Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana ƙoƙarin zamewa daga jikinshi   ya  tattarota  ya matse gam  a jikinshi  "naki  , na  dinga  fad'awa mutane    bana sonki kenan   tunda kema  bakya sona , ta ƙara  shigewa jikinshi "plz stop telling people's   Allah ina jin kamar na kashe  kaina idan kace baka sona  ....

murmushi  ya subuce masa  batare daya shirya yi  ba,  ya jinjinawa rigimarta ,  yaja hannuta ya shigar daita cikin motar ya zaunar daita ya rufe  shima ya zagayo ya shiga  ya zauna ya kulle motar  duk  wannan abun da  suke    akan idanun suhaima ne ,aiko  ta cika bammmmm  "lallai mah'ruf  makirin  munafuki  ne  na karshe yanzu fa yace  " bai son yarinyar nan amman ji yadda duk ya rud'e  akanta ace itace tayi masa abinda yarinyar tayi  a bayyana nasi  ai da sai   yaci  kaniyarta  la'ada waje ..

Janyota  jikinshi yayi "da gaske  kina bukatar hakinki dake kaina ?
Tayi saurin girgiza masa kai "to me yasa ki kayi abinda kika yi yau ?
"Nothing " ta fada atakaice "why are you telling lie ?
"Ni dai babu komai ka mayar dani gida kawai  , sun kusan awa agurin  sannan ya tada mota ya bar gidan har parlour'n  mama ya kaita yana ƙoƙarin   juyawa ta janyosa   sukayi luuuuuuuu  zasu  zube kasa   yayi saurin tarota da duka hannuwansa    suna kallon juna Allah yasa mama bata parlourn   "ina  zaka ?
Ta fada  tana  sake  shigewa  jikinshi tana shaƙar kamshin turarensa ya runtse   idanunshi da sauri saboda  ganin  dukiyar fulaninta  ,dan komai zai iya faruwa dashi matsawar  yana kallonsu  narke masa tayi tana sake tambayarsa "ina zaka ka ɗan  zauna mana ? muryarsa a kasalance  yace "bangane  ina  zani na zauna   ba  ,gida kika bukata gashi na kawoki me  kuma ya saura ko akwai abinda zan miki ne ?

Ajiyar  zuciya ta sauke tana busa mata iskan bakinta   sannan  ta  zare  jikinta  "babu abinda zaka min  but I want  you  spend  time  with me  bai sanda ya zauna tana rike a hannunsa ba  yayi  sororo  yana kallonta yana jin wani iri ajikinshi ba , gabadaya  mamaki take  bashi yau kamar a mafarki  ta  yunkura ta mike ta isa jikin kofa ta kulle ta zare key ta shiga kitchen  nan  ma ta kulle ta zare key ta fito tana kad'a masa jiki " kaje kayi sallah  tana gama faɗar   haka ta  haye sama .

ya mike cike da wani sabon  mamaki ya shiga bayin  parlourn ya d'auro alwala ya fito ya tada sallah  bai dade da idarwa  ba mama ta sauko  parlourn yana daga zaune a inda yayi Sallah   " a'a dawowa kayi  ?
Naunauyen ajiyar zuciya ya sauke "dawowar dole ce  mamana ,mama ta kalleshi dan jin abinda ya faɗa " lafiya har  kasa gabana  fad'uwa , murmushin gefe baki yayi "lafiya mama ya mike tsaye ya zauna kusa daita  ya soma janta da hira .

   Ummita ta ɗan dade a sama sannan ta fito sanye  da wasu kaya kananan kaya ne ajikinta sai rigar abaya data daura a saman kayan ta d'aura  hula akanta  tunda ta soma ƙoƙarin saukowa  idanunshi ke kanta  yana kallonta kamar zaiyi dariya saboda tuna abinda ya faru  ,a hankali ta k'arasa saukowa  yana kallonta bai ankara ba ya ji  ta dafa kafad'arsa    ya waigo a dan   tsorace saboda yasan mama na gurin , fuskarsa babu walwala ya zabga mata harara tare da yi mata  gargadi  da idanunshi ,ta kashe masa idonta ɗaya   tana kunshe dariyar da taso  subuce mata .
duk mama na ankare  dasu ganin haka yasa ta mike  tsaye ta haye sama ta  barsu tana  mai jin farinciki ..

yana  ganin mama ta bar gurin  ya juyo ya fuskanceta har gwiwowinsu na gogan juna "wai dan girman Allah me yasa kika rainani  ?"to yanzu kuma me  nayi maka  ta  'bata rai tana turo masa k'aramin bakinta  "aikin  banza  kawai zaki fara wannan ɗan iskan kukan naki na babu gaira babu  dalili ko ? wallahi kaki yi kuskuren da  hawaye nan  ya  zubo  zan ....
Tayi saurin toshe masa baki  "ka rage yawon zafin  rai  Allah baya maka  kyau   ta kwanta ajikinsa   kallonta kawai yayi  batare  da ya sake yin  magana ba har ta balle bitiran gaban rigarsa  tare da shafo qirjinshi da hannunta ya dawo kamar wani soko  zaune  yana kallonta  cigaba  da shafa qirjinshi tayi  ya kafeta da manya idanunshi  yana mata alamar  ta bari  ,lumshe idanunta tayi saboda kunyar  data ji amman ta kudurcewa  zuciyarta komai zai faru sai dai ya faru  amman bazata barshi ya koma  gida  ba yau sai ta nunawa  suhaima ita din karamar yar iskace ce , kuma mijin da take takama dashi sai ta kwaceshi cikin  kankanin lokaci  da yarda Allah , shima naunauyen ajiyar zuciya ya sauke gabadaya jikinsu ya mutu, ta ɗauke kanta  tana mikewa tsaye  tana shafa sumar kanshi  "kayi  sallah  ?
Ya lumshe mata ido alamun eh "na kawo  maka abinci ?
hard'ota yayi da kafarshi daya ta fado  jikinshi ya zagaye hanuwansa duka a kugunta ,sannan  yasa bakinsa  ya zame hular dake kanta cikin kasalalliyar muryarsa yake magana acikin kunneta  " bazan ci abinci anan ba ki buɗe min kofa na wuce  gida matata na can tana jirana ...
murmushi tayi ta d'ago idanunta suna kallon juna ido cikin ido har lokacin hannayensa  na kan kugunta ta lumshe idanunta tayi sama kaɗan tana shafa  qirjinshi  tana  shinshina wuyansa  babu shiri ya zare hannunshi ya shafo fuskarta muryarsa a dake yace "stop it  " batare data daina ba  ta sake manne masa cikin sarkewar murya tace  "me zai sa na daina yadda take masa  a wuyansa zuwa cikin kunnenshi  da yadda hannuta ɗaya ke canza salo ajikinsa yasa yayi kokarin zareta  dan gabadaya ya soma rikicewa da salonta  tana sake matsoshi sosai ta saka d'ayan  hannunta ta tallo'bo  fuskarshi tare da dora labbenta akan nashi kasa jurawa yayi jikinsa na wani irin kad'awa  ya mika  wuya kawai  ya haɗe bakinsu guri ɗaya.. ......


TWO FRIEND'S ( BSBS)

💗💗💗💗💗💗
WANNAN CE
QADDARARMU
💖💖💖💖 j
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL


AL'QALUMAN



*AYSHA A BAGUDO*
*FAIZA HAMMADU*


~DEDICATED TO~
*JIDDATULKHAIRI JIDDONA INA KYAWUN YINKI*


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim


PAGE 46

.....tunda ya cafki laulausan harshenta bai sake sanin inda ƙwaƙwalwarsa da tunaninsa suke ba, illa sake matseta da yayi gam a qirjinshi tare da yi mata riko mai karfi kamar za'a kwace masa ita .

gabad'aya idanunshi sun kad'a sai faman lumshe idanunshi yake duk yayi secuzing din kayan jikinta daga karshe ya dire hannuwansa duka bisa fuskarta ya cigaba da tsotsan bakinta yana lumshe ido wani irin zazzafan romancing yake aika mata tana maida masa martani zuciyarta cike da tsananin tsoro ,amman haka ta daure ta dinga maida masa martani, sosai ya manne mata ajiki yana cusa hannuwansa cikin sumar kanta ya soma yamutsa gashin kanta still bakinsu na haɗe , gabad'aya duk wani tsiro na gashi dake kwance a jikinta babu wanda bai mike tsaye ba haɗe da jin wani irin sanyayyen dadi ....

ganin zai wuce limit ta soma k'ok'arin zare bakinta daga nashi , yaki sakar mata baki sai aikin sarrafa harshensa da nata yake , ta daure sosai yadda yake juya harshensa cikin bakinta yana tsotsa sam ba zakace shine wannan Mah'ruf din mai shegen girman kai da son girma tattare da miskilanci ba .

Bakinta ya soma mata zafi sosai ta fara hawaye dan bazata iya jurar abinda yake mata ba , ita kanta ta tausayawa kanta da yanayin data tsinci kanta a hannunshi , shi kuwa ya manta komai da kowa sai faman shan sha'aninsa yake ko'ina a jikinsa na rawa.

da kyar ta sanyawa jikinta jarumta ta kwaci bakinta daga cikin nashi tana mikewa daga jikinshi cikin mawuyacin hali ya kamota jikinsa ya matse tsam yana fidda numfashi da ajiyar zuciya atare , a hankali ya soma sausata muguwar rungumar da yayi mata , ya tsura mata manya idanunshi cike da jin kunyarta saboda ganin itama shi take kallo idanunta cike da ruwan hawaye , gaskiya tayi ta ko'ina bai taɓa shan baki mai daɗin d'and'ano kamar nata ba ko ranar farko daya soma sha, abun ya dade a cikin ƙwaƙwalwarsa da tunaninsa suna masa yawo ido cikin ido suke kallo juna .

fuskantar ɗauke da damuwa da shagwa'ba ta kira sunansa "ya mah'ruf ka sausautawa kanka koda yake wannan rud'ewar duk cikin salon kiyayyaya ne kou ?

Yayi shiru yana cigaba da kallon ƙwayar idanunta batare da yace mata komai ba dan ko yace ma zai yi maganar muryarsa ba zata fito ba," ka sakar min jiki dan yunwa nake ji ina tsananin bukatar abinci lumshe idanunshi yayi yana mai ware hannuwansa .

a zuciyarta tace" ba kaga komai ba tukunna sai na haukata to the extended matarka ma sai ta rasa gane kanka da gindinka , bani da boka bani da malam Allah shine gatana ni da mahaifiyata kuma nasan Allah ba zai barmu haka ba, tunda an yi wannan abun ne dan a tozarta nida mahaifiyata a kuntata mata bisa barina a gida inshaallahu sai nayi abinda da kanka zaka bukaceni a rayuwarka .....

dinnig table ta wuce ta ja kujera ta zauna ta zuba abinci har ta soma ci taga bai taso ba ta sake mikewa ta dawo inda yake ta mika masa tafin hannunta, shiru yayi ya kasa mika mata hannusa kamar yadda ta bukata gefen fuskarshi ta shafo da d'ayan hannunta shi kuwa kallonta kawai yake yana tunanin abinda ya fara yanzu , zuciyarsa cike fal da matsanancin fargaba har ga Allah zuciyarsa bata so faruwa abinda ya faru yanzu tsakaninsu, ba dan komai ba sai dan zata ɗauka ko ya kamu da soyayyarta ne alhalin ba haka bane ,yana jin tsoro sosai da wannan mayaudari zuciyar nata , dan ya fahimci yaudaresa tayi har ya afka cikin abinda bai yi niyya aikatawa a zahiri ba ,dan dai bashi da yadda zai yi ne tunda ta rigada ta kanainaye shi da yaudara .

"kai mah'ruf ka dawo hankalinka ka natsu matarka ce fa abar ikonka me yasa zaka damu kanka a karon banza dan ka sarrafa matarka ta sunah ?
Zuciyarsa tayi masa magana "to idan nayi abinda kike bukata wa zai tallafa min idan wani abu ya samu zuciyata a dalilin yaudararta fa ?
Ya bawa zuciyarsa wannan amsar yana cikin zance zuci yaji sautin muryarta cikin kunnenshi

" ka takaita tunaninka ka daina wahalar da zuciyarka ,ka amincewa zuciyarka da abinda take muradi ,kayi kokari ka bawa zuciyarka abinda take so , ba yaudararka nayi ba abinda kake so ne fa .... sai lokacin ya fahimci a she a fili yayi maganar ba a zuciya ba ,
Muryarta a sanyaye tace "taso muje kaci abinci kai ma , ɗan nasan kana tattare da yunwa da kyar ya saka tafin hannunsa cikin nata ta matse gam tana sauke ajiyar zuciya.
ya mike tsaye da kyar tamkar wanda ya sha wani abun maye ta soma tafiya dashi da kanta ta ja masa kujera ta zaunar dashi ta janyo plet din abincin gabansa sannan ta zauna ta ƙara spoon daya cikin abinci "bismillah ta faɗa cikin zazzakar muryarta mai kashe jiki tana kai spoon bakinta ,shiru yayi na 'yan mintuna yana kallonta , murmushi ta sakar masa , take ya haɗe rai sosai "wannan murmushin munafurcin na meye ?

"Idan ma abinda ya faru yanzu yasa kike murmushin jin dadi sai ki daina dan banji komai ajikina ba , saboda komai ya fara ne da taimakon yaudararki ..
" eat food plz you are different from other men's , baka saba muamula da wasu matan ba bayan likakkiyar matartaka shi yasa kake tunanin yaudara ce amman ka natsu ka saurari zuciyarka ta tafi bukata da muradi cikin subai'a da suhaima ....

"Naga alamun kina son kawo min rainin hankali sa'anki ne da zaki dinga faɗa min duk abinda yazo bakinki ?
Fuskarta a shagwa'be tace "me nayi kuma ?
Har ya bude baki zai yi magana wayarsa ta soma ƙara ya ciro yana dubawa, sunan suhaima ya gani yana yawo akan screen din wayar ya ɗauka tare da saka wayar a speaker ....

"Ran matata ya dade ta sauke naunayen ajiyar zuciya har sai da yaji saukarsa acikin kunnenshi "kana ina ne habibinah plz ka dawo gida mana haka zuciyata ta kasa daurewa rashinka kusa dani ta karasa maganar tana sakar masa kuka dan gbdy zuciyarta ta fara jin tsoro abinda ummita tayi mata? "naji matata yanzu kuwa dan nayi kewarki sosai "nima haka ina matukar bukatarka kusa dani ka dai san yanayin daka barni tunda ka fita na rasa gane kaina plz come back ko ganinka zai rage min abinda nake ji idan kayi nesa dani ji nake kamar na mutu bazan iya jurar zama a duniya babu kai ba , "
sorry love am coming back right .......

A fusace ummita ta fixge wayar ta kashe "common fatlion ya faɗa yana matso da kujerarsa kusa daita take idanunsu ya tsarke cikin juna lokaci daya zuciyoyinsu ya buga, daga ita har shi jikinsu rawa yake tsigar jikinsu na mikewa sakamakon numfashin da suke exchanging , second biyu suka ɗauka suna shaƙar numfashin juna , take idanun ummita suka kada tayi saurin lumshe idanunta murmushi shima ya sakar mata "ya kika kashe min wayar matata kin kuwa san yadda nake sonta da ganin girmanta ?
"Ina ganin baki sani ba shiyasa kike hauka akanta , yanzu haka bakiji yadda nayi missing dinta ba, jin muryarta yanzu ma ya sake tsuma zuciyata , ki tashi ki bud'e min kofa na kama gabana tunda kin cika burinki akaina nayi miki abinda kike bukata .

Idanunta suka sake kad'awa ta ciza lip's dinta na kasa da karfi saboda ta rasa abinda zata faɗa masa taji sauki acikin zuciyarta amman ta rantse da wanda ya busa mata numfashi yau mah'ruf ya haramta agurin suhaima duk yadda zatayi sai tayi ta hanashi komawa gidanta koda kuwa haka zai zamo karshen aurenta dashi ..

A hankali sake matso da kujerata kamar zata shige jikinsa "naji duk abinda kace sai dai ai kasan ba haramun na aikata ba mijina ne kuma ina da iko akan nayi komai dashi ko ba haka ? tayi maganar tana rausayar da idanunta cikin nashi sannan ta d'aura tafin kafafunta a saman kafarshi tana shafawa ahankali , ta cika spoon da abinci ta kai bakinsa " open your mouth a sikwane jikinshi a mace ya buɗe bakinsa dan abinda take masa da tafin kafafunta bazai iya mutsa mata ba dan yadda yake jin jikinsa da wuya a yiwa wani biladama ya iya jurewa dole ya aikata abinda aka umarcesa .

a hankali ta dinga feeding d'insa tana kallon cikin kwayar idanunshi tana sakar masa murmushi zaka gane kurenka sannan tana feeding din kanta, har suka tashi da plet din abinci , tana gama feeding d'insu ta mike ta zauna a saman cinyarsa ta shige jikinsa ta rungumeshi kamar mage wani iri ya dinga ji gabadaya ilahirin jikinsa , yayinda jikinsa ke kad'awa daga zaunen da yake, ga wani numfashi da yake sauke tamkar mai cutar asma , a hankali ta dinga rud'ashi tana jin yadda jijiyarsa ta dinga haniniya tana kunburi ganin ya fara fita haiyacinsa
yasa ta mike haɗe da mikar dashi tsaye bisa kafafunsa ta jashi zuwa kan kujera da suka taso ta zaunar dashi ta mike ta kwanta ta daura kanta akan cinyarsa ta janyo hannunsa ɗaya cikin nata , sannan ta daura dayan hannunta a saman hannunsa ta runtse idanunta tana shafawa tana sauke numfashi ahankali
shima numfashi yake saukewa .

ta bude idanunta da nufin kallonsa sai taga shima ita yake kallo , wani irin shock suka ji ajikinsu kamar an jona musu wutar lantarki ,yayinda sha'awarsu ta soma motsawa ahankali a hankali ,shiru yayi yana ɗauke idanunshi akanta batare da yayi wani kwakwaran motsi ba ballantana ta fahimci halin da yake ciki , ita kuma ta cigaba da shafa saman hannunsa zuwa kwantaccen gashin hannunsa mai matukar taushi da sheki still shiru yayi mata sai dai zuwa lokacin ko'ina ajikinshi ya tsananta kad'awa gabadaya gabobin jikinshi sun sauya suna amsar sakoninta , muryarta a matukar sanyaye ta soma magana "ya mah'ruf be with me plz nasan baka sona na Kuma yarda da hakan amman ka daina nunawa duniya cewar baka sona ,kai fa dole na ne kuma jinina you matter how dole zamu so juna kodan zumuncinmu ,ni bance dole sai ka soni ba, nima ba dole sai na soka ba but at least show me care tana magana tana cigaba da shafa qirjinshi ga kanta da ke aikin tabo jijiyarsa tana sake tsokanoshi , ji yayi ba zai iya barin taci galaba akanshi ba ,dan a yadda yake jinshi wallahi komai zai iya faruwa dashi , caraf ya rike tsintsiyar hannunta haɗe da d'aga kanta dake kan cinyarsa ya mike tsaye yana jin yadda jijiyarsa ke harbawa , itama ta mike tsaye a zabure tana kallonsa Kamar yadda yayi ,take tsoron yanayin da yake kallonta ya mamaye zuciyarta da gangar jikinta ,amman ta kudurcewa zuciyarta baza taɓa barinsa ya koma gidansa ba .....

a tsanake ta soma kokarin matsowa inda yake ta daura hannunta kan chest d'insa ta tura hannunta cikin rigarsa ta murza kan nipple d'insa tana lumshe idanunta a tsawace ya dakatar daita da yana fitar da wani irin numfashi me tattare da shaukinta ba , saurin cire hannunta tayi tana kallonsa fuskanta cike da tsoro ,gabadaya taga ya dawo mata asalin mah'ruf din data sani , ya had'iye duk abinda yake ji ajikinsa fuskarsa babu walwala kamar lukutan da suka gabata "banason rainin hankali fatlion ya kike ƙoƙarin kawowa zuciyata abinda bata bukata ?

"Duk abinda kike ƙoƙarin min ina samun fiyye dashi agurin matata you better stop this nonsense okay yana gama fadar haka ya juya da sauri ..

Jikinta na matukar rawa ta ƙara taku biyu ta rungumeshi ta baya tana rushewa da wani gigitaccen kuka , numfashinsa dake ƙoƙarin tsayawa ya dinga janyowa da kyar yana fitarwa, bugawar da zuciyarsa ke yi ta wuce ka'ida "don't leave me plz ka kasance dani yau kawai wani irin yanayi mai tsarkakkiya da wuyar misaltuwa ya ziyarci zuciya dama gangar jikinsu ,a bangaren Mah'ruf ya rasa meke shirin faruwa dashi wani abu yake ji a dukkanin sansar jikinshi .
hannuta ya cire daga jikknshi ya juyo suna fuskantar juna tare da mika mata hannunsa "bani key yayi maganar yana furzar da huci ta girgiza masa kai "ki bani key ko ina miki wasa ne ....?
Kuka ummita take sosai a wajen

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment