Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bugawa da karfin  gaske   haɗe da gyara  zaman zaren  styly din  dake  d'aure    a kafad'arta  wanda idan kagani zaka iya dauka gyalene  nan  styly din ne haka  ,  har  ta k'araso tsakiyar   fili  idanun tarin mutane  dake zaune  na  kanta  saboda  wani irin azaɓaɓɓen  kyau da tayi ko  amarya  sai dai ta nuna  mata  ita din amarya  ce  suhaimai kuwa  tsabar gigicewa  kasa tantanceta tayi bancin sunanta data ji MC ya ambata da bazata fahimci ko wacece ba ...

Kamar a mafarki  Mah'ruf  dake  zaune kusa  da  jafar  ya hangota  tana bada step tamkar  wacce ta fito gasar  sarauniya kyau tana tafiya tamkar wacce kwai  ya fashewa a cikin , da  sauri  ya runtse idanunshi yana  girgiza kanshi   sannan ya  sake ware  idanunshi  tarrrrrr akanta  "jafar  idanuna ne ko  kuwa , kamar  fat lion dina  nake  kallo a tsakiyar fili  can ?
"Itace  mana wani abu ne  ?
Ya  bashi amsa  batare daya  kalleshi ba ko nuna wata damuwa  " mah'ruf ya   zuba mata ido  kawai  yana   kallonta yana jin zallar 'bacin  rai na ratsashi ji  yayi  a duniya ta  gama  wulakantashi  da tozartashi , har lokacin  imagine  din  ganinta haka  yake   ba  kamar yadda  ya  bata umarni  ba,  har  sanda ta amshi lasifika  a hannun mc  idanunshi  na  kanta yana mamakin  karfin  hali irin nata  da  rashin ɗaukar aurensa  da  daraja da tayi .

"masha  Allah  gaskiya ummita tayi kyau sosai kalli  kaga yadda gabadaya mutanen dake cikin hall din  suka maida hankalinsu  gareta ,wani dogon tsaki  mah'ruf ya ja  ,cikin  wani  irin  tashin hankali  ya  zabura ya mike tsaye jikinsa na  kyarma  , jafar yayi saurin kamoshi    " ina  kuma zaka   ?
"dan girman  Allah  ka zauna  karka  hargitsa mana  taro ga  abu ya d'auko sugar  ya  karasa maganar  haɗe da  zaunar  dashi  akan kujerar daya tashi .
muryarsa  a matukar fusace   yace " kutumar uban taron dan me  zaka hanani  zuwa  kalli fa yadda  ake  min wasa da aurena?

"Auren  da  kai kanka baka  d'aukeshi  da daraja ba  dan me zaka damu kanka   common my  friend is better ka  .......
"karka fada min maganar banza   jafar  ,sannan  karka  ɗauka ko  kishin ina sonta  nake    no kishin aurena da  cikina  dake  jikinta  nake wa  kar  aje  ayi min gangancin  da  zan rashi ya dafe goshinsa yana furzar  da iska mai zafi daga bakinsa "  yarinyar nan  tana   ɗauke  da cikina har na tsawon wata uku da  wani  abu  ta yaya hankalina ba  zai tashi ba  kalli takalmin data saka mai tsini idan akayi kuskure ta fadi a irin wannan tafiyar shikenan zan iya rasa cikin jikinta  yayi  maganar cikin d'acin rai da tsananin bakinciki bai san subul da baka yayi ba sai daya ga irin kallon mamakin da  jafar  ya dinga  binsa dashi   kafin daga baya yace  " what are you try to say  mah'ruf ?
" ciki  kayi mata   na haihuwa   ko me ?
"Idan  ciki  kayi mata   a ina  kayi  mata yarinyar da  bata  tare a gidanka ba ?
"ban sani  ba, kuma karka  sake  min wannan banzar  tambayar  irin ta mahaukata ,nida matata kake wani tsareni da idanu kana min folish question's  "gud  bazan sake ba, wannan  kawai ya  tabbatar  min da kana matsanamcin son yarinya  "aboki  ka natsu ka  sanyaya zuciyarka sannan  ka  godewa Allah  daya azurtaki da samu mata kamar ummita arayuwarka , ka sauke   wannan girman kan  dake tattare da ƙwaƙwalwarka , ka lalla'ba matarka  ku sasanta tsakaninku domin samun  irinta da wuya .

" matarka tana da kyau na  ɗaukar  hankali matuka,  ka duba ka gani duk  fadin  gurin nan sama  da kasa  mata ne kala  daban daban amman  kalli yadda ake kallon  matarka .
Mah'ruf yayi shiru  rungume hannuwanshi duka  a qirjinshi  idanunsa  na kanta  tana jujjuya  jikinta  gabadaya fuskarshi  babu annuri ko kaɗan  .

Ummita   bata kalli inda yake  zaune  ba tayi   sallama  sannan  ta soma  bada tarihin amarya  kamar yadda babban  abokin ango ya bayar  dana ango  cikin tsadadden  turancinta
"Ina  kowa  fatan alkhairi sakamakon  halartar  wannan  taron na yar'uwarta  masha Allah guri  yayi  guri alhamdullahi  wannan amarya  Kamar yadda kuka  sani yar'uwace ta jini kuma babbar  aminiya ce  gareni , kamar  yadda kuke gani amarya ce kyakkyawa son  kowa  kin wanda ya rasa   ....

raf raf  hall  ya  sake d'aukar   tafi "ita wannan amarya  ta  kware gurin iya  girki sosai   ga kuma kwalliya  uwa uba  riko da addini  da tsananin hakuri  a zahirin  gaskiya ango ina  maka albishir ka  dace  da mace ta gari , ina  kowa fatan alheri , sosai  idanun mutane  suka saidu akanta  waɗan da suka santa nan suka shiga bada nata tarihin da irin ilimin da take dashi  baka  jin sautin komai  acikin  hall din sai tafi  raf raf   yayinda masu   daukar  hoto da video suka  yi caaaa  akanta  suna aikinsu cike da  kwarewa  mah'ruf kuwa ya cika yayi fam jira yake  jafar  ya sake yin magana  ya ɗauke shi da wani  mahaukacin mari , Cikin Sa'a ta kallo inda yake  tana rausayar da  kwayar idanunta..
  Wata ƙatuwar harara   ya galla mata yana  mata  alama ta bar gurin  da idanunshi     amman ko  gezau  batayi ba  hasalima  nunawa  tayi tamkar bata sanshi ba, mutane kuwa sai mamakin  tarin iliminta suke  a dan kananan shekarunta  da basu wuce shatakwas  a duniya  ba.

bata mikawa  mc lasifika ba   har  sai data kai inda take   da   niyyar tsayawa sannan  ta  mikawa mc speaker  zata wuce, mc  yayi  saurin  tsaidaita yana  bawa mai hoto umarnin d'aukarsu,  aiko ta  gyara tsayuwarta a yangance tana sakar  masa  tsadadden murmushinta dake sake bayyanar  da ainihin sihirtaccen  kyawunta ..

take jikin mah'ruf  ya dauki  rawa  ai  bai san sanda  ya  mike  tsaye ba  sai  gashi a tsakiyar fili  agabansu  yana raba idanu  haɗe da   ture mai ɗaukar  hoto  tun bai kai ga ɗaukar su  ba "karka soma  gangancin ɗaukar   matata hoto da   wani katon  banza katon wofi  yana  gama  fadar haka     ya cafki  tsintsiyar  hannunta gam  cikin nashi   ya soma tafiya daita nan hankalin mutane ya dawo kansu menal ta cika da farinciki sannan ta sake gasganta zarginta akan yayanta shi  kuwa  jafar   dariya har  da rike ciki .

"Wai  me ye haka  ne plz ka barni  nayi farinciki cikin  mutane meye na wani katse min jin dadi ?
  bai  tsaya   a koina ba sai  a  harabar  gurin  ya tsaya tare fuskantarta  yana  wurga mata wata ƙatuwar   hararar  data kad'a  mata kayan ciki , batare da yace komai ba  ya  buɗe  bayan  motarsa ya  nuna  mata alamun ta shiga , dole ta shiga saboda ganin yadda fuskarshi  tayi murtik  , daga  jikinta har kafafunta da zuciyarta rawa suke  tsabar tashin hankali data tsinci kanta alokacin ,   ya shiga gidan  baya  inda ta zauna  ya zauna  yana sauke  numfashi  da karki  sannan ya  soma magana a fusace "lallai sai  yau na yarda kin  tabbata  mahaukaciya  wato  da  nace karki fito sai  da  hijab  shine kika nuna  ban isa  dake ba ko?" kyace duk na gama haukana  tsirara ma zaki fito  duk abinda zanyi nayi ko ?

Tayi shiru taki cewa komai  "shi kuma wanacan  dan iskan  banza  kato da bai san ciwon kanshi ba sai wani lilleke  miki yake  kamar cingam kema da yake shasha ce da bakisan mutuncin aurenki ba har da wani gyara tsayuwar ɗaukar hoto ko?

A hankali ta furzar da iska tana   juya  masa keya   alamun  bata sauraronsa , matsota yayi sosai kamar zai shige jikinta  dan  har suna  iya  jiyo  dumin juna,  ya kai hannuwansa duka  ya  juyo da fuskarta  gareshi "ga dan iska  dole ki juya min keya  ,  nan ma tayi masa banza  taki cewa komai "ki  koma  gaba na mai  dake  gida  kin  gama naki  biki..

Wani irin kallo ta watsa masa  mai hade da harara  sannan tace   "kasan  Allah wallahi babu  wani  gida da zan koma  a yanzu ina tsaka da jin dadina  , kai  dan Allah  malam  ka sawwake  min auranka da yake  kaina ko dole  sai nayi rayuwa da kai ?
"Haba  duk kabi ka  tauyeni  ka hanani  rawan gaban  hantsi  ,ka hanani na  sakata na wala   na  gaji  na gaji da auranka ka sakeni daga nan kowa yasan  matsayinsa ....

hankalinsa  yayi bala'in tashi  bai taba tsintar kanshi cikin tashin hankali  irin  wannan lokacin     akan furucinta na yau ba  , muryarsa na rawa yace "haba  fatlion  kina cikin hankalinki  kuwa kike wannan  maganar ?
Ta kalleshi shekeke ,
sosai ta hango tsagwaron kishinta acikin  kwayar idanunshi fiyye dana sauran lokutan baya  , ko ba'a faɗa mata ba   ta  tabbacin soyayya  ce ba kishin aurensa dake kanta  ne yakewa ba  .

Sai data sauke naunayen  ajiyar  zuciya sannan tace  "kwarai  kuwa  ina cikin  hankalina domin kuwa bazan  iya cigaba da  zama da kai ba  ,kana zagina  da cin zarafina  da rashin d'aukata da daraja  , kai biyayya fa ba hauka  bane ni dai na gaji kawai  ka sawwake min ....

Tsurawa  ƙaramin bakinta  ido  yayi  saboda ganin  yadda take faɗar duk  abinda ya fito bakinta batare da wata shakka ko fargaba ba  ,hankalinsa ya sake tashi  matuka  duk yadda  yayi kokarin shawo  kanta ta koma gaban  mota su tafi gida suyi  magana a can taki  ....
Ciki hall  kuwa  tuni  aka  soma ciye ciye da  shaye shaye da rawa .

"kina ji ...."

"Ina jin me ? Ta katse masa hanzari  tana yatsina fuska
"Babu   abinda  zanji  daga  bakinka  dan duk abinda  zaka faɗa ba saurararka  zanyi ba  ni dai  ka barni  nayi life dina ,ka  sakeni na aure wanda  nake so yake sona   ta  karasa maganar kamar zatayi kuka  tana fidda numfashi  da kyar   tana jin wani  irin abu akan shi da bata  taɓa  jin irinsa  ba " tabbas tasan   maganar meenal  gaskiya ne  ta kamu  da matsanancin  soyayyarsa ,  tana  dai ƙaryata  hakan  ne domin bata son   ta bawa hakan    mahaimaci  a rayuwarta ,  duk abinda take    ji   akanshi  zata d'aure  zatayi  rayuwarta babu shi  .

Shi  kuwa wani irin  gumi ne  ya rufeshi  sharkaf  ta ko'ina  ajikinshi  dafe yake  da saitin zuciyarsa tunda  ta  soma magana ya  kasa ɗauke idanunshi akanta   yana jin zafi  acikin  zuciyarsa , ya tsani  yaji  tace bata son shi   ,bare  aje ga   batun  saki.

  a zuciyarsa yake  aiyana   muddin  yayi sakacin  rabuwa daita kanshi ya  cuta , wani naunayen  ajiyar zuciya ya sauke   a hankali ya  kai  duka  hannuwansa bisa  kuncinta  ya tsuwara  kyaukyawar fuskar  idanunshi  yana kallonta,  ba wai yana mamakin  dukkan maganganun da ta fada masa  ba ne  "a’a ya san ummita  zata  iya  faɗin abinda  ya fi haka akanshi  ,sai dai  kuma a halin yanzu yana mamakin kanshi  da ya kasa ɗaukar mataki akan ta ,a hankali zantuttukan abokin shi jafar suke dawo  masa cikin kwakwalwarsa  ,jafar  ya bashi tabbacin  lallai yana son  ummita ...

Shima  dai ya rasa gane kanshi   yanzu sonta yake  ko  kuwa  kishin aurensa dake kanta yake ?  ya rasa gane wane  mataki   zai  ɗauka aciki   soyayyarta  ko kishin aurensa  yake?
Take   wani  bangare  na zuciyarsa yace kishinta kake mana , kyakkyawar zuciyarsa  kuwa cewa tayi  "kai  malam duk inda  kishi yake  so na nan  daskare ka yarda ko karka yarda kana son fatlion ,  haka itama tana sonka   jikinsa a sanyaye ya kusanto  da fuskarshi daidai  fuskarta  hancinsa  akan  hancinta sannan  bakinta daidai  bakinsa  idanunshi na kallon  cikin kwayar idanunta  yayinda a hankali  ya  dinga  shafa fuskarta  da hannayensa duka   wani irin shock  da shauki ta ji ya  ziyarci ilahirin   jikinta tamkar wacce aka   jona jikinta  da  wutar lantarki.

duk  abinda  ummita ke ji a  sansar jikinta haka   shima ma’aruf  yake ji  a jikinshi fiyye da koda yaushe bata ankara ba kawai ta ji ya hade   bakinsu  guri daya  ya  farawa bakinta wani irin  tsotsa na fitar hankalin , ya  rike fuskarta  gam  Yana shafawa saboda kokarin cire bakinta  da take son yi , take  jikinsu  ya dauki rawa  da shiga wani yanayi mai tafiyar da ruhi ,mah’ar ya ɗauki tsawon  lokaci yana shan bakinta   batare  da gajiyawa ba , sannan ya Sakar  mata  bakin  suka dinga   sauke ajiyar zuciya  a tare, fuskarta cike da shagwa'ba   ta kaiwa  kirji shi duka sannan  ta  fashe da kukan shagwa'ba  "akan  wani  dalili  zaka sha min  baki   bayan  ba  sona kake ba  ?
" ba ka sona haka nima bana sonka  saboda haka kar sake  min irin  wannan  gangancin dan  bana  son irin wannan mu’amular  na shiga tsakanin mu  . ....

a hankali ma’hruf ya sauke  hannun shi daya a kasan mararta  yana shafawa  ahankali yana   kallonta  yana jin wani  irin feeling  din dan’shi  ko yar’shi  dake kwance agurin "idan zan soki zaki soni  fat lion ........?

Yayi mata tambayar yana cigaba da shafa mararta wanda hakan ke sake haddasa mata wani shaukinsa ajikinta  'sarai ta  fahimci wayo yake son  mata  dan ya fahimci feeling's  dinta akanshi , yatsina  fuska tayi  sannan  ta cire hannunsa dake maranta  "kai  ma kasan abinda bazai  taɓa faru ba kenan atsakaninmu  ka soni ko ni na soka har abada it can .....
"Shiiiiiiiiiii  karya  ne fat lion kina sona  kiyi tunanin abinda ya faru a kwanakin baya  da  kika hanani  zuwa gurin matata  ......, taja tsaki a zuciyarta  "Kana tunanin abinda nayi a wancan ranar duk   cikin soyayya ne?" nup kama daina wannan  tunani  domin kuwa nayi  ne ba dan wata aba  soyayya ba, nayi ne dan kawai na kuntatawa waccan dakikiyar  matar taka mai kwakwaluwar  kifi ,
dan haka ka daina wannan tunanin dan bazan  taba   sonka  ba ?
Ya kashe  mata idonsa ɗaya  yana busa mata  iskar bakinsa  ta cigaba da magana " "alhamdullahi  Allah  yasa nayi nasara  kuntata mata bisa zagina datayi na nuna mata ita din karamar ........
"shiiiiiiiiiii ya katseta "karki sake zagin matata agabana   ina sonta ina ganin mutuncinta sannan tana da daraja acikin zuciyata  ta ja tsaki a kasan ranta "kama hadiyeta idan zaka iya karewar soyayya tana   gama zancen zuci  ta juya zata buɗe murfin motar  ya cakumota gabadaya  ya matse ajikinshi  yana sakin numfashi "bafa zan yarda  ki koma ba, matukar  na barki kika koma zan.......
Shiru yayi ya kasa maganar   yana sauke numfashi  itama numfashin  ta sauke mai zafi ....
A galla sun ɗauki tsawon  minti goma sannan  ya sausauta rikon da yayi mata ya zira harshensa  cikin kunnenta  tayi shiru ta natsu  saboda ta  ɗauka magana  zai yi mata amman  sai taji yana tsotsar cikin  kunnenta yana hura  mata iskan bakinsa   ,take tsigar jikinta  suka mike tsaye   ta  dinga jin zirrrrrrrr ... zirrrrrrrr ajikinta  ..
   "Shike nan mu hakura da son juna ,tunda daman bamu  taso akan  haka  ba , amman at least fat lion mu mutunta aurenmu  ,wannan shigar da  kikayi  sam  bata dace  ba sai Allah ya tambayeni  akan yadda na baki  kulawa , ki taimakeni  ki suturarta kanki  kada wutar Allah ta cini  jikinta na rawa ta goce kunnenta  a daidai saitin bakinsa "naji ..
"Zaki yi min wannan  taimakon ?
"Nace naji dan Allah ka sakar min jiki nasan anan can ana nemana .
"ai ni da wannan shigar ne   banason ki koma cikin hall din   ,wallahi da nasan shigar  da zakiyi kenan da ni da kaina zanzo na daukeki ..

"amatsayina na wa kenan da zaka zo ka daukeni ?
"A matsayinki na matata mai sona  ya bata amsa yana d'age mata girarsa "na faɗa maka ka daina tunanin subai'a zata soka  "Ki kalli cikin kwayar  idanuna  ki sake furta min abinda kika faɗa yanzu  ,yayi maganar yana  shafa fuskarta  tayi saurin  runtse idanunta gam zuciyarta na matsanamcin bugawsa "bazaki iya fada ba ,kenan  karya kika faɗa min cewar baki sona ?
Ta sake runtse idanunta gam  saboda wani shauki dake dibarta zuciyarta na budewa soyayyarsa na samun masauki na musamman..

  "komai  zaki  faɗa zuciyar mah'ruf  ba zata ta'ba amincewa ba , saboda dukkanin alamomi  son sun gama  nunawa a tare dake  kina son mah'ruf......
" Mahruf yana cikin nan ya nuna daidai saitin zuciyarta " ko kallon fuskarki  akayi za'a tabbatar dan haka ki daina waskewa .. ...

Dan takaicin abinda yace bata san sanda ta fashe masa  da kuka ba,  sake matsowa yayi sosai jikinsa na kad'awa "plz karki min haka ta d'ago idanunta da suka cicciko da ruwan hawaye tana dubansa " karki  yi kukan nan    saboda bana son ki bata kwaliyar fuskarki mamakinsa ya sake mamaye zuciyarta tana kallonsa  ya ciro hanky a gaban aljihun gaban rigarsa ya shiga ɗauke mata hawaye
" karki  yi  kukan nan    saboda bana son ki bata kwaliyar fuskarki
ta  sake  maimaita abinda  ya faɗa shiru sukayi suna kallon juna kwankwasa glas din motar da akayi da karfi ya dawo dasu haiyacinsu mahruf yayi warning yaga jafar ne tsaye dan haka ya soma ƙoƙarin  fitowa yana cewa "karki  ki fito haka .

"Lafiya malam ?
"Itace ta kawo haka kazo ka takure yarinyar mutane kana rage zafi daita  idan anyi magana kace baka sonta . "uhmmmm ance ba'a sonta kuma baza'a sota ba meye matsalarka ?
"Karya ne wallahi kana sonta tunda ka iya dirka mata ciki dan girman Allah  ka faɗa min a ina kayi mata ciki kuma tasan da zamansa ?
yayi masa banza tare da ciro wayarsa ya soma neman layin suhaima, kira biyar yayi mata sannan  ta ɗauka tana magana da kyar ,dan ranta a mutukar 'bace yake saboda duk abinda ya faru akan idanunta da y'an'uwanta ya faru hajiya   rahma  ce  tayita bata baki, if not taso ta biyoshi  ta sauke musu hauka  ,"ina kika ajiye wayar ?
"Tana cikin Jakata "okay fito mu wuce gida "okay kawai tace ta katse kiran hajiya  rahma  ta kalleta "mah'ruf ne ?
Ta gyada mata kai alamun eh "me yace miki  ?
"Wai na fito mu wuce tayi shiru bayan kmr minti biyar  tace "ki saki ranki ki tashi kibishi karki sake ki nuna masa komai da sannu zamuyi maganinsa ta mike tsaye ta suri jakarta ta fito harabar hall din kai tsaye inda taga su mah'ruf ta nufa tana cika tana batsewa   jafar yayi murmushi "yau fa kana da aiki agabanki ga gimbiyarka sai cika take tana batsewa kasan fa  akan idanunta komai ya faru "to ina ruwana ta fashe ma karewar cika tun kafin takaraso ya buɗe  mota ya zira jikinsa ciki, ummita na  zaune hawaye ya cika mata ido   wani irin kallo ya bita dashi da tsantsar mamaki a fuskarsa a  ransa yaja tsaki "ki tashi ki koma gaba ki bawa matata guri  ,kuma bance ki fito waje batare da kin lullu'be jikinki ba, "da me zan rufe jikin nawa da "ban sani ba .
Ya faɗa yana   bude  murfin motar  haɗe da  kareta da jikinshi har ta koma gidan gaba ta zauna duk jafar na hankalce dashi  ..

a matukar haukace suhaima ta karaso jikin motar  ko kallonsa shi da jafar batayi ba ta bude gidan baya ta shiga ta zauna tana huci ,
Mah'ruf ya dawo gurin jafar   "da wannan iskancin  da guest in kayi daita ai ,mah'ruf yayi murmushi idanunshi na kallon bangaren da take zaune "kai dan Allah ban son iskanci idan ma ina bukata ba sai ka ankarar dani ba nasan yadda zanyi ..

ummita tayi shiru tana kallonsa  ,  glss din motar bai hanata kare masa kallon tsab ba,  yana  magana da jafar da gani hira tayi musu dadi dan har sun  tsarke  hannunwansu cikin  juna , take  kwakwaluwarta ta shiga  lissafin komai daya gabata tsakaninsu  ,"ka soma zuwa hannu  ya mah'ruf , zan tafiyar da akalar soyayyata  acikin zuciyarka daki daki  to the extended Sai ka furta abinda ke cikin  zuciyarka, sai na tabbatar da na ruguza  zuciyarka da komai naka da soyayyata  hatta wannan  ɗan iskan girman kan  da kake ji dashi sai na sauke maka shi ...

Sun dade zaune acikin motar basu yi auni ba  suka ga mutane suna ta wucewa kafin kace me mutane sun fara yashewa a  harabar gurin , can sai gashi   ya shigo motar  bai ce musu   kala ba yaja mota ya bar gurin   a daidai bakin  kofar gida  Alhaji Ibrahim ya tsayar da mota  mai gadi ya buɗe masa tangamemen    get din gidan  ya shiga   tun kafin ya daidaita parking    ummita tayi  wani irin zabura har dukiyar fulaninta na kad'awa da niyyar fitowa" malama kibi a hankali mana ,ta dawo ta zauna sosai tana kallonsa fuskarta dauke da murmushi  ya  tsura mata  idanunshi yana  cizan lip's d'insa sannan yana daidaita tsayuwar motar   cigaba da kallonsa tayi  daga karshe ta riko hannunsa daya   cikin nata  tana murzawa alhankali tare da  langwa'bar da kanta gefe  kamar  wata abar  tausayi "me kuma nayi a hankali fa  zan fita ?
"karka damu  zan  kular maka da kaina kaji mijina.....
sake tsareta da idanunshi  yayi cike da mamakin kissa irin nata, yarinya ƙarama  daita amman ta kware a iya  kissa haka  ......
  A tsanake ya lumshe  idanunshi   da niyyar  yi magana tayi saurin  d'aura  yatsanta akan lip's d'insa "plz ka kular min da kanka kamar yadda zan kular maka da kaina i love you more than you know  sannan  ta  kai wa  tafin hannunsa  hot kiss  da lip's d'insa  Sannan  ta buɗe motar ta fito   sauran kaɗan ta kifa   saboda abinda tayi masa .

bude  idanunshi  yayi  yana hangota  "ina ma wannan memont din ya zamo  gaskiya  ya tsinci zuciyarsa da faɗar haka kafin yayi wani abu tuni ta 'bacewa ganinsa ,ya furzar da iska ya juya  baya inda suhaima take zaune zuciyarta na daf da tarwatsewa  "ki dawo gaba  .

"muje kawai "ban gane muje kawai ba direba zaki maidani ko me ?
"Dan Allah Malama ki dawo gaba banson shirmen kishin banza da wofi ,babu yadda ta iya ta dawo gaba tana zuba masa   ruwan bala'i "saboda baka da zuciya sai wani biyewa yarinyar  da bata sonka kake ,kana  wani biyota   abaya acikin mutune   Sai kace bunsuru  ko kunya bakaji ba ,  yarinyar sai kace wata diyar gwana ..
"da wannan iskanci da kuke ai  gara ka kawota gidanka  gabadaya  .....

ilahirin jikinsa rawa ya kamayi  saboda jin maganarta dole ya gangara gefen titi   ya juyo a matukar fusace  yana daka mata tsawa tare da cewa " idan ni bunsuru ne ke  kuma me zaki kira kanki  dashi ?
Yayi mata tambayar yana kallonta  tayi shiru tana jan tsaki " okay tsaki ma zaki yi  min  tunkiya mara mutunci har ni zaki kalla ki cewa bunsuru akan matata ta sunah ....?
Yayi maganar yana figar motar da gudun gaske bai ko ganin sosai cikin tsananin 'bacin rai da bakinciki da takaici abinda tayi masa , bai tsaya a koina ba sai a kofar gidansu yana isa yaja wani wawan birki "oya fitar min a motata...
"haba  habibi daga wannan maganar zai zama tashin hankali ........?

bai tsaya sauraronta ba ya fito daga cikin motar ya zagayo inda take  ya bude yana ƙoƙarin fito daita "ka tsaya na fita da kaina ,kin tsayawa yayi, ya fito daita  daga cikin motar tana rusa kuka a rikice ta karaso garesa tana rokonsa  "kayi hakuri dan girman Allah na tuba bazan sake ba "Allah ya tsinewa uwar  wanda bai sake ba , zaki san kin kirani da wannan kalmar " kije na sakeki saki daya ..... .
hankalinta ya tashi muryarta na rawa  tace "haba habibi kana cikin hankalinka kuwa kake cewa ka sakeni "okya bari na kara miki wani sakin  sai ki fahimci a wani yanayi nake ciki, ya buɗe bakinsa da sauri ta kai hannuta duka  ta rufe masa baki .. ........

TWO FRIENDS BSBS

💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
           
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

*k'ayarki balama ,tinkiya guzuma , nonsense  what a disgusting  lady you are?  who are called princess  or whatever  I don't fucking care ,who the hell you are? " anyway I want to warn you to stay within your limits stop blabbering rubbish about what you no nothing about,  saboda ba kowace writer bace shasha  irinki  dan haka ina gargardinki ki gyara maganarki akan cewar duk writer da Atk ke yiwa posting yar iska ce over 3yrs now  da Atk ke min posting  ban sanshi da makamancin haka ba, bare dakikiyar kwawaluwarki  ta karanto miki wannan   haukan  writer's din  da'akewa posting haka suke yi  yar iskar yarinya da batasan ciwon kanta ba dan da  kinsa abinda wannan haukan naki zai iya  janyowa dayawa daga cikin writer's  da dakikiyar kwawaluwarki bata karanto miki   wannan jakancin ba*

PAGE 51

.....Gabad'aya  jikinta  rawa  yake  tsabar tashin hankalin  data tsinci kanta ciki  adalilin sakin da mah'ruf ya furta mata ,  bakinta na   rawa ta  soma magana cikin muryar  kuka  "dan  girman   Allah  kayi  shiru habibi   karka  sake  furta  kalmar  sake  gareni  zuciyata   zata  tarwatse zan mutu habibi ,ina sonka  mijina  ,ina

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment