamar zai cira shi, numfashinta taji ya fara sauyawa kamar wacce asim zata taso mata, gashi dogon hancin shi ma ya rufe nata hancin, tana cikin son dawowa hayyacinta taji ya zage zip d'in rigarta, luma hannunshi yayi tsakiyar bayanta har yayi nasarar jan bras d'inta da k'arfi ya saketa ta b'alleta a baya, ba shiri ta bank'are ta gantsaro masa gaba hakan yasa shi bud'a ido ya kalleta, rufe idonshi ya sake yi yayi k'asa da hannayen rigarta da bras d'in, tsokar da Allah ya wadata bayanta da ita ya shiga matsawa yana cika tafukan hannayenshi da ita, har yanzu bai saki bakinta ba hasalima baida niyyar sakin, a haka kuma ya dawo da hannayenshi kan cikakken k'irjinta, taso sauke numfashin da bata san ko na menene bane, amma kuma babu dama saboda bakinshi na cikin nata, wani irin salo ne ya shiga mata yana shafasu yana d'an matsawa, cikin dubara ya kwantar da ita ya ci gaba da abinda yake, jin numfashinta na neman tsayawa yasa ta fara ture shi dan ta samu tasha iska.

Da kanshi ya saki bakin nata yana kallon fuskarta ganin yanda take ajiyar zuciya, d'aya mamanta yasa a baki ya fara tsotsa kamar yaron goye, d'ayan kuma ya shiga lindashi hankali kwance, tureshi ta fara yi cikin d'aga murya take fad'in "Ammar ka rabu dani mana, wai miye haka dan Allah?"

Wata k'ara ta kwamtsa iya k'arfinta sakamakon cizon daya sakar mata akan nonoπŸ˜‚, zabura tayi zata tashi yasa tsintsiyar hannunshi ya danne wuyanta, a tsorace ta kalleshi cike da tausayin kanta tace "Dan Allah ka k'yale bana sallah fa."

Wani kallo ya mata kamar maciji ya ga abun harinshi yace "Bari...na..duba da ka...ina."

D'agata yayi ya fara shirin cire mata rigarta, tashi tayi zaune za tayi magana yaja duka k'afafunta da k'arfi hakan ya tilasta mata kwantawa kamar an tura ta, tsaf ya cire rigar tana ta k'ok'arin kare jikinta yaja zanin rufa ya musu shinge dashi, tana ji tana gani d'an pant d'in ma daya rage mata ya cire shi, kallonta yayi yana murmushi yace "Yaushe kika koma k'arya kuma?"

Kawar da kanta tayi sai ji da tayi ya...πŸ˜‚ *kai ba da ni ba aradu.*

Daren yayi ya tsala har ya raba amma har yanzu babu alamar zai sarara mata, to ita dai bata ga anfanin kuka da magiyar ba, tayi su har ta gaji ta barwa Allah, tana da tabbacin k'eta ce yake mata dan duk yanda akayi yayi anfani da wani abu, dan jarabar nan tafi k'arfin bil'adama, sai dai taji yana ta gumi zufa na tsatsafo masa ya kamkame ta, saita d'auka komai ya zo k'arshe, amma daya shiga ban d'aki ya fito saiya sake haye ruwan cikinta, tsabar fitina da jaraba har ban d'aki saida ya tallabeta ya kaita ya saka cikin baho ya tara mata ruwan d'umi, amma daya fito da ita ya sake juye, idonta sun kumbura tsabar kuka da kwana, ba idonta kad'ai ba duka fuskarta ta sauya kamanni, jikinta duk ya saki bata da wani katab'us sai yanda ya juyata, nonuwanta da gabanta tsabar zugi har ji take kamar suna barin jikinta ne.

Sai dai a yau ta gane wane irin miji ta aura, lallai yer uwarta tayi hak'uri ba kad'an ba, yanzun haka kwance take ruf da ciki yana kanta ya samu hanya d'od'ar yana ta aiki, kwantawa yayi kan bayanta ya zuro da kanshi ya d'ora hab'arshi kan wuyanta yana kallon fuskarta idonta rufe cikin haki kamar wanda yake gudu, to wannan ma ai yafi gudu yak'i da arna ai ba k'aramin aiki bane da jihadi, cikin dariyar mugunta yace "To yaya...? Me ye ma suna na?"

Ko da taji wannan tambaya ta gane inda matsalar take, ai da sauri dan ta ceci kanta tace "Yah Ammar."

Cikin k'ara kaimin sukuwa yace "Um um, wani sunan nake so naji daga bakinki, suna na girmamawa da ladabi da kuma dad'i."

Wani irin yunk'uri tayi kamar zatayi amai, da k'yar ta saisaita kanta ta luma kanta tsakiyar pillown da take kwance, ko k'arfin yin kukan ma bata da bare tayi, cikin muryar da bata fitowa tace " *Abban Shureim*, dan Allah yah Ammar ka k'yale ni haka, in ma baka so na ne wallahi yanzun nan zan bar maka gidan."

Cikin kunne ya rad'a mata "Idan bana son ki kankana ina ni ina wannan k'ok'arin haka, yanzu fad'a min kina k'aunar d'ana ko har yanzu ba kya son shi?"

Cikin matsanancin kuka tace "Ina son shi mana,d'ana ne fa."

Saida ya cika hannunshi da tsokar bayanta yace "To ya kina so na?"

Da k'arfi tace "Eh mana, ina sonka yah Ammar...wai Abban Shureim."

Cak ya tsaya, a hankali ya zafe jikinshi daga nata yana dariya, saida ya sauka daga kan gadon ya d'aga hannunshi ya sauke mata mari a d'uwawu, saida ta zabura amma bata iya motsawa ba dan bata da wannan kuzarin, tana cikin addua'r ya shige ban d'aki ta samu damar labta mishi ashar taji yayi sama da ita ya shige ban d'akin da ita.

Da ido kawai take kallonshi ya taimaka mata tayi wanka ya d'aureta cikin rigar wanka, fitowa sukayi yayi saurin d'auke zanin ya aje gefe ya d'auko wani ya shinfid'a ko kyau shinfid'ar ba tayi ba ya kwantar da ita, kallon fuskarta yayi ya sumbaci goshinta yace "Nagode sosai duniyata."

Kiran sallah da taji yasa ta bud'a ido ta kalleshi, a hankali cikin dakusashiyar murya tace "Wace sallah ce ake kira?"

Wani kallo ya mata yana murmushi yace "Kankana ya haka? Ko kan ya kwance?"

Had'e fuska tayi ta kawar da kanta, mik'ewa yayi ya shiga ban d'aki yana fad'in "Asuba ce."

Da kallon amma mutumin nan ya ci uban raina ni ta bishi, yanzu ita ya aikatar haka? Lallai bai nemeta da zaman lafiya ba, kuma zata nuna masa ita ma a shirye ta zo, lallab'awa tayi ta sauka daga kan gadon ta samu hijabi ta canza kaya ta kabbara sallah, dan dama cikakken wankanta tayi mai alwala, har ta idar da sallah bai fito ba, saida ta sallame tayi azkhar zata tashi ya fito, ko kallon Allah ya isa bata masa ba ta koma ta kwanta, tana jin kanta na mata ciwo haka ma zazzab'i na son rufe ta, amma haushi bai barta masa magana ba tayi ruf ta rufe.

Tana ji yana ta kai da kawowa har bacci ya d'auketa dai, ko da ya gama shirin tafiya masallaci ya d'an jaye zanin rufar daga fuskarta, murmushi ya saki a ransa yana tausaya mata, ta fa jure sosai da bata mutu ba, amma hakan zaisa duk sanda zata masa magana sai tayi tunani ta taunata kafin ta fad'a, a hankali ya sunkuya ya sunbaci kumatunta ya k'ara gyara mata rufar sannan ya d'auki makullin mota ya fita. Daga masallaci ko da aka idar da sallah gari yayi haske ya fita.

Bayan ya dawo kai tsaye b'angarensu Ummy ya nufa, ya samu bak'i da mutanen gida anata kayaniya, saida ya keb'e da uwa Zeituna ya bata wasu enveloppe guda hud'u, kallonshi tayi tace "Na miye yah Ammar?"

Saida ya d'an lumshe ido yace "Uwa dan Allah ki daina kirana da yah nan."

Murmushi tayi tace "Wallahi na saba ne, amma zan daina."

Enveloppe d'in ya kalla yace "D'aya taki ce, d'aya a bawa mai kwalliyar data kwalle min amaryata, d'aya a bawa wanda suka raka min ita har d'aki na, kyauta ce daga gare ni."

Cike da farin ciki tace "Kai masha Allah, mun ko gode sosai Allah saka da alkairi, har da ni a cikik kyautar?"

Saida yasa hannu aljihu yace "Uwa ai kece gaba ma."

Wani makulli ya mik'a mata tare da wata enveloppe d'in yace "Ki min k'ok'ari wannan ki bawa yarinyar nan, ni dai ba zan shiga gidan can yanzu ba mu had'u da ita."

Dariya tayi ba tace komai ba, dan ita ma ta gama fahimtarshi kamar yanda uwarshi mahaifiya ta gama sanin shi, ko da ya fita ta samu Ummy ta nuna mata, taji dad'i sosai na wannan abu da yayi, amma ita ma sai tace ta nunawa Hajia sannan a bawa masu hakk'in, Hajia ma ko da ta gani cewa tayi "Mai abun arzik'i kenan dana tsiya, Ammar ikon Allah."

Sanda aka gabatar da kyautar ga masu ita gidan ya sake kaurewa da shewa, mai kwalliya tafi kowa murna kam dan kyauta da aka bata ba k'aramar tsoka ne da ita ba, Zeituna da kanta taje dan damk'a amanar da aka bata, bacci ta samu tana yi wanda kallo d'aya ta mata ta bala'in jin tausayinta, dan iya fuskarta kawai da duk ta kumbura zaka gane ta wahaltu, ba dan sallamar da tayi ta tashe ta ba da juyawa ta so tayi, amma tunda ta farka kuma tace ta shiga haka ta samu wuri ta zauna kusa da ita.

D'an k'ara kallonta tayi tana kwance tace "Sannu Hamna, ba kya jin dad'i ne?"

Saida tayi kamar zata tashi kuma ta koma tayi lamo kan gadon, cikin galabaita tace "Ba komai aunty Zeituna, antashi lafiya?"

"Lafiya lau, ya kwanan bak'unta?"

K'ala ba tace ba sakamakon wani zuuuu da taji k'asanta ya mata, iska ta dinga furzarwa mai zafi tana d'an matse fuskarta, Zeituna dai na kallonta ta fito da enveloppe d'in da makullin ta mik'a mata tana fad'in "Gashi."

Kamar wacce ke ciwon nak'uda tace "Aje min nan, na miye?"

A hankali tace "Inji yah Ammar."

Jim tayi ko kallonta ba tayi ba, tashi tayi da niyyar fita sai ganin Hamna tayi ta tashi da k'arfin tsiya da gudu ta shiga ban d'aki tana kakarin amai, da sauri ta bita ban d'akin tana kallonta yanda take kwaranya aman wahala, ko da ta idar ta durk'ushe ciki da sauri ta kamota suka fito, tana zaunar da ita bakin gadon tayi kwance dan bai zaunuwa gare ta, cike da kulawa Zeituna tace "Sannu Hamna, bari na wa aunty magana sai ta zo ta duba ki."

Tana kwance ta rufe fuska da zanin rufar kunya ma duk ta isheta, a zuciyarta tana fad'in "Ammar d'an bala'i ne,amma zata rama wannan wulak'ancin."

Bata ankara ba kawai taji amai ya sake gabce mata akan gadon bai ko bata damar tashi ba, ta yunk'ura zata tashi tsaye Ummy ta shigo tare da Zeituna hankali a tashe, da sauri ta k'arasa gareta tana fad'in "Subhanallahi Hamna, ba kya jin dad'i ne?"

Har zata zauna bakin gadon Zeituna tace "Bari na d'auke zanin a canza wani saiki dubata."

Tallabarta Ummy tayi suka tsaya ta d'auke ta shinfid'a wani, kwantar da ita sukayi Ummy data shigo da d'an akwatin magani na tafi da gidanka ta shiga duba ta, mugun zazzab'i ta samu a jikinta, ga ciwon da tace kanta na yi ga amai, uwa uba kuma da tace bata iya zama, ba b'ata lokaci ta d'aga doguwar rigar data saka ta abaya ta dubata, saida ta dafe goshi cike da jimami ta kalleta da matuk'ar tausayawa tace "Hamna hak'uri zakiyi, wallahi sai an miki k'ari."

Da sauri ta shiga girgiza kai tana fad'in "Ummy bana so, Allah ni dai bana so ki barni hakanan."

Cikin lallami tace "Kiyi hak'uri mana Hamna, idan ba'a miki ba kema ai ba zaki ji dad'in jikinki ba, ki daure kinji."

Ita ma dafe goshinta tayi ta cije leb'en k'asa ba tace komai ba sai wani numfashi da take saukewa, Zeituna ce tace "Kin ci wani abu ne?"

Ido rufe ta girgiza kai, da sauri ta mik'e tace "Bari na samo mata wani abu kafin tasha magani."

Cikin jin dad'i Ummy tace "Yawwa Zeituna kin kyauta."

Tana fita Ummy ta kalleta tace "Hamna halan halin naku kuka siyar?"

Girgiza mata kai kawai tayi dan haka tace "Gardama kika masa?"

Nan ma kai ta girgiza alamar a'a, cikin jin haushi tace "To me kika masa ya miki wannan zuwan haka?"

Cikin zubo da hawaye ido rufe tsabar kunya tace "Ummy ban masa komai ba, kawai dai abinda na lura ya hora ni ne saboda sunansa da nake kira."

Hannunta ta rik'e tana fad'in "Yi shiru to ya isa, kiyi hak'uri kinji, zai dawo gidan ya same ni ai."

Magunguna ta fito wanda zata bata da allurar da zata mata da kuma ta d'inki, ko da Zeituna ta kawo mata soyayya k'wai had'e da dankalin turawa da tea had'in kauri ya ji madara, saida tsiya Ummy ta matsa mata ta ci sosai kafin aka shiga aiki, Zeituna uwar tausayi sai gashi ita ma kuka ita Hamna kuka, ba tace taji haushinshi ba kam, amma dai ta tausaya ma yarinyar irin wannan tashin hankali haka, ko ita data auri ubansa ai ko rabin wannan jigata ba tayi ba, maganin bacci Ummy ta bata tasha ba jimawa ya d'auketa cikin salama.

Ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfi tare da girgiza kai, kallon Zeituna tayi dake share hawaye ta kece da dariya tace "Kinga aikin yaron naki ko? A hakane kuma baki son ganin laifinsa."

Hanyar fita tayi tana fad'in "Muje to ki wanke fuska, tunda yau dai d'an naki yasaka ki zubar da hawaye."

Cikin basarwa Zeituna tace "To aunty mutum da matarsa, sannan kinsan halin 'yarki taurin kai ne da ita."

"Duk taurin kanta sai kiyi duba da d'an mutum fa ya tsaga ya fito ta gabanta, amma a hakan ya mata wannan cin wulak'anci, me kike tsammani idan da budurwa ce? Da kenan gawarta ce muka wanke yanzu?"
Dariya dai Zeituna tayi dan gaskiya ta fita gaskiya yau kam.

Safiyar ta yau Jibril dake d'an alak'a dasu ne ya samu labarin rasuwar malam Rabi'u, Labaran ya fara fad'a ma maganar, cewa yayi zai je amma idan Hajiarshi ta amince, yasan kuma ba lallai ta amince ba shiyasa yaje da kanshi, ya jima yana bata hak'uri da bata baki kafin ta yarda su tafi, Labaran da Jibril da Jamil tare da Soueiba da Hajia suka tafi, Husseina ta so Hajia tayi zamanta amma tace to in mutuwa bata zamar mana wa'azi ba me kenan zai ladabtar damu? Haka suka je wajen gaisuwa daga nan kuma har suka je gidansu Mari ganin mamarta.

Jikinta yayi kyau yanzu fiye da da kam dan maganarta ma lafiya lau sai abunda ba'a rasa ba, sai Mari da suka samu tana kan sharholiyarta, ta k'ara mulmujewa tayi jiki sosai, da gani kuma kasan k'ugunta yanzun na magani ne, ta shiga shafe shafe tayi jawur kamar zabiya sai dabbara dabbara na musamman a hannayenta, ta k'ara huje a kunnenta barkatai abun har ya k'azamce.

Sanda suka je bata nan suna zaune ana ta gaisawa da hirar ya bayan rabuwa sai gata ta shigo tana waya, atamfa ce jikinta amma har gwara wasu kayan na kanti akan na jikinta, siket d'in yanda ya kamata kai kace bata iya tafiya, ya fito mata da bankamemen k'ugun nan kam har saiya baka tsoro, rigar kuwa duk rabin nonuwanta a waje suke sun matsu sunyi pam dasu, baya ma haka duk rabinshi waje yake dan haka ko bras ma bata saka ba, atach ne akanta babu kitso ta d'aure da ribom, kwalliya ce ta tashin hankali a fuskarta da gani kasan ko dai biki zata je ko kuma ta dawo ne, duk da ta ganesu sarai amma cike da wulak'anci ta wuce d'aki tana fad'in "Sannunku."

Girgiza kai Jibril yayi ya d'an kalli Mamanta, daga kallon da yaga tabi ta dashi zai fassara maka abinda take ji game da hallayarta, sai yaji tausayinta ya kama shi sosai, da zata amince shi kam daya d'auketa sun tare a sabon gidanshi da zai koma, ko ba komai dai akwai alak'a tsakaninshi da ita. Ko da suka gama gaisuwa suka tashi dan komawa, sallama sukayi sosai suka fita, a soron gidan suka ji ance "Jibril."

Kusan a tare suka juya dukansu, Mari suka gani da d'aurin k'irji na towel kalar pink, dukansu fita sukayi suka barsu,

Please Login or Register in order to submit comment