Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

magana ba. Abba yaja numfashi sannan ya cigaba "d'azu mahaifin matarka yazo da batun sulhu ina umartarka da  kayi hakuri ka maida matarka d'akinta  albarkacin mahaifinta daya tako da kanshi ..

Mah'ruf yayi shiru har sanda Abba ya dasa aya sannan yace "shikenan naji Abba  dan bazan iya bujerewa umarnin ka ba  amman gaskiya    tare da subai'a    dan gaskiya ina bukatar matata a  gidana   "me ?
" ai wallahi baka isa ba makiri  ina allonka allonka yana jahannama  "oho wato   anje ayi maka asirin agumawa  shine har da wani zakewa matata......kamar wani sha sha
"ai sai yanzu na fahimci inda abun ya nufa shiyasa ka saki yarinyar mutane ba laifin tsaye bare na zaune "wai inna meye haka ne matata ce fa subai'a   me yasa kike son takurawa mutane  da shiga rayuwarsu ne ?
" uwarkace karewar mata,kai   ku zama kashi awaki ma  amman ba zata tare a gidanka ba, kai auren ma zan raba gabadaya na huta  da wannan jarabar  "wannan ne kuma baki isa ba ,kuma  allonki ne a jahannama ba nawa ba , haka kawai kin damu rayuwarki ki damu ta mutane ..


TWO FRIEND'S (BSBS)

💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
      
MY YOU TUBE
CHANNEL
*HAUSA BAKWAI*   
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

~DEDICATED TO~
*SA'ADATU AMINU UWAR GIDAN  ƊAN GAYU  ,UWAR  FADEL DA AMAN  DA SAURANIYAR MATAN DUNIYA  (KHADEJAT) KAWATA  INA KYAWUNKI*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

    PAGE 52

"kai   kar  na  sake  jin bakinka   a   nan Inna  abokiyar  wasanka ce ? Inji  cewar  abba ya faɗa a matukar fuskance   "ka  barshi  Ibrahim  ya  ci mutuncina  dan    ba   laifinsa  bane,    na  dade  da sanin  an rigada  an mallake  masa  zuciya  bashi  da  yadda  zai yi sai yadda aka yi dashi  ,  duk  abinda  yake nasan  ba  haiyacinsa  yake  yi  ba, shiyasa  ma ba zan ji haushinsa  ba ,tunda   aka kanainayesa da jikar agumawa ai  sai yadda  Allah   yayi  , dan ma bai d'and'ani  zumarta ba ai  nasan da  sai  ya  wankeni da mari ta k'arasa maganar  cike da maseefa  da tashin hankali tana zabgawa mama ƙatuwar  harara .

tsam  mama  ta  mike tana  ƙoƙarin  barin d'akin , ganin   haka  yasa hajiya  umma ta mike itama   suna  fita Abba ya rufe  mah'ruf  da faɗa "ina ganinka  da hankali a she  abun  ba haka bane, a gabanmu kake fad'awa mahaifiyarmu  abinda kaga dama ?

Mah'ruf ya sunkuyar da kanshi kasa kamar zai yi kuka ganin ran Abba ya ɓaci  jikinsa a sanyaye yace  "kayi  hakuri Abba  "shi kam  injiniya  kasa  cewa komai  yayi  dan  takaici , dan  sai da  yace kar a sakota  cikin  zance Abba yace sam dole sai  ta sani yanzu  ga abinda zuwan nata  ya haifar  "inna  kiyi hakuri  dan  girman  Allah inji cewar  abba "babu komai  Ibrahim  banyi fushi  ba  dan nasan bayin  kansa  bane dan yaron nan  tun  farko ba son  ummita  yake ba, wannan  yarinyar suhaima   yake so  daga baya  aka bi dare aka bi duhu aka neman  hauka min shi ..
mah'ruf  ya d'ago ya watsa mata harara yana aika mata da mugun kallo  "suwa suka bi dare .....?
"I think dukkaninmu umarnin rayhan muka  bi "zanci mutuncika mah'ruf idan na sake jin ka  furta wani abu "kayi hakuri bazan sake ba yayi maganar yana furzar da iska ..

"karki    damu  inna  yanzu komai  zai  zo karshe  ko  cewa  kika yi baba  babba  ya saki ummita  a yanzu babu mai  cewa a'a cikinmu domin  gabadaynmu mallakinki ne  sai yadda kika yi damu .
" ban  dani  dan ina bukatar matata  ma'hruf  ya fadi haka   a kasan zuciyarsa  "ka  tashi ka wuce  gobe  inshaallahu matarka  zata dawo d'akinta , a matukar zuciye  ya  mike tsaye  zuciyarsa  na  tafarfasa ya  fice .

Shiru  ne  ya  ratsa d'akin Inna  bata  sake cewa komai  ba,  injiniya  da abba  suna zaune a gabanta  suna  tunani ,har  ga  Allah  abinda mahaifiyarsu  keyi  yana matukar  damunsu  ba dan  komai  ba sai dan suna  son tayi kyakkyawan  karshe , suna  tsoron  ta mutu da hakin   rayuka dayawa  akanta ,babu  wanda zai  tallafa  mata   idan hakin  mutane ya soma bibiyarta  wanda basa fatan hakan  ..
A hankali  injiniya ya soma magana cikin zafin rai  "Inna ki yiwa Allah da manzansa ki daina abinda kike yi ,a kullum maganarki  bata wuce  ta  mairo  da diyarta  ,idan   baki  son mairo   ita  Ummita menene laifinta  ?" Ummita  fa  jininki  ce  tunda  jinin yaya Ibrahim ce  me  ya sa ba zaki  rungumeta ba  ,ita fa rayuwa  babu  tabbas, yadda Allah ya kaddarowa bawa bai  isa  ya canzawa kansa  ba  ,idan yaya Ibrahim ba zai iya  faɗa miki gaskiya ba  ni zan faɗa miki saboda ina son kiyi kyakkyawan karshen dan babu ruwan Allah da cewar mairo matar d'anki  ce idan kin zalinceta bazai barki ba "dakata injiniya magana ta kare muyi abinda ke gabanmu "no ka bari mu fadawa mahaifiyarmu gaskiya duk duniya muni muka fi kusanci daita dole mu faɗa mata gaskiya  ya kamata ace Inna ..."nace ya Isa abar maganar dan Allah abba ya karasa maganar cike da sarewa "bar shi  ibrahim ya faɗa mun magana  son ranshi  Allah  yasa shima ya  haifa , shi  ba magana zasu faɗa masa duka zasu masa  mai goyawa karya  baya  kawai  me nayi ?
"Dole  ne  sai  na so mairo da tsatsonta  ko dole sai so auren ummita da baba  ?
Injiniya yayi shiru yana duban Inna cikin sarewa da tsantsar mamaki ai ko mutuwa tana jin kunyar mahaifa agaban uban ya ki dinga ikirarin bakya son yar da Allah ya soma bashi a duniya ,jikinsa a sanyaye  yace hajiya  Inna ..."hajiya Innar  ubanka  ? "  ka min shiru   gwanin  iya magana  da  tsara zance , shi Ibrahim din bai da  bakin magana  ne sai kai uban kankaba  kinibabbe ? Abba ya dubeshi yana masa alamar ya bata hakuri  ,ya furzar da numfashi sannan yace "kiyi hakuri  hajiya Allah ya huci zuciyarki "ka rike hakurinka dan babu  abinda zan yi dashi ,
soyayya ce babu dole, bana son mairo yau bana son gobe  Kuma banga uban daya isa ya sani na sota ba bare tsatson  mairo, bari kaji ko duniya mairo zata haifa wa Ibrahim wallahi bazan so su ba gara na so bare akan ya'yan mairo tun farko nace banason hada iri daita aka fi karfina , to batu na soyayya ba isa a tursasa zuciyata ba "kiyi wa Allah kiyi hakuri  hajiya Inna ni kaina ina nadama rashin bin umarnin ki  amman babu yadda zanyi  tunda hakan  qaddara......
  "ka min shiru ba da kai nake  magana ba , ka bari na  gama da  wannan uban yan iya tsara  maganar tukun  abba yaja bakinsa yayi shiru "uban yan iya magana ko zaka iya saka min soyayyarsu a zuciyata  ne ?
  Shiru  injiniya  yayi bai ce uffan ba "ba zaka iya ba ,dan  haka  daga   yau idan ina maganata  karka sake   min maganar mairo da tsatsonta idan kuna kaki zaka haɗu da fushina   .......
Ta  dubi  abba "kai kuma  kasan  yadda zaka yi matar babana ta dawo gidansa a gobe goben nan  tana gama fadar haka ta mike  fuuuuuuuuu ta bar d'akin  ,hawaye ne ya zubo daga idanun abba  yana takaicin irin halaiyan mahaifiyarsa, kallon abba  injiniya  yayi wanda shi kaɗai ya rage masa a duniya shine mutumin da baya son ganin fushinsa ko ɓacin ransa bare akai ga zubar hawayensa yau shine da kansa yake zubarwa   "kayi hakuri yaya bari naje na samu hajiya Inna gaskiya  zuciyata bazata ɗauki ganin hawayenka ba abba yayi saurin dakatar dashi "sagir.........
Injiniya ya tsaya yana dubansa " ka rufa mana asiri   yanzu ba lokacin  yin  magana bane bana son wani sabon tashin hankali  muyi hakuri irin tamu uwar kenan sai dai muyita addu'a Allah ya canza mana ita, ka dawo ka zauna , a matukar zuciye  injiniya  ya  koma ya  zauna  sai dai ya kasa furta daidai da kalma daya zuciyarsa na wani irin zafi .

Bayan injiniya ya zauna    Abba ya dawo natsuwarsa ya  soma yiwa injiniya  magana cike da nasiha da rarrashi da kyar ya samu ya kwantar masa da damuwarsa  dan Allah yayi injiniya da zuciya ,abba
ya  kira  mahaifin suhaima  ya  sanar masa da  batun dawiwarta  , lokacin da labarin  ya  iske  suhaima har  da  suman  dadi  tayi ai  kuwa  tun  daren ta soma  haɗa  kayanta.
daren rana Abba ya taso keyar injiniya  da mah'ruf  zuwa bangaren hajiya Inna  domin su bata hakuri sai da  Abba ya kai ruwa rana kafin inna ta sauko da kyar tace ta yafewa injiniya  ,shi kuwa mah'ruf washe baki tayi tace "ai ba'a shiga tsakanina da babana ko an shiga ma  kunya za'a ji da kanmu zamu shirya ko babana ? ya watsa mata harara batare da yace mata  komai ba ..

Washegari   da  misalin karfe  tara na safe a gidan  mahruf  yayi su  hajiya rahma  da zulaihat , mah'ruf  na jin motsin  shigowarsu, ya fito ya   kulle kofarsa  ya  fita  dan bai son su  hadu bare  su gaisa  ,sun gyara   mata  ko'ina a cikin gidan ban  da  dakin mahruf  sannan suka wuce da daddare still suka sake dawo wa domin rako suhaima ..

Satin  suhaima daya kenan da dawo wa  gidan ma'hruf  amman har lokacin  babu abinda ya shiga  tsakaninsu  ,baya cin abincinta , baya zuwa inda  take  idan ta shigo d'akinsa yayi kicin kicin da ranshi ,  yana kwance sanye da farar riga mai budadden gaba da  farin wando iya gwiwa  ta shigo d'akin cikin  kayan  bacci masu shara shara babu abinda ya boye na jikinta ga zubabbun  dukiyar fulaninta  a zahiri ana iya gani , sai dai ko ina ajikinta kamshi yake fiddawa  ,ta tsura masa ido  tana  kallon jikinsa  mai matukar kyau kwance da  gashi  yana fitar da haske   ta lumshe idanunta tana bala'in son mijinta , kuma zatayi komai dan taga ta rayu daga ita sai shi sannan ta fitar da wacan yar iskan fatlion din acikin rayuwarsa
Ta hau  saman gadon ta kwanta lamo ajikinsa tana sakin numfashi wani irin shaukinsa taji a sansar jikinta lokacin data tsinci kanta kwance a tattausan jikinsa, ga kamshin turaren jikinsa gyaraye dana dakin suna kaiwa zuciyarta farmaki hakan yasa zuciyarta sake macewa akanshi shi din ma'aboci  son kamshi ne a koda yaushe ka kusanto inda yake cikin kamshi yake ta tura hannunta cikin rigarsa  ta soma shafa gargasan gashin dake  kwance a qirjinshi cak ya rike hannunta  ya soma ƙoƙarin mikewa ta rigashi tashi  ya koma ya kwanta ya juya mata baya ,ta sake kwantowa  bayansa tana shige masa  ya  matsa yana jan tsaki ,ta hau kanshi ya tureta ya ɗauki pillow ya koma kasa ya kwanta ta biyosa ta manne masa "dan Allah kayi hakuri habibi wallahi bazan sake ba duk abinda kake so shi zanyi koda kuwa ganinka nayi tare da Ummita kuna autayya bazan damu  ba tunda nasan matarka ce ta sunah  zaka iya yin komai daita wancan ranar ma sautsayi ne wallahi na tuba bazan sake ba ya tureta ya mike yana jan tsaki ya koma kan kujeran kushin mai mazan mutun ɗaya dake d'akin  ya zauna rigingine idanunshi a runtse yana kallon sama , ta durkusa gabansa tana dubansa cike da sanyin jiki  tana rokonsa ,ta   kusan   minti   talatin   tana rokonsa  sannan ya furzar  da numfashi ya soma motsa labbansa "Komai  son  da nake miki bazan  taɓa  wulakata Ummita  akanki  ba, idan kinsa yaudara ce da karya  acikin zuciyarki  tun  wuri ke daina damun rayuwata ,    idan  kuma har yanzu  zuciyarki  bata amince  da rayuwa tare da ummita  ba  hanya a bud'e  take na karasa miki sauran sakinki    dan  bazan iya zama da matar da ba zata  bi  dokata ba  ,dole kina  son  zama  dani  ki  girmamani , ki girmama  duk wanda nake tare dashi dan bazan lamunci   rashin mutuncin ba ya qarasa maganar yana furzar  da  iska mai zafi daga bakinsa "naji kayi hakuri nayi nadama a ran shi yace Karki yi ai daidai nake dake da kyar ta samu ta shawo kanshi suka  daidaita  ,tun daga ranar ladabi da biyyaya kuwa babu wanda bata yi masa  haka ma yan'uwansa  tana binsu yadda  ya kamata barin inna  komai  ta samu inna da mama  .

Karfe  ɗaya   na rana ummita  tana  tsaye  a kitchen  kusa  da   mama  tana   kwa'ba  fulawa   suna   hira      cikin sanyayyiyar   muryarta ta kira sunan mahaifiyarta  "mama .....
"na'am    mamana  ta amsa   mata   tana  sake matsowa    kusa  daita "da  zaki  taimaka  min mama  da  kin yi min  d'an wake  nan dan wallahi  idan  nayi da  kaina bazan iya ci ba, ta k'arasa maganar  tana langwa'bar  da  kanta cike  da shagwa'ba.

"a'a  bazan yi ba idan kin matsu  da ci  ki yi  da kanki , kukan shagwa'ba ummita  ta  soma yi  yadda  kuka san  wata  ƙaramar yarinya  tana yi tana bubbuga  kafa  tare da riko  hannun mama cikin  hannunta dake da fulawa   "haba mamana  , ki  taimaka  nifa  mamarki  ce  zan sa miki albarka idan  kika  min.....

mama  ta  zaro ido waje tana  murmushi cike da farinciki  "wannan  ai wayon  shafa  min fulawa kike "haba mama wallahi idan nayi bazan iya ci ba  mama tayi murmushi tana kallonta    " babu   abinda  zanyi  kalli  yadda  kika  'bata min  jiki  kika bata  naki  "to kiyi hakuri mama  zan goge miki  ta dauko towel din da suke amfani dashi a kitchen ta soma goge mata ..

" Shikenan na   hakura  amman ki    cigaba da aikinki  idan kin gama ga girkin   dare  nan yana  jiranki   "shikenan mama duk da  dai bacci  nake ji  amman zanyi ,  naso ina gama cin d'anwaken na  kwanta na huta .

  a hankali ta cigaba  ta abinda  take suna  hira da mama gwanin  sha'awa ,cike da tsananin son juna da kulawa mama tace "ummita ko baki da lafiya ne kika ja bakinki kiyi shiru    ..?
Ta waigo inda mama take "me kika gani mama ?
"Gani nayi kin dashe kinyi fari  kamar wacce shawara ta kama ,idan kinsan baki da lafiya ki faɗa min ta karasa maganar tana duba idanunta  yayi fari "kin gani kalli yadda idanunki yayi fari ya dashe kamar baki da jini "ummita tayi murmushi "lafiyata lau mamana babu abinda ke damuna idan akwai zan faɗa miki dan bani da wacce ta fiki, numfasawa mama tayi tace  "shikenan Allah yasa haka suka canza hira zuwa wata daban ..

Har  sanda  mah'ruf ya  shigo  basu  sani  ba ,  jin  motsinsu   a kitchen  yasa  ya  tsaya a  tsakiyar  parlou'n  yana  kallon  saitin   kitchen  din , bai ga mama ba saboda tana daga gefen ummita   ya  tsaida  idanunshi  kyam akan  ummita   yana   kallon sama     qirjinta  da   suka  ciko  suka   sake tsayawa cak  dan har yana iya hango saman dukiyar fulaninta ,   gashi   tayi   kyau     sosai   sanye take  cikin    jallabiyar daya siyo mata    yellow   wanda  akayi adon duwatsu     madadin  tayi rolling din mayafin kayan sai  ta ratayashi a wuyanta gashinta ya zubo bayanta  kayan sun mata  kyau matuka, domin sun fito da ainihi kyawun fuskarta da sirrin kyawun da Allah yayi mata ,   tunda ya  siyo mata kayan  bata taɓa sakawa ba  haka nan  yau  tayi tunanin sakawa dan ta burgeshi ...

qirjinta  taji  yana  dokawa  da matsanancin  karfi  ta  dinga jin idanu  a jikinta hakan yasa ta fahimci ya shigo  dan haka  ta d'ago kyawawan  idanunta ,take  idanunsu ya  tsarke cikin  juna    tsaye ta ganshi  yana cigaba  da  kallonta  da narkakkun  idanunsa masu  narkar  mata  da zuciya  ,  lumshe idanunta   tayi  tana sake tsareshi  da idanunta ganin ta tsaya taki cibaga da abinda take ta leko ganinsa yasa  ta fesar da numfashi   sannan   tayi kasa da  muryata  " kawo  na saka  miki d'anwaken  kije , ta waigo  inda  mama   take  tsaye   tana dubanta   sannan  ta cire hannunta   cikin   robar  fulawa  batare  data wanke  hannunta  ba  ta  fito  a tsanake  daga  kitchen  din  ta  tsaya  gabansa  tana  kallonsa tana murmushi  ,shima har  lokacin  idanunshi  na kanta  ya kasa daukesu .

ganin yadda yake binta da  mayaattacen  kallo kamar zai cinyeta  yasa  cikin  sanyayyiyar muryarta  tace  "kayan da ka  siyo min  nasa ....
"na gani  you look so beautiful  sai dai duk kin 'bata  kwaliyarki  da fulawa   ya  faɗa yana kashe mata idonsa ɗaya haɗe da  kai hannunsa zai  goge   mata inda ya ɓaci ,  qarar turo  kofar  kitchen  din da mama  tayi  ya  katseshi  a tare  suka  kallo kofar kitchen  din  ,runtse idanunshi  yayi  yana  shafa  gaban goshinsa  tace "bari   naje  sama na goge  jikina na dawo   ta kwasa a guje , bai san sanda  ya  biyo  bayanta  aguje  ba  yana takaicin  gudun data yi ,koda ya shiga d'akin har   ta shiga bayi ta wanke hannunta   tana  tsaye a gaban madubi tana  goge  gashinta da goshinta   inda fulawa ya 'bata  .

ya   rike   kugunsa da hannu ɗaya  yana  ciza lip's  d'insa na kasa   tare  da tsura mata idanunshi  bata   ji motsin shigowarsa ba , a hankali ya  shiga d'aga kafafunsa ya   takowa  inda take a daidai   lokacin  ta  juyo da    niyyar    dawowa  kasa  inda yake , laulausan  suman  kanta  ya  sauka akan fuskarsa  kaɗan  ya rage bai  shigar masa ido ba , ware  idanunshi  yayi  yana kallonta  yana shafa idonsa "zaki  kashe  min ido  ne ki cuci matata   ? "sorry ban ..ban sani  ba  tayi  maganar tana  murmushi   ya matsota  sosai  kamar zai  shige   jikinta  wani azaɓaɓɓen  kamshi jikinta  ke  fiddawa mai sanya  natsuwa da kwantar  da  hankali  "da alamun  yau  kina cikin farinciki ko zan iya sanin dalili ?

Ta  sake  yin murmushi wanda  ya bayyana tsantsar kyawunta da  dimple  dinta "abun dariya  na zama  ?
"A'a  " ke dai faɗa min  menene  dalilin  dariyar  ? yayi maganar  kamar zai rungumeta a jikinshi ,
"No naga fuskarka ta dawo  irin  nawa " Kina nufin irin fuskar zaki  ?ya tambaya yana sake  matsota  ?"no no ta faɗa  tana ja  baya  da sauri  ya sake  matsota  yana ƙoƙarin  damkota zuwa  jikinsa   ta gauce  zata   gudu  ,ya kai  hannu   zai kamota  "zo nan  sai  kin faɗa min gaskiya  nasan ba wannan  ne dalilin  da yasa ki dariya ba    "ta fixge  tana   dariya tana neman hanyar gudu yayi saurin  tareta  yana  son kamota , ta  rasa inda zata  shiga  domin  buya  kawai   ta faɗa bayi ta maida   kofar  zata rufe yayi saurin   tura  kofar  ya  tsaya a bakin  kofar    rungume da    hannuwansa duka  a qirji yana  shafa  lip's d'insa "common Ina Kuma zaki boye anan  ?

ta kalleshi  a matukar tsorace tana girgiza masa  kai   a hankali ya dinga  takowa  har ya shigo  cikin   bayi  ya rungumeta  ya  zira  hannuwansa ta bayanta  ya zagaye  kugunta  dashi , ya daura  kanshi   kan kafad'arta "na sanki fatlion  murmushi ma wahala yake miki bare dariya faɗa min dalili  dariyar  ina son sani dan nima na 
ta yaki   .......

lafewa tayi ajikinsa tana sakin numfashi sama sama  tana  jin wani iri a gaba-daya ilahirin jikinta a lokacin data shaki kamshin turarensa  gabadaya kamshin turarensa ya buwayi hancinta ji tayi tamkar su kasance  a yadda suke har abada ,  shiru suka yi a tare suna musayar numfashin juna  a hankali ta lumshe idanunta ,shi kuwa tunanin abinda zai mata  yake  wanda zai sake tsuma  zuciyarta da   farinciki .

jin yadda  yayi shiru ya  matseta  ajikinsa yasa ta qara  taku  biyu   , ya biyota  tana rungumeta a jikinshi   suka tsaya daidai saitin shawa "ba zakiyi magana ba ?
tayi shiru tana fixgo numfashi da kyar ya kai bakinsa daidai saitin kunneta  "idan ba kiyi magana ba zamu tabbata a haka "  ta lumshe  idanunta  "zan so haka ta faɗa aranta tana jin wani irin shaukinsa from know where yana mamaye jikinta , "Karki  'boye min mana ina son sani yayi maganar yana kissing din cikin kunneta  da gashinta ya sake maida bakinsa cikin kunneta take   jikinta ya soma rawa sakamakon kissing din  kunneta da yake , gashi ya matseta a qirjinsa da kyar nunfashinta yake fita  ,jin yanayinsa na sauyawa ta hanyar jin motsin jijiyarsa yasa tsoro mai tsanani  ya kamata ta dimauce ta gigice a hankali ta kai hannunta ta kunna  shawa
on expecting yaji  saukar ruwa  a  jikinsu  a matukar   gigice  ya sausauta  rungumar da yayi  mata ,kwawawan idanunshi masu matukar kyau da  ɗaukar hankali ya  zuba  mata yana kare mata  kallo ,  da kyar ya janyo numfashi  idanunshi  na kanta yayinda  ruwa ke cigaba da sauka  ajikinsu matsowa  yayi  sosai  ya shige  jikinta  ya kaiwa wuyanta  kiss  ya  sanya hannunwansa duka ya rungumeta  tare da fatan samun  saukin zugin da zuciyarsa  ke masa akanta  tunanin halin da baby'nsa zai shiga da ita kanta  a dalilin ruwan dake zuba ajikinsu yasa  ya  kashe  shawan   yana haɗe  rai  kamar  tunda  aka halittosa a duniya bai taɓa dariya ba ,ta kalleshi  taga ya haɗe fuska jikinta ne yayi matukar yin sanyi jikinta a sanyaye ta riko gefen  gashin  kanta daya sauko kafad'arta tana matsewa zuciyarta  na harbawa da kyar ta samu ta sauke kwakwaran ajiyar zuciya da karfi ,  ya fito da harshensa ya lashi lip's d'insa can kasan makoshi yayi magana "me yasa  kike careless da kanki ?tayi shiru taki cewa   komai  ,  ya kamota jikinsa ta lafe cikin jikinsa tana jin dadi a ranta lumshe idanunta tayi ta zagaye  hannunta a bayanshi tana sauke ajiyar zuciya yayinda a hankali ya dinga hura mata iskan bakinsa  ,ya kai bakinsa cikin  kunnenta "bana son kina careless da kanki saboda
Ina matukar son kasancewa dake ,ki dinga yi komai a hankali karki sake kuskuren bari ruwan sanyi irin wannan ya taɓa jikinki muje ki sauya wasu kayan zan wuce gida ya karasa maganar yana kissing din wuyanta wayyo Allah ji tayi kamar yana fizgar ranta ne  tana jikinshi  yana  kissing dinta suka fito ,manne masa tayi tana jin idan ya barta bazata iya cigaba da numfashi ba dan wani irin salon yake mata cikin kunneta da wuyanta  ....
Zareta yayi ajikinsa ya k'arasa jikin wordrob dinta ya bude, wata jallabiya baka ya fito mata dashi ya dawo inda take  tsaye takure da jikinta ya soma ƙoƙarin cire mata kayan  jikinta  ,taki "bani zan sa da kaina  "ban yarda ba da kaina zan canza miki wani dare ne jemage bai gani ba ?
"Daren mutuwarsa ta bashi amsa da haka  tana runtse idanunta ya zare rigar  yayi filingin dashi   ta saura daga ita sai pent da bra "Shima wannan  daren na zuwa ko bajima ta kamkame jikinta "gaskiya ni dai  ka rufe  idanunka  to "ya d'age mata girarsa daya  yana girgiza mata kai alamu a'a "to ka samun kayan  haka bana son ka......tayi shiru ta kasa karasa maganarta "bakya son naga jikinki ?ta daga masa kai ya tabe baki "to ke me zai hana ki rufe naki idanun ,ta sake girgiza masa  kai tana juya masa baya tana kallon gaban mirrow batare da tasan nan ta kalla ba , ta  miko masa hannunta  "bani  rigar na sa da kaina  , madadin  ya  mika mata  ,sai ya cire wandonsa ya saura daga shi sai rigar jikinsa da boxes ya  ƙara taku daya  ya ɓalle bra dinta "na  rigada  nayi niyyar saka  miki kaya da kaina   ki bari nasa miki  na kama gabana "Amman Dan  Allah ka rufe idanunka to " naji kema ki rufe idanunki ki tsaya da kyau ,tayi kamar yadda yace , ya zare bra dinta yana kallonta ta cikin mirrow,  wani irin dokawa qirjinsa yayi duk da ba wannan ne karo na farko daya soma ganin dukiyar fulaninta ba amman sai da shaukinsu ya debesa  yaji jijiyarsa tayi wani irin haniniya ta harba, ya kai hannunsa jikin kugunta  yayi kasa da pent dinta yana cigaba da kallon qirjinta  zuwa cikinta daya tasa kaɗan jin shiru yayi yawa tace "ka samin plz na soma jin sanyi ya haɗeye  abinda yaji ya tsaya masa a makoshi ya kasa sanya mata rigar ya matsota ya zira bakinsa cikin kunneta ya shafa cikinta "kina da jiki mai ɗaukar hankali  fatlion wani irin zirrrrrrrrr taji a gaba-daya jikinta tana buɗe idanunta karaf suka faɗa cikin nashi zaro ido tayi tana juyowa da sauri ta fizge rigar hannunsa ta kare jikinta tana bata fuska cike da shagwa'ba tace "me ye haka ne ? "me nayi ?yayi mata tambayar yana tsareta da manya idanunshi ya cire rigarsa ya rataye ajikin handle din kofa yana
takowa inda take ta faɗa saman katifa ta rasa ina zata rufe ajikinta ,kawai ta kai rigar ta rufe kasanta dashi  bar qirjinta ya kwanto jikinta ya rankwafo jikinta batare daya danneta

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment