Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

mike  ya maidata ta koma ta  zauna ya zube  agabanta yana runtse tsunammun idanunshi yana sake jin shaukinta,  matsota yayi sosai  ya shige  tsakanin cinyoyin   yana shafa fuskarta har k'araso qirjinta ya shiga  kissing din saman brest dinta, take yanayin kukanta  ya sauya taji gabadaya babu abinda take buƙata a halin da take ciki  sai shi  ,sai dai taki barin ya fahimci halin da take ciki taja baya da sauri tana sauke ajiyar zuciya matsowa  yayi ya haura katifar yana binta sa mayataccen kallo  ba tace masa   uffan ba har sanda ya  kamota gabadaya ya matsota   ya kai hannusa cikin rigarta yana shafa albarkatun qirjinta  a hankali yana lumshe ido wani iri ta dinga  ji  asansar jikinta ta kasa daurewa abinda take ji dan haka ta sake rushe masa  da kuka tana furta "wayyohlly Allah nah  ina jin wani iri ajikina ka barni haka  "nima ki barni nayi abinda  nake so  ta shiga girgiza  masa kai, ta fixge da karfi ta zagayo ta bayan gadon zata duro   ya fizgota da karfi ya sake maidaita   saman katifa  ta saki ƙara mai haɗe da sautin kuka ..

aunty dake zaune a parloun tayi saurin kallon kofar  d'akin  "kai wannan yaro ba dai jaraba ba dan kwana arba'in din da zatayi ne bazai iya hakuri ba ,ita kuma da shegen rakin tsiya ko meye sabon abu agurinta ?
Taja saki ta cigaba da kallonta , cikin wani irin yanayi yake kallonta  "ke meye  haka kike ihu ?
"Ban sani ba ka rabu dani dan Allah ta karasa mgn tana dukan kirjinshi "kina hauka ne ko wasa nake dake ?
"Bansani ba amman dai ka rabu dani plz   ya zauna  tare  da manneta a kirjinsa yana shafa qirjinta  zuwa kan  nipples dinta  "ki kwantar da hankalinki babu abinda zan miki   nafi bukatar  soyayyarki  akan komai ,nafi son ki nuna min so kamar yadda nake nuna miki a yanzu    ta lumshe ido , shima lumshe idanunsa  yayi yana jin tudun cikakkakun  brest dinta  "ko   nima loser ne kamar sauran samari kanku   ?
Yayi magana yana juyo daita suka  fuskantar juna  hade da kai hannusa yana zagaye bakinta dashi  idanunsa na yawo a ilahirin  jikinta "idan dai har zan soki fatlion  kema tabbas  nasan kina sona   idan kuma baki sona ki  tsaya  karki  motsa daga haka, ya cireta ajikinshi ta tsaya bisa kafafunta   tayi shiru shima  shiru yayi batare  daya  cire hannuwansa a jikinta ba  ya runtse idanunshi   yana tunanin abinda  ke ransa  can ya soma magana yana tafiya da hannunsa a jikinta har ya zuge zip din gaban rigarta  "karki motsa fa  tace "uhmmmmm tana dauke numfashi jin yadda hannunsa suka yiwa qirjinta  diran makiya tace wayyo Allah   tsigar jikinta "cool down Ina son gano zahirin wani abu ne karki sake motsawa har sai nace ,tayi shiru jikinta na wani irin rawa  cikin natsuwa ya soma murza kan nipple's tayi wata irin zabura tamakar wace akana jonata da wuta  ciza lip's d'insa yayi kamar bai ga abinda tayi ba gabanta yayi mugun faduwa jin ya kai bakinsa kan nipples dinta ta bude idanunta da sauri tana kallonsa da kallon yadda yake sucking din nipples dinta kamar ya samu sweet ,ahankali ta soma ja baya yana biyota har sai data kurewa bango yana cigaba da abinda yake a qalla sai daya ɗauki sama da minti talatin yana lugwi gwita mata na shanunta sannan ya sauke ajiyar zuciya yana cire bakinsa akansu ya bar hannunsa ,ya kai fuskarsa daidai nata still hannunsa na kan na shanunta "yaya kika ji yarinya da hannuna yayi shawagi a nipples dinki ? "Ban ji komai ba dan ban saka ba  wai me yasa kake son damun zuciyata ne ?ya haɗeta da qirjinsa "ai fa nasan waskewa zakiyi  bazaki fadi abinda ke ranki ba"kwarai kuwa bazan faɗa ba tunda bana jin abinda kake son na faɗa ,ya tsura mata ido sannan ya saketa a hankali ya danyi shiru   idanunsa a runtse
    " wannan shiru da yayi ne  ya bata damar kwasa aguje ta fito tana haki kafin ta fito tayi saurin gyara zaman dukiyar fulaninta tayi  zipping din gaban rigarta , makalewa    tayi   ajikin bango tana kallon aunty dake zaune  "ke lafiyar ki ki fito a hargitse haka  ?
Hawaye ne suka dan zobo mata tana  kallon kofar dakin a lokacin da mahruf ya fito ya tsaya bakin kofar , qirjinta sai bugawa yake  ya tsura mata ido aunty ta mike a hankali  ta k'araso gareta taji jikinta yayi  zafi sosai "me ya sa jikin yayi zafi haka  ?
Take ta samu mafaka tace "kaina ke ciwo "kanki ke ciwo shine zaki zauna kina kuka kamar wata karamar yarinya ? sauran kadan dariya ta subuce masa  amman  ya dake     ta kalli inda mah'ruf yake tsaye ya ɗan jingina kafadarsa da abun kofa "kai kuma meye amfaninka tun dazu ka makale yar mutane a daki amman baka san bata da lafiya ?"  Na sani mana aunty k'ok'arin bata magani nake ta fito   "muje ki  sha magani  ko kin warke  yayi maganar yana kallonta "ni  babu wani magani da zan sha kaine matsalata kai ne kake haddasa min ciwon kai ,ya sha mur yana watsa mata harara da nayi miki me ?"Oho tayi magana muryarta a sanyaye  ya kai hannu zai cafkota aunty tace "dakata malam banason borin kunya ....
Daskarewa yayi tsaye yana kallon aunty , maganar aunty ta bashi dariya matuka yace "me nayi kuma ?
"Ko ban kyauta ba da nace tazo tasha magana ?
"A'a ka kyauta kamata yayi ka kamata ta karfin tsiya ka  maida ita dakin ka sake dubata , mara kunya kawai ya kyalkyale da dariyar da yake faman dannewa   ,ita kuwa ummita sunkuyar da kanta tayi ta matsa can nesa dashi ta sake makalewa jikin bango bai sake cewa  komai ba ya sa kai ya wuce yana murmushi .

"Ki samu guri ki zauna sai wani zazzare idanu kike ,mijin naki kike gudu saboda baki da wayo   ?
ko wani abu ba zai shiga tsakaninku ba bai dace ki dinga gudunsa ba  ina ganinki kamar mai yawo ashe zero ce "aunty bazaki gane abinda yasa.. "yi min shiru ki wuce ga hadin  garin gumba can dana sa akawo muku daga nijar ke da su meenal  idan jidda ta shigo ki tuna min na dibar mata nata ,na Aysha daman ta gurinta aka kawo nasan ta dibi nata ki maida hankali had'in magani nada matukar kyau  ..Sulalewa tayi ta nufi kitchen ta  d'auko  cup da spoon ta fito  ta dibi magani "da me zan sha aunty ?
"Damashi zaki da kauri sai ki zuba madara  tace "to tare da shigewa d'akinta.

*******
Ummita  zaune  a dakinta a gaban  mirrow sanye da  doguwar riga mai  hannun hamles mai budadden wuya wanda ya bayyana dukiyar fulaninta  tayi shiru   tana  tunanin shan  maganin da aunty ta matsa mata , duk cikin magungunan tafi son zuma taja tsaki a daidai lokacin da  ma'hruf ya shigo  d'akin    bakinsa ɗauke  da sallama ta amsa  tare da  mikewa    tsaye  tana kokarin ɗaukar cup din hannunta "sannu da zuwa "yauwa fatlion  ya gida ?
Sai data ja tsaki a ranta sannan tace "lafiya  atakaice ta ajiye cup ta   zagayeshi ta isa gaban wordrob dinta ya bita da wani shuumin  kallo, kayan yayi bala'in mata  kyau  uwa uba yadda ya  bayyana abinda yafi so da kauna ajikinta , a hankali ya had'iye abinda yaji ya tsaya masa a makoshi yana kallonta ta d'auko wata  riga  mai dogon hannu  ta zuge zip din rigar  tana  ƙoƙarin daurawa akan hamles din jikinta , ya k'araso cike da sanyin jiki ya juyo daita suna fuskantar juna sannan ya amshi rigar ya soma ƙoƙarin sanya mata yana kallon qirjinta  ya tsura mata  ido "yana ga  duk kin rame a gidan mahruf dinki ,ko  ramar kin dade baki amshi girki bane ?"Ko zaki amsa yau   ta harareshi "idanunka ke ganin haka amman ni  babu wani rama dana yi ko dazu da meenal tazo cewa tayi nayi kiba ,yawo ya soma yi da hannunsa a sansar jikinta yana wasa dana shanunta yana magana cikin haka wayarsa ta dauki kara yayi shiru yana wasa da brest dinta da take jin tamkar yana zarar ranta ne"ka ɗauki kiran mana  tayi mgnr da kyar numfashinta na sama da kasa ya harareta "banason disturb ne  zaro wayar tayi daga gaban aljihunsa tana duba screen din wayar  "mama ce fa  "da sauri ya fixge wayar a hannuta ya kara a kunnenshi  suka soma magana  tayi murmushi tana sauke numfashi ta  ɗauki cup din  maganinta ta fito ta barshi  ..

TWO FRIEND'S BSBS

💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
            
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

*SUBSCRIBE TO MY YOU TUBE CHANNEL HAUSA BAKWAI*

Bismillahirrahmanirrahim

PAGE 59

Basu sake had'uwa ba sai washegari da rana ta fito daga part dinta ,ita da himaya da   wasu  kawayenta  da bai san su ba  ,shi  kuma a lokacin  yana tsaye tare da jafar, ransa yayi mugun ɓaci sakamakon  babu mayafi ajikinta daga ita sai riga da siket na tamfa   " ganinsa  yasa ta juya da sauri tana musu sallama ,  ya ja tsaki a bayyane yana zance zuci   "da baya gurin kenan  har bakin get zata kai su da wannan  shigar "jafar ya zunguresa "ya'akayi ne mutumina naga ka ɗauke wuta ?"Kai kuma sarkin sa ido ba  meye naka  da  baka gani ba kayi magana ba ? kazo ka wuce ma na sallameka "ai kuwa baka isa ba dan  ubanka  sai na gama abinda ya kawoni idan kayi wasa ma  sai dare zan wuce naga ta tsiya ya furzar da iska mai zafi     suka cigaba da magana  mah'ruf na ciccin magani da   'bata rai .

Ummita kuwa  tana shiga part dinta ta nufi  kitchen inda aunty take ƙoƙarin  gyara musu abinda zasu  girka da    daddre    ta kai hannu  zata amshi wukar dake rike a hannunta  "aunty  kawo na tayaki  "okay tayani ma zakiyi ?"Bari randa na tattara ta koma gidana zaki gane kurenki "kai aunty ai sai kinyi min wata biyu ko uku ni wallahi kamar ma  karki wuce "Ai kuwa bazai yiwu ba tafiya dole  nima dan tsohona yayi missing dina .

Ummita ta kwashe da dariya "kai aunty ,"Kai aunty ko gaskiya rana da kika cika  40 days ranar zan tattara na kama gabana  kije ki d'aura mana ruwan zafin da za'a tafasa eforiro  tukunan sannan ki dawo  ki k'arasa yanka efo din  ,  ta k'arasa  ta bude cabinet   ta  d'auko yar  madaidaiciya  tukunya   ta wanke ta zuba  ruwa  ta  kunna gas ta d'aura ta dawo ta tsaya kusa da aunty ta  amshi wuka a hannunta  ta soma gyara efo  tana gamawa ta koma kan   nama  suna aiki suna hira wayar aunty ta ɗauki kara ta k'arasa ta wanke hannunta ta ɗauki wayar ta nufi parloun .

Ummita na tsaka da aiki taji  mayataccen kamshin turarensa ya buwayi  hancinta take gabanta ya shiga  faduwa ,  bata juyo ba saboda jikinta ya bata mah'ruf ne tsaye a bakin kofar ta cigaba da aikinta, yayinda  jikinta ya ɗauki rawa  jin shiru har kusan minti biyar bata ji ya kira sunanta ba ,  zuciyarta ta  fahimtar daita  ya wuce duk da har lokacin tana jiyo kamshin turarensa  ,  ta juyo   a hankali aiko take idanunsu ya tsarki cikin juna .

  take ta wayance kamar bata san da tsuyuwarsa a gurin  ba "la yaya yaushe  ka shigo? tayi  maganar  cikin salon  jan hankali ,mah'ruf ya kasa magana  ya cigaba da kallonta rungume da hannunwansa duka a qirji sai daya ɗauki sama da  minti biyar  sannan ya buɗe bakinsa da kyar ya fara magana  cikin faɗa yana karasowa inda take  "wato dan wulakaci haka kike fita babu mayafi babu hijab har conpaund din gidan nan  kina kada jiki kina  washewa mutane  baki ? tayi shiru tana kallonsa  hankalinta a matukar tashe ganin fuskarshi tattare da tashin hankali da matsanancin kishi   ta juya a sanyaye ta cigaba da aikinta "

" banaso  karki sake min irin  wannan gangancin,  karki  sake fita haka ya faɗa a fusace  yana  matsowa  kusa daita sosai, jikinta ya sake daukar rawa "bakinta na rawa tace "ka..kayi hakuri ban ... "Baki san me ba ya fad'i  a fusace yana watsa mata harara  garin ta juyo ta sake bashi hakuri  sabuwar wukar dake rike  hannuta  ta yanketa   ,wata  razananniyar ƙara  ta saki da karfi tare da kiran "washhhhh hannuna  ..........

mah'ruf ya sake  matsota cikin zafin nama  ya  riko yatsan tare da haɗe fuska,tsoro ya sake mamaye  zuciyar  ummita  ganin bai saki fuska ba duk da yaga halin da take ciki, ko'ina ajikinta rawa yake kamar mazari saboda azabar rad'ad'in da take ji runtse idanunta tayi gam sakamakon yatsan hannunta da taji a bakinsa yana tsotsan jinin dake fitowa ta d'aure amman duk da haka sai data fara hawaye ita kadai tasan zafin da take ji a hankali ta soma yin kasa zuciyarta na harbawa, shima  ya bita yana jin ciwo da rad'ad'in abinda tayi masa , ya rikota sosai  yana Kallon kwayar idanunta yana cigaba da tsotsan yatsanta ,ta runtse idanunta sosai  sai ga wasu sabbin hawaye sharrrrrrr sun samu nasarar zubowa ,  suna  cikin wannan  yanayi aunty ta dawo kitchen din turus tayi tana kallonsu kafin daga baya tace "me ye haka  ka  sata gaba kana  kallonta kamar yau ka fara ganinta  ? Atare suka d'ago , ummita ta kalli kofar shigowa kasancewar tana facin din kofar ,shi kuma ya juyo yana lumshe idanushi   yace  "wai  taimaka mata nake "Shine duk kabi  ka tsorata yar mutane dan ubanka har da sakata kuka  ya kyalkyale da dariya "aunty ba zaki gane  yadda take tsoratani ba   "karya kake kane zata tsorata dan ka raini ni  ?Aunty tayi magana tana nuna shi ya d'age mata giransa daya yana sake lumshe mata ido alamun "eh "ban yarda ba wallahi kai ne   dai  kake gara min   yarinya  .
  "wallahi aunty itace ke garani  Kinga yadda  nake a gabanta kamar wa Ni ma.....sai kuma  Yayi shiru ya kasa karasa maganar  yana sosa keya  ya
kamo hannunta .

"Me ka mata take kuka ?"yan kewa tayi garin rawar kai , shine nake taimaka mata ummita ta kalleshi kawai batace uffan ba a ranta tace  "itace ma ke rawar kai "kina kallona ko karya nayi ? tayi saurin girgiza masa kai tana matso hawaye dan har lokacin tana jin zafi da rad'ad'in ciwo,take yanayinta ya bashi   tausayi ta jikinsa yayi sanyi  ...

Muryarsa a kasanlance ya soma ƙoƙarin mikar daita "sorry  dear "taso muje daga ciki na sake duba miki  hannunki   aunty  tayi shiru tana kallonsu sannan tace "kai baba  ba dai hakuri kake bayarwa ba, kai da kace bazaka iya bawa mace hakuri ba  bazaka iya rarrashinta ba  ?
"bari aunty wannan zance da ne ,ni yanzu komai  ma zan iya yi  "
"dan burouba waya faɗa maka gaskiya ? Yayi murmushi yana karasa  mikar da ummita ya makaleta a gefen jikinsa suka bar parloun'n " a gabana kake rungumarta idan baka ji kunyata ta Kanwar ubanka ba  kaji kunyata ta surukarka ,kai  yaron nan da alamun ka gaji dani a gidan nan  bari nazo na tattara inawa inawa na bar muku  gidan  "no no aunty kiyi zamanki wallahi muna jin dadin zamanki ko fatlion?ya faɗa a daidai lokacin da zasu  fice  daga kitchen ,tayi murmushi kawai tana girgiza kai "yaran zamani sai addu'a ta cigaba da  aikin .

*******
Da daddare  ya shigo part din ummita  sanye cikin  kananan kaya farar t shirt  da wandon blue , kafafusan sanye da farar safa  da takalmin fari, Sai kamshi yake  zubawa, yayinda t
Ummita ke  zaune tana kallo  tare  da aunty dake cin shikafa da miyar efo riro aunty na ganin shigowarsa tayi mata alamar  taje  garesa "maza tashi kije ga mijinki can  .

  ta mike tana rausaya tamkar fure  ta k'araso garesa cike da  kulawa  "sannu da zuwa yaya ya riko hannunta cikin nashi   tace "washhhhh ciwona "ya lumshe idanunshi yana dafe goshinsa "am so.....
"ai fa ka dawo kenan zaka fara damun mutane  ta faɗa tun bata jira taji abinda zai ce ba a fusace ya kalleta "ni da gidana kike faɗa min haka ?"aunty  kiji min yarinyar nan da wata maganar banza wato ma bata son Ina  shigowa ""Babu ruwana kunfi kusa ta kawar da kanta tana kai lomar abinci bakinta ita kuma ummita ta juya zata koma ta cigaba da  kallonta ya fizgota da karfi ya buga bayanta da bango batare da ya so faruwan haka  ba ,yayi mata wata irin  muguwar matsa wanda yasa  tayi saurin cewa" am sorry wallahi  wasa  nake maka   kwalla na zubo mata  saboda azabar matsa ,ya tsura mata ido ya kallon fuskarta  sannan ya sausauta  rungumar da yayi mata  ya saketa a natse yana dan ja baya  ,zata  gudu ya riko hannunta cikin zafin Bama "muje ki zuba min abinda kuka da fada  ta kalleshi tana rausayar da idanunta cikin nashi   "kaje gurin matarka  mana  ba can kake kwana ba  "Kina kishi da matata ne  ? ta turo masa karamin  baki  ,ta bude baki zata yi magana yayi saurin d'aura  hannunta a bakinta"shiiiiiiiiiii kiyi min shiru , ki   bari zuwa sanda kika san dadin mahruf tukuna kice haka yayi maganar atsakaninsu ta yadda aunty ba zataji ba .

"bangane nufinka  ba?tayi masa tana tambayar tana karyar da wuya  "zaki gane  idan lokaci yayi ,muje ya  sata gaba " nan gidana ne kuma   ina da right din da zanci abinci a duk inda naga dama, so bana son  salo muje  kawai , kai tsaye     ta nufi dining shima ya biyota ta tsaya sai daya k'araso taja masa kujera ya zauna yana kallonta kwaliyarta ta tafi dashi sosai doguwar riga ce dikin six piece daga saman rigar ta matseta sai dai ba irin matsewar da mutun zai kasa nunfashi ba, tayi d'aurin manya mata , yana  son kamshin turarenta akan nashi ,ahankali sha'awarta ke taso masa yana bin sansar jikinsa ,har ta gama zuba masa abinci bai sani ba hankalinsa na can gurin tunanin yadda zai sarrafata idan tazo hannunsa  ,ta turo masa  plet din abinci gabansa "ga abincin  ta juya  zata wuce yace "dawo ki zauna kallon da kike yi ya fini ko me?Ba tace masa uffan ba ta tsaya tana kallonsa "ke me yasa baki  iya kula da miji ba ?  wallahi kina bani tausayi idan kika bari matata ta fahimceki  zaki gane baki  da wayo "kai komai sai sako  matarka tayi magabar   tare da  zama opposite d'insa ta  zuba tagumi zuciyarta na zafi a cikin ranta tace "nafi matarka komai kawai dai ina jiran lokaci ne  " nan zaki dawo   ya nuna mata kusa dashi  ta mike tsaye qirjinta taba  kad'a masa qirji , yayi saurin hadeye wani wahalallen miyo ta dawo kusa dashi ta zauna ya dibo  abinci ya  kai bakinta ta girgiza masa kai "nifa a koshe nake " tayi magana tana yi masa fari da ido ,ya watsamata wani kallon love ta lumshe masa   idanunta tana sauke naunayen ajiyar zuciya "ki matso sosai ki ci tun muna  girma da arziki  ko na kamoki na matseki yanzu nayi miki dura ..
Da sauri ta matso saboda tasan halinsa   duk abinda ya faɗa zai iya aikatawa.

a hankali yake bata yana janta da hira wayarsa tayi ƙara  suhaima ce ta fado masa  yasan tana can ta cika dan bata wasa dashi ,gashi shi kuma  gabadaya ta gundiresa  ya gaji daita Allah Allah yake ummita  ta   amshesa  a goben da ya yiwa kanshi tanadin ruwa da iska bai isa ya hanashi aiwatar da  abinda zuciyarsa take  so  ba da muradi ba, yaki  ɗauka wayar ya cigaba da cin abinci,  ganin wayar na ringing  ta kasa hakuri   ta dauka tana duba screen din wayar   s h m   ta  gani a rubuce ,take  gabanta  ya  fadi ta soma ƙoƙarin ɗauka  "wacece wannan s h m  ta furta tana tsareshi da fararen idanunta yayi saurin bata fuska yana miko mata hannunsa "miko min wayata  , babu mutsu ta  mika  masa tana yatsina  fuska "hello sweetie   ......
Wani irin kallo  ummita tayi masa yayi saurin lumshe idanunshi "habibi kana ina ne ?"Ina cikin gida Ina part din fatlion  yanzu zan shigo, take zuciyarta da  jikinta ya kama rawa "shi wani irin mutun ne kowa sai fad'awa wannan sunan ranta yayi mugun ɓaci  ya saci kallonta yaga yadda  tayi bala'in haɗe rai .

Bangaren suhaima kuwa   cewa tayi ",ok ka gaisheta "za taji  "sai dai ai kasan  ka shiga hakina, yau shiganka part dinta nawa  you not even care about me Koda yaushe kana like a part dinta  nayi magana kace saboda me  ..

A fusace yace "banson hauka suhaima ki kama kanki da kyau ina ruwanki da  ko sau   dari zan shiga ke da nake kwana tare da kullum ita bata da bakin magana ne ko ance miki kin fita sona ne ?  " Nasan haka zaka ce ai tunda tana bukatarka sai araba kwanan kowa yasan matsayinsa ba wai ...   ya ja tsaki yana katse  kiran  batare daya tsaya ya ji abinda zata ce ba ummita  ta yatsina  fuska tana sauke numfashi sai lokacin ta ɗan samu natsuwar zuciya  tare da zance  zuci "bari na shafa wa kaina lafiya itama kenan da ya ɗauki shekara uku yana sonta  ina ga ita da watan  daya gabata ne aka furta mata ana sonta ,  shi yasa har lokacin ta kasa sakin jikinta dashi dan babu ruwansa da yana sonka muddin kayi masa abu rufe ido zai yi ya zabga maka rashin mutunci dan haka  Idan yazo welcome idan bai zo ba bye bye I no go kill my self ya kalleta tana turo dankwalinta  gaban goshi daurin da   hausawa ke cewa ture kaga tsira tare da shan mur tana kawar da kanta gefe kusan minti goma bai ce mata komai  ba ,ba tace masa ba har ya kammala ta tattara plet ta shige kitchen ta wanke ta fito tana goge hannuta da towel ta wuce shi ta shige d'akinta shima ya mike ya biyota tana ƙoƙarin zama ya shigo ya maida kofar ya rufe sannan ya k'araso gareta  ya tsura  mata ido na minti biyu ganin ta kawar da kanta gefe    yace"ke juyo ki fuskanceni  me aka miki kike wani cika kina neman batsewa ?
Tace "babu "babu fa kika ce shine ɗan iskanci zaki wani haɗe rai kina ciccin magani ko dan na yi magana da suhaima ?Ta fashe masa da kuka "ni kaji na ce maka haka ne?" dan Allah ka barni bana son tashin hankali karewar waya ma ka cinyeta babu ruwana tana sake jin haushin fatlion din daya kirata dashi abun yayi mata zafi sosai kamar bai san sunanta ba ..

Juyawa yayi ya fice ya bar dakin ta sake fashewa da wani  kuka ..
Ta zube akan gado ta kwanta ruf da ciki tana kuka  "sai yaushe zai daina kirana da wannan suna nan ? "bana so !bana so !!  stop calling me fatlion I don't like kuka take sosai da shesheka  daga karshe bacci ya ɗauketa ...

Washegari da bakin rai ta tashi tunda ta fito suka gaisa da aunty bata sake fitowa ba aunty na ganin hk tace "yan halin sun motsa bata bi ta kanta ba , shima mah'ruf  daya shigo yaga yadda ta bala'in haɗe rai  bai saurareta ba yayi abinda zai yi ya fita yana murmushin mugunta dan ya fahimci zallar  kishi ne kawai ke d'awainiyya daita , koda ya dawo part dinta ya soma shiga yana ƙoƙarin shiga d'akinsa tana ƙoƙarin fitowa suka ci  karo dashi  tayi baya zata fadi ya taro bayanta da saurin bakinsa ya sauka a kan bakinta aiko ya cafki lip's dinta  sai daya tsotsa son ranshi sannan yace "ina zaki haka  ?Ya dagota ya nufi kan katifa ta sowa ƙoƙarin zare hannunta "ke wai har yanzu fushi kike dani ina shirin ango cewa? "da wa kenan zaka angoce ?  ya nuna qirjinta yana shafo saman dukiyar fulaninta ," kana sani jin kunya wallahi ,bama haka  ba ka cigaba da kwana gurin suhaima har aunty ta wuce jibi "baki isa ba wallahi  addini yace sai an  kai wa kwana arba'in tukun na kusanceki ? " umarnin  aunty ne kuma dole abi "babu dole tunda ba
DOWNLOAD
DOWNLOAD

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

11 months ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

11 months ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment