Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'auke kanshi yayi daga gare ta, cikin wata shegiyar murya tace "Huda nace ko zaka kawo min ita idan an musu hutu ta zauna tare dani?"

Ba tare daya kalleta ba yace "Ba zai yiwu ba gaskiya, amma dai in aka sake sun zan turota tare da dreba ya kawota, zai kwana anan shima kwana biyu sai su koma tare."

Da mamaki ta kalleshi tace "Ban gane ba? Kana nufin ko wata ba zaka bari ta min ba?"

Bai kalleta ba yace "Ba zai yiwu ba nace, sai anjima."

Ya juya zai fita tace "In ka isa Allah ya tsine min, to me kake nufi dani? In haifi yarinyar a ciki na kace zaka min iko akan ta, Allah baka isa Jibril ko da k'arfi zan k'waci 'yata."

Juyowa yayi ya kalleta sama da k'asa yace "Ni ba sakarai bane Mari, da kin nutsu kin gyara halinki da Huda ta zauna tare da ke, amma a halin yanzu na kawo miki yarinyata mace mai shekara goma sha biyu a duniya, c'est très difficile Mari."

Juyawa yayi ya fita me Mari zatayi sai kuwa ta fara nuna halin rashin kunya da fitsara, har k'ofar gidan ta fita da d'aurin k'irji ta shiga aika mishi munanan ashar, shege tsinanne bak'ar haihuwa ai duk shi ya lalata idan ya manta ta tuna masa, shine yanzu zai mata iko da d'iyarta to bai isa ba, su dai babu wanda ya kulata tuni sukayi nisa ma sai ita suka bari tana haukanta, sai dai yayi niyya ba zai ma kawo Huda ko da tayi kwana biyun bane, zai kira mahaifiyarta ya bata hak'uri tunda ita ma tana son ganin Huda, amma yasan inya kawota tana iya rik'eta hakan kuma zai haifar da tashin hankali, dan akan tarbiyar yarsa zai uya makata kotu ma ta rabata da ita har abada, dan yana mugun son yarinyar yana kuma bata kulawa, duk wani motsi nata a lure yake dashi da taimakon Jamila da yanzu take d'aukar yar kamar nata yaran, sai dai kawai k'addara da kuma yaran zamani da wani lokacin sai su fi iyayen da suka haifesu dubara ma, amma har yanzu yana addu'a Allah ya yafe masa abinda ya aikata a baya ya kuma shirya masa yaransa da sauran zuri'a.

Har azahar bai dawo gidan nan ba saida Ummy ta kirasa ta masa wankin babban bargo, dariya kawai yake mata yana cewa tayi hak'uri to taja wa yarta kunne ta dinga girmama shi, a k'arshe dai tace an k'i aja d'in ya jima bai kasheta ba, sai kusan k'arfe biyu da rabi ya shigo gidan da matuk'ar bacci a idonshi, kai tsaye d'akinta ya shiga ya sameta kan sallaya kwance dan zaman salla ma da k'yar take d'an azawa saboda d'inki hud'u Ummy ta mata, zaune yayi k'asa kusanta ya dafata yana fad'in "Ayyah beby sannu, ashe baki da lafiya? Kai amma wallahi banji dad'i."

Ko kallonshi ba tayi ba bare ta amsa mishi, tallabota yayi ya tayar da ita zauna, da sauri ta rintse ido tace "Washh."

Cikin dubara ta d'an zauna rabi da rabi yanda bata jin zafin sosai, shafa kumatunta yayi yace "Sannu kinji, me ya same ki ne haka? Waya tab'a min ke?"

Idonta cike da k'walla ta kalleshi, da Allah zai ara mata lokaci da cakumar wuyanshi zaatayi sai taji ya daina motsi, sai dai bata da wannan k'arfin a yanzu kam watak'ila ko a gaba, janye hannunshi tayi daga kan kumatunta ta tashi da k'yar ta nufi gado, wannan enveloppe da makullin ta d'auko ta cilla masa a jiki tace "Ka rik'e bana so."

Mik'ewa yayi tsaye yana d'aukar kayan yace "Ban gane na rik'e ba? Naki ne fa."

A k'ufule ta kalleshi tace "Shine nace bana so, ai kasan nafi k'arfinsu ko tunda ni ba ci ma zaune bace, sannan ubana ya d'auke min nauyin komai."

Tab'e baki yayi ya aje mata kan gadon yace "Ni ma kuma idan nayi abu na bashi baya kenan har abada, ko ki rik'e ko ki jefa a kwandon shara ruwanki ne, ni ladar wahalarki ce na biyaki."

Da wani mahaukacin mamaki ta bud'e baki tana kallonshi, ladar wahalarta? Me ya d'auketa to? Tana cikin tunanin taga ya fice a d'akin yana hamma, a hankali ta fita daga d'akin ta bishi d'akinshi daya shiga, ko da ya juyo ya kalleta yayi murmushi yace "Har kin fara nema na da kanki madame?"

Sama da k'asa ta harareshi tana kallo ta ga me zaiyi, tsaf ya haye gado har da jan zani ya rufe, murmushi ta saki mai ciwo kafin ya kalleta yace "Idan aka kira sallah la'asar ki tashe ni."

Da kallo kawai ta bishi tana tsaye bata gusa ba, tun yana kallonta yana murmushi har ta ga idonshi rufe dai alamar yayi bacci, cikin takonta na hankali kwance ta shiga ban d'akin ta d'ebo a murfin butar dake ciki ta fito, saida ta tsaya kanshi ta juye masa ruwan a fuska.


*Aiki ya kwaso ki Hamna.*

Da k'arfi ya firgita ya tashi yana zazzare ido yana kallonta, cikin goge ruwan fuskar tashi yace "Ke lafiyarki k'alau? Me ke damunki?"

Saida ta rik'e k'ugu tace "Abinda ke damunka."

"To miye haka?" Ya fad'a da k'arfi, tab'e baki tayi tace "Babu ta yanda za ayi kayi bacci wallahi bayan ni baka barni bacci ba, haka kawai."

A nutse ya kalleta yace "Hamna zaman lafiya kike so ko tashin hankali? Duk wanda kika zab'a shi zan zage damtse na nuna miki, tunda ni har siyarwa nake kuma ina koyar dasu."

Wata yar dariya tayi tace "...


*Alhamdulillah*
04/11/2020 Γ  14:39 - Ummulkhairi: πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
*BADAK'ALA*
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝

β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_

_72_

"Duk wanda kake ji nima shi nake ji."

Murmushi yayi yana sauka daga kan gadon yace "Hum!"

Fita yayi daga d'akin ya koma falo, nan ma ko da ya kwanta kan kujera tayi tsaye ai babu shi babu bacci, tashi yayi ya koma d'akin yasa key da sauri, babbugawa ta shiga yi tana kiran ya bud'e, dariya ya mata yace "Indai kina da zuciya ki rabu dani, na gane me kike buk'ata yarinya, tanadi nake miki har a jima da dare saina b'arar miki da ita."

Hak'ura tayi ta kwanta a falon ita ma, ko da aka kawo mata abinci ta ci ta sake shan magani dan jaraba ce kawai amma tana jin jikin sosai. Bata jimawa da kwantawa ba kawai amai ya sake taho mata, da gudu ta shiga ban d'akin dake falon d'an nesa da madafa, jin kakarin abun yake daga sama ba sosai ba, tasowa yayi yana fitowa ya tabbatar da abinda yake zargi, tsaye yayi yana mata dariya har ta ida ta juyo zata fito, wurga masa harara tayi zata fita yace "Madame ki fad'i gaskiya mana, duk yanda akayi an sake samun k'aruwa ne."

Wani kallo ta masa tace "K'aruwa fa, da kai? Shikenan dan na zama kaza daga tab'a ni sai d'aukar ciki? Allah ya sawak'e."

Hannunta ya kama tana ta k'ok'arin k'wacewa amma ya rik'e gam, saida ya kaita har d'akinshi ya kwantar da ita kan gado, k'afarta taga ya d'aga yana shirin saka mata hannu, da sauri ta yunk'ura ta tashi tana fad'in "Malam lafiya?"

Kallonta yayi fuska a had'e yace "Kwanta."

Cike da tsiwa tace "Na k'i na kwanta d'in, Ammar ka rabu dani mana."

Sam babu alamar wasa ko walwala a fuskarshi ya sake kallonta, hannu yasa ya kwantar da ita da k'arfi ya taushe da hannu, hannu ya zura cikin rigarta ya janyo pant d'inta ya jefar, ihu ta fara tana fad'in "Allah ka k'yale ni banda lafiya, Ammar kashe ni fa zakayi, wai kai baka da iman...?"

Da sauri taja bakinta tayi gum tare da rintse ido sosai, ta d'auka ita ya kaiwa wannan naushin, ashe gado ya daga dan shi kanshi ya so d'auketa da mari, amma ya kasa baisan me yasa ba? Idonshi jawur ya kalleta ya juyo da fuskarta zuwa kallonshi da k'arfi yace "Kalle ni nan."

A hankali ta bud'a idonta ta sauke akan shi, rarraba ido ta shiga yi tsoron yanayinshi ya shiga zuciyarta sosai, a hassale sosai yace "Akan me zan bani umarni gaba da gaba ki fad'a min ba zakiyi ba? Wacece ke Hamna? Me kike ji dashi da zaki dinga min abinda kika ga dama?"

Rikicewa tayi ta rasa tunaninta baki d'aya, cikin had'iyar yawu masu d'aci tace "Bo...sss, kayi hak'uri dan..."

Cikin daka tsawa yace "Waye Boss d'in?"

Da k'yar ta d'aga labb'anta tace "Abb..." Sai kuma tayi shiru ta kasa k'arasawa ta fashe da kuka, kallon fuskarta yayi sosai yanda take kukan da gaskiyarta, a take yaji gwiwarshi tayi sanyi zuciyarshi ta raunata sosai, sai kuma yaji haushin kanshi na kukan da take yi dalilinshi, a hankali ya d'an d'agata ya koma gefenta ya kwanta yasa hannu yana share mata hawaye, ture shi ta fara yi amma me Ammar zaiyi saiya shiga manne mata yana rik'eta a jikinshi gam.

Ita ba tayi shiru ba kuma bata tsaya ba, kallonta yayi a raunane ya sassauta muryarshi yace "Kiyi hak'uri kinji, ba zan sake ba to na miki alk'awari."

Da wani fitinanne mamaki ta kalleshi, Ammar ne ke bata hak'uri har da alk'awari? Lallai duniya juyin waina ce, ganin yanda take kallonshi yasa ya k'ara rusunawa yace "Eh kiyi hak'uri, ba zan sake saka ki kuka ba, *Hamna ki fahimci rauni na akan ki mana*, wallahi kina da mahimmanci a zuciya ta, amma ba zaki gane ba yanzu saboda nasan kin tsane ni."

Sake mannata yayi a k'irjinshi yana ci gaba da shafa kanta, jin tayi shiru sai ajiyar zuciya take saukewa, wallahi ji take kamar ta k'urma ihu dan dad'i, *Ammar ne ke mata kalamai haka da sanyi sosai, kuma sanyin ma ba mai cutarwa ba? Lallai ta yarda ita d'in wata ce a zuciyarshi, to ko wannan dalilin ne yasa bai cika saurin kaiwa jikinta ba kamar yanda yake da saurin kaiwa a jikin yer uwarta? Amna har dukanta ya tab'a yi amma ita iyakarta dashi mari a fuska, wuuu!*.

Bacci na neman d'auketa kan k'irjinshi taji yace "Ya kike jin jikinki yanzu? Da sauki ko na kaiki asibiti?"

Saida ta turo baki gaba ta rufe idonta kamar tayi bacci, jin bata bashi amsa ba yasa shi lek'a fuskarta, k'ura mata ido yayi ganin tayi wani fauuu da ita, a hankali ya d'ora bakinshi kan nata ya sumbata, sake kallonta yayi yace "Bakin kamar chocolat, *ina sonki* amma baki da hankalin da zan fara bani kisan al'amarin nan a yanzu."

Sake tura kanta yayi ya ci gaba da shafata, sai tayi kamar ta farka kuma ta daure tayi shiru, Ammar? Yana so na? K'wafa tayi a ranta tace "Lallai ma mutumin nan, ba zai fad'a min ba saboda banda hankali, ai kuwa ka shiga ukunka wallahi."

Haka ta wuni a galabaice babu lafiya, da dare ko da ya shigo a gajiye shima yayi zaune kan kujera yana kallonta, rigar kanti ce ta saka marar nauyi wacce ta dace da ita, ita dai bata ce dashi komai dan haka yace "Kankana me kika dafa ki kawo min na ci? Yunwa nake ji sosai."

A wani yamutse ta kalleshi tace "Me na dafa? Ai kai zan ma wannan tambayar me ka shigo min dashi? Ina fama da kaina ne zan tafi maka d'ori?"

Kallonta yayi na yan dak'ik'u, lallai da aka ce kar Allah ya kawo ranar yabo, a take ya tuna da Amna sanda take amarya, da kanshi yace kar tayi girki amma saida tayi, murmushi yayi a ranshi ya mata addu'a kafin yace "To me kile so na siyo miki?"

Saida ta kalli tsakiyar idonshi tace "Kaza."

Wani kallo ya mata yace "Kaza kuma? Bayan wacce kika ci jiya?"

Saida ta d'an d'ago daga kan kujerar tace "Eh na ci cin dole ba, kuma aikin da kayi ai yafi na kazar da na ci, dan haka siyo min yanzu na ci na darje."

D'an cije leb'en k'asa yayi yana mata kallon zaki ci kaza kam, mik'ewa yayi ya fice ta bishi da kallo, dariya tayi tana jinjina kai da cije leb'e.

Yana kan hanya ta kira wayarsa, yana d'auka tace "Boss na manta nace ka had'o min da ice cream na vanilla da yaghurt."

A kasalance yace "To, ki fad'i duk abinda kike so ma."

"Shikenan."

"Ba damuwa." Ya fad'a yana kashe wayar.

Ko da ya dawo ya girke mata komai gabanta ya aje, saida ta sauko k'asa ta gyara zamanta dan yunwa take ji ta shiga bawa cikinta hakk'inshi, yana kan kujera yana kallon yanda take d'urawa yana girgiza k'afafu, ita ma lokaci lokaci ta kan kalleshi saita harare shi ta ci gaba, murmushi ya mata yace "Ashe haka kike dan tsiya shiyasa kike zama rusheshiya".

Da sauri tace "Tubarkallah."

Murmushi ya sake yi yace "Yi sauri ki gama ci to ni sai na ci acan."

Sama da k'asa ta harare shi tace "K'arancin aikinyi ne matsalar ko? Allah ya kyauta."

Wani basaraken murmushi ya shinfid'a kan fuskarshi, kallo yake mata na zaki gane baki da wayo, ya zama dole ki dinga gyara harshenki kafin ki min magana, saida ta gama bata damu shi ya ci d'in ba da yace yana jin yunwa? Idan ya ci a ina ya ci ko me ya ci? In kuma bai ci ba me zai ci to tunda kazar guda d'aya ce? Ko a jikinta tana kammalawa ta mik'e ta shiga madafa ta wanke hannunta ta dawo, d'aukar ice cream d'in tayi ta shige d'aki inda ya bita da kallo yana fad'in "Iyee! Hajiar nan fa kin tara manyan kaya."

Ko juyowa ba tayi ba sai ma gyara tafiyarta yanda ta sake d'aukar hankalinshi, tashi yayi ya shiga d'aki yayi wanka ya shirya, dogon wando kad'ai ya saka ya fito ya shiga d'akin, tana kwance tana shan ice cream d'inta hankali kwance, fizge robar yayi yace "Ruduwar wofi, kina mace zaki saka abun sanyi gaba kina ta sha babu ragewa, dan mugunta ni kike so na kwashe miki matsalar ko?"

Zaune ta tashi tace "Amm..boss bani kayana."

Aje robar yayi gefenta ya zauna kan gadon yana shirin kwanciya, zunbur tayi zata sauka ya rik'ota, zillewa ta shiga yi da iya k'arfinta amma saiya k'ara matseta yace "Ke."

Kallonshi tayi tana turo baki, d'orawa yayi da "Ki bini sannu ko na karyaki."

A hankali tace "To sake ni na fita."

Wani kallo ya mata yace "Akan me? Kin manta kin ci kazata ne?"

Girarta ta had'e wuri d'aya kamar ta tambaye shi kuma tayi shiru tana d'an mutsu mutsu, zanin rufar ya janyo ya rufe su cikinshi, take idonta ya raina fata ta fara sako hawaye, cike da muryar rarrashi tace "Dan Allah yah Ammar yi hak'uri ka k'yale ni, banda lafiya fa ka sani."

Murmushi ya mata ya kwanta ya d'ora kanta kan k'irjinshi yana fad'in "Wacce bata da lafiya ce ta iya cinye kaza d'aya? Abun da mamaki."

Hannunshi yasa cikin rigarta ya kamo albarkatunta ya fara shafasu a hankali yana lumshe ido, d'ago kai tayi ta kalleshi tace "Dan Allah kayi hak'uri, ko ina ciwo yake min."

Kallonta yayi yace "Da gaske? Na gani to."

Hannuwan rigar yayi k'asa dasu ya bud'e rufar dan ya gani da kyau, a hankali ya shiga kallon k'irjinta kuma in har zai fad'i gaskiya sunyi jawur tsabar wahala, ba iya jan ba kawai sai ya ga kamar sun kumbura ga sawun cizon daya mataa d'ayan, har saida bugun zuciyashi ya sauya tsabar tausayinta, amma a zahiri dariya ya mata ya sake kaisu bakinshi yana tsutsa, ita kuma duk tsutsar da yake ta lik'e ido jim saboda kamar ciwo ne ake fama maka shi.

Ba tace mishi komai dan tasan dagangan ne yake yi kawai, amma da taji yana neman rabata da pant d'inta da sauri ta bud'a ido ta rik'e hannunshi da duka hannayenta tace "Dan girman Allah *ubana yarana* ka rufa min asiri, wallahi fama ni zakayi."

Cire hannayenta yayi daga nashi ya shiga zare mata pant d'in, kuka ta fara dan ita dai ba k'arfi ne da ita ba bare ta kare kanta, kukan kawai ta fara yi tsakaninta da Allah, saida ya zage mata ya kalli fuskarta da kyau, kukan na tab'a shi sosai har idonshi sun fara taruwar ruwa ruwa alamar shi ma kamar zaiyi kukan, sai kuma ya d'an matse ido yace "Hamna ba kya jin magana ta, kin raina ni baki san me zaki fad'a min ba, bana son haka ina yawan fad'a miki, amma bansan me yasa kike da taurin kai ba, ba zan iya dukanki ba saboda ni ne zan wahala, amma kin kasa fahimtar haka, bansan ya kike so nayi da rayuwata ba?"

Cikkn kukan bala'i murya a tausashe tace "Kayi hak'uri yanzu zan dinga ji, wallahi zan ji maganar ka na maka alk'awari."

Girgiza kai yayi yace "Ba fa jiya ko yau bane na fara saninki, ina rabuwa dake zaki gudu ki ce min Allah ya isa kinje kinyi."

"Wallahi ba zanyi ba, na rantse maka da Allah ba zan kuma yi maka rashin kunya ba."

A hankali ya kai yatsarshi da tafi tsayi luma cikin gabanta, wata irin zabura tayi tace "Aahhhhhhhhhhh..."

Yanda ihun ya daki dodon kunnenta yasa shi saurin rufe mata baki, zazzaro ido tayi tana kallonshi sai ya ga hawayenta na yanzu ko k'akk'autawa basa yi suke zuba, cikin kunne ya rad'a mata "Shiiii! Me ye haka?"

Ba tare daya d'auke hannunshi daga bakinta ba cikin rad'ad'in bala'i tace "Ka da ka fama ni *yallab'ai*, za...fi."

Shi kam baisan me ke nan ba saiya shiga yawo da yatsarshi sai yayi kamar zai fito dashi ya koma ya mayar, lokacin da shi kanshi ya d'an fara jin alamun kamar zare na d'an tab'a mishi hannu yana jin wurin da tauri tauri yana d'an sukarshi yasa shi kallon fuskarta, duk da kwance take amma duk ta k'ame wuri d'aya sai jan numfashi take tana ta girgiza kai, a nutse yace "D'inki Ummy tayi miki?"

Da sauri ta shiga d'aga masa kai alamar eh, a hankali ya jawo yatsarshi ya cire, kwance yayi kusanta ya rumgumeta kamar zai fashe da kuka yace "Kiyi hak'uri kinji, ban sani ba ai, Ummy bata fad'a min ba ke ma haka."

Hamna da a lokacin take wa kanta hud'ubar zaunawa dashi lafiya saita k'ara ruk'umk'ume shi da hannunta da ba kanshi take kwance, tusa kanta ta shiga yi cikin k'irjinshi tana ta damuk'ar damtsenshi tana kuka, rirrik'eta yake yi sosai yana bata hak'uri, a haka bacci ya d'auketa tana ajiyar zuciya.

Ko da ya tashe ta da asuba ta bud'a ido ta kalle shi, doguwar riga ce jikinshi da sallaya hannunshi, yar ajiyar zuciyar data sauke ta tuna mata da kukan data kwana tana yi da kuma dalilin kukan, ai da sauri ta tashi zaune tace " *Ina kwana*...boss."

Wani kallo ya mata mai d'auke da yanayin mamaki a cikinshi, ba tare daya nema ba Hamna ke gaishe shi, amma sai ya d'an basar yace "Me ye kuma boss? Hamna ba zaki daina min wannan sunan ba?"

Langab'e kai tayi tace "Kayi hak'uri ka bani dama na ci gaba da kiranka haka, kai ma ai har yanzu kana ce min kankana."

Murmushi kawai ya saki ya nufi hanyar fita yana fad'in "Ki tashi kiyi sallah."

Da kallo ta bishi har ya fita, data shiga ban d'aki saida ta had'a ruwan d'umi ta jima zaune a ciki, wanka tayi tayo alwala ta fito ta kabbara sallah.

Har rana ta take ta hantse bai shigo, ta tashi da niyyar shica madafa ya shigo da kular abinci a hannu, mik'a mata yayi yace "Inji uwarki."

Kallonshi tayi a ranta tace "Kaji wai inji uwarki? Ina ma laifin ka ce Ummy ko mamanki, hmmm Allah ya sawake."

Ajewa tayi kan tebur ta juya zata shiga d'aki yace "Ina zaki je?"

Juyowa tayi tace "Wankan zanyi."

Saida yaje gabanta ya kama hannunta suka shiga d'akin tare, ita dai gabanta na fad'uwa haka ta daure ta bishi, har ban d'aki suka shiga cikin kwanciyar hankali ya rabata da komai shi ma haka ya fara wanke tsaf.

Wani hegen siket ne da rigarshi na kanti ya matseta ya saka mata, saida suka fito falo ya zauna kan kujera yana kallon tv yace ta kawo abincin nan, juyawa tayi ta fara bada step (inji malam ba), a hankali ya shiga lumshe idonshi yana bud'ewa yana sauke su kan k'ugunta, kutumar bala'i sai yau ya k'ara tabbatarwa ba k'arama bace, haka ta d'auko ta dawo ya shiga kallon gaban da komai da komai.

Har k'arfe *09:00* yana gida ta zubawa sarautar Allah ido, ta gaji ta k'agu ta k'ufula ta jigata da matsar da yake mata, duk jikinta ji take kamar wacce tayi nak'uda, labb'anta banda zafi da zut zut babu abinda suke, sai yanzu kad'ai ya shirya fita ya kama hannunta har k'ofar d'akin, bud'e hannayenshi yayi yace "To rumgume ni ki min addu'a zan fita."

Wani kallo ta masa da shi dai ya fassara shi kallon baka da hankali ne, a hankali ta bud'e hannayenta ta fad'a k'irjinshi kamar mai k'yank'yaminshiπŸ˜‚ kafin tace "...


*Alhamdulillah*
04/11/2020 Γ  14:39 - Ummulkhairi: πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
*BADAK'ALA*
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝

β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_

_73_

"A dawo lafiya."

Tallabo fuskarta yayi yana murmushi yace " *Je t'aime* (ina sonki)."

K'wayar idonshi ta kalla, ganin shima ya kalli idonta sai tayi k'asa da nata tana murmushin da bata san damilinshi ba, sake d'ago kanta yayi yace "Ke ma ki ce wani abu mana."

Da sauri ta kubce daga rik'on daya mata ta juya zata shige ciki, hannunta ya rik'o ya sake had'ata da jikinshi yace "Idan baki ce komai ba zan dawo ne mu zauna tare, kuma ke dai kinsan me zai faru."

Juyowa tayi tace "Kunya nake ji mana."

Sakin hannunta yayi yana murmushi yace "Su kunya manya, ita ma yau ranarta ta zo."

Juyawa yayi ya fita yana fad'in "To Allah ya bamu irin ta ku."

Juyawa tayi ta bishi da kallo har ya fita, dawowa tayi ta ma kanta mazauni kan kujera, a hankali take sauke numfashi had'e da murmushi a fuskarta, ta ji dad'in kalmar sosai data fito daga bakinshi, wani nauyi taji ya ragu a kanta data jima tana dakonshi a zuciyarta. Tana cikin tunanin nan ta shiga d'aki ta shirya ta fito dan shiga wajensu Ummy ta ga lafiyar yaranta, tasan Ummy ce ta rik'esu dan a bata damar morar ranarta ita ma, shiyasa ko mitsinsu bata ji ba daga randa aka kawota zuwa yau.

Da sallama ta shiga falon ta samu Ummy tare da Hajia zaune da Husseina, k'arasawa tayi ta gaishe su suka amsa da tambayarta ya take ita ma? Ummy ta kalla tace "Ummy ina yarana suke?"

Kallonta tayi tace "Kin manta suna islamiyya?"

D'an turo baki tayi tace "Ummy me yasa basu tafi gani na ba?"

Ba tare data kalleta ba tace "Zasu tafi, amma ba yanau ba."

Shirun da tayi yasa Ummy kallonta tace "Ya jikin naki?"

Saida ta sunkuyar da kanta tace "Da sauk'i Ummy."

Jinjina kai tayi kafin su ci gaba da hira, ita ma nan tayi zamanta har Zeinab da su Jamila suka shigo sukayi ta hirarsu.

*Bayan sati uku*

Ya shigo kenan ya had'u da Zeituna zata fita, sauke gilashi yayi yace "Uwa ina zuwa da rana haka?"

Saida ta gyara goyon *Shakur* tace "Wallahi kasan Jumare ta haihu, zan tafi can ne yau ake sunan."

Da dariya a fuskarshi yace "Iyee! Su Jumare manya, to uwa ina motar

Please Login or Register in order to submit comment