Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana gama fad'ar haka mike tsaye tace "to sai ku tashi taso muje dan dare ya soma yi a tare suka mike zuciyoyinsu cike da tausayin ummita dake sheshekar kuka suka rufawa aunty baya ummita ta rike hannun meenal gam cikin nata jikinta na tsananta rawa cak meenal ta tsaya tana dubanta "ban dake meenal ,ki kasance tare dani ,ba lallai bane ya kwana a nan, tausayinta ya kama meenal take hawaye suka gangaro mata ta bude bakinta zatayi magana kenan taji muryar aunty "ita meenal tsayuwar me take ta zo mu wuce mana ?
Da sauri meenal ta rungume ummita ajikinta "karo na farko da zuciyarsu zasu yi nisa da juna a tun tasowarsu kuka suke sosai "karki tafi ki barni ,bana son ki barni ki zauna tare dani, tun baku tafi ba na soma jin gidan na min zafi dan Allah karki barni yar'uwata "muna tare fa ummita gobe da sassafe zaki gani ni kaina bazan iya zama babu ke ba "menal wai uwar me kike yi ciki ki fito muce ,ta zare hannunta da sauri ta fito tana goge hawayenta a lokacin aunty na tsaye tare da Jiddar duk suka shiga mota ya saura aunty tsaye ta tausasa murya tana yiwa jidda magana "Jidda ki manta da duk abinda ya shiga tsakaninki da ummita ki rike yar'uwarki amana, ku zauna lafiya duk abinda ta miki ki kira ki fada min karki kuskura ki haɗa kai da suhaima kinji dai na gaya miki, naka naka ne duk lalacewar ummita jininki ce ita kuwa suhaima aurota akayi duk randa suka rabu da Mah'ruf shikenan ita fa ummita ko sun rabu kuna tare "wallahi aunty komai ya wuce daman ni can ban riketa ba domin matsayin uwa daya uba daya na d'auketa daga nan sukayi sallama Aunty shiga mota ta zauna direba na ƙoƙarin juya kan motar kira ya shigo wayarta ta bude jakarta cikin sauri ta ciro wayar ganin sunan yayanta yasa tayi saurin danna koren maddani ta kara wayar a kunneta haɗe da sallama "Assalamu alaikum bai ko tsaya amsa sallamar ba yace "salama kina ina yanzu ?
"Gamu muna shirin baron gidan ummita "okay koma ki taho daita yanzu ki dawo daita gida "akan wani dalili kenan yaya?
"Ke dai kawai kiyi yadda nace idan kinzo kyaji komai ,ya katse kiran "amoto ......
"Yes ma "
"tsayar da motar cak ya tsaya batare daya kashe motar ba , ta fito daga cikin motar ta soma tafiya cikin sauri jidda dake tsaye jiran wucewarsu ta biyota a baya tana tambayarta "lafiya aunty ko kinyi mantuwa ne ?
"Yaya ne yace a dawo da ummita gida yanzu ,bansan meke faruwa a gidan ba bakiji yadda kirjina ke bugawa ba , ta nufi bangaren ummita inda suka barta tana zaune bata tashi ba tana rera kukanta, tana jin motsin shigowa taki d'agowa a tunaninta ko Mah'ruf ne har sanda aunty ta karaso inda take ta riko hannunta bata d'ago ba sai data ji amon muryarta "taso muje ummita abbanki yace a dawo dake a matukar zabure ta mike tsaye ta rungume aunty ajikinta tana Kukan farinciki tafiya ta soma yi daita bayan ta kullo kofar bangarenta ta zare key suka sake yin sallama da jidda suka shiga mota direba ya nufi hanyar gida dasu ,
a motar rungume juna meenal da ummita sukayi cikin tsananin farinciki ,babu wace ta tofa wata magana dan kowa hankalinsa a tashe yake barin aunty ...

Motar Mah'ruf na fita suka isa gidan a harabar gidan suka iske Abba da injiniya , suka karaso jikin motar atare duk suka fito daga cikin motar suna kallon juna "yaya ka faɗa min lafiya kace a dawo da ummita wallahi bakaji yadda jikina yake rawa ba .
"ki kwantar da hankalinki babu komai Hajiya inna ce ta tubure lallai sai an dawo da ummita gida bata yarda ta kwana a gidan baba ba acewarta ba'a kawo ummita gurinta ba, ai duk lalacewarta ta isa abata wannan matsayin "subuhanallahi wallahi laifina ne yaya ni Kuma gudun tashin hankali nayi, dan kai ummita gurinta zai iya janyo wani abun ,amman ku tsaya anan bari naje muyi magana daita "karki wahalar da kanki babu wanda bai faɗa mata ba amman taki "kai dai bari naje yaya ta nufi cikin gidan da sauri kamar zata kifa hankalinta a matukar tashe abba yabi bayanta da kallo yana girgiza kai, idanunshi sun cicciko da ruwan hawaye "bancin uwa uwa ce da wani abun inna bazatayi masa ba, amman babu yadda zai yi tunda ba'a canza uwa haka zai hakura daita ,kowa da yadda Allah yake bashi tashi uwar haka zai hakuri ya cigaba da lalla'bata .

Aunty na karasa shiga d'akin Inna ta zube a gabanta bisa gwiwowinta "inna dan girman Allah da annabi kiyi hakuri laifi na ne bana kowa ba wallahi ki daura laifin komai akaina bazamu sake makamcin haka ba nice mai laifi inna ..

"yau babu wanda zai faɗa min naji ,dan kun raina min arziki shine za'a d'auketa a tafi daita , to duk lalacewata nice nan na haifi ubanta ,dan wulakanci da kuma son a nunawa duniya ni ba wata abace agurinku kuna kallo aka tsallakeni aka wuce da yarinya, me kuke tunanin mutane zasu faɗa Koda yake ku za'a zaga bani ba " ace baku ɗauki uwarku abakin komai ba, to ko mayyace ni yakamata akawo min ita na cinyeta bare ba daya kanwar biyu ta karasa maganar tana huci .

"innata dan Allah dan annabi kiyi hakuri wallahi nasan bamu kyauta ba nayi miki alkwarin bazamu sake ba ,"naji amman ki daina daura wa kanki laifi laifin ibrahim ne da Muhammad da kuma wancan matar ,ai daginta ne suka ta sata gaba suka bar gidan nan daita ...

"wallahi a'a inna dole na daurawa kaina laifi nice na zo na d'auketa da kaina sannan suka biyo bayana babu wanda ya aikata haka sai ni , amman dan Allah ki samu hakuri ta kwana a d'akinta kamar kowace amarya "ba dai yau ba wallahi na rantse na sake rantsewa bazata kwana a gidan babana ba sai dai idan kasheni zakuyi ko kuma bujirewa umarni na .....
"Salma Karki sake cewa komai abar magana haka Abba ya shigo yana magana " ummita ma tuni tana d'akin mahaifiyarta , hajiya kiyi hakuri babu wanda ya isa yaja da maganarki duk yadda kike so haka za'a yi ,ga ummita nan duk randa kikaji yayi miki Dadi ki kaita d'akinta da kanki, Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana mu bamu isa muyi jayyaya dake ba bare bujirewa umarnin ki ba , naunayen ajiyar zuciya ta sauke sannan tace "kun kyautawa kanku ta mike ta shige uwar d'akanta ta barsu sororo "ke aunty maza tashi ki wuce dare yayi "
jikinta a sanyaye ta mike tana goge hawayen bakinciki "wace irin uwa Allah ya bamu ?
Tayi maganar a kasan zuciyarta .
"Me yasa inna take yin haka ?
wannan karon a fili tai maganar .
"Dan girman Allah ki rufa min asiri ki kama gabanki da wannan matsalar Allah ya tashemu lafiya Allah kuma yasa wannan abun ya zama alkhairi anan gaba, na gode na gode da kulawarki gareni Allah ya bar mana zumuncimu "ameen yaya ta fita tana zubar da kwalla ....

Inna na shiga daki ta bushe da dariya "kun ga aikin tsiya ai ,duk kallonku kawai nake dani zaku ja ?
",Baku sani bane na fiku iya makirci, ni babu wani ciwon dana ji dan ba'a kawo min ita ba ,kawai dai kwana tare babana ne ban son suyi guri ɗaya ,bare ya dandanata ya makale mata a rasa gane kanshi ta haye saman gadonta tayi kwanciyarta abunta cikin farinciki..

Ummita kuwa a d'akin mama ta kwanta lamo akan gadonta , bata taɓa jin farincikin kasancewar Hajiya inna kakarta ba sai yau, yadda tayi tsammanin zata kwana cikin bakinciki da takaici da kewar mahaifiyarta da yar'uwarta sai gashi inna ta zamo silar dawowarta gida, Allah cikin ikonsa ya wanke mata zuciya ta shiga tsananin farinciki wanda bata taɓa tsamanin kasancewa ciki ba, bata taɓa tsammanin wannan ranar zata zo ba wanda inna zata nuna jin haushinta akan ba'a bata hakkinta na matsayinta na kaka ba ,haka ma bangaren mama bata ji haushi faruwar haka ba " ta dauka sauki ne yazo tunda gashi hajiya saudat tayi nadama gashi daita akayi komai na bikin ummita kai amarya ne dai kawai bata je ba ,a hakan ma ta gode tasan wannan duk al'amarin Allah ne daya sauya komai a gareta alwala tayi ta fito ta isa gurin sallayarta ta fara nafilfili , batasan adadin nafilfili da tayi ba don godiya ga Allah ta dade tana addu'a da addu'ar zaman lafiya a tsakanin ummita da Mah'ruf ,da kuma addu'ar Allah ya karesu daga sharrin dake tattare da suhaima , ta runtse idanunta mah'ruf take nazari lokacin daya shigo mata sallama duk a burkice ta ganshi , duk rigimar da hajiya inna ke yi , bai dameshi ba hasalima Allah Allah ya dinga yi ya bar gidan.

a hankali ta mike ta kwanta kusa da diyarta ta lullubeta da bargo zuciyarta cike da kewarsa duk duniya babu wanda ya kaita murna kasamcewarsa miji ga ummita wannan farinciki kadai idan aka barta dashi ya isheta karasa rayuwarta .. .. ....

****
Ango mah'ruf da rawar jiki ya isa bangaren amarya saboda kiran da suhaima din ta dinga yi masa shi yasa ma ko tsayawa jiran abokan ango bai yi ba yana isa ya isketa zaune a tsakiyar gado ya yaye mayafin da ta rufe fuskarta dashi yana cewa " am sorry my beautiful wife kiyi hakuri Kinga ko su jafar ban tsaya jira ba , ta zube jikinsa tana zuba masa shagwa'ba "na ɗauka ko kana gurin uwar gida ne.
"yayi saurin haɗe bakinsu guri daya domin kawar da maganar aiko kamar jira take ta cafki harshensa ta dinga tsotsa tana shafa kirjinshi kusan minti goma suna faman shan bakin juna wayarsa ta soma ruri ya share yaki ɗauka ya cigaba da wasa da harshensa cikin bakinta tuni jikin suhaima ya mutu yanayinta ya sauya ta dinga jin tamkar ranta zake zuka ba harshenta ba ,da kyar ya zare bakinsa cikin nata yana lalubo wayarsa dake cikin aljihunsa ya furzar da huci sunan jafar yaga yana yawo a fuskan screen din wayar ya ɗauka "haba jafar menene ?
"Dan iska dan wulakanci shine kabarmu tsaye muna jiranka haka ake yi ko ina ka taɓa ganin ango ya kai kanshi?
"Gashi kuwa an fara daga kaina "to sai ka fito gamu mun zo "
"Ina kenan ?
"Dan Allah ka fito gamu a harabar gidan "Allah duk ku kama gabanku tuni na siye bakin amaryata yana gama fadar haka ya kashe wayar gabadaya suka cigaba da romacing juna da kyar ya lalla'bata suka yi nafilar da bata so ba ,sun dade yana addu'a ahankalin ya dinga jin wani irin sanyi na ratsashi zuciyarsa na samun sallama gabansa dake faduwa akanta ya saisaita ...
Gabanshi ta dawo ta riko duka hannunshi cikin nata tana massaging tare da sauke kwayar idanunta cikin nashi "addaur ta isa haka Habibi bacci nake ji ta mike tana kokarin mikar dashi ya tashi ta shige jikinsa tana sake tsokalo masa sha'awarsa ta hanyar wasa da sansar jikinshi sakoninta masu zafi ne ba irin wanda mutun zai iya bujirewa bane, dole tasa shima yashiga aika mata da martani , tuni tsayuwa ya gagaresu suka faɗa kan gado suka fara cire kayan jikinsu .

tun daga kan dukiyar fulaninta daya matsu bai fito dasu daga bra ba , jikinsa yayi mugun yin sanyi, gabadaya a zube suke kamar silifas , sai dan tuwo kaɗan, haka ya dinga tallabosu yana sarrafasu ba dan yana jin dadin murzasu ba ..

cike da kauna take jin dadin irin dacen datayi , iya wasanin ma tasan kalar mijin data aura wata irin soyayya take nuna masa ,ta kasa boye murnarta ,a fili take nuna zallar zalamanta , hankalinsa bai tashi ba sai daya ɗauki hanyarsa , nan fa komai ya kwance masa domin kuwa hanyarsa da yake kwadayin bi a bude take zururuuuuuu , yana zirawa jijiyarsa ta shige ,wani irin fad'uwar gaba yaji , take gumi ya rufeshi, ranshi kuwa idan yayi dubu to ya ɓaci ,hankinsa ya tashi matuka , bai kai ga ida nufinsa ba ya shi ya sauko daga kan gadon ya zira rigarsa ya bar dakin zuwa d'akinsa ,a gigice ta sauko daga kan gadon mayafin da aka kawota dashi ta yafa ta biyo bayansa .

kwance ta gansa a d'akinsa yayi shiru yana kallon saman daki idanunshi a lumshe cikin sauri ta hawo gadon ta faɗa jikinshi ta fashe masa da kuka "kayi hakuri habibi nasa dan kajini ba'a cikakkiyar budurwa bane yasa hankalinka ya tashi dan girman Allah ka min uzuri a matukar fusace ya bude idanunshi yana watsa mata wata irin katuwar hararar da tasa hantar cikinta kadawa "uzirin uwar me zan miki ?
Hawaye ta matso daga idanunta cikin dacin rai da tsananin bakinciki yake kallonta ",me zaki faɗa suhaima?
" nayi miki uzuri kin zubar da mutunciki a waje kike ƙoƙarin fada min ko me ?
"No ba haka nake nufi ba ta sake zubewa ajikinshi ta kife kanta a kirjinshi tana kuka shi kuwa zuciyarsa bakinciki take masa ya auri macen da bata dace dashi ba, ita ba wani shararen kyau ba, ita ba surar jiki mai kyau ba a she duk abinda yake gani karya ne ,hatta hips din da yake kallo a waje karya ne duk ciko ne, gashi shi Allah yayi shi da jarabar son mace mai cikakken kirji da hips sai gashi gaba-daya ajikinta bai ga abinda yayi masa ba wani abu yaji ya tokare masa makogaro lokacin da yaji tana yawo da hannunta a faffad'an kirjinshi domin kawar masa da tunaninsa dagota yayi ya shiga zuba mata zafafan maruka a kuncinta take ji da ganinta ya ɗauke ta fashe da kuka ta sake manne kirjinta da nashi da kyar yake fitar da numfashi gabadaya idanunshi sun rufe ko ganin kirki bayayi ita kuwa ta dimsuce tare gigicewa duk ta fita haiyacinta da kyar take sauke ajiyar zuciya ta kwakumeshi ajikinta tana sake haɗe jikinta da nashi tana kuka ta soma magana
"a tun farkon haduwarmu idan baka manta ba na taɓa faɗa mata akwai matsala a jikina wanda sai da akayi min aiki agurin ,wannan aikin ba ko'ina akayi min ba illa kasana sakamakon fayden da wasu yan daba suka min alokacin ina shekara sha biyar a duniya wallahi ka yarda bayansu ban taɓa aikata zina arayuwata ba, tun farko naso nayi maka bayani amman tsoro ya hana ni saboda tunanin zaka iya fasa aurena amman ba haka nake ba ka taimakeni mijina ka rufa min asiri karka gujeni ....

Shiru yayi yana tunani hakan fa zai iya faruwa tunda ya kusan faduwa da fat lion da ba dan Allah yasa yana gidan ba da komai zai iya faruwa daita, hannunsa ya kai bayanta yana shafawa ahankali "stop crying na fahimceni Kuma na yarda dake daga karshe ya daura bakinsa kan lip's dinta Yana tsotsa zuciyarsa na dokawa ango da amarya an kwana amarci sai dai zuciyarsa bata sake da suhaima kamar yadda ya dauketa a tun farko ba ,ya dai sawa zuciyarsa zasuyi zama ne kawai amman batun wani matsayinta a zuciyarsa babu shi shagwa'ba kam da yaudara tayi masa har da cewa" dan Allah ya rikesu amana ita da uwar gidanta kada ya wulakanta ummita dake matsayin yaruwarsa idan ma wukakatawar ce ita tafi cancatar ya wulakanta duk kalamanta babu wanda yayi masa bare ya ninka soyayyarta gareshi a fili kuwa nuna mata yayi yaji dadin haka .

*******

Washegari daga masallaci kai tsaye gidan su ya nufo da sallama ya shigo part din mama babu motsin kowa , parloun'n shiru sai yan'uwan mama da suka zo biki ne kwance wasu aciki daki wasu a parlour'n haka ya tsallakesu ya haye sama dakin mama ummita na kwance lullu'be cikin bargo kyakkyawar fuskarta ce kawai bayyane a waje sai suman kanta dake kwance luf ,tana fidda numfashi a hankali fuskarta fess gwanin sha'awa kallon second biyu yayi mata ya dauketa idanunshi ya maida kan mama dake tsaye tana kintsa dakin , sosai yaji zuciyarsa na dokawa ,mama ta sha mamakin ganinsa a daidai wannan lokacin, har inda take ya k'araso ya durkusa agabanta yana gaisheta "mamana kin tashi lafiya ?
"Lafiya lau yarona dan albarka ya kwanata suhaima ?
Ya runtse idanunshi sannan yace "tana lafiya " lafiya dai naganka by this time ?
tayi masa tambayar tana dubansa tana nazarinsa "lafiya mama nazo na ganki ne ya mike daga durkuson da yayi a gabanta ya zauna gefen gado yana fuskantarta ,ya kai hannunsa ya soma tayata ninke kayan "mama dan Allah kiyi hakuri da halin hajiya inna jiya naso ...
"kai haba karka damu fa ta katseshi nifa dadi naji sosai wallahi kuma har ga Allah bazan bari ummita ta tare a gidanka ba har sai lokacin datayi ra'ayi wannan ma wata damace garemu da har ta nuna ummita nada muhimmanci agurinta Ni kuwa wani haushi zanji ka dai ka tayani da addau kaima ka yawaita addua duk abinda zaka ci ,bayi zaka shiga bacci zakayi dan Allah baba ka dinga addu'a Allah kuma ya tsare min kai da tsarewarsa "ameen mamana nan suka cigaba da hirarsu ..
Yana nan ummita ta tashi daga bacci tana mika acikin bargonta haɗe da sallati tana sauke hannunta suka haɗa ido atare gabansu ya fadi yayi saurin ɗauke kanshi itama haka ta yaye bargo ta sauko ta fita daga d'akin ..

Ya dade suna hira da mama sannan ya fito a kan step suka haɗu da ummita hannuta rike da cup sanye ciki atamfa riga da siket tayi kyau sosai sai kamshi take zubawa na amarci sai da numfashinsa ya kusan d'aukewa saboda mayataccen kallon daya bita dashi , kamar ta bude bakinta ta gaishe shi, sai kuma ta fasa dan tasan halinsa ba karamin aikinsa bane ya watsar daita dan hk ta rabe jikinta ta wuce tafiya ya cigaba da yi kirjinsa na dokawa ..

Tun bayan fitarshi ta fito daga d'akinsa ta nufi nata ta ɗauki wayarta ta kira hajiya rahma sun dade suna hira sannan ta katse tashiga gyara gidan daga karshe ta faɗa kitchen dan haɗa musu break fast kafin ta kammala gurin tara saura tashiga wanka fitowarta kenan tana gaban madubi ya shigo d'akinta kunya ce ta kamata ta kasa hada ido dashi ya ganeta tsaf ,duk da cewar yana jin kishi da zafin yadda ya isketa acikin zuciyarsa hakan ya danne yaki bari abinda yake ji yayi tasiri , karasowa yayi ya zauna a bakin gado ta mike tsam cike da jin kunya ta isa gabanshi ta durkusa har kasa "ina kwana habibi ?
Ya tsura mata ido kawai yana kallonta da mamaki yaji dadin kwarai da yanayin girmamawa daya samu daman kuma can tana mugun respecting d'insa amman wannan na musamman ne murmushin yayi ya kamo hannuwnta duka ya mikar daita ya zaunar daita a saman cinyarsa "kin tashi lafiya ya bakunta ?
Ta sunkuyar da kanta "alhamdullahi "mama tace agaisheki "da kyar ta amsa tana rausayar idanunta cikin nashi "a ina kaga mama waya kuka yi ?
"No gidan naje tayi jim da ranta tana jin haushi can kuma tace "ai na ɗauka gurin fat lion kashiga take ya had'e rai sosai tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa ,jinin jikinta tasha da irin kallon da yake mata kafin daga baya ya motsa bakinsa "who dare you calling her with this name ?
Take jikinta ya kama rawa ganin gabadaya ya sauya mata, bakinta na rawa tace "kai kai .." short up to and be your last time da zaki kirata haka , wannan sunan is just for me not for everyone okay ?
Ta girgiza masa kai "kayi hakuri bazan sake ba "gud ba gurinta naje ba gurin mama naje ta narke masa ajiki "Allah sarki ai kuma yakamata kaje ka dubata itama kaga yadda ta tashi , dan ni kwata kwata bana kishi daita fatana mu haɗe kanmu ta yadda zamu kwantar maka da hankali har mu zamo abun kwatankwance, bari na shirya muje tare mu dubota ga abinci can na girka zan tafi mata da nata dan nafi sonta akanka ..
ya harareta tare da matso daita jikinshi yana cewa "matar da bata kwana a gidan ba zaki kai wa abinci sai dai idan gidan mamanta zaki bita dashi ....
A firgice take dubansa saboda jin abinda yace, " Allah yasa abinda taji ya faɗa gaskiya ne ba karya ba , cike da matsanancin tashin hankali tace "bangane ba lafiya dai ko ?
"Lau wani issue ne daban ya maida ita gida "dan Allah me ya faru ?
ta fashe masa da kuka "daga kawota jiya jiya gaskiya ba zan goyi bayan cuta ba , nasan dan ka kwana a bangare na ne yasa yayi fushi ..

yayi shiru tare da tsura mata ido cikin wata irin kauna, suhaima ta daban ce sannan kuma abar so ce bisa ga waɗan nan kyawawan halaye nata, bai ɗauka zata rike ummita kamar yar'uwa ba daman kuma haka Allah yake ikonsa bai sameta a cikakkiyar mace ba ,amman ya sameta da hali mai kyau dan haka zai yi hakuri daita haka "Allah yayi miki albarka suhaima Allah ya bamu zaman lafiya tace "ameen tana kuka "gaskiya ni dai muje a dawo daita d'akinta komai ai hakuri ake
"Karki damu zata dawo ai, take aranta tace ba ameen ba wannan uwar yan iyayin da kyau ba dai a gidanka na duniya ba sai dai alahira na rigada nayi maganinta ai , idan kuma ta dawo bauta ta dawo yi amman a filli cewa tayi "ok shikenan Allah ya dawo daita lfy..
Ta karasa shiryawa cikin atamf riga da siket yana zaune yana kallonta sam batayi masa kyau kamar yadda yaga ummita tayi ba, hannunsa ta riko suka nufi dining table zuba musu abinci suka ci tare ..

Sati guda suhaima tayi tana cin amarci an sha amarci yadda ya kamata sai dai haka nan ranshi ke zumudin kasancewa da ummita biyayya sosai suhaima takewa Mah'ruf haka yan'uwansa kowa aunty sama aunty kasa duk wanda yazo kuwa da murna da farinciki zata tarbesa , tun daga ranar da tayiwa Mah'ruf zance ummita bata sake yi masa ba saboda tasan aikinsu ne yaci ,ta tafi kenan sai wani ikon Allah wannan biyayyar da take masa

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment