Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kira sunanta yana massaging din yatsunta Hannunta dake cikin nashi "Na'am mijina ta amsa masa tana rausayar da fararen idanunta cikin nashi " Ina sonki qauna har bansan yadda zan misalta ba ta lumshe idanunta tana jin wani sanyi na ratsa sansar jikinta ta rausayar da idanunta cikin nashi tana kashe masa jiki  "na sani mijina  ,nasan kana matsanancin sona zaka iya yin komai akaina ba tun yau na tabbatar da wannan soyayyar ba na soma  fahimtar kana sona ne a tun sanda ka taimakeni a hannun yan daba a lokacin da ba  yi  expecting zaka min irin taimakon ba ,sai dai kasan wani abu ? ya girgiza mata kai  yana tsareta da manya idanunsa "yadda ka dinga nuna min saboda mama ka taimake ni   a she duk cikin soyayya ce ta k'arasa  maganar tana murmushi, ya ja dogon hancinta  "bazan ƙaryata ba ,kema a lokacin  zuciyarki ta kamu da matsanancin soyayyata tunda  duk macen da zaki gani tare dani   haushinta kike ji, bakya son ganin kowace mace tare dani na sha zama nayi tunani me yasa kike min haka a she wai duk love ne .....

  Tayi saurin shagwa'be masa fuska "Ina da  ja gaskiya "no bazan amshi uzirinki ba kiyi shiru  kawai tayi murmushi "ina da  tambayar  da nake son yi maka " yes  qaunata Ina sauraronki kaɗan ya rage zuciyar suhaima ta buga  a tsayen da take ,ba sunan qauna da yake kiranta dashi ne yafi komai daga mata hankali  ba illa kalmar yana sonta dataji  ya furta, jikinta ne ya kama  rawa kamar mazari wani abu mai duhu ya gilma cikin idanunta  sautin Muryar ummita ne ya ɗan dawo daita haiyacinta "cikin ni da matarka wa kafi so ....?

tayi shiru tana kallonsa taji me zai ce, shima shiru yayi yana Kallonta yana  tunanin abinda zai faɗa  mata ,a zahirin gaskiya yafi sonta akan komai dake duniya  sai dai   bazai  so faɗa mata ba , dan baya son ta ɗauka baya son suhaima  ,Idan kuma yaki cewa komai zata ɗauka baya sonta ne ,kwakwaluwasa ce ta shiga tunanin neman mafuta , iskar bakinta ta hura masa  ,lumshe idanunshi yayi yana jin wani sanyi  har cikin hanjinsa "kayi shiru idan kafi sonta ne akaina fine zan fahimceka murmushin yayi yana sake riko hannunta , ganin bashi da option daya wuce faɗa mata abinda take buƙata bugu da kari suhaimar bata gurin gara yayi amfani da damarsa a wuce gurin dan haka ya motsa labbansa   "  there's no way da zan had'aki daita soyayyarki a jinina yake ko nace dashi aka halliceni  take cikin suhaima ya cigaba  da  kadawa zuciyarta ta dinga luguden buguwa da karfi kamar zai fasa qirjinta ta dinga kallonsu kamar wasu sabbin  hallita a gabanta "i love you subai'a with all my heart ......

A matukar harzuke suhaima ta karaso ta tsaya bisa kansu a gigice , ummita ta d'ago tana kallonta gabanta na fad'uwa shi kansa sai da gabansa ya fadi da ganinta , bata tsaya wata wata ba ta cakumi wuyan hajib din  ummita "shiga hankalinki .........

"list to me carefully mah'ruf is mine forever and ever dan haka ina gargadinki da ki dawo hankalinki tun da kika dawo gidan nan  kike ƙoƙarin son ganin kin  ɗauke min hankalin mijina daga gareni  sai dai ina tabbatar miki ba zaki taba yin nasara ba saboda mijina mijina ne ...

Ummita ta buge hannunta dake rike da hijab dinta tare da katseta ta hanyar cewa "dakata  malama menene matsalarki dani ? "Yau ranar girkina ne meye na shigowa rayuwata ko ranar girkinki kina ganina a inda kuke ?  "sannan  ance miki dan ke kadai aka hallici  mah'ruf ? Ki sani   ba  dan  ke kadai  aka haliccesa  ba , bani zaki yiwa  gargadi ba ni zan miki  gargadi  ki  daina tunanin  mah'ruf naki ne ke kadai    domin  mah'ruf mijina ne nima  kuma baki isa ki rabani dashi ba  kuma  dole zan yi yadda nake so dashi zan kasance tare dashi  har abada zan bashi dukkan farinciki , maganar dauke hankali  tuni an wuce  guri domin ba hankalinsa ba  hatta zuciyarsa ma tana tafin hanuna sai kije ki fadi ki mutu  mah'ruf ya runtse idanunshi, bala'in da yake gudu kenan daya sani yayi shiru gashi suhaima taji komai kafin yayi wani hanzari yaji   tassss suhaima ta ɗauke ummita da  wani gigitaccen marin da yasa ta kusan tuntsirawa  Allah yasa ta rike kujerar da mike akai .....

  mahruf bai tsaya wata wata ba ya riko kafad'ar suhaima ya juyo daita ta fuskanceshi  ya d'auketa da   lafiyayyayun maruka guda biyu a jere mutuwar tsaye suhaima tayi tana dubansa cikin muryar kuka tace "ka mare ni akan ummita ..?

"Na mareki idan kika sake furta wata kalma gareta zan qara miki wani , abu na gaba da zan so ki fahimta ki fita hanyar subai'a  ina fatan kin fahimceni ,nace ki fita hanyar subai'a ina fatan kinji abinda nace ta juyo tana kallon ummita "ya mareni saboda ke, saboda ke ya mareni ? ta kai hannu zata damki wuyan ummita yayi saurin riko hannunta  yana jifanta da wani irin kallo  "stay a way from her suhaima  "ka rabu dani akanta zan rama marin daka min  "ina ganin mutuncinki suhaima karki bari wannan mutunci ya kau a idanuna , bancin ke shashace me aka miki yanzu banda rashin godiyar Allah ?

"Ko  tayi miki wani laifi albarkaci cikin dake jikinta yakamata ki raga mata, shiru  tayi tana sauke ajiyar zuciya hawaye na tsiyoyo mata "karki sake kai hannunki jikinta subai'a wani bangaren ce na rayuwata infact rayuwata ce matukar kina son cigaba da zama dani ki kiyayi kanki da shiga lamarinta kafin kiyi abinda zai cutar daita ki fara cutar dani fatan kin fahimceni dawowa tayi kamar wata zautacciya  tana sheshekar kuka ....

Jikinta na rawa ta soma ja da baya kafin daga baya ta juya a matukar fusace ta shiga part dinta , ta d'auki wayarta ta dawo jikin window ta  tsaya tana kallonsu yana janyota jikinsa yana shafa daidai inda ta mareta, dilling din number hajiya rahma tayi tana ɗauka ta fashe mata da kuka tana  koro mata abinda ya faru, "me nene   matsalarki suhaima ? "Ina ruwanki da ganinsu tare ?  ke da kike  shiri akansu  , idan fa baki kwantar da hankalinki ki kawar da idanunki akansu ba bazamu samu abinda muke so ba "kinga wannan abinda kika yi yanzu  idan kika cigaba da aikatawa zaki rasa mahruf rashi kuma na har abada "yaya kike son nayi yayyarmu ina danne zuciyata akansu amman abinda suke min ya isheni I can't take it anymore .

"ya kamata ki fahimci illar abinda kikayi  ki zuba musu ido suyi duk abinda zasu yi koda a gabanki zai kwanta daita ki kawar da idanunki akansu bare maganar fatan baki dan haka tun dare bai yi  ba kije ki bashi hakuri har ita yarinyar saboda idan shirimu ya soma aiki zai  kawo kina da hannu aciki,   ki bari  ma gani nan zuwa na  bashi hakuri da kaina ,  katse wayar tayi ta jefa a kan kujera ta shiga zariya  a parlou'n kwakwaluwarta na sake hasko mata mijinta mah'ruf da ummita ta kasa manta  kalaman da suka dinga musanya a tsakaninsu sosai take kuka ta sake komawa jikin window a lokacin da ummita da mah'ruf suka mike rike da hannun juna runtse idanunta tayi da sauri "lallai zan raba tsakaninsu ko ta halin yaya ne ,dole daya zai rasa ransa cikin kai daita .... ummita ce  tafi cancanta ta barin  duniya  zuciyarta ta faɗa mata .....

Suna shiga parlou'n ummita ya cire mata  hijab  dinta ta saura daga ita sai wata yar  riga iya cinya    ya rike kugunta  yana shafa cikinta da ko alamun d'agawa bai ba "daman wannan rigar ce ajikinki ? "Lokacin zafi muke kuma zafin nake ji tayi maganar a shagwa'be  tun da yaji abinda tace bai sake magana ba ya biyota a baya rike da kugunta kanshi na kan kafad'arta yana shinshina wuyanta gabad'aya ganinta haka ya mantar dashi abinda ya faru ..

A hankali ta juyo daita  suna facin juna stil hannunsa na zagaye daita "ya mah'ruf ....."yes  qauna ina jin yunwa zan shiga kitchen yau abinci mai yaji nake son ci me zakaci nayi maka naka daban ?matso daita yayi yana kallon kwayar idanunta "karki damu ki dafa dani  "okay angama yallabai  ta zare jikinta ta  karasa dashi kan kujera " zauna daga runguma har ka fara moving  a iska zama  yayi a  kan kujera sharaf yana furzar da numfashi "idan banyi moving a iska ba me kike son nayi ? Tayi murmushi tana juya wa, tunda ya ganta cikin wannan shigar hankalinsa ya tashi  bayanta yabi  da kallo tana taku na daukar hankali , bombom dinta babu abinda suke sai jujjuyawa idan kaga yadda take juya jikinta zaka ɗauka da ganga take yi nan kuwa halittace haka gyara murya yayi ta ɗan tsaya haɗe da juyowa tana zuba masa narkakkun idanunta da hannu yayi mata alamar tazo ta soma takawa  nan fa hankalinsa ya sake mugun tashi jijiyarsa ta dinga harbawa saboda qirjinta dake kadawa ta karaso ta tsuguna a gabansa tana karyar da wuya "ya akayi ranka shi dade ? Bai ce mata komai ba ya kamo hannunta ya daura kan jijiyarsa ,zirrrrrrrr  taji ya  harba  "kinji halin da take ciki  ta narke fuska "aiki fa zanyi nasani kin dan shafamin , nokewa tayi dan  jarabarsa ya soma fin karfina  ganin taki  ya mikar daita ya rungumeta ajikinshi ya fara shafata wani irin numfashi yake fitarwa cikin tsiga ta bukatuwa muryarsa a kasanlance yace "mu shiga ciki, ta girgiza masa "bari na dafa abinci yunwa nake ji abinda zan dafa ba mai wahala bane okay shikenan jeki "fushi kayi tayi maganar kamar zatayi kuka "no cin abinci yafi tawa bukatar mahimmanci Allah ba fushi nayi ba ya mannta mata kishi a goshi "na gode mijina ta tsotsi lip's d'insa  ta juya ta shige kitchen ....

Jollofy din taliya tayi sai dai  ta rage yajin saboda  mah'ruf zai ci  ta juyo musu a plet ta fito ta ajiye akan dining table ta d'auko ruwa ta ajiye  ta k'arasa inda yake zaune ta mika masa tafin hannunta  "muje kaga abinda babynka zai ci murmushin gefen baki yayi "shi yasa nace zanci ya fadi yana saka hannunshi cikin nata ya mike suka jera zuwa dining suna zama aka fara kwankwasa kofa, shiru suka yi atare kafin daga baya ya mike qirjinsa na dokawa yana karasawa jikin kofar yaja ya tsaya sannan ya buɗe idanunshi ya sauka akan hajiya rahma  kafeta yayi da idanunshi batare da yayi magana ba murumushin dole ta kirkiro haɗe da cewa "bani hanya na shigo babu mutsu ya bata hanya tare da juya wa ya dawo tsakiyar dakin ya tsaya rungume da hannunsa a qirji yana Kallonta  "ina wuni  ta furta a hankali ,lumshe idanunshi yayi sai lokacin ya tuna bai gaisheta ba "sorry aunty ki zauna ga guri "na gode daman nazo ne akan abinda ya faru yanzu   "katseta yayi ta hanyar cewa  ina zuwa bani minti goma  ya fadi haka ne saboda ummita  dake zaune tana jiransa dan  yana jin idanunta ajikinsa kasancewar dining table din  na kallon makeken tv dake manne a parlou ya dawo ya zauna  can sai ga suhaima ta  shigo ta zauna kusa da hajiya rahma ..

Yana zama ummita ta yunkura zata mike ya riko tsintsiyar hannunta "ina zuwa ?"zan gaishe da aunty'n suhaima ne "koma ki zauna kici abinci ko yunwa kikace kina ji ba ?  dole tabi umarninsa ta koma ta zauna idanunta na kanshi tuni ya soma kai taliya  bakinsa ita kuwa kasa ci tayi ganin yadda ya haɗe ransa tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa a yadda take kallonsa ta fahimci yajin yana damunsa cibi uku yayi ya ajike fock yana hura bakinsa kamar wani karamin yaro.

take  ta rud'e ta soma masa sannu ta  tsiyaya masa ruwa a glass cup ta mika masa ya girgiza mata kai yayinda gaba-daya hajiya rahma da suhaima suka tattara hankalinsu da natsuwarsu garesu suka bala'in kafesu da ido har sanda ummita ta mike da sauri ta matsa kusa dashi tana shafa kanshi kamar zata zubar da kwalla  "ka gani kou nasan bazaka iya ci ba , ka taimakeni ka  sha ruwa dan Allah ta kai cup din ruwan bakinsa ya kurba  amman still Yana jin yajin kamar ya mutu dan wani irin zafi qirjinsa ke yi  ya sake shan ruwa ji yayi kamar an kara masa wani yajin , ya soma fifita bakinsa da hannunsa , suhaima ta zabura zata mike hajiya rahma tayi saurin maidaita "ina zaki aka ranbani bamu gama da matsalar data kawo mu ba zaki shiga wata ..

"Ya mah'ruf .....
Ya d'ago ya kalleta hankalinsa a tashe saboda azaban yaji "am sorry ta faɗa hawaye na gangaro mata ya kamota jikinsa ya zaunar daita a kan cinyarsa  yana girgiza mata kanshi batare daya iya furta komai ba qirjinta na dokawa kamar zai fito waje ta mike da sauri ta dauko roban zuma ta tsiyaya masa a baki runtse  idanunsa  da sukayi jajur yayi ,  ummita ta rasa me zatayi masa ya rage jin rad'ad'i ,kawai  ta kai hannuwanta duka ta talla'bo fuskarshi ta haɗe bakinsu guri daya ta soma tsotsa  bakinsa gabad'aya tsigar jikinsa suka mike tana tsotsar bakinsa tana shafa fuskarshi ya lumshe idanunshi yana sauke numfashi sai data tabbatar ya dawo haiyacinsa sannan ta mike daga jikinsa ta koma mazauninta tana tsiyaya zuma a spoon tana  bashi a baki "qauna ya kira sunanta da kyar na'am ta amsa muryarta a raunane cike da tsoro i love you my qauna ina sonki kinsa yadda naji da kike tsotso min  yaji ? ta girgiza masa kai " gaba-daya wani irin natsuwa naji ya mamayeni ya matso kusa daita yana busa mata iskar bakinsa ki rage cin yajin zai iya  miki illa ,ta kai spoon bakinsa ta bashi zuma "babu abinda zai min saboda zaka ci ne ma na  rage , bai ma  yi wani  yaji ba fa dan dai kawai baka son yaji ne .

zumar datake  bashi ya diga a gefen bakinsa ta matso  tasa harshenta ta lashe gaba-daya sun manta da wasu halitta zaune agurin suna jiransu , alamun wutar Camera ya hankalta da mah'ruf yana d'agowa yaga hajiya rahma ta saita wayarta tana d'aukarsu hoto muryarsa a dan  fusace yace  "me kike yi haka  aunty ?

"Kun burgeni ne yasa na daukeku hoto ta mike ta karaso har  inda suke tana nuna masa "ka gani  kunyi kyau sosai "mun gode amman ki goge "me kace ? "Ki goge ya sake faɗa zuciyarsa a dage wani irin bakinciki ne ya caki zuciyarta ,daman bawai sun burgeta bane hasalima haushi suka ba  , ta dai  d'aukesu ne  ta ajiye ne ko wata rana zai mata amfani  ,amsar wayar yayi ya goge  da kanshi ya mika mata , jiki a sanyaye ta juya ta koma mazauninta "ya mah'ruf ba'a haka fa , at least ya kamata ka girmamata yayar matarka ce gaskiya ban ji dadi ba kuma raina ya ɓaci  "kar Allah yasa kiji  dadi shi ran naki ya dade bai  ɓaci , na kawo miki omo  da hypo ki wanke sai yayi fari ?  bata san sanda murmushi ya bayyana a fuskarta ba "ki ci abinci ina zuwa ya mike ya nufi inda Hajiya rahma take ya zauna yana fuskantartata batare daya kalli inda suhaima take ba .

"gani aunty "hajiya rahma ta numfasa sannan ta soma magana a sanyaye  "daman akan abinda ya faru d'azu ne kamar yadda na soma faɗa maka  suhaima ta kirani tana kuka take koro min sai dai banji dadin abinda tayiwa ummita ba , nayi mata faɗa sosai dan banga abinda ya shafeta ba ,ummita matakar ce kana da damar yin duk abinda kake so daita sannan ka faɗa mata abinda kake so , wannan dalilin yasa nazo da kaina na baka hakuri itama   ta baka hakuri sannan ta bawa ummita hakuri ,abinda kasan idan an maka zakaji ciwo , karka yiwa  d'anuwanka nayi mamaki matuka saboda kullum muka haɗu  daita banda yabon ummita da jiddah kai zuriarka ma  gabadaya babu abinda take sai gashi yau tayi abinda yafi komai bata min rai , kayi hakuri dan girman Allah bazata sake ba ke kuma ki tashi yanzu ki durkusa har kasa ki bashi hakuri .

naunayen ajiyar zuciya   ya sauke yana jin fariciki suhaima ta mike ta isa har gabansa ta durkusa bisa gwiwowinta ta haɗe hannuwanta "am really sorry habibi nayi kuskure kuma inshallahu bazan sake ba ka yafe min  ,sharrin sheidan ne da zafin kishinka ne  kasan ba halina bane ,ya lumshe idanunshi ya bude "komai wuce ki tashi "a'a bazata tashi ba sai ummita tazo ta roketa dan ina jin ummita araina kamar yar'uwa tayi maganar tana tsine musu a zuciyarta ..

"No need aunty suhaima bazata roke ummita ba   tunda  har tayi nadama kuma ta bani hakuri shikenna komai wuce  itama zata hakura "wayyo mah'ruf da kabari ta bata hakuri  dan gobe ta kiyayye  ta mike a fusace  tana nunata "da girmanki amman ki dinga abu kamar  wata karamar yarinya akanki aka soma kishi wallahi daga yau kika sake irin wannan iskanci   ta daga hannunta  zata sauke wa suhaima  mari ....

TWO FRIENDS BSBS
💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
            
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

MY YOUTUBE CHANNEL *HAUSA BAKWAI*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

PAGE 62

Cikin  zafin  nama mah'ruf ya  tare  marin  da   hajiya  rahma    take shirin kaiwa  suhaima    yana  qaqalo murmushin   dole "haba  aunty  ya  zaki  marar min  mata  a gabana ? "abinda  ya faru kuskure ne  kuma  ta  nemi  afuwa , muna  sa'bawa Allah  mahalincimu  mu dawo mu  nemi  gafaransa kuma  ya  yafe muna  bare  mu  yan adam  na yafe mata  ..

Tsaki   hajiya   rahma  ta ja tana  furzar  da  numfashi tace "nasan  da haka  amman  da  ka bari na sake  ganar  daita kuskuren  abinda ta aikata ,"no aunty  ba Sai kin kai hannunki  jikinta ba ,  suhaima  na jin furucin  mah'ruf dadi ya mamaye zuciyarta da gangar  jikinta  ta faɗa tattausan  jikinsa  tana kuka  .....

Shiru  dukkaninsu sukayi babu  wanda  ya  sake magana  suna fitar da numfashi  a hankali suhaima ta lumshe  idanunta  tana jin sanyi a cikin ranta , cikin  wani irin tashin  hankali ummita take  duban  suhaima dake  makake a qirjin  mah'ruf , take zuciyarta   da  gangar  jikinta ya soma rawa  ,bata san haka take matsanancin  kishin  mijinta ba sai data ga suhaima makale dashi, Allah  ne  kaɗai yasan irin azabar ciwon da take ji a zuciyarta  sai dai tayi kokarin  danne abinda take ji  saboda  bata son zubar da kima da mutuncinta a gaban aunty suhaima har ma da ita kan suhaima  ..

Suhaima   kuwa   wani irin sanyi  ne ya  dinga bin sansar  jikinta zuciyarta ta mata  sanyi  ta rage  jin rad'ad'in  azaban  data shiga a wanin  da suka gabata, ko babu  komai  mah'ruf ya nuna  mata tana da mahimmanci a rayuwarsa  ,sake lafewa tayi  a fad'ad'd'en qirjinshi dake fidda kamshi  tana sauke  sheshekan   kukan  makirci  "kin ci darajar  mah'ruf  yau da abinda zan miki wallahi sai kinyi mamakina   tana gama  fadar haka ta juya fuuuuuu kamar gaske ta  nufi   kofar fita tana sauke  numfashi ....

A hankali ya shiga shafa bayan  suhaima  yana rarrashinta  duk  akan idanun  ummita,  tana zaune tana  kallonsu har sanda suhaima ta fuskanceshi  hawaye na bin  kuncinta "am really sorry habibi bazan sake ba ta fadi  tana  haɗe bakinsu  guri daya ta soma  tsotsa  ,tun  yana ki  har  ya shiga maida mata  martani  ,dan daman  hajiya rahma ta rigada ta  koyar  daita yadda  zata  rama abinda aka mata  cikin ruwan sanyi babu faɗa babu tashin hankali  ,ganin tsayuwa  na neman gagararsu ta soma jansa  suka  nufi  kofa fita   tare tana  makale   a jikinsa .

take  hankalin  ummita ya kara tashi jikinta  ya kama rawa" a parlou'nta  mah'ruf  ke biyewa   matarsa dan ta samu damar tozartata ?
"Wani irin soyayya yake ikirarin yana  mata ?  " idan har zai iya aikata haka akan idanunta bai cancanci ta amince da kalamansa ba ,kalamansa zasu kasance  karya da yaudara  ne  a gareta .

a matukar sanyaye ta mike  zuciyarta na bugawa  da karfin  gaske  suna  daf  da barin parlou'n ta k'araso inda suke   cak  ta rike tsintsiyar  hannunsa ya tsaya  haɗe da juyowa yana  Kallonta  kana ya ɗan  dawo baya  , tsura  masa  narkakkun idanunta  tayi tana kallonsa  numfashinta na kokarin  tsayawa,  a kallo ɗaya  daya mata ya  fahimci zallar damuwar dake tattare daita ,her face with  silent smile   ta  kai hannunta ta bambare  suhaima a jikinsa  tana  aika mata da wani irin kallo mai haɗe  da murmushi  kana  ta maye  gurbin suhaima a qirjinsa   ta hanyar  fuskantarta "karki manta har yanzu ina cikin lokacina kina iya kama gabanki har zuwa sanda zai dawo hannunki tana gama faɗa mata haka   ta juya tana  fuskantarshi tana tsuke ƙaramin bakinta , kallonta kawai suhaima take cike da mamaki da al'ajabi  , yayinda ummita  tayi kamar bata san da wata halitta suhaima a gurin ba  muryarta a raunane tace "muje daga ciki ko  tayi maganar cikin salon jan hankali mah'ruf ya kasa magana ta kamo hannunsa ta tsarke cikin nata ta  soma tafiya dashi numfashinta na fita da karfi , ita kadai tasan yadda taji a lokacin da suhaima ta haɗe bakinsu tana tsotsa tana jin kamar zuciyarta ta kama da wuta , nan suka bar suhaima tsaye bude da baki da ido tana kallon bayansu "kwakwaluwarta ce ta shiga caji "lallai nayi  saken da yarinyar nan  tayi karfi a zuciyarsa , amman  da sannu zan ganar daita kuskurenta dan ba'a shiga track d'ina a wanye lafiya , nayiwa kanta alkwarin  sai nasa wuka na raba tsakaninsu ta karfin tsiya  a fusace ta juya ta bar parlou'n  tana surutai ..

Ummita  na  shiga d'akinta  da mah'ruf   ta saki  hannunsa   tana  juya  masa  baya  ,yana  tsaye yana kallonta  ta shige  bayi ta barshi , naunayen   ajiyar  zuciya ya sauke  ya  zauna  a bakin gadonta yana dafe goshinsa , bayan  kamar minti  biyar ta  fito  daure da  towel tana wata irin tafiya   na daukar hankali  ,yana ganinta   ya mike da sauri ya kai  hannu  zai rikota ta goce , ta raɓa  ta gefensa ta  tsaya  gaban mirrow tana goge  jikinta da gefen towel din dake daure  ajikinta , bai yi fushi ba ya  matsota   kamar shige jikinta    tayi saurin   juyowa   tana  tokare  hannunta  da qirjinsa "karka soma  ta'bani  ta faɗa tana matsawa daga garesa  fuskarta a  haɗe tamkar  bata taba   yin dariya ba.

wani  irin  yanayi mai sarkakiya da wutar  misaltuwa  ya ziyarci zuciyarsa  dama gangar jikinsa , tsantsar mamakin ummita yake, ya dinga  binta da ido  yana Kallonta  ta  dauko wata    riga  iya gwiwa  mai hannun  hamles  tazo daf dashi ta saki towel din  jikinta  bombom d'inta da dukiyar  fulaninta suka bayyana wani abu daya tsaya masa a makoshi yayi saurin  had'eyewa, ya kasa kifta idanunshi akanta  yana kallonta yana mamakin sauyawarta.

    ta  zira rigar  ajikinta  ta sake komawa  gaban  mirrow  ta tsaya tana tattara  gashin kanta  guri daya , ya matso  daf  daita ta yadda kowanensu zai iya jiyo bugun zuciyar  d'an'uwansa  ,ya riko hannunta  ya zauna kana ya  zaunar daita akan cinyarsa  ya tsura mata  manya idanunshi yana kallonta  duk yadda yaso ya sanya kwayar idanunshi cikin nata kin yarda tayi  dan kallonsu kadai zai  iya sa ta kasa aikata komai,  ya riko yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa muryarsa a sanyaye ya soma magana   "me  nayi miki  kika canza min a lokaci daya ?

tambayar da yayi mata yasa numfashinta  ya soma fita da kyar , idanunta suka cicciko da hawaye   fuskarshi ya danna  qirjinta yana kissing din tsakiyar brest d'inta  da suke  a haɗe gwanin ban sha'awa, da kyar ya samu ya saki kwakwaran ajiyar zuciya "me na miki qaunata  zuciyata bazata iya  jurar  ganin fushinki  ba ,gabad'aya ta dimauce saboda lasar qirjinta daya zarce dashi yana ƙoƙarin cafko nipples d'inta  kawai  ta sakar   masa kuka ....

"subuhanallahi har abun ya  kai da kuka ki taimaka ki faɗa min yayi maganar yana ƙoƙarin haɗe bakinsu tayi saurin fixgewa daga jikinsa  "karka  yi   kuskuren haɗa jikinka da nawa bare kwatanta shan bakina ......

take kwakwaluwarsa ya fahimtar  dashi komai murmushi  yayi mata mai narkar  da zuciya , cikin farincikin  nuna kishinsa da tayi 

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment