Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

gani bala'in da yake ciki ,a tsanake hajiya umma ta bude idanunta suka yi harba da layu take ta saka salati batayi shiru ba sai data karasa,  hankalin hajiya umma yayi matukar tashi jikinta ya ɗauki rawa  "wannan wani irin maseefa ne ?" a ina kika samesu naga har da sunan ummita ajiki "anan dakin aka cire, nan dai tayi mata bayanin komai "wai  me matan wannan zamanin suke son maida kansu ne ?  "duniyar da bata  tabbas ,sannan ba tabbata  ba ,ba zamu dangwama  a cikinta ba  har kake nufar d'anuwanka  muslimi da sharri ,"da fari na so nayi shiru na binne    maganar  amman  naga hakan bai dace  ba gara ki sani  ko babu komai ke uwa ce zaki  tayasa da addu'a, naunayen ajiyar zuciya ta sauke "zan yi addu'a kuma  zanyi  magana gaskiya bazan yi shiru ba,ban   da maseefarsa  ga yarinyar arziki sakina data nuna tana son shi yarinyar da kowa yasan halinta yar dangi da sanin ya kamata amman ya nace lallai  shi  sai irin maseefa irin asiri me za'a yi da mutune irin su ? "Ke dai ki  bi komai  a hankali musan yadda za'a yi  ba faɗa ba  "haka ne aunty faɗa da mai asiri fadan iska ne tun da ba sanin cikin mutun zaka yi ba  sai Allah  daya haliccesa , yana  ji kuma yana gani zamu  cigaba da faɗa masa ,"ai wannan yarinyar matsala ce ga rayuwar baba koda yaushe itace ke haifar masa da  matsala kinsan ko batun cikin ummita aikin  shu'umar  yarinyar nan ce  ,da har ta haihu a gidan ta janyo masa hasarar ya'ya biyu  inji  cewar aunty .
"Ai wannan  fitowar ciki ba  alkhairi bane sai duk abinda zasu yi a banza  da sannu ummita zata dinga taka matakin alkhairi ta kowani bangaren inshallahu , a tsanake suka cigaba da tautaunawa har sanda mah'ruf ya dawo ya  samesu   kasancewar bangaren ummita ne farko,shi yasa idan ya dawo  da nan yake farawa , sannan ya shiga part din suhaima ,sai lokacin suhaima tasan hajiya umma tazo gidan  a bakinsa , jikinta na rawa ta isa bangaren ummita ta durkusa har kasa kamar mutuniyar  arziki ta gaishesu cike da jin  tsoro dan wannan karon shine karo na farko data ga hajiya umma ta  tako kafa  zuwa gidan nasu, a ciki hajiya umma ta amsa tana maida hankalinta kan aunty shiru tayi zaune tana wasa da yatsun hannunta zuciyarta na bugawa haka nan ta tsinci kanta da jin faduwar gaba .

Suna zaune mahruf ya shigo jikinsa Sanye da jallabiya baka   yana zuba kamshi tamkar wanda yayi wanka da turare ,ya  samu guri ya zauna kusa da suhaima  yana sake gaishe dasu, suhaima na ganin haka  ta zabura ta mike zata fita domin basu guri  hajiya umma tayi saurin dakatar daita da hannunta  "koma ki zauna magana zanyi , ta koma ta zauna tana shan jinin jikinta tare da kallon mahruf bai ce mata komai ba ya maida hankalinsa ga mahaifiyarsa dan yasan duk abinda yasa ta tako gidansa  abu ne mai mahimmanci ,"nasan zakayi mamakin zuwana  gidanka yau ? ya kada mata  kanshi yana kallonta da bashi hankalinta "ba wani abu ne ya kawoni ba illa akan maganar layu da'aka cire  a bakin kofar dakin ummita take jikin suhaima ya kama rawa gabanta ya cigaba da faduwar da yake  ," kasan Allah duk iskanci daza'a a yi ayi  amman bazan lamunci asiri  a gidan nan  ko kuntatawa ummita ba ,suhaima ta  bude baki za'a yi magana cikin zafin mama  hajiya umma ta dakatar daita da hannunta "dakata kiyi min shiru  ina  magana  da d'ana  ba dake ba  ki bari na gama dashi na dawo kanki ,ko a gidanku haka kika ga ana yi  ?
take suhaima tai shiru ta had'eye abinda taji ya tsaya mata a makoshi tace "kiyi hakuri na yi kuskure ta  zuba tagumi cike da jin haushi ,hajiya umma ta  ɗauke Idanunta akanta ta maida kan mah'ruf "kai kuma ka shiga hankalinka wallahi bazan lamunce ganin kukan ummita ba matukar kana son zaman lafiyarka dani to ka kiyaye zubar hawayen ummita akan zan iya rufe ido na shuka maka rashin mutunci ...

,"gareki suhaima  kina da fada da ummita ne  saboda ina son sani kafin komai ? Suhaima tayi tsuru tsuru tana kallon hajiya umma  "tambayarki nake kina da matsala  ko faɗa da ummita tunda tsakanin yan'uwa ma uwa daya uba daya ana samun matsala haka ma miji wanda shi daman matsalar gidan  miji  kullum ake samu ta , mafi yawanci rayuwar aure kullum cikin matsala take sai dai a dinga kokarin ana kiyayewa haka abokan zama da kuka d'aukesu a  matsayin kishiya, haka kawa duk yadda kuke daita wata rana sai an  ji kanku idan ta taɓa miki wani abu ne ki faɗa min ni da kaina zan baki hakuri  nayi miki wannan alkwarin  tayi  shiru tana sauke numfashi jikinta na rawa dan wannan maganar tata tafi  kama da siyasa ba nasiha ba  .

Jikin suhaima a sanyaye ta girgiza mata kai tare da cewa  "wallahi babu komai  umma ko wani abu ta min bazan iya nufarta da wani sharri ba bare babu abinda ta min "shine nima abinda  na gani  dan nasan da wuya har ummita  ta miki wani laifi idan dai ba auran baba datayi ba ...
 
"Ko shima  ba matsala bace  Allah ya sani gashi nan zaune ki tambayesa, idan ina kin ummita a cikin zuciyata  itace ma idan nayi mata magana bata kulani, amman ta bangarena babu wata matsala Allah dai ya bada hakurin zama da juna kawai amman  wallahi babu komai umma  , "Allah yasa haka ne har a cikin zuciyarki  umma ta faɗa tare da cewa tashi ki wuce na gama dake ,  tsam ta mike kamar daman jira take a sallameta ,
Bayan fitar suhaima faɗa sosai hajiya umma da aunty suka yi masa ,sannan ta kira ummita ta hadusu tayi musu nasihan zaman lafiya daga karshe tace  "duk abinda yayi miki karki tsaya hasarar hawayenki ki kirani ki faɗa zaki ga yadda zanyi dashi "na gode umma Allah ya qara yawan rai mai amfani "ameen   ta mike tayi musu sallama mahruf ya d'auketa ya maidaita gida ..

Wannan abu da hajiya umma tayi wa suhaima ya kona mata rai matuka ta dinga Zariya a bangarenta tana tunanin inda maganarta  da maganar asiri ya samo asali  ,yaya akayi hajiya umma  tasan tana shiga malamai ? " duk abinda take tsakaninta da y'an'uwanta ne kuma tasan duk runtsi babu wanda   zasu fadawa, sosai kwakwaluwarta ke neman mafuta  da son sani ta inda hajiya umma tasan halin da take ciki, tana tsaye mah'ruf ya shigo ya tsaya a bayanta haɗe dafa kafad'anta ta juyo a frigice tana dafe kirjinta da sauke numfashi  dan taji tsoro saboda bataji motsin shigowarsa ba , idanunta suka cicciko da ruwan hawaye magana take son yi amman ta kasa "lafiya menene kike ƙoƙarin zubar da hawayenki  ?  Kada ki bari furucin hajiya yayi tasiri a zuciyarki ,idan kin fahimceta daidai tana bukatar zaman lafiya ne a tsakaninku ,"a naka fahimtar ba amman a nawa fahimtar jin furucin nayi kamar guba daga bakinta....

ya zuba  mata kyawawan idanunshi kawai yana kallonta cike da mamakin jin abinda tace "maganar mahaifiyarsa ce kamar guba ?  ganin yanayinsa ya sauya a lokaci daya ,yasa  tayi saurin waskewa " kalmar asirin da ta ambata  ya bala'in tsaya min arai har nake jinsa kamar guba a cikin zuciyata  "me zai hadani da wani asiri ana zaman qalau ? akan me zan cutar da dan'uwana muslimi  ? " me ye ribata idan na aikata haka ? " Babu ya bata amsa yana tsare gira" nasan bazaki taba aikata haka ba saboda tsoron Allahnki ,idan kuma kina aikatawa a boye ki daina  ki share  maganar kawai dan hajiya  tana da nata dalilin da yasa ta fadi haka yana gama fadar haka ya juya zai  wuceta tayi saurin riko hannunsa cikin nata "kenan kana zargina akan maganar hajiya ? " ko daya kinji nace kin aikata ? "nace idan kina yi ki daina kukan munafurci ta rushe masa dashi " maganarka tayi kama da zargi, habibi  kana zargina na shiga uku  wallahi ni bansan komai akan abinda ake magana akai ba ,ta ina ma zan fara  yiwa dan'uwana muslimi asiri bare ummita data kasance yar'uwarka ? ta karasa maganar tana  zubewa  jikinsa ta  shiga rera kukan munafurci  ,tana rungume ajikinsa ya shiga  d'akinsa ya tsaya a tsakiyar dakin "kina da damuwa wallahi ba'a ce kinyi asiri ba magana ake to ke meye na damuwa tunda kinsa bakiyi ba ,kukanki zai iya sa zuciyata ta zargi kina da sa hannu akan komai  take ta
shiga girgiza masa kai tana share hawayenta "wallahi ban san komai ba ,"naji bana son kuka da nacin magana yana hassalani ,shiru tayi rungume a faffad'an qirjinshi tana shaƙar kamshin turarensa,  sun dade tsaye a haka rungume  da juna tana sheshekar kukan gulma yayinda hankalinsa ya rabu gida biyu, daya naga maganar mahaifiyarsa, daya naga suhaima dake manne a qirjinsa   ..

****"
   da  yammacin ranar  juma'a wanda  yayi  daidai da satin ummita uku da rasa yan  biyunta  mahruf ya shigo bangarenta   ya iske aunty  na fama daita akan ta ki cin abinci sai kuka take aunty na faman rarrashinta  .

tsaye  yayi  a bakin kofar dakin yana binta da  kyawawan idanunshi, yadda take zubar da hawayen yasa hankalinsa  tashi ,ya  zuba hannuwansa duka ciki   aljihunsa  yana cigaba da kallonta ,tana ganinsa  tayi saurin share  hawayen idanunta da sauri tare da sunkuyar da  kanta  kasa   "lafiya aunty  kuka me take ?
" akan abinci ne wai ruwan tea  kawai zata sha  ,  na rasa yadda zanyi daita kamar wata jinjira kullum sai nayi fama daita kafin ta sanyawa cikinta abinci    ya zuba mata manya idanunshi  yana kare mata kallo "ina abincin ?Ta bud'e  kular dake gabanta  shikafa ce da stew wanda yaji naman kaza  ta zuba a plet ta ajiye ta mike ta koma parloun ta zauna ..

Ya ɗauki plet  din abinci  ya mika mata "ki soma ci    karki bata min lokaci dan ina da abun yi  "bana jin yunwa ne tayi maganar cike da shagwa'ba  ...
Ya buɗe bakinsa da niyyar yayi mata bala'i sai yaji ya kasa aiwatar da haka  ya zarce da rarrashinta kana   ya  zauna  kusa daita tare da matso da fuskarshi daf da nata sosai har suna shaƙar numfashin juna atare zuciyoyinsu ya dinga bugawa a lokaci daya tare da daura hancinsa  akan hancinta  yana kallon hawayenta dake tsiyayowa  akan kuncinta wasu na sake  zubowa   daga karshe ya  zaro harshensa ya soma lashe hawayen yana narke mata ajiki batare daya ce mata  uffan ba  ,sai daya gama lashe hawayenta sannan ya rungumota jikinsa yana shafa bayanta muryarsa a raunane  yace "plz ki daina kuka haka ko umma batace zata dauki mataki akaina ba   bazan iya jurar ganin hawayenki ba  ,ko baki da lafiya ne ? Yayi mata tambayar yana shafa gefen wuyanta Ta girgiza masa kai zuciyarta na dokawa.
 
"to me ke sakaki kuka kullum  ?Kawai ta tsinci kanta da furta" ya'yana dana rasa ......Tayi mgnr   wasu hawaye Masu zafi da ciwo  suka zubo mata ,take zuciyarsa ta shiga shawagi tana hautsinewa sakamakon tunowa da yayi da itace silar rasa ya'yansu  "cikin da bakya so ?
"Allah ina son abuna  a farko dai  ban ji ina bukatarsu arayuwata  ba amman dana rasasu abun ya dameni matuka ina sonsu wallahi ..
"bai dameki  ba akan yadda ya dameni saboda a yanzu ina miki son da ni  kaina ban san adadinsa ba naso ya'yanmu  sun rayu muyi rayuwa tare dasu amman kika janyo min hasarar dana  rasasu "wani irin tsalle qirjinta da zuciyarta sukayi alokaci daya jikinta ya kama rawa,   tsayawa tayi tana  kallonsa zuciyarta na cigaba da harbawa.. saboda abinda taji ya faɗa duk da ba wannan ne karo na farko ba daya furta kalmar gareta ba ,sai dai a wannan lokacin yaudara ta ɗauke shi yanzu kuma ta amincewa zuciyarta tabbas yana sonta "ina sonki fatlion  fiyye da komai dake cikin duniya
"Kice kina sona Kema  zan iya mutuwa akanki, dan girman Allah karki sake  min irin wannan gangancin da kika min, cikina  bai miki komai ba ,duk abinda na miki ki d'aura laifin akaina zan iya jura komai  amman  ban da wulakata abinda nayi silar digawa  ajikinki ..

  tayi shiru tana kallon cikin kwayar idanunshi cike da matsanamcin mamakinsa tamkar a mafarki take jin zanttukansa "Kai da alamun  har yanzu mafarki take yi it's not true mah'ruf na furta kalmar so kashi da kashi a gabanta abu kamar almara
A hankali  ya kai bakinsa cikin kunnenta ya soma  hura mata iskan bakinsa take tsigar jikinta suka mike   sannan ya  cigaba da magana "its true  you're not dreming  d'aga ni sai ke  a halin yanzu plz tell me  what's  in  ur mind  ,a  duk sanda   jikinmu  ya hadu da  juna  ina jin wani iri bazan iya boye miki feeling's d'inna ba  a  yanzu  let's living together forever  look into my eyes  fatlion  bana  jin irin abida nake ji akan kowace mace  sai akanki ina sonki  ,ki faɗa min kema kina sona kuma  zaki karasa rayuwarki tare dani ,ko kin barni fatlion  bazan iya barinki ba i love you too much I want you to know how much you mean to me shiyasa nake ta bayyana miki sirrin dake raina
" nasan  Kema kina sona ko ince kin dade kina sona   acikin zuciyarki dauriyarki  ce tafi tawa tasiri but at least  ki furta min naji    ...."
shiru tayi tana janyo numfashi da kyar tana saukewa  saboda abinda  yake  mata a sansar jikinta "Ki karfafa zuciyarki  kaunata  ki saurari zuciyarki a kaina  ki manta komai muyi rayuwarmu  dan a yanzu nafi bukatar rayuwa dake akan komai, da kyar ta fixgo magana cike da in Ina  "ni ni .......
Sai kuma tayi shiru
"Ke me talk to me just say it "kice mah'ruf Ina sonka  that's all .........
gabad'aya ya susuce ajikinta yana yawo da hannuwansa a sansar jikinta yana taɓa duk inda hannunsa ya sauka ajikinta gbdy ya   manta kanshi  burinsa kawai ta furta  masa tana son shi  kamar yadda yake jinta a zuciyarsa da gangar jikinsa , a hankali ta sauke  numfashi still taki cewa komai sai jikinta dake rawa ..
" me yasa kike jin tsoron furta  kina sona  ? ta girgiza masa kai alamun babu komai tana kokarin mikewa  daga jikinsa dan yadda yake ta'bata  yana haddasawa gangar jikinta jin wani mugun  sha'awa , ya sake manneta  da jikinsa ya dinga girgiza mata kai yana kallon cikin  kwayar idanunta "plz karki min haka kada ki cutar da zuciyata na dade ina boye wannan  son  tun Ina karyatawa har na  gasganta  haka , na bayyanashi a gaban kowa  ya  k'arasa maganar yana  ƙoƙarin haɗe bakinsu ta kawar da fuskarta gefe tana fitar da numfashi mai zafi hatta jikinta ya ɗauki zafi .

juyo da fuskarta yayi ya haɗe bakinsu suna shaƙar numfashin juna wani abu yaji yana masa yawo a sansar jikinsa mai kama da shoking wanda yake haddasawa qirjinsa  sake bugawa akanta ,a  hankali ya dinga goga mata gashin fuskarshi a saman dukiyar fulaninta dake fuskanshi , take yanayinsu ya sake  sauyawa  jikinsu  ya dauki rawa ,ya shiga aika mata da salon wasaninsa  masu birkita kwakwaluwa  da wuyar mantawa har  ya  zuge zip din wandonsa   tare da  ciro  brest dinta ta saman rigata  ya daura bakinsa  akansu  yana shishinawa  da tsotsan kan nipples dinta yana ƙoƙarin shigarta    suka ji ana knowking   kofar dakin .

da sauri ummita ta zabura ta  mike  tana maida brest dinta tare da dafe kirjinta ,yadda gabanta ke faduwa haka shima mah'ruf gabansa ke faduwa sai dai shi jikinsa baya rawa kamar yadda nata ke yi ,a tsanake  yayi   zipping din wandonsa ya sake maida idanunsa kanta yana nazarinta , tayi saurin juya masa baya saboda kunyarsa  data mata diran makiya  "wai baba har yanzu abinci ne bata gama ci ba  ko me ?
Sautin muryar aunty ta doki kunnensu sai lokacin ya tuna da  batun wani abinci ..


TWO FRIEND'S BSBS

💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
            
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

*SUBSCRIBE TO MY YOU TUBE CHANNEL HAUSA BAKWAI*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

PAGE 58

Tsaye  yayi  a tsakiyar d'akin  rike  da  kungunsa   ya  zuba  mata kyawawan idanunsa dake tsuma zuciyarta da gangar jikinta,  tsuru tayi masa da narkakkun idanunta   kamar  wacce ta yiwa sarki  karya,  jikinta  na rawa   tayi  masa alama da hannuta  yace   abinci yake bata, murmushin gefen baki yayi yana ciza lip's d'insa  sannan ya buɗe bakinsa da kyar cikin   kasalalliyar muryarsa mai sanyi  da kashe jiki yace  "abincin  nake  ƙoƙarin bata .....

aunty  ta kasa shiga d'akin  saboda jin sautin  muryarsa   a raunane ,
tayi  saurin komawa  parloun tana magana  " abinci  kake  bata  sama da awa d'aya kai  yaran yanzu sai dai abarsu  suna kukan basa son  juna  sai  aikin likewa  juna  ,cike da sanyi jiki da shukin qaunarta ya   karasa inda take  tsaye tana sauke numfashi da kyar "kizo  kici abincin ta  gizgiza  masa kai "Allah  bana jin cin abinci ne  "sai  me kike so ? ya tambayeta tare da  tsayawa  a  bayanta yana busa  mata hucin numfashinsa a daidai saitin wuyanta  "ko  mahruf  kike  bukata yayi magana yana mannota da  qirjinsa  ya  zagaye  hannuwansa  duka  a ruwan cikinta bakinsa na gefen wuyanta  yana shinshinata haɗe da shaƙar kamshin turaren jikinta  "ni dai bance ba.
"zama ki  faɗa ne malama  tunda  kika kasa hakuri da  rashin baby's dinmu  ,kullum kina  kuka akansu  nasan wasu kike bukata  ,samun wasu baby's din  kuma dole sai da  mahad'in rayuwarki  , a hankalin qirjinta ke dokawa tana fargaban kar ya cigaba da rud'a mata jikinta daga karshe ya kusanceta dan gaba-daya ta lura hatta yanayin maganarsa ya sauya , tafiyar hannunsa taji a kasan mararta  ta bude baki zata yi magana yasa hannu ya rufe mata baki
ta cire  hannunsa daga bakinta cikin rawar murya tace "ya mah'ruf aunty  yayi murmushi "ya kike abu kamar jinjira aunty tasan ni dake mata da miji ne bata da matsala da duk abinda zai faru  , ya sake yin kasa da hannunsa  ya zira jikinta , yana turawa yaji yanayinta ya sauya jikinta ya soma kawo ruwan sha'awa .

ya saki murmushin jin dadi yace "a she  kema kina jin abinda nake ji ,shiru ummita tayi jikinta na sake ɗaukar caji sai lumlumshe idanu take shi kuwa ya cigaba da shafa mararta zuwa jikinta ganin yaki dainawa sai shafa  ruwan cikinta yake zuwa mararta ta fezge jikinta ta  nufi hanyar  fita da niyyar  barin   dakin , yayi saurin  riko laulausan tafin  hannunta yana sauke numfashi da kyar , hannunta ɗaya ta kai saman hannunsa tana ƙoƙarin zare hannunta cikin nashi ya    fizgota ,   wata irin juyowa tayi  a rud'e ta   fado saman fad'ad'd'en  qirjinshi dukiyar  fulaninta suka sauka a daidai  fuskarshi, yayi saurin ɗauke numfashi ya rungumeta tsam ya  zagaye kugunta  da hannuwansa " baki  jin cin  abinci  bakya bukatar mah'ruf  sai me kike bukata ?
Tayi shiru qirjinta na dokawa da matsanancin karfi "kinyi shiru ko na cigaba ne ? tayi saurin girgiza masa kai "ka barni na wuce plz "na barki ki wuce ? ya maimaita abinda tace , ta daga masa kai , girgiza mata kanshi yayi "ina   zaki  tafi ki  bar mah'ruf ɗinkin ? "zani parloun bana son aunty  ta d'auka  ko ..
"Ta  d'auka ko sex muke yi      ? Tayi shiru tana kwantar da kanta a jikinshi " meye  idan aunty  ta sani ?
"Bana jin  zata damu ko daukar  abun a wani iri hasalima dadi zataji za'a koyar  da diyarta darasin rayuwa  daga  nan ta sake  samun  wasu  kyawawan  jikokin  ya k'arasa  maganar  yana manna  mata  hot kiss  "hankalin  aunty   ya tashi matuka lokacin data ji mun rasa baby's dinmu  da  zamu  sake samu wasu   nan kusa nasan  zataji  dadi fiyye da tunaninki , sosai  ya shige  jikinta yana yawo da hannuwansa a jikinta tare da  shaƙar Kashim  turarenta  gabad'aya ya hanata  sauke   wadataccen numfashi yadda ya kamata , shi kansa wani irin numfashi yake saukewa.


"mu koma kan bed tayi saurin girgiza masa kanta tana  mamaki yadda yake mata ," wai yau shine yake  'bata  lokacin shi akanta   haɗe da   narkewa  ajikinta yana faɗa mata kalamai masu narkar da zuciya mutumin da baya wasa da lokacinsa duk kankabtarshi yana da mahimmanci agurinsa ta lumshe idanunta ta budesu akanshi  yana kallonta ,"muje mana ko kin fi son na daukeki da kaina ?  Cikin fargaba tace "dan Allah ka barni  zuciyata na bukatar hutu "hutun me ?" Me ma akayi tukun da kike bukatar hutu ? ta sake yin shiru tana jin tafiyar hannunsa a jikinta  zafafan romance  ya  dinga aika mata da shi masu wuyar mantawa bashi ya bar part din ba sai  daya gama jagwalgwalata  sannan ya  fice  ,lokacin aunty na kitchen  tana haɗa musu abinda da zasu ci ....

Daren  ranar  kasa runtsawa  ummita tayi duk  inda ta juya  saukar hannunsa take ji  a sansar  jikinta  yana kai kawo, ta  dade kwance akan gado tana tunanin yadda ya  dinga sarrafa dukiyar fulaninta abun nashi ko kunya babu, farkawa  aunty tayi  domin yin nafilfili tana kunna wutar dakin idanunta suka sauka akanta  , idanunta biyu  tana  mulmula akan gado  tana   janyo numfashi da kyar  , kallo ɗaya  tayi mata ta  fahimci abinda ke damunta dauke kanta tayi ta nufi bayi  tana cewa "da wannan kwanciyar  ai gara ki tashi ki dauro alwala kiyi nafila Allah ya sake  mallaka miki baba a tafin hannunki ya kuma rabaki da sharrin abokiyar zamanki , ta lumshe ido tana sauke numfashi "nifa ba tunaninsa nake ba   ,"ni kinji nace kina tunaninsa ne ?
"Idan tunaninsa kike meye nawa mace da mijinta ?ta kasara shigewa bayi ,tana fitowa itama ta faɗa ta dauro alwala har kusan assalatu suna tsaye bisa kafafunsu sai da suka gabatar da Sallah asuba sannan suka koma suka kwanta, wani bacci mai nauyi ya dauke ummita cike da tunanin mah'ruf dinta .

Washegari  ma haka ya shigo  ya  dinga damunta da rud'a mata sansar  jiki yaso  ta yarda dashi amman  kememe taki yarda ,daga karshe ma  ta saka masa kukan shagwa'ba,  ya riko hannunta  duka cikin nashi  yana murzawa a hankali "me yasa bazaki barni nayi abinda ke cikin raina  ba  am hurry  to have another  baby   plz karki ......
"A koda  yaushe idan  zakayi  magana ka dinga tuna  ko da wa kake tare, ka daina magana kai tsaye anyhow haka ka tuna kana tare da wannan fatlion dince wacce babu abun mora ajikinta  wacce kake ganin laifi da jin haushin masu bukatarta a rayuwarsu ,  ya  d'age  mata girarsa  ɗaya  yana kallon  cikin kwayar idanunta har ya dasa aya ,  sarai ya fahimci abinda take ƙoƙarin tunatar dashi    amman  ya share   ya sake  riko  tafin  hannunta cikin nashi,ya soma yi mata  tafiyar tsutsa  da    dayan hannunsa  "ban mance  da matsayin wace ce  fatlion ba sai dai kisani waccen fatlion din da muka dauko rayuwarmu har zuwa tsakiya dabam, haka zalika wannan fatlion din dake gabana yanzu matsayinta dabam ,shima mahruf din dake  gabanki yanzu dabam abinda ya faru  a baya can ba zai dakushe tarraya  zuciyata akanki ba , ya cigaba  da tafiyar tsutsan da yake mata tun daga tsintsiyar hannunta    har  zuwa saman  qirjinta  bai tsaya a iya nan  ba  ,ya zarce daidai saitin zuciyarta dake dokawa  da karfi ,ya kife tafin  hannunsa, shima ya  kai hannunta ɗaya  daidai zuciyarsa   "ki natsu ki saurari kokawar  zuciyata  "kinji   bugawar   da tawa  zuciyar take akanki  ?

tayi  masa banza tana hura  masa  hanci da numfashinta  , kusan minti biyar sannan ya da'ura  hannunta akan hannunsa  dake saitin zuciyarta "ya kika ji bugawar taki zuciyar  ?
"Ban sani ba  ta bashi amsa atakaice tana ciza gefen bakinta "dolenki  kisani  yarinya , zuciyarki  na bugawa akaina  fiyye da yadda tawa take bugawa , wanda hakan ke nuni da son da kike min yafi wanda nake miki  dan haka ki saukaka wa zuciyarki ki fito da wannan soyayyar ko dan lafiyar zuciyarki  yana gama fadar haka hawaye  suka    gangaro daga idanunta ya kai hannusa ya dangwalo yace  " wannan  hawayen soyayyar mah'ruf ne  kou?ta  buge masa  hannu tana turo masa karamin bakinta ta  yunkura  zata
DOWNLOAD
DOWNLOAD

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

11 months ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

11 months ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment