Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallo sannan ya rungumeta tsam ajikinsa yana kissing din  goshinta "kinyi kyau sosai You are so beautiful qauna "kaima kana da kyau sosai  dan har kafini ta kamo habbarsa ta manna masa kiss a goshi , ta juya ta kara gyara gadon tare da goge inda suka bata ta feshe  dakin da turare sannan ta dawo gurinsa zanje na daura abinci ya kai hannunsa kugunta zuciyarsa na  tariyo masa rayuwarsu sam baya gajiya daita gashi itama tana hakuri dashi bata masa rowar kanta sai dai idan bai zo ba ko bata da lafiya.

"muje na tayaki  ya soma tafiya daita "ka zauna ka huta ko kayi bacci ka samu natsuwa banason ka wahala "nima banason ki wahala muje sun dauki minti goma tana fama dashi amman yaki tare suka shiga kitchen "da me zan fara ? tayi murmushin ta dauko masa wuka da doya  ka bere ka sai dafa kai kuma ka  soya tayi mgnr tana shafa fuskarsa .

"an gama qauna ya matso kusa daita ya manne mata ta dauki karamar tukunya "aiki kace zakayi ba soyayya ba, ta karasa ta tari ruwa a tap ta kunna gas ta daura tana kallonsa "duka zanyi a lokaci daya idan kuma aiki kawai zanyi na fasa "ta mika masa hannu tana haɗe rai "kawo nayi aikina"  kiyi dariya tukun sai nayi tayi masa dariyar yake  ,yayi shiru yana cizan lip's d'insa Yana girgiza mata kai alamun bai yarda ba ,tayi murmushin data san yafi so ya dage mata girasa ɗaya "haka kake so ya kashe mata ido sai daya, sanyata yayi a jikinsa sannan ya iya bare doyar , yana barewa yana kising din wuyanta tare suka haɗa breakfast cike da tsantsar kulawa  da juna ,suna zaune a dinning table byn sun gama break fast  "kinsan duk duniya babu abinda ke faranta min rai kamar kallonki, idan ina kallon sai naji kamar kar na daina, kallonki kadai na kosar dani "kamar gaske kai da idan ka kama mutun kamar ka samu  inji ......

Ya kai hannu zai kai mata cafka ta kwasa a guje ya biyota suka fara zagaye parlou'n daga karshe ta gaji ta zube akan kujera ya kwanto jikinta ya soma yawo da hannunsa ajikina yana mata kwakulkuli  "wa na kama ?"kayi hakuri bazan sake faɗa ba ,yana mata kwakulkuli tana bankaro masa kirji nan fa ya zarce da shafa brest d'inta wayarta ce tayi ƙara ya share ya cigaba da saffarata nan take tayi lakwas tana amsar sakonsa haɗe da shafa qirjinshi jin karar yaki karewa yasa tace nurul qalab ana kira  a waya ya mike haɗe da rungumeta ya janyo wayar dake center table , yana sawa a hands free saboda ganin sunan menal  sallama akayi Assalamu alaikum  sai data saisaita muryarta sannan ta amsa "wa'alaiki salam yaruwa ya kike ko kin haihu ne? "menal tayi dariya abinda na kira na faɗa miki kenan "dan Allah ?ummita ta faɗa cike da murna "wallahi tun da asuba nayita kiranki  a waya ban samu ba na faɗa miki kinyi d'a  ,wani irin tsalle tayi ta makale  ajikin  mah'ruf tana murna "yeeeeeeeee nayi da  ......

TWO FRIENDS BSBS
💗💗💗💗💗💗
     WANNAN CE
   QADDARARMU
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~

FREE NOVEL
            
      
AL'QALUMAN

*AYSHA  A BAGUDO*           
*FAIZA  HAMMADU*

~DEDICATED TO~
*AUNTY RAHMA ABBA KYARI* 

MY YOUTUBE CHANNEL
*HAUSA BAKWAI*

WATTPAD @HAUESH

Bismillahirrahmanirrahim

PAGE 65

.....Katse kiran  yayi yasa  hannuwansa  duka ya  zagaye bayanta  dashi yana kai  bakinsa  cikin kunnenta "ko ke kika haifi babyn  iyakar  murna da zakiyi kenan " ta sake fad'ad'a  fuskarta da murmushi "wannan  ma nawa ne  halak malak dan  ɗan  menal d'ana ne, haka nima d'ana ɗan menal ne babu wani bambanci ,  bari  nazo na soma shirin zuwa ganin babynah shima baby yaga mamansa ta faɗa tana sake zubewa a jikinshi ....

"karki zake dayawa fa ita da shan wahalar  haifo d'a  ke da zakewa ,  ki bari  ki  haifo naki  da kanki tukuna ya haɗe fuskarsu guri daya yana shaƙar numfashinta " kinsan ranar  da kika haifa min baby ya zan dawo ? ta girgiza masa kai  tana shakar numfashinsa " ni ne zan dawo mai  jegon bake ba ,dan zan tare a gindinki  bazan bari a dinga jagwalgwala min baby ba duk wanda zai ga baby daga nesa "aiki fa ?  " daga ranar na ajiye har sai na sake sabon ajiya ...  ...

  Wani  matsanancin  kunya  ce ta ka mata ta sake shigewa jikinsa sosai   tana cusa fuskarta a qirjinsa "bari na  shirya  ka kaini yanzu banason   a rigani zuwa ganin baby   azo ana  min gori , murmushin nan nashi mai narkar da zuciya yayi wanda ya sake  bayyana kyawunsa sannan  ya ja numfashi kaɗan yace "ba dai yau ba  ya fad'i yana  zareta a jikinsa ya  mike   ya nufi  fridge yana murmushi , ta bi bayansa da kallo zuciyarta na bugawa  da matsanancin karfi, hankalinta yayi maseefar tashi ta runtse idanunta " ba dai yau ba ta sake maimatawa , kar fa ya hanani  zuwa ya janyo min  fushin menal ,ai kuwa wallahi da ya cuceni  muddin ya hanani zuwa ganin baby yau tayi maganar a kasan ranta  .

dawowa  yayi inda take zaune  qirjinta na dokawa  hannunsa  rike  da  glass cup  da kwalin hollandia  mai sanyi, ya zauna  kusa daita  yana fuskantartata  sannan ya tsiyaya hollandia  a cikin cup  ya mika mata " maman  baby  sha   kiji sanyi ko ,  tayi  murmushin karfin hali tana  girgiza masa kai alamun bata sha  ,ya zuba mata kwayar  idanunshi yana kallonta still  hannunsa na   mika mata cup   , kasa hakuri tayi cikin sanyayyiyar muryarta tace "nurul qalab .......

"Yes  qauna ya'akayi  ?  ya amsa  yana kai  cup  bakinsa  ya kurbi kaɗan sannan ya maida idanunshi kanta  yana mai  tsura  mata idanunshi ,cikin natsuwa  ta motsa labbanta jikinta a sanyaye "da gaske bazaka kai ni naga menal da baby ba yau ? ya d'age mata girasa ɗaya alamun "eh   yana riko  laulausan tafin hannunta cikin nashi ya soma murzawa "dan Allah karka min haka kasan yadda muke da menal bai dace wasu su rigani zuwa ba,  ta karasa maganar tana zumburo masa baki ya sake tsareta da ido "bafa zakije ko'ina yau ba alhalin ina gida kunyi waya yanzu , anjima sai ki kirata   kiji yadda take  .

ta marairaice fuskar idanunta na ciccikowa da ruwan hawaye "
me kake son nayi maka ka kai ni yau ?
" ka  faɗa min duk abinda kake so  wallahi zanyi maka "koda kuwa  kwana zanyi  ina   having sex dake ?yayi mata  tambayar cike da   zolaya yana   kallonta yaji abinda zata ce ,ta damke hannunsa dake cikin nata  tana kad'a masa kai"ka kaini idan mun dawo kayi duk yadda kake so dani na yarda ...

  Har kwanciya yayi saboda dariyar mugunta , ta 'bata rai "wallahi ka fiye  mugunta ,dan mugunta yasa zaka hanani zuwa dan  baka dalilin  da zaka hanani zuwa    , sai da yayi dariya mai isar sa  sannan yace "babu inda zaki sai  monday  idan zan wuce office na ajiyeki  tasan halinsa tunda ya nace bazata ba to bazai kaita ba sai lokacin dayaga dama fuuuuuu ta mike a fusace ta barshi zaune yana dariya ..........

juyowa yayi yaga wayam babu ita babu alamunta agurin  ,yayi shiru yana dauke wuta  mikewa yayi a hankali  ya fita  ,bayan kamar awa daya ya dawo  hannunsa rike da fararen  ledodi guda  biyu  ya fara shiga part din suhaima ya  bata  nata sannan  ya dawo bangaren ummita  lokacin tana zaune a parlou'n ta cika bam tana fidda numfashi  da kyar ,jira kawai take ya tabata ta sauke masa , ko kallon inda yake bata yi ba ta maida  hankalinta kan tv ya ajiye  ledar batare da yace mata komai ba,  ya shiga  kitchen ya d'auko plet da cup ya dawo ya zauna kusa daita yana satar kallonta ya buɗe ledar daya shigo daita ya fito da farfesun kaza wanda akayi raping d'insa , ya da'ura akan plet  "bisimilla madam  ki sa hannu muci idan kuma  abaki kike so na baki ki bude , a fusace tace "na koshi bana ci ..

"Uhmmmmmmm  qauna kar muyi haka dake  fa ki matso  tun kafin raina ya ɓaci "idan ya ɓaci sai ka wanke da omo  da hypo , zaro idanunshi yayi yana Kallonta cike da tsantsar mamaki "kenan ta rama abinda ya taba mata ," ya rabbi ya furta a zuciyarsa , ta mike a fusace  ta shige kitchen ta soma ƙoƙarin daura girkin  dare  ya shigo ya kalleta tana tsaye gaban belender tana nika ,ya sha mur "ke.......... juyo ki fuskanceni da kyau , qirjinta ya buga da karfi , sai dai ta dake taki juyowa  tayi  masa banza  ta  cigaba da aikin da take, ganin tana bata masa lokaci yasa hannunsa   ya fincikota  daga inda take tsaye  zuwa faffad'an qirjinshi idanunsu suka tsarke cikin juna take  zuciyayoinsu yayi mummunar bugawa a tare ,saurin  fizge jikinta tayi daga nashi  cike da jin haushinsa "wai meye ne  ? "nace bana ci ko dole sai naci  " kina hauka ne ni kike  d'agawa murya  ?

Ta kalleshi a wulakance  "daga gidan mahaukata aka  kwantoni , yasa hannun zai fizgota ta ingijeshi "karka ta'bani banaso matsala dan Allah , ta bi gefensa ta shige d'akinta, ransa yayi mugun ɓaci ya biyota da sauri  yana kiran sunanta "subai'a ! subai'a!!  tayi masa banza ya kara sauri ya rikota yana daka mata tsawa cikin awanin da basu wuce biyu  ba ya dawo kamar wani  zautacce "subai'a zan bata miki rai banason rainin hankali meye  bambamcin yau da jibi ? "Wallahi akwai bambamci "koma menene karki tunzura zuciyata  idan kika sa wasa zan hanaki zuwa ko'ina   har ayi suna naga  karyar  wulakanci .

Muryarta na rawa tace " karabu dani kishinka baya karewa akan kowa sai akaina  ga matarka  nan kullum tana hanyar fita baka taɓa hanata ba sai ni da zani duba yar'uwata da duk duniya bani da kamar ta   " ya zauna a bakin gado ya riko hannunta ta fixge ta shige bayi ta kulle tana kuka , jikin kofar ya karasa "na lura sai na nuna miki 'bacin raina  sannan zaki fahimceni ...

tsayuwa yayi yana jiran fitowarta har kusan minti talatin  taki fitowa ya fito yayi abinda zai yi  ya sake  fita,  bai dawo gidan ba sai gurin tara na dare  kai  tsaye  part din suhaima  ya shiga tana kwance  a parloun akan  doguwar kujera  tana chart da y'an'uwanta a  wayarta gefe guda kuma  zuciyarta cike take  da  tunani saboda sanar daita  da hajiya rahma tayi  ciwon kafar mahaifiyarsu  ya tashi gobe zasu    asibiti, a zuciyarta take tunanin dalilin wannan ciwon kafa abu  kamar wasa ya fara da yatsa an yanke still ya cigaba da ciwo tana tausayawa mahaifiyarta bata son rasata a wannan lokacin.

sallamarsa ce ta dawo daita daga duniyar   tunani  da charting din da  take  da y'an'uwanta ,ta amsa masa sallama haɗe da mikewa zaune ta amshi ledar hannunsa tana dubawa  kayan fruit ne  ,haka  halinsa yake da wuya ya fita ya shigo gida hannu  haka duk runtsi duk wuya zai shigo da  abu komai kankatarsa, ta saisaita muryarta sosai sannan tace "sannu da zuwa habibi  "sannuki tunanin me kike yi  haka ? tayi shiru tana dubansa sai daya sake kallonta  tace "rashin lafiyar hajiyarmu ne wallahi  yanzu yayyarmu take faɗa min gobe da sassafe zasu  asibiti  saboda ciwon kafar ya tashi ko bacci bata  yi  ga fitsarin  jini  ga ciwon baya  ba "duk ita kaɗai ? ya tambaya yana canza channel .

"Wallahi ina  matukar jin tsoro habibi banason rasata  tayi maganar muryarta na rawa  "Allah ya bata lafiya ya kawo sauki , haka ciwo yake lokaci daya zai kama mutun ,sauki kuma sai a hankali ga hajiya inna nan itama abu kamar wasa  har yanzu kafarta  ciwo take bata ko iya takawa kullum  magani ake amman shiru abun nata kamar sammu ,tayi shiru  tana tunanin itace fa  silar ciwon hajiya inna , parlou'n yayi shiru bata sake cewa uffan ba  haka shima da  hankalinsa ya tafi ga ummita ,ko da wasa  bata  masa tayin abinci ba, dan tasa halinsa  bai fiyye cin abinci dare ba sai dai yaci da yamma da daddare kuma  ya sha fruit ko tea ya kwanta bare kuma ba itace dashi  ba,  suna kallo  suna dan taɓa hira wanda hirar kusan duk na mahaifiyarta ne da halin  zulaihat take ciki ,hirar abu daya ya soma gudurarsa dan ya tsani  ayita hira akan magana daya, ya mike tsaye yana mata  sallama ya wuce bangaren ummita da ledar fruit dinta .

kai tsaye d'akinta ya shiga  bai ganta ba ya ajiye ledar hannunsa yana kallon d'anki ko'ina fes a gyare yana kamshi air freshener da turaren da take amfani dashi ,   jin saukar ruwa a toilet dinta ya fahimci wanka take ,murmushi yayi  ya tura kofar yaci sa'ar a buɗe take ,tsaye ya ganta tana cuda jikinta da sabulu nano soap   ruwa na sauka ajikinta, tsayawa yayi yana Kallonta  batare da yayi kwakwaran motsi ba har sanda ta gama wanka  tana kokarin ɗaukar towel ta ganshi tsaye kamar mashi idanunsa na yawo a sansar jikinta ganin zata dauki towel ya Kai hannunsa da sauri  zai kamota wani kallo ta watsa masa haɗe da buge masa  hannu tana daura towel  ta fito ya biyo bayanta yana cafkota  jikinsa tare da matseta gam  a jikinsa ya daura kansa akan kafad'arta yana lasar wuyanta hannunsa na gyara sumar kanta tare da lumshe ido ,muryarta a raunane  tace "banaso !banason  abinda kake min "dole ki so tunda  kina matsayin matata, dole nayi abinda naga dama dake yayi magana yana hadeta da qirjinsa   .

ta sake zare jikinta  zata wuce  ya sake janyota jikinshi  da karfi yana ƙoƙarin zare towel din dake daure a jikinta  ta kamkame  towel  "wallahi banaso ka barni ,banza yayi mata yayi kasa da hannunta ya sake matseta gam ,   towel din  jikinta ya zame   kirjinta ya bayyana sosai  a hankali ya kai hannunsa qirjinta ya  soma  zagaye  kan nipples dinta da yatsan  hannunsa yana lumshe ido ,ya  kusan minti goma yana zagaye yatsansa akan nipples dinta  haɗe da shafawa brest d'inta   yana lumshe ido,takaicinsa yayi mata diran makiya  ta tattara karfinta gabadaya ta fixge ta faɗa saman katifa tana kukan bakinciki hanata zuwa gurin menal da yayi ,ya biyota  ya tsura mata ido sai data yi kuka mai isar batare daya bata hakuri ba  .

ta mike ta dauki doguwar rigar data ciro kafin ta shiga wanka tana kokarin zirawa ajikinta  ya k'araso ya rike rigar yana kallonta  "kinsan bana son irin wannan shigar da daddare kou?  ta fixge tana jan tsarki a ranta tace "ina ruwana , kai ma bazan maka yadda  zaka ji dadi ba , yayi shiru zuciyarsa nayi masa  zafi da kuna, dan yaji  zafin  tsakin  data ja masa  ,fixgota yayi da ita da rigar gabadaya ya rungumeta ta karfi tsiya yana kissing dinta  "kinsan banason mutsu, banason tsaki ,banason taurin kai ,bare wannan kukan naki  mai cin rai ya kwantar da murya  " kiyi hakuri  mana  qauna  bazan iya wasu a wani bana tare dake ba alhalin ina gida , "karka bani hakuri ,hakurin da zanyi  bai wuce gobe ka d'aukeni ka kaini naga menal da baby ba  ta faɗa hawaye na zubo mata ..

ya lumshe mata  idanunshi yana  daura hannunsa kan lip's d'inta ya shiga yawo dashi kafin daga baya ya haɗe bakinsu  guri daya ya shiga kissing dinta , kin yarda tayi  ya sha bakinta  har sai da tayi kokarin  kwace bakinta  cikin nashi tana fidda numfashi ta duro daga gadon , ganin  iskanci da wulakanci ne abun nata  ya sauko bai tsaya wata wata ba ya  d'auketa ya makata akan gado   ya  haɗe  kirjinsa da nata yana sakar mata nauyinsa  "dan kinga Ina binki an faɗa miki tsoroki nake ji ? bakinsa ya kai kan nipples dinta cike da mugunta ya soma tsotsa kan  yana cizawa da karfi ,kokarin  turesa ta dinga yi amman ina ta kasa dan jin kirjinsa  tayi  kamar dutse ,kuka ta fashe masa dashi tana fesar da  numfashi da kyar  tana turesa da hannunta  duk inda ya taba sai ta buge  tun tana matse jikinta  har jikinta yazo ya mutu murus ta soma  amsar sakoninsa masu  birkita kwakwaluwa ,ranar dai sai da mah'ruf   yayi yadda ya gadama daita ya dinga juyata son ranshi ,sai daya gaji dan kansa  sannan ya barta ya juya mata baya   .....

Kwana tay kuka zuciyarta  ta dauki fushi mai tsanani  dashi ,washegari tunda ta tashi tayi wanka ta  canza kaya  ta  shiga kitchen ta Haɗa masa simple break fast ta dawo  daki ta hayewarta gado ta kame , koda ya tashi ko  kallon inda take bai yi ba,  tana kallonsa yayi wanka ya shirya cikin kananan kaya wando masu kyau  , yana fita dining ya nufa yaga abinda ta dafa masa soyayyayen  dankali  da soyayyen kwai ,sai ruwan tea a flask ya ja tsaki ya  shiga  kitchen Kai  tsaya   yaki cin   breakfast dinta ,   a ransa yace " bani za'a wulakanci ba, ya daura ruwan zafi ya dafa indomi daidai cikinsa ya ci ya dawo parlou'n ya zauna ya kunna tv , ta fito parlou  tana rausaya tana ganinsa ta  ɗauke kanta tana hura hanci ta  nufi kitchen nan idanunta suka hango mata plet din abinci data hada masa a rufe alamun ba'a taɓa ba  ta  bude yadda ta ajiye haka yake  ta waiga ta kalleshi   ta k'arasa tsakiyar parlou'n ta tsaya nesa kaɗan dashi "ga break dinka fa "bana ci ya faɗa atakaice idanunshi na kallon tv juyawa tayi ta koma d'akinta zuciyarta na tafarfasa ta tsani tayi masa abu yaki ci tunda tashiga bata sake fitowa ba haka shima bai shiga dakin ba ...

sai gurin la'asar ya bar part dinta zuwa na suhaima kasancewar girkinta ne , bata sake ganinsa ba sai a safiyar  monday ya kirata a waya kira uku yayi mata bata   ɗauka  ba sai a karo na hudu ta ɗauka tana magana da kyar kamar wata jinin sarauta "idan kin shirya ki fito mu wuce  "ka tafi  kawai  zanje da kaina tunda dai ka barni , kit  ya katse  wayarsa yana jan tsaki   ..

Tana  jin ya katse kiran  ta ɗauka ya  fita ,dan haka  ta fito  da yar karamar akwatinta  dan daman a shirye  take  ,sam hankalinta bai kai ga  inda motarsa take ba ,ta fito tana tafiya a hankali har ta  karasa  bakin titi tana neman   mai mashin ,  cikin kankanin lokaci ta samu  tana kokarin hawa sai ga motar mahruf  tun  daga nesa ya hangota ya kara gudu yana hon  amman mai mashin  yaki tsayawa,ya kara gudu   ya sha gaban mai mashin  tana ganin motarsa gabanta ya buga da karfi ,tace  "kai mai mashin muje ko kasanshi ne da zaka tsaya?  tayi maganar a firgice dan  tasan halinsa yana fitowa zata sha mari , mai mashin  yace" a'a bansan shi ba  ya bin gefen motar mahruf tun kafin ya fito ya kwasa a guje yabi wata  karamar   hanyar da mota bazata iya bi ba ...

ran mah'ruf  yayi bala'in ɓaci ya shiga mota mai mashin na sauketa a kofar gidan  ya kara gaba a daidai lokacin daya k'araso kofar gidan tana tafiya a Compand din gidan ya fito da sauri  ya biyo bayanta sam ya manta da wata suhaima ,kai tsaye part din Hajiya umma ta nufa yana biye daita, yana shiga ya tarar da hajiya umma aunty har ma da mama suna zaune ummita  na ganinsa tayi bayan hajiya ummah ta boye jikinta na rawa  "menene kika shigo a firgice ? ganin mahruf a haukace tasan shi ne " ya nunata da yatsa "uban wa yace ki hau mashin ? Ta haɗe rai tana turo masa karamin bakinta "wai yarinyar saboda ta rainani  akan  idona ta hau mashin  ,aunty tace "mashin  gaskiya bata kyau ba amman  kayi hakuri bazata sake ba "ba wannan ne karo na farko ba wallahi zan ballata  idan ta sake min irin wannan gangancin  yayi maganar yana huci kamar zaki , ummita najin haka ta nufi  inda take jiyo sautin mutane , tana shiga dakin  ta kulle kofar da key dan tasan halinsa bakaramin aikinsa ya biyota  yaci ubanta a gabansu ba.

can parlou'n kuwa hakuri aunty da mama suke bashi , ita kuwa Hajiya umma  ko kallonsa batayi ba har ya juya ya fita a zuciye  "Yara kamar kaji basa rabo da tashin hankali ,duk bayan minti biyar suke faɗa can kaga sun shirya  wallahi idan ka zauna dasu baka kamu da ciwon zuciyata ba ka auna arziki  inji cewar aunty ,bayan fitarsa  ,suhaima ta shigo da sallama  ta  durkusa har kasa ta gaishe su tayi musu barka  sannan ta nufi dakin da menal take tana bugawa "daga cikin dakin aka tambaya da waye tace "nice suhaima  ummita najin haka  tayi wuf ta shige bayi ta kulle kanta dan bata qaunar ko haɗa ido   daita  , bata fito ba sai data tabbatar da ta bar dakin  sannan ta fito nan suka shiga chapter da sauran mutane ban  menal da tun shigowar ummita ta ɗauke wuta taki ce mata komai "ummita ta matso kusa daita "kiyiwa Allah kiyi hakuri wallahi ba laifina bane tunda akayi haihuwar nan nake son zuwa ,menal   tace "wallahi nayi fushi wai ace sai yau kwana biyu da haihuwa "ke ki godewa Allah ma da kika gani a raye "me ya faru ? "Ke dai  zamuyi maganar later ta sake d'aukar baby ta rungume ajikinta  tana jin farinciki mara musaltuwa ,taji kamar itace ta haifosa kyawawa  ,kyawun iyayensa ya  ɗauko  menal da abdulshakur  ..

Suhaima  tsaye tana yi musu   sallama mama ta dubeta  tace "da wuri  haka  suhaima na ɗauka sai yamma idan baba ya taso daga aiki ya daukeku ku wuce gida  "ba gidan zan koma ba daga nan asibiti zani hajiyarmu tun jiya bata da lafiya tun safe tana  asibiti ga zulaihat itama  ba lafiya  ta karye akafa "ayya Allah kara sauki yasa zakkan jiki ne duk suka mata Allah ya sawwake ta wuce "aunty tace ta ina zasuyi lafiya tunda basa zama guri daya, shiyasa kullum nake  addu'a da sadaka  akan umminta da baba Allah ya tsaresu daga sharrin su "ameen Allah ya kyauta ni fa idan kuna fadar wasu abubuwan sai inga kamar karya ake mata sam basu yi kama da mutane masu irin halin ba "ke raba kanki dasu kinga yadda uwarsu ta dawo abar tausayi amman har yanzu batasan abinda ta shuka take girba ba ,nan suka yita tautaunawa akan lamarin inda aunty ta sha alwashin  muddin umminta ta sake rasa cikinta  sai dai araba musu gida  ko ya sawwake suhaimar kowa ya huta dan ta soma zargin akwai sanya hannunta cikin rasa cikin da ummita take  ..

Kai tsaye  suhaima asibitin  ta nufa inda ta iske sabon tashin hankali dan  kuwa an yanke kafar mahaifiyarta ,ta dawo mai  dunguli tana kwance kamar matacciya ,sunyi kuka kamar ransu zai fita gabadaya abun duniya ya ishesu sai mahaifinsu ne ya dawo yana basu hakuri , jiki a sanyaye ta kira mah'ruf ta sanar masa  abinda ya faru ya tayata jimami da fatan samun lafiya ga mahaifiyarta  .

Misalin ƙarfe biyar na yammaci  rana ya iso  asibiti hankalinsa yayi matukar  tashi da ganin halin da mahaifiyar suhaima take ciki ,duk ta fige ta rame tayi baki duk sauran  kibar nan nata daya santa dashi babu shi, fuskar ta zurma sosai tayi kashin ido da wuya   yadda taga ya nuna tausayinsa  akan mahaifiyarta ta ɗauka idan ya tashi tafiya zai ce ta zauna  tayi jinyarta sai kawai taji yace " tashi mu  wuce gida  babu mutsu ta ɗauki jakarta ta rataya tana bakin rai  tayiwa hajiya rahma  sallama , suka wuce zuwa  gidansu , haushi yasa taki fitowa daga cikin motar dan tasan gurin ummita zashi ..

Ya  shigo  parlou'n a lokacin ummita na tare da hajiya  umma tana ninke kayan baby da'aka wanke  jin sautin muryarsa hankalinta ya daga matuka  tace "wayyo na shiga uku gaba-daya tsoro ya kamata ta soma hawaye Hajiya umma ta kalleta  tace "lafiya ummita menene na kirawa  kanki kalmar kin  shiga uku? "dan Allah umma ki taimakeni kice yaya mah'ruf ya barni har ayi suna wallahi  idan na koma nasan bazai kara bari na fito ba,  yau ma  da kyar  ya barni tun shekaranjiya nake bi sa "kuntata miki  da  dukanki yake ko ? Tayi saurin girgiza mata kai "ni dai

2 Comments On WANNAN CE QADDARARMU
avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

avatar
amina-4

2 years ago

Reply

Interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment