Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mus'ab   "ki saki jikinki ki fahimtar dashi manufarki dan  ban samu  lokacin yi masa bayani  ba  ,na dai ce masa aiki zai yi    ki fahimtar dashi  da yaren  da zai gane tunda  aikinsa  ne  ba zaki  wani  sha wahala gurin shawo kansa  ba , tana gama fadar haka ta  fito daga d'akin  tana murmushi  idanunta akan mus'ab  "ka  shiga ka sameta  tana  ciki , mus'ab ya mike yana shafa bayan wandonsa  yayi  kwankwasa kofar   aka bashi umarnin shiga ya  tura kofar dakin   a hankali  ya shiga  bakinsa dauke da sallama kamar wani mutumin kirki ..

Yana shiga dakin hajiya rahma ta kulle ko'ina  dan kar wani ya fado musu ta kunna  tv  ta qara volume  ta samu guri ta zauna  hankalinta  kwance  tare   da ciro wayarta ta lula duniyar yanar gizo   .

Tsaye yayi a d'akin yana duban bayanta  dan  ta juyawa kofar   dakin baya  , shigowarsa  yasa ta juyo a hankali sanye cikin jallabiya mai gajeren hannu naunayen ajiyar zuciya ta sauke   tana kallonsa  sama da kasa, shima   tsaye  yayi yana binta  da kallonta a  hankali  ta nuna masa  gurin zama da hannunta   tana sauke numfashi   a dalilin ba  mus'ab  din data yi zato  bane  suna ne kawai   yazo iri daya ..

kasa bin umarninta yayi ya cigaba da tsayuwa , ta  tsaya tana kallonsa babu laifi  kyawawa ne sai dai bai kai mijinta kyau ba  ,ganin yaki zama  ta  karasa   inda  yake   ta tsaya a gabansa qirjinsa sai dukan uku uku yake yana fargaban kar mijinta ya shigo dan  shi bai san  irin aikin da zai mata ba , idan  kuma  harka  zai yi daita  bai saba  yi a  gidan mutun  ba ,yafi son hotel ko wani guri wanda daya san shi  ya kama  da kudinsa .

"ka zauna mana  ka tsaya  jikinsa a mace ya  zauna yana dubanta, ta zauna  kusa dashi tana  riko hannuwasa  duka cikin nata  take ya fahimci abinda take nufi dashi   "ka natsu  ka kwantar da hankalinka babu mai shigowa dan naga kamar a tsorace kake , jin haka yasa hankalinsa ya dan kwanta ya samu natsuwar zuciya shima ya riko hannuwanta gam  yana murzawa  bata tsaya bata  lokaci ba ta  fahimtar dashi abinda take so   tare da shafa saitin  jijiyarsa    tana  sunce belt d'insa, tayi kasa da zip din  wandonsa ta kama kan  jijitarsa tana shafawa  ruwa ne ya shiga fitowa ,murmushi tayi ta  rungumeshi ajikinta   abunka ga gogen  dan duniya , kuma matashi mai jini ajiki , shima bai tsaya bata lokaci    ba   ya rungumeta  tsam ajikinsa sun dade rungume  da  juna sannan   suka fuskanci juna ta hanyar cirewa  juna kaya tare da   aikawa juna   sakonni  take  mus'ab ya fita haiyacinsa  saboda cafkar data kaiwa jijiyarsa tana tsotsa gabad'aya ya birkice    ya soma aika mata da  nashi  salon daya kware akai ya ware kafafunta ya  sauke bakinsa a  kasanta ya  shiga  tsotsa ,   sai daya tabbatar ta gama  fita haiyacinta sannan ya soma   aiwatar  da abinda ya kawo shi ,cikin minti uku kacal ya gama  dan mus'ab irin mazan nan ne masu saurin inzali  , yaso ya kara suhaima  ta taka masa burki saboda bai kai mata kololuwar da zata sake bashi kanta ba , hasalima haushi ya bata lokacin da yake having sex daita jijiyarsa bata kai mata ko'ina ba,  dan irinsu sai dai a rashi , idan ka rasa maza to zaka iya yin manage dashi ,muddin akwai maza irin mijinta  a duniya babu abinda zaka yi dashi  sai rage zafi ta hanyar sucking dan ta lura nan yafi kwarewa   ta goge gabansa  da hanky sannan ta goge gabanta ta bude kakarta ta bashi 20k ya kalli kudin  a wulakance yana yatsina fuska dan ya raina, shi da ake biyansa 50k sama shine zata bashi 20k kamar yace ta barshi  sai wata zuciyar tace ya masa  zata sake nemanka ai ..

hajiya  rahma  ta d'aukeshi   suka  wuce akan hanya hajiya rahma ta ɗan waigo ta kalleshi   "wai aikin me kayi mata ne dan bata faɗa min ba ta dai ce in nemo mata namiji akwai aikin da take buƙata  ?tayi masa  haka  ne saboda kada yayi zaton tana da masaniya duk da bai san matsayin suhaima a gurinta ba " gaskiya bazan iya fadan abinda ta buƙata dani ba sai dai zaki iya tambayarta tunda kawarki ce  gabanta ya fadi "kar dai bai yarda ba amman dai ta waske tace "shikenan zan tambayeta idan mun hadu  ta tsaya  akan   jection din oniwaya  ta kawo 50k ta bashi kayi kudin machine da wannan  ka karasa gida  yasa hannu ya amsa yana mata godiya ya buɗe mota ya fita ,  taja motar ta  wuce gida tana zuwa gida suhaima ta soma kira "ke ya kukayi da wannan yaron yayin aikin  kuwa ?

"Yayi mana har na sallameshi naunayen ajiyar zuciya ta sauke "dan iska shine zai waske min "me yace miki yayarmu ?"nayi ƙoƙarin saka shi a rami ne , da yake shima ɗan duniya ne ya waske wai na tmayeki suhaima tayi dariya kai yayarmu wallahi ke din karshe ce "ke kuwa ai gara nayi masa haka, na nuna masa bansan  komai ba kar ya dauka abinda nake yi kenan bai san wannan ma da dalili ba , nan suka cigaba da hirarsu ta asiri  daga karshe sukayi sallama da zumar gobe zatazo ta amshi farin kyale ..

Washegari

hajiya rahma ta dawo ta amshi  hanky ta nufi gurin boka nan take ya kona  hancky  yayi tsubace  tsubacensa ya mika mata  hoda bayan ya gama yace "sauran tazo taci  aseje anan, nan take hankalin hajiya rahma ya tashi dan tasan zuwan suhaima zai wuya   "yanzu babu yadda za'a yi , kayi komai anan ba  sai tazo ba ?"Ai kota zo dole sai dole sai naje har gidan nata  saboda akwai aikin da za'a yi a d'akinta  "ka dai duba kar zuwan naka ya kawo matsala "babu wata hanya dole  sai naje idan ba haka aikin bazai tafi yadda ake so ba  .

tayi shiru tana tunani can tace " shikenan zanzo gobe na daukeka na kai ka gaba-daya kawai ba sai tazo ba kayi mata abinda zaka mata kaima kayi mata abinda zaka mata ta mike   sukayi sallama ta wuce ..

washegari  mahruf na fito hajiya rahma tazo da bokan yayi  tsafe tsafensa sannan ya tsafe jikin suhaima yayi mata tsagu guda dari a tsakiyar  kanta sai tukunyar tsafin daya zo daita da ramin da tukunyar zata zauna sannan yayi musu bayanin yadda zatayi amfani dashi  ,   bayan ya gama ya dubi hajiya rahma "an gama aiki sai aiwatarwa kunga wannan aikin sharadinsa ba'a son wani kunne yaji duk randa  wani yaji ko ta faɗawa wani bayan ke dani da zulaihat da mahaifiyarku da  muka sani ,  aikin zai karye  abinda zai biyo bayan karyewar aikin  bazai yi kyau ba  "babu mai ji yadda akayi komai  haka zamu  barshi a tsakaninmu suhaima tace "yayarmu baki masa maganar maganin da zai bani na gurin marikiyarsa ba ,gara a gama daita ta bar duniya  zuciyata zata fi samun sukuni dan nasan itace tsaye akan mah'ruf , boka ya katsesu yana duba tafin hannunsa    "wannnan  matar bazaki iya  kasheta ba inji cewar boka sai dai akwai magani da zan baki ki barbada  a kofar d'akinta muddin  ta  taka da kafafunta ita da sake takawa sai a lahira  "yauwa wannan yayi rayuwarta ta dawo abar tausayi  ,boka ya bude bakar  kazamar jakarsa da yake yawo daita duk inda zashi ya fito da magani ya bata "kwana ɗaya   ne aikinsa idan bata taka ba aikin zai iya komawa kan wani saboda maganin baya  jinkinta aiki sannan baya amfani  da suna , bukata kawai a taka.

"duk ma kan wanda zai koma ya koma muddin ba kanmu zai koma ba Allah yasa ma a koma kan aunty ko mahaifiyarsa wannan ba matsalarmu bane    inji cewar suhaima  hajiya rahma ta d'aukeshi ta  maidashi cike da dunbin alkhairi   ta  dawo  "tam suhaima  aiki zai soma   at any time so karki manta yadda zakiyi amfani da aseje , karfe  dayan  dare yace  zaki tashi  karki yarda ki kuskure ,kin dai ji abinda yace karki fadawa kowa abinda zai biyo baya bazai yi kyau ba suhaima  tace "yayarmu karki damu zanyi komai yadda ya dace kuma babu mai ji daga bakina ....

Daren ranar suhaima bata runtsa  idanunta  na kan agogo duk yadda bacci yaso ya dauke taki yarda lokaci nayi ta zabura ta mike taje ta daura jan kyallenta ta fito ta soma aiwatar da abinda boka ya umarce ga tukunyar eseje d'inta  a tsakiyar ramin da boka ya huda tana ci ,aseje na sake yawa a cikin tukunya  haka ta dinga ci numfashinta kamar zai bar jikinta  har garin Allah ya waye  sannan ta nemi tukunyar da ramin  gabadaya  ta rasa hankalinta ya tashi ta kira hajiya rahma , jikinta na rawa take  sheida mata "karki damu kanki boka ya faɗa min  tukunyar zata bace haka ma ramin,ni  nace kar ya faɗa miki  saboda bazaki saki jikinki kiyi abinda ake so ba ,naunayen ajiyar zuciya ta sauke "wallahi na tsorata sosai  "gara ki cire wannan tsoron dan matsorata basa nasara , ke kinsa spam din mus'ab da akayi amfani dashi , bazai taɓa haihuwa ba arayuwarsa, aikinki na da matukar  mahimaci, akan aikin nan an salwatan da ya'ya  mus'ab gbdy ,  sai anjima mijina na daf da dawowa  ta katse kiran ...
Suhaima tayi sororo rike da waya da kyar ta iya had'eye miyo "lallai yayyarmu ta wuce yadda  nake tunani kishiyar da zata shigo gidanta sunanta gawa, bare  babu yadda zata bari wata ta shigo mata gida  da sunan kishiya suma tana yaki akansu ina ga ita ?

*Bayan kwana biyu* 

Ummita na  kwance a parlounta  da misalin karfe dayan rana kallon zee world  take  bacci yayi awon gaba daita cikin baccinta taga an tasheta "tashi aiko ta bude idanunta sai ganin suhaima  tayi cikin  jajaye kaya  tana wata irin mahaukaciyar  dariya  sai da tayi dariya sosai sannan ta haɗe rai "ke har kin samu yin bacci ?
"ai  bacci bai ganki ba ke da kafarki daya ke lahira daya a duniya ,bari kiji mijina mijina ne  ni kadai kinyi kankantar da za kizo gidana ki rabani da mijina alhalin muna son juna  ,sannan wannan ciki sai naga bayansa ,muddin ina raye bake ba  haihuwa a gidan nan yadda ban taba daukar cikin mah'ruf ba haka Kema bazaki taɓa haifa masa ya'ya ba   wannan cikin suna zubabbe  ..

Cike da karfin hali  ummita tace "yadda yake mijinki nima haka yake mijina kuma  Nida   shi mun dade  muna son juna ba tun yau ba karki shiga tsakanin wannan soyayyar  ,suhaima ta kai hannu zata shako wuyanta, ummita tayi saurin kaucewa  "  ai  nasan duk abinda kike min munafurci ne dan   bazaki taba canzawa ba coz you're selfish ..

"Karki Kara kirana da wannan  sunan kinsa ni nafi  cancanta na dauki cikin  mah'ruf  bake ba , duk soyayyar da yake nuna miki na hakura na zuba muku ido   akan wannan cikin bazan taba hakura ba dole ne sai nayi yadda nayi  na fitar dashi ajikinki   idan kika cigaba  da takun saka dani sai  dai  ki zaba daya ko cigaba da rayuwa ko rasa ranki  ...

"Enough suhaima "nasan Babu abinda zaki iya yi , ba zaki iya yin  komai  ba wallahi  Allah ya fiki,   wanda kika yi a baya ma bai yi  tasiri ba , nasan baki  so ganina  a haka ba amman da  ikon Allah haka zaki gaji ki  barni, nan take  suhaima tayi kan umminta gadan-gadan ta shake mata wuya tana haushin cikinta , nan take ummita  tasoma wutsil wuntsil akan kujerar da take kwance daga karshe ta nausheta  aciki hade da hankadata kasa sannan ta koma ta tsaya tana huci.

fad'uwar da ummita  tayi akan tayis  yasa  ta bude idanunta  ta saki wata razananniyar kara bata sake sanin inda take ba sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti  zagaye da mahaifinta da mahaifiyarta da hajiya umma sai mah'ruf  da idanunshi suka rikide sukayi jajir Abba na rarrashinsa  gabadaya yanayinsu ya tabbatar mata da suna cikin tashin hankali  a hankali take jin sautin muryarsa "Abba  ina son    subai'a bana son na rasata yau kwana biyu kenan bata farka ba ni ba cikin da muka rasa ya dameni ba rashin farfadowarta  .
a hankali ta soma motsa labbenta tana ambatar sunan Allah  jikinta na rawa tare da kiran sunansa  "ya mah'ruf ......

Jijigar da gadon yake yasa hankalinsu yayi gurinta gabadayansu sukayo kanta suna kiran sunanta  take numfashin ya dinga sauka da karfi yayi saurin riko hannuta "qauna dan Allah karki mutu ki barni plz dont do this to me I really love you   ina sonki banason rasaki ...
 
ya fita aguje yana ihun kiran "doctor !doctor !! tare da likitoci suka dawo kowa ya fita , dakin ya saura daga likitoci sai mah'ruf dake rike da hannunta kusan minti talatin likitoci na kanta sannan  numfashita ya dawo daidai  da taimakon Allah bayan likitoci sun fita ta koma bacci kujera ya janyo ya zauna a gabanta ya riko hannunta cikin nashi yana Kallonta cike da tausayawa hawaye na zubowa daga idanunshi sosai yake jin bugun zuciyarta  wanda yake  da tabbacin tafi shi shiga tashin hankali , ta jurewa fitar cikin  a tunaninsa ma  mutuwa zatayi a lokacin daya kawo hospital..

Babu wanda bai zo duba  jikin ummita ba sai  hajiya inna wacce ta dinga zubawa mah'ruf  bala'i " idan an shanyeka  kai da uwarka ni ba'a shanyeni ba, kana wahalar yiwa    yarinya ciki tana zubrwa dan bata kaunarka  ,kamar dole sai kayi rayuwa daita , har  ita wannan shegiyar  mai fuskar kamar tawa suhaima take da sunah ko wacece  Itama bata da  wani amfani sai aikin ci da juyewa a masai wallahi Allah  sabon aure zan maka naga uban daya isa ya hanani  ,shi dai bai ce mata  komai ba ya kara gaba daman sako yazo  amsowa ummita a  gurin mama ..

A gidansu suhaima kuwa mahaifiyarsu  na tsakiyarsu sai sauran y'an'uwanta da ita kanta suhaimar farinciki abinda ya faru  gurin wannan family ba'a magana  ,mahaifiyarsu ta kwashe da  mahaukaciyar dariya tana tsotsa tsakiyar kanta da suka rasa menene a ciki da duk sanda zatayi magana ta dinga tsotsawa kenan tana dariya tace "na jinjinawa kokarinki rahmatu kin faranta min da har suhaima ta samu cikar burinta  na zamowa tauraruwa a gidan mijinta , domin nasan nan gaba kadan haskenta zai haskaka  gidanta  da zuciyar mijinta , kina sawa ayi  aiki yadda ya kamata, baban farincikina yanzu bai wuce  ki samo mata maganin haihuwa ba,  naga ya'yan kowa ina son ganin nata ya'ya dan nasan muddin ta haihu  mah'ruf ya zama nata gabadaya  sai yadda tayi dashi "karki damu hajiyarmu zata haifa ,ina iyakacin kokarina,  a ranar dai nan suka wuni suna hirar asiri da makirci  ..

satin ummita biyu a asibiti aka sallamota , sai dai gabadaya ta zube ta rame kallo ɗaya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali ga wani tsoron mahruf da take sam bata son ya kusanceta saboda tsoron kar tayi ciki ya zube ,  yadda hankalinta yake a tashe haka nashi yake dan  bazai iya hakura daita ba  rungume take ajikinsa yana shafa bayanta da zara zaran yatsun hannunsa  " kuka take masa sosai  ..

"Am sorry  am sorry with  everything na kasa baka abinda kake so , enough qauna ba daga gareki bane daga Allah ne  a hankali  zamu samu rayayyu ,ina sonki a duk yadda zaki kasance muna tare muddin rai wannan matsalar bazata sa na canza miki ba we are together forever ina son Kema ki sanya haka a ranki, a hankali ya dinga kwantar mata da hankali ta yadda zata saki jikinta dashi,  ya dauki lokaci yana rarrashinta da dabara .
A ranar dai sai da mah'ruf ya kusanci ummita sun dauki sama da awa daya suna abu daya  yana juyata son ran shi , gaba-daya ya mantar daita wani tsoro da fargaban daukar ciki ,daren ya kasance musu na musamman sun jiyar da junansu dadi mara misaltuwa sun nunawa  junansu kulawa ya zareta  jikinsa ya kwanta sharar yana maida numfashi ta kwanto jikinsa hannunta ya sauka a daidai kan nipples d'insa , gaba-daya jikinta yayi laushi dan ta murzu sosai  a hannunsa har yanzu da zuciyarsu ta samu natsuwa suna jin kansu a wata duniya  ,kissing din goshinta yayi   yana gyara kwanciya ya kai  hannunsa  kan dukiyar fulaninta yana shafawa yana lumshe ido "Allah yayi miki albarka ina alfahari da  kasancewar ki  a rayuwata Allah ya azurtani da samun nagartattun ya'ya daga gareki , tayi huging dinsa "nima ina alfahari da kai mijina ina son na haifa maka ya'ya , Ahankali ya zarce da murza nipple's dinta dake tsaye gwanin ban sha'awa ita kuma tana mishi tafiyar tsutsan a kunneshi jin wannan salon yasa jijiyoyin dake aiki a jikin jijiyarsa suka soma aiki jijiyarsa ta soma harbawa da sauri tare da mikewa, gaba-daya ya sake shiga wani  yanayi ƙoƙarin sake shigarta yake ta fara turesa, sai dai yaki yarda ta mike ya matseta gam ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya yana jin wani iri, mikewa yayi tare daita ajikinsa  ya zauna ya jingina bayansa da abun gado   "bazan takura  miki ba na gode da wannan ma da kika min ya karasa maganar yana zira harshensa cikin kunneta juyowa tayi ta   fuskantarshi  ta kai hannunta ta shafi fuskarsa tana shafawa tana lumshe ido saboda baccin dake cikinsu , shiru yayi yana busa mata    iskar bakinsa " kin gaji ko ?
ta shige jikinsa tana narke masa "muje muyi wanka tana makale a jikinsa  ya sauko suka shiga bayi,  tare suka wanka suka fito ya sanya mata rigar baccinta  ,shi kuma yasa boxer  ya  kamota ta kwantar daita  a saman fad'ad'd'en qirjinshi ya lulkubesu ya  matseta mata ajikinsa  ya haɗe bakinsu guri daya  yana hura mata numfashinsa yana shafa laulausan suman kanta a hankali bacci ya d'aukesu, tunda sukayi sallar abusa suka koma bacci   basu  farka ba sai  gurin daya rana kasancewar weekend ne duk inda tayi yana makale daita yana bata kulawa ,a cikin  satin  ummita ta soma  amai nan take ya fahimci ciki gareta wannan karon bai fadawa kowa ba shi kadai  yayi dokin cikinsa  yana addu'a,  sai dai cikin bai je ko'ina  ba shima   ya zube ..

Suhaima ta shirya kamar abun arziki taje gidansu mah'ruf domin aiwatar da nufi ta  tana shiga kai tsaye part din mama ta dosa cikin ikon Allah bata haɗu da kowa ba ta ɗan waiga gaba daya taga babu alamun kowa ta fito da maganin da boka ya bata ta barbada ta kakkabe hannunta ta  juya da sauri ta nufi bangaren  hajiya inna babu yabo babu fallasa hajiya inna ta amsa sallamarta , dan haushinta take ji yanzu  tun da  tashigo  gidan mahruf ko batan wata bata taɓa yi ba suhaima ta durkusa har kasa cike da biyyaya "hajiya inna ina yini "lafiya ke ba yara ba bare a tambaya ta fadi haka tana watsa garin horo a baki  .

shiru suhaima tayi cike da jin haushi maganar hajiya inna "tsohuwar  nan fa  tana da hauka ta faɗa a ranta amman a zahiri cewa tayi "ai haihuwa na Allah ne ..

Wani irin kallo Hajiya inna ta watsa mata mai haɗe da harara  "kina son nuna min kin fini sanin Allah ko me  ?"a'a  ba haka bane kiyi hakuri idan kinji haushi amman  zan haifa "kar ma ki haifa daga ke har ita wacan mai samu tana zubarwa ubanku zaku ci, ni tashi ki kama gabanki kar na sake ganin waɗan maka makan   kafafunaki a bangarena, jiki a sanyaye ta mike  sai dai ranta idan yayi dubu a bace yake ta bar gidan ..

Kwana ɗaya kwana biyu suhaima ta jiran taji wani bala'i ya samu mama taji shiru takira wayarta ta gaishe daita bayan sun gaisa ta tambayeta mutanen gidan , mama ta fadada fuskarta da murmushi tace  "ai ni bana kasar ina kwatono  yau kwana  biyar kenan  bari na kashe kar a cinye miki  kati ....

Sororo suhaima tayi tana jin wani irin bakinciki na ratsata kamar ta mutu taji , tana zaune tana tunanin yadda ta yi hasarar  maganinta  ,sosai zuciyarta tayi nisa cikin bakinciki    mahruf ya shigo da sauri  ya nufi dakinsa ta mike da sauri ta biyo bayansa  tana tambayarsa "lafiya ka shigo haka  , yana tafiya yake bata amsa"hajiya inna ce bbu  lafiya tayi shiru tana kallonsa gabanta na faduwa "meke damunta ? "Abba yace tun safe take kukan ciwon kafafu da jiki yanzu haka ana shirin kaita al-iman  " Allah ta bata lafiya ta faɗa jikinta  a sanyaye  "ameen ya furta yana fitowa da sauri ya fita kai tsaye gidansu   ya nufa .

kafin kace me bangaren inna    ya cika makil da ya'ya da jikoki ,ban da ummita dan lokacin da mahruf ya faɗa mata  cewa tayi baza  ko'ina ba , dan ciwo bai fi ciwo ba  , kowa sai sannu yake mata Abba ya  kira masu duba kafa, suka gama bincika kafar   basu ga wata alama  targade ko karaya ,suna mammatsa kafar tana bala'in karsu kasheta ita ba  faduwa tayi ba   , sun dai dubata tare da bata magani suka ce kar akaita asibiti su bari zuwa jibi a gani ...

ranar  babu wanda ya runtsa acikin ya'yan hajiya inna saboda sambatun data dinga  da mita da raki washegari kuwa ciwo ya sake cewa  bismillah  kafafunta suka kumbura suntum ko motsashi bata iya yi ,dole suka ciccibeta sai asibiti acan nan ma ba'a ga komai ba  ,  watanta ɗaya aka  dawo daita gida aka shiga jinya  ....

*******
Bayan wata daya

ummita  ta sake samun wani ciki tafiya  take acikin gidanta   tana tunani  tana kuka "in faɗa masa mafarkina ne  ko kuma na hakura  zuciyarta tace "ko kin faɗa masa bazai yarda dake ba, zai ɗauka wani abun ne daban, gabadaya hankalinta yayi matukar tashi tana jin tsoron Kar arabata da cikin jikinta
  Tana cikin tunanin ya shigo batasan da shigowarsa ba sai jin tafukan hannuwansa taji a kyawawan fuskanta yana shafa wa yana kallonta ta sauke naunauyen ajiyar jikinta na rawa  ya kai hannunta bakinsa ya sumbata "banason yawon kuka faɗa min abinda ke damuwanki bakinta na rawa ,so take ta faɗa masa mafarkinta amman ta rasa ta inda zata soma tasan kota faɗa masa ƙaryata zai yi  kawai ta cigaba da kukanta "oh my goodness qauna ki faɗa min abinda ke damunki ganin yadda ya rud'e hankalinsa gaba-daya ya tattara akanta yasa tace "marata ke ciwo " taso muje asibiti banason rasa baby nah  ya soma ƙoƙarin mikar daita taki motsawa ya tsaya yana dubanta "meye haka  ?ta girgiza masa kai " babu komai ba sai munje  naji sauki "ban yarda ba dole muje muga doctor wallahi bana son sake rasa cikin nan  ..

Babu yadda ta iya  haka ta mike ya dauko  mata hijab dinta ya zira Mata Kai tsaye asibiti doctor husain suka yi take ya shiga dubata komai lafiya ya gani dan haka yayi musu bayani  cike da farinciki suka dawo gida  suna shigowa idanun suhaima a cikin na ummita  wata irin faduwar gaba ta tsinci kanta dashi kamar yadda gaban ummita ya fadi , take jikinta da mararta  ya kama rawa.

Ita kuwa suhaima mamaki take a cikin ranta tace  "wani cikin gareta ? Kusa da   mah'ruf  ta k'araso   tana tambayarsa daga inda suke yace" munje gida ne haka nan ya tsinci kansa da fadar  haka "ok amman dai ba wani abu ne ya samu ummita ba dan naga yanayinta wani iri tayi masa tambayar tana maida idanunta kan ummita dake ƙoƙarin barin gurin ? girgiza mata kai yayi ya bi bayan  ummita   kasancewar ranar girkinta ne, bai koma side din suhaima ba yana makale daita ganin yadda taga hankalinta sai kuka take ..

cikin bacci taji an tasheta kamar koda yaushe  tare da ɗaukar wani karfe za'a luma mata aciki tayi saurin kaucewa tare da durowa daga saman gadon zata gudu aka fizgota da karfi aka maka ta akan gado ,ta sake zabura ta mike tana cakumo suhaima  nan dambe ya kaure  tsakaninsu  suhaima ta  dinga dukan cikinta da iyakacin karfinsa ,wani irin ihu ta saki da karfi "wayyo cikin wannan ihun ne yayi nasarar farkar da mahruf ya farka a gigice yana kiran sunanta aiko ta farka da  wani irin  azaɓaɓɓen  ciwon  ciki   ta dinga juyi tana murkusu  "lafiya meke faruwa "wayyo cikina  zan mutu mutuwa zanyi ka taimake ni

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment