Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinsa na rawa "sorry bari muje asibiti wani irin ihu ta saki saboda mardawar da cikinta yayi ya kunna wutar dakin yana  matsota  ya   sauko daita jini ya ga  yana bin kafafunta sororo yayi yana kallonta  cike da  tashin hankali ganin zata zube kasa yayi saurin tarota jikinshi "wayyohlly Allah menene haka kuma ?
"Ya Allah karka sa abinda nake gani ya tabbata  ya ciccibeta zai yi waje daita  tace "ka barni a gida idan ma mutuwa zanyi na mutu a dakina "no no yayi waje daita da sauri ya sanyata ciki mota sai asibiti suna zuwa likita ya tabbatar masa cikin ya fita dafe kanshi yayi ya soma tafiya yana sambatu " meke faruwa  ne ?
"Ya Allah ko bani da rabon ganin dan kaina ne me yasa cikin yake zubewa wani zunubi na aikata nake rasa ya'yana kashi da kashi har yaushe zanyi dan kaina   ...?

Gyarata likitoci sukayi tare da yi mata allurar bacci washegari ko data farka da shi idanunta suka soma tozali yana zaune rike da hsnnunta yana kallonta itama shi take kallo muryarta cike da kuka tace "mun sake rasa babynmu ko ?Ya daga mata kai hawaye na zubo masa "mun rasa bansan abinda Allah yake nufi damu ba wata killa bani da rabon ganin jinina a duniya ne ta runtse idanunta itama hawaye ne ke zubowa daga cikin idanunta
Lokacin da suhaima taji  zubewar cikin  tayi farinciki sai data gama tikar rawanta a gida  sannan ta garzayo  zuwa asibiti da kayan breakfast ..

Lokacin datazo idanun Ummita biyu tayi mata sannu tayi mata banza taki kallon inda take hatta abincin data kawo mata taki ci har ta gama dogon zamanta ta wuce  bata sake waigowa gefen da take ba kwanata biyu aka sallameta suka dawo gida ....

Alhaji Umar ne ya shigo dakin hajiya rahma bakinsa ɗauke da sallama ta amsa tana dubansa a tsanake saboda ganin yanayinsa ya zauna kusa daita ta matso jikinsa kamar zata shige masa  "ya riko hannunta cikin nashi"rahma Ina son muyi wata magana ta fahimtar juna dake take  gabanta yayi wani mugun faduwa saboda sunanta daya kira kai tsaye, kuma duk sanda wata matsala zata  shiga tsakaninsu sunanta yake kira kai tsaye ta haka ke bata tabbacin aikinta yayi kasa muryarta a sarke tace  "uhmmmmmmm ina saurarenka  ta kafeshi da idanunta gefe ɗaya kuma qirjinta da  zuciyarta suka dinga bugawa "za'a daura min aure sati mai zuwa duk ance kar na faɗa miki na kasa dannar zuciyata...

Tsoro da matsanancin firgici Bashir yaga ya bayyana a fuskar hajiya rahma tayi saurin mikewa tsaye  jikinta na rawa   yayinda zuciyarta ta shiga bugawa da karfi ,numfashinta ya soma baranazar d'aukewa ya kai hannunsa ya sake riko hannunta, cikin sanyi jiki ta sabule hannunta daga cikin nashi tana qaqalo murmushin dole "plz   Umar banason irin wannan wasan mai barazana da rayuwata ta faɗa tana girgiza  masa kai "yaushe muka soma irin wannan ? "A saninsa babu  wasan kishiya a tsakaninmu dan Allah ka daina bana son ji

Ajiyar zuciya ya sauke tare da kafa mata idanunshi cikin sanyi murya ya kira sunanta "rahma babu karya ko wasa acikin maganata abinda na faɗa miki gaskiya ne aure zan kara  wani sati .....

TWO FRIEND'S BSBS

💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
            
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

~DEDICATED TO~
*AUNTY RAHMA ABBA KYARI* 

MY YOUTUBE CHANNEL
*HAUSA BAKWAI*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

PAGE 64

Ta  dade  tsaye  tana kallonsa  cike  da tsantsar   mamakin jin furucinsa  na farko  mai kama  da  alamara "za'a d'aura min aura sati mai zuwa, duk da ance kar na faɗa miki na kasa danne  zuciyata ta sake maimaitawa  kwakwaluwarta furucin ,zuciyarta  ta dinga tafarfasa tana mata wani irin zafi da zugi,  ta  dinga jin kamar ana buga  mata  guduma a zuciyarta .

a hankali ta shiga girgiza masa kai jikinta na wani irin  kyarma "kada kamin irin wannan wasa umar , zakasa  zuciyata ta bugu umar , kai mutun ne tsayayye kuma   jajitaccen nagartacce  mai   magana  ɗaya  ban taba jin kayi magana biyu ba , kasan yadda nake sonka da irin matsayin da kake dashi a rayuwata kamin alkwari kala kala ciki har da wannan  ,kace  muddin ina  raye bazaka kara aure ba dani kaɗai zakayi rayuwarka  saboda ka yarda  ka amince  duk duniya babu macen da  take sonka kamarni  ,ina ji ajikina  mafarki  nake yi ,dan Allah kada ka farkar dani daga mummunar mafarkina .... .

ganin yadda ta rikice ta gigice   ya sanya hannunsa ya   sake kamota  ya  riko  tafin hannunta  cikin nashi  " na san kina sona fiyye da komai , sai dai wallahi ban san sanda na   miki   wannan alkwarin ba ,me  zai sa nayi miki  alkwarin cewa  dake kadai zanyi rayuwa tunda nasan Allah ya halastawa kowani namiji auren mace fiyye da daya  a rayuwarsa muddin zai yi adalci atsakaninsu ?

"dan Allah rahma kada ki d'aga  hankalinki akan auren nan  babu  abinda zai canza a tsakaninmu hasalima  taimaka miki  yarinyar  zata yi saboda hidimar gidan nan data  yara sun  miki yawa, yarinya ce karama , ba zaki samu matsala daita ba   fatima tana da hankali da  natsuwar da zaki so ta kasance a cikinmu "karki ɗauki maganata a matsayin yaudara ko cin amana shi kansa wannan auren babu yadda na iya dole  ne  .....

murmushin dole tayi wanda yafi kuka ciwo  "wai taimaka mata zatayi kamar tace masa ta gaji da hidimar ya'yan data haifa a cikinta , ko tace masa  ba zata iya  dasu ba ne  ?
"  wai babu yadda zai yi dole auren  ya zame masa  numfashi ta fixgo da karfi sannan ta  saita natsuwarta tare da sanyawa jikinta natsuwa da jarumta  ta kwantar da kai saboda tana son sanin wani abu a tare dashi  "me ne ne abun marairaicewa da yiwa kanka karya Umar ? "Kada kayi karya , wa zai maka auren  dole  ? ka dai yi ra'ayi, kuma  kana son ganin mutuwar rahma nan kusa shi yasa ka rasa ta yadda zaka kasheta cikin sauki sai ta wannan hanyar.

"kada kice haka ta yaya zan so mutuwarki bayan kece tauraruwar dake haskaka gidana da zuciyata ? " ki yarda auren nan  ya zame min dole saboda umarnin  mahaifiyata ne itama yarinyar umarnin mahaifinta  zata bi, ba  wai tana sona bane  "yauwa a she ga inda zance ya samo asali ba wai ka tsaya kana faɗa min  mai taimaka min   zaka kawo min ba   ,   wannan ba wani abun  damuwa bane  bare ace karka faɗa min umarnin uwa ai shine  gaba aka komai ga kuma zumuncin  da za'a karkafa  ta  karasa maganar tana matse hannunsa  dake tsarkafe a cikin nata saboda rawar da jikinta yake  " karka damu umaru sanda  tunda har hajiya  tana so wannan auren  nima ina so Allah ya nuna mana lokaci "da gaske  rahma kin amince  da wannan auren ? ya faɗa yana kallonta  .

murmushin yake tayi " haba Umar  ai babu abinda bazan iya maka ba ko raina kace kana bukata zan baka bare natsuwata da amincewata   karka damu wallahi  ka  cigaba da hidimar aurenka  kawai ,baka da matsala dani zan tayaka yiwa mahaifiyarka biyayya bayan wannan auren duk sanda tace kayi wani abu  karka boye min ka faɗa min da wuri "wace fatima ce acikin danginka  .....?

  Ya tsotsa keya yana dubanta sannan yace" ba'a  nan  take ba a efe take da zama cikin yaran baba yahaya ne "ayya gaskiya ban ganeta  ba amman dai  babu damuwa , tunda har  ka yaba da hankalinta ai shikenna Allah ya sanya alkhairi ,ai nasan    baba yahaya  mutun mai  kirki ,ko bashi ne mai yawan zuwa gurinka ba  kamin hajiya ko  ..?

ya dinga kallonta da mamaki dan bai taba  expecting  zata fahimcesa da sauri irin  haka  ba har ma ta  amince masa ,ya dauka zasu kai ruwa rana kafin ta yarda ta amince  , ita kuwa qirjinta ne ke wani irin dokawa da matsanancin karfi  kamar zai fito waje karfin hali ne saboda bata son fito da kishinta jikinsa na rawa yace  "na gode na gode rahma Allah yayi miki albarka ,Allah ya karawa hajiyarmu lafiya naji dadi  har  bansan yadda zan misalta miki farincikina ba ....

"Tashi  yayi  ya fita da sauri  zuwa dakinsa  ko cikakken minti goma bai yi ba ya dawo  hannunsa rike  da check   ya zauna kusa daita  ,dan zuwa lokacin ta  zauna   saboda kafafunta sun kasa d'aukarta ya ciro biro  a gaban aljihun rigarsa ya mika mata  haɗe da check  "ki rubuta adadin kudin da kike bukata wanda zai isheki  hidimarki data yara ...

Tayi shiru tana kallonsa yadda tayi shiru haka shima yayi shiru rike da biro da check yana kallonta "ta girgiza masa  kai "muna da komai daga ni har yara   "nasani rahma but at least ki rubuta ni nayi ra'ayi bayan shi ma idan akwai abinda kike so ki faɗa min ....

sosai  zuciyarta ta dinga bugawa da karfi tana zafi  "tabbas alqadarinta na daf da karyewa koma tace ya karye  ,yau  Umar ne da kanshi yake zumudin maganar aure a gabanta batare da tsoron ganin halin da zata shiga ba   "lallai tayi bacci mai nesan da har  makaman hajiyarsa suka soma  tasiri ajikinsa , mutumin da sai yayi fiyye da wata biyar bai sanyata a idanunsa ba, haka duk abinda zata faɗa masa a banza  sai abinda tace shi za'a yi  , ta ja numfashi ta sauke da kyar sannan ta amshi biro da check ta  rubuta, million goma  ta mika masa ya amsa yana dubawa "sun isheki ? ya tambayeta yana tsura mata ido .

ta d'aga masa kai  gabanta na tsanata faduwa ya yage ya mika mata sannan  ya maida biron ma'ajinsa," ya dubi agogon  dake manne a bango,  la'asar ta kusa dan haka ya mike  tsaye " ina matukar sonki rahma kuma bani da burin cutar  dake  ko cin amanarki kar bayan na fita ki sanyawa zuciyarki damuwa nasan kina da hakuri ki qara   ,ya fita ta bi bayansa da ido tana jan dogon tsaki yana fita tayi wata irin zabura ta mike tsaye  tana zare ido tare da dukan kirjinta da karfi saboda rikewar   da yayi ,
"wayyo Allah  na shiga uku  me ke shirin faruwa dani  kishi........
Ta kasa karasa sunan qirjinta na zafi jikinta na wani irin rawa kamar mazari , tunani ta shiga yi wa zata kira ta sheidawa wannan maseefar data afko mata ? tayiwa kanta tambayar ,suhaima da zulaihat kwakwaluwarta ta bata amsa da haka , zulaihat ta soma kira dan tasan ko ta kira suhaima bazata samu damar zuwa ba saboda weekend  ce mah'ruf na gida ....

Zulaihat na zaune tare da bashir kiran hajiya rahma ya shigo wayarta ta mike tsam ta nufi bancoly tana turo  kofar  adaidai lokacin da kiran ya katse , ko second daya ba'a yi ba  wani kiran ya sake  shigowa ta ɗauka "hello yayyarmu "kina jina zulaihat kishiya Umar zai min ......

mutuwar tsaye zulaihat tayi take  Jikinta ya kama   rawa cikin matsanancin tashin hankali  ta duro daga saman benen gidanta sai kan sabuwar motar da  mijinta ya paka   adalilin jin kalmar yayarta  hajiya rahma , wani irin  razananniyar ƙara ta saki da karfi tana rike kafarta haɗe da cillar da wayar hannunta tana furta "wayyohlly Allah mun shiga uku   sautin  muryarta  yasa mijinta da  yaranta guda uku suka nufo bancoly  da sauri  ,sai dai wayam  bata gurin sai sautinta  suke  iya jiyowa , dan haka bashir ya leka , zaune ya ganta akan  mota rike da kafarta  daya, da sauri ya fito a guje ,yaran suka biyosa  biyu biyu ya dinga taka  step ya sauko haraban gidan  ya tsaya  gabanta  yana mata wani irin  kallon kamar  wacce ta rasa hankalinta ,ya daga kansa ya kalli saman bancoly sannan ya sake kallonta "ta ya akayi kika duro zulaihat kin fara shaye shaye ne ko me ?

Ta girgiza masa kai hawaye na gangaro mata  "ka taimaka min kafata na kasa motsata ni kaina bansan yadda akayi ba ganina kawai nayi akan motar   tayi maganar wasu hawaye masu zafi suka zubo mata  " baki san yadda akayi ba ? ya tambayeta  yana matsowa  kusa daita   yana kallonta yana kallon barnar da tayi masa  dan gabadaya glass din gaban motar ya tashi aiki .

da kyar ya samu ya
  ya sauko daita da taimakon yaranta ya rataya hannunta a bayan  wuyansa ya soma tafiya daita   tana dingisawa ya kaita parlou'nta ya zaunar daita har lokacin kukan bakinciki take, tana jin kamar mafarki take,  idanunta cike da ruwan hawaye ta kalli inda diyarta take tsaye tana jero mata sannu tace  "mumynah   dauko min wayata  "

ta waya ma kike yi ? yayi maganar a dan  fusace  "ka bari ta dauko min yayyarmu na can cikin tashin hankali  dole nasan halin da take ciki da sauri ya matsota  "tashin hankali me ya sameta ? "ya Umar ne  zai ƙara aure ta bashi amsa tana rushewa da wani kuka  ...

Tsaki yaja a kasan ransa "yanzu ke dan zai ƙara aure shine zaki kashe kanki kamar ke za'a yiwa kishiya  ?  ta matso ruwan hawaye daga idanunta mumynah  ta k'araso da sauri ta  mika wayar ,tana amsa  kiran hajiya rahma na sake shigowa , wannan karon bashir ne ya ɗauka"assalamu alaikum, daga can bangaren yaji sautin hajiya rahma cikin tashin hankali tana cewa  "zulaihat kizo yanzu yanzu ina bukatarki kusa dani  " ba  zulaihat bace bashir ne  yanzu haka maganar da nake miki  ta fadowa   daga sama bene , ina ganin  tayi  karaya ko targade ,dafe goshinta tayi  matsala goma da ashirin"wannan wacce irin bakar rana ce gareta ?ta furta haka a kasan ranta tana kai kawo a parlouta da kyar ta iya bude bakinta tace  "shikenna Allah ya sawwake zan kirata zuwa  anjima "Ameen ya faɗa nan take ya kira   masu gyara kafa  koda suka zo suka tabbatar masa da  karaya ce, kuka zulaihat take kamar wata karamar yarinya dan tasan  babu ta yadda zata taimakawa yar'uwarta ,madaura suka  d'aurata suka kama gabansu ...

Bangaren hajiya rahma kuwa sai lokacin hawayen bakinciki ya zubo mata ta fashe da kuka "lallai yan'uwan umar bazasu bata ba ,sannan duk abinda zaka ma namiji  alkhairi ko sharri da kishiya zai saka maka banyi tunanin wannan ranar zata zo ba amman da sannu zan aunaka inda tunaninka zai gagara lissafuwa , da kyar ta samu ta kwanta  bayan ta  kira malamanta ta bangare dabam dabam har kusan shadaya na dare   idanunta  biyu ta kasa runtsawa  tunani  ta shiga  yi kala kala  hankalinta bazai kwanta ba sai taji  daga bokayenta  ...

Alhaji umar tsaye  a dakinsa sanye cikin jallabiya brown colour Mai dogo hannu  kunneshi  manne da waya yana fuskanta kofar shigowa dakin sai kamshi yake   "alhamdullahi  komai na  tafiya daidaita babu wata matsala,  idan na gama shirya inda zata zauna zan yi magana abarta dai tukun nan zan dinga lekowa ,yayi shiru can ya cigaba da magana ",wallahi ni kaina nayi mamaki ban wani samu matsala daita ba ta amince ,dana san zata yarda cikin sauki da tuntuni na tattago  auren yayi maganar yana murnushin jin dadi ..

Daren  rana  daga hajiya rahma har zulaihat babu wanda ya runtsa yadda suka ga rana haka suka daren ,gashin daren ya dade  gari bai waye ba
washegari a dadafe Hajiya  rahma  ta tashi ta shiga  bayi ta sakarwa kanta  ruwa ta d'auro alwala  ta fito ta saka kaya ta bubuga sallah wacce ita kadai ake gabatarwa azahar laasar magariba ba maganarsu bare isha'i   ,bata tsaya kaiwa Allah kukanta ba ta mike ta   soma  neman numbers din malamanta da  bokayenta ,kowane daga  cikinsu cewa yake ta kwantar da hankalinta baza'a yi auren ba,  bazai sake yi  mata maganar auren  ba inji bokanta na karshe  wanda take da tabbaci  akansa ,dan shi yayi aikin jikin suhaima da har ta samu galaba akan ummita har take iya zuwa zuwa mata cikin mafarki , ta natsu sosai  tana saurarensa "akwai abinda zan baki ki  jefa a  cikin tsohuwar rijiya wacce ba'a shan ruwanta, kizo zuwa anjima muddin kika aikata wannan aiki angama yadda aka manta da rijiyar  ba'a shan ruwan ciki haka batun auren zai kasance duk wanda ya matsa akan auren zai iya rasa rashin  sai  lokacin  ta saki lafiyayyen ajiyar  zuciya saboda yarda da take dashi akansa  sunje gurin bokaye dayawa sai dai basu haɗu da mai zafin aiki kamarsa ba idan yace aiki zai yi ,to zai yi idan yace bazai yi ba ka hakura kawai .

Da sauri ta bude wardrobe dinta  ta d'auko kudi masu yawa ta zuba a jakarta  tana jin farinciki mara misaltuwa ta fito ta shiga motarta    sai kauyen isheri koda ta isa ta iske mutane masu dimbin  yawa mata da maza , haka ta dinga ratsasu har ta isa bakin  kofar dakin  boka dan bazata iya jira ba, ta daga labulen tana daga tsaye yana ganinta ya washe baki ya tashi ya dauko aikinta ya fito ya  nufi wani daki daita, ya ciro kan mage ya nuna mata  yana mata  bayanin yadda zatayi  " ki tabbatar da kafin  nan da kwana hudu  kin  jefa acikin rijiyar  idan ba haka ba zaki tsinci kanki a matsayin da bakiyi  zato ba, ta  amsa tana masa godiya , ta  dibo kudi masu yawa ta mika masa ta juya da sauri  zuwa inda motarta take ta shiga ta zauna tana maida numfashi da tunani inda zata samu tsohuwar  rijiya.

A qalla ta  kusan awa ɗaya  zaune a cikin mota tana tunani inda zata samu tsohuwar rijiya  sannan ta ɗauki hanyar gidan zulaihat dan  ganin halin da take ciki ,ganinta ya sake daga mata hankali dan kafarta daya ta kumbura sai kyale take , ta zauna tana mata sannu  yaranta  suka gaisheta suka fita suna fita  zulaihat ta zubawa hajiya rahma idanu a cikin kwana ɗaya kacal ta rame tayi baki ,wani irin tausayinta ne ya kamata, a hankali ta kira sunanta tare da fadin "yayyarmu  anjima suhaima na zuwa  wannan karon itace zata maye miki  gurbina tunda ga yadda na tsinci kaina  , na kirata jiya daddare  , tana gama jin abinda ya faru  ta rushe da  kuka wai baki faɗa mata ba..

Hajiya rahma  ta sauke naunauyen ajiyar zuciya "faɗa mata din me zanyi? " yarinyar da ni ke taimaka mata me suhaima zata iya  min? " bugu da kari bana son sakata cikin rigima kinsan wannan mahaukacin mijin nata ba kai garesa ba  sai ya ballo mana ruwa mu shiga uku, ni yanzu ma daga isheri nake kinsa da zafi zafi ake buga karfe,shi dai Umar din  na nuna masa babu matsala yayi aurensa haka zai je yayita fadawa yanuwansa ai  na amince, Kinga ko wani abu ya biyo baya  daga baya bazasu zargeni ba" haka ne kuma  shiyasa kullum nake son zama dake Allah ya baki siyasar zama da mutane, mutun ko aljani ne zaki iya zama dashi suna cikin magana suhaima ta fado musu ta zube a jikin hajiya rahma tana kuka "yayyarmu a she hk ya Umar zai miki ? "ki tashi muje gurin bokan nan da yayi min aiki  wallahi aikinsa nayi na yarda dashi ...

murmushin takaici hajiya rahma tayi tare da shafa bayanta tace " karki damu  suhaima a yanzu an gama komai , tsohuwar rijiya kawai nake bukata ,suhaima tayi shiru can tace "akwai rijiya a gidan alhaji saba tsohuwa ce ,girgiza kai hajiya rahma  tayi alamar a'a "zan bincika dai a wani guri bana son abun  cikin unguwa  haka zulaihat da suhaima suka dinga rarrashin hajiya rahma .

Wuni ranar yawon neman tsohuwar rijiya sukayi ita da suhaima amman basu samu ba  har zuwa washegari basu samu nasarar gano inda tsohuwar rijiya take ba duk wanda aka fada musu da zarar sunje sai suga ba tsohuwa bace ranar  sun sha yawo haka  suka gaji suka koma gida , cikon kwanaki na  hudu  da boka ya bata ta  fito neman rijiya kamar wata  zarrariya ko ince mahaukaciya sabuwar kamu , itace ijoko ,ita songo ota, itace ijaye tafiya kawai take daga karshe dai shawarar  suhaima ta ɗauka ta biyo dare  ta jefa kan mage a rijiyar gidan alhaji saba , sai lokacin ta samu kwanciyar hankali da natsuwar zuciya ta zuba ido zaman jiran tsammani  ..  .....

******
Ummita na gyaran dakin mahruf  tana sauraron azkar  a wayarta ya  shigo sanye cikin wando da riga na shan iska , ya tsaya  ya maida kofar ya rufe ya  jingina bayansa da kofar ya harde  hannuwansa duka  a qirji ya kafeta da  manya idanushi yana kallonta ko kiftawa ba yayi, wanda  hakan yasanyata jin wani iri   a sansar jikinta ga kamshin turarensa mai sanyi dake kawowa hancinta ziyara  ta bar gyaran gadon  ta juyo tana sakar masa tsadadden murmushinta  cikin sanyayyiyar muryarta tace " qauna ka k'araso mana  ko nazo ne?

dariya yayi yana cewa "ban yarda ba  ki nemo naki sunan  idan ba haka ba na cigaba da kiranki fat.....ai kafin ya k'arasa  ta karaso gurinsa ta toshe masa baki tana girgiza masa kai ya rungumeta tsam ajikinsa yana kising  din wuyanta  "me yasa baki son sunan nan   gashi  yafi dacewa dake?   ta yatsina fuska tana kokarin zamewa daga  jikinsa ta juya  tana cewa "nayi  fushi   ta cigaba da gyara gado  , ya  biyota bai sake ce mata komai ba ya kama dayan bangaren suka karasa gyarawa tare yana satar kallonta , ta zauna a bakin gadon batare da tace  masa uffan ba ,shima ya zauna kusa daita cinyoyinsu na gugan juna, ya riko hannunta "meye haka  baki san idan kika canza wannan fuskar zakin taki  bakya kyau ba ?  ta zumburo masa baki tana gargadinsa da idaunta ya cafko bakinta  ya fara kissing dinta sai daya ɗauki minti biyar ya sakar mata baki "kin huce ko na sake ? ta yatsina fuska tana hararasa  cafka  ya sake  kaiwa bakinta ya kamo harshenta  da karfi wanda ya kusan sumar daita , sai da suka tsotsa bakin junansu son ransu , itace ta fara zare bakinta cikin nashi tana sake haɗe rai "na sake yi fushi akan fushi ....

Ya janyo wata farar leda "kin gani  kaya  na siyo miki  idan baki dawo daidai  ba zan fasa baki cike da matsanamcin farinciki ta sake matsoshi  " mu gani ta faɗa tana sakar masa murnushinta mai bugar masa da zuciya ,yaja numfashi kaɗan ya fesa mata a fuska "no bazan baki ba sai kin dawo daidai ,  ta tsura masa fararen idanunta   tana murmushi  shima kallonta yake yana murnushi , ya mika mata  farar leda  ta sanya  hannu ta karba tare da narkar da murya "na gode nurul qalab "wooooowwww  very nice name  wannan sunan yayi min a cigaba da kirana dashi , ta rungumeshi tana manna masa dukiyar fulaninta a qirjinsa wani irin sanyi yaji yana ratsa shi saboda laushinsu nan da nan jijiyarsa ta soma yaki acikin wandonsa, ya haɗe bakinsu suka cigaba da kissing din juna tana shafa jijiyarsa bakinsa ya kai dukiyar fulaninta ,suka zube kan gado ya dinga aika mata da zafafan saninsa gaba-daya sun kasa magana sai nishi nan take ya rikice shi sai yayi ,kafin tayi wani yunkuri ya shigeta yana kissing din wuyanta "my  qauna you're so sweet zaki kasheni da dadi. take itama ta ɗauke wuta sai da ya yi gud 30 minti ya barta yana fidda numfashi , ya kalleta yana mata murnushi da cizan lip's d'inta "ash  ta furta tana lumshe ido "dole kayi min dariya kamin wayo ,ya shafa fuskarta "babu wani wayo dadi kika
sha .

ummita ta kara narke masa aji tana zuba masa shagwa'ba  tare suka yi wanka ta taya shi ya  shirya kanshi cikin wasu kaya yanayin wanda ya cire ,ta juya masa baya "ka rufe idanunka ta samo sakin towel   din jikinta   ya ɗan rufe idanushi kaɗan ta waigo "ina ganin kwayar idanunka fa  ka rufe , yayi murmushi"shikenna na rufe gbdy ta ciro kayan daya siyo mata riga da wando ne mai kyau ,tasa kayan sunyi mata kyau sosai kamar dan ita akayi su  ta juyo garesa har  zuwa lokacin  yana tsaye yana  miko mata hannunsa, ta k'araso a hankali tana bada step sai data k'araso gabansa taja ta tsaya tana kai hannunta da sauri ya riko yatsun hannunta yana buɗe idanunshi fatabarakallahu fi ahsanal khaliki "Allah yayi hallita anan  ya furta a zuciyarsa komai tasa sai yabi da jikinta  kamar dan ita akayi kayan .

ya rike yatsun hannunta yana jujjuyawa daita yana kare mata 

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment